Showing 15001 words to 18000 words out of 46340 words

Chapter 6 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf

*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation














*GAISUWA DA JINJINA AGAREKI MAHAIYATA NASADAUKAR MIKI DA WANNAN LITTAFIN
DAMA NAKINE BAN ISA IN BIYAKI DAWAI NIYAR DAKIKAYI DANI BA ADDU ATA KULLUM
ALLAH YAJA DA KWANA YA BIYA MIKI BUKATUNKI KI DADE KI KARKO KIYI SHEKARU IRIN
NA DABINO ALLAH YA BARNU TARE UWA TAGARI*






A KULLUM BANA MANTAWA DAKU MASOYAN LITTAFINA A KULLUM INA JIN DADIN
YADDA KUKE NUNA KAUNARKU AGAREKI DA LITTAFINA GODIYA MARA ADADI ALLAH YA
KARA KAUNA NAGODE MUKU DA SAM BADOMIN COMMENT DA KUKE????????




*BAZAN MANTA DAKU BA ?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION A KULLUM KUNA RAINA
ALLAH YAKARA DAUKA KAKU MUSAMMAN ANTY FAUZAH YAR AMANA DA MARYAM
DANDAWAKI WADDA TAKE MUN EDITING JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS??*

55-60



Mutanen da suka fara fitowa suka jiyo ihu yai yawa daga gidan da gudu sukasa Kai gida da
tenkwai sukafara karo a yashe a kasa saisuka sa Kai dakin sukaga Rama da Aduke suma a
kwance ga kakar aduke an Mata kisan gilla hankali tashe aka debo ruwa aka shiga kwara musu
Tenkwai da Rama sun farfado Amma Aduke shiru aka janyesu gefe sai kuka suke basa cikin
hankalin su dakyar aka samu Aduke ta motsa Amma Bata cikin hankalinta akanade gawar
kakar Aduke suna kallo wasu mutum biyu suka fitar da ita za'aje a yasar a daji namun daji
sucinye sai suka kara rushewa da kuka Banda Aduke da Bata cikin hankalinta






Da murna suka koma suka cewa Ja'e komai ya kammala sun kashe Aduke Nan yayi wani
irin ihu cike da farinciki yace saini namiji daga kaho magajin garin kuguru duk abunda nasa
agabana sai naga bayansa ban taba raya abu ban same shi ba sai Nina Tenkwai ba gaba da
gaba ba cike da farin ciki yace gobe yau saura kwana biyu bikin cin jarirai aranar zamu cinye
Rama hhhhh ba Wanda yayi saura sai Tenkwai tawa zamiyi soyayya hankali kwance





Mahaifiyar Ja'e sun gama shirya komai ita da mado tace zataje gidan a yau taga halin
dayake ciki koya farfado Dan Susan abunyi murna a wajen mado kamar ze sume Amma ya
babban tashin hankalinsa barin matar sa Dan yana san,ta ga Dansa Amma ya ya'iya







Mutuwar sabuwa ta dawo wa Rama a jiya ya kashe mahaifinta Yau Kuma ya kashe kakar
Aduke ya Mai dasu basu da kowa ita da Aduke da hanzari tayi kan Aduke saitaga har yanzu jini
malala yake ta kasanta kar jininta yakare tamutu itama bama ta cikin hayyacin ta da gudu ta fice
tenkwai ta lura da ita tabita da gudu Amma Ina tayi nisa kamar mahaukaciya Nan ta rufa Mata
baya gudu take tana binta tana ihu Rama ki tsaya karki tafi duk inda zaki Ina biye dake sai dai
mu tafi tare na hakura da rayuwa NASADAUKAR da rayuwa ta akanku Yan uwana tana gudu

tana binta har sukai cikin Daji ba Wanda tace kububuwa ta kashe mahaifinta suna ta gudu har
sukazo dai dai inda kan mahaifinta yake ta tsuguna tadauka ta rungume shi tana wani irin kuka
tenkwai tazo ta rungumeta taga kan mahaifin tane tasaki kuka kikace kububuwace gashi shedar
kashe shi akai me hakan ke nufi wayake aikata wannan aikin cike da kuka tace wannan ba
lokacin tambaya bane tenkwai muje mu ceci aduke har yanzu ta zubar da jini tenkwai a fusace
ta daka tsalle ta dauke kan uban Rama na rantse da wannan kan mahaifin naki dayake
hannuna sai na dau fansar wannan abun da akai masa ta daka tsalle ta Haye bishiya ta cire
karyo wani katon reshe ta sakko tai haka me zurfi ta binne ta soke kan akansa sukayi masa
sujjada gaba dayansu ( yasalam Allah kafitar da wayannan bayin naka ka haska musu
addininmu na musuluny)suka dau hanya suna kuka suka shiga daji Nemo maganin daza ay wa
aduke Wanda jinin ze tsaya






Suhail ya dingawa faruk dariya Wanda ya cika yai dam wai shi mace zatai wa haka to wallahi
zata San shi taiwa haka ya fasa Bata number din Kuma sai ya kwashi rabonsa tunda bata da
mutunci haka suka karasa gida dake makoyane yana Tai masa shaki yanci a a kaga na Jeddah
bada kanka a sare ya akai haka Kai da madam din taka yai masa banza ya bude mota yai
shigewar sa gidansu shima ya shige nasu gidan da motarsa





Jeddah ko ranta ya gama baci Dole tasan abunyi da wurwuri kafin lokaci ya kure Mata da
haka ta kwana juyi tana tunanin wannan bawan Allah daya tafi da zuciyarta tabbas sai ta
mallake shi Dan gidan gadon kudi ne su suke da kudi a garin Nan waye besan suba sun mallaki
manyan kadarori gida da waje ga kyau gashi yaro Dole tasan abunyi a haka bacci ya kwashe ta
ko takalmi bata cire ba dama ba batun sallah





Da sanyi safiya tana tashi ta wanke idon ta ta doshi dakin babansu Wanda yazama na
mahaiyarta a yanzu tasameta tana ta shirgar bacci taja tsaki mtsww umma umma tashiga buga
Mata kafa firgigit ta farka lafiya akwai matsala kitashi musan abunyi wace irin matsala Kuma
yaushe kika dawo kinga Ni a gida na kwana kinata kwasar dariya keda kwarton ki yaushe zaki
San nashigo ke bansan iskanci nikike gayawa haka naci ubanki fita kiban waje tana borin kunya
Ni kinga ba wannan ba aure nakeso nayi aure aure Kuma cewar umma ki rufamin asiri kinsan

idan Kikayi aure yanzu burinmu be gama cika ba ya kike so miyi mtsww kinji matsalarki nagaya
Miki wazan aura ne to Wanda zan aura ma besan inasansa ba Dan gidan alhaji ibrahim gadon
kudi ne ay da gudu ta mike gadon kudi da gaske eh shi nagani nakeso na aura ki tashi muje
gidan wani malamin yanzu a malaman ki cike da farinciki yanzu ko Yar Nan Yar albarka me
kashin arziki






Ta mike ko sallah ba taiba dama ba damunta tayiba ta wanke fusaka jiki na Bari ta yayimi
mayafi muje nagama ta mike ta dakko wani yalolon mayafi ta fito uwar tasata agaba kamar
wasu kawaye ko tsari Babu ace wannan yarkice da wannan tsinanniyar shigar Kuma Kika
tasota agaba haka suka dau hanya suka gangara dotsa gidan wani malamin ta ko ince Dan bori
suna zuwa bema tashi ba suka jira ya tashi yafito suka gaisa malam dama bukatace Dani
yatace yaga wani take sonsa take so ta aure shi kayi mana kokari malam a juyo da hankalin sa
kan ta Dan baya santa






Nana malam ya baje kayan aiki ya fara duba chan ya dago akwai matsala tabbas amma abun
me sauki be zan Bata wani kwalli tasa a idonta duk yadda zata yi su hada ido dashi to tabbas
zezo wajen ta Amma ba Dan yana santa ba kawai dai zezone idan yazo wannan turaren shi
zakisa kina fitowa ya shaki kamshin ze manta da waccen yarinyar soyayyar kice kawai zata
maye gurbi a zuciyarsa shikenan bukata ta biya zaku bani kafin alkalami dubu hamsin idan
bukata ta biya kuban dubu dari biyu Dan kungama samun duniya amma fa zaku iya samun
matsala ta bangaren iyayensa zami musu rufin baki akanta shike Nan bukata ta biya cike da
rawar jiki ta jawo Jakarta kudin basu Kai hamsin ba talatin da biyar ne kayi hakuri malam gobe
zan dawo na cikama to ai ba matsala mun Dade da babarki karki damu ya shiga ya dakko Mata
suka dau hanyar gida dake ba wani nisa sosai da kafa suka karasa gida cike da farinciki burin
ta ze cika





Ranar ta kasance ranar daurin aure Jeddah tayi kyau dama kuma mekyau ce tayafa
mayafinta kamar yadda tasaba tasa kwallin da aka Bata tanata addu ar Allah yasa dai yazo
Bata saniba ko baze zoba haka dai ta fito uwar nata zuzuta ta tana Mata addu a samun nasara

Allah ya bamu sa a diyata ki kerewa sa a kiyi fintin kau yadda duk kyauna nai auren talauci ke
bazaki ba diyata cike da farinciki yadda ummanta ke Koda ta ta fice tana zuwa gida ya cika ya
batse anata Hira harma andaura auren sai shakiyanci ake chan kawarta afra tazo shegiya shine
jiya Kika tafi Kika barni nai ta nemaki ko kinyi wani kamunne ba daya kaina ne yake ciwo na tafi
gida a chan na kwana ke Kuma fa Ni nayi wani zazzafan kamu shi ya Mai Dani gida ma sai da
yatafan dubu dari Amma fa Dan hannune Banda shopping din daya yomun kan nipples Dina har
wani bala in zugi suke min saboda tsotsa na tsotsu jiya yau zamu je mu kyankyashe rayuwar
mu hmmm kawai jeddah tace gaba daya hankalin ta baya jinkin ta suna zaune suna Hira akace
su fito ga angwaye za ai hotuna ai jikinta har rawa yake kamar mazari a sukwane ta fice tariga
kowa yin waje





Ta dinga baza ido Bata ganshi ba gabanta ya shiga faduwa hankalin ta ya gama tashi ga
ango ma ya shigo amare duk an fito anfara daukan pics sai sukaji maroka sun fara kida ku
gafara ga gadon kudi ya iso dangin kudi masu takama da kudi Kai mun kyautar mota Kai min
kyautar gida ka bani kijerar hajji suka ji marokin natayi faruk yace ya isa haka ya bashi bandir
din dubu dari suka shige gidan Jeddah kamar ansata a aljanna zuciyarta tayi haske hakalin ta
yayi hanyar shigowa cikin sa a yana sako kafarsa karaf a idanuwan ta jiyay duniyar na juya
masa da kyar ya iya karasawa ya kasa dauke idonsa daga kanta amma fa tana da kyau gaskiya
wacece wannan a Ina take shiko faruk gaba daya ya ganta duk abunda tai masa ya tabo
mutumin nasa gafa gimbiya ta chan wadda muka kawo jiya yai masa banza ya shagala da
kallon Jeddah





Sai da abokan ango suka fara jawo shi yazo ay hotuna ya shiga itama tai wuf ta fada Nan fa
waje ya hautsine sai da aka gama sannan suka firfita har sun fita faruk y aiko a Kira masa
Jeddah takara gyara fuskarta suka fita ita da mutuniyar tata suna fita suka Kara hada ido ya
zuba Mata ido yaga suna tun karo wajensu ta gaishe su har kasa afra sakin baki Tai kawai tana
kallon ta wannan wani sabon barikin ne Kuma Tama kasa magana abunda Bata taba ganiba
Nan faruk ya fara janta da Hira wannan ce Jeddah wadda muka kawo jiya cikin sakin fusaka ya
ce au dama ita ce sannu fa Jeddah ya gajiya wallahi ba gajiya Nan sukai sallama tabawa faruk
number din ta suka shige motar su suka tafi su Kuma suka tafi gidansu suna shiga ta daka
tsalle ta dare babarta cike da farinciki



Anan zan dakata sai zuwa page nagaba idan me duka ya kaimu nice taku akoda yaushe

*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






GASKIYA FANS KWANA BIYU KUNDENA COMMENT KO DAI LITTAFIN BAYAY MUKU
DADINE GASHI NAKARA YAWAN TYPING GASKIYA ZAN TAFI HUTUN TYPING NA SAI
BABA TA GANI TUNDA KUNDENA COMMENT




BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
JINJINA ??GA ARNAN DAJI FANS 1&2 WANNAN WANNAN PAGE DIN NAKUNE MASOYANA
????




60-65

Rama da Tenkwai suka nutsa cikin jeji suna ta karyo gan yayyaki da ciyayyi kaya guda
suka taho suna ta hirar wannan tashin hankalin dasuke ciki sunada yakinin ba yadda za'i Aduke
jikinta ya hade basu Nan meza siyi Mata ba Dan ta farku har yanzu zubar da jini take Rama ko
kawai goge kwalla take Bata Bari Tenkwai taganta ita kadai tasan damuwar data ke ciki


A haka suka zo gidan su Aduke suka Tarar da ita yadda take da gudu sukai kanta tafara
sankame wa jinin jikinta ya Fara kasa da hanzari Rama sarkin jarumta ta mike tafara hada
ganyayen ta mitstike wasu ta mike tace bani ita Nan



Tenkwai jiki ba laka ta Mika ta ta bude bakin ta ta shiga dura Mata wani nashiga wani na
dawowa a haka ta Bata maganin tafara hada wasu ta hada wuta tafada su ta dagata tasata a
ruwan sai ta saki wani ihun azaba ba Wanda be zubar da kwalla ba cikin su daure kiyi hakuri
kisamu lafiya


Tabata na Sha da zafinsa maza Sha haka ta bude bakin ta dinga Bata a hankali harta ture
tadanji Dadi a jikinta ta cireta daga ruwan ta kwantar da ita



Bacci ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta duk da ba wanka Tai ba wannan ne Kuma sai afi
wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su
wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri
ne za a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji

Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai
magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama
Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akaze kashewa ba ke ake nema Dan
haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa
abunda ke gabansa yake yi



Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan
tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga

ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya bar mata wadda yake aiki da ita a haka suka karasa
gidansu Tenkwai




Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace daya
kwadayi kamar ta Kuma shi ba wai daya Gama ba tagama amfani a'a har abada suyi ta zama
tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada hankali
tashe


Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta
lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan
ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen har ya Fara fita daga hayyacin sa sai ga Ja'e
kamar anje ho shi



Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe ya dakatar da matan zan
gana da gudan jinina sum sum suka fice suka basu waje




Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da
Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka
Haifa ahada da bikin auren Nan




Kaho yai shiru yace kasan wannan doka ce ta badu indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai
karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga baya ai muku auren tunda dayawa haka
akeyi wannan ba wani Abu bane



Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun
ba yarinyar tanada nutsuwa hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi ba karfi nake son sa
Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da

badu zan sanar dashi idan ya amince sai a daura kwana biyu masu zuwa




Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke
aikatawaba suka kwashe da dariya dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin
daba a taba yinsa ba a wannan gari na kuguru ka kwantar da hankalin ka



Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu
cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa



Cike da murna yake cewa kwana biyu masu zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin
farin ciki Mara misali yau za afara shela saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta
yaji mezata ce ba yasa Kai yai gaba


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login