Showing 45001 words to 46340 words out of 46340 words

Chapter 16 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf


dakin Kuma Dan ubanki Zama daram saina koya Miki hankali zan koma inda na fito keda Yaya
suhail sai ido



Haka ta kwana jiki duk yayi tsami Banda kuka ba abunda take taga takanta yau ita wata mace
taiwa duka haka Koda yake karfin ba dayaba Dan Hanan giant ce ga karfi ta diru a haka bacci
ya dauketa jitai Ana buga kofa ta mike jiki duk yai tsami tana fitowa Hanan na fitowa tarigata
bude kofar a a Yaya faruk shigo kaida gidanka ka tsaya a waje


Jikin jeddah sai tsuma yake cike da tsoro faruk yace Ina wacchan jakar tana ciki shegiya jiya
saida na nada Mata duka sannan Tai bacci kasan ko jaka ce suka kwashe da dariya duk tana
jinsu ya karasa gabanta Jeddah ko kin auri suhail burinki ya cika kinci sa a yau zanbar kasar
Nan da kin raina kanki dase kin zabi yawon ki na bariki akan auren suhail da kikai


Duk da haka zamuje asibiti yanzu a auna ki ko kinada wata cutar tunda ansaba Rabawa wasu
kartin kuka tasa ta kasa magana Ina Miki albishir sadiya ta kawo budurcin ta dakin mijinta Dan
haka muje zamu kaita asibiti yanzu Dan suhail be Mata da wasaba kinsan shi itace mace ta
farki daya Fara kusanta Dan haka Kinga Dole ya gigice


Bata ce komai ba ta dakko mayafi Hanan ta sheke da dariya an daiji kunya daga ganin wannan
dama Yar duniyace anzaga kafin a samu a fake anan suka fita suhail harya kosa suka shiga
motar tana gidan baya itada haleema kallon tsana take Mata da Zaki sani shegiya aljana jibeta

dadinta ba afini kyau ba dai ba abunda za anunan balle nasha takaici



Suna shiga asibitin ya sunkuceta sai Kiran doctor yake mutuwar zaune Tai ganin Yama manta
da ita Dole ta koma gun boka Dan tabar aiki da malam manta uwa take so Tai masa Dan
ubansa suka rufa masa baya nurses ne suka karbeta a Kira doctor on call danbe zoba minti
Sha biyar ya karaso ya shiga duba haleema suhail yai ta'adi Dan ya karata sai anmata dinki


Ya fito biyoni office jiki a sanyaye ya bishi haba abokina baka ganin yarinyace gashi Nan ka
karata kasa Mata karfi meyasa baka bita a hankaliba Sosa keya kawai yake bazaka gane bane
Ameer ya sheke da dariya niko zan gane tunda Ni har Yaya gareni suka sheke da dariya nasa
nurse zasi Mata dinki yanzu idan ta huta sai ku koma Banda aiki me wahala sai ta warke kaida
komawa ya zaro ido haba abokina wallahi ba Wasa sai dai ka dinga ragewa da Shan minti
meze dameka Kai Dan gata me amare biyu sai yanzu ma ya tuna da Jeddah murmushi yayi
kawai ya Mike Ina zuwa



Yana fita yaga basa Nan ya tambayi me kula da wajen koyagansu yace suna lab Yana zuwa ya
tarar an dibi jinin Jeddah za aimata gwaje gwaje sai kuka take sai ta bashi tausayi yaje ya
rungumeta mtsww faruk yaja tsaki munafika asirinki ne ze tonu ya isa haka faruk me matata Tai
ma ka tsaneta haka kafi kowa sanin abunda taimun daga Kai har ita nidama Banda niyyar
aurenta Banda niyyar hadaku Kuma bansan ya akai ta yaudareka ba mtsww ya fice



Anwa haleema dinki tasha magunguna ta dawo normal sai dai zafin dinki anwa jeddah text cikin
ikon Allah ansamu Bata da komai sai infection na tashin hankali Wanda ko fitsari tayi kayi a
wajen sai ka dauka sanan Kuma genotype din carrier ce wannan duk ba matsala bane tunda
uban gayyar AA ne anbata maganin dazatai amfani da shi sai Tai wata uku sannan mijinta ze
Fara kusantar ta me faruk ze Banda dariya harda rike ciki kuka kamar zata bar duniya dakyar
suhail ya lallabata yace suyi hakuri subi doka



Tunda tanada kishiya za a kwareta Amma abunda ya daga Masa hankali kodai da gaske faruk
yake Masa ya kawar da wannan zancen a ransa suka koma gida gaba dayansu faruk yagayawa
Jeddah komai suka dinga dariya tagama abainci ta dauki na haleema ta Kai Mata tace faruk ya
jirata suci nasu jeddah tunda ta dawo take kuka yazatayi gashi ya banki magunguna jinta take a
sama cikin muguwar Sha awa ta kara fashewa da kuka faruk yace keda kike budurwa Dan

ance ki wata uku dama basanin namiji kikai ba to meze dameki



Ya sheke da dariya Hanan ta dawo suka hadu duka dinga yimata iskanci tun tana kuka harta
Dena ita yau rayuwata taiwa haka ita mesa mutane kuka gashi ita akesawa yau gashi wayarta
na hannun afra bare ta kirata suyi shawara tadau alkawarin yadda Hanan da faruk da haleema
suka kuntata Mata saita kuntata musu suhail ko saita rabashi da iyayensa ma duka yazama
nata ita kadai




Shine ya farka suka rufa akansa sambatu kawai yake karku kasheni suwaye ku manai muku ku
kyaleni Rama naganin haka tasan yadawo hankalinsa gabanta yai Bala in faduwa hankalinta ya
tashi ya dawo hankalinsa fa cike da murna lamunde tace naji Dadi suko duk jikinsu yai sanyi
Tenkwai da Rama dan sun tabbata yafi karfinsu yanzu Rama ce da dakko wani magani ta yarfa
Masa sai yai lakwas ya koma bacci



Ze farka cikin hankalinsa ze Dena wannan sambatun suka koma waje sunata alhini kowa yai
kasake anrasa me magana awa uku suna zaune anrasa me magana duk jikinsu yai sanyi kowa
da tunanin dayake aransa chan sukaji anyi tari hade da futa wata kalma la ilahaillallah
Muhammadur rasulullah (s a w) suka mike gaba dayansu suka je kansa meyake fada haka ya
bude idonsa a hankali suka hada ido ta Tenkwai gabansa ya yanke ya Fadi ya Mike dakyar


Suwaye ku inane Nan me kungankufa tsirara meye wannan a jikin ku Yana duba jikinsa yaga
haka ya saki salati meye wannan Ina kayana da sauri lamunde ta Debo Masa tabbas sune
tsintar yata tayi a ruwa ka nutsu Nan ya shiga tariyo abunda ya faru dashi a hanyarsa ta zuwa
Jos wasu Yan fashi suka tareshi suka yi Masa laga laga Ashe Yana Raye be mutuba
alhamdulillah nan ya Gaya musu komai yai musu godiya yanaso ya koma gida yanada Mata da
Yaya



Hankalinsu ya tashi duka sunata kuka lamunde ta mike Nan NE garinku Kuma gidanku badu
NE ya dawon dakai dama boyakanya tace zaka dawo a furgice yace waye badu Babu wani
sarki sai Allah Kai Dana ne Bari kuga ka juya bayansa saiga irin zananen dake bayan Tenkwai
da hannuna nayi maka shi saboda Rana irin wannan kasa kayanka zangaya muku komai yau
gaba daya kallon mahauka ta yake musu

Mata tsula tsula Amma ba sittira sai fata da ganye mtsww Allah ya sawake suka fita ya Sanja
Kaya suka dawo tenkwai sai kuka take tasan ta rasa mado Ashe dama yayanta ne shiyasa take
sansa Rama ko hankalinta har ya kwanta lamunde ce tafara magana kamar haka yau zan cika
alkawarin Dana dauka tabbas Kai Dana ne Rama ma yatace ta cikina Tenkwai keba yata bace
munyi hakane saboda duk KU rayu gaba dayansu Suma sukai daga Rama har tenkwai Niko
zari ido nai to meke faruwane





*MUJE ZUWA NICE TAKU FEEDYN BASH*


*ALHAMDULILLAH ALLAH NAGODE MA NA KAWO KARSHEN BOOK 1 SAI MUN HADU A
KASHI NA BIYU*




*GA MASU BUKATAR DAN ISKAN NAMIJI ZAN FARA TYPING DINSA RANAR JUMA A GAME
BUKATA ZE BIYA DARI BIYU KUDIN KARATU INA ROKON ALFARMA DUK WANDA YA SIYA
YA BARI IDAN NAGAMA DUKA SAI YA TURAWA WANDA YAKESO BANHANA SHIBA AMMA
IDAN ANA TYPING KAMUN POSTING GASKIYA ZAN CIREKA*




*NICE TAKU AKODA YAUSHE*



*FEEDYN BASH*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login