Showing 27001 words to 30000 words out of 68402 words
idon salma, baba ne yace ai komai yazu karshe yanzu saboda nabarki kiye karatu shine kika lalata tarbiyar da muka baki? Allah yagani ban zalunce kiba ban hanaki aureba a lokacin da kika gama jss3 saida na tambayeki karatu ko aure kikace karatu, haka kazalika dakika gama ss3 saida na tambayeki karatu ko aure kikace karatu na tabbatar miki daciwa idan kika tafi university sai kikai year3 zan barki kifara kula samari, aiko kanki kika cuta danke da makaranta har abada a razane ta dago da fuskarta tana fadin baba dan'Allah kayi hakuri komawar dazanyi shine zanshiga 3lvl komai yazu karshe baba
Yaya sa'ad ne yace duk abinda salma tace tanaso zamuyi gogari muyi mata domin idan bamuyi ba ba Wanda zai mata saboda ba barinta kula samari mukeba gudin kar tarbiyyanta ta lalace, ashe duk a banza
Keda makaranta kunyi sallama a gaban'mu kin aikata haka inaga kinje garin da babu mai tsawatar miki gwara mu aurar dake.
Kuka mai karfi tasa tana fadin yaya sa'ad kayarda dane babu abinda yashiga tsakanina dashi barbiecue mukaje hotel din,
Mari yaya zakari ya bata yana ciwa kinsan abinda ake kira da condem?
To kinyi condem kuka take sossai Wanda duk wanda yaji saiya tausaya mata amma sukam kamar babu tausayinta a zuciyarso, baba ne yakira sunanta
Ummusalma
Naaaam baba
Kin tabbatar ba abinda yashiga tsakaninki dashi?
Cikin kuka tace eh baba kayarda dane
Kin tabbatar baki zubar da mutunciki a titi ba?
Wa'iya zubillahi Allah ya tsarine da akaita haka karasa maganan tai tana kuka
Numfashi baba yasauke yana fadin abinda yasa nai miki tambayoyin nan saboda nasan mijin dazan hadaki dashi babu yanda za'ai kinzubar da mutuncinki a waje na dauki saurayi na bashi bazawara tabbas na cuce shi, banyarda da maganarki ba domin kin bata rawar ki da tsalle
Alqur'ani mai tsarki zan baki ki rantse dashi idan kuma kikai karya keda ubangiji domin kinsan alqur'ani ba abun wasa bane, kallon baba take kirjinta na dukan uku'uku gabanta na munmunar faduwa a zuciyarta ta furta oh ne ummusalma na shiga uku yaza'ai na rantse da alqur'ani akan karya
Baba ne yace jeki dauro alwala, muryarta na rawa tafurta ina da al..wa..la
Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL💞*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
```Wanan page din nakine ke kadai aunty😘😘```
```Inajin dadin addu'ar da kikemin godiya nake, Allah yasaka da alkhairi👏🏻♥🔐```
```amma kwana biyu my Muneera ta hanine yin magana dake😪```
🅿41-42
Baba ne yace jeki dauro alwala muryarta na rawa tafurta Ina da al..wa..la, miga mata alaqur'ani yai hannunta na rawa tasa ta amsa wasu hawayene suka zubo a idonta a zuciyarta ta furta
Oh ne ummusalma nashiga ukuuu kunyar duniya kenan inaga na lahira ya'Allah kasake tsare mana imanin'mu ka hanamu da aikin dana sane, gwara na sanar dasu gaskiya. amma bazan rantse da qur'ani akan karya ba, idan nai haka na tabbata karshena zai wulakanta bazanga daidai a rayuwata ba, ya Allah na ruqeka ka rufamin asiri, ya rabbi ga baiwar ka ummusalma tana niman rufin asirinka ya Allah nasan ne mai laifice mai aikata abinda ka haramta, Ya mahalicina nayi ladama kuma natuba ina niman yafiyan'ka tare da rufin asirinka ya zuljalili wal ikram.
maganan da baba yai mata shiya dawu daita daka zancan zuci da
Salma ke muke saurare, kallon alqur'anin dake hannunta tayi hade da daga fuskarta ta kalla baba sanan tace ne ummusalma na rantse da girman.......
Bata karasa ba baba yadaga mata hannu hade daciwa yaisa haka basai kin karasa ba, ido ta bude tana kallonshi, murmushi baba yai kana yace eh basai kin rantse ba salma, na tabbata idan baki da gaskiya bazaki gwada rantsewa ba nayarda da kalaman ki
Sauke numfashi tayi hade da lumshe ido a zuci tafurta Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah nagode maka, nan baba yai mata wa'azi masu shiga jiki anyi mata fada sossai kuma sun tabbatar mata daciwa aurar daita zasuyi karatu tabarshi kenan saidai idan mijin dazata aura ya amince tacigaba a dakinshi.
Dakanan gurin mai gyara aka wuce daita dan a gyara mata kafa saboda targade biyu ne a jikinta.
```After three weeks ```
Muneera da nabeela suna tare dan bikin nabeela saura 2weeks basa samun zama sai shirye shirye sukeyi
Nabeela yau salma yakamata tazu kor?
Ajiyar zuciya nabeela tasauke hade daciwa ai abun da kamar wuya kin manta halin da salma take ciki, bari dai nakirata naji.....
Jitai ance wayar a kashe, maida kallonta tai gurin Muneera sanan tace number a kashe
Oh na manta ta wayan mama zaki kirata an hanata riqe waya yanzu, zare ido waje nabeela tai hade fadin lallai salma tana cikin tashin hankali, Allah ka rufa mana asiri ton kafin asirinmu ya tuno
Ameen
Number mama suka kira aiko ringing biyu yai aka dauka
Ina wune mama
Shegiya ba ita bace salma ce
Allah sarki salma ashe an kwace miki waya
Wallahi kowa nabeela sun kwacemin waya bana fita koina, ina cikin bala'in... nafada miki aurar dane zasuyi kuma bansan wanine mijin ba gashi sunce nadaina zuwa school deferring zanyi karasa maganan taida kuka tana ciwa nabeela komai ya lalace rayuwar tamin zafi kowa ya tsanine a gidan'mu ba wanda yake sakarmin fuska
Kallon juna Muneera da nabeela sukai tausayin salma ne yacika zuciyarso, amsar phone din Muneera tayi hade daciwa salma kidaina kuka any disappointment is a blessing insha'Allah, kibama baba hakuri kiyeta basu hakuri ne bandamu da maganar aure ba but maganan karatun ya damene, duk wahalan da kikai is not easy to be a masscom student saida kika kusa gamawa shekara daya ta rage mana fa haba. Ki dage ki basu hakuri harsu sauka
Muneera hakuri dana basu shine sukace zanyi deferring da basu yarda da deferring dinba, idan bakisan wane abuba har alqur'ani suka bane na rantse dashi akan bantaba mu'amala dawane namiji ba
Nabeela ce tafurta lallai tashin hankali ya kikai salma?
I hope baki rantse ba domin gwara kiji kunyar duniya da kiji na lahira
Hauka nake dazan rantse ban rantseba amma da sukaji farkon kalamai na sunzata rantsewa zanyi danciwa nayi
Ne ummusalma na rantse da girman....
Sai baba ya dakatar dane
Muneera ce tace dabe dakatar dakeba mezakice
Hmmm Muneera kenan dabe dakatar daniba ciwa zanyi ne ummusalma na rantse da girman Allah natuba kuma nayi ladama karda su matsamin dasai na rantse da alqur'ani.
Nabeela ce tace God save you, Allah ya tsare nagama, yanzu bazakizu aure na ba?
A hankali salma tace nabeela waye ubana dazanzo bauchi kema dai kinsan halin da nake ciki aiban isa nakawu musu maganar auren kiba, ko waya ba'a barina riqewa sai mama tasa chargi nake lalabawa nadauka idan nai waya dake da Muneera sai naji sanyi a zuciyata.
Allah sarki salma bakomai ki dage da addu'a kawai, sanan kuma karki damu zan aiko miki da waya ta pack, da new simcard
Tashi tayi tazauna tana fadin da gaske kike nabeela?
Wallahi kowa har gida za'a kawumiki iPhone 7 ne kiye managing, dole kisamu waya a hannun'ki saboda mudinga communicating but saiki lura kuma kidinga kulle room dinki always, harda power bank zan aiko miki dashi.
Muneera ce tace salma me kuma kikeso bayan phone?
Muneera bana bugatar komai a hakama nagode, Allah yabarmu tare da Ameen suka amsa
Nabeela kinga dai abinda yasamene dan'Allah idan kinyi aure kizauna lafiya dan girman Allah nabeela
Murmushi nabeela tayi kana tace insha'Allahu salma nagode sossai
Aiko haka akayi har gida aka kawuma salma waya, wata cousin sister din nabeela dake aure a kaduna ta kawu mata har gida da yake taimata kwatancan gidanso salma, koda taje gidan tayi sa'a tana shiga ta tarar da salma a tsakar gida miga mata ledan tayi batare dakowa ya ganiba sanan ta juya ta tafi bata karasa gurin mama ba koda ta shigo gidan ciwa tayi mama take nima.
Aiko salma taji dadin waya domin yana debe mata kyewa yanzu, wune take a daki sai taji yunwa take fita taci abinci ba wanda yadamu da rashin fitowarta domin mama ba shiga harkanta take ba sai magana tazama dole takeyi daita, har charting take yanzu amma WhatsApp kawai ta bude da sabowar number, istagram dasu Facebook bata hawa gudin kar a ganta a gida.
Tana bude WhatsApp taima farouk magana
Hi luv, it's salma tura mishi picz dinta tayi
Yana bude message din wane irin sanyi yaji a zuciyarshi a fili yafurta salma, voice note yai mata
Luv i really missed you kullum sai nayi trying number dinki bansan halin da kike ciki ba, gashi bane da wace zan tambaya wallahi nashiga cikin damuwa
Kiranshi tai video call cikin sauri yadauka, murmushi dauke a fuskarshi yafurta luv kin rame i hope komai yayi daidai yanzu?
Itama murmushi tayi sanan tace taina komai yai daidai infact everything is upside down wallahi, nan tamishi bayanin komai ton daka lokacin dasuka rabu har izuwa yau....
Shiru yayi nadan wane lokaci sanan yace kiye hakuri salma duk nine silan jefaki cikin wanan halin, yanzu dame yakamata na taimaka miki?
Murmushi tayi mai ciwu sanan tace taimako daya nakeso kamin
Kallonta yake da alama ya maida hankali sossai a kanta, ganin haka yasa tacigaba da magana
Farouk so nake ka taimakene kamanta dane a rayuwarka, har idan bane na nime kaba karda ka nime ne, ko a hanya muka hadu karka nuna kataba sanina, hakan daza kamin shine babban taimako a rayuwata.
Ko kadan beji dadin maganarta ba amma babu yanda zaiyi dole yayi abinda tace, a hankali yace salma kina nufin mun rabu kenan?
Yakamata na miki kyauta mai yawa, yakamata mu sake haduwa koda sau dayane
Murmushi tayi kana tace farouk kenan kasa a zuciyarka bazamu sake haduwa ba, kasa a zuciyarka video call dinan da mukeyi yanzu shine zaizama video call na karshe daza muyi, inaso nabi umarnin mahaifa'na, banaso na kasance cikin saka muso baqin ciki a zuciyarso sun taka rawar gani a rayuwata bekamata na saka muso da sharri ba, farouk bana bukatar wata kyauta daka hannunka ina da complementary card dinki aduk lokacin da nake bukatar taimako irin na kudi zan nime ka Dan nasan zaka taimakamin. Bata tsaya jin ta bakin shiba ta kashe wayar.
Hawayene kezuba a idonta a fili tafurta farouk ina sonka amma nasan bazaka taba aure naba nima kuma bazan aure kaba, zaman mu tare bashi da amfani, yau gashi duk abinda natara ta hannunka sun kare, an kwacemin waya, ATM CARD dina an kwace, hmmm duniya kenan....
Blocking dinshi tayi sanan ta kashe data dinta.
Abu kamar wasa anfara event din bikin nabeela, nabeela yar gata ya daya wace mahaifanta suka mallaka, tabbas sunyi mata gata daka mummy har daddy kowa ya yazuba dukiyarshi a bikin, yan'uwa nakusa dana nisa duk sunzu.
Gidanso nabeela Muneera ta dawu da kwana saboda zirga zirga gwara ace suna tare, ton bikin ya rage one week mummy take tambayar nabeela ina salma haryau batazuba, nan nabeela taima mummy karya tace ai salma bata da lafiya tana kwance a asibiti da kyar idan zata samu daman zuwa.
Haka friends dinso na school suketa tambayar salma dukda bakowa sukai inviting ba saboda gulman mutane, dan mutane kadan ne basusan Wanda nabeela zata aura ba, wai mijin sister hanan zata aura, duk wace ta tambayeso salma sai suce bata da lafiya ne.
A bangaran maimuna kowa hankalinta a tashe yake dan taga auren nabeela da mijinta ba abinda aka fasa tayi kuka ta gode Allah, shawaran da yan'uwanta suka bata shikesa hankalinta yadan kwanta tadan rage damuwa
Duk wasu picz da short videos din biki sai Muneera tayima salma sending, salma na daka gida amma duk wane shawara daita akeyi sai sun nime shawaranta.
A yaune aka daura auren nabeela wanda manyan masu kudi da dubban'nan jama'a suka halakta,
Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL💞*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
Dedicated to👇
MY BLOOD(SUMMY)
Always heart u my dear🥰
🅿37-38
Wayar Muneera tashiga ringing kallon nabeela tai hade daciwa salma ce ke kirana fa, tana daga wayar
Muneera ganinan zuwa gidan ko bazan kuma gidanso nabeela ba kinsan munyi sallama da mum
Kamar yaya?
Kedai kibari idan nazu zakiji komai
Ok
Ta6e baki tai sanan ta maida kallonta gurin nabeela
Metace miki?
Wai gatanan dawuwa zatazu gidanmu
Bata tafi ba kenan?
Tadaice gatanan zuwa zumu shiga ciki kisa driver ya tafi kehau napep idan zaki kuma.
Cikin gidan suka shiga, daka tsakar gida sukaji muryan salma tana gaida gwaggo, dakin Muneera tashigo nabeela ce ta tayata shigo da trolley dinta, dukanso kallonta suke, murmushi tayi hade daciwa basai kun tambayeniba nasan zuciyarku cike take da tambaya.
Allah ya taimaka motar bata tashiba farouk yakirane a waya na sanar dashi Ina mota zantafi gida shine yacemin shima gobe zaije Kaduna na amsa kudin motana nazu hotel din da muke haduwa anjima by 6pm zan kwana acan zuwa gobe saimu tafi tare.
Hmmm lallai yan'mata kina wuta abinda kenan nabeela tace
Hmm salma meye haka dan'Allah?
Muneera menayi kuma?
Bata fuska Muneera tayi hade da gyara kwanciyarta sanan tace salma meyasa bazakiyewa kanki fada ba wallahi nagaji dayi muku magana Alhamdulillah nabeela tafara dawuwa hanya, haba salma mutuwa akeyi fa idan mune yanzu bamune anjima ba karki manta
Allah swt naciwa
وَّأَنِ اسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ ثُمَّ تُوبُوٓا إِلَيْهِ يُمَتِّعْكُمْ مَّتٰعًا حَسَنًا إِلٰىٓ أَجَلٍ مُّسَمًّى وَّيُؤْتِ كُلَّ ذِى فَضْلٍ فَضْلَهُۥ ۖ وَإِنْ تَوَلَّوْا فَإِنِّىٓ أَخَافُ عَلَيْكُمْ عَذَابَ يَوْمٍ كَبِيرٍ
Allah swt naciwa
أَءِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًا ۖ ذٰلِكَ رَجْعٌۢ بَعِيدٌ
Bayan mutuwarmu yayin da muka zama kasa tabbas zai tada mu.
Sanan kuma Allah Swt naciwa
يَوْمَ تَشْهَدُ عَلَيْهِمْ
أَلْسِنَتُهُمْ وَأَيْدِيهِمْ وَأَرْجُلُهُمْ بِمَا كَانُوا يَعْمَلُونَ
Akwai ranan da harshen'mu da hannuwan'mu da tafikan'mu zasuyi shaida akan abinda muka aikata, salma dan girman Allah ina ruqanki kidaina daukar kafarki zuwa gurin aikata sabon Allah wallahi ko tinanin aina Allah zai dauke rayuwarmu? ya ishemu muna cikin wane hali? tinanin kwanciyar kabari aka barmu dashi ya ishemu muyi imani kuma mu rage aikata alfasha domin akwai babban aiki a gaban'mu.
Shikenan Muneera nagode Allah yashiryar dane. nabeela ce ta amsa daciwa gaba dayan'mu bake kadaiba
Da Ameen Muneera ta amsa.
Da misalin karfe 6 na yamma nabeela da salma suka tafi, saida suka hau kekenapep Muneera takuma cikin gida
Tana shiga cikin room din ya tashi dasauri ya amsa trolley dinta a gefe ya aje hade da hunging dinta ta baya shinshina wuyanta yake tongue dinshi yasa ya lasa kunnenta hade dayin magana cikin rada shine kika tafi batare dana saniba hannu tasa ta shafe face dinshi sanan tace sweery please don't turn me on, saketa yai hade da daga hannu sama yace menayi?
Zama tai a gefen gado tana fadin kafine sani after dressing din dake jikinta tacire folding dinshi tai feated gown ne a ajikinta Wanda ya matseta tsam domin rubber ce. kwanciyar rufda ciki tai a bed, shima kwanciya yai kusa daita janyota yayi jikinshi game daciwa baby kinyi missing dina?
Daga mishi kai tayi tace yea i miss u but na tambayeka wane abu please
Eh inajinki menine?
Can you marry me?
Murmushi yai hade daciwa yea why not? itama murmushi tayi sanan tace thanks dear am blushing. but nikuma bazan iya auren kaba, dukda nasan fada kawai kayi bekai har zuciyarka ba, rungumeta yai hade da tattaro rigarta a kunne ya rada mata baby i missed everything about you, I hope honey pot dinan yaqara dadi?
Hannu yasa acikin rigarta fito da boobs dinta yayi baki yasa yafara..... (I forgot my Muneera ta hanine fans🙊) mufita mu basu guri kawai
A kwance naga salma a bed towel ne a jikinta da alama yau ba karamin aiki farouk yaiba, baby na
Hararanshi tayi hade daciwa kabane wahala yau jikina duk ciwu yake, dagota yayi kayan baccinta dake gefenshi yasa mata kwantar daita yai kamar baby yana ciwa kiye bacci kinji kindaiyi sallan isha' kor?
Daga mishi kai tayi alaman eh
Ok kissing dinta yayi hade daciwa good night
I love you
haka kowa yacigaba da rayuwa a gidanso Muneera a gidan baba bello, nabeela a gidanso haka itama salma. Shagowa mai karfi yasake shiga tsakanin Muneera da mansur soyayya sukeyi akoda yaushe cikin waya suke ko video call harta gwaggo ta fahimce haka.
Kwance take a katifanta wane red Bra ne ajikinta yai kyau sossai domin mai net ne gawasu flowers white da akai design dashi, video call sukeyi da mansur kanta ba dankwali kitson dake kanta ne yazuba a bayanta kitson attachment ne pelders akai mata. ba kwalliya a fuskarta kwalli ne kawai a idonta.
Video call sukeyi amma idonshi nakan kirjinta kashe mishi ido tayi hade daciwa whatsup me kake kallo?
Murmushi yai sanan yace naga kamar sun kara girmane Baby girl kullum kyau kike, murmushi tayi hade da kallon boobs dinta sanan tace taina suka kara girma bayan wanda yake basu message bayanan, smiling yai hmmm kedai kor amma bana hanaki kitson attachment ba? bata fuska tayi sanan tace kayi hakuri zan daina sawa, yaushe zaka dawu?
Saura 5months
Tohm Allah yadawumin dakai lafiya(Ameen)
Salma ce kwance akan gadonta waya take da farouk
ok u mean kadawu Kd a wane hotel zamu hadu kenan?
Kizu Royal Blue dake unguwan rime
Alright ganinan zuwa kabane 30minutes baby i swear to God am broke
Kedai kizu karki damu.
Kayan jikinta ta canza riga da skirt tasa na les Wanda ya matseta sossai, veil tasa hade da saka phone dinta a jaka sanan tafita, dakin mama tashiga a zaune taganta tana karatun alqur'ani, ganin datai tana karatu yasa tai sauri tafita kekenapep ta tsayar hade da fada mishi inda zai kaita, waya sukeyi da farouk harta karasa dakin dayake, rungumeta yai a jikinshi phone dinshine yafara ringing
Hello....Ok you are outside
Am coming i will be there right now.
Hannu biyu yasa ya kama face dinta hada bakinso gurin daya yai, kissing dinta yake sossai, saketa yai hade da maida numfashi sama sama, idonshi yayi red, cikin husky voice yafurta ummusalma wallahi keta dabance aduk lokacin da nake tare dake ina samu nutsuwa fiye da tinaninki Allah yai miki baiwar dake kanki bakisan daita ba, da badan bana da ra'ayin mata biyuba wallahi da babu abinda zaisa bazan aure kiba amma ina miki fata alkhairi da samun miji nagari tabbas ninayi disvirgin dinki kuma nasan nikadai kike kulawa, babu abinda zan saka miki dashi bayan nai miki alkhairi a lokacin auran'ki
Murmushi tayi sanan tace nagode farouk amma inaso kasane koda zaka aurene wallahi nibazan aure kaba shafa kirjinshi tayi tace tabbas kai cikaken namiji ne Wanda ko wace mace zatai alfahari dashi amma koda kudi bazan iya auran mutumin da muka watse a titi ba yagama sanin mutuncina da martabata koda anyi aure zargi mai karfi zai shiga tsakanin'mu.
Phone dinshi yafara ringing, picking yai
Kayi hakuri ganinan zuwa
Hannunta ya rige yana ciwa zumuje zan amsa Abu a hannun abokina daman yanaso