Showing 3001 words to 6000 words out of 46340 words
Chapter 2 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf
takalleta tace ki kwantar da hankalinki zan temakeki ki dakko shi kikawoshi nan har ya
warke sai mu sashi a hanya ya hanzarta barin garin nan indai kinyarda da murna da farin ciki
nayarda lamunde shiyasa nake kara kaunarki banda kowa saike a garin nan karki damu Amma
ki samu wadataccen bacci.
Ja e nashiga gida rai a matukar bace ya shiga dakin mahaifiyarsa yana huci asalin
mahaifiyarsa fulanine irin masu yawo hanya ta kawosu kusa da garin kuguru tsautsayi yasa
sarki yazo giftawa ya gansu yasa aka kamesu agabanta ranar bikin shekara aka yanka babanta
ya aureta a ranar mahaifiyarta ta hadiyi zuciya ta mutu bakin ciki yay mata yawa tadauki
alwashin saita kawo karshen wannan zalunci tayaya Bata da me tallafa mata kyakykyawace ta
karshe itace matar sarki kaho ta 34 duk cikinsu ba wadda ta taba haihuwa dashi ko batan wata
haka tanaji tana gani tazama matar kaho wata su uku da aure ciki ya billo bakin ciki wajen
sauran matan ba a magana gashi sunsan halin sarki kaho akan cikin ze iya sawa a fille musu
kai ahaka a tsa gwame ta haifi ja e suka hada kansu suka tura amintacciyar baiwarsu guda
wajen boka sukasa yay mata abunda ba ita ba kara haihuwa yace angama yabasu magani
sukasa mata a kofar dakinta tunda ta tsallaka shikenan itama Bata kara haihuwaba bayan ita ya
auro mata goma sha biyu suna Nan Amma ba wadda ta kara haihuwa a gidan shiyasa ya dau
San duniya ya dorawa ja e duk wannan yanka jaririn farko da ake ba ayanka ja e ba saboda
dan sarki ne Kuma ba wanda ya isa yay magana akwai Wanda yay magana a fada a take aka
yankashi akay farfesunsa sarki yace shine madadin ja e tsabar zalunci ja e sunan mahaifin hure
ne mahaifiyarsa shiyasa take sansa Bata da yadda zatay gaskiya hure dole a dauran aure da
tenkwai wai harni zatacewa bazata aura ba setayi shawara wacece ita to zanje zanyi abunda
nakeso kamar yadda nasaba da duk wadda taymun Dan dai kawai inasanta shiyasa nace zan
aureta Amma Ni zata dinga gayawa magana mata nawa gareni inada mata ashirin da biyar hure
ta gyada Kai tana me alla wadai da wannan rayuwa dasuke ciki tace kar Kai haka ka kwantar
da hankalinka zanje har gida nasameta zaka aureta cikin bacin rai ya juya yabar dakin.
Da dukuduku sukabi hanyar daji suna tafe suna waige Dan kar wani ya gansu sukaje bakin
ruwan sai suka karasa inda ta boyeshi suna zuwa taganshi kwance yadda ta barshi ta hangoshi
amma tana zuwa daf dashi taga wani katon miciji ya fasa Kai dai dai kansa da gudu ta karasa
shikuma micijin ya feso dafinsa tay maza tasa hannunta ta tare tasaki wata razananniyar kara
wadda gaba daya dajin yay amsa kuwwa ta Fadi a wajen.
Kubiyoni page na gaba yanzu labarin ya soma takuce.
Inagodiya ga masoyana masoyan wanna littafi inata ganin comment dinku nagaode sosai Allah
yabar zuminci sainaji daga gareku.
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS??ASSOCIATION??*
{United we stand and succed;our ambition is to entartain & motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
20-25
JINJINA AGAREKU
A matukar mamaki ta tsaya ya karaso kallane mahaifin rama inazaki a wannan daren ko
suma zuwa zakuyi kutafi dasu a cinyesu kamar yadda kukaiwa hayaki bakuda adalci sai y fara
hawaye jikinta yay matukar sanyi ba haka araina kalla nafika tsanar wannan abun saboda al
adar garinku na rasa iyayena gwara kai dama kasaba al adarkuce nazo zan gana dasune bisa
bikin daza ay na ja e da tenkwai bansan kowa yasan nafito katemaka karufa min asiri shikenan
kije ina nan harki fito saboda bansan mezaki aikata musuba basu da kowa dan haka bazan bari
ki cucesuba tasa kai gidan tana shiga ta hango haske a dakin da suka kai wannan majinyacin
dasuka tsinto suna chan sun shagala wajen kulawa dashi saboda har yanzu beko motsaba
suba sallama suke ba bare susan da zuwan mutum bama susantaba kai tsaye tafada dakin
tana shiga tagansu gurfane gaban mutum suna samasa magani hankalinta a matukar tashe
tace menake gani meye wannan kun boye mutum a gida kunsan ana neman mutum guda
kunsan cewa wannan ba karamin lefi bane a razane suka jiyo jin magana abayansu hankalinsu
be kara yashiba sai da suka juya sukaga mahaifiyar ja e ce nan lamunde tafara kuka kiyimana
rai kitemaka mana badu yatemakeki tsintarsa mukayi a ruwa tausayi yasa muka kawoshi muka
boye dan yasamu lafiya mu kaishi hanya ya gudu nan tenkwai ta matso ta kwashe duk irin
wahalar dasuka sha ta sheda mata jikinta yay sanyi nakarbi uzurinku amma dole saina shiga
cikin wnn lamarin saboda tsoron abunda zeje yadawo zanyi tunani akan maganar dama
maganar auren tenkwai da ja e ta kawoni sarki ya bashi angama magana a fada a matukar
razane tenkwai ta mike kimun rai kitemakamun banda kowa rayuwata ta lalace yazanyi kiyi
shiru ki kwantar da hankalinki kinsan ba wanda ya isa ya hana wannan abu idan kukai gardama
duk kasheku za ay kuma kunsani kiyi hakuri ki aureshin abunda za ay idan anyi auren karki
taba yarda dashi duk yadda za ay kafin musamu mafita karki bari yay miki komai tenkwai
danane nasan bashi da kirki banasan sarautar garin nan ta kona hannunsa saboda ba wani
sanji da za asamu dan ja e yafi kaho bakar zuciya wani abunma shiyake kara sawa ayi kullum
fata nake sanji yazo nagode nagode badu ya temakeki zanyi yadda kikace bazan ketare
umarninkiba zan miki biyayya zan auri ja e amma da sharadi gefenki za a ajiyeni karki damu
tenkwai wannan me sauki ne shikuma wannan mutum zansan yadda za ay bari naje dare yayi
nisa tajuya tafita tana fita ta tarar har yagaji yafara bacci kalla tashi nafito mutai karakani jiki a
sanyaye ya mike yana danasanin abunda yay mata da fari
Sanda suka shiga kano biyar ta wuce afra tafara ajiyewa a gida sannan tawuce ta ajiye
ummanta sai da safe umma zanyo miki aike tom shikenan diyar albarka taja motar ta tayi gida
tana shiga ta tarar driver na sauke su asra da ansar daga makaranta tana ganin yaran zuciyarta
takara baki kai musa driver tsaya na hadoma kayansu maza maza kamaidasu gidan su suhail
nabarmusu gaba daya cike da mamaki ya tsaya yana kallonta tasa kai tana kwalawa maryama
kira zoki hadawa su asra kayansu maza maza yanzun nan sai da takai bayan magariba tana
hada kayan saboda yawansu saida ya fara kaisu dawasu kayan fal mota sannan yadawo ya kai
ragowar asra ko ajikinta ansar nema yaketa kukan momy itako asara dama tafi sabawa da
daddy kuma bayanan gwara ta koma gida hajiya kaka yafi mata sunfi bata kulawa hajiya ta kalli
musa direba dayake shigo da kaya kai lafiya meyafaru hajiyace tace adawo dasu nan adawo
dasu ba wani bayani ita metake yi wallahi bansaniba to allah ya kyauta kutaho nan yayan
albarka allah ya bayyana mahaifinku duk halin dayake ciki kuyi hakuri ita kuma mahaifiyarku
allah ya ganar da ita
Da sassafe rama ta shigo da kayan aikinsu na mahaifinta tace masa tenkwai ba lafiya zata
dubata a galabaice tenkwai ta fito ta fada jikin rama rama na banu aurena ya tabbata waze
kulamin da wannan mutumin dana tsinta ya shiga raina na fuskanci ba komai ke dawainiya
daniba sai tsantsar soyayyar shi gaban rama ya fadi itama ahakan takasance tunda taganshi
jiya ko bacci kasawa tayi tana tunanin wannan mutumin me hakan ke nufi sun fada soyayya da
wanda basu san shiba ze mutu ko ze rayu basu da tabbas mutum ne kamarsu amma ba irin
tufafinsu dayaba nashi ya rufe masa ko ina yanada kyau ba dan yankinsu bane yaza suyi
nazarin da rama ta tafi kenan ki kwantar da hankalinki ki kaiwa badu kukanki ze temaka miki
duk da shi yafisan sarki da ahalinsa amma ke ki jarraba cewar rama tana matsar hawayen
itama duka biyu tana cikin tashin hanakalin rasa hayaki taga wannan jiya ya shiga ranta ashe
tenkwai tarigata bata sake cewa komaiba ta shiga dakin ta baje kayansu na aiki tadinga mai
masa wasu abubuwa kamar surkulle tana shaka masa wasu abubuwa tasa magani a ciwon
kansa tasa kyalle tanade tanata zagayeshi dawani irin turare tanata wasu maganganu tamkar
bokanya kawai sai ji sukai yanta wani irin tari me hade da atishawa a guje suka shiga dakin har
suna yar rige rige tsakanin tenkwai da lamunde
Anan zan dakata sainaji ra ayoyinku nice taku akoda nake muku fatan alkhairi inajin dadin
comment dinku gareni kwarin gwiywarku gareni da kaunar dakuka nunanwa rubutuna shiyake
bani damar yi muku typing har so biyu a rana
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? association??*
{United we stand and succed;our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
Gareku masoyana ina Mika godiyata gareku Allah yabar kauna naji Dadi yadda littafina ya
karbu a wajenku wannan shine na farko Amma ina jin dadin yadda kuke bani karfin gwiywa
nagode sosai??????????
FAREEDA ABDULLAHI
15-20
Umma meya kawoki wannan dajin mekikazoyi ya akay kikasan nan a tsorace ta kalleta
tana kame kamen rashin gsky uhmm wlh dama um dama kawata hajiya asabece ta aikoni dama
tana aikoki kenan saboda mugun hali bakya gayan cewar Jeddah to ame kikazo a motar haya
nake me mashinne ya shigo dani iyaka temakamun Dan allah nataho sai mu koma kanon tare ki
koma dawa wallahi baki isa kishigarmun motaba ki koma yadda kikazo matsalarki daban tawa
daban Dan bakin ciki kinsan da nan din baki taba kawoniba sai aukin kice zakijemun gidan
malamai mtsww haba jeddah mahaifiyarkicefa bekamataba gsky dolene mujirata tazo mutafi
duk da itama lefintane data sanar miki daba saimuzo gaba dayaba mtswww wallahi taci
darajarki afra wallahi da bazan jirataba ni da Allah ki sauri kizo mutafi to to Yar albarka bara nay
sauri (kunjifa pans way Yar albarka uwa akewa wannan saboda ya tanaji da kudi Allah ya
kyauta duk da itama uwar banzace Allah ya bamu iyaye nagari ameen)
A wahalce suka karasa gida sunyi sa a bawanda yagansu suna shiga cikin farin ciki
tenkwai tace badu yatemakemu munzo lafiya ba Wanda yaganmu yauwa kisashi a wanchan
dakin wanda ba a shigarsa anan zamu ajiyeshi zami taymasa magani har ya warke dan yana
numfashi to lamunde nagode badu yasaka miki way ke meyasa kikesan wannan mutumin
ganina dashi nafarko naji ya kwantamun araina nikaina wallahi lamunde bantabajin San wata
halitta kamarsaba yanzu b dai nibanajin Dadi sosai bangama dawowa dai dai ba kishiga daji ki
hado magunguna na ciwon kan nasa da raunikan jikin nasa kafin ya farfado to tenkwai ki rufe
dakin saboda kar wani ya shigo yaga anbude tana fita tenkwai ta koma dakin tazura masa ido
ko kiftawa batayi Bata taba ganin mutum mekyansaba gashi ita tasan ba kyakykyawabace
wannan yafi karfinta nesa ba kusa takura masa ido kawai sai ji tay an fado jikinta tay matukar
firgita da razana tana dago Kai taga rama a jikinta tana wani irin kuka nan da nan takidime
tajata sukabar dakin ta kulloshi kamar yadda lamunde tasata suka fito lafiyarki kuwa tenkwai
inacikin masifa rayuwata tazo karshe badu bashi da imani ubangijinmune Amma Baya
tausayamana kinsan saura wata biyu bikin shekara mutum daya ya rage Wanda za abawa badu
jininsa anbada hayaki shiza ayanka Amma kaishi kurkukun ajiya nashiga tara tenkwai jib kamar
kayan wanki tenkwai ta Fadi sai hawaye suka hadu suka dinga razgar kuka yanzu abunda sarki
ya yanke kenan arasa Wanda za ayanka sai hayaki kodan anga iyayensa basu da karfi basu da
komai a kullum inafatan karshen wannan mulki na zalunci yazo kiyi hakuri kinsan baza a taba
fasawaba Dole shi zasu yanka kodako sun Sami wasu kiyi hakuri kawai nan sukayita kukansu
harsuka gaji bayan tadan sami nutsu way ko tenkwai waye a cikin dakin chan Dana shiga
naganshi akwance Nan tenkwai tafara kame kamen rashin gaskiya ki kwantar da hankalinki mu
Yan uwan junane sirrinki nawane waye shi Nan ta kwashe duk yadda akai tasanarwa da rama
rama ta tausayamasa ki kwantar da hankalinki bame jin wannan maganar zantayaki kulawa
dashi kinsan irin wannan aikin babanane Kuma Nima na lakanci duba marasa lafiya irin haka
zan dubashi Amma sai hankalina ya kwanta bara naje gida zan komo gobe nadubashi narasa
hayaki yazanyi da Raina takarasaka sabon kuka kiyi hakuri Nima ina cikin matsala ja e ya
rantse wannan shekarar za a auramasani Kuma kinsan dole haka za ay banda wani zabi ta
lallabata da kyar tarakata gida tadawo ta tarar lamunde ta dawo harta hada magunguna ta
toshe masa kansa tasaka na sirace a wuta
Gaskiya Jeddah baki da mutunci uwarkicefa kike mata haka dallah kyaleta way tasanko
abunda kika aikata hhhhhhh to ay ita tasani ita taban wannan shawarar Dan haka nibanda
matsala da ita tana karasawa tazube gaisuwa nake boka me rangwangwen Kai kake da duna
kake da gantali gafalalle uban gafalallu shege kake me maida shege yazamo tsinannne
hhhhhhh barka da isowa yanzu yarki ta tafi ehhh munma hadu ita suna jirana zamu koma tare
duna yatemakeka dama sonake akama mun ita a hannuna sai yadda nay da ita wannan dukiyar
yazamana nizan dinga sata nizan hanata saboda boka batajin maganata hhhhhh tsinanniya ay
za ay yadda kikeso Amma kisani zaday tadinga baki kamar bazasu kareba zata baki kamar me
zubar da shara a bola haka zata maidake wajen baki kudi Amma bazata taba yarda kidinga
yadda kikaga dama da itaba zatayta baki kudi hhhhhh godiya nake boka ga wannan asiyawa
jariran aljanu kayan wasa ke ya dakamata wata tsawa ba kudi nakesoba jikinki zaki ban kamar
yadda kika saba jiki na rawa tace boka suna jirana kasan shedaniyar yarinyace kawartace tasa
baki dama zasu jirani kasan wahalar danake sha wajen komawa hhhhhh ina ruwana Amma
bazan bari su tafiba zan aika Dan digwi yanzu ya tsaidasu hhhhhh Nan d nan saiga wata bukka
ta bayana ba tsoro ba komai tasa Kai ba abunda ke tashi sai wani masifaffen wari da karni yana
wani irin hamami haka ya dosota tanaji tana gani tabashi kanta yay abunda zeyi da ita tsawon
awa hudu yana abu daya haka ta fito a galabaice tana zuwa ta tadda su jeddah sunata nadar
bacci ta sheke da dariya wani aikin sai boka ta tashesu sukaja motar suka dau hanyar kano
tana gidan baya ta baje saboda tsabar gajiya ita kanta wani wari take
Badu yatemakeka ja e zegana dakai hhhhh kushigomun da gudan jinina yana zuwa ya
zube kaho inaso ka auramun tenkwai a wannan shekarar inasonta itakadai koko dawasu a a ita
kadai nakeso tukun angama gudan jinina ko matan garin nan duka kakeso za a aurama bare
tenkwai guda jallin jal angama kasa aranka tazama taka dama takace da farinciki ya fito daga
fada burinsa ya cika an mallaka masa ja e yana zuwa ya samu mahaifiyarsa da maganar
hankalinta ya tashi batasan ya lalata rayuwar yarinyar dantasan ainihin tarihinsu tasanta kwarai
yarinyar kirkice tanajinta tamkar diyarta gashi sarki yabashi bame hanawa Dole ta dau mataki
saida tabari sahu ya dauke ta sadada tafita tadau hanya tanata sauri tazo dai dai gidan zatasa
kafarta jitay andaka mata tsawa ke inazaki a kidime taja ta tsaya
Shin waye ya dakawa mahaifiyar ja e tsawa kubiyoni a cigaban arnan daji Dan jin yadda zata
kaya
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*? KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
GAISUWA DA JINJINA AGAREKU MASOYANA INAJIN DADIN YADDA KUKE BIBIYAR
NOVEL DINA DA COMMENT DINKU DA KARFAFAMUN GWIYWA DAKUKE MUSAMMAN
KAINUWA WRITERS
ARNAN DAJI FANS
ZUMUNCI DANGIN JUNA GROUP
SADNAF FANS
KAINUWA FANS
MATAN SO GROUP
MATA MASU AJI GROUP
NASADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA KANWAR MAHAIFIYATA AUNTY AYSHA
INAFATAN ALLAH YAY MATA RAHMA DUK ME KAUNATA YAY ADDU A AGARETA ALLAH YA
RAYA DIYAR DATA BARI ZUHURIYYA YAY MATA ALBARKA YA ALBARKACI RAYUWARTA
30-35
Agigice ya Mi'ke ya shiga saka wandonsa babu ko kunya tunda dama ba kunyar ce dashiba,
gefe guda adu'kece kwance face-face cikin jini, daga chan waje d'aya a d'akin Kuma rama ce
keta zunduma ihu mara sauti ta toshe bakinta.
Hankalin ja'e yay masifar tashi ganin tenkwai a sume, bawai aduke da take kwance ce itama
rai a hannun Allah ba damuwarsa