Showing 27001 words to 30000 words out of 47874 words
Chapter 10 - Mijin Marainiya Book Complete Hausa Novels by Fadila Lamido .pdf
abduljalal saudatu ta rasu.
jalal yayi tabawa ummi hakuyi, yace tashi mutafi
sun mike zasu tafi goggo tabi ummi da kallo matar nan ta bata tausayi tana son ta kaya mata
saudatu tana da yarinya amman tanajin tsoro dan bata san inda safna take ba.
sun mata sallama zasu fita kenan sai ga wata kawar goggo ta shigo gidan.
tace baki kikayi ne?
goggo tace wlh yayar saudatu ce sai yanzun Allah ya bai yana yan uwanta
matar tace Allah sarki Allah ya kara muku hakuri saukin ta ma tanada yarinya.
dasauri ummi ta sake hannun jalal tace dama saudatu tabar yarinya shine baki fada mana
ba.
tuni goggo ta fara rawar baki em dama mantawa nayi dayake yarinyar ba a gurin na take ba
tana cen gurin dangin kakar su shi yasa bari ma kika hotunan saudatu shiga daki tayi da fito da
hoton saudatu da malam da yar karamar yarinyar su dayan kuwa saudatu ce kadai ummi ta
dauki wadda suke harda yarinyar ta kurawa yarinyar ido gani tayi kamar ta taba ganin yarinyar
tuni tafara share hawaye tana fadin jalal yariyar nan kyakyawa ce tafi saudatu kyau tace jalal
yarinya nan saina nemota saina mantar da ita rashin mahaifiyar ta da tayi.
jalal yayi murmushi yace ummi nima naji ina matsanan cin son yariyar.
bayan goggo ta musu kwatan cen garin su iya a zaria jalal yace yasan unguwar suna zuwa da
alhaji. haka suka ma goggo sallama bayan sun bata gudi masu yawa suka baro ta.
jalal ya cire takalman kafar sa ya mikawa ummi taki karba , dan haka ya tanbaya a ina ake
saida ta kalmi aka nuna masa yaje ya sayo ma ummi silifas ne yama mata yawa ta karba tasa.
bayan sun isa gurin me unguwa sukayi godiya sannan abduljalal ya dauki kudi masu yawa
yace akai baba asibiti.
haka suka isa gida ga farin ciki ga bakin ciki.
suna fitowa a mota suka hango safna da kairat suna zaune agurin da jalal yake zama ,
kairat ce ta fara mikewa ta nufu gurin su ummi, dan haka safna babu damar guduwa itama gurin
su ta nufu da miyar daddawan ta ahannu tana sha da cukali.
kairat tana hango ummi ta fara sheka dariya tace yaya kalli takalmin ummi daga kan ta tayi
takalli jalal taga fararan kayan shi sunyi jawur idon nan zuro zuro takara fashewa da dariya tana
cewa anty safna kalle su.
safna dariya ke neman kwace mata Amman tsoran ummi ya hanata yi.
ummi tariko kairat tana fadi almura dan bamuje dake bane dasai kin fimu datti, ummi ta juya
zata shiga gida jalal ya ruko safna kairat dake rike ahannun ummi tace anty safna wlh ki gudu
zai shafa mike datti.
ummi ta yaigo tace jalal meye haka.
sakin safna yayi ya fara tam bayanta meye wannan kike sha, ko faten daddawan ne?
banza tayi dashi yace wai har yanzun baki huce bane?
nan ma babu amsa da haka suka isa falon, lokacin da suka shiga sun samu ummi tana
nunawa kairat hoton saudatu da yar ta .
kairat ta nuna karamar tace wannan wacece?
ummi tace antyn ki ce kinga mamarta kanwata ce
kairat tace ummi yaya sunan ta?
ummi tace na manta ban tamyi sunta ba, dai dai nan jalal ya shigo shi da safna.
ummi tace jalal yama sunan yariyar nan.
jalal yace au ummi baki tambayi sun ta bane?
ummi kasa magana tayi ta dafa kai.
Jalal yace ba komai ummi karki damu suna ba matsala bane kwanan zamu gano ta.
nisawa tayi tace Allah yasa haka jalal, Allah yayi maka albarka.
jalal yaji dadi sosai yace ameen ummi , juyawa yayi ya kalli safna sai fama shan abu take
yace ummi kalli abinda yariyar nan take sha.
ummi tace menene shi?
jalal yace wani abune baki wai faten daddawa?
ummi tace faten daddawa ko dai miyar daddawa, safna kawo nagani.
safna ta mike ta nufi gurin ummi ummi ta kalla tace miyar daddawa ce bar ta taita sha kila
ta saba sha akauyen su.
Safna takalli ummi ta sunkuyar da kai tunda take da ummi bata taba mata rai kamar na yau
ba, ta karbi miyar ta juya zata tafi jalal ya mike ya karbi miyar yana fadin bazaki sha ba.
safna tace kabani miyata ina ruwan ka.
jalal yace akwai ruwana wlh bazaki shaba.
safna na ja jalal naja safna ta juya taga ummi tana kallon su da sauri ta sakar mishi ta wuce
daki tana kuka.
jalal zuwa yayi zubar da miyar yabi bayan safna yana shiga yasa meta ta fito bayi, yace
wlh karna kuma ganin kinsha wanna abin kinji ko, inkuma kinki zan gayawa daddy, barima
nagayawa anty nusaiba, dauko waya yayi aljihun sa yana dannawa.
safna ta mike da gudu saboda wani amai da taji yana taso Mata .
jalal na kokarin neman anty nusaiba yafara jiyo kakarin aman safna .
[8:27PM, 12/10/2016] Fadeela lamido: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
written by
Fadila Lamido
Mmn Yazeedí ½í³
DEDICATE
dis page to
*Husaina Faji*
_( Faji Rilwan)_​
*Gaisuwa agare ku*
*zulehat mohd njidda*
*hjy wasila dan sanwai, deeje oga*
*fatima bello ahmad*
*rashida ummar*
_da duk sauran da ban fada ba, ina gaisuwa agare ku_
76-78
Da sauri jalal yabi bayan safna ya kamata haka taita amai jalal na mata sannu, bayan ta gama
da kansa ya wanke mata ya kamo ta suna kokarin fita kairat ta shigo tace yaya ummi na kiran
ka .
to yace da ita ya wuce da safna kan gado ya kwatar da ita , sannan yace toh yanzun me
zakici nasan kina jin yinwa.
da saurinta tace miyata zaka bani.
au bazaki bar zancen miyar bako baya gashinan ya lalata miki ciki, amma bazaki bar shan
taba.
wlh ni ita kawai nake son sha dan Allah ka dauko min.
jalal yace ai nagaya miki baza ki sha shiba ni nama zubar da shi.
safna najin ya zubar mata da miya ta fara kuka.
jalal mikewa yayi yana fadi abin naki babba ne , yasa kai ya fita.
yana zuwa falo ya samu ummi har tayi wanka ta fito tace jalal memakon kaje kayi wanka ka
hota .
ummi safna ce wannan abun da take sha ya lalata mata ciki sai faman amai take.
wuce kaje kayi wanka karabu da ita ita tasa ni.
cikin mamaki jalal ya wuce dakin sa yana mamakin wanne irin tsana ummi tayiwa safna
yana cikin wanka ya jiyo kairat tana yiwa daddy oyoyo sauri ya kara dan dama ya kosa dady
ya dawo .
yana gamawa kuwa yafito kananan kaya ne ajikin sa, kayan sun amshe shi yayi kyau
matuka.
yana shiga ya nufi daddy, tun daga nesa daddy yace jalal karka karaso nan dan bazaka
haumin jiki ba mutun sai girma yake amman shi be saniba
jalal be tsaya ba dariya ya fara yana fadin daddy nafa dade ban ganka ba, yana isa ya zauna
daf da daddy ya daura kashi akafadar daddy yace ina wuni daddy.
lfy lau jalal, ya safna?
ai daddy mun kusa batawa da safna, bata jin magana ta.
meya faro kuma kaida safnar taka?
daddy wai daddawa take dafawa tana ci, nayi nayi ta bari taki bari.
murmushi daddy yayi sannan yace jalal karka kara hanata ka bar ta taci, wata kila Sha,awa
take.
daddy yau fa ya lalata mata ciki amai tai tayi fah dazun, yanzun ma tana cen kwance,
bayan sun fito safna har lokacin bacci take, gidan hajiya suka wuce suna isa alhaji ya shiga
yana fadi , jalal tashi yariyar nan ta kwanta sosai.
jalal na taba safna ta mike ta fito amman jiri sai dibanta yake, jalal ya riketa, ahaka suka
shiga ciki, wannan shine zuwan humaira na farko gidan hajiya, saidai kuma jikinta babu kwari.
folo suka same su har anty nusaiba suna shiga hajiya tace kawo ta nan kusa dani ta kwanta,
anti nusaiba ce ta dafa safna tace safna meya sameki, duk kinbi kin lalace sai kace ba amarya
ba.
sai alokaci safna ta sake kuka, anty ni yunwa nakeji , kuma nasha wahala nayi miyata yaya ya
zubar min wai bazan shaba.
da sauri anty ta juya barayi jalal tace me yasa ka zubar mata, kana hauka ne?
jalal yace anty kisan abinda ta mayar abincin ta, daddawa fa take tafawa taita faman sha ,
kamar wata mahaukaciya.
daddy na daga gefe yana jinsu.
hajiya tace wata kila kaine mahaukacin banda abinka jalal dacen tana ci ne, tunda kaga tana ci
ai saika tuhume ta, amman ba laifin ka bane, zaliha ce babban me lefi.
jalal har yanzun bai gane me suke nufiba.
hajiya ta sake cewa safna sai ki fada wani abun da kike so adafa miki .
safna kasa tayi da murya tace ni irin miyata nake so.
da sauri anty tashi ta shiga kitchen.
jalal matsawa yayi kusa da safna yace wai ke lafiyar ki kuwa.
be gama rufe bakiba yaji ta kwaro mai amai ajiki, jalal be damu da aman dake jikin shi ba yaje
ya rike safna.
hajiya ta mike tarike safna tace jalal jeka ka gyara jikinka, jalal fita yayi arude alhaji ya bishi
da kallo.
jalal na fita aman ya tsaya toilet ta wuce da ita tahada mata ruwan wanka, fitowa tayi ta
wanke kayan safna ta shanya, safna nafitowa anty nusaiba tayi daki da ita, zanin hajiya ta bata
ta daura ta hada mata da karamar riga, tace to muje ga miyar cen na gama.
suna fitowa suka samu hajiya suna ta fira da alhaji, jalal kuwa ya kwanta akan kujera, babu
riga ajikin sa sai faman danna waya yake.
safna ko tana shigowa ta toshe hancinta.
anty nusaiba ta kalli safna tace meye kuma?
daurewa kawai tayi tace babu komai anty ni daki zan zauna.
anty tace a,a ki zauna cikin mutane zakifi jin dadin jikin ki.
haka safna ta zauna badan ranta ya soba dan ita kusa da jalal ne bata son zama saboda
wani irin wari yake mata.
karban miyar tayi ta fara sha, dadi sosai ya mata domin anty har hanta ta zuba aciki, daddy
kuwa kalon safna kawai yake yana murmushi, shikuwa jalal gani yake be kamata su biye mata
taita shaba.
zuwa cen safna tace anty kicewa yaya jalal yaje waje.
anty tace akan me zai fita?
Jalal ma tashi yayi ya zauna yana jira yaji me zata ce.
safna tace anty wlh wani irin wari yake min, zai sani amai.
da sauri jalal ya nufo safna Ina wasa dake ne , dan kin rainani zakice ina wari.
07014197556
[9:34PM, 12/11/2016] Fadeela lamido: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
Written
Fadeela Lamido
Mmn Yazeedí ½í³
79-81
Alhaji ne ya da katar da jalal kar ka taba yariyar nan kabar ta taji da abin da yake damun ta.
daddy bakajin abin da take cewa ne wai nine nake wari.
eh naji zo muje gida gobe kazo ka duba ta.
daddy to safna fa anan zamu bar ta?
alhaji yace eh, ke nusaiba gobe ki tam yi mijinki in yabar ki kizo ki kaita asibiti, nusaiba ta
amsa, alhaji ya juya yana fadin jalal zomu tafi.
jalal kuwa ya kulu iya kuluwa yana gani daddy ya fita yace wlh zaki sani bakin ga suna goyan
bayanki ba har kike cewa ina wari ko, yana gama fadan haka ya fita da sauri.
ahan yar su ta zuwa gida ne alhaji yace meye naka na damuwa dan ance kana wari, kasani
ko ciki gareta.
jalal yayi shiro cen yace daddy cikin haihuwa?
eh mana ko baka sone?
sai alokacin kunya ta kama jalal ya dukar da kai.
alhaji yasa ke cewa dakai fa nake magana.
jalal yayi kasa da murya yace ina so.
kana so amman kake ta mata fada?
jalal ya sake cewa daddy ai ni ban kawo tuna nin haka ba, nadauka kawai kwadayi ne.
alhaji yayi dariya yace wa yaga jalal da d'a
jalal ma dariya yayi, ya shiga tunanin yanzo in ummi ta sani yaya zata yi, gaskiya be so ciki
yanzon ba yaso sai sun tare agidan su.
sun kusa gida gaban jalal sai faduwa yake kar fa daddy ya fadawa ummi dan yaga daddy
marna yake sosai bakin shi yaki rufowa.
jalal ya fara sosa kai, alhaji yace jalal akwai magana kenan, gaya min me yake damun ka.
daddy dama zan ce ne karka gayawa ummi.
tuni murmushin dake kan fuskar sa ya gushe yace saboda me?
rasa abun da zaice yayi sai cen yace ina ganin kamar bazata so bane.
fada alhaji ya fara kada Allah yasa taso, abon kunya kayi, ko cikin shege ne?
da sauri jalal yace a,a
bayan sun shiga gida ummi ta tare su da murna jalal ya wuce dakin sa.
bayan wucewan jalal
ummi duk ta kwashe yadda akayi zuwan su gidan goggota gaya mai, alhaji nisawa yayi sannan
yace ya kamata agayawa baffa domin su tabbatar ta mutu hankalin su ya kwanta kuma suyi
mata ardu,a.
ummi tace alhaji bazan iya tunkaran su da wannan maganar ba, da dai ace na samo yariyar
ne sai naje.
alhaji yace kibani hotan na tafi dashi sai nayi musu bayani.
bayan subar wannan zancen alhaji yace zaliha wai yaya kike ganin yaran nan jalal da matar
sa suna dai zaune lafiya ko?
ummi ta tabe baki tace nidai alhaji a inda nake ganin su kamar basa zaune lfy, shima da
yake rawar kai naga ba kamar da ba.
alhaji yace nikuma sai naga kamar yarinyar ciki ne da ita.
haba dai alhaji wani irin ciki kuma.
alhaji yace ban gane haba dai ba, sai kace wadda bata da miji.
da sauri ummi tasha kwana a,a alhaji ai dama ba cewa nayi bata da miji ba, nidai banga
alamun ciki bane, atare da ita.
ai dama bazaki gani ba saboda ba kula kike da itaba, da jalal ne bayi da lfy har yake amai
bazaki ce baki sani ba.
eh alhaji jalal ya gayamin safna tana amai amman alhaji ai ba lallai sai ciki ba ne ake amai.
alhaji yace toh yariya dai tana ce babu lfy.
mikewa tayi bari na gan ta.
alhaji yace ai gidan hajiya muka baro ta, ummi ji tayi babu dadi.
washe gari jalal ya fito