Showing 21001 words to 24000 words out of 47874 words
Chapter 8 - Mijin Marainiya Book Complete Hausa Novels by Fadila Lamido .pdf
ne?
dasauri tasa hannu ta rufe bakin ta, jalal kuwa cigaba yayi da abinda yake.
ni dai da naga abin yafi karfi na saka hannuwa na nayi narufe idoí ½í¹ˆ zuwa cen naji safna sai
kuka take tana fadin jalal kashe ni zakayi, dan Allah kayi hakuri kabar ni wlh nagaji , waida ma
haka kake baka da imani ne, zucen naji ta fara Allah ya isa.
jalal be bar safna ba sai waje karfe 2:56 tana kwance agefe dan ki tayi jalal yata tabata daya
kawo hannu zata bige hannun, zuwa cen ta fara kokarin tashi.
jalal yace ina zaki?
tafiya zanyi dakin mu.
ai ba inda zaki anan zaki zauna, rokon shi tafara akan yabar ta tafi ita tsoron ummi takeji.
jalal yace to naji tashi muje kiyi wanka sai na raka ki, daukan ta yayi yakaita bayi da kan shi
ya gasa ta.
bayan sun fito ta maida kayanta na jiya.
saida jalal yaje bakin kofar ummi ya kasa kunne ko zaiji mutsin ta, sannan ya juya ya dauko
safna ya kaita har kan gadon su, kairat kuwa na gefe tana ta sharar baccin ta jalal yace kinga
lokacin sallah ya kusa kina yin sallah saiki kwanta.
shikuwa jalal yana koma wa dakin cire zanin gadon yayi ya hada da rigar safna ya wanke
sannan yayi wanka ya wuce masallaci
*******
washe gari da safe ummi ta fito lukacin karfe 7:00 wai ita gani take tayi sammako, ta doshi
dakin safna ta ganta kwance ita da kairat sai barci suke , ta jawo musu kofar ta fito
jalal ko da ya fito be tam bayi safna ba, saida ya fita ya dawo .
yana shigowa dakin su safna ya dosa yasa meta ita da kairat.
safna tana tsaye taga jalal ya shigo, wurgar da wayan dake hannun ta tayi ta shiga bayi da
gudu, jalal ya tsuguna ya dauka, ya matsa kusa da kofar yayi ta bugawa yaji shiro haka yagaji
ya tafi.
da daddare jalal kasa bacci yayi kamar jiya banda tunanin safna babu abin da yake dan haka
yafara tunanin yaje ya dauko ta, daga kai yayi ya kalli agogo 12:37 ya miki ya fita , yana zuwa
bakin kofan ya fara bugawa ahankali har ya gaji ya koma daki.
washe gari jalal beyi bacci ba haka ya fito idon shi duk sun kankan ce, dakin daddy ya shiga
anan ya sami ummi, jinkin daddy sa yaje ya kwanta.
alhaji yace lfy kuwa, angon safna me ya faro ne?
daddy kai na ne yake min ciwo, kuma daddy safna na fushi dani bata min magana saboda na
mata lefi kuma taki bari na bata hakuri.
alhaji dariya yayi sosai yace wai kai jalal wanni iri ne kai, kana yin abu kamar ba namiji ba, ji
inda duk ka fita hai yacin ka.
yi yayi kamar zaiyi kuka yace nidai daddy ka kirata kawai ka bata hakuri.
ummi ko azuciyar ta cewa take na shiga uku jalal zai haukace akan safna anya kuwa ba asiri
tamai ba, afili kuwa cewa tayi jalal na safna.
07014197556
[6:47PM, 12/6/2016] +234 814 451 1180: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
writte by
Fadeela Lamido
Mmn yazeedí ½í³
61-63
alhaji ya kalli jalal yace duba nan jalal tashi ka zauna , kasan yazun yaya za,a ,tashi zakayi kaje
ka lallashi matar ka, koma me ka mata kaje ka bata hakuri zata saurare ka.
shiru yayi ya ya mutsa fuska ni dai daddy ka tai makeni ka bata hakuri.
alhaji juyawa yayi ya kalli ummi gace zaliha ke kika lalata garon nan shagwaba tama sa yawa
kuma yanzun ke kin zame kinbar ni dashi.
dariya tayi wani irin na zame nima fah yana min.
alhaji ya juya ya kalli jalal ya kwashi da dariya yace zaliha maza Kira min safna naga abin
babba ne .
ummi waya ta daga ta kira safna daure wa kawai take tana yashe baki dan bin shawarar
kawar ta madina.
safna tashigo tare da sallah ma dasauri ummi tace zonan 'yata safna ta karasa kusa da ummi,
ummi tasa hannuta ta jawota ta daurata akan cinyar ta , tace safna me jalal yayi miki da zafi
haka ne ?
ummi ni baiyin min komai ba.
jalal yace a,a safna namiki laifi kedai kawai bazaki fada bane.
alhaji yace zonan safna ,sauka tayi ta koma gaban alhaji kusa da jalal ta zauna.
yace koma me jalal yayi miki kiyi hakuri ki yafe mishi kinji yasan cewa yayi laifi kiji ko?
daga kai tayi ,alhaji yace yauwa safna haka akeso jalal kuwa bin safna kawai yake da kallo
alhaji yace to jalal tashi ka dauki matar ku kutafi shi besan cewa ummi ta raba musu daki ba.
bayan sun fita ummi nata sauri tabi bayan su alhaji ya dakatar da ita.
zaliha ina da magana dake , ta koma ta zauna .
yace kina zuwa gurin su baffa kuwa?
a,a kwana ki naje akace sun tashi alhaji wani abune ya faru?
a,a ba abinda ya faru, amman me yasa baki neme inda suke ba .
mike wa tayi zata bar wajan.
alhaji yace saboda basu da kudi ko.
komawa tayi ta zauna tace aini dama tunda naga yan uwan ka sunzu bikin nan nasan sai su
kulla min wani sharrin.
alhaji yace basu suka fada ba baffa da kanshi ya fada haka.
mikewa tayi alhaji aina kaga baffa?
aini tunni nasan inda suke tun bayan koran ron su da kikayi kokaci bananan baya sati biyu na
dawo tun kafin nashigo gida jalal ya gaya min baffa yazo kin kore su, abin ya bani mamaki
amman bayi miki magana ba na nufi gidan nasa me su cikin ma wuyacin hali bafffa ba lfy mama
haka , sai yaya rabi ce akan su itama kuka take.anan take gaya min saudatu ta bata wanda har
yau ba,a ganta ba.
bayan nakai su asibiti kwan su uku aka sallame su.
tunda ranar nakai su wani gida na dana saya baffa kin shiga gidan yayi, wai bai son abinda
zai sake hadaki dashi da keí ½í±‰í ¼í¿» dan haka namai alkawarin bazan gaya miki inda suke ba, san
nan ya yarda.
duk wata nake zuwa ina kai musu kayan abin ci, in takaice miki har daurin auran jalal baffa
yazo, inata jira inga ranar da hakalin ki zai karka gare su amman sai naji shiru kamar an shuka
dusa dan haka naga innabar ki ahaka banyi miki adalci ba, amfanin zaman tare kenan in kaga
wanda yake kusa dakai zai bata kasa shi ahanya dan haka idai bakibi iyayen ki ba toh matakin
da zan dauka bazai yi miki dadi ba.
********
kafin ya gama magana hawaye ya wanke wa ummi fusku yanzun dama tuntuni ba,aga
saudatu ba, amman basu nemi ni ba lalai su bafffa suyi matukar fushi dani.
tsuguna wa tayi ta fara wa alhaji magiyar ya rakata ta nemi gafarar su.
alhaji yace indai nine bazan taba kaiki ba kije ki nema da kan ki.
shiko jalal bayan sun fita dakin sa ya nufa da safna ya kara kwasan gara bayan tayi wanka
jalal ya shiga , kamar jira take tana ganin ya shiga wanka tamike ta leko bataga kowa ba
ahanyar ta fito saf saf ta shige dakin su.
jalal ya fito bega safna ba dan haka yana saka kaya ya fito, daidai lokacin ummi ta leka
dakin dakin safna tagani ko jalal ya wuce da da ita dakin sa.
tana ganin safna hankalin ta ya kwanta juyawa tayi dai lokacin suka ci karo da ummi.
ganin ummi yayi abirkice yace ummi lfy kuwa?
wucewa tayi zuwa dakin ta ta fada gado tasaki kuka, jalal ya shigo dakin yace ummi me ya
faru ne.
mikiwa tayi cikin kuka ta kwashe duk abinda yake faruwa ta gaya mishi.
dadi ya kama jalal Allah ya karbi Andu,ar shi ummi ta fara tunanin iyayen ta.
yace ummi ki kwatar da hankalin ki ,ni nasan gidan zan rakaki.
ummi cikin sauri ta dauki gyale tace muje jalal.
jalal yace ummi ki bari sai gobe mana.
eh ai kana tare da uwarka da ubanka dole kace na bari sai gobe.
Jalal yace Allah ya baki hakuri ummi muje, sun fito kenan saiga safna da kairat zasu fita jalal
yace ina zaku ?
kairat tace waje zamu muga gari safna ko shiru tayi jalal yace koma gida.
kairat kuka ta fara toh ni ummi zanbi.
ummi tace zo muje yar auta ta.
safna na kallo suka shiga mota sai daga musu hannu take.
bayan sun isa jalal ne ya fara shiga gidan sunata murna baffa har yana tam bayan jalal ya
baka taho da amaryar ba, ko kana tsoron karta ganin tace ni take so.
jalal dariya yayi yace baffa ni da baki ne fah, nabar su a mota.
a,a banda abinka ya zaka baro so akofar gida jekace su shugo.
waya ya dauka yace shi go.
shigowa tayi da sallama rike da hannun kairat idon ta hawaye ne kawai ke zuba.
baffa ya mike ya nuna ummi yace zaliha mama dake tsugune tana zubawa jalal abinci ta sake
kwanan ta dau ko itacen dake cikin murhun ta fito tana fadin ina zalihar take.
baffa ya nuna zaliha yace kinzo ki koremu ne daga gidan da mijinki ya bamu?
tsugu nawa tayi ta fashe da kuka tana fadin baffa nazo neman gafarar kune dan Allah ku
yafe min.
bata rufe baki ba ta fara jin saukan itace ajikin ta.
jalal saifaman ba baffa hakuri ya keyi, yaju ya yaga anata jabgar ummi mikewa yayi yazo ya
karbi icen yana bawa mama hakuyi.
baffa yace ta fita karta kara nufo inda muke, shi ya dade da cireta acikin 'ya'yan shi.
wani makocin baffa ne yaji hayaniya tayi yawa ya zagayo.
me yake faruwa ne?
baffa ne ya fara gayawa makocin shi, malam buba yace kinyi kuskure yarinya, nan ya shiga
bawa baffa hakuri amman baffa ya kekashe kasa yaki hakura ummi sai man share hawaye take,
ahankali mutane sai taruwa suke anyi anyi su hakura suki.
jalal ya tsuguna ya rike kafar bafffa yana rokon shi.
baffa yace mike abduljalal idan ina kallon ka gani nake kamar mahaifin ka ne zan yafewa
mahaifiyar ka amman da sharadi.
sharadin kuwa shine karta kara zuwa inda nake har sai ta nemo min 'yata saudatu.
ummi saka hannu tayi aka, yanzun a ina zata nemo wadda tayi wajen shekara 20 da
bataí ½í¹†í ¼í¿»í ½í¹†í ¼í¿»í ½í¹†í ¼í¿»í ½í¹†í ¼í¿»
[7:35PM, 12/7/2016] Fadeela lamido: í ½í²˜í ½í²í ½í²MIJIN MARAINIYAí ½í²í ½í²í ½í²˜
Story
&
written. by
Fadeela Lamido
Mmn Yazeedí ½í³
64-66
bayan sun dawo gida ummi da gudu ta shige dakin ta ban da kuka ba abinda take.
jalal ma dakin shi ya shiga ya fara zubar da hawayen bakin ciki, amman koma meye ummi
ita tajawa kanta.
haka ya kwanta yayi ta kuka.
kairat ma duk da yake tana da karancin shekaru sai da tashiga da muwan ganin abin da
akawa ummin ta.
da daddare safna ta fito falo ta zauna yau abin mamaki jalal ko awaya be ne meta ba , taita
zama ita kadai har ta gaji ta wuce dakin su.
kasa barci tayi bata san tana matukar son jalal ba sai yau, sai juyi take agado gaskiya tana
son ganin mijin ta, daukan waya tayi ta kira jalal har sau 4 be dauka ba, gani tayi bazata jura ba,
ta mike.
zuwa tayi ta taba kairat dake kwance akan gado , dasauri ta zabura.
safna tace dama bakiyi bacci ba, wai yau me ya same ki tunda kuka dawo sai faman fashi
kike.
duk da karancin shekarun kairat sai taji bata son ta fadawa safna abin da ya faru dan haka
tashiga tunanin me zata fadawa safna, cen tuna yaya jalal idan bai son ya fadi gaskiya sai yace
kansa ke ciwo, dan haka da sauri ta ce anty kaina ne yake min ciwo, amman yamin sauki.
safna tace sannu da kuwa aiken ki zanyi gashi kince kanki na ciwo.
ai yayi sauki, tashi tayi tace ina zaki aikeni gun yaya jalal?
eh kije dakin sa ki gani lfyr sa kalau san nan kuma kice mai nace ina gaida shi.
da gudu ta nufi dakin jalal .
ummi na kawance tana ta faman aikin kuka taji takun tafiya tace azuciyar ta wannan ba
yafiyar jalal bane da sauri ta mike ta fito .
hango kairat tayi ta taba kofar jalal tace ke kuma ina zuwa?
ummi anty safna ce ta aike ni gun yaya.
toh naji jeki karki dade, tura kofar tayi tashiga ta same shi yana zaune ya hada kai da
gwaiwa.
zuwa tayi daf dashi ta zauna ta kira sunan shi yaya baka da lfy ne ?
dagowa yayi cikin fada yace ke fita ki bani guri.
kairat tace yaya fah anty ce ta aiko ni.
me tace?
tace wai tana gaishe ka.
dadi yaji har ransa wannan ne karo na farko da safna ta nuna ta damu dashi amman saidai
yau baya cikin farin ciki.
yace kairat kice mata ina amsawa .
juyawa tayi da gudu , jalal yasake tsayar da ita yace kice mata nace tabar wayar ta a kun ne
zan kira ta.
ummi na zaune afalo kairat ta fito ta wuce ta tashiga nasu dakin.
da sauri safna tace me yace mike kairat ta gaya mata abin da yace.
tunani ta shiga yi gaskiya akwai abin da yake damun jalal, haka taita jiran jalal yakira ta taji
shiru har gari ya waye.
8:30 ummi ta shiga dakin jalal tasa meshi yagama shiryawa tace yauwa jalal dama so nake
ka rakani gidan yaya rabi.
ummi da yau ina son na koma office ne kinga tun biki ban koma ba kar daddy yayi fada.
jalal ina cikin wannan halin har kake maganar office har ina tunanin kana tausaya min.
jalal yace ummi bawai bana tausa sayin ki bane dama tsoro nake ji kar ran daddy ya baci,
amm ba komai zo muje.
suna fitowa falo yace ummi bari naje na danga safna.
daurewa tayi tace to karka dade
***********
yana shiga yace kairat jeki falo da gudu ta fita, shi kuwa jalal zuwa yayi ya hau kan gadon ya
daga safna dake kwance ta rufa da bargo, fuskar ta duk hawaye, yace safna me ya faru?
da sauri tace bakai bane kaki daukan waya na kuma kace zaka kirani amman kaki Kira.
daukan ta yayi ya daura ta ajikin sa kiyi hakuri safna bansa kinkira niba kuma jiya bana jin
dadi ne shi yasa baki ganin ba, safna dama zaki shiga da muwa idan baki ganni ba?
tura kanta