Showing 30001 words to 33000 words out of 46340 words

Chapter 11 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf

ya akai
kikai sake haka kadena Mata tsawa Bata sani ba itama Bata da lafiya haka muka kwana nafito
nataho Nan abun yasamen a hanya




Tabbas hakane na kwana da ciwon Kai me zafi shiya dinga kula Dani yace bara yazo ya dubaka
Ina zaune yanzu zu iya suka koma suke gayan shine nataho Amma tabbas sai mun dau fansa
bazan bar jinin mijina Ja'e ya zuba kasa a banzaba




*ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU ARNAN DAJI FANS IYA WUYA ANA TARE*


*INA KARA SANAR DAKU INA TUNATAR DAKU BAYAN ARNAN DAJI AKWAI DAN ISKAN
NAMIJI KUDIN KARATU DAMESO 200 NAIRA ONLY NADENA FREE BOOK DAGA ARNAN
DAJI MESO TUNDAGA YANZU ZE IYA BIYAN NASA NICE TAKU*

*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA
GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI*



*NAGA DARASI DAGA JIYA ZUWA YAU NAGA MASOYA NAGA MAKIYA DUKA NAGODE
MUKU DUK WANDA YAZAGEN YA RAGEN NAUYI NABARSHI DA ALLAH MASOYANA INA
MIKA GODIYA TA AGAREKU YADDA KUKA NUNAN KAUNA MAKIYANA MA NAGODE DAN
NASAN BAZAN TABA MANTAWA DAKUBA DA KIYAYYARKU GARENI BAZATA GOGEBA
NASHA ZAGI IYAYENA SUN SHA TSINUWA DAGA NA NEMI HALAL DINA BA HARAM BA
ALLAH MUN GODEMA ALLAH YA KARA RUFA MANA ASIRI*





*WRITERS MU KARA HAKURI ALLAH YANA TARE DAMU DAMA BA AKAIWA MATAKIN
NASARA SAIKACI KARO DA TARIN KALUBALE AMMA MUNA ZAGUWA DAGA READERS
DUK DAN MUNCE SUBIYAMU HAKKINMU DA MUKA SAWA KAYANMU ALLAH YAI MANA

SAKAYYA KAWAI KARA HAKURI DAI*

85-90





Da gudu ta shiga gidan ta tarar da lamunde da aduke dukansu a kwance kowacce jiki ba
Dadi tayi kan lamunde da gudu sai taga bakinta a karkacewa jikinta zafi zau hankalin ta ya kara
dugunzuma ta kalli ADUKE dake Kade kudajen dake binta meya Sami lamunde naga jikinta yai
zafi



Kuna fita ta yanke jiki ta Fadi dakyar ta farfado Bata Kara maganaba sai kallo na lura jikinta duk
yai zafi yanzu narasa dabarar yine sai gaki Amma bazaki komaba anan Zaki zauna tare damu
ko idonta cike taf da kwallah Ina tsoron Zama Ni kadai da lamunde gashi Taki cewa komai




Zan koma jikin mado ya tashi kinsan tenkwai ma tana bukatata bara na hadawa lamunde
magani kema bara na baki jikinta yai sanyi tana sharar kwalla tana hada magani ciwon inna
zafine sainaje daji gobe Banda magunguna sosai sunyi kasa karbi naki Fara Sha bara na dafa
wannan ta Mika mata



Tadauki akalla awa biyu tana kula dasu saida ta tabbatar sun Sami nutsuwa tabasu abinci
dakanta tadinga bawa lamunde a baki Dan jikinta yai zafi tana Bata tana kuka jikin ta asanyaye
ta kwantar da ita ta hada na mado waje guda abun yai Mata yawa yazatayi




Aduke kiyi hakuri nasan kina Jin jiki kiyi kokari kidan dinga kula da lamunde zanje na duba
mado yanzu bazan dadeba yana bukatar magani shima kansa na ciwo ki kula zanje nadawo
kidena barin kuda yana hawa gabanki Zaki warke da yardar badu tafice tana sharar kwallar
tausayin kansu

Mado hankalinsa ya tashi ganin bega Rama tadawo ba tabbas tanada kirki tana kulawa dashi
bata gajiya dayi Masa hidima meya tsaida ita yagaya Mata beda lafiya kansa na ciwo ga
wannan matar ta sa shi agaba shi gaskiya tadame shi da surutu bayasan hayani Wai itace
matarsa da sake Dan batai masaba aba bakyan gani mtsww yaja tsaki



Yana wnn tunanin Rama tasawo Kai sannu mado najima ko na tsaya bawa aduke da lamunde
abincine yai murmushi wannan Bata gajiya da aiki yaji dadin ganin ta tazo ta fitar Masa da
wannan matar da danta daga daki shi batai masaba wannan ba matarsa bace Dan masifa sun
sashi agaba sai kallonsa suke kamar mayu



Da sauri ta taso kigaya Masa nice matarsa yaki sauraronmu ga dansa yana so yaje wajensa
yaki sakar Masa fuska mado nane bekamata ya mantaniba yana Sona sosai jiki a sanyaye ta
karasa haba mado kamar yadda nagayama wannan itace matarka ga yaron ka kasaurareta
Mana tana jimamin rasaka na kwanaki nai musu bayani kasamu lalurar mantau amma a hankali
zaka tunasu zaka dawo nutsuwarka kamar da




Jikinsa yai sanyi ya kalleta taho Nan ku zauna suka karasa gefensa suka zauna dama su ko
ledar daki basu saniba bare wani gado sunayin dabaibayi su kwanta akai ta matsa ita da yaron
wani wari ya bigeshi ya daure ya jawo Dan tik yake saboda yara ba asa musu komai ga garin
da Dan sanyi Amma ko ajikinsu shidai gsky yana Dan Jin sanyi yazeyi da wannan masifar da
sittirar sa ansa ya tube sai boye boye yakeyi




Bara na bashi magani kubamu waje suka fita ranta har ya Fara sanyi dataji ya yarda ita
matarsace ta matsa ta Fara wanke ciwon da ruwan magani radadi da azaba yasa ya fusgota ta
fado a lallausan kirjinsa suka kurawa juna ido jikin kowa yai sanyi ga dukkan alamu duk
abukace suke ya kura Mata ido kimun a hankali ya fada cikin husky voice inajin zafi ko motsi ta
kasa ta lafe a kirjinsa jikinta a sanyaye ta mike to ta amsa dakyar maganar tafito gaskiya tanada
kyau ya fada a ransa

Jikinta na rawa tana Masa wankin ciwon ta Gama tabashi magani yasha gaba daya hankalinsu
baya jikinsu jikinta amace bazata iya zamaba zanje naga Tenkwai miyi sallama zan koma
banbarsu da kowaba kuma suna Jin jiki dukansu to kawai ya iya cewa Dan shima beda kuzari
dakyar yace kizo da wuri gobe ta gyada Masa Kai



Karo suka gabza ita da Tenkwai ta kalleta dama baki tafiba cike da kishi a kwayar idonta Wanda
Rama ta hangoshi kwance Tai Mata wani kallon Nima kishin nake dake a naje nabawa lamunde
da aduke abinci yanzu nadawo nadubashi wajenki zanje naganki na koma na barosu su kadai
sai tadanji saukin kishin Dan gsky tana tsoron kyan Rama karta kwace Mata mado bataki ta
kasheta akansaba Dan ita tadakko shi natane ita daya





Yajikin nata da sauki ta boye Mata ciwon lamunde bara naje kinsan duhu ya Fara sawo Kai
mutan gari Kuma suna wajen shagalin chan kwana za ai Ana Abu guda gwara na koma kar aje
ayi musu wani abun ba kowa yakamata kihanzarta gobe zanzo da wuri na dubashi na koma sai
yamma nadawo saboda zanje daji debo magani



Tana fita ita Kuma ta shiga wani farinciki ya cikata mado ya kalleta yai Mata murmushi amarya
kin fito ki koma kafin angon ya karaso kinyi kyau irin wannan kwalliya haka Tai Farr da ido ta
burgeka kenan yai Mata murmushi Nan suka Fara Hira sai da matar mado ta shigo ta koma
dakinta ba tare da kowa yasan tajeba sai matar mado itama taja kunnenta sosai



Iyar Ja'e taleka dakin Tenkwai bakowane a a Ina ciki iya shigo kedai Bari tunda nakesan zuwa
wajenki mutane sunyi yawa shiyasa ban leko ba dama sonake nagaya Miki karki Bari Ja'e yaci
galaba akanki Dan nasan yadda yake rawar jiki akanki zezo Miki Dole yau baze barkiba karki
manta da wannan damar ta aurenku zami amfani mu dau fansa karki tausaya Masa ko daga

kafa azamanku ban yarda da rangwame ba kinji nagaya Miki bara na koma wajen wasanni sai
gobe zamu dawo duk matan sarki nachan nice banjeba Nima natafi ki kula nagaya Miki




To iya zan kiyaye sai kin dawo to Yar albarka tasa Kai tafice hmm lallai iya tana tunanin zanso
wani bayan mado tayi kuskure so dayane tun Randa na tsince shi nake Masa zan cigaba da
sansa har saina kashe Ja'e sannan zami aure nida mado na tana wannan tunanin bacci me
Dadi yai gaba da ita cike da mafarkin mado



Ja'e ya shigo yana sawo Kai yaga batsal hq awaje shedar baccin ta yai nisa tanajin dadin
baccin yawunsa yafara dalala gaskiya yaga gara baze Bari shibe taba ganin me irin wannan ba
Abu faskacece haka sai maiko yake shikadai Nan ya matsa jikinta ya Fara zura bakinsa kan
nonon ta ya Fara tsota ya Kai hannu yafara kwakule a hq Nan yaga ruwa yana fitowa ta hq
yagama shidewa yafara fita hayyacinsa Shan nonon yake yagansu Luka Luka kamar sabon
maye





A bacci taji anai Mata wani Abu me masifar Dadi Kuma ajikinta meye wannan tana bude idonta
wazata gani Ja'e ne ay batasan sanda wani karfi yazo mataba tadoka shi da garu ranta a bace
nizaka nunawa iskanci ko angayama Nima zakai min abunda Kai wa aduke ne to zaman lafiya
Babu tsakanina dakai mugu zaka dibi gara to kwalelenka



Taji tsit tana dubashi taga Suma yai ta kyalkyale da dariya daga wannan yasarwar se Suma to
yanzu muka Fara ga jini ya wanke Masa kansa Dan ya daku na rantse da badu nice ajalinka
muje zuwa gani gaka ga jikin dakake kwadayi saina hallaka ka akansa daga yau zamu Fara ko
kallon sa Bata karaba Takoma baccin ta yana yashe a gefe Dan ba karamin wulli Tai dashiba
gashi ya saki jikinsa duka danya shagala Tai masa bazata ta Bazar dashi Rai a hannun badu

Afra ta shigo Niki Niki da uban Kaya yara na binta a baya dawasu ta jibgo siyayya Dan tayi
kamu ya barnatar da kudi tamkar besan ciwonsuba yana santa sosai yaji dadinta yadda
yakamata Dan afra akwai ta sosai tayi Zaki chaiii ga uban duwawu da nonuwa sai dai
gajeriyace Amma tana da haske itama




Nan suka baje ita da jeddah suka Fara fito da Kaya kamar zasu bude karamin kanti duk saboda
shiga Jami a ya siya Mata hankalin jeddah duk ba akan wannan shirmen yakeba ita bukatarta
afra ta dafawa suhail abinci hudu tayi yanzu Dan Allah aminiyar muje ya kusa zuwa Kya Bari na
huta ko kinsan yau gida nayi saboda baba danma nakira shi nace umma ce ba lafiya a asibiti
ma muka kwan




Suka sheke da dariya suka tafa ay gwara dakika Kira shi Kika solashi yadda zeyi ya yarda
Mana hadda a dubata Niko Ina taheer guess palace ina Shan raba suka sheke da dariya tashi
mufara afra Kya huta gaba daya Dan nasan kin ciyu wallahi jarabarki bazata barni na hutaba
muje mufara dafatan kin siyo komai duk ansamu kawata mufara kawai shegiya kamar iya abun
arziki kikai





Haka suka Fara girkinsu cikin awa biyu da rabi aka kammala saiwa ta jiku cikin ruwan tsarkin ta
afra ta hada Masa haddaden lemon abarba suka hada komai a gefe sannan ta shiga bandaki ta
sillo wankanta tadau kwalliya taban mamaki tayi kyau kamar fure dama Kuma me kyance




Afra tai Mata sallama ta warar Mata wasu kayan ta Bata haba afra aise dai nabaki Kaya a
yanzu nida za aiwa lefe nagani na fada Dan haka kibarshi nagode tace Tom shikenan matar
gadon kudi ko ajikin ta tace ta ajiye Mata ragowar a hankali zata dinga zuwa tana karba tashige
dasu gida saboda sa idon Mama matar babanta kenan sukai sallama ta tafi Bata Dade da tafiya
ba wayar suhail ta shigo gashi yazo yana kofar gida ganinan ta fada tadau katuwar dadduma ta
shimfida a tsakar gida dama umma Bata Nan

Tai masa iso ya shigo yace Ina umma tafita wlh gaisuwar mutuwa ok ba matsala Nan tahau fito
da kayan abinci tanata kwarkwasa jiki na rawa ya Mike ya karbeta da kinsani ai wannan
aikinane dani kikasan na dakko wace Ni dasaka aiki rufan asiri Dan Allah yallabai karkasa
adaureni kin wuce haka a wajena gimbiya suka zauna ta zuba Masa yaci yai Kat ya kora da
lemon hq hankalinsa kwance




Ya kalleta dama magana nakeso miyi dake game da maganar aurenmu gabanta yace Damm
inajinka daddy yasa ai binkice gobe za akaimasa sakamakon binciken wannan ba wani Abu
bane tafada aranta angama da wannan babin ai tabawa malam aiki akansa sannan Kuma umm
yaka kame kame Fadi inajinka dama iyayen haleema ne sukace sai dai a daura auren Rana
daya da sauri tadago Tai masa wani irin kallo daya tsorata Ni kaina saida na tsorata anan
nayarda alkalamina na mike natafi sallah




ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU INA GODIYA MASOYANA NAGA MASOYA
NAGA MAKIYA DAGA JIYA ZUWA YAU WALLAHI DUK WADDA TASAN TA AIBATANI TA
KARANTAN NOVEL WUTA BAL BAL DAN BAZAN YAFE MATABA




*DAGA ARAN DAJI IDAN NAGAMA SHI AKWAI NOVELS A KASA AMMA NA KUDINE
GAMESO ZE IYA FARA BIYA TUNDA WURI DAN MUNA GAMA ARNAN DAJI ZA AFARA
POSTING*


*MASOYA SUNFI BUKATAR (DAN ISKAN NAMIJI) SHINE NOVEL NAGABA KUDIN SA 200
KUDIN KARATU BA MALLAKABA NICE TAKU*



*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*




*GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1 2 AND 3 DA IRIN ADDU AR DAKUKE YIMUN
INAFATAN ALLAH YA ISAR DA RAHAMARSA DA ALKHAIRINSA DA ALBARKA SA GAREKU
KUDA IYALANKU BAKI DAYA*



*WANNAN PAGE DIN SADAUKAR WANE AGAREKU KAINUWA WRITERS*

ANTY FAUXY YAR AMANA
DANDAWAKI EXCLUSIVE
ANTY MAMIE
FATIMA MATAR SARDAUNA
UMMU MUHSEEN
NEESHER
UMMU YUSUP
DA SAURAN WANDA BAN AMBATA KAINUWA WRITERS WANNA PAGE DIN NAKUNE
ALLAH YA KARA MANA HADIN KAI DA KAUNAR JUNA




*KAINUWA KAINUWAR ALHERI DUK WANDA YA JINGINA DAKE ZE RABI ALHERINKI
ALLAH YA KARA WA ZUMA ZAKI DAN MASU SAI DA ZUMA SU SHA HAUSHI*



100-105


*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Abangaren yarinyar ba wata matsala Amma ance tunda babansu ya mutu b kowane namiji a
gidan hakan be kamataba Amma ba komai tunda kanaso za aje agaya musu su shirya inaza aje
Kai kayan auren Dan da komai da komai zamuje




Jiyai kamar ansa shi a aljanna cike da farinciki adamawa ne alhaji to ba matsala zamuje harni
za a agaya musu ranar asabar zamuje gobe za aje ahado musu lefe dukansu komai iri daya
banasan bambanci Dan haka zan bawa hajiya ta hado




Daddy na dauka Dubai zani ko Malaysia na hado musu kafi kowa sanin banasan a fita kowace
kasa inba saudiya ba Dan haka ka kwantar da hankalinka anan za a hada musu Babu abunda
Babu anan din Kuma mu ba karya zamiba wajen neman auren nayafema komai kabar kudinka
base ka kashe kwandalaba



Hajiya ta fito cike da masifa ba wata kasa daza aje natabbatar badan haleema kakeso aje wata
kasar ba saboda wacchan da hankalina Sam be kwanta da ita bane Dan nasan haleema kome
akai Mata Bata rainawa basu da kwadayi sunada wadatar zuci Dan haka kasan dokar gidanmu
kar wata ya tazo Tai Mana firirita ehe



Banda iskancima duk fa rufa musu asiri za ai wace karenta yakai tsaiko a cikinsu keee alhaji
yadaka Mata wata tsawa yaushe Kika Zama haka yaushe Kika Fara jayayya da yin Allah harda
gorin kudi mu rawa mukayi aka bamu ba rawa mukaiba Amma kowa yasan gadon kudine mu
ehe



Hajiya fita daga Nan wajen kema nafasa baki zanje da kaina na hado Kai Kuma tashi kaje Kai

Shirin daza Kai sati biyu masu zuwa za adaura ma aure da matanka kaje ko wacce zan turo ma
da kudi ka Bata abunda ze wadaceta ayau nakeso kaje maza maza dan agama komai akan
lokaci to kawai ya iya cewa ya fice




Nikaiwa fada agaban Dana alhaji ba Miki din akanme Dan bakya kaunar yarinya Zaki dinga
furta wannan kalamen bakya tunanin irin San da yaranki ke Mata yaja ya Fara jin zafinki kinsan
halin yayan yau duk da bama fatan haka Amma gears kibar abunki a ranki jiki a sanyaye ta
koma dakinta zuciyarta a cunkushe



A ranar da magriba yaje gidansu haleema Dan rabonsa da ita tunda suka hadu da jeddah
mantawa ma yakeyi da ita Sam a rayuwarsa ya aika aka kirata ta bude Masa dakin soro kamar
yadda suka Saba ta fito dakyar mamanta tasa ta fito ita Sam baya kanta yanzu ta fice Mata a
ranta dama yaudarar yake gashi duk yadda takesan karatun ta ze katse Mata



Haka ta fito ba Fara a ta tarar ya shigo kamar yadda ta Saba ta taho Masa da lemo da ruwa
hankalinsa yai masifar tashi daya ganta sai yaji kunya ta rufe shi metai Masa ze Mata haka
bayan kullum Yana gayamata ita kadai ta ishe shi rayuwa a duniya Tai gaisheshi kamar yada ta
Saba tanemi waje Tai shiru Tai masa banza


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login