Showing 51001 words to 54000 words out of 114799 words

Chapter 18 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx

10 Mar 2025

8427

idan bani ba ce fa?" Ya

shafa sajensa yace "baxan sake ki ba har sae kin duka don kanki bayan na gama koya

maki hnkli kina rokon in yafe maki kin gane kuskuren ki" Ashnaah tayi masa wani

matsiyacin kallo snn ta fashe da dariya tace "dats d last thing da xan yi a rayuwa in

duka ina baka hkuri don ni nasan ban maka komae ba kai ka min, ni da kai xa mu ga

wnda xae gaji yyi surrender. Kuma karka kuskura ka sama yar uwata ido bbu ruwan ta

ni ce nn Fateema na mare ka" Bata jira cewarsa ba ta fice daga motar ta nufi cikin

gida, bin ta yyi da kallo snn yyi murmushi ya fito ya kulle motarsa ya bi bayanta.

Ashnaah ta tsaya corridor din dakuna tana ta kallon dakin Ameesha tana tabe baki,

dakin ta nufa ta tura kofar a hnkli tana kallon cikin dakin, xaune ta ganta kan rug din

tsakar dakin ga kanwarta farida da kawayenta biyu xaune suna ta hira, da mmki

Ashnaah ta ke kallon Ameesha don bata san ita ce amarya ba sae ynxu da take

ganinta, Ameesha dae ta dukar da kanta, Ashnaah tayi murmushi tace "welcm to hell on

earth yar uwa, har na tausaya maki wllh" juyawa tayi ta fice daga dakin, kawayen

Ameesha da ransu ya baci suka ce wacece kuma wnn yar yarinyar ko ita ce uwar

gidan, Ameesha bata ce masu komae ba sae hawayen da ta shiga yi, kanwarta Farida

da baxa ta wuce Ashnaah ba tace "wat? Kuka kike ko me yaya? Wait wae ita kike ma

kuka" a sanyaye Ameesha tace "nace ma Khaleel ya raba mana gida ya ki, ni bana son

tashin hnkli wllh" farida ta fashe da dariya tace "wllh ba ki yo xuciyar mama ba Anty,

ko ni na xage baxan ma yarinyar nn duka ba, dubeta kawae galallawa rai ba gata"

dariya sauran kawayen Ameesha suka yi, Ameesha tace "ni dae bbu ruwana bana son

tashin hnkli ki tashi ki tafi gida" farida tace "wllh bbu inda xa ni, in ta isa ta kuma shigo

mana ta ga ko baxan ballata ba" Ameesha tamike a fusace ta nuna mata kofa tace

"kinga tashi ki bar nn kar in bata maki rai" mikewa farida tayi ta fixgi Jakarta da yar

mayafinta ta fice daga dakin, kawayen nata ma sun yi niyar kwana amma ganin abinda

tayi ma yar uwarta yasa su ma suka mata sallama suka kara gaba, hkn yasa ta shiga

kuka a hnkli ita kadae, a hka Khaleel ya shigo ya sameta, ya xauna gefen gado yana

kallonta yace "wae kuka kike yi Khadija" bata ce masa komae ba hkn yasa ya mike ya

fita ta bi sa da kallo a sanyaye. Bayan kusan minti talatin ya dawo dakin sanye da

jallabiyarsa ya ajiye coffen hannunsa yana kallonta yace "kina ji na" ta dago tana

kallonsa ya dan sakar mata murmushi snn yace "hope xa kiyi amfani da abubuwan da

xan gaya maki" ta gyada masa kai kawae, yace "Kinga ke ce matata a gidan nn, don ita

wancan she is just here for some tym, don hka duk wani responsibility na gidan nn na

kan ki, tun daga kan girki nd every other chores, more importantly bbu ruwan ki da

wancan yarinyar, ke ce matar gidan nn ba ita ba duk da nasan baki da fitina," yyi shiru

snn yace "I think dats ol" ta sunkuyar da kanta tace "in sha Allah, I wil abide" daukan

coffensa yyi ya karasa shanyewa, ita kuma ta mike ta nufi bathroom. Washegari da

safe Ameesha na kitchen tana hada breakfst Ashnaah ta shigo kitchen din, ta tsaya

daga bakin kofa tana kallonta, Ameesha ta dan yi murmushi tace "gud mrnin" Ashnaah

tace "mrnin Amarya, girki kike?" Ba tare da Ameesha ta kalleta ba tace "ehh" Ashnaah

ta karaso kitchen din ta dauki wata yar kula ta ajiye kusa da ita tace "to in kin gama ni

ma ki xuba min nawa" tana kai wa nn ta juya ta fice daga kitchen din. Ameesha ta

gama hada break din ta jera dinnin ta ajiye wnda ta xuba ma Ashnaah, dae dae nn aka

bude kofar falon Farida ta shigo da kulan abinci, da mmki take kallon yayarta tace "wae

girki kika yi" Ameesha tace "eh har na gama," farida ta tabe baki ta ajiye kulan hannun

ta tace "sae anjima." Khaleel ya sauko downstairs yana kallon Ameesha yace "wa ya

shigo ynxu" tace "farida ce ta kawo abinci" yace "OK" snn ya nufi dinnin ya xauna yana

bude girkin da tayi, kulan da ta xuba ma Ashnaah ya bude yace "wnn fa" tace "Ca tayi

in dibar Mata ita ma" wani kallo ya shiga yi mata yace "ita me ya hanata saukowa tayi"

dae dae lkcn da Ashnaah ta sauko falon tana kallon Ameesha tace "har kin gama

amarya" Ameesha tace "ehh ga shi can a dinnin na xuba maki" Ashnaah ta nufi dinnin

din ba tare da ta kalli Khaleel ba xata dauki kulan ya Riga ta daukewa yana mata

mugun kallo yace "ki shiga kitchen kiyi girkin mana" Ameesha ta karaso dinnin din tana

murmushi tace "ae ta shigo taya ni daxu"

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

61....

Ashnaah ta gama feshe jikinta da turare snn ta

saka hijab dinta ta dauki yar Jakarta ta rataye a

kafada snn ta dauki dubu biyu cikin kudin da

momynta ta bata ta fito, dakin Ameesha ta nufa

ta sameta xaune gaban madubinta, Ashnaah tace

"na tafi sch" da sauri Ameesha ta juya tana

kallonta tace "da gske, ya bar ki ne" Ashnaah ta

tabe baki tace "kar ma ya bar ni mana, kinsan ne

xa ki girka mana yau" Ameesha tace "aa"

Ashnaah tace "jollof rice" Ameesha tace "OK

Allah ya kiyaye hanya amma ki fara gaya masa

kan ki fita kar kiyi laifi" Ashnaah tayi dariya tace

"ae ni bana laifi" juyawa tayi ta fice ta sauko

kasa, xaune ta same shi falo, ba tare da ta

kallesa ba ta nufi kofa, mikewa yyi da mmki yace

"ina xa ki?" Ashnaah ta hade rae tana kallonsa

tace "ba kace yau Monday Zan yi resuming ba"

tsayawa kallonta yyi ya ma rasa me xae ce mata,

can ya daka mata tsawa yace "to baxa ki ba, yar

rainin wayo" kmr jira take ta fashe masa da kuka

tace "amma kae fa kace min yau" yace "don

nace maki yau shine xa ki xo ki wuce ni ba tare

da kin ce xaki fita ba" ta dan marairaice gudun

kar ya hanata tace "to nayi xaton bacci kke ae"

tsayawa kallonta yyi ta sunkuyar da kai da sauri,

ya kauda kansa yyi murmushi, can ya kuma

kallonta yace "to a hka kike tunanin xa ki fita

fuskarki a waje? Ina nikaf din ki" juyawa tayi ba

musu ta koma ta sako nikaf snn ta sauko, daukar

makullin motarsa da ke kan center table yyi

fuskarsa daure yace "mu je" kmr xata fasa ihu

take kallonsa don bata so ya kai ta ba, amma

bata ce komae ba gudun kar yace bbu inda xata

kuma, ta bi bayansa, har cikin makaranta Khaleel

ya ajiyeta yana kallonta da kyau yace "na hane ki

da yi ma ko wani namiji mgna, Karfe nawa xa ku

gama lecture" tace "shidda" bata jira cewarsa ba

ta bude mota ta fice. Ba karamin farin ciki su

ummi suka yi ba ganin Ashnaah, ita kanta ta ji

ddin ganinsu togeda once again, Karfe uku da

rabi suka gama lecture dinsu na ranan, duk ta

karbi handouts tayi foto copy don saura sati biyu

exams dinsu, suna xaune karkashin wata bishiya

gaba daya da kawayenta wajen shidda saura sae

tambayarta ya mijinta suke ta ki basu amsa,

mota suka ga yyi parkn dai dai inda suke,

Ashnaah ta mike tana murmushi ta nufi motar,

duk suka bude baki suna kallonta don tunda suka

fito lecture ta kebe gefe guda tana waya basu

kuma san da wnda take ba, bude motar tayi ta

shiga, ya wara ido yana kallonta yace "waow my

Ashhyy I missed yhu a lot " Ashnaah tayi

murmushi tana kallonsa ita ma tace "same, sae

da shidda ya kusa ka xo ko?" Yace "wllh daga

xaria na taso sbda ke Ashnaah" tace "eyya to ya

aiki ya kwana biyu" Yace "Alhmdllh dear, kin

rame da yawa," murmushi tayi tace "ba dole ba"

ya dan yi shiru snn yace "kin san bae dace mu

xauna hka ba kina da aure Fateema, let move out

mu samu ko karkashin tree ne mu xauna sae mu

yi mgna" ta hade rae tana kallonsa tace "hka

nace maka," yace "no dats d reality" Ashnaah

tace "to na ji sae anjima" kiranta yyi a hnkli ta

juyo tana kallonsa yace "ba mgnan fushi bne

wnn its d fact," Ashnaah ta sakar masa kuka

tace "ni ban san ynda xanyi ya sake ni ba, bana

son shi, na tsanesa ya cuce ni, ya raba ni da

kowa nawa" kuka ssae ta shiga yi, usman yyi

shiru ya rasa abun cewa, can yace "to ina kika

san shi Ashnaah" bata boye masa komae ba ta

fada masa abun da ya faru tun daga farko har

karshe, usman ya kasa daina kallonta da mmki, a

hnkli yace "to ynxu ya kike so ayi" xata yi mgna

ta hango motar Khaleel, cak komae na ta ya

tsaya ganin dan nesa da su yyi parkin, tana

kallon usman tace "na shiga uku gashi can ya

xo" juyawa yyi yana kallon motar Khaleel, a

tsorace Ashnaah tace "kasan me ka dan koma ta

can sae in fito" bbu musu yyi ynda tace masa, ta

bude Jakarta ta ciro nikaf da sauri ta sa snn

tace "sae mun yi waya" ya gyada mata kai ta

bude motar ta fice kmr munafuka. Da sauri da

sauri ta isa gun da motar Khaleel yake tun daga

nesa ya hangota ya kafa mata ido, tana iso wa

ya hade rae yace "Daga ina kke" ita ma ta hade

rae tace "cafe mana, na je foto copy" fito masa

da handouts din Jakarta tayi da sauri tana nuna

masa, bae ce komae ba ta xaga ta bude motar

ta shiga ya tada suka bar wajen. Karfe takwas

da rabi Khaleel ya shigo gida daga masallaci,

Ashnaah na xaune falo da Ameesha suna kallo

suna cin abinci, kallon abincin Khaleel ke yi yana

yatsine fuska yace "meye wnn" Ameesha tace

"jollof rice ne" yyi mata wani mugun kallo yace

"kin ga ina cin sa ne da xaki girka," ta dan yi

shiru snn tace "Ca tayi muyi jollof ne shi yasa

nayi" Tsawa Khaleel ya daka mata yace "ita wa?

Ita ta ajiye ki ko ni" Ameesha tayi shiru, Ashnaah

ta mike hade da yin tsaki ta nufi sama da plate

din abincin ta kmr xata tashi sama, masifa

Khaleel ya shiga ma Ameesha kmr xae maketa

ita dae bata ce komae ba har don kansa ya gaji

yyi shiru ya nufi sama, sae a snn Ameesha ta

fashe da kuka Ashnaah ta sauko a fusace tana

kallonta tace "sae ki xauna takaicin namiji ya

kashe ki, shi din wa da xae tsaya yana maki ihu

kmr wani ubanki, iyye? idan ya maki ba kya iya

ramawa sae da ki tsaya kiyi ta kuka, to wllh xa ki

sha wahala, hka kawae ya maida ki kmr baiwarsa

kullum cikin masifa, to wllh gwara ki canxa halin

ki in xa ki ji ta nawa idan ba hka ba kina da

wahala, kuma ko gobe abinda ran mu ke so a

gidan nn xa mu girka, da da bae auro ki ba wani

ke masa girkin ba eatry yake xuwa ba, to ynxun

ma sae ya koma can" ynda kasan wata uwa da

'yar ta hka Ashnaah ta sa Ameesha a gaba tana

mata fada, Khaleel da tun saukowar Ashnaah shi

ma ya fito ya tsaya daga stairs yana kallonta

yana murmushin courage dinta.

​Dr Khaleel​ By Khaleesat Haiydar

62 .....

Ashnaah ta juya a fusace ta nufi sama fuskarta daure bayan ta gama da Ameesha, bin ta da kallo Khaleel yyi har ta raba ta gefensa xata wuce ya fixgota ta fado kansa, duk da irin mugun tsoratar da tayi bata nuna ba ta dake tace "A'h meye hka" jan ta yyi ya nufi falonsa da ita ya kulle da key, sae a snn ta marairaice xata fara basa hkuri ya ja ta xuwa bedroom nn ma kulle da key, kuka ta saki tace "ni fa wllh ban san kana wajen ba shi yasa nayi mgna kayi hkuri" jinginar da ita yyi a

Jikin bango ta ynda tana iya jiyo numfashinsa yana mata wani irin kallo yace "maimaimaita abubuwan da kika ce daxu, hkn kadae ne xae cece ki ynxu" Ashnaah tayi shiru a tsorace snn tace "me ma nace? OK kawae dae ca nayi ta daina barin kana mata ihu kmr ubanta," ta dan yi shiru kmr me naxari snn tace "sae kuma nace abincin da ke ranmu xa mu girka mu ci baka isa ka hanamu ba" kallon cikin idonta kawae Khaleel ke yi, ta kuma yin shiru tana tunani, sae kuma da sauri tace "nace kuma kar ta raga maka in kae mata ta rama" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr snn a hnkli tace "shknn" kallon cikin idonta kawae Khaleel yake har lkcn, hkn yasa ta sunkuyar da kanta da sauri, ganin bae ce komae ba yasa ta dago kae tana kallonsa, lumshe ido ta ga yyi ya hade goshinta da nasa ya xagaye kugunta da hannunsa daya, bata ankara ba sae jin bakinsa cikin nata tayi, ta xaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kkrin kuka, rungumota yyi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hnkli yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lkci daya, duk ynda ta so kwace kanta kasawa tayi nn da nn jikinta yyi sanyi, hkn yasa ta sulale kasa ya bita, da yake ba ta karfi yyi mata ba kmr ynda ya saba ko da yaushe nan da nn ya kashe mata jiki, ssae Khaleel ya shiga romancing dinta ranan, na fitan hnkli kuma, ita kam bbu bakin mgna ina ma ta gan shi a lkcn, don kansa ya kyaleta ya mike ya shige bayi, sae a snn ta Bude idonta a hnkli ta gan ta kan gado, mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikinta ta jawo xaninta ta rufe jikin, sae kuma ta saka kuka ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufi kofa xata fita ta ji shi a rufe, ta rasa ynda xata yi, ji take kmr ta nutse kan ya fito, hijab dinta tayi sauri dauka a kasa ta saka snn ta xauna kasan dakin ta hade kae da gwiwa ta shiga rera kukan jin haushin kanta, wanka Khaleel yyi ya fito bae ko kalleta ba ya saka sleeping robe dinsa ya kashe wutan dakin ya bar dim light snn yyi kwanciyarsa, Ashnaah ta dde xaune dakin har ta fara gyangyadi don kanta ta gaji ta kwanta kasan tiles din dakin, baccin minti talatin tayi sanyin tiles ya isheta ga kamshin hadari tana ji, mikewa tayi a hnkli ta nufi kan gado ta kwanta can nesa da shi nn da nn bacci ya kuma dauketa, can cikin dare ta farka ana ruwa ssae ta ji ta a jikinsa ya rungumeta bbu hijab din da tasa, dago kae tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa da curve din lips dinsa Mae kyau ga lips din ja, ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa kmr na mace, ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau, a hnkli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude ga ... read more

Dr khaleel~ By Khaleesat Haiydar

63....

Takwas saura yan mintina Ashnaah ta gama shirinta na sch, a hanxarce ta sakko falo hannunta rike da nikaf da jakarta, goge goge ta samu Ameesha na yi a falon, ta nufi dinnin ba tare da ta kalleta ba Don zuwa ta ga me ta Hada na break, bbu komae kan dinnin din, hkn yasa ta nufi kitchen nn ma bata ga komae ba kitchen din Fes, falo ta dawo tana kallon Ameeshan tace "to ina breakfast dina, ba na ji kina girki ba daxu" ba tare da Ameesha ta kalleta ba tace na kai masa can daki, Ashnaah ta hade rae race "to ni sae in ci me" Ameesha xata yi mgna khaleel ya sauko rike da briefcase dinsa yyi shirin fita office yana kallon Ameesha yace "ki tafi ki kwashe abinda kika kai daki, a office xan yi break" Ashnaah ta nufi sama da Sauri sae ga ta ta sauko da flask da kayan tean da dan soye soyen da Ameesha tayi masa ta xauna nan tsakiyar falon ta shiga hada tean da Sauri, kallon ta kawae khaleel yake ya hade rae yace "da baki San xa kiyi break ba sae ynxu da xan fita, wllh kika bari na wuce bbu makarantar da xa ki yau" da Sauri Ashnaah ta shiga yin break din, yana tsaye yana kallon ta har ta gama snn ta mike da Sauri ta sa nikaf dinta ta hade rae tana kallonsa tace "na gama" Ba tare da ya kalli Ameesha ba yace "sae na dawo" a sanyaye ta amsa masa da Allah ya kiyaye hanya, ya fice daga falon Ashnaah na biye da shi a baya, har ta fita ta leko tana kallon Ameesha tace "yau ma kiyi mana jollof" Ana lecture Ashnaah ta rufe takardan gabanta da Sauri tana kallon Ummi da ke gefenta tace "ina zuwa" ummi tace "ina za ki" Ashnaah ba ta tanka ta ba ta fice daga class da Sauri, yana xaune inda yace mata yana jiranta, ta karaso tana murmushi tace "Welcm" shima yayi murmushin yace "thank yhu, ya lecture, hope ban yi interrupting din ki ba" ta yatsine fuska tace "ae an ma kusa gamawa" Usman yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login