Showing 111001 words to 114000 words out of 114799 words

Chapter 38 - Dr Khaleel Book Complete Document by Khalisat Haidar .docx

10 Mar 2025

8423

ganinta kasan a tsorace take, ta saukar da idonta muryarta na rawa tace "su sultan...." Sae kuma ta fashe da kuka, Khaleel ya lumshe ido ya rungumeta murya can kasa yace "kiyihkuri xa su dinga xuwa maki hutu" Ashfah da ta gama tsorata don tun da take bata taba jin ta a kirjinNamiji ba ta shiga kkrin kwace kanta, ya saketa da sauri ya mike kmr wnda ya tuno abu juyawa yyi ya fice daga dakin yana kkrin mayar da hawayen idonsa.Washegari da safe Ashfah na gama hada break fst ta dawo dakin ta kwanta, Karfe goma saura ta ji fitarmotar Khaleel, sae da ya fita da kusan awa daya snn ta sauka downstairs, dinnin ta nufa don sae yyi break ita ma take yi, taga yyi ba laifi, ta ja kujera ta xauna ta shiga hada tean ta, Khaleel kam clinic ya nufa don amsa kiran da dad din Ameesha yyi da safe ba don ransa ya so ba sae dan darajar mahaifin sa. Da kyar ya iya shiga asibitin jikinsa a sanyaye tunowa da yyi a cikin nn wife dinsa ta rasu, tunanin hkn yasa kwalla taruwa cikin idonsa ya nufi office din boss din nasa bayan sun gaisa da nurses da ke reception, Da farko hkuri dad din Ameesha ya soma basa kan abubuwan da suka faru a baya snn ya bukaci da ya koma bakin aiki a ranan, Khaleel yace "Dad sae dae ko gobe, bn sanar da iyalina xan tafi gun aiki ba," dad din Ameesha yace "toh bbu matsala, Allah ya kai mu goben" Khaleel ya mike yyimasa sallama ya fita, a haraban asibitin suka hadu da Ameesha, ta gaishesa da fara'arta ya amsa yana murmushi snn tace ya gaida mata Yara ta nufi cikin asibitin.118.....Sae da dad din Ameesha ya kuma kiran Khaleel snnya shirya ranan wani Monday ya tafi clinic, satin sa daya da komawa aiki ranan Najeeb ya samesa office dinsa, Najeeb ya ja kujera ya xauna don tun ranan ba su haduwa ba suka gaisa snn ya tambaye shi ya khadija, Khaleel yace "tana lfya qlau" duk da ya fi sati bae ma sa ta a ido ba, kallon abokin nasa Khaleel ya tsaya yi, yyi mugun mmkin rashin nuna damuwarsa kan hada aurensu da aka yi da Ashfah don ya san yana sonta ssae, amma dae bae taba cemasa komae ba, Najeeb yace "Came to ask for yhurforgiveness frnd, Allah yasa xa ka iya yafe min" Khaleel yyi shiru yana kallonsa don bae gane inda xancensa ya dosa ba, Najeeb ya fiddo wata takarda daga aljihunsa ya mika masa, Khaleel ya karba yana warware takardan, idonsa ya sauka kan content din jikin takardar, Khaleel ya karanta ya fi sau biyar a xuciyarsa ga mmkinsa kuma rubutun Najeeb ne, Khaleel ya ce "wat about this, wats d meaning?" Najeeb yace "yhu remember dat day I forced yhu to birthday party of Maska?" Khaleel dae yyi shiru bae ce masa komae ba, Najeeb ya ci gaba"I got yhu drunk, yes I did! I made yhu recopy dis content to another paper while being drunk, yes I did! And that was hw everything started" kallonsa kawae Khaleel yake da mugun mmki, Najeeb ya ci gaba a sanyaye, "nasan idan ba proof din nn na kawo maka ba baxa ka taba yrda ni na rubuta takardan ba na baka kayi recopyn, frnd forgive me plss nd give me a second chance, I am vry happy dat sai da na roki gafara gun fateema a ranan da xata rasu, kuma tace ta yafe" Khaleel ya gyada kai ahnkli duk da irin tafarfasar da xuciyarsa take yace"And all dis happened as a result of???" Najeeb yyi shiru yana kallonsa , Khaleel yyi murmushin takaici yace "Shan giya! don hka duk wani mashayin giya yyi hasara I get dat, in my next life idan da akwae knn bbu abinda xae kuma hadani da giya, nayi da nasanin sanin giya da fara shan shi, its nt ur fault though Allah ne ya nuna min ishara" Khaleel na kai wa nn ya mike ya fice ya bar masa office din hawaye cike idonsa, sae da yyi kusan sati biyu yana avoidin din Najeeb, Najeeb na bin sa har daga karshe Khaleel ya gaji yace toh ya kai proof din ya nuna ma parent dinsa ya wanke xargin da ake masa, hka kuwa Najeeb yyi yaje ya sami dad din Khaleel yyi masa bayanin komae bbu shakka, dad din Khaleel ya tasa shi gaba suka je gun Abba yyi masa bayani da kansa, ssae jikin Abba yyi sanyi bbuabinda ya iya cewa sae Allah shi kyauta, dad ya kira Khaleel bayan ya koma gida yace "baya son kuma ganinsa da Najeeb" Khaleel ya amsa masa kawae ba don xae iya yin hka ba. Yau satin Khaleel biyu rabonsa da ya daura ido kan Ashfah kullum da safe yake fita baya kuma shigowa gidan sae bayan isha, sae dae kuma duk wani abun da yasan xa ta bukata yana siyo mata ya ajiye mata kan dinnin, yau ma kmr kullum sae bayan isha ya shigo gidan, yana haurawa sama ya ji shesshakar kukanta, har xae shiga dakinsa sae ya fasa don lkci daya hnklinsa ya tashi ya nufi kofar dakinta ya tura tare da sallama ya shiga, xaune ya sameta kasa ta hade kae da gwiwa tana kuka, tana jin an bude kofarta ta dago kai da sauri, kasa karasowa cikin dakin yyi jikinsa yyi sanyi ssae lkci daya Ashnaah ta fada masa in dae ya ji kukanta to a irin wnn yanayin yake shigowaya sameta, Ashfah ta shiga goge hawayen fuskarta ba tare da ta kallesa ba ya karaso cikin dakin yana kallonta ya duka gabanta a hnkli yace "Me ya faru khadija" shiru tayi bata ce komae ba ta sunkuyar da kanta, ya dago fuskarta yana kallon idonta da yyi ja ssae a sanyaye yace "ki gaya min plss, kina son wani abu ne" ta fashe da kuka bata ce komae ba, dagota yyi ya xaunar da ita gefen gadon ya xauna shi ma, taki Bari su hada ido, ya kuma dago fuskartayace "ki gaya min damuwarki don Allah" kin cewa komae tayi, ya gaji da tambayarta ya mike a sanyaye ya bar dakin. Kasa bacci khaleel yyi cikin dare, don duk ta daga masa hnkli tunda bae san me ke damunta ba, daya da kusan rabi ya mike da kyar ya fita daga dakinsa ya nufi nata.love yhu ol Fanz.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

119.....

Kwance Khaleel ya sameta idonta biyu, tana ganinsa ta mike xaune da sauri ta jawo hijab dinta ta sa, ya karaso ya xauna gefenta yana kallonta a hnkli yace "kin ki gaya min damuwar ki khadija, tell me plss" sunkuyar da kanta tayi da sauri, ya dago fuskarta wasu sabbin hawaye suka shiga sakko mata, rungumeta yyi ya rufe ido, ta fara ja da baya da sauri ya ki saketa a hnkli yace "sae kin gaya min damuwar ki" jikinta na rawa tace "kai na ne ke min ciwo" kin saketa yyi har lkcn ya dago fuskarta ya dafa goshinta ya ji bbu xafi, ya girgixa mata kai yace "yhu re nt telling d truth" sunkuyar da kanta tayi da sauri har lkcn hawaye na sakko mata, ya kwantar da ita a hnkli kan faffadan kirjinsa, lkci daya jikinta yyi sanyi shi ma hka, sun fi minti goma a hka jin ta sauke ajiyar xuciya yasa ya dago fuskarta ya ga har ta yi bacci, a hnkli ya kwantar da ita, ya dafe kansa Ashnaah kawae yake tunawa, a sanyaye ya mike ya fita daga dakin, tun daga ranan ya daure ya daina avoidin dinta dama a da gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah idan yace xae yi xaman aure da yar uwarta, duk safiya kan ya fita ya kan shiga dakin yace mata ya tafi, da daddare kam idan ya dawo ya daina ajiye mata duk abinda ya siyo mata a dinnin table kmr ynda ya saba, ynxu kam sae dae ya kai mata daki, amma stil taki sakin jiki da shi, a ynda ya Lura ma kmr tsoronsa take, ko idonta biyu pretending take tayi bacci idan ya shigo dakinta da daddare, shi dae sae dae ya ajiye mata ya fita, kusan duk bayan sati biyu ya kan kaita gida ta gaida su Abba daga can su tafi can gidansu gun Ummi, duk don ta ji ddi ta kwantar da hnklinta amma kullum jiya e yau, bbu abinda ke damun Ashfah yake sa ta kuka ko da yaushe irin daina xuwa sch din da tayi, kullum kmr mayya ita kadae a gida daga dare har safe gashi an rabata da su Sudais, amma ta kasa samun courage din yi ma Abba magana yyi ma Khaleel din mgna ya bar ta ta ci gaba da karatun ta, ranan wata Sunday tana kitchen tayi nisa cikin tunanin da take har shinkafar da ta daura ya soma konewa bata sani ba, Khaleel da ke garden ya dinga jin kaurin shinkafa ya Mike da sauri ya shigo gidan ya nufi kitchen, xaune ya sameta tayi tagumi, tana ganinsa ta Mike tsaye da sauri, ya kashe gas din yana kallonta da mmki, karasowa yyi kusa da ita ta shiga komawa baya da sauri, ya kamo hannunta suka fito daga kitchen din ya koma falo da ita, xaunar da ita yyi kan kujera ya xauna yana facing dinta, a hnkli yace "me ke damun ki khadija, kiyi hkuri ki gaya min don Allah, ko kina son in hada ki da Abba ne" girgixa masa kai tayi da sauri hawaye ya shiga bin kuncinta, murya can kasa yace "ko kina son ki koma karatu ne?" Ta dago da sauri tana kallonsa, lkci daya ta gyada masa kai, murmushi yyi yana kallonta, ta sunkuyar da kai ita ma tayi murmushin a kunyace, a hnkli yace "to kar ki damu xa ki ci gaba" a sanyaye kmr xata yi kuka tace "ngdd" mikewa yyi yace ta je ta ci gaba da abinda take shi kuma ya haura sama, ba karamin farin ciki Ashfah tayi ba don kusan watan ta daya da sati biyu knn rabonta da sch , Washegari kam da kansa ya kai ta makaranta da safe xae fita aiki, tun daga lkcn ta dawo nml, kullum in ya kaita da safe driver ne ke xuwa daukanta idan ta gama lecture, ranan da daddare ya shiga daki ajiye mata abinda ya siyo mata ya sameta tayi shiru bata karatu kmr ynda ya saba shigowa ya sameta, its either Qur'an ne a hannunta ko text buk din Chem, ya karasa kusa da ita ya duka gabanta yana tambayarta me ya faru, kmr xata yi kuka tace "assignment aka bamu kuma bani da wayar da xan yi browsing" yyi shiru yana kallonta snn yace "wani course wae kike yi" tace "Pharmacy" ya wara ido yace "level nawa ynxu?" Tace "300 lvl nake ynxu" yyi murmushi yace "dats nyc, kawo assignment din dakina kiyi a computer" tayi masa gdya cike da jin ddi tayi ynda yace mata, tun daga ranan da an bata assignment dakinsa take xuwa yi, wasa wasa har suka fara sabawa da Khaleel, duk da Ashfah ba da son ranta hkan ke faruwa ba don gani take kmr cin amanar yar uwarta xata yi, da taimakon huduban da momy ke mata kan ta rike mijinta da kyau ta bar tunanin komae a ranta yasa ta sake gaba daya, duk assignment din da bata gane ba ko kuma karatun da bata gane ba shi xata kai ma da daddare ya koya mata, duk irin ynda yake so ya dan dinga ja mata da baya shima don da ya ganta Ashnaah ya ke gani samun kansa yyi da kasa yin hkan, cikin watannin da basu wuce hudu ba suka yi mugun sabawa, har hira tana masa, sae dae yyi ta murmushi yana kallonta, halinta gaba daya sak na Ashnaah ne har da ynda take mgna da dariya, barin idan ta wara manyan idanuwanta exactly na Ashnaah, sae dai ita bata da tsiwa ko kadan ga shegen tsoro uwa farar kura gashi abu kadan ke sa ta kuka, uwa uba ga shegen shagwaba har da na siyar wa, a hnkli a hnkli Khaleel ya soma sakin jikinsa gaba daya da ita don da dari dari yake, wataran har assure din kansa yake Allah ne ya basa second Ashnaah, komae tare suke yi a gidan in har yana nn, har abinci suna ci a tare. Ranan wani Saturday sun dawo daga dinner din bikin Zeenat da daddare wajajen Karfe sha daya yana falo yana kallo ita kuma tana dakinsa tana assignment ya ji ihunta, mikewa yyi da sauri gabansa ya fadi ya nufi sama da sauri don ganin me ya sameta, a bakin kofar dakinsa suka ci karo da ita, dai dai nn aka dauke wuta gaba daya, ta rungumesa ta fashe masa da kuka, a rude yake tambayarta me ya faru, taki basa amsa sae kuka take ba kakkautawa, wayarsa ya ciro da sauri ya kunna fitila ya shiga haska ta don ganin ko abu ne ya sameta gashi taki sake shi, ya ga ba komae, yana rungume da ita suka shiga dakin yana haska ko ina, bae ga alamar komae ba, yace "don Allah ki gaya min menene?" cikin kuka tace "Ashe horror film ka sa min ka tafi koh?" Kasa ce mata komae yyi sae kallonta da ya tsaya yi, ta kuma fashewa da kuka, bae ce mata komae ba ya nufi gefen gado ya xauna ita ma ta xauna kusa da shi kmr xata shige jikinsa tana kuka, sun fi minti goma a xaune snn yace "dama sbda wnn abun kika daga min hnkli hka khadija" shiru tayi kmr xata yi kuka tana kallonsa, yace "kin gama assignment din" ta gyada masa kai kawae, yace "toh sae da safe ki tafi daki ki kwanta" ta wara manyan idonta kmr xata yi kuka tace "ka ga abinda na gani ne" sae kuma ta saka kuka tace "ni wllh baxan iya xuwa ba tsoro nake ji" ya mike yace "toh ki kwanta a nn, bari in je in kashe kayan kallo a falo," ta mike da sauri tace "baxa a kunna gen ba?" Yace "ynxu xa su maido wutan ae" kin tsayuwa tayi ita kadae a dakin ta bi sa suka sauka falo ya kashe kayan kallo snn ya rufe gidan suka koma sama, kwanciyarsa yyi can karshen gado yace "idan kin kwanta ki kashe fitilar wayan," bata ce masa komae ba ta Mike tana Satan kallon sa ta ga baya kallonta, ta cire hijab din jikinta don duk irin sabawar da suka yi bata tsayuwa gabansa ba hijab, ta ajiye hijab din snn ta shige cikin bargo tayi kwanciyarta, jin ta kwanta bata kashe fitilar wayan ba yasa ya juya yana kallo ta ya ga ajiye wayar tayi tsakiyarsu, dauke wayar yyi ya kashe fitilan ta mirgino kusa da shi da sauri ta saka kuka tace "sbda me xa ka kashe min?" Khaleel ya lumshe ido da kyar yace "sbda bna kwana da haske, kuma so kike charge dina ya kare?" Shiru tayi bata ce komae ba ta kuma matsowa kusa da shi a hnkli har yana jin dumin jikinta da saukan numfashinta a jikinsa, bayan minti kusan goma ya gane tayi bacci ganin ynda ta sake masa jiki, tuni jikinsa yyi sanyi hnklinsa ya soma gushewa, ya juyo a hnkli yana facing dinta, kallonta kawae yake cikin idon, ya lumshe ido a hnkli ya rungume ta tsam ya daura bakinsa kan nata, a tsorace ta farka xata kwala ihu yana ganin hka ya saka bakinsa cikin nata, daren nn da daga cikin dare biyun da Khaleel baxae manta ba a rayuwarsa, dare na farko shine daren da ya fara sanin Ashnaah, na biyu kuma shine wnn da ya fara sanin Ashfah, Ashfah ta ba sa tausayi ssae don bata wani bashi wahala ba, ga shi ba karamin daurewa tayi ba duk da tayi kuka ssae amma ba mae sauti ba, abu biyu ya sa ta kuka ba kadan va, na farko gani take kmr ta ci amanar yar uwarta, na biyu kuma axaba, a daren ya taimaka mata ta shiga ruwan xafi don ta samu relieve yana kwantar da ita nn da nn bacci ya dauketa. Shi ma ya dde bae yi bacci va kuma yyi hawaye ssae, don shi ma gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah, sllhn da ya dde yana yi cikin daren ya sa ya samu nutsuwa cikin ransa ya yrda da kaddara ya kuma yrda da cewa Ashnaah ta var duniya va dawowa xata yi va tsakaninta da shi ynxu Addu'a, sae wajen Karfe uku ya samu ya rintsa, hkn yasa ya makara tashi yyi sllh da Asuba don har an tada sllh ya farka, yyi alwala da sauri ya fita don xuwa masallaci, ko da ya dawo da mmkinsa gyaran dakin ya tar da Ashfah na yi, sae tayi mugun basa tausayi, ya karaso kusa da ita yana kallon idonta da ya kumbura don kuka ta sunkuyar da kanta da sauri, a hnkli yace kin yi sllh ne?" Ta gyada masa kai kawae, ya rungumeta hawaye cike idonsa yace "am srry wif... Kin karasa word din yyi, yyi saurin cewa dear.

120......

5 years ltr

Ashfah ce kwance falo tana fama da laulayin sabon cikin da ke jikinta, ga twins dinta mata sun sa ta gaba sae damunta suke, daya me sunan Ashnaah ana ce mata Afrah daya kuma me sunanta ana ce mata Amrah, bbu abinda suka bari nata da Ashnaah, sultan da Sudais ma na gidan ranan da yake lkcn hutu ne, ynxu kam sun xama samari shekarunsu shidda da watanni a duniya, Khaleel kuma na kitchen yana hada ma yaran gaba da cornflakes don ba girki Ashfah ke iya yi ba, ynxu kam komae ya dawo masu nml a family din soyayyarsu me burgewa suke yi da khaleel da ke jin kmr xae mai da ta ciki, 2yrs bck Najeeb ya auri Rukayya kanwar Khaleel don tuni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login