Showing 72001 words to 75000 words out of 114799 words
Chapter 25 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx
kirata" dubu biyar ya bata kudin mota snn yyi mata godiya ya bar gidan.
Dat same day Ashnaah na xaune dakinsu ta sa Ashfah gaba sae rusa mata kuka take don ranan ce rana karshe da Abba ya bata ta fidda miji kuma ya turo daga gidansu, Ashfah ma sae taya ta kukan take abun tausayi, da kyar ta iya ce mata to sister ki kira Usman nasan xae amince tunda yana son ki, cikin kuka Ashnaah tace "bana son sa, kuma ni mijina bae sake ni ba" Karfe biyar da rabi Ashnaah ta sauka xuwa falon Abbanta don amsa kiran da yake mata, ta xauna a kasa ta sunkuyar da kanta, Abba yace "na ji shiru ne shi yasa nace a kira min ke" ta fashe da kuka ssae tace "Abba ni bni da wnda zan turo wllh" Abba ya dan yi shiru snn yace "to idan na hada ki da nawa choice din kina ganin na maki adalci don bana son takuraki sae dae fa aure ne dole sae kin yi sa nn da wata daya" kai kawae take gyada masa tana hawaye, Abba yace "kin amince da in maki xabin da nasan baxae cutar da ke ba" da kyar ta iya cewa "na amince Abba" Abba yace "gud tashi ki tafi Allah yyi maki albarka" mikewa tayi ta nufi daki da sauri ta fada kan gado ta dinga rusa kuka kmr ranta zae fita.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 81..... Washegari Saturday Khaleel na dakin Umminsa a kwance Dad dinsa ya shigo fuskar nn tasa a daure yana kallonsa yace "kana ji na, wllh today shud be d 1st nd lst day da xan samu lbrin ka je gidansu yarinyar nn, ni nn na haneka da sake xuwa inda suke, wae shin yarinyar nn yar gwal ce ko me, har ubanta xae kalli tsabar idona da girmata ya gaggaya min mgna, shi din bnxa to wllh ko da ace ba kai kayi sakin nn ba da gske ban amince da ka koma ma yar su ba, don da dukkan alama basu gaji mutunci ba, matsiyata ne, in kuma kana son ganin bacin raina to ka tsallake umarni na Ibrahim" Yana kai wa nn ya juya ya fice daga dakin, Khaleel ya mike xaune ya dafe kansa, Ummi kam rasa ma abun cewa tayi, can ta mike ta fice daga dakin ita ma. Da rana Meenah ta iso gidansu Ashnaah, Momy ce ta bude mata kofa, ta gaisheta da ladabi snn tace Ashnaah take nema, momy ta dan yi shiru snn tace "Ayya sae gashi bata nn kuma" Meenah ta dan yi shiru snn tace "momy xata ji ma ne" momy tace "Zaria ta tafi" Meenah tace "to ki bani nmbrta momy" Momy tace "gskya bbu waya a hannunta" a dan sanyaye Meenah tace "to shknn, ni xan koma, kila in dawo ko gobe" momy tayi mata Allah shi kiyaye snn ta kulle kofar, bata ko kalli Abba da ke xaune falon ba ta nufi sama, don shi ne yace ko kawayenta bae yrda da su shigo gidansa ba. Da yamma momy ta shigo daki tana kallon Ashnaah da ke kwance tace "ki je ana jiran ki a falo Fateema" bata jira cewarta ba ta fice, Ashnaah ta mike da kyar don daurewa kawae take xaxxabi ne ssae jikinta, hijab kawae ta sa ta fito ta sauka xuwa falo, yana xaune shi kadae a falon yana danna wayarsa, ta karaso cikin falon ta xauna ba tare da ta kallesa ba fuskar nn nata a daure, daga kai yyi yana kallonta yace "Fateema ryt?" Tabe baki tayi bata ce komae ba, yace "kina lfya" nn ma bata ce komae ba, murmushi kawae kyakkyawan gayen yyi yana ci gaba da kallonta, Ashnaah dae sae kallo take abunta, can yace "amma kin san ni kuwa Fateema" Ashnaah tace "yes na san ka mana, ko ba Sadeeq ba" murmushi ya kuma yi yace "OK shknn tunda kin gane ni" mikewa yyi yana kallonta yace "xan xo da daddare" bae jira cewarta ba ya nufi kofar fita, Ashnaah ta mike ta ja dogon tsaki ta nufi sama. Karfe takwas da wani abu ya kuma dawowa gidan kmr ynda yace, bbu bata lkci ta sako hijab dinta ta sauka kasa ta gaida Abbanta da ke xaune falo snn ta nufi tsakar gida don yana can yana jiranta kmr ynda Ashfah ta ce mata, kujerar da ke kallon nasa ta ja ta xauna, ya ajiye wayar da yake dannawa yana kallonta yace "duk da ba wani sanin juna muka yi hope xa ki amince da ni, of course wnn hadin iyayenmu ne don bna da ra'ayin auren baxawara, na kasance wanda baya tsallaka mgnr mahaifa duk abinda suke so shi nake so, shi yasa na amince da auran ki, bn san a naki wajen ya yake ba" Ashnaah bata ce komae ba, don wani mugun tsanarsa kawae ke mata yawo a xuciya, ya daga kafada jin bata ce komae ba yace "yaushe kika fita iddah?" Tace "wnn ba matsalarka bace" mikewa yyi yace "OK wnn kuma gskya ne, ni xan koma" Ashnaah ta dake tace "ina neman alfarma daya a gun ka don Allah" ya koma ya xauna snn yace "am ol earz" tana kallonsa tace "Abbana nake son kayi ma mgna ya bar ni in ci gaba da xuwa makaranta don Monday xa mu fara exams" Yace "OK I will do dat" mikewa tayi tace "nagode" snn ta nufi cikin gida yana biye da ita a baya, sama ta nufa shi kuma ya shiga falo gun Abba, bae samu wahalar shawo kan Abba ba, Lkci daya Abba ya amince da batun da Sadeeq ya xo masa da, snn Sadeeq yyi masa gdya ya bar gidan, Ba karamin farin ciki Ashnaah tayi ba da Sadeeq ya kirata yace Abba ya yrda, ko ba komae xata ga Khaleel she knw, don babban dalilinta na son xuwa makaranta knn. Ran Monday a tare suka gama shiri da yar uwarta suka sauko falo, Ashfah kadae Abba ya ba kudin mota, yana kallon Ashnaah yace "bae baki kudin mota bne shi me son ki tafi makarantar" Ashnaah ta sunkuyar da kai tana kkrin mayar da hawayen idonta a hnkli tace "ban tambayesa" Dari biyar Abba ya mika mata, ta mike a sanyaye ta nufi kofa. Ji take kmr ta nufi gidan inna ta gaya mata damuwarta amma tsoron Abba ya hanata hkn, kawae ta nufi sch, ko kadan Ashnaah bata yi abun arxiki a papern ta na physics ba ita kanta ta sani, don gaba daya hnklinta baya jikinta ga wani ciwo da kanta yake ssae, Kawae so take a gama exams din ta fita ko xata ga Khaleel, sha daya saura suka fito daga exam hall, bata bi ta kan frnds dinta dake ta xancen exam ba ta nufi inda ta saba xama ta xauna tana jiran Khaleel. Gajiya tayi da xama har kusan Karfe daya bata ga alamarsa ba, masallaci ta tafi tayi sllhn Azahr ta dawo ta ci gaba da xamanta, duk frnds dinta sun tafi gida sun bar ta don karya tayi masu driver take jira, har kusan La'asar bata ga alamar Khaleel ba ga shi ko nmbrsa bata da bare ta kirasa, hkn yasa ta kifa kanta kan table din gabanta ta shiga rera kuka a hnkli, hka ta dinga xuwa sch kullum da sunan xuwa yin exams ko Allah xae sa ta ga Khaleel amma har ana gobe xa su gama exams ba Khaleel ba alamarsa, hkn yasa ta cikin damuwa ssae yawancin papers dinta ynda aka mika mata hka take submittin dinsa, iyaka ta sa exam nmbrta kawae, da kyar Ashnaah ta mike daga gun da ta saba xama idan ta fito daga exams ganin har biyar ya wuce ranan ma bata ga alamarsa ba, shknn daga gobe baxa ta sake fita ba ta sani, tunanin hkn yasa hawaye mai xafi ya shiga bin kuncinta, kmr a mafarki ta hangi motarsa yyi parkin, still tayi xuciyarta na bugawa tana son tabbatar da shi ne ko ba shi bne, fitowa yyi daga motar ya jingina kmr me jiran wani, duk sae ta ga yyi rama ssae kmr mara lfya, da sauri ta nufi gun motar, har ta karaso bae lura da ita ba ta tsaya gefensa, a sanyaye ta ce "Doctor" ya juya da sauri, ta ji ya sauke ajiyar xuciya lkci daya, murya can kasa yace "am happy I saw yhu Fateema" hawaye ne ya shiga bin kuncinta, ganin xata ja ma kanta attention yasa ta bude front seat ta shige ta shiga rusa kuka, Khaleel ya shiga motar shi ma a sanyaye ya dafe kansa, ganin ba shiru xata yi ba yasa ya dago yana kallonta ya jawota jikinsa a hnkli ya shiga rarrashinta, da kyar ta tsaida kukan nata, a hnkli tace "aure Abbana xae min" dago kanta yyi da sauri a rikice yace "wat?" Gyada masa kae kawae tayi hawaye na bin kuncinta, innalillahi kawae yake furtawa, hkn yasa ta fashe da kuka ssae, maimakon ya lallasheta sae shima ya fara hawayen, da kyar ya rungunmeta amma ya rasa da wani kalman xae lallasheta, hkn yasa ya tada motar kawae yyi reverse, da sauri ta tsagaita kukanta tace "ina xaka kai ni" bae tanka ta ba har suka fice daga sch din.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
82.....
A hnkli Ashnaah ta tsaida kukan da take tana kallon Khaleel a sanyaye, bae ce komae ba sae drivin kawae yake, ko ba a gaya mata ba tasan inda xa su ganin hanyar da ya dauka, tafiyar kusan minti ashirin suka yi suka iso gida, ita dae gabanta sae faduwa yake barin da ta ga garin da alamar hadari, horn yyi mai gadi ya fito da sauri ya bude masa gate, tsayawa yyi suka gaisa don har ya manta rabonsa da gidan snn ya ja motar ya shiga gidan, yana gama parkin ya juya yana kallon Ashnaah da ke kallonsa har lkcn fuskarta bayyane da alamar tsoro, ya sauke ajiyar xuciya a sanyaye yace "didn't I do the ryt thing?" Ashnaah ta sunkuyar da kai a hnkli tace "yhu re makin me disobey my dad once again" dago kai tayi hawaye na saukowa idonta a sanyaye tace "ka mayar da ni gida plss" Khaleel ya jinginar da kansa jikin kujerar motar ya runtse ido xuciyarsa na tafarfasa, lkci daya ya bude idon da ya kada ssae ya jawota yana kallonta yace "ya kike son in yi fateema, tell me plsss" Ashnaah bata ce komae ba sae hawayen da take, ya bude motar ya fito ya xaga ta inda take ya bude ya kama hannunta yana kallonta kan yace komae ta fito a hnkli, ya sakar Mata murmushi a sanyaye ya rufe motar snn ya nufi cikin gida yana rike da ita. Falo suka xauna Ashnaah dae duk a takure take kmr ranan suka saba xama gida daya da shi, ga wani faduwa da gabanta yake idan ta tuna Abbanta, duk ya lura da ynda ta takura hkn yasa ya mike daga kusa da ita ya koma one sitter ya xauna, ta daga kai tana kallonsa yyi mata murmushi yace "kina jin yunwa koh?" Bata ce komae ba ya mike ya dauki car key yace "bari in Samar maki abinda xa ki ci" da kyar ta iya bude baki tace "A'a ka mayar da ni gida tsoro nake ji" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr, ya gyada mata kai a sanyaye yace "I knw, let me get yhu something to eat first" bata ce komae ba ya juya ya fice daga falon ta bi sa da kallo, a hnkli ta shiga bin ko ina na falon da kallo kmr ranan ce ta farko da ta taba shigowa, komae na nn ynda yake sae dae kura da falon yyi, mikewa tayi a Sanyaye ta cire hijab din jikinta ta ajiye snn ta nufi kitchen ta dauko broom don tsaftace gidan, tana ta goge goge da share share Khaleel ya dawo, ajiye ledan hannunsa yyi ya karaso inda take a duke shi ma ya duka yace "sbda me kike ba ma kanki wahala Fateema, its of no need ba xama xa muyi ba ae" bata ce masa komae ba sae mopping dinta take, yace "to shknn let me help yhu" nn ma bata ce masa komae ba ya shiga taimaka mata, a tare suka gyara ko ina na falon tamkar sun dawo ne da xama, ko ina ya dawo fes sae kyalli falon yake, duk sae taji ta gaji ssae don dama manejin kanta take tasan bata jin ddi, da kansa ya nufi kitchen ya wanke plates da cup snn ya dawo falon ya shiga juye mata abincin da ya siyo a take away, kallonsa kawae Ashnaah take sae take ga kmr ba Khaleel din da ta sani bane, dago kai yyi yana kallonta bayan ya gama juye abincin, ganin ynda take kallonsa ya sa ya sakar Mata murmushi, boye fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, ya sauko da ita daga kan kujerar da take xaune yace "gashi na xuba maki" kallon shinkafar kawae take, ya dauki spoon ya diba ya kai mata bakinta, bude bakin tayi a hnkli ya xuba mata shinkafar yana kallon cikin idonta, ta lumshe idon kawae tana tauna shinkafar a hnkli, murmushi yyi yana ci gaba da kallon kyakkyawan fuskarta, da kansa ya dinga bata abincin a baki tana karba har don kanta tace ta koshi, snn ya xuba drink xae bata, kan ya dauka tayi saurin dauka ta kai bakinta, kallonta kawae yake har ta sha rabi ta ajiye ta shiga goge bakinta, har ta manta yaushe rabon ta ci abinci hka ta koshi, sauran abincin da ta rage ya shiga ci, Ashnaah tayi shiru sae kallonsa take, jawota jikinsa yyi tayi lamo, ya daura fuskarsa kan dankwalin da ke daure kanta yana shakar kamshin gashinta, suna nn xaune a hka har aka kira Magrib, Ashnaah ta janye jikinta daga nasa ta mike tsaye da sauri a rikice tace "ka mayar da ni gida plss" mikewa yyi a sanyaye yace "OK let me pray," bae jira cewarta ba ya nufi bathroom da ke falon, komawa tayi ta xauna a sanyaye hawaye cike idonta tana tuna moments dinta a gidan nn, yana fitowa yace mata ya tafi masallaci snn ya fita, yana fita da minti biyar taji alamar an fara yayyafi, mikewa tayi a sanyaye ita ma tayi alwalan ta fito ta tada sllh nn falon, ko da ta idar ruwa ake yi ssae, hankalinta yyi mugun tashi to yau ya xata yi da Abbanta, tana cikin wnn tunanin Khaleel ya shigo gidan, Ashnaah ta mike da sauri ta nufe sa da damuwa tace "lah, ka shiga ruwa ne? Me yasa baka jira aka gama ba?"
83....
Khaleel bae ce mata komae ba sae kallonta yake, ta karaso gabansa ta shiga balle masa buttons din farar shirt din jikinsa ba tare da tayi wani tunani ba ganin ynda ya jike, Khaleel bae ce Mata komae ba sae kallonta yake har ta gama balle buttons din ta cire shirt din daga jikinsa faffadan kirjinsa ya bayyana cikin singlet din jikinsa, da sauri ta juya masa baya kmr warce ta tuno abu da ka ganta kasan ba karamin tsorata tayi ba, Khaleel yyi murmushi ya nufi sama Ashnaah ts bi sa da kallo gabanta na ci gaba da faduwa, ta kusa minti goma a tsaye bata ga Khaleel ya sakko ba, hnklinta gaba daya yyi gida barin ynda ake ruwan nn tasan for sure ynxu ana nemanta, tuna wayarta tayi ta nufi jakarta da sauri gabanta na faduwar mis cals nawa xata gani na momynta don wayar a cylnt yake, mis cal din Ashfah uku kawae ta gani, jikinta na rawa ta shiga kiranta, bugu biyu ta dauka, Ashfah tace "sister wae kina gidan inna ne?" Ashnaah ta fara kalle kallen falon kmr me tsoron Ashfah xata gane inda take in tace ehh, da sauri tace "ehh me ya faru?" Ashfah tace "dama na gaya ma momy" Ashnaah ta dan sauke ajiyar xuciya tace "Abba fa?" Ashfah tace "ya tafi Abuja wae daxu, gobe xae dawo" Ashnaah ta kuma sauke ajiyar xuciya snn a hnkli tace "ana gama ruwa xan dawo ynxu" nn suka yi sallama da yar uwartata snn ta katse kiran ta juya tana kallon sama ganin Khaleel bae sauko ba, cire wayar tayi a cylnt ta mayar jakarta snn ta nufi sama, xaune ta samesa a bedroom dinsa yana xaune gefen gado bayan ya gyara gadon ya dafe kansa, har lkcn singlet ne jikinsa, Ashnaah ta karaso da sauri ta xauna gefensa ta dafa sa tace "me ya faru, kan ka na ciwo ne" bae tanka ta ba, ta Mike ta kashe Ac din dakin ganin har lkcn bae cire kayan jikinsa ba, ta dawo ta kuma xaunawa gefensa da damuwa tace "to ka cire kayan mana kar kayi mura" a hnkli ya dago kai yana kallonta da idanuwansa da suka yi ja, nan da nn hnklinta ya tashi kmr xata yi kuka tace "baka da lfya ne" girgixa mata kai yyi ya rungumota ya lumshe ido, lamo tayi jikinsa gabanta na faduwa, ganin bae ce komae ba yasa a hnkli tace "ka kai ni gida doctor plss dare yyi" dai dai nn aka yi interrupting power, duhu ya xiyarci ko ina na dakin, bbu abinda ake ji sae karan saukan ruwan sama, Ashnaah da gabanta ya fadi ssae ta shiga janye jikinta daga nasa amma ya ki saketa, da kyar muryarta baya fitowa a dan tsorace tace "ka ga an dauke wuta ka kai ni gida don Allah kar Abbana....." Kawae jin bakinsa tayi cikin nata, ta sakar masa kuka a tsorace tana neman kwace kanta amma ta kasa sbda irin rikon da yyi mata, kissn dinta kawae yake lkci daya ya cire dankwalin kanta yana shafa gashin kanta, turasa kawae Ashnaah take tana kuka a tsorace amma yaki kyaleta, ssae Khaleel ya shiga mata abubuwan da yasan