Showing 27001 words to 30000 words out of 46340 words
Chapter 10 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf
Jeddah
bantaba sanin haka so yakeba sai akanki inasanki fiye da kaina tun jiya nake Kira baki kunna
wayarba ko batai mikiba asanjo wata yau wallahi Dana Kara Kira baki dagaba sai dai ki ganni a
cikin gidanku
Hmm kayi hakuri dear kasan bana Jin Dadi Nasha magani ne sai ynz na tashi Amma kayi hakuri
bazaka Kara samun matsala irin wnn ba ka kwantar da hankalin ka Jeddah takace kasameni
kagama a rywrk waya kuma taimun sosai fiye da zatonka kaya Kuma sunyi nagode sosai
Kamar ta tsunduma shi a aljanna haka yaji sorry my life wlh namanta nadauka yasauka kiyi
hakuri meye abun godiya komai nawa nakine ki kwantar da hankalinki anjima idan na fito daga
office zanzo mezan taho Miki dashi nasan kin kasa cin komai ko tawan ki kwantar da hankalinki
Nan da awa 2 zanzo gareki
Zuciyarta Kal Tai hamdala wlh gas meat kawai nake bukata amma zan hadama delicious food
yau karka ci komai ka Bari sai dare sai kazo kafin Nan kaga nagama komai da komai ka
kulamin da kanka na samu sauki sosai karka daga hankalinka tafada cike da zakuwa
Gaskiya banso haka ba Amma tunda kince haka na hakura sai Daren nazo to shikenan bara na
barka Kai aiki Nima bara na shiga kicin nadafama abinci kagaidamun da mom da dad dina
zasuji insha Allah zangaya musu ki gaida umma ki kulamun da kanki my life
Yana kashewa Kiran alhaji na shigowa kazo Inasan ganinka idan kagama abunda kake to alhaji
dama bana komai gani Nan zuwa cikin hanzari ya dau key din motarsa ya fice dan Jin Kiran
alhaji Allah yasa dai lafiya Dan gabansa sai faduwa yake kodai wani lefin ya aikata
Suna Gama waya jeddah ta figi gyale ta tafi siyo wannan saiwar Dan ta wanko gaban tsaf ta
adana a jug ta fice takira afra saboda ita Bata iya girki ba tazo ta dafa Mata girke girke Dan ita
gwanace tace gatanan tagaya Mata abubuwan dazata siyo ta wuce kasuwa cefane afra Tai
Mata alkawarin zuwa nan da awa daya
Suhail yai parking ya shiga gida yatarar da daddy a falo yana cin tufa suka gaisa bissimillah
babban mutum na koshi daddy to Dan albarka kirawon mahaifiyar taka akwai mahimmiyar
maganar dazami nafiso ayi ta agabanta gani gaka gata gaban suhail ya Fadi Ras to ya amsa da
kyar ya Mike ya shiga ciki
Ya shiga dakin hajiya nata aikin gyaran sign yai sallama ta amsa masa momy kizo inji daddy
ranta a bace lafiya ake nemana Idan maganar auren kace to Ni ku cireni a ciki bani a wannan
aikin na rashin Amana yarinya tun tana aji biyu kuke tare sai yanzu datake aji biyar tana gab da
fita zaka nuna halin naku na maza ka yaudareta Rai bace take maganar kiyi hkr hajiya alhajine
yace na Kira bansan akan meye ba sai da tadanyi jim gani Nan zuwa Allah yasa alheri
Ya koma jikinsa duk a mace be taba ganin bacin ran mom ba sai yau Bata taba yi Masa Koda
kwakwkwarar tsawa ba bare har tayi Abu makamancin wannan gata Nan fitowa daddy ganima
na fito ice ko lafiya ba akan auren cin Amana ake nemanaba tunda bakin ku daya Ni ban zan
iya wannan abun kunyar ba
Alhaji yai murmushi haba hajiya saki ran Mana magana zami uwar gida sarautar Mata zauna
kiji Mana ta zauna tai shiru to Masha Allah naje nasami iyayen sadiya Kuma sun fuskanceni sun
fahimceni sun nuna dattako sunsan aure yin Allah ne sunce bamatsa Amma kawai a hada a
daura auren Rana daya akan ace shekara daya ya aureta ta karasa a dakin ta itama yarinyar na
nemi amincewarta tace duk hukuncin da iyayenta suka zartar shike Nan gaskiya dattijan
arzikine
Hajiya ta rangada guda haba yanzu naji magana to nayarda dahaka Amma baze yiwuba ya auri
wata ya manta da wacchan yar manyan mutanen ba masu wadatar zuci ba gwara a hada ayi
shi lokaci guda Dana Dan gata amare biyu a Rana daya ta kara sakin guda alhaji yace ita Kuma
nasa aimun binkice akanta Ina jiran sakamakon binkice Nan da gobe Jeddah ko
Suhail ya rasa meye a ransa farinciki kome eh ya amsa tabbas yanasan haleema so na mutuwa
Amma Jeddah fa jiyake kamar tsoron ta yake kamar ze mutu idan be aure taba cike da kasala
yace to daddy ngd alh yasaka da alkhairi ya Mike ya fice jiki a salube murna zeyi ko kuka oho
besaniba
Ansha shagali iya shagali ansha burkutu anyi tatil anci naman jarirai anyi taf wayanda basu
samuba Kuma aka kawo musu na shanu anyi budiri daga Nan aka wuce da amarya bangaren
iyar Ja'e Rama ce ta riko ta suka wuce da Yan rakiya Nan aka dawo tsakiyar gari aka Fara
chashewa Wanda kwana za ay anayi Ana cin nama Ana Shan burkutu Ana cin yayan marmari
da ganyaye
Aka Kai amarya bangaren mahaifiyar mijin ta aka ware Mata dakin ta Nan mutane suka Fara
tsegumi ita tafi kowa tana bangaren iya haka kowa ya tafi ya barsu ita da Rama su biyu a daki
hankalin tenkwai nakan mado Rama Ina mado ne inaso nagan shi yau bangan shiba Sam
Inasan ganinsa rakani wajensa
Rama ranta ya baci haba tenkwai yaufa aka daura Miki aure so kike agane kice Zaki wajen
mado yanzu bayan kinsan gidan Nan da Yan biki Kuma kinsan matar mado tadawo yanzu suna
dakin iya gaskiya Ni shawarata ki cire mado a Rai tunda kinyi aure kuzauna lafiya da Ja'e kawai
duk abunda yai mu yaiwa tasanadin ki saikiga yadena kin hanashi komai tunda yana sanki
kamar ransa
Kina kallo duk cikin matansa ke yafi KAUNA ya wareki daga cikinsu indai mune nida aduke min
yafe Masa kiyi hakuri kuyi zamanku lafiya ki kyale mado tunda Kinga bayama cikin hankalinsa
balle musan waye shi kiyi hakuri shawara nake baki idan bahaka ba zakisa agane Shirinmu
gaba daya akashemu ki gyarawa Ja'e dabi arsa kuyi zamanku lafiya yafi gaskiya
Ya isheni haka dama bakya kaunata bakya kishin kanki ko kunya baza kijiba kice kinyafewa
Ja'e to akanme mekike nufine ko ba zuciya a kirjinkine nasan shine ya kashe babanki ya lalata
rayuwar aduke ya kashe innarta Bata da kowa yanzu ankashe mahaifinta mahaifiyar ta ta mutu
sanadin haihuwar ta kema karki manta harin rayuwarki yake to mado nakeso shizan aura ko
kowa bayaso
Zan iya kashe duk Wanda yai yunkurin dakushemun soyayyata Dole na auri mado zan kashe
Ja'e da hannuna nadaukar muku fansa duk Wanda ya taba mado saina hallaka shi kinfi kowa
sanin halina idan Raina ya baci ba yafiya tsakanina da Ja'e Kuma saboda daukar fansa nazo
gidannan Ni kadai da kafata bannemi rakiyar kowaba Dan haka ki barni kawai
Hankalin Rama ya tashi ranta ya baci kome za ai bazata taba barwa Tenkwai mado ba saboda
tafita sansa ita tasan waye shi taga halittarsa tsantsa dan haka bazata taba barin wannan
sandar ba aren ta wucetaba sai dai su gwabza tsakaninsu zatasan yadda zatayi ta shige jikinsa
Dan taga ya Fara sakin jiki da ita
Shikenan bara naje na duba iyar Ja'e daga Nan zan wuce wajen mado na dubashi ranta a
jagule ki kulamin da mado kimun alkawari Rama banasan komai ya same shi Dan Allah
kitemakeni inasansa kawai ficewa tayi batace Mata komai ba
Tana shiga ta tarar da matar mado tanata kuka tanasa Kai ta taso ta rungumeta badu ya
temakeki ya saka Miki yanzu iya take gayan ke Kika tsinci mado kwana biyu da suka wuce
Ashe yasamu cutar makuwa yace besanmu ba nida dansa ke yasani mukiraki kibashi
maganinsa ki daure kije kiyi Masa bayani ki hadamu Inasan mijina gaba daya ya Sanjamun
kamar ba mado na ba kigaya Masa nice kitemakeni
Jikin Rama yai sanyi tasan ciwon so gaskiya abun yai Mata yawa shikenan tashi muje suna
zuwa dakin ya bude ido tarwai akanta sumane kawai batai ba da wannan sassanyan kallon Ina
Kika shiga Rama kaina kizo kiban magani Mana da sauri tace Tom Ina zuwa da sauri ta fice
Dan Tama manta da matar mado a bayanta har tana bangajeta
ANAN ZAN DAKATA ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI GA DUK ME BUKATA ZE IYA TURO
DARI BIYU KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN 0019681503
FARIDA ABDULLAHI
STANBIC IBTC BANK
KO KATIN WAYA TA WANNAN NUMBER ONLY WHATSAPP BANDA TEXT 08106795647
KUDIN KARATU ZAKA BIYA BA KUDIN MALLAKABA KAWAI KA KARANTA KABARSHI
BANYARDA A TURAWA KOWABA SAI DAI IDAN KANASO KABIYA KA KARANTA
DUK WANDA YAZAGENI SHIDA ALLAH DAN BANCI HAKKIN KOWABA AKWAI DALILIN
DAYASA NA MAIDASHI NA KUDI NAGODE MASOYANA MAKIYANAMA NAGODE MASU
ZAGINAMA INAGODIYA???????
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*INA MIKA GODIYATA GA ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA DAYA HASKAMUN HASKEN
GANE MAKIYA DA MASOYANA NASARA BATA TABA SAMUWA SAI DA MAKIYA MASOYANA
INA GODIYA*
*INA KARA JADDADA MUKU DUK WANDA YAI MUN POSTING DIN ARNAN DAJI YA FITAR
DASHI WAJE KODA WASA WALLAHI YA JANYO MUKU DUKA FANS DINA DUK MESO BAN
HANA YA BAKU NUMBER DINSABA AI ADDING DINSA SABODA DUK WANI MAKIYINA
NAYI SAVIN NUMBER DINSA KODA ZE BAKU NUMBER DINSA YAI TUNANIN BAZAN
GANEBA NARIGA NASAN SU DAN HAKA KU KIYAYE KUBI DOKA MUZAUNA LAFIYA BA
BIYANA KUKEBA BARE WANI YAZAGEN NADAI GAYAMUKU DAGA WANNAN NAGAMA
FREE BOOK A ONLINE DUK ME ZAGINA YAZAGEN ZAMU TSAYA DASHI AGABAN ZATIN
ALLAH DAN BANDA HAKKINSA NAGODE MASOYANA*
*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
90-95
Tai masa mugun kallon dayasa jikinsa yadinga Bari kamar mazari tadauke Kai daga
kallonsa tare zaka auremu Rana daya wacece to uwar gida wace amarya kece uwar gida kece
amarya danke nakeso iyayena zanwa biyayya na auri haleema kitemakeni kibani karfin gwiywa
nai musu biyayya kodan musamu zaman lafiyara mu kinsan iyaye idan sukai fishi Dani ba
karamin masifa zan shigaba
Ta kalleshi kallon zaka sanine shikenan suhail ba komai nidan Allah nakesanka zan aureka
Kuma Kai ne namijin da zuciyata take kauna a yanzu tunda Kai ka roken na aureka na amince
shikenan kaiwa iyayenka biyayya zantayaka yimusu Nima Tai dariyar mugunta wadda ita kadai
tasan me wnn dariya take nufi a zuciyarta
Nagode jeddah nasan bazaki ban kunya ba bazaki Hana nai musu biyayya ba nasani kece uwar
gida Kuma amaryata danke nakeso a zuciyata ki kwantar da hankalinki a wace kasa kikeso ai
Miki siyayyar lefenki duk da Ni banasan yawon kasashen Nan nafisan ko yawone aje saudiyya
ai umara adawo
Chab tafada aranta wlh da sake Dan bazata taba bari hakan takasanceba wlh sai ta zaga
duniya idanta ya bude yadda ranta keso yadda take Shirin fantamawar Nan taci buri ta fantama
San ranta Amma za aimata haka wallahi sai taje be isaba ta kalleshi akan wane dalili nafisan
zuwa kasashen duniya Na turawa akan na larabawa Dan nafisan dabi ar turawa
Ya kalleta gabansa na faduwa tabbas yasan bame yiwu bane shikansa dayaya yake zuwa
Dubai Dan dai Dole sai yayo order ne dakansa Amma daddy bayasan aje ko Ina se saudia
yazeyi yanzu baze iya take umarnin taba Dole ya lallabata saboda bayasan daddy ma yai fushi
da shi tasa shi cikin wani hali
Takatse Masa tunani Banda zabi sweety ko wace kasa kaje dai daine ko saudia dinne kasan
Kai nakeso ba dukiyar daza azubamun ba ka kwantar da hankalinka zan kasance me biyayya
da duk dokar daka shimfidamin inasanka har Raina maganar haleema Kuma ai Yar uwace ka
kwantar da hankalinka Kai nawane Ni takace barima kaga Nan ta taso tadawo jikinsa ta
burkitashi tadinga kissing dinsa ta balle batiran rigarsa ta Fara Shan kan nipples dinsa tana
mulmula dayan da hannunta ya gama Suma kawai nishi yake tunda yake ba ataba yimasa
hakaba wama ze Masa Nan ya dago kanta ya hada bakinsu yadinga kissing dinta yana shafa
barze dinsa sai daya kusa release ta ture shi daga jikin ta yana wani haki mararsa ta kulle ya
kalleta help me Jeddah pls kince Ke tawace ta kalleshi shekeke no suhail sai munyi aure kayi
hakuri sharrin shedanne
Baya cikin nutsuwarsa ya Mike dakyar yake ganin gabansa saboda be taba taba mace ba sai
yau besan haka akeji ba meyasa jeddah zatai Masa haka ta lasa Masa Zuma ta karbe kayarta
Kuma haka yace Mata zantafi jeddah yadda akai gobe zan sanar dake ta waya base nazo ba
Cike da murmushin mugunta ta kalleshi harzaka wuce dare fa beyiba sosai ba kabari anjima ka
tafi yakalleta da runannun idanuwa no Jeddah bazan iyaba Banda lafiya ya wuce ya kunna
mota da gudu yabar wajen Allah ne kwai ya Kai shi gida lfy sbd wani mugun zazzabi da ciwon
Mara dasuka rufe shi wani wrong parking yai ko motar be kasheba ya shiga gida yana shiga
daki yaga faruk kwance yana chat yif yaji fada kan gado a tsorace ya dago
Suhail lafiyanka meke damunka cikina faruk ka kawon kanwa saboda yaga faruk din yana Sha
aiko ya sheke da shu'umar dariya a mutumina kace ka shiga hannu yau ka kamu wacce
gwanarce wannan yaga yai Masa shiru ya tabashi yaji jikinsa zau aiba shiri ya Nemo kanwa
baya rasata dama ya jika ya samo paracetamol ya bashi cikin ikon Allah bacci yai awon gaba
dashi sai zufa yake faruk kansa ya tausaya Masa wace tsinanniyar ya hadu da ita ta birkita shi
haka Kuma be samu ya zubar ba bare yasamu sa'ida mtsww yaja Tsaki
Be farfado ba sai asuba sanyin asuba ne ya tashe shi haryanzu kansa jini yake zubarwa waya
make shi ne haka kodai akwai wani mugun abun a dakin Nan ya duba yaganta kwance ta kara
batsal tanata baccin ta hankalinta kwance tabbas ba ita bace ta dake shi wajen yai Rami
hankalinsa a tashe ga jiri na dibansa Amma baze iya barin wannan garar ba ay ba shiri ya dage
saiga San dar ba'are tamike tanata harbin iska ya nufi wajen Nan dayake ta maiko ya Fara
gogawa a hankali ita kanta Taji abun har tsakar ka Amma Sam bazata iya ba ta tsaneshi
Tin da ya farka tana kallonsa duk abunda yake jinin yana zuba kadan kadan Amma saboda
ba'asa magani a wajen ba tana mikewa ta rabza Masa naushi hakora biyu suka fice baki sai jini
da gudu ya fito Yana ihu a tsakar gida gashi ba kowa suna wajen shagali anata chashewa
bakajin komai sai sauti dake tashi a garin
Ta kara juyawa tana sheka dariya hankalinta kwance yakaji gamuwar tamu Dan marar mutunci
badu Katemakeni naga karshen Ja'e da kaho a wannan garin namu na kuguru ranta kal ta
koma ta kwanta tanata tunanin mado burin zuciyarta Bari gari ya waye naje nagan shi konaji
Dadi araina
Aka tsaya cirko cirko anga Ja'e ya bazamo da gudu hori a hannu baki yana zubar jini Kai a
fashe Nan da Nan fadawa sukayo kansa suka tarye shi lafiya sarki yataso jikinsa har rawa yake
waya rabamun gudan jinina kuje duk inda yake kune Moshi ku kashe shi kar kubarshi da Rai
gawarsa nakesan gani amaryar Ja'e kafin tenkwai ta taso tana kuka ba kowa bace tenkwai ce ni
nasan itace Ja'e ya kalleta ya girgiza kansa
Ya bude baki duk jini matsiyaciya karya take kishi take da masoyiyata so take ta Raba Mana
aure wani ya radeni yanzu nazo fitowa Amma ya akai har wanna jinin ya Fara bushewa ya
kalleta ya watsa Mata mugun kallo Dan dai tanada Dadi da tata koma inda ta fito hade da
mugun duka kuyi mun magani Nan da Nan saiga me magani ya Fara aikinsa Yana wankewa
Yana ihu kamar karamin yaro Yana kuka haka aka wanke akasa magani kowa ya watse daga
shagalin antashi cewar sarki kaho a fusace
Fadawa suka dawo basuga kowaba kansu akasa sarki yanata muzurai Dole anemo wanda yai
wannan aikin ko insa a fille muku Kai ka kyalesu cewar Ja'e nida kaina zan dauki fansar abunda
akai min na rantse da gemunka babana ya fada cikin azaba
Da gudu ta karaso ta rungumesho tsam tana wani irin ihun kuka meya sameka wayai ma haka
mamaki ya cika shi kaji rainin hankali aransa ya fada sarki ya daka Mata tsawa tenkwai kina Ina
akayiwa gudan jinina haka kinsan shine abun Sona shikadai nake so shikadai gareni