Showing 102001 words to 105000 words out of 153671 words
Chapter 35 - GA IRINTA NAN Hausa Novels By Binta Umar Abbale.txt
gidan nace."Amma dai kin biya wani gurin ko."? Tace." Wallahi naje asibitin Yurolaji dubiya kwana biyu talakawa sai wuya suke sha suna fitsarin jini dalilin shan kayan lemo na leda da sukayi."
Cike da mamaki nace."Wane irin kayan lemo kuma."? Tace." Kayan lemo dai irin wanda kika sani Vevi mix Tiara d'an tsami da dai sauransu.
Nace."Ikon Allah wannan shekaran kuma annobar data afku kenan."? Tace."Wallahi kuwa ai al'amarin ma da sauki tunda an fahimta da wuri mutane duk sun tsorata suna kokarin kare kansu da lafiyarsu.
Jiki a mace nace."Talaka dai ya shiga uku wato ganin azimi yazo yasa aka shigo da wannan muguntar." Tace."Shine manufarsu dama jama'a suyi ta sha suna mutuwa.
Nace."To Insha Allahu sai Allah ya kare al'ummarsa duk mai nufin talaka da sharri zai koma kansa
Dariya tayi tace."Na lura al'amarin ya firgita ki Sa'ida." Nace."Sosai kuwa fitsarin jini fa." Tace."Wallahi kuwa sai ma kinga yanda suke shan wahala sai karin jini ake musu idan abun yazo da karar kwana har mutuwa ake.
Girgiza kaina kurrum nayi ina jajanta al'amarin.
Ta kalle ni a nutse tace."To Sa'ida gani nazo kuma ni banga wata damuwa a tare dake ba na dai ga kinyi kyau kinyi qiba da haske alamun kina cikin kwanciyar hankali."
Kallonta nayi nace."Hauwwa a jikina ina jin nayi rama sabida damuwa amma kice nayi qiba."
Murmushi tayi tace."Kin san Allah ni banga wata rama da kikayi ba.'"
Nace."Okey mybe dan kin kwana biyu baki gan ni ba ne." Tace."To zata iya kasancewa hakane.
Shuru dakin yayi na minti biyu na kalleta da fadin." Hauwwa kin san me."? ta girgiza kanta tana kallona. Nace."Yau tsayin wata guda da kwanaki a gidan aurena babu wata mu'amular aure data shiga tsakanina da Yaya Aminu.
"Bangane ba."? Tafada tana kallona da mamaki a tare da ita.
Murmushin takaici nayi nace." Abinda dai yake faruwa kenan Hauwwa Yaya Aminu yaki yarda mu had'a shimfida hannuna wannan bai ta'ba rikewa ba, dazu na sameshi da maganar sabida inaso ya fada min a wane matsayi nake a gidansa, Budar bakinsa sai cewa yayi shi yana da lalura wai tun da yake bai ta'ba sha'awar wata a mace ba amma wai zai nemi magani.
Hauwwa zuba min ido kawai tayi tana kallona. sai kawai naji zuciyata ta karye hawaye na kokarin kufce min.
Tace."Sa'ida wannan karon kuma da wannan masifar Allah ya jarrabe ki." Girgiza kaina nayi nasa hannu na goge hawayen da suka zubo min nace."Hauwwa ina da karfin sha'awa ni kaina nasan da hakan amma Allah yana jarrabata ta da sakarkarun maza har gwara Alhaji Nura yana min kokari amma shi wannan d'an tahilikin kamar dutse haka ya mayar dani bama ya min kallon matar auransa kallon kanwa yake min.
Hauwwa ta dinga girgiza kanta ita kanta al'amarin ya daure mata kai Tace."Allah sarki dama hausawa suka ce dan adam tara yake bai cika goma ba wato shi kuma Alhaji Aminu irin tashi kaddarar kenan, ki duba kiga yanda Allah yayi masa arziki amma kuma ya jarrabeshi da rashin karfi da kuzari irin na maza.
"Shine ai nake fada masa cewa kudin sa na banza da wofi ne tunda ba zai nemi magani ba to wa yake tarawa kudin tunda dai shi bashi da d'a ko jika."
Tace."Kwarai hakane maganarki Sa'ida dole dake dashi ku dage da neman magani domin dai kema zama bai kama ki ba mutukar kina bukatar zama dashi to dole ki taimaka masa gurin neman magani.
Ajiyar zuciya na sauke nace."Hauwwa ai dole ne kodan nima na samu biyan bukatata amma ko da wasa bana so aurena ya mutu ta wannan dalilin.
Tace."To kinga kuwa dole ne ki taimaka masa amma ga shawara itama ina gani zata taimaka miki."
Nace."To ina sauraranki." Tace."Ai kina da k'ananun kaya ko."? Jim nayi kafin nace."Ina dasu amma basu da yawa." Tace."Ki dinga amfani dasu idan yana gidan kisa ki zauna a inda yake ina ganin idan kika gwada hakan za'a samu wani cigaba
Murmushin takaici nayi nace."Hauwwa ana miki wata magana kina wata mutumin nan fa na fada miki bashi da lafiya baya sha'awa to me zai bashi sha'awa a jikina."
Murmushi tayi tace.''Ki dai gwada ki gani watakila a dace idan ma baki da masu fitar da tsaraici to insha Allahu gobe zan shiga kasuwa na siyo miki.
Murmushi kawai nayi ina kallonta tace."Allah da gaske nake da kaina zan shiga kasuwa na siyo miki masu fitina domin bana so kan wannan matsalar ki fita daga gidan auranki."
Nace."Shikkenan Hauwwa zan gwada na gani nagode sosai da shawarwarin ki Allah ya kara mana zumunci." Ta amsa da ameeeen ya rabbi.
Bayan tafiyar Hauwwa na jima ina tunani akan maganarta zanyi kokarin yin amfani da shawararta ko Allah zai sa a dace.
Kicin na shiga nayi masa abinci har kala uku na gyara daining din tsaf kana naje nayi wanka na shirya cikin kananun kaya riga mai gidan nono da madauri a wuya gabadaya baya na a bude yake rigar ta matse a jikina kuma iya cibiya ta tsaya breast dina kuwa tsabar matsewar da sukayi dik sunyo waje ta saman rigar.
Karamin siket nasa iya gwiwa shima ya matse min jikina tsam! kwankwanso na ya fito sosai gashin kaina na gyara na daureshi guri guda.
Turaruka masu sanyin kamshi nasa a jikina na fito falo na zauna ina sauraran shigowarsa.
Shida da rabi ya kira waya ta yake fada min yau zai dan jima bai shigo ba kada naji shuru ya tsaya wani uziri ne.
Jikina ne yayi sanyi nace."Shikkenan Allah ya dawo dakai lafiya." Cike da kulawa ya amsa da ameeen." Kashe wayar nayi na ajiye ina jan tsaki.
Sai kusan goma da rabi ya shigo zaune a falon ya same ni.
Na mike da sauri ina masa barka da zuwa.....Wani irin kallo ya shiga bina dashi, sai naji dadi ganin tarkona ya kamashi.
Wayoyin hannunsa na kar'ba ya bini da kallo da alama da akwai magana a bakinsa, Juyawa nayi ina wata irin tafiya dik domin na dauke masa hankali.
Yazo yasa key ya bude dakin a sanyaye yace."Shigo mana." da murmushi a tare dani nace."Yau ana bukatata kenan.
Uffan bece min ba ya shiga dakin kai tsaye toilet ya nufa, sai na ajiye masa wayoyin nasa kan bedside na zauna zaman jiran fitowarsa.
Koda ya fito daga toilet din be kalli inda nake ba ya wuce wardrobe dinshi yana kauda kansa! al'amarin sai ya bani da dariya da gaske dai Yaya Aminu kunya ta yake ji ikon Allah sai kallo.
Jallabiya yasa ya juyo yana kallona babu yabo babu fallasa yace."Muje ki bani abinci yau nasha zurga zurga."
Mikewa nayi da fad'in "Amma dai kaje asibitin ko."? Girgiza kansa yayi da fadin." Aa ban samu zuwa ba sabida uzurirrikan da sukayi min yawa.
Shuru nayi masa tsabar takaici na fita daga dakin ya biyo baya na.
Muna zaune gurin cin abincin yana ci yana bani labarai na kasuwancin sa. Ni dai umm kawai nake cewa daga karshe nace."Yaya Aminu ina zaka kai kudi naga baka da magana sai ta kud'i kai kenan yawo kasa-kasa neman kud'i shine al'amarin yake bani mamaki."
Murmushi yayi yace."Sa'ida ina neman kudi ne saboda kaina da kuma Iyalina da 'yan uwana da kuma mabukata wannan shine dalilin da yasa ki kiga ina neman kudi babu dare babu rana."
Kallonsa nayi nace."Yaya Aminu lafiyarka fa."? Yace."Sa'ida Allah ne ke bada lafiya kuma kullum cikin rokonsa nake."
Nace."Eh duk da haka Allah yace tashi na taimake ka me yasa dazu bayan mun gama magana da kai akan zakaje asibiti ba kaje ba Yaya Aminu mai yasa kafin daukar harkokin kasuwancin ka da mutunci."?
Shuru yayi min yana tsakurar abincin gabansa....."Kayi hakuri idan maganata ta 'bata maka rai amma ni dai kasan ba zan zauna da kai a haka ba ko."?
Kallona yayi da 'batacciyar fuska nace."Ba wai ina nufin mu rabu ba ina nufin idan ka'ki neman magani to ni zan nema maka sai ka bani hadin kai."
Yace." Babu damuwa Allah yasa a dace." Na amsa da "ameeen ya Allah."
To koda ya gama cin abincin nasa falo ya koma ya zauna kasan kafet ya fara dube dube a loptop kamar yanda ya saba, zama nayi kusa dashi jikina na ta'ba nashi.
A hankali ya dago kansa ya kalleni, nai masa wani irin kallo ta tare da rike hannunsa.
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya rufe loptop din ya rike hannuna muka mike tare, kai tsaye dakinsa muka nufa yana ta murza tafin hannuna dake cikin nashi.
Hasken dakin ya kashe ya rungumo ni jikinsa yana shashshafa ni a hankali yace."Wannan kwalliyar tayi miki kyau Sa'ida."
Nace." Allah ko."? Fuskata ya dago da fadin "Sosai kuwa." Lumshe idona nayi ina jin wani irin feeling na taso min.
Gadon muka zube ni dashi jikinmu sai rawa yake al'amarin ya dinga bani mamaki ganin yanda dik ya d'imauce yana rawar jiki sai abubuwan da yake so yake yi gabadaya ya gama ya mutsa ni ya masifar tayar min da sha'awa rungumeshi nayi ina sakin nishi hade sa shiwa Hauwwa albarka domin ganin itace ta bani shawara mai amfani.
Mun kai kusan rabin awa muna shafe-shafe gabadaya na kai makura gabana ya jike da ruwa muguwar sha'awa ta rufe min ido jiki na kyarma na hau kanshi ina kokarin sa'bule masa gajeran wandonsa.
Kwanciya yayi ya lafke kamar matacce cikin kulafuci da zumudi na cire gajeran wandon ina shirin ganin JARUMA ta a tsaye sai kawai na ganta a kwance a cure a guri guda motsin kirki ya kasa yi sai shashsheka yake yana matsa mazaunai na.......Hannu nasa kan Jarumar ya zabura da sauri ya matse jikinsa......Wasu zafafan hawaye suka kwace min murya na rawa na kira sunansa.....Amsawa yayi kamar zai fashe da kuka. Nace."Yaya Aminu ya zakayi dani ina cikin wani hali."
Mikewa zaune yayi ya rungume ni kam - kam! jikinsa sai kyarma yake yace." Sa'ida na fada miki matsalata ki ka matsanta kin gani dai da idonki bani da wani kuzari bani da wani K'wanjin da zan iya yi miki wani abun." Yanda yake maganar yana rawar murya yasa ni fashe da wani irin kuka na rungumeshi tsam a jikina cikin jin tausayinsa nace."Yaya Aminu hakika Allah ya jarrabe mu da babbar jarraba Yanzu ni da kai ya zamuyi."?
Fuskarsa ya d'ora a kafadata a hankali yace." Sa'ida Allah zai mana magani zan nemi magani da yardar Allah za'a dace." Kuka kawai nake tsabar fargaba da damuwa ya hana ni magana sai uban hawaye kawai nake zubarwa......
*Littafin na kudi ne....Kada ki siya ki fita dashi...idan kika ganshi a gruops kada kiyi sharing......Idan kika karanta baki biya ba na biki bashi.....Idan kina so ki biya kudin littafin ga yanda abin yake... Vip gruop#600 normal gruop#300...account.. 0542382124...Binta umar gtbank....Idan kati zaki turo #400 ne sai kiyi min magana ta WhatsApp da wannan numbers*
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/29, 8:12 AM] +234 706 435 8270: *SADAUKARWA NE GA IYAYE NA BIYU*
*FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
*TARE DA*
*USAINA ABDUL-MALIK ISA (KAITA)*
*(HAJIYA BABBAH)*
*_Ha'kika ina Alfahari daku da irin kaunar da kuke min.🥰🤝🏻💜_*
*76&78*
Na jima a kwance a jikinshi ina mur'kususun wahala shi kuma yana kara rikita min jikina sai shasshafa ni yake yana mutsika min breast wai shi duk a kokarinsa na ganin ya biya min bukata ta wanda ni kuma nake sake jin wata gawurtacciyar fitina na yawo a sassan jikina a galabaice nayi yun'kurin sauka daga gadon ya rike ni a sanyaye yace."Kiyi hakuri na taimaka miki da dabaru." Kaina na girgiza masa a sarqe nace."Yaya Aminu kyaleni wannan abin da kake min ba mafita bace ba zan ta'ba samun biyan bukatata ba sai ma tashin hankalin da zan shiga saboda haka kawai ka kyaleni." Sakar min jiki yayi na sauka daga gadon ina kuka na kama hanya toilet....koda na fito samunsa nayi a zaune a gefan gado ya zuba uban tagumi yana kallon kasan gurin..
Inda yake na nufa ina lalubi kayana nasa a jikina hanyar fita daga dakin na kama ba tare dana tanka masa ba.
Koda na koma dakina na jima a kwance kafin bacci mara dadi ya dauke ni....... Koda nayi sallar asubahi ban koma ba kicin na shiga na shirya mana abin kari wanka nayi na shirya tsaf na nufi dakinsa.
Bugu guda nayi yazo ya bude ya shirya tsaf sai kamshi yake da kwarjini da kamala a tare dashi....babu cikakkiyar walwala muka gaisa daga ni harshi....Nace."Amma zaka karya kafin ka fita ko."? Yana duba agogon dake daure a hannunsa yace."Ina da muhimin uzuri amma muje ki hada min abin karin.
Juyawa nayi ba tare da nace komai ba ya biyo bayana.
Tea na had'a masa yace kada kisa min madara Nascafe ya isa." Nace."Tom tsaf na hada masa duk abinda yake bukata na tura gabansa.
Yana break din yana amsa waya jamaa sai kiransa suke ni abin har mamaki yake bani. kallonsa nayi nace."Dan Allah ka ajiye wayar nan ka karya a nutse kada ka kware kayi wa kanka uziri mana.
Ajiye wayar yayi yana murmushi yace."Na ajiye gimbiya.'' Shuru kawai nai ina kallonsa wayar nata ringing yaki dauka a nutse nace."Ina so ka bar ni naje gurin Gwaggo mu gaisa."
Jim yayi kafin yace."Okey ai naga a shirye kike ko."?
Nace."Eh a shirye nake." Yace."Okey tom jeki dauko mayafi sai na ajiye ki idan na dawo da yamma sai na shigo na dauke ki amma kuma ko zaki fara zuwa can hotoro ku gaisa dasu."
Nace."Aa so nake na ware rana kowa ne gida naje musu na yini." Yace."Okey hakan yayi." Mikewa yayi hade da daukar key da wayoyinsa na mike da sauri na nufi dakina domin dauko mayafi.
Bakin kofar gidan yayi parking ya kalle ni da fadin."Idan nazo daukar ki zamu gaisa da Gwaggon." Nace."Tom shikkenan Allah ya tsare ya bada sa'a." Ya amsa da ameeen."
Kokarin bude motar nake ya juyo da fuskata ga mamakina sai kawai baga ya dora bakinsa a kan nawa ya manna min kiss akan labbana. tsigar jikina ta tashi ido na tsira masa ina kallonsa yace."Ki kara hakuri kinji ko insha Allah Allah zai mana magani.
Wani irin tausayinsa ya rufe ni nace."Babu komai Yaya Aminu Allah ya baka lafiya." Yana kokarin kunna motar ya amsa da ameeeen matata nagode."
Ajiyar zuciya na sauke bayan wuce warsa daga gurin na tsallaka a nutse nufin gidan.
Yana zaune a bakin rijiya da wando 3qutar a jikinsa ko arzikin vest babu a jikinsa, koda nayi arba da faffad'an kirjinsa mai cike da yalwar gashi sai naji duk rashin kuzari a jikina, cikin sark'ewar murya nai sallama, yayi gaggawar dago kansa muka had'a ido, kauda kaina nayi da sauri gabana na wani irin faduwa....Babu yabo babu fallasa ya amsa da fadin."Sannu Gimbiya." da sauri na kalleshi Yaya Aminu ya kira ni da Gimbiya shima ya kira ni da Gimbiya shin me hakan yake nufi......Muryar Gwaggo ce ta katse min tunani....''Wannan kamshin turaran daga ina yake fitowa." Da sauri na juya muka hada ido da ita a lokacin da take kokarin fitowa daga dakinta.
Ganina a tsaye yasa tace."Haba koda naji ashe matar manya ce Sa'ida ke kike tafe da sanyin safiyar nan."? Ajiyar zuciya na sauke na karasa cikin gidan sosai ina fadin."Gwaggo nice nazo gaishe ki ko bakya maraba da zuwa na."
Tana kokarin gyara tabarma tace."Wace ni ai zuwanki alkairi ne dama jiya sai da nayi mafarkin ki ina cewa zanzo har gidanki na dubaki."
Murmushi nayi nace."Gwaggo ki dauke tabarmar mu shiga daki." Na fadi hakane sabida bana so na zauna a tsakar gidan sabida shi
Tace."Ai dakin ne da zafi kin san fuskar rana ce duk da kasancewa yanzu gari ya waye amma zafi a dakin shiyasa nayi shimfida a waje to amma tunda kin fiso mu shiga dakin to sai mu shiga."
Takalma na na cire na daga labulan dakin na shiga na zauna gefan gadonta ita kuma ta biyo baya na hannunta rike da redion ta.
Zama tayi kan shimfid'arta cike da kulawa tace."Ina fata dai lafiya Sa'ida wannan zuwan naki na sassafiya yasa nasha jinin jikina.
Murmushi nayi a nutse nace."Gwaggo lafiya sumul kawai nazo gaisheki ne." Cike da jin dadi tace."To har naji dadi a raina da kika ce haka me kike so na girka miki wanda zaki ci."
Cike da mamaki nace."Gwaggo daga zuwa kuma sai maganar abinci." Tace."Eh ai gwara ki za'bi abinda kike so sai nasa almajiri yayi cefane.
Nace."To shikkenan kiyi min danwanke." Tace."Keda bakya cin danwake kuma yau shi kike sha'awa ko dai an samu karuwa ne."?
Girgiza kaina nayi ina gyara yanayin fuskata nace."Aa gwaggo ba'a samu ba kawai dai ina sha'awarsa ne."
Tace."To Allah ya kawo mai albarka Danwaken da miyar taushe kike so ko kuma da man gyda da yaji."?
Nace."Gwaggo kiyi min me miyar taushe amma miyar manja.'" Tace."Tom shikkenan bari naje da kaina nayo cefane.'' Nace."Gwaggo ashe har yanzu kina zuwa yawon cefane baki daina ba.
Tana kokarin yafa mayafinta tace."To Sa'ida da raina da lafiya ta mai zai gagare ni ai duk sanda Rabi ta 'bata min rai yafa mayafi nake naje nayi cefane na na dafa duk abinda nake so daga nau'in abincin da kike aiko min dashi.
Nace."Haba shiyasa naga kinyi shar dake kinyi ki'ba." Dariya tasa tana kallona tace.''Eh haka Uwale ke fad'a wai nayi k'iba."
Gyara fuskata nayi nace."Gwaggo ashe har yanzu kina tare da Uwale baki rabu da ita ba.
Taja ta tsaya tana kallona ido da ido tace."Eh ina tare da ita muddun rai jiya ma anan ta wuni muna hira sannan duk alkairin da kike aiko min dashi biyu nake rabawa na dauki daya ta dauki daya."
Mamaki kawai yasa na bita da kallo gabadaya na garara magana.
Takalmanta na danqo tasa a kafarta ta kama hanyar fita tana surutai
17, October 2025
Fatima
Wow