Showing 66001 words to 68402 words out of 68402 words
riban rayuwa?
Muneera ce taci riban rayuwa kuma ta taka matsayin da haryanzu a cikinmu babu wace ta taka... a cikinmu itace ta kasance yar masu rufin asiri kudin iyayanta bekai na namu iyayan ba amma gashi yanzu tafimu kwanciyan hankali a rayuwa
Nabeela tayi aure ta aure mai kudi kamar yanda takeso amma babu kwanciyan hankali gashi dai tasamu duniya ba karamin dukiya take samu dashi ba amma a banza tonda ba kwanciyan hankali a auren.
Kareema kowa ta Kamu da ciwu mai karya garkowan jiki wato HIV/AIDS
Nikuma ummusalma mahaifata na lalata wanda a yanzu nacire rai da haihuwa a rayuwata...
Dafa kafadan sakina salma tayi kana tace sakina kiyema kanki fada ki kawar da idonki daka kyale'kyalen duniya kisamu kiye aure dan wallahi idan baki daina aikata zina ba ina mai tabbatar miki saikinyi ladama a gaba karasa maganan tai da kuka
Gaba daya jikin sakina yai sanyi dajin labarin da salma ta bata a hankali tafurta salma wallahi tonda nake bantaba aikata zina ba am a virgin lady
Murmushi salma tayi sanan tace amma kina romance ko?
Kuma kin taba bin namiji hotel ko gidanshi?
Daga kai sakina tayi batare da tace komai ba
Hannun sakina salma ta rige kana tace bari kiji yar'uwa da haka nima nafara harna bude ido nazama yar gari nazama karuwan hostel mai zaman kanta wacce da taga abin duniya take bude wa namiji kafa
Namiji mai wayau ba daka zuwa yake cafkan nono mace ba koya tabasu a'a
Dafarko idan namiji yazu gurinki hannun'ki zai rige idan baki taka mishi burki'ba gobe idan yazu zai shafi fuskarki idan yaga sakin fuska saikuma tazarce da kiss dakanan kuma sai zura hannu a riga
Daka wanan lokacin daya fara taba miki nono shikenan yafara samun kanki domin kema zakiji dadin hakan har idan kin zauna zaki dinga tunanin abinda yafaru kina murmushi... dakanan kuma hannunshi zaikai pant dinki.
Kinga ansamu cigaba nan zaiyi kokari yaga yacima burinshi na ganin kun ke6e a inda zaku sake yanda zakuji dadin harka, idan a mota kuke zance to daka wanan ranan idan yazu gunki zai miki dadin baki yawuce dake hotel ko gidanshi. Idan kuma a lungu kuke zance to zaiyi kokari ya gayyace ki gidanshi kokuma ya kama muku hotel
Daka sanda kuka kasance a hotel zaiyi kokari ya baje duk wata basira tashi yaga ya rikitaki wani bazaiyi sex dake ba idan ya fahimce ke virgin ce saidai yai fingeering dinki yasamu ya rage zafi kawai... yasaki kiye mishi (BJ) ko kuma wani abun yanda zai samu yai realesing dai
Wani kuma daka sanda yai fingeering dinki zai fahimce keba virgin bace to zaiyi sex dake a wuce gurin kawai
Idan kowa ke virgin ce zasu biki a sannu kuma a hankali harsu samu abinda sukeso, daka lokacin daya samu abinda yakeso shikenan kinzama matarshi shikenan kin bude ido zaki fara harka da maza daban daban wuyanta baki disvirgin kanki ba dazaran kinyi zaki kasa controlling kanki saidai wani ikon Allah
Shikam wanda yai disvirgin dinki yazama tamkar miji a gareki danko haka zai dinga shigarki batare da condom ba saidai ya hadaki da pills irinso postinor da sauranso gudin karki dauka ciki.
Hawayeni yazuba a idon salma sanan tace nadauki tsawan lokaci ina amfani da magunguna irinso postinor wasuma bazan iya tina sunan so ba ashe na lalata mahaifata a banza a wufi shekarata ashirin da uku a duniya amma na lalata rayuwata nadawu ina ladaman da bata da amfani
Abun mamaki saiga sakina tana kuka
Salma ce ta share mata hawaye kana tace kadan nasanar dake daka cikin labarina bakomai na fada miki ba idan nace zan sanar dake komai sai mukai gobe anan
Inaso kiye tattalin budurcin'ki dan budurcin'ki shine mutunciki shine kimarki a idon mijinki. babban tsaraba da zaki kaima mijinki a daranki na farko shine budurcin'ki idan kika kai mishi wanan kingama wanke duk wata zargi dazai shiga tsakaninku saidai idan daka baya zaki bijiro da wani hali wanda zaisa zargi ya shiga tsakaninku
Karda kiye wasa gurin ganin kinkai budurcin'ki dakin mijinki duk matar dazata ce miki akwai maganin da yake dawu da budurci wanan karya ne karya take idan kika rasa shi kin rasa shi har abada baya dawuwa saidai kwaskwa'rima kawai wanda zai matse ki daka waje ciki kowa yana nan a kwagule...
Idan yarinya na iskanci sai kiji ance yar talakawa ce ba yaran talakawa kadai ke iskanci ba harta yaran masu kudi sunayi na yaran masu kudi yafi takaici danko akan abu kadan zakiga sunfara bin maza
Wasu akan sunga abu sunaso suka sanar a gida sai sukaga za'a bata musu lokaci dakanan zasu nime guy dinso nan zai bukaci kwanciya dasu kafin yai musu abinda suke bukata tare da dadin baki
Wasu kuma suda kanso suke kai kanso gurin namiji saboda suna da karfin sha'awa sai kiga yarinyan har yarinya amma ita take daukan nauyi namiji dan wayanan yaran masu kudin sunfi dating yaran talakawa sudinga Sato kudin iyayanso suna kashewa namiji
Bari kiji illar rashin kai budurci dakin miji akaina yafaru a daren farko mijina ya sakeni daya fahimce niba budurwa bace dan haka karda kiye wasa da budurcin'ki karasa maganan tai daciwa ina fatan zaki dauki wani darasi a cikin labari na dana baki.
Hannu tasa ta share hawayen da suka zubo mata sanan tace salma kin aikata kuskure babba a rayuwarki amma kuma kin bani tausayi a yanzu. Insha'Allahu daka yau zanyi watsi da munmunan dabi'ata nima ba haka nake ba kawayeni dakuma ZAMAN HOSTEL ke kokarin canzamin tarbiyya nagode salma nagode da kika taimaka wa rayuwata ta hanyar fadamin sirrin rayuwarki gashi kin taimakeni kodan haka zan tayaki da addu'a Allah ya azurtaki da haihuwa karda kicire rai tonda baciwa akai bazaki haihu ba.
Tashi salma tayi hade daciwa nagode sakina.. Feena ce tace waiyo salma amma na tausaya miki duk a tinanina ke kika haifa Asma'u
Ton daka wanan ranan rayuwar sakina ta canza
_Bayan shekara goma sha biyar_
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yayinda ranaku da shekaru suke shudewa abubuwa da yawa na faruwa
Abubuwa da yawa sunfaru a cikin harda ratsuwan mahaifin salma bayan shekaru daya da ratsuwan mahaifinta Allah ya dauki na mahaifiyarta salma tayi kuka yayinda take tausaya wa kanta sanan ta bisu da addu'a.
Ta dade da kammala karatunta inda a yanzu aiki takeyi a gidan tv na jihar kaduna, haryanzu Allah be bata haihuwa ba tama cire rai da haihuwa a rayuwarta inda ta rungume yar mijinta wato Asma'u tana matukar kaunan yarinyan haka itama yarinyan tana kaunan salma dukda tasan ba ita ta haifeta ba amma tanason salma.
Bata daukan zigi irin na mahaifiyarta, sauda dama mahaifiyarta na kokarin cusa mata tsanan salma a zuciya amma Asma'u Sam bata dauka nikam Raheema nace aidole yarinyan ta kaunace salma danko salma tayi wahala daita ton batakai shekara biyu ba take hidima daita.
Gidan najib yacika da yara inda khadija keta haihuwa a yanzu yara hudu ne a gabanta maza uku mace daya.
Nabeela kowa yaranta hudu bayan ta haife umaima haihuwarta biyu inda duk maza ta haifa, umaima da sadiq kanso daya yanda kikasan yan biyu dan shekara biyu sadiq yabama ummi.
Daka asibiti nabeela tadawu a gajiye saboda ton safe take can jikin mijin nata babu sauki yana kwance rai hannun Allah ciwan sugar yake fama daita wace tai mishi munmunan Kamu.
Da yake takai kananan yaranta gidanso hakan yasa taji gidan shiru dukda tabar umaima a gidan...
Har zata wuce dakinta sai tace bari ta leqa dakin umaima tonda ta dosu gurin dakin takejin wani sauti amma taqi yarda da abinda takeji hakan yasa tasake matsawa kusa da kofar game dasa kunne a jikin kofar
Hawayeni kezuba a idon nabeela a fili tafurta Allah yasa abinda nake tunani bashi bane karasa maganan tai da murda hannun kofar tashiga ciki
Mezata gani
Umaima ce kwance tsirara suna aikata zina dadan makofcinso wato nazir daka gefe kuma suna kallon BF a system inda suka cika kara
Kuka nabeela tasa sanan ta juya tafita tana fadin innalillahi wa'ina illaihi raji'un, a razane ummi taja bargo ta rufe jikinta shima nazir kayanshi yadauka yasa yana fadin ya haka kuma kefa kikacemin acan zata kwana shiyasa muka saki jiki
Cikin kuka ummi tace nima bansan zata dawu ba, yanzu da wani ido zan kalle mummy
Nabeela nazaune a parlor ta hada kai da gwiwa tana kuka zuciyarta cike da ladama dakuma *DANA SANI* (kunime littafin ku karanta sunan'shi DANA SANI BY RAHEEMA)
Tabbas sai yanzu data yarda da akeciwa ita zina bashi ce kuma musibace kazantace wace take tare da jaraba daban daban yau gashi tarihi ya maimaita kanshi hausawa naciwa abinda ka shuka shi zaka girba ita kam abinda ta yarda dashi shine mafiyin abinda ka shuka shi zaka girba.
Duk rayuwan da tayi a baya bata taba tunanin aikata zina a cikin gidan ubanta ba amma yau gashi yarda ta haifa yarinya karama wace zakice idan akasa mata yatsa a baki bazata ciza ba yar shekara goma sha shida a duniya hartasan namiji tasan ta kwanta da namiji.
Nabeela nazaune anan tana kuka nazir yafice daka gidan... Umaima kowa kaya tasa a jikinta sanan tafito parlor yanda taga nabeela na kuka sai taji tausayin mahaifiyar tata ya kamata
Nan tasa gwiwarta a kasa itama tafara kuka tana fadin mummy danAllah kiye hakuri ki yafemin wallahi bazan sake ba sharrin shaidan ne.
Cikin kuka nabeela ta nunata da yatsa tana fadin umaima a shekarunki har kinsan namiji har kinsan ki kwanta da namiji a cikin gidan ubanki baki da tausayi baki da imani mahaifin ki na kwance a asibiti rai hannun Allah amma hakan besa kiji tausayin muba
Tashi nabeela tai ta rufeta da duka tana fadin dan ubanki saikin fadamin abinda muka rageki dashi dahar kikebin maza
Cikin kuka umaima tace mummy kiye hakuri wallahi ba bin maza nake ba da nazir kadai nake aikatawa
Saboda takaici da bacin rai zama nabeela tayi a kujera tasa kuka tana fadin umaima ton yaushe kike mu'amala da nazir me yake baki da bama baki me kika nima kika rasa
Kanta a kasa tace mummy ton last year muke aikata haka nayi miki alkawarin nadaina wallahi na daina, babu abinda yake bani hasalima ban taba amsan kudin hannunshi ba kawai dai.... Sai kuma tayi shiru
Nabeela nazaune tana kuka wayar ta tashiga ringing maimuna kishiyarta ce ke kiranta nanta dauki wayar
Innalillahi wa'ina illaihi raji'un naji tafurta sanan tasaki kuka tana fadin yanzu ya rasu?
Mun shiga uku shehu ya rasu ne nabeela ina zansa kaina da wanne zanji, hakuri maimuna tasuma bama nabeela sanan tace karda tadamu basai tazu asibiti ba yanzu zasu tawu gida da gawa.
A wanan ranan nabeela taga tashin hankali ga jimamin mutuwa ga abinda umaima ta aikata haka taja bakinta tai shiru batare data sanar dakowa abinda yar tata ta aikata ba.
A bangaran Muneera kowa a yanzu tazama babba mace tayi kudi nata na kanta haka shima mansur arzikin shi ya bungasa dan a yanzu sunbar garin bauchi sunkuma Abuja inda Muneera take aiki a gidan tv na kasa shima mansur din aikin'shi nan yakuma dukda be cikakken wata biyu a Nigeria aikin nashi na tafiye tafiye ne
Zaune Muneera suke lafiya da mijinta inda Allah ya azurtasu da haihuwa yaranta biyar maza uku mace daya ton daka kan Noor bata sake haihuwan diya mace ba
Fita zasuyi ita yaranta tare da mansur sunyi kwalliya gwanin ban sha'awa amma basuga Noor ba.
Daka waje suka jiyu hayaniya hakan yasa suka fita mezasu gani Noor ce tacire takalma a gefe tana dambe da wani yaro wanda bazai wuce sa'an taba
Dasauri mansur da Muneera suka karasa gurin amma kafin sukai kusa dasu tariga data fasa mishi baki sai jini
Muneera ce ta cafkota tana fadin Noor me kikeso kizama fada har a titi da namiji
Turo baki tayi tana fadin mummy hararata yakeyi kullum idan muka hadu a hanya shine nace barinyi maganinshi yau wallahi mummy banason raini ko kadan bazan iya dauka ba.
Shiru Muneera tayi a zuciyar ta tafurta na haifu wace ta kwasu halayyata sak.
Hakuri mansur yabama yaron sanan sukaima Noor fada akan ta dinga hakuri tana kai zuciya nisa ta daina masifa ko a cikin gida kan'nanta duk tsoranta sukeji saboda masifarta, cikin gida suka koma danso tafi inda zasuje
Mansur ne ya lakuci gefen fuskan Muneera kana yace keta gado a wanan tsiwan da rashin daukar wargi dan nidai akwai ne da hakuri.
Dariya sukayi gaba dayanso yayinda suka rige hannu
*ALHAMDULILLAH🙏🏻*
[1/18, 2:30 PM] Journalist👩🏽💻: Ina tayaki murnan kammala littafinki zaman hostel tabbas ya fadakar sossai kuzaki iya fadamin wani kalubale kika fuskanta akan littafinan?
[1/18, 2:32 PM] Raheema🔥: GODIYA NAKE SISTER, A GASKIYA BABU WANI KALUBALE DANA CI KARO DASHI ALHAMDULILLAH
[1/18, 2:35 PM] Journalist👩🏽💻: Raheema nayi mamaki da kikace babu wani kalubale da kikaci karo dashi ne kaina nasan zaman hostel ya karbo yayinda wasu keciwa akwai batsa a ciki wasu kuma suce sai kinga dama kike typing dan kinga anason littafin harda masu ciwa baki da hakuri da sauraranso ne a ganina aiwanan babban kalubale ce
[1/18, 2:48 PM] Raheema🔥: Hhhhhhh Lol.
SISTER A GASKIYA NE A WAJENA WANAN BA KALUBALE BACE DOMIN SAIKIN CIKA KUMA KIN TAKA WANI MATSAYI AKE MAGANA AKANKI. CECE KUCE DA SURUTAN MUTANE BAN DAUKESHI A KOMAI BA A GANINA DUK LITTAFIN DABE SAMU CECE KUCE NA MUTANE BA TO WALLAHI BEYE FARIN JINI KUMA NACE BESAMU KARBUWA'BA MAGANAR TYPIN KUMA ZAN IYA AMSAR WANAN A MATSAYIN KALUBALE. ABINDA NAKESO FANS SU SANI SHINE NE RAHEEMA BANA TAKURA KAINA AKAN KOMAI DOMIN MUTANE BA'A IYA MUSU DUK ABINDA ZAKIYI SAIKIN SAMU MATSU TSINE MIKI KUMA INASO ADINGA MANA UZURI WALLAHI TYPIN DA WAHALA GA AIKIN GIDA GA KARATU KUNGA DOLE SAI MUTUM YASAMU NUTSUWA DOMIN TYPIN SAI AN NUTSU MAGANA AKAN BANI DA HAKURI KUMA WANAN BANSAN MEZANCE BA AMMA INASO KUSANI DUK WANDA YASAN RAHEEMA YASAN BATA SHIGA SHIRGIN DABA NATA BA DAN HAKA IDAN AKA SHIGA NAWA SHIRGIN BANA IYA HAKURA DAKA KARSHE INA WA KOWA FATAN ALHERI TARE DA BADA HAKURI GA WAYANDA NABATA MA RAI KODA A RASHIN SANI NE DAN'ALLAH KUYE HAKURI. GODIYA MAI DUMBIN YAWA GA MASOYANA WAYANDA SUKA CIGABA DABIN LITTAFIN ZAMAN HOSTEL DUKDA NADAU LOKACI KAFIN NACIGABA DA RUBUTASHI AMMA HAKA SUKACIGABA DA BIN BOOK DIN HAR YAZU KSRSHE NAGODE SOSSAI DA SOSSAI MASU BUKATAR COMPLETE DINSHI AKWAI DOCUMENT SANAN KUMA ZAKU IYA ZUWA WATTPAD
[1/18, 2:59 PM] Journalist👩🏽💻: Wanan haka yake godiya nake sossai da kika bani lokacin ki🤝🏻
*YAU ALLAH YAYI NA KAMMALA WANAN LITTAFIN MAI SUNA ZAMAN HOSTEL WANDA CIKE YAKE DA FADAKARWA, NISHADANTARWA, TAUSAYI,BAN DARIYA, ZUBDA HAWAYE DAKUMA TSATSAN LADAMA MAI CIKE DA DANA SANI. ALLAH YA YAFEMIN KUSKUREN DANA AIKATA YAYIN RUBUTO DA WANDA NASANI DA WANDA BAN SANI BA, INA FATAN ZAKU DAU DARASIN DAKE CIKI KUYE WATSI DA AKASIN HAKA*