Showing 87001 words to 90000 words out of 114799 words
Chapter 30 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx
By Khaleesat Haiydar97.....Khaleel ya dago kanta yana kallon manyan idanuwanta murya can kasa yace "let me go nd praywife" sunkuyar da idonta tayi bata ce komai ba ya mike ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin snn ita ma ta mike tsaye da nufin shiga bathroom tayi alwala taji baxata iya ba ta koma gefen gado ta kwanta, da kyar ta iya mikewa daga karshe ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta dauki darduman da ta gani a dakin, har Khaleel ya shigo dakin bata idar dasllhn da take ba don duk sae da ta rama sallolin da ake binta, tana idarwa tayi kwanciyarta kan darduman don jiri kawae take gani, Khaleel ya dawoinda take yana kallonta yace "sannu wife" dauke kanta tayi bata ce komae ba, wayarsa dake hannunsa yyi vibrate ya daga tare da sallama, daga daya bangaren Zeenat tace "Na gama ya Khaleel" Khaleel yace "OK to gani nn tahowa" ajiye wayar yyi yana kallon Ashnaah yace "bari in je in dawo ynxu wife" Ashnaah ta mike xaune da sauri ta hade rae tace "ni xan bi ka" yace "to mu tafi" kasa tashi tayi daga xaunen da take, shi dae kallonta kawae yake, can yyi murmushi ya dagota ya dauki hijab dinta ya sa mata snn ya kama hannunta suka fita daga dakinya rufe kofar, sae da suka bar haraban hotel din Ashnaah tace "me yasa ka kawo ni Motel?" Khaleel yyi shiru kmr baxae bata amsa ba sae kuma a sanyaye yace "gobe xa mu tafi gida," kallonsa kawae Ashnaah ke yi bata dae ce komae ba, bakwae da rabi suka isa kofar gidansu Zeenat, Khaleel ya dauki waya ya kirata yace gashi ya xo, baa dau lkci ba ta fito rike da babban leda me dauke da flasks biyu, Khaleel ya fita ya sameta suka gaisa kuma snn ta mika masa ya karba yyi mata gdya yace "xo ku gaisa da Fateema tare mu ke" Zeenat tace "OK" snn ta nufi motar, Khaleel ya bude mata, da fara'arta ta gaida Ashnaah, bbu yabo bbu fallasa Ashnaah ta amsa mata, Zeenat tayi masu sae da safe snn ta koma ciki, Khaleel ya tada motar yana kallon Ashnaah da mood dinta ya gama canxawa, reverse yyi suka bar anguwan, sae a snn yace "y datface wife" Ashnaah ta dauke kanta kawae, wani bank taga yyi parkin yace "ina xuwa" bata tankasa ba ya fita ya nufi gun atm machine, ba a dau lkci ba ya dawo suka bar gun ya nufi wani boutique nn ma yyi parkin yana kallonta yace "ina xuwa wife" nn ma bata ce komae ba ya fita, ya kusa minti sha biyar a ciki snn ya fito, duk ta gaji gun kwanciya kawae takenema ga amae dake damunta ssae, back seat ya bude ya xuba ledojin hannunsa snn ya xaga ya shiga driver seat yana kallonta yace "ki yi hkuri wife kin gaji ko" tada motar yyi suka bar wajen. Yana gama parkin cikin hotel din ya fito ya bude mata motar ya kamo hannunta ta fito ya ji jikinta yyi xafi, da damuwa yace "ina ke maki ciwo ynxu" durkusawa yaga tana neman yi don bata jin xata iya tsayuwa, ya dagota xae dauketa ta girgixa kai da sauri tace "A'a ni bna so" kyaleta yyi yace "to mu shiga" ta shiga binsa a baya kanta na juya mata, dai dai stairs ta kasa ci gaba da tafiyar ta durkushe wajen, Khaleel ya dagota ya dauketa kawae ya karasa dakinsu da ita, kwantar da ita yyi kan gado, ta mike xaune murya can kasa tace "wanka xanyi" ya mike ya shiga bayin dakin, ko da ya fito kwance ya sameta, da taimakon sa ta cire rigar jikinta ta barves da skirt din jikinta, snn ta mike ya dauki towel dinsa ya mika mata ta shiga bathroom din da sauri, ruwan dumi ta samu ya tanadar mata da sabulunsa me ddin kamshi ga shower gel, a daddafe ta gama wankan ta daura towel amma ta kasa fitowa, hka kawae taji tana kunyansa ga shi bata shigo da hijab ba, ta fi minti biyar jingine jikin bango daga karshe ta ji tana neman faduwa ta fito rike da kayan da ta cire, bata samesa cikin dakin ba, ta ji ddi ssae ta isa inda hijab dinta yake da sauri ta dauka ta sa, kayan bacci ta gani a ajiye gefen gadon da turarurruka, ta tsaya kallon kayan snn ta karasa ta daga red silky gown din ta ga har da undies, kallon gown din kawae take, iyakar sa tasan baxae wuce cinya ba, gashi yyi mugun haduwa, ta tabe baki ta dauki underwear din ta koma bayi ta sa snn ta fito, tayi niyyar sllhn isha amma ta ji baxata iya ba hkn yasa tayi kwanciyarta har lkcn tana daure da tawul sae hijab a jikinta, ko minti biyar ba ta yi da kwanciya ba Khaleel ya shigo, ya ajiye abubuwan hannunsa ya karaso yana kallonta yace "tashi in xuba maki kununki sha" bae jira me xata ce ba ya fiddo wani sabon cup snn ya bude flask din kunun ya xuba mata da taimakon sa ta sauko daga kan gadon ya mika matakunun, ba musu ta karba tana kallon kunun, a hnkli ta kai cup din bakinta ta shiga sha don bbu xafi ssai,har sae da ta kusa rabi snn ta ajiye cup din tana goge bakinta, yace "kin koshi?" Kai ta gyada masa yace "aa dan kara kadan wife" girgixa Kai tayi ta shiga kkrin mikewa ya rikota yace "kadan fa xa ki kara" kuka ta sakar masa irin ta shagwaba, ya rungumota da sauri yace "A'a yi hkuri wife" kwantar da ita yyi ya dauki sauran ya shanye snn ya fiddo magungunanta ya dawo gefenta ya xauna yana kallonta xae yi mgna wayarsa da ke aljihunsa ya shiga vibrate, ya ciro yana kallon screen din ya ga umminsa ce ke kiransa, ya daga kiran, yyi mata sallama suka gaisa, Ummi tace "ya jikin fateemar?" Yace "da sauki Ummi" tace "ba ta mu gaisa idan tana kusa" kallon Ashnaah yyi ya mika mata wayar yace "ga shi ku gaisa da Ummi," ta mike xaune ta jingina jikin gadon ta karbi wayar tare da yin sallama, Ummi tace "ya jikin fateema? Kina cin abinci dae koh?" Ashnaah ta gyada mata kai tace"ina ci Ummi" Ummi tace "to Allah ya sauwake, ba shi wayan" Ashnaah tayi mata gdya snn ta mika masa wayar, Ummi tace "kuna ina ne ynxu Khaleel" Khaleel ya dan yi shiru snn a hnkli yace "muna gidan wani frnd dina ne Ummi" Ummi tace "kana ji na koh?" Yace "ina ji Ummi" tace "gobe dad din ka xae kira ka akan cewa ka ba shi takardun makarantar ka, I mean ur certificate don yana takaman he made yhu get it, toh kar ka kuskura ko me xae faru ka bashi, ka dae ji abinda na gaya maka koh?" Khaleel yyi shiru ya ma rasa me xae ce mata, a hnkli yace "shknn Ummi, na ji" ya fadi hkn ne kawae ba don baxae ba sa ba idan ya bukaci hkn,Ummi tace "Allah maka albarka" a sanyaye yace"Ameen" snn tayi masa sallama ta katse kiran, Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah, ita ma kallonsa take, mikewa tayi da kyar har lkcn tana kallonsa murya can kasa tace "tel me wat is happenin plss" Khaleel ya sakar mata murmushi yace "tel me ya ku ka yi da parent din ki tukun?" Nanda nn hawaye ya cika idonta ta sunkuyar da kanta sae ga hawayen, dago kanta yyi a sanyaye yace"ban ce kiyi kuka ba wife" gyada masa kai tayi tana share hawayen fuskarta a hnkli tace "my dad disowned me, ya ce ya cire ni cikin ya yansa" kuka ssae ta fashe da, ya rungunmeta a hnkli shi ma yace "same wit me" dago kai tayi tana kallonsa, a hnkli ya shiga bata lbrin ynda su ka yi da Abbansa, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan, ya jawo ta jikinsa yace "its OK dear, Allah na tare da mu" kai kawae ta gyada masa, ta xame jikinta daga nasa ta kwanta, lallabata yyi ya bata maganin da ya dauko ta sha da kyar, snn ya mike yana kallon kayan baccin kan gadon snn ya kalli abinda ke jikinta yyi murmushi yace "baki canxa kaya ba" yi tayi kmr bata ji sa ba, yace "toh give me my towel, xan shiga wanka" mikewa tayi ta xaune kmr xata yi kuka tace"to sae in sa me?" Ya ce "ba ga kaya ba na siyo maki" ta wara manyan idonta tare da galla masa harara tace "wnn ne kaya?" Dariya yyi yace "to ae irinsu naga kike sa wa a can gidanmu, ko kin manta ne?" Ashnaah ta xaro ido tace "ni?" Ya karaso kusa da ita ya xauna yana mata wani irin kallo yana rike da rigan baccin yace "deny it, ba ki da irin wnn rigan," rufe fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, yyi dariya ya cire hannun, snn ya cire hijab din jikinta a hnkli yace "tashi ki sa kayan ki cire min towel dina" fixge hijab din tayi daga hannunsa kmr xata yi kuka tace "ni kunya nake ji"
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 98..... Tsayawa
kallonta Khaleel yyi yana murmushi, ta mike a hnkli
xata bar wajen ba tare da ta bari sun hada ido ba,
rikota yyi da sauri ya xaunar da ita kan gadon yace
"da gske kunya ta kike wife" sunkuyar da kai tayi,
yyi murmushi ya shiga kwance tawul din dake
jikinta a hnkli, ta wara ido ta rike da sauri tana
kallonsa kmr xata yi kuka tace "don Allah ka bari"
fingers dinsa biyu ya daura kan lebbenta alamar tayi
shiru, a hnkli ta sauke idonta daga kallon da take
masa, bata kuma hanasa ba har ya cire towel din
daga jikinta ya dauki rigar baccin ya sa mata da
kansa, ita dae bata bari sun hada ido ba don dauke
kanta tayi cike da jin kunyansa, yana gama sa mata
kayan ya kwantar da ita kan gadon, ta lumshe ido
da sauri kmr me bacci ta juya masa baya, yyi
murmushi ya mike ya nufi bathroom rike da towel
din. Ko da ya fito Ashnaah tayi bacci, ya dde tsaye
yana kallonta wani mugun sonta na fixgarsa,
memory din ran da ya fara ganinta ya shiga dawo
masa, gefen gadon ya xauna a hnkli yana murmushi
"one early Monday Mrnin, yana xaune gun masu
gyaran mota, ana duba masa motarsa, yes sae ga
ta ta taho, ta burgesa a lkcn kuwa??" Ya girgixa kai
yana ci gaba da murmushi "nop, not at all, hasali
ma haushin distractin din shi da takalmin kafarta yyi
ya ji a lkcn, yes tana sanye da atamfa somethin Ash
da ratsin orange nd brown if he recalled well,
handbag brown takalmi brown, hijab...." Murmushi
yyi ssae don bae manta ba sarae, yasan kuma
baxae taba mantawa ba a rayuwarsa, nd finally d
receipt nd imprtnt documents dat cause ol dis," a
hnkli ran da ta maresa ya fado masa, ya juya yana
kallonta, murmushin nn dae ya kuma yi snn ya Mike
don bae son ya kuma tunawa, jallabiyarsa ya saka
snn ya shimfida darduma yyi shafa'i da wutr, ya dde
xaune kan darduman yana tunanin situation din da
ya tsinci kansa a yau, a whole him MD Ibrahim
Khaleel, no job no home, murmushi yyi ya gode
Allah snn ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa gefenta, kasa bacci yyi daren ranan hkn
yasa ya Mike ya kuma dauro alwala ya shiga sllh,
sae kusan uku saura ya sallame ya dawo kan gadon
yana kallon Ashnaah da ke ta juye juye, taba jikinta
yyi yaji xafi, ya dagota ya rungumeta a hnkli yace
"ina ke maki ciwo" ta bude ido ta girgixa masa kai
da kyar tace "amae nake ji" shafa bayanta ya shiga
yi a hnkli yace "xae daina wife" sun fi minti goma a
hkn har ya ji alamar ta koma bacci snn ya kwantar
da ita ya kwanta gefenta, birginowa tayi ta dawo ta
shige jikinsa, ya lumshe ido ya rungunmeta ssae, ba
a dau lkci ba ta kuma komawa bacci, sae a snn
shima yyi baccin. Da Asuba Khaleel ya tashi, ya dde
xaune kan gadon daga karshe ya mike ya shiga bayi
don yin alwala, tashin Ashnaah yyi kafin ya fita xuwa
masallaci, ta bude ido tana kallonsa, yace "ki daure
kiyi alwala kiyi sllh wife," mikewa xaune tayi, yace
"bari in tafi masallaci" ta gyada masa Kai snn ya
fita, da kyar ta mike ta shiga bayin ta dauro alwala
snn ta fito, tana idar da sllhn ta shiga bude ledojin
da ta gani a dakin ko xata ga toothpaste da brush
don kunu kawae take son sha, ta ga duk yawanci
kananan kaya ne da ya siyo Mata, a wani ledan ta
ga brush biyu da MacLean ta dauka ta shiga bayi ta
wanke bakinta, a nn ta samu yin aman da take ji
tun jiya, sae a snn taji ta samu relief duk da ta
galabaita ssae, ta kuma wanke bakinta ta fito jiki ba
kwari, dauraye cup din jiya tayi ta xuba kunun ta
shiga sha, kadan ta rage ta ajiye, ta jinginar da
kanta jikin gadon, Khaleel ya shigo dakin yana
kallonta yace "kin yi sllhn wife?" gyada masa kai
kawae tayi, ya kalli cup din dake kasa yace "kin sha
kunun ne kuma?" Nn ma kai ta gyada masa ta
kwanta don bata son mgna, nn da nn bacci ya
dauketa, har Karfe goma bata tashi ba, hkn yasa ya
shirya kawae ya fita nema masu apartment ko xae
su samu a ranan. Sha daya saura Khaleel ya dawo,
har lkcn Ashnaah bata tashi ba, ya dde tsaye yana
kallon kyakkyawan surarta, snn ya karasa kusa da
ita cike da kasala yana kallonta, first nyt dinsu tare
kawae yake tunawa, yyi murmushi ya xauna gefenta
ya shafa cikinta yana kallon fuskarta, a hnkli ya
daura lips dinsa kan cikinta ya lumshe ido murya
can kasa yace "babyna na sa ki bacci da yawa ko
wife" bude ido tayi tana kallonsa, ya mike xaune da
sauri, ya sakar mata murmushi yace "kina jin
yunwa?" Girgixa masa kai tayi, xae yi magana
wayarsa ya shiga ring ya dauka yana kallon me
kiransa, gabansa ya fadi ganin Abbansa, kasa
dagawa yyi ya ajiye wayar har ya katse, ya daga kai
yana kallon Ashnaah da ke kallonsa, ya mata
murmushi ta sunkuyar da kai, kuma kira aka yi,
Khaleel ya juya yana kallon wayar a sanyaye, Al-
ameen ne ke kiransa wnn karan, ya dauki wayar ya
daga jiki ba kwari yyi masa sallama, gaisawa suka
yi snn Al-ameen yace "kana gida koh Khaleel"
Khaleel ya dan yi shiru snn ya girgixa kai yace "A'a
bana gida" Al-ameen yace "OK ina xa mu hadu, i
need ur informations, wani aminin dad dina ke
neman qualify Dr da xae dinga runnin masa clinic
dinsa, I guess ka ma san shi dad din Ahmad ne,
yhu knw Ahmad ne ke runnin din clinic din toh he is
goin abroad, d only prblm here is dat a Abuja ne,
ko da yake ma wnn ba matsala bne a gani na,
where will we meet ynxu?" Khaleel da tun fara mgnr
abokin nasa yyi shiru, ya sauke ajiyar xuciya a
sanyaye yace "bana kusa ynxu, if am bck xa mu yi
waya" Al-ameen yace "OK I will b expecting ur cal"
ajiye wayar Khaleel yyi ya dafe kansa, Ashnaah da
ke kallonsa har lkcn a hnkli tace "me ya faru" ya
dago kai yana kallonta lkci daya ya sakar mata
murmushi don baya son yana nuna damuwansa
gabanta yace "nothin wife just thinking" ita ma
murmushin tayi ta sunkuyar da kanta, wayar da ya
ajiye ya kuma ring yana dubawa ya ga dad dinsa ne
kuma, kasa kin daga wayar yyi ya daga a sanyaye
tare da yin sallama.
Like · 7 · Reply · Report · 17 minutes ago
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar99......Shiru Khaleel yyi yana sauraren dad dinsa har ya kaikarshe ya katse kiran don kansa, runtse ido Khaleel yyi ya kasa ajiye wayar maganganun dad din nasa nae masa yawo a ka, lkci daya ya bude idon a hnkli yana kallon Ashnaah ya ga kallonsa take, murmushiya kirkiro tare da ajiye wayar, ta sunkuyar da kanta, murya can kasa tace "ka ba shi kawae doctor, he is a father....." Kasa ci gaba ta yi nn da nn hawaye ya cika idonta, Khaleel yyi mmkin ynda ta ji abinda dad dinsa ya gama fadi, ko da yake ba abun mmki bne ba ma idan ta ji ko don ynda dad din nasa ke daga murya, mikewa yyi bae ce komae ba ya nufi bathroom, Ashnaah ta bi sa da kallo, yana shiga ya hade kai da bango kansa na juya masa, y him? Hawaye ya ji ya cika idonsa, Ashnaah kam hade kai tayi da gwiwa ta shiga rera kuka a hnkli, a hka Khaleel ya fito ya sameta, ya karasa gadon a sanyaye ya dago ta a hnkli yana kallonta, kin bari su hada ido tayi, Khaleel ya rungumeta, yana kkrin mayar da nasa hawayen kar ta gani yace "its OK wife, Allah na tare da mu" ta kwantar da kanta a kirjinsa har lkcn hawaye na sakko mata bata ce komae ba, sun fi minti goma a hka, ta xame jikinta ahnkli daga na sa ta koma kan gado ta kwanta, Khaleel ya mike jiki ba kwari ya dauko briefcase dinsa ya shiga fiddo important documents din da dad dinsa ya bukata ya xuba su a envelope snn ya ajiye gefen gadon ya xauna yana kallon Ashnaah, a hnkli tace "wayata fa? I want to cal my mum" mikewa Khaleel yyi ya nufi inda ya ajiye mata wayarta tun jiya ya dauko ya mika mata, mikewa xaune tayi bayan ta karbi wayar ta ga miscals kusantalatin, dubawa tayi da sauri ta