Showing 36001 words to 39000 words out of 47874 words
Chapter 13 - Mijin Marainiya Book Complete Hausa Novels by Fadila Lamido .pdf
Nazo, kin shirya wani munafuncin ne
dan kirabani da mahaifiya ta, toh baki isa ba, kinyi kadan,maza ki bar gidanan .
hajiya nadaga daki tajiwo ummi tasaka kuka me ban tausayi, fitowa tayi tace zaliha yaya
akayi?
ummi ta gayawa hajiya abinda ya faru, ran hajiya ya baci afili tace Ismail kuma abida beyi da
kuruciyar shi bane yanzon zaiyi, toh shikenan, ke kuma wannan ya isheki ishara dan yasan baki
da gurin zuwa ne shiyasa yace kitafi .
ummi kuka take sosai tace yanzun hajiya yaya zanyi baffa yace idan nakara nufu gidan shi
batare da nacika sharadin da yabani ba Allah ya isa.
hajiya nisawa tayi tace kizauna anan kafin yadawo muji abinda yake nufi kuma ko yakiraki
awaya karki dauka, ke kima kashe wayar baki daya, dan naga alamar ran shii a bace yake dake
kar yazo ya aikata abin da yafi haka . godiya tayima hajiya sosai suna zaune sunyi jugun jigun
saiga kairat ta shigo tana kuka ummi shine kika tafi kika barni, kwantar da ita tayi akan ciyarta
tana rarrashin ta.
ranar da ummi ta wayi gari agidan ummi, jalal kuma agidan sa ya tashi da matsanan cin mura
da zazzabi tun yana daurewa har ya gaji yace safna zoki rufeni, zuwa tayi ta taba jikin shi taji
zafi rau tace yaya katashine muje asibiti .
cikin rawar murya yace safna bazan iya tuki ba, bari sai anjima, rufeshi tayi ta fita zuwa
kitchen domin karasa girkin da ta daura.
bayan ta gama takoma dakin tasame shi ya ture bargon sai faman kira sunan ummi yakeyi, ta
dauka wasa yake saida ta karasa kusa dashi ta gane da gaske yake yi, dariya ta fara tace meye
haka yaya saika ce kairat.
ai ko sauraran ta beyiba kiran ummi kawai yake yi zuwa cen ya jawo safna zama tayi agefen
gadon ya dago kanshi ya daura aciyar ta sai faman sanbatu yake tun abin nabata dariya har
yasoma bata tsoro zuwa cen taga ya fara kuka hawaye shabe shabe, da sauri ta sauke kan jalal
daga jikinta karamin hajjab tasa tayi waje. tana fitowa gate din gidan su gidan dake jikin nasu ta nufa dan taga me gidan suna yawan
gaisawa da jalal, gate din gidan ta fara bugawa me gadi yazo ya bode yace lfy ?
safna ta rasa me zatace dan ko sunan mutumin bata sani ba, hango shi tayi rike da hannun
matar sa zasu shiga mota hango safna da me gadin su ya hana su shiga karasowa gurin sukayi
safna ta gaida mutumin tace ni makociyar kuce anan gidan nake ta nuna gidan su da ahannu
,miji nane bashi da lfy dan Allah ku taimaka min ku kaimu asibiti. mutumin yace kece matar abduljalal dakai ta amsa, yace toh babu damuwa muje na dubashi,
duk suka rankayo har matar sa, suna shiga falon suka tsaya, safna tace muje yana ciki, mijin
yace a,a je kigaya mai idan zai iya fitowa yafito inkuma bazai iyaba saina shiga.
safna tana shiga tasame shi yadda tabar shi be daina surutun ba,tasan jalal batashi zaiyi ba
tace yaya dan Allah kadaina magana kayi shiru gayinan za,aduba ka, bece komai ba sai kokari
riketa yake taje tace wa mutumin yace kashiga.
safna bata koma ba zama tayi kusada matar, ta kalleta tace ki kwatar da hankalin ki in Allah
ya yarda zai samu sauki , tasake cewa gashi muna kusa amman bamu sanjuna ba, ya sunanki?
waigowa tayi gefen ta tace sunana safna kefa? tace nikuma khadija, suna cikin haka
mutumin ya fito yana murmushi yace madam karki damu murace tamai mugun kamu amman
dazaran yasha magani zai samu sauki, yajuya barayi matar sa yace khadija zomuje nabaki
magani ki kawo mata. bayan kadija takawo magani tare da yi mata bayani ruwa ta dauka ta nufi dakin ta same shi
kwance yadai rage surutun da yakeyi tace sannu yaya tashi kasha magani.
jalal ya bude baki cikin murya kalan na me sambatu yace aini bana shan magani safna ki
tambayi ummi kiji.
kalon shi tayi da mamaki tace toh ai ko saika sha yama za,ayi kace wani baka shan magani
saikace wani karami yaro.
nidai gaskiya katashi kawai kasha.
jalal ya sake cewa safna ki aje maganin nan ko ganin shi bana son yi.
kuka ta saka da karfi, tana fadi toh ni ya kake son nayi gashi bacci nakeji kaikuma sai faman
sambatu kakeyi.
jalal yana kokari jan bargo ya rufe jikin shi saka makon zazzabin da ya dawo mishi yace zoki
kwanta na bari.
ni sai kasha maganin zan kwata
yace toh naji kawo nasha. mika mishi tayi ya karba yasa abaki ya karbi kofin ruwa yakai bakin
sa, kasa hadiyewa yayi ya fara sheka amai.
safna na rike dashi har ya gama hawaye nata zubo mata gashi itama ba kwari gareta ba haka
ta kamashi takai shi bayi ta wanke mai jiki, dakinta ta wuce dashi sannan ta dawo ta gyara
wajen tanayi ne tana kuka bayan takoma gurin jalal ta dauki wayar jalal takira alhaji.
yana dauka yace jalal, safna tasaka kuka tace daddy yaya bayi da lfy kuma yaki shan magani,
saikiran sunan ummi yakeyi.
alhaji yace toh fah, tashin hankali, ciwon jalal wuya gare shi, to ya isa ki daina kukan, share
hawayen ki, bari nusaiba zata zo yanzun
[8:23PM, 12/18/2016] Fadeela lamido: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
Written
Fadeela Lamido
Mmn Yazeedí ½í³
100-102
Bayan ta aje wayar ta zauna ta zuba tagumi zuwa cen taga bacci ya dauki jalal itama kwanciya
tayi nan da nan bacci ya dauke ta
lokacin da anty tazo gidan shiru ,tai ta sallama babu amsa zama tayi afalo ta shiga kiran
wayar safna, aza bure ta tashi ta nufi wayar tasa akunnen ta, anty tace safna gani afalo, wani
sanyi taji azuciyar ta ta nufi falo da sauri
bayan sun gaisa anty tace yaya yace jalal babu lfy ko, yana Ina
safna tace yana kwance ya samu bacci. jeki tasoshi yasha magani
anty ai baya iya tashi bakiga inda ya ragwar gwabe ba.
anty tace muje nagani
Suna shiga anty ta fara tashin jalal yabude ido yafara fadin ummi kaina zai fashi
cikin fada anty tace ya fashe din dan baka da lfy kuma duk sai kabi ka damu mutane da
surutu saikace karamin yaro.
jalal yasake cewa safna kira min ummi. safna hannu tasa ta dauki wayar jalal anty nusaiba
tace safna ajiye wayar nan baza akirata ba idan kamatsu katashi katafi da kan ka katon banza
kawai, haka zaka haifi yara suga ubansu yana wannan tabaran
jalal yace toh naji tashi ki tafi gida. tace babu inda zani tashi zakayi kasha magani dan me
shagwaba kan bata nan.
kalon safna yayi yamaida idon shi ya rufe daker anty ta shawo kan jalal yasha magani saida ta
dama mai acukali.
bayan yasha be jima ba bacci ya kwasheshi .
washe gari jalal yatashi jikin shi yayi sauki sosai ya shiga bayi yayi al,wala yafito ya fara tashin
safna tashi kiyi sallah.
mamaki ne ya kamata ta kasa daurewa tace yaya kaji sauki ne?
daure fuska yayi yace eh.
safna kwashewa tayi da dariya tana fadin Allah yakara sauki.
kara tamke fuska yayi yace to meye abun dariya kuma, juyawa yayi yana tafiya yana fadin
bari nadawo zaki sani.
12:42 alhaji ya faka motar sa ahabar gidan jalal awaya yakira shi yace yajiki jalal yace yayi
sauki daddy yaushe zaka dawo?
alhaji yace nadawo gani ma akofar gidan ka mikewa yayi cikin sauri ya bude kofar ya fita ,
yana isa ya rugume daddy.
har cikin falon alhaji ya shigo ya zauna jalal yace daddy bari nakira safna.
cikin murna tafito tana yashe hakora bayan ta gaida alhaji bata zauna ba kitchen ta nufa ta fito
da abinci.
daddy ya kalli safna yace wanna fah nida nazo duba mara lfy kuma sai na bige da cinye muku
abin ci
safna ta bata rai tace dan Allah daddy kaci ai shi yaji sauki dama fa mura ce kawai amman
duk yabi ya langwabe harda su kuka. dariya alhaji yayi safna ma dariya take yi
daddy yace jalal wai haka ne kayi kuka?
jalal yace karya take daddy ,ya juya yana hararan safna.
alhaji kalon jalal yayi yace nasan kayi ne jalal idan bakayi ba bazata fadaba, kaga irin abinda
nake fada maka ko?
jalal yayi murmushi yace daddy dandai ba ita bace shi yasa take fadan haka bata San abinda
nakeji bane, kuma kukan ma ai itama tayi.
safna kasa tayi da murya tace amman aini ban ta kiran sunan ummi ba , duk da tayi kasa da
murya be hana daddy jin abinda tace ba.
jalal kuwa filon dake hannun sa ya wurgawa safna, tare da fadin ina wasa dake ne.
daddy dariya yayi sosai sannan yace wlh jalal ka canza halinka kai ga son girma kuma ga....
jalal ne yayi wa daddy alama da hannu karya fada, dan haka daddy yabar maganar, bayan
alhaji yaci abinci yayi musu sallama ya tafi, tare da dubin farin cikin yadda ya samesu gwanin
ban Sha,awa.
*************
gidan hajiya ya nufa yana shiga yaga ta daure fuska bakamar daba.
bayan ya gaisheta yaji bata kara cewa komi ba dan haka shima yayi shiru, zuwace yaga ummi
tayi sallama ta shigo ya daga kai ya kalleta , batace mishi komai ba ta shige dakin hajiya.
alhaji yace hajiya zaliha kuma me takeyi agidan nan?
cikin fada tace inaruwan ka da ita dama jiranka nakeyi kadawo kagayamin abinda kake nufi,
tunda ninayi magana baka dauki maganata abakin komai ba.
alhaji yace hajiya kiyi hakuri bawai nakijin magarnar ki bane, Ina sone ta gane wani abu wanda
shekara da shekaru ta kasa fahimta.
aikoma Meye tunda nasa baki sai ka bari yanzun bakajin kunyar jalal yaji ka korar mai
mahaifiya.
alhaji yace hajiya ai jalal yasan halin ta, shima ba magana take masa ba , dan ko gaisheta
yayi bata amsawa .
hajiya tace me yayi mata shi kuma?
duk akan auran nan ne bansan abin da yasa ba zaliha kwata kwata bata kaunan yariyar nan.
Hajiya ta daga murya takira zaliha bayan tazo ta zauna alhaji azuciyar shi yake fadin jita
kamar mutuniyar kirki.
hajiya tace zaliha zokibawa mijinki hakuri kuma duk abinda kike kinsani ki gyara halinki.
tun anan ta fara bawa alhaji hakuri , baza yayi da ita bece mata komai ba.
hajiya tace bakaji tana magana ne ko maganar bata wuce bane, da girman ka inda kuma
jalal yayi kace masa me?
alhaji yace to shikena hajiya ya wuce, ki shirya anjima zamu tafi gida.
ummi dadi taji sosai, ta farawa hajiya godiya.
Firace ta barke tsakanin hajiya da alhaji ahirar ta sune ummi ta fahimci jalal yatare agidan sa,
dan taji yana bawa hajiya lbrin ciwon jalal.
basu tashi tafiya gida ba sai yamma, alhaji yace ni nafita kisame ni a mota .
ummi gyalan ta ta dauka tana cikin yiwa hajiya sallama saiga alhaji da wata mata yar kwaye
yana rike da kullin kayan ta, suna shiga falon matar ta zauna akasa, hajiya binta tayi ido dan
bata gane taba, alhaji ya lura da haka yace hajiya baki gane ta bane, matar marigayi yaya musa
ce. hajiya tace Allah sarki kiyi hakuri bangane ki bane, yaya yaran.
tace suna lfy yanzun ma bikin salame ne ya tashi nace bari nazo na fada muku.
ummi ji tayi kamar tasan muryan dan haka tazo har gaban matar, take gabanta ya fadi tace
kamar goggo kishiyar saudatu
07014197556âœ
[7:01PM, 12/20/2016] Fadeela lamido: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
Written by
Fadeela Lamido
Mmn Yazeedí ½í³
103-105
*â¤â¤â¤ godiya agare ku makaranta wannan novel gaskiya naji dadi sosai ganin jiya kadai
banyi typing ba na samu kiran muta ne da dama, suna tambayar lfy ta nagode sosai ina muku
fatan alherií ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•*
Itama matar dago kanta tayi takali ummi gaban ta yake ya fadi cikin da burcewa take fadi a,a
bani bace, ina ganin dai kama ce.
ajiyan zuciya ummi tayi sannan tace amma ko kamar tayi yawa bayan sun gaisa da matar
ummi ta karayi wa hajiya sallama ta fita tana waiwayen matar.
itama hajiya kara gaisawa sukayi da goggo sanna ta farawa hajiya bayanin bikin salame ne ya
taso nace bari naxo na sanar lokaci sai kara tahowa yakeyi amman bani da komai da zan kai
mata.
hajiya ta nisa tadayi murmushi sannan tace hanne kenan sai yanzon kika tuna da mune
dangin ubanta, aida cen kin manta damu dan kinga babu idon iya sai yanzon da matsala ta
kawoki?
goggo tace hajiya wlh ina son zuwa kudin mota ma gagara na yake, yanzon ma mokota
nashiga na ranto.
toh aishi kenan yanzon wacce ce zatayi aure , yar wajen kice ko yar wajen amaryar ki?
tace ta wajena ce ai waccen tana gurin dagin mahaifiyar ta.
hajiya tace Allah sarki ai lokacin rasuwan iya tana karama yanzon nasan itama ta isa aure, me
yasa baki turo mana su , zumun ci fah ba abin wasa bane, irin wannan saika hadu da naka
baka san shiba, niyanzon ba kamar da bane girma ya kamani .
toh hajiya in Allah yarda zanturo su, shiru sukayi na dan wani lokaci zuwa cen goggo ta kalli
Hajiya tace hajiya wannan matar da suka fita da alhaji wacece ?
hajiya tace matar sace.
goggo ta sake cewa ya kara aure ne?
a,a itace dai matar sa maman abduljalal , suma basan zumun cin suke ba, ai inaga ko iya ma
bata santa ba bare ke.
haka suka ci gaba da tattaunawa goggo ta tsorata sosai da taji ummi surukar hajiya ce dan
tasan indai asirin ta ya tonu ta shiga uku, dan haka washe gari goggo na tashi tashirya tayiwa
haji sallama bayan ta hada mata sha tara ta ar ziki.
itako ummi bayan sun koma gida hakalin ta kara tashi yayi so kawai take taga ta daidaita da
iyayen ta dan haka ta farawa alhaji kuka ya taima keta ya daidaita da iyayen ta
hakuri ya shiga bata ki kwatar da hankalin ki baffa yayi rantsuwa babushi babu ke tunda kikai
silar rabowan shi da 'yar shi har ta mutu basu ganta ba, zaliha nazaci idan baffa yasan cewa
saudatu ta rasu hankalin shi zai kwanta amman sai naga hankalin shi ya kara tashi, zaliha
abinda na lura dashi babu abinda baffa yake so ayanxon illa yaga yariyar da saudatu ta haifa. kukanta karuwa yayi tace nima haka alhaji ina matukar son naga yariyar nasan yanzon ta
girma , kuma alhaji idan nakalli huto yariyar sai naga kamar na taba ganin hoton.
alhajj yace kin taba gani mana tunda yariyar da saudatu take kama.
haka sukaci gaba da ta tattaunawa akan yariyar saudatu , zuwa cen ummi ta sako maganar
jalal alhaji ashe jalal ya tare shine ko kugaya min
atakai ce yace eh ya tare.
ta sake cewa Amman alhaji ya kamata ace yana zuwa gida ana gaisawa.
toh ganinayi gurin wa zaizo ni bana gari ke kuma ba amsa masa gaisuwa kike ba, toh me
zaizo yayi.
toh alhaji komai ya wuce kabashi hakuri dan Allah yazo gida.
washegari da safe daddy yayiwa jalal waya ya tambaye shi jiki yace yayi sauki, dan haka alhaji
yace idan zaka iya fitowa kazo gida ummin ka nason ganin ka .
toh kawai jalal yace, ya juya yace safna shirya muje gida cikin sauri suka shirya suka kama
hanya.
Suna shiga jalal ya nufi dakin daddy safna kuwa falo ta zauna tana raba ido.
lokacin da jalal ya shiga dakin ya samu ummi sunata hira da alhaji dan haka murmushin dake
fuskar shi ta ragu, daddy ko murmushi ya saki yana fadin jalal ka iso.
kusa da alhaji yaje ya zauna bayan ya gaida alhaji ya juya barayin ummi yace ummi ina
kwana.
cikin sakin fuska ta amsa tare da tambayan shi jikin shi, bayan ya amsa ta sake cewa ya