Showing 42001 words to 45000 words out of 68402 words
ya iddar daga hannu sama yai muryarshi na rawa da alama kuka zaiyi yana fadin astagfurilla Allah na tuba idan wani laifin na aikata daka hadani da mazinaciya a matsayin mata tonda nake bantaba aikata zina ba bantaba kusantar zina ba, ya Allah ka yafemin idan wani laifi na aikata koda a rashin a sanine
Salma dake kwance tine jikinta yai sanyi a zuciyarta take fadin ne ummusalma nashiga uku na lalace ya akai ya gane?
Duk maganin dana sha a banza kenan nashiga ukuuu mezance waso baba idan ya sakeni a daran nan, itama kuka tasa sanan ta shiga bathroom wanka tayi koda tafito a kasa tazauna nisa dashi sanan tasaki kuka.
Har izuwa wanan lokacin be sauke hannayan'shi ba addu'a yakeyi wanda a yanzu da kinji muryarshi kinsan kuka yakeyi
Jikin a sanyaye salma ta karasu gabanshi a kasa ta zu6e kafafunta sanan ta saki kuka tana fadin yaya najib abinda kake tunani ba haka bani niba mazinaciya bace hasalima sau daya nataba sanin da namiji a rayuwata, kaddarace ta afkomin har wani yaimin fyade bada son raina haka ta faruba.
Jiyayi bayason ganinta domin be yarda da maganarta ba, saboda a yanda yaji hq dinta beye kama da wacce tayi sex sau daya ba, dukda gurin a matse yake haka zalika dukda shi saurayine amma daka yanda take moaning dakuma yanda yajita ya fahimce idonta a bude yake.
Bude baki tayi da niyyar yin magana daga mata hannu yai hade daciwa Kitashimun anan bansan ganin'ki da badan akwai zumunci mai karfi tsakanin mahaifina da mahaifinki ba dana sakeki a daran nan.
Kisanar dani gaskiya koke wacece?
Idan kuma ba haka ba gwara na sakeki domin bana fatan hada zuri'a da mazinaciya danko zina shegiyar abuce wace take bin zuri'a, kafeta yai da ido yana fadin ina sauraranki.
Kuka salma tasa domin jitai duniyar tamata zafi inama ace mafarki takeyi waiyo Allah. Amma saidai kash a zahiri abin yake faruwa.
Keep following me i need more and more comments read and shareπππ
ππππππ
*ZAMAN HOSTELπ*
πππππ
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMAπ₯
DEVOTED TOππ»
(YUSUF)π
*MASU SATAN FASAHA DA MASU CANZA WA NOVEL SUNA SUYI AMFANI DA BASIRAR MU DA MASU AMFANI DA SUNAN LITTAFIN DA MUKA RUBUTA BA ABISA RASHIN SANI BA. DUK KALLON'KU NAKE INA SANE DAKU LOKACIN'KUNE BANI DASHI DOMIN NA GABA YAI GABA DUK SIYAR ABUN DAI DA BASIRAR'MU AKE NIMAN GINDIN ZAMAπ€£*
_Kuye hakuri akwai errors a ciki bansamu lokacin yin editing ba_
π
Ώ55-56
Koda Muneera tafita waje hasken fitila ne ke haskata da yake gurin haske yai parking motar, kasa dauke idonshi yai a kanta sai kallonta yakeyi ita kowa bata ganinshi sakamakon glass din motar mai duhu ne wato tinted glass.
Hannu tasa tafara knocking glass din motar, bude mata kofar yai sanan ta shigo tazauna
Itama kallonshi takeyi saboda yanda taga ya canza mata yakara haske gashi yayi kiba wace tai mishi kyau. Murmushi tayi wanda saida hakuranta suka bayyana kana tace herty ina wuni
Ya hanya
Yakuma mantawa dani?
Hannunta ya rige sanan yashiga shafawa kana yace qalbe kinga yanda kika sake kyau?
Fadamin meye sirrin kunnen'shi yakawu gurin fuskarta.
Dariya tai sanan ta tallafu fuskarshi hade daciwa lallai herty aikai yakamata kafadamin sirrin dan gaba daya ka canza har kiba kayi hannu ta daura a cikinshi tana fadin Allah yasa bakai tumbi ba dan gaskiya banson tumbi. Dariya yai sanan ya rungumeta a jikinshi yana shakar kamshin jikinta.
Hira sukeyi suna dariya, hannunta na cikin nashi ya kalleta yace qalbe kin shirya tarewa daiko?
Yaushe ne tarewan herty?
Nanda 2weeks ne wani black leather ya bata kana yace ga invitation card din event din, ton kafin nadawu nasa anyi komai, zuwa next week za'a kawu kayan lefe amma gidanko za'a kai ba nanba.
Hannunta yasake matsewa cikin nashi kana yace Muneera wallahi nakosa ki tare a dakin'ki karasa maganan yai da hada bakinshi da nata, kissing dinta yakeyi cikin sauri sauri wanda hakan saida yabata tsoro, dakyar ta raba bakinta da nashi sanan taja baya hade da jingina tana maida numfashi sama sama.
Idonshi yai ja a hankali yafurta meyasa bakiso ina tabaki, lumshi ido tai sanan tace wani iri nakeji a jikina
Hannu yasa ta cikin skirt dinta yana tafiya dashi a hankali sanan ya dubeta yace wani irin abu kikeji fadamin naji
Hade kafarta tai hade da cire mishi hannu kana tace nima bansaniba nidai kayi hakuri kabarni na tafi
Wani irin kallo yai mata sanan yace yanzu haka zaki barni na tafi bayan kin tayarmin da hankali?
Cikin shagwaba tace niban tayar maka da hankali ba kaine dai katayar da hankalinka idan kai sati biyu ya rage mana ai bude mota tai tafita tana fadin aje asha liptea da lemon tsami.
Hannu yasa zai cafkota aida sauri ta kauce tana dariya, shima fitowa yai yabata tsaraban dayazu dashi.
Ita kam salma zuwa yanzu abinda najib yake mata yafara damunta, gata da shegen yawan jin sha'awa amma mijin kam kota kanta bayayi, duk wata hanya datasan zata karkato hankalinshi tayi amma bata ishe'shi kalllo ba.
Najib ne zaune a parlor yana kallon news, salma ce tafito daka daki rigan bacci ce a jikinta wace take sharara kuma batasa komai a cikiba, tayi wankan humra danko tulareka na musamman tasiya, tana fitowa yaji kamshin tularenta ya buga hancinshi koda ya juya yaganta sai yaji wani iri a jikinshi, gani dayai kitchen tashiga yasa yai saurin tashi yashiga bakinshi.
A kullum haka yakeyi duk lokacin datai irin wanan shigar kokari yake ya nisanta kanshi daita gudun kar wani abu yashiga tsakanin'ka.
Drink tazuba mishi a cup hade da jefa wani pills guda biyu a ciki murmushi tai kana tace Allah yadurani akanka, koda kowa kai dutse ne saika nime ne yau, koda taje parlor bata iske shiba batai mamaki ba dan tasan haka yakeyi daya ganta saiya shiga daki
Dakinshi tashiga tayi sa'a kofar a bude yake hannunta rige da karamin try, a gefen gado tazauna hade da aje try din... Hade fuska yai domin beji dadin zuwan gaba
Fuska a hade ya dubeta yace lafiya?
Meya kawuki dakina
Itakam murmushi tayi sanan tace naga kana zaune a parlor shine nace barin kawu maka abun sha to kafin nafito kashiga daki karasa maganan tai da miga mishi tana fadin gashi.
Kamar bazai amsa ba saidai ya amsa hade da fadin nagode kina iya tafiya, kwanciya tai a gadonshi game dayin wawan zama daman batasa pant ba, saida ga kwanta sanan tace yaya najib bari kagama saina tafi da cup din wanke wanke zanyi yanzu.
Idonshine yasauka akan hq dinta hamma tafarayi aiko saita rufe ido hade kamar bacci ya dauketa. Tasss ga shanye drink din tine yaji feeling na damunshi kamar yayi yaya.
Sai kallonta yakeyi itama tana kallonshi danko ba bacci takeba igiyar data daure rigarta ta kwance cikin dabara batare daya ganiba daman bawani sauri mai kyau taimishi ba, juyawa tai tana kallon sama kamar zata gyara kwanciyarta aiko sai rigan ya bude.
Nan idonshi yasauka akan nononta ai kamar kara mishi sha'awa ake, kayan jikinshi yacire gaba hade da matsowa kusa daita, hannu yasa yana shafa nononta tana jinshi amma saida daure batare da tace komai ba.
Baki yasa yashiga shan nipple dinta, duk yanda tasu ta daure takasa danko nan ne weakpoint dinta, miga tayi hade da turo kirji tana fadin Assssssh
Ido cikin ido suke kallon juna zuwa wanan lokacin yafita hayyacin'shi wasa yake dakoina a jikinta salma tasamu abinda takeso nanta saki jiki batare data hanashi ba. Ta lura yanaso tai mishi wani abu amma tsorace take gudun karta mishi yace daman ta saba idan ba haka ba aina taiya...
Suna gama sex salma tafita daka dakin zuciyarta cike fal da farin ciki, wanka tayi sanan ta kwanta a gado ta lumshe ido tana fadin aiko yanzu aka fara, yanzu nafara sa maka magani a drink, hmmm nabeela da take complaning akan mijinta yacika son sex dama mijinane haka koda yake Allah be bama mai wuga nama.
Shikam najib haushin kanshi yadinga ji meyasa ya kusance ta?
Yai alkawarin nisanta kanshi daita harsai zuwa lokacin daya fahimce gaskiyan abinda ta fada mishi.... Zuciyar'shice tace mishi haba najib kazama mutum mai yafiya ya kamata ka yafema ma salma koda kowa ace ka tabbatar da zargin da kake mata naciwa ita mazinaciya ce, yakamata kamanta da haka tonda ta tuba ga Allah.
Numfashi ya sauke da alama yadau shawaran zuciyarshi
Har gida Muneera takaima nabeela iv dinta, amsa nabeela tai zuciyarta cike da mamaki sanan tace Muneera aure zakiyi shine koki sanar dani abun ya matso?
Kullum saimun hadu a school amma ko maganar baki tabamun'ba.
Murmushi Muneera tayi sanan tace nabeela kenan kinsan da maganar auren mana haka itama salma tasani kinmanta last year na fada muku anyi engagement Dina?
Daga kai nabeela tai kana tace tabbas hakane da wanan handsome guy din kor?
Dan uwanki dinan
Muneera ce tace yauwa to aida shi za'ai auren yanzu.
Duba iv din nabeela take sanan tace nifa wallahi na manta da anyi engagement dinki, duk a zatona bakwa, daga IV din tai tanaciwa keee ina na daurin aure?
Dammm gaban Muneera ya fadi saboda batasan mezatace ma nabeela ba, cikin sauri ta dauko wani magana tana fadin kina da kudi a waya mukira salma musanar daita
Eh ina dashi
Nace yaushe daurin aure zai kama kenan?
Banga iv daurin aure ba, ko ba'a buga bane?
Cikin inda inda tace an buga kibari idan mun hadu a school gobe zan kawu miki, gyara zama nabeela tai tana fadin gashi bikin ya gabato saura 3weeks fa, kaiiiiiiiiii
Dawuya mutane dayawa suyi anko yanda ake fama da rashin kudi
Kinga dole mufitar da ankon daurin aure gakuma na Kamu gakuma na dinner, ga barbecue abun yai yawa gaskiya
Muneera ce tace kicire na daurin aure dana barbecues a ciki, ranan daurin aure kowace tasa kayan da take dashi, barbecue kuma barbecue kuma musa dress coat anything navy blue kawai
Shiru nabeela tai kana tace hakane amma bari muji ta bakin salma
Saida sukai mata kusan five missed calls sanan ta dauka
Hello nabeela
Yar rainin hankali sai mutum yaita kiranki baki dauka
Sorry kawata bana kusa da phone dinne I hope kina lafiya yakuma baby na?
Alhamdulillah baby na gaishe ki
Ina amsawa
Salma kinsan kowa Muneera zatai aure?
Saura 3weeks
Muneera dake zaune a gefe tai saurin ciwa munafuka kawai aiba haka yakamata kice mata ba ciwa zakiyi Muneera zatai aure kiye hakuri abun yazu a kuraran lokaci bawai kice tasan kowa Muneera zatai aure ba?
Salma najib Muneera mamaki ya hanata magana, saida nabeela tace Kawata kinsan dai card Dina na tafiya ko?
Hmmmmm aine nakasa magana nabeela har auren ya matso haka ko a sanar damu, bakomai aidaman baton yau nalura daciwa Muneera bakomai take fada mana ba, Mune dai wawaye muyita fada mata sirrin mu.
Hakuri Muneera tashiga bama salma tai mata bayani kamar yanda taima nabeela, harta samu ta shawu kan salma
Nabeela ce tace kinji shawaran da muka yanke na maganan anko
Tohm nidai a ganina yakamata ayi ankon daurin aure haba yaza'ai ace ba ankon daurin aure, yanda kukace na barbecue wanan yayi.
Itadai Muneera duk zuciyarta batai mata dadi ba, ji take kamar tasanar wasu salma ciwa an riga da'an daura mata aure, amma tana ganin idan ta fada musu bazasuji dadi ba, itakam tama rasa ta inda zata bullo wa al'amarin
Gani da nabeela tai Muneera tayi shiru yasa ta dafa kafadanta game daciwa Kawata yadai?
Murmushi tayi sanan ta rige hannun nabeela ce Kawata gwara nasanar dake gaskiya domin nasan koda ban fadamiki ba tabbas zakiji a gari, kuma nasan bazakiji dadi ba zakice ashe zaman rashin yarda shine a tsakanin'mu.
Gaban nabeela ne ya fadi da sauri ta dafa kirjinta game da fadin innalillahi wa'ina illahi raji'un, kallonta Muneera take sanan tace meyafaru?
Gaba nane naji yai munmunar faduwa zuciyata na kintsamin wani abu, Iv din Muneera ta dauka da sauri hade da sake karantawa sunan mijin ta sake dubawa sanan ta kalla Muneera tace ina jinki Muneera.
Murmushi Muneera tai sanan tace nabeela ki kwantar da hankalinki ba mijinki zan aura ba dan na fahimce inda kika dosa
Itama nabeela murmushi tai sanan tace wallahi ki fahimce ne sossai Muneera kiye hakuri sharrin zuciya ce tana kintsamin abinda ko a mafarki bazaki aikata ba.
Gyara zama Muneera tai game daciwa cin amana dakuma yaudara ba halina bane... Kiye hakuri da abinda zan fada miki nasan bazai miki dadi ba, hannun nabeela ta rige sanan tace kinga ba card din dauren aure ko?
An riga da an dauramin auren ton awanan lokacin da nace muku engagement dina akai ba gaskiya bane aure aka dauramin.
Fusge hannunta daka na Muneera nabeela tayi game da mata wani irin kallo sanan ta mige tsaye tana fadin ashe daman haka duniya take?
Muna miki kallon kawar'mu ke kuma kina mana kallon magiyan'ki?
Dasauri Muneera ta tari numfashin nabeela tana fadin a'a nabeela dan'Allah ki fahimce ne, wallahi ne wata irin mutum ce wace bana da saurin yarda da mutane zamu dade tare da mutum amma bakomai nawa zandinga fada mishi ba domin ina da wuyar yarda da mutum.
A wanan lokacin naso nasanar daku an dauramin aure amma jan kunnen da akaimin a gida yasa naja bakina nai shiru, dafa kafadan nabeela tai tace na rantse miki da Allah harta yan'uwana da muke uba daya basusan da maganar daurin auren ba... Bawanda yasan maganar sai mutane kalilan domin kowa auren sirri ne nima kaina saida aka daura aka sanar dane.
Durkusawa tai kasa hade dasa kafafunta a kasa tana fadin nabeela kiye hakuri nasan nayi laifi kuma bekamata na boye muku ba, amma hakan yazamun dole ne, dan Allah kiye hakuri kuma kisanar da salma dan wallahi banson ta inda zan fara shawu kanta ba dan nayi laifi.
Tsaki nabeela tayi batare da tace komai ba, sanan tai hanyan dakinta gado tahau ta kwanta.
Ganin haka yasa Muneera tabi bayanta, zama tayi kusa daita tana fadin nabeela nasan dole kiye fushi dan zakiga kamar.....
Bata karasa magana ba nabeela ta daga mata hannu kana tace karki damu aidaman haka rayuwa take sai yanzu nake yarda da maganan salma da take cemin kinga Muneera shegen wayau ne daita bata fada mana sirrinta saidai mu taji namu, Kalmar nan da salma ta fada tamin ciwu har fada mukai saida muka kwana daya bama magana....
Ashe gaskiya ta fada sai gashi gaskiya tayi halinta yanzu, Muneera a daura miki aure shine baki sanar damuba saboda mu mugaye ne karmu kashe miki aure ko mu lalata abun... Mudai Allah yaga zuciyarmu da zuciya daya muka zauna dake aniyar kowa ta tabishi.
Sake tashi nabeela tayi tafita a daki wani daki tashiga sanan tasa key koda Muneera tai knocking taji budewa ganin haka yasa ta kwashi iv dinta sanan ta ajema nabeela guda ashiri koda zatai inviting wasu
Rai a bace Muneera tabar gidan nabeela.... Itama nabeela ranta yayi matukar baci, tana kwance saiga salma na kiranta.
Hello nabeela turamin iv din Muneera ta WhatsApp mana
Tsaki nabeela tayi sanan tace ki kirata ta miki sending da kanta, karda kisakemin maganan wata Muneera domin nacireta a list din kawayena.
Maganar nabeela yaba salma mamaki cikin mamaki tace nabeela meyafaru kuma?
Anya daka bakin'ki maganar nan tafita, meya hadaki da Muneera ba dazu tana gidan kiba?
Tsaki nabeela tayi sanan tace meye amfanin zama da kawar dazata daukeki tamkar maqiya kike a gareta?
Meye amfanin zama da kawar da bata yarda dake ba?
Meye amfanin zama da kawar dazata miki laifi basau daya ba basau biyu ba basau uku ba kuma aduk lokacin data baki hakuri zaki fahimce ta amma da itace bazata taba fahimtar kiba?
Salma ce ta katse nabeela daciwa Kawata gaskiya dakajin kalaman'ki ba karamin bata miki rai Muneera tayi ba, amma hakuri zakiyi muda muke rugan Allah yasa zumuncin'mu har aljanna firdausi, ne basaima kinsanar dani abinda ya hada kuba kawai inaso kiye hakuri itama zan kirata.
Murmushi nabeela tayi sanan tace wallahi karki kirata rayuwace daman ance muji tsoran kawayan university haduwan campus rabuwan gate sai menine?
Salma ce tace a'a nabeela kidaina fadan haka Muneera bata cancanci ai irin wanan rabuwan daita ba domin kawace ta gari, wace take kokarin dawu damu hanya aduk lokacin da muke saban Allah, ta taka rawar gani a rayuwarmu bamu taba magana daita munjishi a wani guri ba tana da sirri.
Nabeela ce ta katse salma daciwa ummusalma nifa bance ki rabu da Muneera ba dazakina kawumin wasu magana, idan baki mantaba aidaman tare na sameku todan haka niban isa na rabaku ba, nidai ra'ayina na fada miki kuma bazan canza ba
Daka karshe inaso kisani ashe an daura wa Muneera aure ton lokacin da tace mana anyi engagement dinta ashe karya take mana aure aka daura mata... Kinji abinda ya batamin rai har nake furta munanan kalamai akan Muneera, kiye tunani salma idan ba ta daukemu mugaye ba metake nufi damu?
Maganar nabeela kamar saukar aradu tazuma salma.
Keep following me i need more and more comments read and shareπππ
ππππππ
*ZAMAN HOSTELπ*
πππππ
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMAπ₯
DEVOTED TOππ»
(YUSUF)π
π
Ώ57-58
Maganar nabeela kamar saukan aradu tazuma salma, dasauri tafurta saboda Allah nabeela?
Ahhh daAllah kicemin wasa kikeyi?
Nan nabeela taima salma bayanin duk yanda sukai da Muneera, saida salma tagamaji sanan tace lallai dole kihau dokin zuciya aigwara ke kinsan nafiki zafin kai.
Kudina yahuta kinga ba maganar siyan wani anko daman am not sure kozai yarda nazu bikin
Dariya nabeela tai sanan tace atoh gwara dai da kika fahimce abinda nakeso na fada miki ta mugun raina mana hankali ko kafata tabar gani a bikin amma zan tura mata da text na sanya alkhairi
Daka dayan bangaran salma tace nima haka zanyi kowa.
Itakam Muneera rai a bace takuma gida tasu taje tai raban card daman nabeela zata roga ta rakata amma ga yanda suka kare da nabeela shiyasa bata wuce koina ba takuma gida.
A tsakar gida ta iske inna talatu
Cikin mamaki inna talatu ta amsa sallamarta sanan tace Muneera harkin dawu daka raban katin?
Zama tai kusa da inna hade da cire gyalanta tana fadin gidan nabeela naje kawai banfara rabon ba ne wallahi dukna gajine bazan iyaba, ajema inna talatu katin tai sanan ta shige daki
Harta shiga daki kallonta inna take sanan tace lallai ai hakuri zakiyi dole kibi kawaye da kati har idan kinaso suzu bikin, Muneera najin abinda takeciwa amma batace komai ba.
Kwanciya tayi hade da lumshe idonta sanan tace menine laifina anan?
Nabeela kiye hakuri dan Allah.
Wayarta ta dauka hade da kiran salma, kusan 7missed call bata dauka ba
Salma na kallon call din taki dauka a fili tafurta mekuma zakicemin
Saida taga ta dameta da kira sanan ta dauka
Hello
Muneera ce tace salma ina kika shiga inata kira baki dauka ba
Oh sorry abinda kenan salma tace
Yanda Muneera taji