Showing 12001 words to 15000 words out of 37591 words
dariya
Bari mu bar wannan page din iya nan kawai .Dama ba wani comments d'in arziki nake gani ba
ν ½νΈν ½νΈ
Sai aukin a yi mana update, sis yau ba update ne ν ½νΈ
Yo ai shi ke nan dai ana tare ν ½νΈ
ν ½νΈ
Autar Marubuta
.
07040805269
WhatsApp only
FATIMA DA ZARAHν ΌνΎ
Na
Autar Marubuta
________________________________________
*AUTAR MARUBUTA CE*βν ΌνΏ»ν ½ν±Όν ΌνΏ»
ν ΌνΌΉ__________ν ΌνΌΉ_________ν ΌνΌΉ__________ν ΌνΌΉ_________ν ΌνΌΉ
_Faduwar wani tashin wani_
_Yau ake yi, gobe sai labarin_
_Burina Rayuwata, rubutuna dan masoyana_
_Cikawa da imani fatana_ν Ύν΄²ν ΌνΏΌ
<><><ν ΌνΌΉ><><><>ν ΌνΌΉ<><><>ν ΌνΌΉ<><><><>ν ΌνΌΉ<><><><><>ν ΌνΌΉ<><
Editingβ
Page 16 & 17
Gidan Alaji Mustapha
Hajjiya Rukayya ce zaune da Hajjiya Binta suna hira
Hajjiya Rukayya take cewa ." Wai har yau Abba Alaji basu gama makaranta ba ne Hajjiya? Ai ya
ci ace sun kammala ."
Hajjiya Binta ta yi ajiyar zuciya ta damuwa tana cewa
.'Uhm lamarin Abba kuma ai sai addu'a , mahaifinshi ya kirani yake fad'an an kore shi a
makaranta, yaron nan babu abin da yake nema wa mutane banda rashin mutunci, sai dai Allah
ya shirya kawai ."
Cewar Hajjiya Binta kanwar mahaifin Abba Alaji.
Ana ta shirye,-shiryen biki masha Allah, komai yana tafiya daidai babu wata damuwa.
BAYAN WATA UKU DA KWANAKI
Da misalin karfe 8 na safiya Zarah ta gama had'a break, hakan ya sa ta nufi kofar dakinsu
Fatima ta kwankwasa musu kofa ,
Bayan sun fito ne suka zauna suka fara cin abin da Zarah tai musu
Zarah ta kalli Fatima, sa'ilin data juya idanunta ta kalli Kamal tana cewa.
"Dear dan Allah ka samo mana mai aiki mana , zamu ji saukin wasu abubuwan , saboda duk
fita muke yi ."
Fatima ta tabe baki kana ta fara magana
."Gaskiya ba wani aiki , to mene aikin cikin gidan , abin ma daba yarah ne damu ba ."
Ta aje maganar tana kallon kowannen su
A lokacin Kamal ya d'ago yana cewa. "Nima haka na gani , babu wani aiki ai ."
Zarah ta had'a ranta lokaci guda
Ganin haka Kamal ya ce. "To amma ke idan kina so sai a samo miki ai ."
Cikin fushin Zarah ta ce ."Bana so ."
Fatima ta kalli Zarah suka had'a ido, dariya ta yi mata tana kauda kanta .
Zarah abin ya sake sata , fusata
A lokacin Fatima ta kalli Kamal tana cewa
."Yawwa daman wallahi baby a kan maganar get din gidan nan ne ."
Sai da Kamal ya kai lomarsa sannan ya ce ."Me ya same shi ."
Fatima ta ce ."Wallahi bud'e shi akwai wuya , kullum fa haka muke, dan Allah ka nemo me gadi
."
Kamal ya yi ajiyar zuciya yana cewa.
"Me gadi kuma , me gadi ko neman magana , a'a ni babu wani me gadi da zan d'auka wallahi."
Zarah ce ta ce ."Gaskiya kam dai bama so , mene abin wahala a bud'e get ."
Kamal yace ."Ai shi ne ."
Fatima ta kufula da jin wannan zance, ta had'a ido da Zarah, Zarah ta kwashe da dariya
Fatima ta dauke kanta cikin takaici , a lokacin Zarah ta ji sanyi , saboda Allah ya kawo abin da
zata rama dariyar da Fatima ta yi mata
Cikin wannan jin dadin Zarah ta kalli Fatima tana cewa. "Yau baki da aiki ne ."
Da murmushi Fatima ta ce ."Nima abin da zan tambayeki ke nan , yau kina da aiki ki tashi ki tafi
kawai ."
Zarah tace. "Ni kam bani da aiki ."
Dariya Fatima ta yi kana ta ce ."Yau fa asabar , kawai dai dan kinga yalla6ai ba shi da aiki nima
bani dashi kike son zama a gida ."
Zarah ta yi murmushi ta ce ."Ashe kin gane Barrister Fatima."
Fatima ta yi murmushi kana ta ce." kema kinji Barrister kika ce , to barristers ba wasa ba ne ."
Zarah ta ji wani abu ya tokare mata zuciya ta kalli Fatima tana shirin magana sai ga Nasir ya fito
yana hamma lokaci guda kuma yana karasowa wajensu yana saurararn Zarah.
"Haba Fatima, ai Dactoci ba sa an nin lauyas ba ne , aikin su yafi na Low."
A lokacin, Kamal ya hade rai yana cewa
."Wallahi shi ya sa ma bana so ranar da babu aiki ta zo . To yanzu mene ne amfanin wannan
abin da kuke yi haba dan Allah. "
Ya karasa musu maganar suna ganin 'bacin ransa
Nasir ne ya yi murmushi da yake tsaye yana cewa. "Hhh ai yaya da sauki tun da ba dambe
suke yi ba, ai daman mata biyu dole se da haka ."
Cikin wani sabon 'bacin rai da mamaki da fad'a Kamal ya kalli Nasir yana cewa.
"To ai gaka ka sunan kasa su , su yi damben ."
Jin haka Nasir ya ce ."Allah ya huci zuciyarka yaya , shi ya sa na dena fitowa breakfast sai kun
gama . "
Ya kalli Fatima da Zarah yana cewa. "Bari na koma , idan yayana ya huce sai na fito mu gaisa ."
Ya juya ya koma dakin shi , Kamal na bin shi da kallon takaici.
A nan cikin gidan Alaji Mansur kuwa , an sanya ranar auren Laila, eh tabbas za'a sha shagali.
Zarah ce , zaune a falo tana danna laptop, ga dukkan alamu aiki mai matukar muhimmanci take
yadda ta maida hankali.
Fatima ce ta turo kofa ta shigo sanye da kayan lauyoyi a jikinta , tana yin sallama ba tare da
jiran amsawar Zarah ba , ta shigo ranta a 'bace tana jefar da jakarta gefe ta samu guri ta zauna.
Dariya Zarah ta yi sannan ta ce ."Ikon Allah, yau kuma haka aka dawo hala dai shari'ar ba
nasara ." Ta fad'a tana kallon Fatima
Fatima shiru ta yi mata kawai ko kallon inda take bata yi ba ,
Hakan ya sa Zarah sake dariya tana sake fad'in
." Na fa gama abinci naki yana dining idan kin huce ."
Tana gama maganar ta cigaba da danna laptop dinta tana murmushi
Sabon takaici ne ya turnike zuciyar Fatima,
Ta kalli Zarah da wannan takaici tana cewa ."Tun da nake ban taba shiga shari'a na fadi ba ,
kuma kisa ido ki ga yadda zan yi nasara."
Fatima ta canza harshe zuwa turanci ta cigaba da cewa ."Za ki ga yadda aljihuna zai cika , sai
yafi karfin salary din ki ."
Zarah ta d'ago kai ta kalli Fatima tana cewa
."A'a ni bani da lokacin ki , domin kin ga ina kan rubuta sabon littafi da zai hau matakin duniya
daloli zan shigo dasu .
Kuma ki dena hade mana rai kina fushi ,me ya sa lokacin da zaki karanta low d'in baki dauki
Company low , family low , commercial dispute resolution low ba , kika dauki wanda zaki na
shan wahala , ai bani na aike ki nan ba , yanzu gashi kin rasa kwanciyar hankali.
Fatima ta gyara zama tana yakice rigar jikinta tana cewa.
"Ohhh to ke meyasa da kika tashi karanta likatan zuciya ,baki karanta electro physiologist, ba ,
ko Invasive ba , da sauransu .
Ina ce ra'ayinki kika d'auka ? To nima nawa nabi , to ki barni kawai domin lauyoyi ba sa'annin
yin dactoci ba ne ."
Zarah ta saki baki tana mamakin jin hakan ,
Ta rufe laptop d'in dake gabanta
Sannan cikin yaren turancin nan dai ta fara cewa
."Madam ! A cardiologist is a dactor who's an expert in heart and blood vessels diseases ."
Cikin huci ta karasa magana kana ta sake d'auka da cewa
."Mene ne kuma a bangaren Barrister da har suke da alfahari ."
Fatima wani shaukin kaunar aikinta taji na lauya , cikin wannan yanayi ta fara cewa
."The best salary for Barrister range from $ 134,493 to 172,431 with the average base salary
$154,334."
Barrister Fatima na saukewa ta sake d'auka da cewa ."A junior Barrister earns an average of
Β£42,00 per year, while a senior Barrister earns up word of Β£132,000 annually.
To barristers ba abin wasan ki bane dactor Zarah. " Barrister Fatima ta rufe maganar da yaren
Hausa
Murmushi Zarah ta yi na matukar alfahari da jih da kai sannan ta ce
."Yanzu wannan'kananun kudaden shi ne kika tadah jijiyoyin wuyah Fatima, wallahi sam ki ce
wahala dai kuke yi .To kinsan mene ne salary na cardiologist dactor kuwa .
To interventional cardiologist salary is $ 356,000---$ 400,000per year, and electro physiologist
salary is $678,495."
Zarah ta yi ajiyar zuciya kana ta cigaba da cewa
."Ki sa a ranki mu ba sa anninki ba ne Barrister Fatima Mustapha. "
Alkamin Autar Marubuta
07040805269
WhatsApp only
FATIMA DA ZARAHν ΌνΎ
Na
Autar Marubuta
_________________________________________
*AUTAR MARUBUTA CE*βν ΌνΏ»ν ½ν±Όν ΌνΏ»
ν ΌνΌΉ__________ν ΌνΌΉ_________ν ΌνΌΉ__________ν ΌνΌΉ_________ν ΌνΌΉ
_Faduwar wani tashin wani_
_Yau ake yi, gobe sai labarin_
_Burina Rayuwata, rubutuna dan masoyana_
_Cikawa da imani fatana_ν Ύν΄²ν ΌνΏΌ
<><><ν ΌνΌΉ><><><>ν ΌνΌΉ<><><>ν ΌνΌΉ<><><><>ν ΌνΌΉ<><><><><>ν ΌνΌΉ<><
Editingβ
Page 18 & 19
Zarah ta dora da cewa
."Mu cardiologist ba sa an nin ku bane Fatima, kuma kisa a ranki ko babu Lauyoyi to al'uma
zasu rayu ."
Fatima ta yi murmushi kafin ta ce ."Ko babu likitocin zuciya, baza ai asarar al'uma ba , amma
matukar bamu taimakawa mutane ba , mu lauyas a lokacin kuke samin hanyar cin abin cin ku
da salary din da kuke takama dashi ,
Da zamu cire hannu mu daina shiga kotu , to tabbas ina tabbatar miki marasa lafiyan zuciya
zasu karu sosai , amma idan muka hada kai muna yin aiki , to lallai a karshe zaku rufe
asubitocinku , domin babu me zuwa gare ku
Rashin samun kulawar lauyoyi a al'uma ina tabbatar miki babbar annoba ce , amma a wannan
yanayin marasa lafiyan zuciya zasu yawaita sanadin rashin samun kulawarmu da kwato musu
hakki a cikin kotu ."
Zarah ta nutsu ke nan don shirin fara magana wata zabiya mai zazzakar murya ta doko sallama
Ji da ganin ran Fatima zai sake baci ya sa ta tattara kayanta ta nufi cikin dakinta .
Tashi Zarah ta yi tsaye tana murmushi tare da taro bakuwar tata kuma kawarta , nan ta zauna a
falo suka gaisa
"Atika kin buya wallahi." Cewar Zarah tana magana da kawar tata da hankalinta ba ya kanta .
Atika ta yi kasa da murya tana cewa
."Wai fad'a kuke yi ne , na ga ta tashi ta shiga daki ranta a bace ."
Murmushi Zarah ta yi tana kallon kofar dakin Fatima, kana ta juyo ta na cewa
."Fad'an lafiya kuma Atika , ta dawo daga kotu ne , kinsan shari'a akwai wahala to gajiya ta yi
shi ya sa ."
Atika taja tsaki tare da tabe baki tana cewa. "Aikin kawai ai wallahi kin bani mamaki Zarah kin
kuma bani haushi da kunya ."
Zarah ta kalli Atika cikin matukar bukatar karin bayani
."Kunya fa kika ce , mene na aikata to ."
Atika ta gyara zama da samun guri ta ce ." Kina marubuciya , mai rubuta labarai kala-kala ,
amma kina zaune da kishiya , masoyanki ma duk abin haushi yake basu , karki ka yadda ake
kus-kus a social media. "
Atika ta sake fad'in
"Gaskiya zamanki da kishiya bai yi ba , dan haka a sake lissafi kawai ta yi waje ."
Murmushin takaici Zarah ta yi , kana ta tashi ta koma kujerar da Atika take
Ta dafa ta tana fad'in
."Ni fa kawai 'yar Adam ce kamar kowa , matan Kamal su biyu ne Fatima da Zarah,
Abin da nake so ki sani Atika , Fatima bata damuna
Ina da kudi , tana da kudi
Ita lauya ce , ni kuma doctor ce
Tana da kyau , ina da kyau ."
Zarah taja ajiyar zuciya tare da cire hannunta a kan Atika
Sannan ta cigaba da cewa ." Bani da wata damuwar da zance sai tabar gidan nan , kuma
maganar social media ni ban taba ji ba sai yau.
Idan ma ana yi , to a zo shafina a yi dani , amma ni bani da damuwa da Fatima. "
Atika da ranta ya matukar baci dajin zancen Zarah ta tashi tsaye
."Au haka ma zaki ce ."?
Zarah ta ce ."Eh mana ai gaskiya ce ."
"To shi ke nan Zarah, ki cigaba da zama da ita , Allah ya kawo ranar da zata nuna miki bakin
halinta ."
Ta juya ta nufi kofar fita , kafin ta kai zuwa kofar
Ta juyo tana fad'in
"Kar ki manta darajarki ce da mutuncinki a ce Kamal ke kadai yake aura , na barki lafiya ."
Ta ja kofa ta fice
Zarah ta juyo ta kalli laptop din ta
Kana ta ce ."I kon Allah, ko ruwa bata sha ba ma , sai kace Fatiman a kanta take ."
Ta tabe baki tana fad'in.
Allah ya kyauta ya shirya mu ."
Ta zauna a kasa ta bud'e laptop ta cigaba da typing.
Wajen minti goma taji ana buga kofa , jin maza ne kuma ta shaidi murya , ya sa ta amsa
sallamar tana tashi da daukar mayafi .
"Ku shigo ."
Cikin far 'a su Habib suka shigo gidan
Ita ma tana farin cikin ganinsu ta basu guri suka zauna
."Lallai kam yau an tuna damu ke nan , su Habib da Khalid, kamar mun yi laifi ."
Zarah ta fad'a cikin far 'a
."Hhhh wallahi ba haka bane kawai dai ayyukan ne sai a hankali. " Khalid ya fad'a yana kallon
Habib dake murmushi
"To shi ke nan , ya gidan yasu baba ." ? Zarah ta tambaya
Habib ne ya ce .
"Lafiya suke wallahi suna gaida ku sosai ."
Fatima ta shiga madafarsu ta d'auko abinci ta zube musu , ta kawo musu kayan marmari
Khalid ya ce ."Haba dan Allah, sai ka ce baki ne mu ."
Zarah ta yi dariya, kana ta ce .
"To ai saboda ku ba ba'ki bane shi ya sa zaku cin ye min shi tasss , sannan na kira muku
Fatima."
Dariya suka sake yi a karo na biyu
Habib ya ce .
"Wallahi ba yunwa muke ji ba ."
Zarah ta ce ."Okay saboda ba Fatima ba ce ke nan koh ."
Habib ya ce ."A'a wallahi ai duk kun zama daya ."
Ta kallesu da cewa .
"To idan gaske ne sai ku ci ai ."
Khalid ya yi dariya yana cewa
"Wallahi halunku daya da Fatima kun iya kafa tarko ."
Dariya sukai baki dayansu
Yayin da su Habib suka kai hannu suka fara shan wannan kayan marmari
Sannan Zarah ta nufi sahin Fatima ta kira ta
Sai gasu sun fito a tare
Da matukar farin ciki Fatima ta karaso wajen yayannin nata
"Manyan baki kam , gaskiya yaya Habib naji dadin zuwanku , kwana biyu duk kun manta dani ."
Ta karasa magana tana zama kusa da kujerar da Zarah take tsaye
Khalid ne ya yi dariya kana ya kalli Habib yana cewa
."Wai kaji mun manta da ita ."
Kafin wani ya sake cewa komai Zarah ta sunkuya ta dauki laptop din ta tana cewa
."Bari na shiga na shirya yau night ne dani Fatima. "
Ta karasa magana tana kallon Fatima lokaci guda kuma tana cewa dasu Khalid
"Ku fa cinye abincin nan dan Allah."
Tana murmushi ta nufi sashinta
Ya yin da Habib yake cewa ."To mun gode sosai ."
Fatima da murmushi ta ce dasu
"Yasu Daddy ya ayyukan naku ."
Khalid ne ya ce
"Aiki kalau wallahi, suma gida lafiya
Amma naji ance kina shari'a ta dau lokaci, to