Showing 24001 words to 27000 words out of 46340 words

Chapter 9 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf

maida mu kananan mutane Mana ita haleeman kayi Yaya da ita ko Kuma so kake ka
yaudarar musu yarinya wannan wane iskancine haka kaji yaro Dan Allah alhaji ya daga Mata
hannu



Ya isa hajiya namiji mijin mace hudu ne Dan haka indai tanada tarbiyya zan aura Masa ita
Amma da sharadin idan haleema ta karasa karatun ta ze aure ta wannan Dole ne hankali
kwance yace na amince ko a rana days nema a daura hajiya kamar zatai bindiga yanzu suhail
ko mahaifinka be zauna da Mata biyu ba sai Kai kana yaron ka dakai me kake nema haka indai
wajen Nan ne kake kwadayi wlh saika gaji dayi mtsww




Ya isa hajiya cewar alhaji halitta halitta ce Kika sani ko yanada karfin daze iya jurewa Mata hudu
ma Dan haka inbazaki Fadi alheri akan wannan lamarin ba kiyi shiru fatana ya kasance adali
karna Kara jin bakin ki indai ba albarka zakisa ba tashi kaje zansa ayi binkice akanta Dan haka
karka damu zan sanarwa iyayen haleema kaima kuma kagaya Mata to daddy ya Mike ya fita
ransa Kal yanaso ya Kira ta beda number dinta ya manta be karba ba





Tana shiga tafara rawa a tsakar gida Nan uwar ta tayata afra ta fito ya akai ta kwashe komai
tasanar musu dan haka kafin dare ma yayi zomu koma wajen malamin Nan afra tunda nagane
ki zamanki bama sekinje ba umma wa wallahi Dole muje tare Banga ta zamaba haka suka
dauki hanya sai gidan malam suka zayyane Masa komai yai dariya tabashi ragowar kudinsa
takara Masa dubu ashirin yai Mata daurin baki saboda ko anzo bincike kowa yakasa aibata ta
dama Kuma tana Dan musu ihsani duk da haka dai akara rufe baki saboda wayanda Bata sani
ba afra ma tasa akama Mata gayen ta a hannu me suna Jameel yace ba matsala suka dawo
gida suka shirya ita ta tafi nata wajen afra tabi Jameel wannan kenan




A ranar da iyar Ja'e ta koma tasa mado ya bar gari adaren ranar washe gari matarsa ta fito
tana ta nemansa be kwana a daki ba Dan besaba irin wannan ba iyar Ja'e tace ta kwantar da
hankalin ta zatasa ane Moshi labari yazagaye gidan ba aga mado ba hankalin kowa ya tashi
Dan mado yanada kirki mutum ne na mutane

Rama ce take cirewa suhail Kaya Tai masa tik haihuwar uwarsa gaskiya wannan sura Tai Mata
ga banana Masha Allah tagama kwadai Tuwa Amma Ina tasan ba fuska gaka ta tire Masa
jikinsa tsaf fatar sai Tai duhu ya koma sak mado gaskiya tana sansa Amma yaza tayi tariga ta
hakura tabarwa tenkwai duk da aure zatai Amma tasan na daukar fansa ne zata dawo wajen
abun sonta




Sai ga aike daga iyar Ja'e nakayan sa irin nasu Tenkwai ta karba ta mikawa Rama Dan ita
kunya takeji bazata iya shigaba shi kansa kunya yakeji Amma yazeyi baya iya control din kansa
saboda har yanzu jikinsa be Gama murmurewa ba a hankali tasa Masa ya koma sak arnan daji
yazama mado ta kara sa Masa magani tagyara Masa kan tanade shi ya fito waje yana binsu da
kallo lamunde ta kalle shi cike da murmushi a ranta tace kamar dama chan Dan garin Nan ne




Rana Bata karya sai dai uwar diya Taji kunya ayaune ranar bikin cin jarirai ta garin kuguru
ayaune Kuma ranar daurin auren Ja'e da Tenkwai idonta ya bushe ba alamun kuka da kanta
Bata jira an aiko tafiya da itaba tacewa su lamunde taje gidan sarki da kanta su kwantar da
hankalinsu suci gaba da kula da aduke ita kuma zata kula da bakonsu tana shiga gidan sashen
mahaifiyar Ja'e tayi Nan aka dinga murna Ana sowa ga amarya tazo da kanta lallai tabada Kai
hankali kwance akadinga Mata ado irin nasu na aljanu to aljanu Mana dan kamar aljana haka ta
koma saboda ado ga shirgi da ake ta Tula Mata




Ja'e ya samu labarin amarya tazo dakanta kamar ze hauka Dan Dadi da gudu ya garzaya fada
yaiwa kaho albishir cike da farinciki suka rungume juna nagayama tana sanka tana kaunarka
Baga shiba tazo dakanta yanzu zata fito fada ai tunda angama dafawa yanzu za afara ci a a kar
afara ci afara daura auren tukun to shikenan afito da ita



Kowa ya fice ya tafi fada andauki amarya ankai ta fada itama fada ta cika makil yarage saura
iyar Ja'e datace tana zuwa yanzu akwai abunda zata yi Sai wata baiwa data aika ta gidansu

Tenkwai tace agayawa Rama ta shirya ita take jira da hanzari taje ta isar da sakon Dan karta
rasa naman





Wuri yayi wuri fada ta cika makil inda akayi shelar kowa yayi shiru za a daura auren Ja'e da
Tenkwai kowa yai tsit Nan me daurin aure ya Fara aka Kira Ja'e aka bashi wani ruwa ya zuba
Mata tundaga kanta har kafafunta Wanda suke Kira ruwan aure itama tayi Masa Nan waje
yadau sowa da tafi sun burge mutane San sun Dace da juna matan Ja'e kamar zasu mutu Dan
kishi





Akan wannan mummunar me katon bakin ya gigice musu yadena kulasu musamman ma
amaryarsa ta kullaci Tenkwai ta dauki alkawarin sai taga bayan ta bada dadewa ba komai ze
faru sai dai ya faru Amma bazata barshi da wannan mummunar ba





Rama ta kamo Ja'e suka fito lamunde kizo kuyi sallama ze wuce gidan sarki bakin aikinsa
lamunde tafito cike da kunci na rabuwa dasu shida Tenkwai Dan ba yadda ta iyane sukai
sallama dashi ita da aduke da har yanzu ba lafiya bare ta bisu jinin dai ya tsaya Amma kuma a
bude take har yanzu Dan bakaramin illa yai Mata ba



Suna juya baya idon lamunde yasauka kan bayansa da karfi tace dakata Rama ta tsaya ta
karasa ta duba bayan tabbas wannan zanen ne tabbas shine kuje kawai ta iya furtawa dakyar
suka fita basu kawo komai a ransuba jiri na kwasar ta ta kwalla Kara ta Fadi a sume da rarrafe
aduke tanufo inda take jin ihun lamunde taganta a kwance a sume ta fashe da kuka



Anan zan dakata sai zuwa gobe idan me duka ya kaimu yawan comment yawan typing?

*feedynbash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*



75-80




Ta debo ruwa tazuba mata tasaki ajiyar zuciya tasamu ta farfado amma ba magana Tai
shiru ba umm ba umm umm suka rarrafa suka koma dakinsu suka kwanta kowa da tunanin
dayake fal ransa bawanda yakara cewa komai a cikinsu





Rama ta samu suka sa kai bangaren iyar Ja'e sukai farinciki a ransu da bawanda ya gansu
shiko bawan allah besan wainar dasuke toyawa ba suka kai shi dakin say suka ajiye

Iyar Ja'e tafara magana mutane basu San angankaba Amma zan sanar musu yanzu idan munje
fada zangaya musu wanda ya tsinceka da abunda ya sameka zanwa iyalanka bayanin komai
da komai ka kwantar da hankalinka za aitama magani har kadawo dai dai tafito tabarsu ta wuce
fada tunda burin ta yagama cika



Rama ya Kura Masa ido ko kiftawa batayi ya lura da haka sai yai Mata murmushi itama ta
mayar Masa tabbas inasansa bazan taba Bari Tenkwai ta aure shiba zanta rokon badu ya
shirya Ja'e siyi zamansu Ni Kuma na aure shi tasaki wani murmushi




Mado ta Kira sunansa chan kasan makoshi shikansa dayake namiji tsikar jikinsa sai da ta tashi
zanje fada zan dawo anjima nabaka magani zanfi so nadawo Nan mu rayu tare dakai banaso
Kai min nisa begane inda maganganunta suka sa gaba ba kawai shima yai
Mata murmushi sai kin dawo Tom inajiranki ya fada da wani irin sauti Wanda Bata Saba jin
irinsa ba suman zaune tai




Da kyar ta iya tasowa ta doshi fada gabanta na faduwa Dan kar su hadu da Ja'e tasan kashin ta
ya bushe Amma yaza tayi tana son taje kodan taragewa Tenkwai wani bakin cikin tunda ba
Wanda yazo abangaren ta kirjin ta na fat fat ta doshi fada abun tsautsayi suci karo da Ja'e



Sai da tasaki fitsari a wajen fuska a sake Zaki je Mana wajen bikin mu ko gashi kin makaro har
angama cin naman sai dai ki samu burkutu Dan yanzu ma za afara kida ki kulamun da matata
Taki cin komai Nima zanje na dakko wani Abu ne a gida yanzu zan dawo kawarmu nasan
kinmun kokari gaskiya sai washe baki yake



Ita dai mutuwar tsaye tayi Ja'e ne ko kuwa Kai bashi bane Ja'e ne zedinga wannan far'ar akwai
ma abunda ke sashi dariya haka Yama manta meyai Mata ya manta abunda yai Mata ko Kuma

wani Shirin yake shirya Mata ai da gudu ta karasa taga meke faruwa ne kodai yakashe Tenkwai
ne yake murna ita Bata yarda da shiba




Tana shiga fada taga kowa lafiya sai dai mutuniyar tata ta daure fuska bakyan gani ta shiga jiki
a mace ta zauna aka Miko Mata burkutu da sauran kayan ciye irin nasu yawanci ganyayyakine
takasa cin komai gashi Tenkwai Tai Mata nisa tanaso taji matsalar ta ta daure ta saki fuskar
kotayi kyau inta hade Rai Bata kyau ga taron mutane Nan aka Fara saka kida Ana chashewa
wasu ko sunyi mankas sai zaro harshe suke kamar mayu




Chan sai ga ango yadawo Nan fa waje ya hautsine da kirari da bushe bushe ya karasa ya kamo
hannun tenkwai cike da murna ya mikar da ita ya rike mazaunen kamar ze maidata ciki suka
dinga takawa a hankali chan ya fusata ya dagata yadinga juyi da ita anata tafi da sowa wannan
aure ya cika na soyayya Nan ya sauke ta yadinga sumba tarta ta ko Ina




Ranta in yai dubu ya gama baci jitake tamkar zata mutu tamkar ta hadiye zuciya tamkar ta tsire
shi Amma ba yadda zatayi komai a hankali ake bi kuma ita dazata jefi tsintsu biyu ga mado ga
daukar fansar Ja'e Dole tayi hakuri tunowa da madon ya yasa ta saki murmushi sai ihu ya ka
tashi ya kara kwakubeta ko kunya




Da wuri jeddah ta shigo gida abunda ba sabon taba saboda tunanin suhail daya cika zuciyarta
tabbas bayan San kudinsa tana sansa ta shige daki ko wurin umma Bata jeba ta kwanta tana
kwanciya ba dadewa aka aiko taje inji suhail ai da gudu tafito kace gani Nan




Kusan tare suka fito da Dan Aiken yana fita ba dadewa tabishi Hoda kawai ta kara Dan dama
da kwalliyar ta yana ganin ya yaji kamar an Masa gafara Dan zuciyarsa Tai masa wani bala in
sanyi kamar ya rungumeta yakeji yana Santa har ransa

Tana Kara sawa taje daf da shi suna jin hucin juna sai shine yadan matsa ta basar barka da
zuwa tauraron zuciyata barka dai gimbiya ta nakasa bacci nakasa nutsuwa narasa me yake
mun Dadi a dny sbd rashin jin muryar ki inaso nai Miki albishir





Cike da farinciki goro Ina jinka su daddy sun yarda da maganar auren mu Amma sunce zan auri
haleema bayan tayi candy saboda ansa Mana Rana da ita Ni Kuma bazan iya barin kiba
kenake so bansan kowa sai ke yanzu





Tai shiru ta kasa magana kishi na cinta arai Kai wallahi baze yiwuba bazata taba sabuwaba
kamarta da kishiya ranta ajagule Sam hirar ma ta fita daga kanta tsaiwa ma neman gagarar ta
take lafiya Jeddah naji kinyi shiru koba Kya jin DADINE




Tasamu hanya wlh Banda lfy ciwon Kai nake me zafi subhahanallah kin Sha magani kinje asibiti
duk ya gigice Nasha magani Amma hutu nake bukata kasan ciwon Kai gaskiyane Tom Ina zuwa
yabude mota




Ya dakko dankareriyar waya iPhone xs ga wannan na Miki chaji kawai kunnawa Zaki zan Kira
naji jikin ki ya bude baya yaddako Mata manyan ledoji da yai Mata shopping cike da farinciki ta
manna Masa kiss kawai mutuwar tsaye yai tunda yake be taba kiss ba ka Gama karya lakar
jikinsa da gudu ta shige gida irin kunyar Nan daga soro ta leko nagode sweet heart ta shige
gida

Dakyar suhail yai control din kansa ya tafi Dan ya rasa gane kansa haka yaja motarsa ya nufi
gida dama shi ba mutum ne me yawo ba sai dai in zeje auno Kaya a waje cike da shaukin san
Jeddah ya karasa gida lafiya





Ta yaba da wayar Dan tasan ta kerewa sa a Amma ko taba kayan batai ba Bata kunna wayar
ba saboda tunani da bakin kishi ta kwanta da kyar bacci barawo ya sace ta Kiran asuba
akunnenta yau dai anyi sallar itama dai sai a hnkl Dan b ita karatun akaiba






GARI na haske ta fice sai dotsa gidan malam tana kuka ta gaya Masa karya da gaskiya
yatemaka Mata gashi baya Bata kudi so take ta mallake shi sai yadda Tai dashi ya temake ta
Bata San maganar auren Nan so take Tasha kan ko wace mace a zuciyarsa




Malam ya bincika yace gsky iyayensa a tsaye suke da addu.a bazaki iya rabasuba Amma zan
baki wata bamgujiyar mallaka kisamu ki wanke gabanki tas saiki Nemo wannan
saiwar..............bazan fada ba saboda akwai marasa tsoron Allah zasu iya aikawata sai ki jika
wannan saiwar da ruwan saiki hada Masa abun Sha angama dashi ko cikin Mata dubu kece
mace a wajen sa kece TAURARUWA





Anan zan dasa Aya sai naji comment idan ba comment wallahi bazan Kara typing ba kuma
banasan wani thanks ko sticker Dan ha inji bace Ni yadda nake typing ay mun zanfi Jin Dadi
nice Taku akoda yaushe





*Feedyn bash*

[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA
ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA



FANS DAGA YAU ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI NGD FANS??



80-85




Cike da murna Jeddah ta karba Tai godiya ga malam tadawo gida hankalin ta kwance ta
bude ledojin bala'i wasu tsaddadun less ne guda uku atamfofi uku da abayoyi da Takalma da
jakun Kuna daya ledar Kuma kayan ciye ciyeni wasuma sun Fara lalacewa tana tsaka da kunna
wayar umma ta sawo Kai



To wannan Kaya daga Ina Yar albarka Dan bakin cikin karki ban ko kigayamun to mugani
tadauki less daya atamfa daya ki ajiyemun kayana nagaya Miki Dan bakalarki bane wlh bazan

ajiyeba shegiya Yar bakin ciki wato ke kadai Zaki dangwali arzikin wallahi baki isaba muguwa
idan iskanci Zaki farai mun tun yanzu sai insa malam ya karya aikin dayai Miki duka mu rasa





Gabanta ya yanke ya Fadi ke umma wasa nake Miki dama albishir zan Miki yace karshen sati
ze aiko Dan haka kiyi waya kigayawa su kawu zasuje karshen sati Kai kudin sarana harda lefe
da sadaki sai su shirya Susan da zuwansu
sai a tura musu da kudin da za ai komai Kinga a mutunce




Eh kumafa hakane kinyi dabara da so nai suzo Nan Amma hakan za ai zan gaya musu sai akai
kudin Tasha kibada kamar dubu dari biyu chab wallahi Banda kudi Kinga da kaina zanje ma ba
Wanda zan bawa kudina Ni zanje nagaya musu haka kawai a cucen Naga a cikin kudin da aka
kawo ake bada tukwicin




To Yar iska zargina kike zan cinye kudin ne to sai kin dawo me bakin hali Amma kisani kafata
kafarki tare zamuje Dan baza a kulla makirci bana Nan ba Kuma bazan taho ba sai angama
komai Dan na juyo dasu ubankine ze Miki kayan dakin idan bani ba Dole dai nidin dai nice Mara
mutunci ta fice tabarta




Mtsww wlh umma kin cika matsala da tsinannen kwadayi to kije kizauna din komai dai nawane
duk tsiyarki kwadayyaya tana bude wayar kiransa na shigowa Nan tasaki wani marayan
murmushi wallahi ya kamu sosai wannan waya gaya Masa barno gabas take da ita ze
wulakanta



Sai da taja aji ta daga hello Ina jinka ya saki wata ajiyar zuciya kina wahalar Dani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login