Showing 33001 words to 36000 words out of 46340 words

Chapter 12 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf


Gaba daya yasha jinin jikinsa dakyar yace sadiya Tai masa shiru Bata dago ta kalleshi ba Nan
ya sakko ya kamo hannayenta ya rike Gam tana ta kokarin kwacewa ta kasa ya kwantar da
kansa akan cinyarta saijin digar hawayensa Tai jikinta yai sanyi meya sameshi betaba Kama
hannuntaba Koda Wasa Amma ya kwanta a cinyarta kodai duk yaudarar ce Bata Gama
tunaninba ya katseta




Bansan meke damunaba dumu dumu nasamu kaina da Santa da San aurenta alhali budurwar
faruk ce har yau nakasa Bari yasan halin da ake ciki ke kadai nakeso Amma inaji idan ban
auretaba mutuwa zanyi kitemakeni Dan Allah sadiya kiban kwarin gwiywa na aureku Rana daya

Gabanta Banda faduwa ba abunda yake anyako lfy Yana cikin hankalinsa yasan meyake duk da
lalacewar zamanin Nan da cin Amana yai yawa Amma Sam ba halin suhail dinta bane tabbas
akwai boyayyen Al amari acikin wannan hadin zata ci gaba da Taya shi da addu a Dan
yammatan yanzu basa tsoron Allah tana karanta novels tanaganin yadda suke bin maza da asiri
tanajin labari a bakin kawayenta




Ka kwantar da hankalin ka zan kasance me biyayya a gareka dama chan nime bin umarninkace
karka damu da hanzari ya dago ya kalleta kinyarda kin amince inaso kizamo uwargidana sadiya
Ana daura aure akaiki gidana Kinga saiki walimar ki a chan Dan ki Zama uwargida a gidana
kirikeni Amana



Karka damu nama alkawari Nan ya janyota jikinsa dama a bukace yace yadinga kissing dinta ta
ko Ina Amma Bata hanashiba saboda beta yimata ba to meya sameshi Bata saniba ko hakan
ze bashi saukin damuwarsa ya zaro Tula tulan nonuwanta dabesan haka sukeba yadinga
tsotsarsu kamar ze cire Mata kan nono saboda rashin sabo yadinga jagulata yarike ta Gam
chan sai jikake zut zut wani irin ruwa me Dan Karen Dadi nafita daga gabansa




Ya kawo kenan ya kwanta yai lakwas a jikinta kunyarta yakeji itama kunyarsa takeji sukai shiru
sai shi daya matseta kamar ze maida ciki tai Mata abunda jeddah ta koya Masa ta kasa barinsa
ya samu salama tabbas sadiya itace matarsa har karshen rayuwarsa Amma jeddah fa inasanta
zan auresu dukansu



Zan koma ciki tace dashi to ga wannan kifara rage wasu hidimar duk abunda kike bukata
kigayamun abunda kuka tsara Kya sanar Dani ya Bata dubu dari biyar kifara rike wannan a
wajenki abunda Babu kigayamun inasanki haleemah bansan meke faruwa daniba inbake
rayuwata zata lalace kinasan abunda nakeso na yamutsaki baki hanani kankiba baki batan
Raiba baki tureniba nagode sosai na tabbatar nine na farko Dana farai Miki haka a rywrk ngd

dear yasan bazata tanka ba sai ya fita Yana daga Mata hannu



Jikinta amatukar sanyaye Banda istigfari ba abunda take ja tasan ta aikata babban lefi yau ko a
wajen Allah wannan abun da tayi Babu kyau Amma ya ta iya batasan yafada halaka tunda be
tabayi mataba tana fatan Allah ya tsare Mata shi gwara ayi ayi aurenma kosun huta itama
daurewa kawai tayi Dan ta kwadaitu Amma lokaci ya kusa ai idan ta tuna ba ita kadai bace
kamar ta hadiyi zuciya ta mutu haka take ji tadai yi addu a ta kore komai ta shiga gida




Tenkwai lafiya lafiya inji iyar Ja'e saita tuna katobarar datayi tana haki ba ko..mai tafada da kyar
wani abune naga ya gifta tagabana Kuma bangan shiba shine yaban tsoro haba tenkwai abun
tsorone wannan mutum ne kesan Shan jininki ko ya cinyeki ba haka ake ba kamar bakuwar
garin Nan wani ya Zama mage ba abunda basa Zama Dan haka kwantar da hankalinki



Na rantse da gemun babana duk wanda yake Shirin cutar da Tenkwai Koda ko cikin matana ne
saina kashe shi iya yadda ba Wanda ze iya cin namansa haka zan cinye shi muje ciki tenkwai
ba haka tasoba so Tai ta koma dakin gashi duk basu fito ba daga ita har shi lallai Dole Rama ta
mutu



Rama ce kwance a kirjin mado ya tareta mtsww yaja tsaki Amma wannan Bata da hankali ko
meye na tureki haka duk yadda kuke Naga tanada zafin Kai sosai ta toshe masa baki da
hannunta Dena fada karwani yaji itace ta tsintoka be kamata ka saka Mata da hakaba Ni kawai
magani nakema



Dan ta tsintoni sai meyene inada Mata inada Dana Inasan na Kara aure Nan kusa Dan bazan
iya jurewa ba tabbas tanada aure banson ta kara shigomun Nan ta tsaya wajen mijinta kar ace
muna wani Abu yau so nake mu fita dake muje yawo Naga gari Kona tuna wasu abubuwan cike
da murmushin ta na halitta ta kalleshi muje Inka shirya

Suka fito suka jera sunyi kyau kyau da kyau sun hadu Dole su bada ma Ana suna tafe suna
Hira me Dadi da kwantar da hankali wadda duk kwakwata nakasa Jin me suke fada Naga Dai
sunyi hanyar bayan gari inda ruwa ke gudana da duwatsu masu kyau a wajen suka zauna suna
ta Hira sai yamma lis suka baro wajen



Fitarsu a kan idon tenkwai haukane kawai bataiba ta dinga wani irin Abu jikinta sai rawa yake ta
mike zata bisu Ja'e ya hanata yace karta Kara fita Tai zamanta tunda anfara firgitata zai dau
mataki Amma shi akwai maganar dayakeso suyi sai ta nutsu tukun ko kallonsa bataiba Dan
hankalinta ba akansa yakeba



Amaryar Ja'e ce take ta zagaye a dakinta tabbas da idonta taga sanda Tai masa wannan raunin
tabbas bazata bar wannan mummunarba taci galaba akanta Dole tadau mummunan mataki
akanta zata bada jininta wa kungiyasu ita da kawayenta wadda suke Shan jinin mutan garin da
daddare haka suke yawo tsirara haihuwar uwarsu shiyasa duk Wanda tsautsayi ya gifta da shi
ya fito to sai dai aga gawarsa anrasa suwaye sune kungiyarsuce tunda kowa abunda yakeso
yakeyi a garin



Ba shiri ta fice Tai tsirara tafara wasu maganganu Wanda dukansu sukaji a jikinsu su biyar ne
dama da Sauri sukazo sashenta Nan suka Tarar da ita hankalinta a tashe na rantse da tsafin da
muke sai mun shanye jinin tenkwai amaryar Ja'e Inasan Ja'e so take ta kasheshi da idona
naganta ta cire Masa hakora Amma sun karya tani ita dashi Dole nadau mataki da gaggawa



Tabbas hakane ranki ya Dade kamar yadda muka Sha na kishiyoyinki guda takwas duk Wanda
yaja dake sai ya mutu Dan haka Ni zanje Mata a siffar bera cewar ta farkon zan debo jininta na
kawo muku suka sheke da dariya aka tsaida maganar sai ranar daya dawo wajen ta sannan sai
a taje suka watse ranta kal Dole tasan yadda zatai ta yaudaro shi Ni teme bame ja dani a
wannan garin ya kwana lafiya

Ja'e ne ya titsiye Rama sai ta Gaya Masa gaskiya meyasa ta ke Masa abunda take Masa ko
itama tanada juju ne ya Kira masu cireshi su cire su kafe su Ni bani bace to juju ne dake danke
Kika dakeni idan Banda inasanki da tuni sarki yasa ankasheki Amma inasanki Dan haka duk
abunda bakya so kigayamun zan kiyaye kece rayuwata Tenkwai zuciyarta wasai



Abunda banaso na farko karka taba kusanta ta sai nabaka izini da kaina Dole kadena kashe
mutane kadena cin mutane Dole kasa sarki ya Hana yanka mutanen da ake wa gunki badu
Dole kadinga bin iyarka idan harka aikata haka zanbaka kaina harsekace kagaji ta fada cike da
murmushi tabbas ta fasa kasheshi so take ya gyara halayensa kodan mahaifiyar sa rashin me
Gaya masane yake damunsa ta lura




Indai haka kikeso na Miki alkawari zan Dena zan bi umarninki bazan Kara cewa kiban kankiba
sai kinyi ra ayi zan nuna Miki cewa Ke nakeso ba jikinki ba nasan Ni me lefine dayawa
kigafartamun abokaina su suka zugani akan naje naiwa Rama fyade tunda ita take hanaki
kulani Amma aka samu kuskure ya tada kan aduke Nan yadinga gayama ta abubuwan dayayi
har kashe kakar aduke da baban Ja'e duk akanta Amma baze Kara cin mutum ba yai Mata
alkwari haka suka kwanta tare




Kwanci tashi ba wuya yau saura sati biyu bikin shekara duk Wanda ka kalla a garin cikin
farinciki yake mado ya sake hankali kwance yana tare da matarsa da dansa kawai abunda ya
kasa ganewa guda dayane Sam matarsa Bata Bari yai amfani da ita sai dai suyita yiwa juna
Wasa har kowa ya gamsu a haka abun ya Fara damunsa Amma baze takura mataba Dan dama
ya Dade da niyyar Kara aure




Dole yai shawara da iya Dan tana bala in sansa shidai sunan Yana bawane Amma ba abunda
yakeyi ko fita za ay yi Mata aiki saitace a a shi ya zauna aikinsa kawai kula da shanun da sarki
kaho ya basu ita da Tenkwai diyar albarka dan tagama Mata komai tunda ta shigo rayuwar
danta tafara gyarata taji Dadi a ranta kullum tanai Mata fatan badu ya cire San mado daga
zuciyarta ya maida danta a madadinsa

Bata San Ina zuciyar tenkwai Tai nisa kawai tana zuba idone tana ganin takun Rama da mado
Sam Rama tadena zuwa tunda wannan abun ya faru sai dai yaje waje ta bashi magani ya dawo
a haka har ya warke ita kadai tasan Shirin datake akansu sai dai duk su rasa danta lura shi ya
kamu da San Rama itama tana zargin tana sansa gwara kowa ya rasa a junansu tofa muje
zuwa



*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYANA GAME DA WANNAN
CHAKWAKIYA DAZA A SHIGA INA INASIFAR SANKU INA YINKU IYA WUYA ANA MUGUN
TARE*


*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*




*JIYA WASU SUNFITARMUN DA NOVEL GANI SUKE WASA NAKE ANYI NA FARKO NAYI
UZURI DUK DA KU BAKWA MANA UZURI MU WRITERS AMMA INSHA ALLAH AKA KARA

NIMA ZAN FUSATA NADENA RUBUTA MUKU TUNDA NAHADAKU DA ALLAH KUNKI
GWARA NADENA KOWA YA HUTA DAGANI HARKU*


95-100


Ku Kama mun shi mutafi sashenmu cewar tenkwai amaryar Ja'e kamar zata mutu saboda
taleka labe taga abunda ya faru yadda ta Bazar dashi ta cire Masa hakora dama ance karfine
da ita Ashe da gaskene tabbas Ja'e yarebowa kansa bala'i da masifa Dan wannan tenkwai din
kashe shi zatai murus ita Kuma ba abun tace taganiba tunda shi gogan ya Musa



Jikinsa har rawa yake ta Mika Masa hannu ya rike ta kamashi ta sakale hannunsa akafa darta
suka dinga tafiya sarki kaho yaji dadin yadda taiwa gudan jininsa ta Kara samun wani matsayi a
wajensa sai shafa bayansa take kamar karamin yaro duuu aka biyosu ta juya bama bukatar
kowa Yana bukatar hutu nan kowa ya Kama gabansa matan Ja'e Ina wuta su jefa tenkwai Dan
tagama dasu




Rama yau cikin tashin hankali ta tashi Banda kuka ba abunda take aduke gabanta yau ruwa
yake harda tsutsotsi hankalin ta yau yakai makura wajen tashi ga lamunde itama ba umm ba
umum jikinta yai zafi haka ta hada musu Karin safe ta basu magunguna ta wake aduke tas ta
wanke gabanta tsaf ta tana hawaye ki kula aduke zanje na Nemo Miki magani zanje wajen
sarkin daji nagaya Masa matsalata natabbatar ze temakamun




Haka ta fice tana waiwayensu hankalinta a tashe ta nutsa daji tana tafiya taci karo da saurayin
aduke yanata Wasa da takobi shikadai cikin daji Yana hada gefe ga mugayen kibiyu na kwari da
baka masu masifar dafi da hatsari ta karasa ya kalleta ya dauke Kai Ina aduke tana gidan su
tenkwai duka chan muka koma ya aika a kashe aduke na samu labari shine aka kashe innarta
andauka itace besan tana Raye ba har yanzu karki Bari yasani nine ajalin Ja'e




Kadena fadar haka kubar shi da halinsa naga kan babanki a hanya na tabbatar su suka kashe

shi Amma naga sarkin daji yaso ya cire ya tafi dashi dazu ba dadewa inazaki yanzu kema fa
rayuwarki na cikin hatsari kidena yawan fita tana matsar kwalla ta Fara gaya Masa halin da
lamunde ke ciki Amma ta boye na ADUKE gudun karyace ya fasa aurenta hankalinsa tashe
yace muje inrakaki ki debo maganin sai in maidaki gida duk sanda Zaki fita kidinga sawa a
kirani Ina rakaki saboda mahara




Haka suka shiga dajin tace zataga sarkin daji sukaje gidansa shi kadai ke zaune a daji sukaje ta
shiga bukkarsa yai Mata jajen rasuwar mahaifinta ya nuna Mata kansa yace karshen wayannan
azzaluman zezo yamazo alkaluman aikin mu sun nunamana haka Tai masa bayanin ciwon
aduke yai mamaki Amma bece komaiba tabbas maganin ciwonta sai anyi hakuri a hankali ze
warke haka ya hada Mata sukaje ya nuna Mata su kodan gaba ya hadowa lamunde ma sukai
sallama suka kamo hanya suka dawo




Amma Rama nai mamaki da akace Tenkwai ta auri Ja'e Bata kishin ku Bata kaunarku kenan
hmmm kadena zarginta daukar Mana fansa tajeyi na tabbatar da zata iya Kuma babbar matsala
wannan kububuwar yadda za a kawo karshen ta Amma tabbas Tenkwai ita zata kawo karshen
Ja'e ya kalleta sosai Ja'e ba kisan mace bane Ni zan kawo karshen Ja'e bazan barshi da Rai
ba ki gaida Aduke bazan iya ganinta a wannan halin ba shiyasa bana zuwa wajenta bawai Dan
nafasa auren taba inasanta a haka




Tenkwai na shiga da Ja'e dakin ta yasar kasa ta fice tabarshi ta shige dakin mado saboda
matarsa suna ciki suna aikinsu Yana kwance ya lumshe ido kamar me barci ba bacci yake ba
tunanin Rama ne fall ransa shidai Yana tausaya Mata ko yauma aikin take ko jikin Aduke ne
yahanata zuwa daze iya dayake yaganta ko lafiya tabbas Yana kewarta sai yaji zazzakar murya
tana Masa magana



Tenkwai ce bacci kake mado ya bude ido tarrr a kanta idona biyu shigo suka dinga Hira abunsu
chan sai ga Rama ta shigo da sauri ay da hanzari ya Mike Ina Kika tsaya Rama inata zuba idon
ganinki kince zakizo da wuri kamar ze kamota ran Tenkwai ya baci ta kalli yadda take wani
murmushi tamkar batasan da ita awajen ba ranta a bace bakinta har daci yake ta wani
gangajeta ta tafi luu da masifar zafin nama ya tareta ta fada kirjinsa Tenkwai tasaki wani ihu
data dirgitasu iyar Ja'e ta leko a guje lafiya meyafaru Ja'e ma yafito da hanzari yana layi yif ya

fadi




Hankalin jeddah ya gama tashi Dan bazata taba yarda wata tashigo gidantaba Amma yaza Tai
haka ta kwanta cike da bakin ciki da tashin hankali Dole tadau mataki gashi har Tai bacci
ummanta Bata dawo ba da safe tana tashi ta ganta tana ta bacci a dakinta ta saki wani tsaki ta
dala Mata duka



A fusace ta mike bansan isakanci ubanki zan Miki Mara mutunci ba mtsww taja wani tsaki to ki
tashi Dan mu biyu ze aura Mata biyu ze aura Rana daya yanzu yazamiyi ai agigice ta mike
mekike fadamun suhail din Ina ze Kai Mata biyu jarabarki ma Bata isheshiba ayune shi daze iya
daku KU biyu kedakike kamar harija Dan nasan Ni Kika dakko




Mtsww bawannan zancen nake mikiba ki tashi mu samo mafita mafita dayace muje gidan
malam suka mike suka shirya sai dotsa aka zayyanewa malam komai ya duba yace gaskiya
wannan auren sai anyi shi Dan darabo me zafi a tsakaninsu Dan haka Dole sai anyi keda ita
duka da rabon



Kan uban chan malam wane aurene ba rabo ko wane aure yanzu Yana da rabo Dan Ana shiga
kamar a bakin kofa ake tuntube da cikin Dan haka kowane aure da rabo kasan yadda zakai ka
kwance wannan kutungwilar auren Dan bada yataba Ni uwarta banzauna da kishiyaba sai ita




Gaskiya sai dai kuyi hakuri Amma duk inda kukaje haka za a gaya muku sai dai kawai yafisan
wannan yanzu akan waccen duk da kunsan me mukai Masa yasota wacchan ko San gaskiyane
duk inda kukaje ma kudinku za aci Dan wannan aure gashima anyi shi angama ai jeddah najin
haka ta rushe da kuka

Tashi mutafi share hawayenki wannan maganar karya daga Miki hnkl Dole musanja malami
suka fice umma nata ruwan Bala'i suka koma gida Jeddah Sam Bata hayyacinta ki kwantar da
hankalinki zanje na lalubo Mana wani malamin me zafin hannu ko kashetane gwara ayi a a
umma Banda kisa ta fada cike da tsoro shashasha komeyema ba gwara aimataba tasa Kai
tafuce




Suhail be farfado ba sai asuba haryadan fada ya shiga wanka ya fito yai sallah jikinsa ba kwari
jeddah Bata kyauta masaba ta cutar dashi metasa Tai masa haka tabashshi yaje geji Mana
yazubar Amma tahana shi bazata Kara ganinsa ba sai angama komai ya sallah ya kwanta yau
ko office baze iya fitaba ya Kira sectaria rsa ya cemata base samu fitowaba yau bejin Dadi Tai
masa sannu ya kashe




Tea kawai ya iya Sha da cake dama baya rabo dasu wajen 3pm alhaji ya kirashi a waya yaje
yanasan ganinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login