Showing 36001 words to 39000 words out of 46340 words

Chapter 13 - ARNAN DAJI Book 1 By Feedeen Bash.pdf

jiki a sanyaye ya Mike ya shiga ya tarar da alhajin a falo shi da hajiya ya
gaishesu suka amsa dukkansu ransu a hade ya kalleshi angama binkice akan yarinyar
dakakeso ka aura Amma Sam banji dadin yadda binkicen ya kasanceba gaban suhail yai wani
mugun faduwa kirjinsa har dagawa yake




*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU DUK DA BAKWA SANYIN COMMENT
MASU COMMENT DIN BASU DAYAWA*




*INAKARA SANAR DAKU AKWAI SABON LITTAFINA ME SUNA DAN ISKAN NAMIJI KUDIN
KARATU 200 NAIRA ANFARA BIYA GAME BUKATA DAN WASU SUNFARA BIYA NICE TAKU*





*FEEDYN BASH*

[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*GASKIYA MASOYA INAJIN DADIN YADDA KUKEMUN COMMENT INAJIN DADINSA SOSAI
COMMENT SHIKE KARA MANA KARFIN GWIYWAR YI MUKU TYPING INA YINKU
MASOYANA*




*KU GAFARCENI MASU YIMUN MAGANA TA PRIVATE NA TURO MUKU ARNAN DAJI
WALLAHI ABU YAI MUN YAWA KUNEMA AGUN FANS DAN ALLAH VA WULAKANCI BANE
INA GODIYA GA MASOYANA MASU MIKO SAKON GAISUWA TA PRIVATE KODA BAN
REPLY BA NASAN DAKU*



*JINJINA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1,2,3,&4 DUKKANKU INA MIKO GAISUWA
GAREKU*


*WANNAN PAGE DIN NAKUNE*

HANY

BEAUTY
NAFEESA
NAJAHART
SHAMMA
SHAMZY
KHADIJA
RAHILA
MALAMA UMMA
*KAI KUNADA YAWA MASU COMMENT KULLUM BAKWA GAJIYA WANNAN PAGE DIN
NAKUNE DUK WANI ME MUN COMMENT KULLUM KUYI YADDA KUKESO DASHI*



110-115



Hankalin su ya tashi abun mamaki sai sukaga mado ya tare wukar ta soke hannunsa suka
zabga ihu sukai kansa dukansu suka rungume shi a tare ba shiri Rama ta dakko kayan aiki ya
zuba musu ido kawai Yana kallonsu duk maganganu su a kunnensa sukayi su mesuke nufi da
fasa kwai mesuke nufi dashine



Tabbs yana shakkar kasancewar sa cikinsu dama tunda da wasu Kaya a jikinsa suka cire Masa
kansa ya Fara juyawa Rama ta karaso tafara gyara Masa hannunsa jikinsa nata rawa ya fice
Rai bace yanaso yaje yaji gaskiya a wajen iya Dan ita tace shi bawan tane me suke boye Masa



Bayine maza suka hada kansu saboda yadda ake fifita mado sun yanke shawarar kashe shi
Kota halin Kaka sai sukaga wucewar sa gidansu Tenkwai gurin Rama cike da farinciki dama
hutawa suke suka bi hanya suka labe yadda bame ganinsu sun Dade suna jiransa sai gashi ya
taho Yana tangadi suk sheke da dariya suka fito suka zagaye shi yadinga kallonsu Yana
mamaki



Lafiya lafiyar kenan wato Kai anfifita ka akanmu to yau zaka bar duniya yau zaka bakunci lahira
kafin yai kwakwkwaran motsi sun Fara buga Masa sanda aka sai jini ya yanke jiki ya Fadi suka
dinga dukansa ta ko Ina sai ga Ja'e ai jikinsu na rawa suka zubar da makamansu suka Fara
gudu ya gane biyu daga cikinsu jikinsa Yana rawa ya karaso mado ne yasa kuka ya kinkime shi

sai gidan su Tenkwai dama wajenta zashi ita ya biyo yasan Rama ce me Masa magani



Suna zaune suna kuka akan lamunde da Taki dawowa hayyacinta sai kuka suke sun dauka ta
mutu sukaga Ja'e da mutum yanata yararin jini Rama ce ta taso mado ne ta fashe da kuka ta
dakko jakar aikinta tafara aiki tana goge ko Ina tanasa magani tana ta share kwalla Tenkwai
data juyo taga mado ne sai ta Fadi ta sume Ja'e yai kanta ya rungume ta a kirjinsa


Karki tafi ki barni Tenkwai kece rayuwata ke kadai nakeso karki mun haka badu ze temakeki
itako Aduke kuka kawai take wannan abun yayi yawa Dame zasuji tanata kuka ta rarrafa ta
debo ruwa ta dinga shafawa Tenkwai a hankali ta bude idonta ta kankame Ja'e tana kuka aduke
ta barsu taje kan lamunde ta kifa kanta tana kuka saitaji kirjinta na bugawa Nan ta kwalla Kara
tana da rai



Da gudu Tenkwai ta shigo Ja'e ya rufa Mata baya yaga halin da take ciki Tenkwai sa bakin ki
anata ki dinga zuko numfashin ta yadinga Danna kirjinta tana wani irin Abu chan ta saki ajiyar
zuciya tadinga kallonsu daya bayan daya sannu iya cewar Ja'e ta kalleshi Ja'e ne yazama haka
ta fashe da kuka


Suka dinga Bata hakuri da kyar ta share hawayen ta naji sauki Tenkwai kibi mijinki ku koma
banyarda ki sake tada maganar dazu ba kiyi hakuri zuwa ranar Dana ambata ta fashe da kuka
Ja'e yace iya baza ai hakaba bara naje anjima nazo mu tafi na taho naci Karo da bayi sunwa
madon iyata rauni shine na dakko shi na kawo shi gun Rama Naga wanchan ciwon ma ita tayi
Masa magani a guje lamunde ta mike kamar ba itace akwance yanzu ba ta fita kan mado tanata
kuka daukeshi mukai shi dakin chan



Ja'e ya karaso ya dauki mado suka sa shi a daki ya tafi ze dawo anjima su koma da Tenkwai
zeje a Kama bayin dukansu ai musu hukuncin abunda sukai lamunde taiwa kowa banza a tana
gaban mado ta kura Masa ido tana share kwalla ganin haka Tenkwai ta tafi ta kwanta a haka
bacci me nauyi ya dauketa tana baccin tafara mafarki ga bera Nan yayo kanta gadan gadan ta
rike shi yanasan kwacewa tadinga maka shi da kasa gashi Kato

Tai masa laga laga ya kwace da gudu ya fice tanata haki ta farka a firgice duk ta hada gumi
chanko gidan Ja'e dakin amarya Yan kungiyarsu ne keta kuka saboda yadda akaiwa Yar uwarsu
jina jina ran kowa a bace na rantse da San danakewa Ja'e sai na je dakaina na shanye jinin
mummunar chan tanata haki wannan gaskiyane kece amarya daga ke ba Kari duk wadda tazo
mu muke cinye ta duk wadda zata Bata Miki sunanta gawa suka sheke da dariya banda me jiki
face face da jini fuska a sundume sai kukan wuya take




Haka suka wuni suna jinyar mado dabesan wake kansaba ba umm ba umm umm sai hararar
juna suke kowa da abunda ke sakawa idan Banda bakin ciki ga mijinki me shegen sanki Amma
kin nacewa Wanda bayasanki mtsww Wai ita kyakykyawa Yana santa to na rantse da kabarin
babana sai na rabaku baze aureki ba duk a zuciyoyinsu suke sake sake sai yamma lis Ja'e
yazo su tafi Taki tafiya saida lamunde ta haukace Mata sannan ta bishi tana kuka



Hankalin iya ya tashi ankama dukansu ankaisu kurkuku za a hukuntasu iya tace kar a kashesu
adai basu horo me tsanani tunda be mutu ba taso zuwa sai Tai tunanin rigimar daza ai tafasa
zuwa tana Tai masa addu ar badu ya bashi lafiya



Tana zaune ita kadai a daki Ja'e ya fita tana ta kuka tana kissima yadda zata raba wannan Abu
ga abunda babarta tace mata akan auren Nan me hakan ke nufi tadinga kuka sai taga wata
katuwar mage ta shigo baka Kirin tayo kanta suka dinga dambe tana yagar jikinta ita Kuma tana
dukanta iya karfinta chan dataga magen na Shirin cin galaba a kanta sai ta dai wata kibiyar
kwari da bakar ta ta Chaka Mata sai Tai wani kuka ta bace itama ta Fadi a wajen tana ihu cikin
jini Nan iya ta shigo lafiya taganta kwance cikin jini ko Ina yakushi hankalinta ya tashi




Jeddah hankali ya Gaza kwanciya ba maganin daba aje nema ba anrasa gashi batasan dinki
saboda Ana ganewa a gaba gwara maganin Mata haka ta dinga shansu kamar Bala I rubutun
mallaka ba abunda bataiba burinta taje a uwar gida sunbi malamai masu zafi angaya Mata it's
ze Fara kusanta Yana kusantar ta baze Kara tuna Yana da wata Mata bayan itaba basa Zama
itada afra kullum ahanya suke



Bangaren haleema alkur Ani aka rubuce Mata maganin kowace waraka ta da sauran

magungunan tsari da addu oin kariya haka aka dinga Bata su takanas mamanta ta dakko wata
Yar Sudan ta gyare Mata ya ta ko Ina Kama daga gayaran jiki gyaran hq lallae komai na jiki Yan
sudanne sukai Mata har gyaran gashi



Suhail yayi yayi tagaya Masa nawa ze Kara Mata tace sun isheta shine yakara aika Mata da
million daya da kyar ta karbi dubu dariyar shima saida taga ransa ya baci sannan yace subar
komai ya yafe ita kadai yake bukata Amma Ina babanta yace Sam aba shi daki daya da kicin
shima zeyi tasa gwanintar



Kwanaki nata tafiya yau su Jeddah suka Fara nasu shagalin tun laraba sai laraba zasu Gama
sannan a shiga na ango gaba daya za ai faty daya a bubbles plus daya a elighantee daya
mozida daya Bristol Ni ima guess inn harda ball a la sultana Kai abubuwa shagali a clubs har
uku till down za ai kwana cir tuni suka Fara


Nan aka dinga lalacewa ita kanta amaryar a lalace take saurayinta Ahmad Dan unguwarsu
shine a matsayin ango shima kyakykyawa ne anzubar da kudi anci uwar sabada an Rana hq
sadaka indan me napep ne yakaisu kyauta zasu dagama cinya ka sasukesu kawayenta duk
murnar auren kawarsu Yan napep sunci banza sun Sha nonuwa iri iri gurin Yan matan amarya



Anagama kwashe Albarkar auren tsaf harda masu Shan giya masu rigima duk anyi harda fasa
kwalabe a elighantee akaiwa me waje asara yace sai anbiyashi haka ta biya ranar alhamis akai
kamu a waje daya aka kamasu zokiga kyau ko wacce naji dakanta iya zallar Mata ta aka Tara
dake Jeddah ta iya hannunta ba Yar kwalta ko daya a wannan bikin anyi lakca anmusu wa azi
ko waccensu su hada kansu su zauna lafiya



Washe gari juma atakama dinner ango yayi kyau anko yai musu su biyu kayan dinner da kamu
sunyi shigar silver da ash shima yasa ashh din wata shegiyar getzner Tasha aikin Yan Zaria sun
gaji da haduwa yasawa kowacce zobe Jeddah se takama take saboda ita ya Fara sawa Dan
haka yafi sonta da akazo yanka cake ma ita ya Fara bawa Amma ko ajikin haleema duk da
abun ya taba zuciyarta

Abun mamaki data bashi rike hannunta yai ya tsotse tas Nan aka dau ihu da sowa ran Jeddah
ya baci Ashe ba Dadi yadinga kallon haleema kamar Yar tsana duk da jeddah itama akwaita
tahada komai ne nono kamar balo aka dinga hotuna Nan waje ya kaure a zafafe faruk ya shigo
filin ya tsinkawa Jeddah Mari shegiya karuwa kinci nasara kin Zaki auri abokina Ashe sai da
Kika shiga Kika fita Kika nemi hanyar da Kika aure shi Kai Kuma ka kyauta Amma kaje ai muku
text din jini dukanku Dan banyarda da itaba inasanka har Raina ya juya ya fice



Nan Jeddah ta kurma ihu anci mutuncin ta ita mutuniyar arziki ce aishi yaje yace Yana santa ran
suhail ya baci ya riketa yadinga Bata hakuri Nan waje ya hautsine gashi suna tsakiyar fili anata
zuba ruwan kudi itako haleema dariya Tai alhakinane taci gaba da juyi Ana Mata manni da gudu
ta fice daga hall din tana kuka ze bita cikin gwanan cewa ta riko rigarsa ta baya ta Sha gabansa
ta Fara juyi sai waje ya kaure da ihu Nan ya manta da wata Jeddah ma ya Fara Mata manni
anata ihu wasuko nata gulmar abunda ya faru hankali kwance suka chashe sai Sha daya aka
tashi




ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYA


Nice Taku akoda yaushe masoyiyarku




*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH INAWA DUKKAN MASOYANA FATAN ALKHAIRI
BANSAN CEWA HAKA KUKE KAUNATABA SAI YADDA NAKE CIN KARO DA ADDU OINKU
GARENI INAJIN DADI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRI



ARNAN DAJI SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YA KARA MIKI LAFIYA DA NISAN
KWANA YA RAYA ZURI A



BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI



105-110


Mado ne yaje wajen iya iyata ta amsa na am Dana mekakeso ya shiga sunkuyar dakai Yana
Sosa keya Tenkwai ce labe bakin dakin tunda taga ya shiga tabiyo shi ta labe Taji mezece haka
kawai gabanta Yana ta faduwa Amma Taki tafiya ta kasa kunne Taji ya Fara magana




Iya aure nakeso na Kara gabanta sai da yai wata muguwar faduwa duk da batasan Tenkwai su
rabu da Ja'e Amma ita taimata alkawari burinsu na cika zata raba wannan auren tunda sun fasa
kasheshi tana ganin zeyi adalci agaba duk da tasan sarki kaho bayasan wannan sanji na Ja'e
ya rasa daga Ina yafara kullum abun akanta yake karewa

To mado wa Kuma kagano wace taima cike da murmushi ai bawata bace Rama ce iya dama
mun Dade da Fara San junanmu lokaci muke jira sai yanzu yayi Kuma ay Tenkwai Kara ta
kwallara ta Fadi kasa sumammiya a wajen da gudu suka fita suna Yar rige rige jikin iya kawai
rawa yake kamar mazari


Mado ya debo ruwa ya watsa mata shiru kakeji Nan ya dagata chak yai dakin iya da ita Banda
kuka ba abunda iya keyi tasan tabbas taji yazatayi tasan zamansu yazo karshe da Ja'e batasan
su rabu tanaso komai yazo karshe ta sanadin Tenkwai me hakuri batada hayaniya tunda Ja'e
yace karta Kara shiga dakinsa Bata Kara zuwaba


Mado ne yasa bakinsa cikin na Tenkwai Yana hura Mata iska ya dinga hura Mata iska a fuskarta
ya dinga yimata tafiyar tsutsa daga wajen nononta zuwa mararta befi minti biyarba ta budo ido
rass akansa jitai kamar zata Kara wani suman kallon cikin ido sukewa juna ya kasa dauke
idonsa daga kanta itama haka


Chan ya janyeta daga jikinsa Dan gaba daya jikinsa ya mutu da gaske auren Rama zakai haka
kawai ta iya furtawa jikinsa a matukar sanyaye eh zan aureta Tenkwai munasan junanmu sai ta
fashe Masa da wani irin kuka ta taso ta rungume shi tsam gaba daya jikinsa ya saki yadinga
shafa bayanta a hankali Yana busa Mata iska ya sun shagala sun Fara fita wata duniyar iya ce ta
sawo kai



Da hanzari suka saki juna ita kanta Taji kunya duk suka sunkuyar daki jikinta a sanyaye tazauna
meya faru Tenkwai Kika shiga wannan halin tasa kuka kinaji ze auri Rama ransa ya Dan Fara
baci meye nakine Dan zan auri kawarki kefa matar magajin sarkice Ni Kuma bawane meye
abun tashin hankali harda kuka tana Sona inasanta tunda narasa tunanina kamar yadda kukace
ita nafara so kafin matata Dan haka Banga abun ki Suma ba karki janyon kisa ya fuce fuuu a
fusace yai wajen Rama




Tenkwai ta zabga wani ihu tadinga birgima tamkar zatai iska ita bazata yarda ba zata fasa kwai
kowa ya rasa zata gayawa mado gaskiya ita ta tsince shi ba Wanda ya kaita sansa Dan haka
zata gaya Masa komai zata gayawa Ja'e gaskiyar lamari zata bashi kayan auren sa ta warware

auren ta auri mado hankalin iya yai masifar tashi kiyiwa badu kibar wannan maganar idan ta fita
ke Zaki rasa ranki Nima haka mado da kowa ma



Ai Ni dama nagama shiri tuni zan nemi alfarmar abarku a Raye Amma mu akashemu kowa ya
rasa Dan na rantse da badu sai na tona asiri sai ranar bikin shekara agaban kowa sannan zan
fasa wannan kwan Dan na tabbatar ranar za a daura musu aure ranar komai ze tarwatse kowa
ze rasa kiyi hakuri ko kallonta natai ba ta dau hanyar gidansu a kofar gidan su tagansu sunata
kyalkyale dariya



Mtsww kisani ba giringirinba Tai Mai kuma duk Wanda yaci amanata zesan yaci amanata kinfi
kowa sanin halina ta wucesu shibesan me take nufiba jikinta sai rawa yake mado kaje anjima
kadawo mu karasa Bata jira mezeceba da gudu ta rufa Mata baya da aduke suka Fara cin karo
gabanta Yana fitar da wata mugunya ga tsutsotsi Banda wari ba abunda yake kullum Rama
saitayi bikin wajen Amma har yau ba a daceba ihu Tenkwai tasa tayi kanta mezan gani nashiga
Tara badu ka kawo Mana agaji meya sameki Yar uwata haka




Itama ta fashe da kuka ahaka nake har yanzu kullum Rama Bata da hutu kullum cikin nema
Mana magani take nida lamunde to badu ya amshi na lamunde tana magana yanzu Amma
daya biyu bada yawa ba ai saita Kara runtuma ihu Tai dakin da gudu itako Rama Banda kuka
ba abunda take ita ta hakura da madon batasan tashin hankali zata kare rayuwar ta Amma a
ahaka batare da aure ba




Lamunde meyasa meki ta fada kanta tana kuka tadinga shafa kanta a hankali kiyi shiru na
warke Rama tana kula Dani Bata Bari miyi kukan wani Abu kullum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login