Showing 75001 words to 78000 words out of 153671 words

Chapter 26 - GA IRINTA NAN Hausa Novels By Binta Umar Abbale.txt

27 Sep 2025

9619

Alhaji Nura ne sai naji wani sanyi a cikin raina text d'inshi na gani da sauri na shiga ina dubawa......Hakuri yake bani akan abinda ya faru wai nayi hakuri insha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba kuma idan anjima zai zo ya daukeni.

Zuciyata tayi sanyi kad'an amma dai duk da haka idan na koma sai na nuna masa 'bacin raina.


A nutse nace."Gwaggo Alhaji Nura ne yake baku hakuri akan abinda ya faru yace insha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba kuma anjima da daddare zai zo mu tafi."

Ta'be bakinta tayi tace."Ai sai ki zuba ruwa a 'kasa kisha saboda murna."


Kallonta nayi ta gyda min kai da fad'in "Eh mana ai kinga kuka da damuwa ya 'kare zaki koma d'akin ki tunda anan akan qaya kike."

Takaici ya hanani ce mata komai kawai na d'auki kofin kunu na fara kur'ba ina duba wayata.


Katsaham! naji maganarsa a kunnena" Aunty Sa'ida idan kin koma gidan mutumin nan waye zai dauke miki bukatunki na yau da kullum.

Babu walwala a tare dani nake kallonsa, shima ya 'bata rai da fad'in ''Kin kawo 'kararsa akan baya biya miki bukatarki ta aure sannan baya so ya haihu dake amma sabida rashin sanin ciwon kai zaki koma gidanshi meye amfanin zama dashi a haka kodai kwad'ayin kud'insa kike."?


Na dinga jin wani irin gumi mai zafi na tsatstsafo min a jikina shin ko dama maganar da sukeyi kenan a lokacin da na tashi na ga sun nuna alamun rashin gaskiya! "Yanzu Gwaggo meye amfanin yin wannan maganar da Khalid? me ya shafe shi a ciki da har zaki zauna kina fada masa halin da nake ciki a gidan aurena."


Shuru tayi bata tanka min ba, naji wasu hawaye masu zafi suna kokarin zubo min na kalleshi raina a 'bace nace."Wato dai ba kaji gargadin da mahaifinka yayi maka ba ko."

Cikin rashin tsoro yace."Ai magana ta wuce aunty Sa'ida na rabu dake kije kiyi rayuwar auranki wannan magana kuma da ki kaga nayi miki ba wai da wata manufa nayi miki ba ina jin tausayin halin da zaki shiga anan gaba."

Nace."To ina ruwan ka da dukkanin halin da zan shiga a gidan aurena bana so ka nasa bakin ka akan al'amuran da suka shafe ni ka tsaya a matsayin ka."

ta'be bakinsa yayi yace." To shikkenan aunty Babbah na daina saka bakina akan abinda ya shafe ki tunda bakya bukata."

Nace."Hakan shi zai fi maka alkairi." Shuru dakin yayi kowa yana sabgar gabansa.....Yace."Gwaggo kin san wata yarinya Jamila 'yar Kawu Garba 'kanin Ummatu."

Da sauri tace."Eh kwarai kuwa nasan yarinyar ko ba wata 'yar fara siririya ba."

Yace."Eh ita ce Ummatu take fada wai na nemi auranta."

Gwaggo ta rangwad'a buda tana washe baki da fad'in "Kai Alhamdulillahi amma naji dadin wannan al'amari tabbas wani hanin ga Allah baiwa ne Khalid nima na goyi da bayan ka auri Jamila domin ta cancanta.

Murmushi yayi yace." To shikkenan Gwaggo ku cigaba dayi min addua akan Allah ya tabbatar mana da alkairi.'' ta amsa da ameeeen ya rabbi.
Gabad'aya ji nayi na kasa nutsuwa a gurin jikina yayi bala'in sanyi jin maganar da sukeyi fita nayi na bar musu dakin na zauna baki soro ina dube-dube a wayata gabadaya na rasa abinda yake min dadi.



To koda Kawu ya dawo da yamma na fada masa sa'kon Alhaji Nura sai yace."To Alhamdulillhi dama jiya na fada miki cewa yau ne karshe idan baiyi magana ba zamu tattauna da Alhaji Shamsu to tunda yace zai zo ya daukeki zan zauna zaman jiran zuwan nasa.

Nace."To shikkenan Kawu........Bayan sallar isha'i Alhaji Nura yayi parking din motarsa a kofar gidan ya fito daga motar cikin lafiyayyar shadda sai maiko take yana baza 'kamshin turarensa Khalid dake zaune cikin abokinsa ya dauke kansa dan koda Alhaji Nuran ya 'karaso gurin yana musu sallama bai amsa ba su Salim ne suka amsa Ya kalli Khalid da fad'in ''Ko zaka kira min Sa'ida ne." Kai tsaye yace."Alhaji ka kirata a waya mana."

Ya duba wayar hannunsa da fad'in "Tun kafin na karaso nake kiran wayarta bata daga ba mybe tana wani uziri ne."

Jim yayi na minti biyu kafin ya miqe ya shiga gidan.....Lokacin na fito daga wanka ya tsaya yana kallona tsaki naja zan wuce shi yace." Sai kiyi maza ki kimtsa wancan lusarin mijin naki yazo yana jiran ki a waje."
Uffan bance masa ba na wuce shi na barshi a gurin a tsaye. dakin na shiga a gurguje na soma shirya jikina...
*52&53*
"Mijin naki ne yazo ne."? Gwaggo ce ke magana tana zaune akan dadduma da carbi a hannunta. A nutse nace." Eh shine yazo yanzu." shuru tayi ba ta sake tankawa ba har na gama abinda nake na fita daga dakin.
Yana tsaye a soro kamshin turaransa duk ya game gurun. babu walwala a tare dani na gaishe shi. sai naga ya saki fuskarsa yana amsawa sai kallona yake yana murmushi.
Shuru gurin yayi na 'yan mintina kafin yace."Sa'ida ina fatan kinyi hakuri akan abinda ya faru tsakanina dake sharrin shed'an ne kuma bana fatan wani sa'bani mai muni ya sake had'a mu."

Murmushin takaici nayi nace." To naji dadin maganarka kuma ina fata har cikin zuciyarka kake maganar domin ni tuntuni na dawo daga rakiyar ka."

D'an murmushi yayi yana kallona yace."Kada ki damu Sa'ida wannan magana har cikin raina nakeyi miki insha Allahu zan gyara kuskure na."

Ajiyar zuciya na sauke ina jin sassauci a cikin zuciyata nace."To ya maganar aikin nawa."

Shuru yayi kansa a kasa yace."Sa'ida ki ajiye batun aiki a gefe kwata-kwata bana ra'ayin matata ta dinga yawo a gari inada kishi mai tsanani."

Na bude baki kenan zanyi magana Kawu ya shigo soron ganinmu a tsaye yasa ya tsaya babu yabo babu fallasa suka gaisa a tsakaninsu.

Kawu yace."Alhaji ai tun shekaran jiya muke tsammanin zuwanka shuru babu kai babu labarinka."


Cikin jin nauyi yace."Malam Ibrahim a gafarce ni wallahi uzirurru ne sukayi yawa."

Kawu yace."To babu laifi ai Allah ya taimaka." ya amsa da ameeen ya Allah"

Kawu yace." Sa'ida tazo mana da magana tana kuka wannan dalilin yasa nace tayi hakuri a saurari zuwanka domin kaima muji ta bakinka.


Yace."Malam Ibrahim d'an sa'bani ne muka samu ni da ita wanda ya sanya ta yanke hukuncin zuwa gida a gaskiya al'amarin beyi min dadi ba ko kadan."


Kawu yace."Yanzu kana nufin dama ba kai kace tazo gida ba." ? Ko kunyata beji ba yace."Kwarai kuwa ni dai bance tazo gida ba nayi mata fada da nasiha akan abinda tayi min na rashin kyautawa."

Kawu ya juyo da sauri yana kallona a lokacin da nake mamakin 'karyar da mutumin nan ya shirga da girmansa da komai amma baya jin kunyar karya.


Kawu yace "Sa'ida ina gargadi akan duk irin sa'banin da zaki samu da mijinki kada ki sake cewa zaki dawo gida ki zauna ki bashi hakuri ku fuskanci juna aiki kuma tunda yace baya so sai ki hakura."A sanyaye nace." To shikkenan Kawu duk abinda kace haka za'ayi.

Ya juya yana kallonsa da fadin"Alhaji a kara hakuri da lamarin mata dan Allah ku zauna lafiya da iyalanka."

Ya amsa da ameen insha Allahu zanyi kokarin ganin na kawo daidaito da zaman lafiya a gidana.

Cikin farin ciki Kawu yace."Yanzu zaku tafi kenan.

Yace."Eh kwarai kuwa." ya kalleni da fadin "Kiyi maza kije kuyi sallama da mutan gidan yana tsaye yana jiranki."

Amsawa nayi da to Kawu da sauri na shiga gidan domin dauko jakar kayana

Yana dogare a bakin kofar dakin Gwaggo suna magana na shiga gidan har na karasa bakin kofar bai kauce min hanya ba sai da nayi masa magana tukkuna ya dan matsa hanyar na duba naga ba tada da spece gurin wuce wa jikinmu zai iya had'uwa.

Kallonsa nayi yana duba wayarsa ya wani murtuke fuska nace."Khalid ko ba kaji ne ka matsa ka bani hanya na wuce." Gwaggo da sauri tace."Ke kam Sa'ida kin fiye neman fituna wace hanya zai baki bayan wacce ya matsa miki.

Nace."Gwaggo duba da kyau ki gani a bakin kofa ya tsaya hanyar ba zata isheni ba.

Gurin take kalla kafin tace."Jarumi bata guri ta wuce kada tayi maka wani sharrin.'' Ba tare da yace uffan ba ya shiga dakin ya zauna a kusa da ita suka cigaba da magana.


Kallonta nayi da jakar kayana a hannuna nace."Gwaggo ni zan koma." baki a bude tace."Ke kadai zaki koma dakin naki babu dan rakiya kuma saboda ke ki ke iko da kanki ba zaki tsaya Kawunki ya dawo su tattauna magana ba.

Nace."Gwaggo yanzu haka Kawu da Alhaji suna tare kuma sun tattauna dik maganar data cancanta."


Shuru tayi tana kallona kafin tace."Ashe ni ban isa ya shigo ya gaishe ni ba kenan.'' Tunda tafadi wannan maganar nasan neman magana take sai kawai na kama hanyar fita ba tare da nace mata komai ba.

Tace."Ai shikkenan Allah ya sa'ba halaye sai ki cigaba da hakuri tunda ke ki kaga zaki iya." shuru nayi mata nasa takalmana gurin Ummatu na nufa nayi mata sallama na fito.

Khalid kuwa kasa sukuni yayi ya rasa abinda ke damunsa kishi mai zafi ya dinga taso masa Gwaggo data fuskanci yana cikin damuwa sai ta dinga rarrashinsa tana tausar zuciyarsa jinta kawai yake da kunnensa amma sam baya fahimtar abinda take fada.


Tun a mota yake jana da hira ni dai jinsa kawai nake da kunne dan na kasa sakin jikina dashi kafin mu shiga gidan sai da ya tsaya ya sayi kaji da yoghot masu sanyin gaske.

Aunty Murja ita da yaran suna zaune a falo suna kallo muka shiga muka samesu.

Babu yabo babu fallasa ta amsa gaisuwata gabadaya ta rage walwala komeye dalili oho.

Nima ban wani zauna a falon ba na mike da jakar kayana na bude dakina na shiga......to har nayi shirin kwanciya bai shigo ba raina ya 'baci sosai dan koda ya shigo dakin sai da ya fahimci hakan sai ya shiga bani hakuri yana inda-inda nace."Alhaji wallahi idan ba kayi da gaske ba aunty Murja zata kai ka wuta gabadaya na lura tsoronta kake ji shin wai itace take auranka ko kaine kake auranta."?


'Bata rai yayi yace."Sa'ida kada ki fada min maganar banza mana ni akwai wata mace data isa naji tsoronta."

Kallonsa nayi ina mamakinsa. ya cigaba da bambami yana kumfar baki. cikin zuciyata nace"Ni ka raina ai shiyasa ka zauna kana min masifa ita aunty Murjan da yake kana tsoronta ai ladabi kake mata. Ajiyar zuciya na sauke nace."Kayi hakuri dan Allah fadan ya isa haka na amince kai tsayayyan namiji ne a gidanka.
Shuru yayi yana kokarin cire rigar shaddar jikinsa. kallonsa nake wani irin feelings na taso min ya mike ya nufi toilet nace yau kenan anga damar yin wanka a dakina.

Ina zaune ina sa'ke sa'ke ya fito da babban towel a jikinsa na kara jin sha'awata na karuwa a zahirin gaskiya Alhaji Nura yana da suffa ta mazantaka wannan dalilin yana daya daga cikin abinda ya sani sha'awar auransa domin ya cika namijin da kowace mace za tayi sha'awar auransa.


Jallabiya da gajeran wando yasa ya juyo yana kallona da fad'in "Ki bude ledojin dana shigo miki dasu idan kina bukatar abinci.

A sanyaye nace."A koshe nake." bece komai ba ya kashe hasken dakin ya hayo gadon.

Janyo ni yayi jikinsa a fara wasa da sassan jikina na dinga sauke ajiyar zuciya ina langwabewa a jikinsa kafatanin sha'awata ta tashi wannan dalilin yasa na dinga bashi kwarin gwiwa ina taimaka masa.

Yau yayi dogon zango akai na yana aikin sosai na dinga jin dadin hakan na sakar masa jikina yana abinda yake so dashi jin ya fara sakin nishi da gurnani yana kokarin raba jikinsa da nawa yasa da wani mahaukacin sauri na ri'ke 'kugunsa tsam na hana shi sauka! ya dinga dukan katifar gadon yana ihu! nima ina nawa! wani mugun dadi ne naji ya tawo kafin nayi aune ya fizge jikinsa daga nawa yayi rufda ciki a gadon yana turje-turje da kafafunsa

Kuka nasa na raromoshi murya na rawa nace"Ya kake tauye min hakki ne Alhaji wannan wace irin rayuwa ce dan Allah ka biya min bukatata kada ka jefeni a masifa.

Shuru yayi min bai tanka ba, na matsa jikinsa sosai ina shashshafa bayansa.

Zaune ya mike yana kallona da jajayen idanunsa yace."Wai kina nufin baki gamsu ba har yanzu."?

A marairaice nace."Eh wallahi ina daf da samun satisfaction ka katse min hanzari."

Kallona yayi da mamaki a tare dashi yace."Sa'ida shin ke d'in wace irin macace mai nisan sha'awa na kusa min talatin a kanki amma kice baki gamsu ba.


A sanyaye nace."Kasan ko wace mace da irin hallitar ta ni ina da nisa sosai kafin na gamsu shine dalili."


Tsaki yaja da fad'in "A gaskiya ni yanzu bani da wani kuzarin kirki ki bari da safe idan naji kwarin jikina kafin na fita sai nayi miki."


Wani kuttun bakin ciki yazo ya tokare min a ma'koshi nace."Ba zan iya daurewa ba Alhaji marata ciwo kawai take min dan Allah ka daure kaji."

Kwanciya yayi yana tsaki! na matsa kusa dashi tare da dafa kirjinsa. yace."Ai sai dai ke kiyi da kanki domin na fada miki uzirina."

Ba tare da nace masa komai na dora hannuna akan jarumar tashi na fara wasa da ita a hannuna, yana kwance kamar wani mushe ni nake kid'a na kuma nake rawa ta babu wani taimako da yayi min da kyar da sid'in goshi na samu satisfaction ko second guda bai k'ara ba ya mike yana mita ya nufu toilet
Kuka naci na koshi sabida tsabar takaicin wannan al'amarin.


To haka rayuwa ta cigaba da tafiya a gidan na samu sassaucin wasu abubuwan wasu kuma sai godiyar Allah , bangaran aunty Murja kuwa kadaran kadahan muke zaune da ita babu sawa babu hanawa Yaran ta suna ganin girmana duk ranar da basu da makaranta na kan zauna na duba littafansu.....Sai dai yawan sintirin da Hajiya Aziza take a gidan yana bani mamaki a sati sai tazo sau uku sau hudu kuma idan suka hau sama basa saukowa sai yamma al'amarin ya dinga bani mamaki yana d'aure min kai! Zargi dai haram ne koda kuwa ya kasance gaskiya ne amma ha'kikanin gaskiya ina zargin akwai wata 'boyayyar alaqa tsakaninsu.


Akwai ranar da aunty Murja ta tafi unguwa ya kasance sai ni kad'ai a gidan koda na gama ayyukan gidan daki na shiga na kwanta bacci mai nauyin gaske ya d'auke ni........Cikin baccin na dinga jin tafiyar tsutsa a tafin kafata ga wani masifaffan kamshin turare da nake ji a hancina a furgice na mike zaune ina salati......Hajiya Aziza na gani a zaune a kusa dani da wannan d'an iskan murmushin a fuskarta.

Cikin mamaki nake kallonta kafin nace."Hajiya yaushe kika shigo gidan."?


Ajiyar zuciya ta sauke idanunta 'kur a kaina tace."Na jima da shigowa ina ta sallama shuru babu amsa na hau sama ban samu Murja ba shine na yanke shawarar shigowa gurinki sai na sameki kina bacci."

Nace."Wallahi kam ban jima da kwanciya ba bacci ya dauke ni aunty Murja kuma taje gidan biki."

Tace." Kinga kuma ta manta ba tafada min za taje unguwa ba." Nace."Aikam sai ki bita can tunda a famliy house d'insu ake bikin."

'Yar dariya tayi tace."Aa babu inda zanje ai tunda na sameki magana ta 'kare."


Ba tare da na fahimci inda maganarta ta dosa ba nace."Eh hakane hajiya bari na shiga toilet na fito.

Tace."Okey to sai kin fito.'' na sauka daga gadon na nufin toilet din gabana na fad'uwa da zuwan matar.

Uziri na nayi a toilet din na dauro alwala na fito.......Subahannallahi! samun ta nayi a kwance a gadona tsirara haihuwar uwarta ta d'aga kafafunta sama tana lumshe ido hannunta kan nononta tana murzawa.

Da karfin gaske nace."Azubillahi minashaid'anirajim." ta mike zaune tana kallona da shegun idanunta tace."Haba Sa'ida meye na firgita kada dai kice min baki san abinda yake tsakani na da kishiyarki ba."

Kaina na kautar domin bana bukatar ganin tsaraicinta nace"Hajia dan darajar Allah da Annabi ki suturta jikinki kada kisa 'kasa ta girgiza.''

Dariya tasa da fadin"Sa'ida kenan da 'kasa zata girgiza ai da tuni ta girgiza wannan harkar ba sabon abu bane saboda haka dan Allah ki saki jikin ki mu more rayuwarmu.

Baki na rawa nace."Hajiya Aziza kiji tsoron Allah kiji tsoron ranar haduwa dashi fisabilillahi yanzu meye amfanin *Madigo* da kuke me kuke ji a jikin jununaku."?

Murmushi tayi ta mike ta dunfaro inda nake. rintse idona nayi ina korar shed'an yayin da zuciyata ke azalzala ni akan nayi mata rashin mutunci tunda ta kasance tunkiya mara kamun kai.

bude idona nayi jin ta tsaya daf dani na kalleta ta kalleni kafin nayi aune naji saukar hannunta kan nonona. Bahagon mari na kwad'a mata a fuska da saurin gaske na janye jikina ina tsuma! nace"Wallahi yanzu zanci uwarki na yaga miki rigar mutunci ni zaki zowa da wannan yahudancin.

Hannunta dafe da kumatunta tace."Sa'ida kin san kuwa ni wacece da zaki fitar da hannu ki mare ni."? A zafafe nace."Bana bukatar nasan ko wacece ke ki fice min daga Daki ko na rotsa miki kai shegiya ba'kar daga.''


Tana wani irin huci! tace."Zaki gane baki da wayo yarinya wallahi sai na d'aure ki sai nayi miki rashin mutunci.

Nace."Ki daure ni ni kuma na tona miki asiri a duniya domin duk wannan abunda ya faru nayi video a waya ta." Na fadi hakane domin na razana ta da yake gaula ce sai ta soma waige-waige a dakin nayi dariya da fadin"Ai ba zaki ga inda wayar take ba ballanatana ki dauka wallahi sai kin tozarta da yardar Allah."


Kayan ta tasa jiki a sanyaye ta dauki jakarta ta kama hanyar fita nace." Ubangiji Allah ya shiryeki dake da masu

17, October 2025
Fatima

Wow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login