Showing 33001 words to 36000 words out of 68402 words

Chapter 12 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE BY RAHEEMA.txt

RAHEEMA   

20 Jul 2024

21375

girmana da mutuncina da arziki ki tsaya a kaina kina dakamin tsawa, karasa maganan yai daciwa bari kiji nafada miki wallahi, wallahi, wallahi banyarda kije bikin ba yana karasa magana yadau key mota zai fita




Shan gabanshi nabeela tayi hade dasa hannu biyu a waist dinta sanan tace dama haka namiji yake?
Wallahi kabani kunya danasan haka halinka yake da banyin kuskuren auren kaba




Nunata yai da key din mota yana fadin karda ki manta taimaka miki nai na aureki ina sane ban mantaba wane dan iskan kika bama budurcinki acan titi nikuma na taimaka miki na aura raguwar titi, aikinga dole nadinga miki kulle gudin karki koma ruwa a kawumin dan shege dan wane a sunan dana... dan haka babu wane kaduna daza kije.




Hawaye kezuba a idonta hade dawani irin baqin ciki zuciyarta cike da dana sani akan rayuwar datai a baya shiya mamaye mata zuciya lokaci daya takasa furta wata koda kalma daya ce.




Kauciwa yai zai wuce ta gefenta tare shi tayi hade daciwa idan ne yar iskace kaima dan iskane dukda kana tagaman bakai kai disvirgin dina ba, na tabbata Allah kadai yasan yaran mutane daka bata sai yanzu nake yarda da maganan matarka. Bata karasa magana ba ya hankada ta gefe kan kujera ta fada tim.




A tsawace yadu6eta yace ne zakima rashin kunya yar iska mara tarbiyya wace bata fito gidan mutuncin ba wacce bata samu tarbiyya arziki ba iyaye sunyi sake kin lalace kinzama karuwar gida.




Be karasa maganaba ta daukeshi da mari har guda biyu kana ta nunashi da yatsa tana fadin akule dinka niba irin macen dazata dauki raini agun na miji bace, karda ka kuskura kasa iyayena a cikin zaginka domin basa da laifi ko kadan akan lalaciwan tarbiyya ta, duk abinda na aikata sanadin *ZAMAN HOSTEL* ne karasa maganan tai da kuka.




Saboda takaici dakuma mamaki Alhaji rige kumatun'shi yayi yana kallon nabeela domin ya manta rabon da'a mareshi tabbas yakamata yadauki babban mataki a kanta, fincikota yayi sanan yashiga dukanta kuka take tana ihuuuuuu dukanta yake hade da takata yana fadin lallai kincika karuwa kin zageni na daga miki kafa batare dana dauki matakiba wato shine kika mareni saboda rashin tarbiyya zaki nunamin halin yan tasha, da mutuncina da arzikina kinyi kadan ki wulakantani ayau idan naga dama zan aure irinki uku




Dakyar nabeela tasamu ta gudu. dakinta ta shiga hade dasa key jingina tayi a jikin kofa hade da sulalewa kasa tazauna kuka takeyi daka daki tana jiyu sautin muryanshi da yake dura mata zagi, saida ya zageta iyasan ranshi sanan yafita.






Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




*ZAMAN HOSTELπŸ’ž*




πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




STORY
AND
WRITTEN BY


RAHEEMAπŸ”₯


DEVOTED TOπŸ‘‡πŸ»
(YUSUF)πŸ’‹




Dedicated to *UMMIE JAURO* yar amanan Raheema kenanπŸ˜ƒ
Ina miki fatan alkhairi tare da godiya mai dumbin yawa Allah yabar kauna tawanπŸ™ŒπŸ»






*YAR ZINA CE*
(Kaddarar Iyayyena)


Story and written by
*MUNEERA*

Masoya karda kubari a baku labarin book din nan wanda zai fito nan bada dadewa ba ya kunshi abubuwa da yawa sanin kankune marubuciyar tana da hazaga da basira karda ku bari a baku labarin karda ku manta da sunan *YAR ZINA CE*
(Kaddarar iyeyyena)






πŸ…Ώ43-44




Kawayenta yan kai amarya su biyar ne daka Muneera sai kareema a cikin yan school dinso, sai wata childhood friend dinta ramatu sauran kowa duk cousins dinta ne




Yan'uwa da abokan arziki sunyi mata nasiha sossai, bayan anfito daita daka dakin daddy gurin mummy aka nufa daita




Kanta a sunkuye hulan alkyaba dake sanye a jikinta shiya rufe mata fuska
Allah yasanya miki albarka nabeela, duk wane abinda yakamata nafada miki yan'uwa da abokan arziki sun fada miki, amma bazan gajiya gurin fadamiki kiye hakuri, kiye hakuri, kiye hakuri, rayuwar aure tabbas saida hakuri koda saurayi kika aura balle kuma mai mata, idan kina niman soyayya mijinki to ki kula da yaranshi ki rigeso da zuciya daya karda kizama mai yawan complaning akan komai ki iya harshenki kizama mai tauna magana kafin ki furta. Allah yayi miki albarka tashi kitafi.




Kuka nabeela tasa hade da rungume mummy itama mummy kuka takeyi duk yanda taso ta daure ta gagara, haka dai aka lalashi nabeela sanan aka fita daita




Bawanda zai kwana a gidan amarya, tsofafin da suka kawu nabeela sukam sunkuma gida, kawayen amarya ne sukaqi tafiya sai anyi siyan baki zasu tafi... Shiru shiru har shadaya da rabi ba ango ba alaman'shi, Muneera ce tadau wayarta hade da rubuta sanan ta migama nabeela
Nabeela kinga haryanzu angon naki yagi zuwa gashi dare nayi...




Bayan ta karanta saita rubuta wallahi kowa Muneera aiko idan basuzo ba karda kuje koina aiwanan wulakancine ko zaki kirashi?




Kiranshi Muneera tayi a waya ringing daya wayar tayi saiya dauka
Hlo
Muneera daman yanzu zan kiraki, kufito waje na sallame ku, kindai san niba karamin mutum bane kuma wanan bashine aure na nafarko ba, saboda haka kufito waje na sallame ku, kashe wayan Muneera tayi batare da tace komai




Nabeela ce ta kafeta da ido, maida hankalinta tai gurin sauran kawayan sanan tace uhmmm yan mata ango na waje yace mufita zai sallame mu, tashi sukai suna fadin duk zaman damukai wato bezu da abokai ba uhmm lalle




Fatan alkhairi sukaima nabeela sanan sukai waje, suna fita Muneera ta dube nabeela tace to Qawata Allah ya bada zaman lafiya ina miki fatan alkhairi, Allah ya kauda duk wane sharri dakuma tashin hankali a cikin zaman auren ki, hunging dinta nabeela tai tana fadin Ameeen Muneera nagode sossai, Allah yasaka miki da alkhairi yabaki miji nagari.




Ameen nabeela sakene natafi
Kuka nabeela tasa sanan tasaki Muneera hannunta ta rige tana kuka bata fuska Muneera tayi hade da kallon kwayar idon nabeela hannu tasa ta share mata hawaye kana tace kukan kum na menine Qawata?
Aimuna tare, kuma nasan ba kukan fargaban first night bane🀭




Tana karasa maganan tafita a dakin cikin sauri, mijin nabeela suka tarar zaune a mota 30k yabasu sanan yasa a maidasu gida, amsan kudin Muneera tayi batare da tace komaiba a gabanshi ta migama ramatu tana fadin gashi ku raba.




Komawa tsakiyar gado nabeela tayi tazauna veil din kayanta tasa ta rufe fuskarta da yake ta canza kaya, tana zaune taji an bude kofa da sallama yashigo game da zama akan gadon ledojin hannun'shi ya aje a kasa




Amaryata yau Allah yayi andaura aure gani ga nabeela a matsayin mata da miji, bude fuskarki mana rufe fuskar na menine?
Daga veil din tayi ta bude fuskarta yauwa koke fa abinda kenan ya fada tashi yai tsaye yana fadin




Kiduba ledojin nan akwai kaza sanan akwai abinci, akwai drinks da kifi, kisa wane abu a cikin ki nasan bakici abinci ba barinje na watsa ruwa, bata amsa shiba harya fita.




Yana fita tasauko daka gado hade da zama a kasa, tagume tayi tana fadin Allah sarki ton ba aje koina ba zancan Muneera sunfara baiyana tabbas sai yanzu na yarda da takeciwa




Budurcin ya mace budurwa yafi zinare martaba da muhimmanci haka kuma babban kaddarace, wanda yana tare da riba, matsayi dakuma yarda, da ban zubar da mutuncina ba aida yanzu jikinshi na rawa a kaina hmm karasa maganan tai da shiga bathroom wanka tayi hade da dauro alwala sallah isha'i tayi bayan ta iddar mayuka da tulare mazu kamshi ta shafawa jikinta rigar bacci tasa wanda batakai gwiwa ba siririn hannu gareta bata boye komai




Zama tai hade da janyo leader kaza vita milk ta aje a gefe sauran abubuwan kuma tasa a fridge, hankali kwance tafaraci tana korawa da vita milk dinta.




Tana zaune yashigo dakin farar siglet da boxers ne a jikinshi washe baki yai yana fadin wow kinga yanda kikai kyau, murmushi tai hade daciwa Allah?
Ahakan?
Bakajin yunwa ne?
Alhamdulillah a koshe nake
Ok




Bata cinye kazan ba hakan yasa tasa sauran a fridge, brush tayi sanan tafito a kwance ta same shi a gado, a zuciyarta tace tome bawan Allah nan yake nufi?
Bazamuyi sallan godiya ga ubangiji ba ko menine?
Komawa bathroom din tayi alwala tayi tafito




Zama tai kusa dashi hade daciwa swrthrt nace katashi muyi sallah kor?
Mugodema Allah daya nuna mana ranan nan, tashi yai yazauna yana fadin kuma hakane




Bayan sun iddar da salla kowa kwanciya yayi, itadai nabeela idonta biyu tana jira taji ya tabata amma shiru kusan 30minutes, uhmm watakila bayau zai kusance niba, tonda yasan yanda honeypot din yake yasan test dinshi... A haka bacci ya dauketa zuciyarta cike da tunane iriri




*2:30am*
Da misalin karfe biyu da rabi na dare tayi nisa a bacci taji radadi'radadi a kasanta kamar mutum ya danneta, bude ido tai tana fadin waiyo Allah na, kasa tashi tai




Dasauri takai hannunta kasan hq dinta rige kpomo dinshi tai tana fadin haba Alhaji menine haka?
Abu kamar fada ba romancing aisai naji ciwu gashi ina tsaka da bacci, hannu yasa yajanye hannunta kana yace babu ciwan daza kiji karki manta keba budurwa bace




Hannunwan'shi biyu yasa ya rige hannayanta sake bude mata kafa yai yana fadin ki bude kafafuwanki, saboda takaici nabeela kasa magana takai, da karfi ya shigeta




Assssssh nashiga uku nafada maka zakajimun ciwu a matse nake nasha magunguna, shikam ko a jikinshi aiki kawai yakeyi, ita kowa rintse ido tayi hade da cizan lips dinta saboda zafi takeji




Kusan 20minutes haryanzu abu daya akeyi, a gajiye nabeela tace wai haryanzu bakai realesing bane?
Be tankata ba
A zuciyarta tace duk yanda akai maganin maza yasha ina yake dadewa haka niyau nashiga uku




30minutes yai sanan ya rabu daita komawa yai ya kwanta yana nishi itama nabeela nishin takeyi, boobs dinta yasa hannu yana shafawa tashi yai zaune hade daciwa gyara kwanciyarki
Cikin bacin rai tace kamar yaya fa?
Ina nufi zamu canza style ne
Tsaki tai hade daciwa nikam wallahi nagaji kusan minti talati ana abu daya na tabbata kajimin ciwu sanan kuma yanzu kace zamu sake gaskiya ka hakura




Banason gardama nace ki gyara kwanciyarki kor?
Turo baki tai hade daciwa nikam nagaji ka kwanta nayi romancing dinka kawai




Sake hawa kanta yai yana fadin sex nakeso ba romance tonda bakijin magana ai shikenan da karfi ya shigeta
Wasssssssssssh Allah na
Dasauri ta bude kafa tana fadin nashiga uku




10minutes yai sanan ya rabu daita komawa yai ya kwanta yana sauke numfashi, bude kafa nabeela tai kamar Dan kaciya tana nishi hmmm hmmm hmmm




tashi tayi tana dingisa kafa harta karasa bathroom, tsarki tayi da ruwan dumi sanan tadawu da kwanta




Hmmm naga takaina yau wallahi mutumin nan yajimin ciwu har idan haka zai dinga shigata wallahi akwai matsala babba, tsaki tayi gani tai yakoma bacci, a fili tafurta tabdijam
Bacci ma yakoma batare daya tsabtace jikinshi ba






Koda gari ya waye nabeela bata nuna mishi bacin ranta a fili ba, da misalin karfe goma na safe zaune nabeela take a parlor cikin dinkin riga da zani na atamfa fuskarta babu kwaliya tura kafa daya kan daya tai tana kallon tv.




Saiga Alhaji yafito sanye cikin manyan kaya kallon daya tai mishi sanan ta dauke kai, gurinta yanufa
Amarya nizan fita
Fuska a hade tace saika dawu
Saina dawu kawai zakicemin ba rakiya
Migewa tai hade da shigewa daki batare data tankashi ba




A bangaran salma kowa hankalinta a tashe yake domin mama tasanar daita an tsaida ranan auren ta wata daya akasa, dan yaron abokin baba zata aura wato najib dama yataba ciwa yana son salma ba sonshi take ba hakan yasa yafita harkanta.




WANINE NAJIB?
Najibe Muhammad Munnir shine cikaken sunan'shi haifafan garin Kaduna ne mazaunan Marafa, black beauty ne yana da kyau daidai gwargwado da mahaifinshi da mahaifin salma abokanai ne sossai ta sanadiyan kasuwanci Allah ya hada jininso har suka shaqo da juna haka, shekaran najib talatin da uku bashi da mata aikin banki yakeyi, bayan haka yana business.




Ton daka lokacin da salma tai laifi baba yaketa tunanin da wanda zai hadata, ya nime shawaran mama saita sanar dashi ai najib yataba ciwa yanason salma shekara biyu da suka wuce a wanan lokacin yaya sa'ad ne ya dakatar dashi yace mishi bata isa aure ba tukunna.




Aiko baba yaji dadin maganan hakan yasa yasame mahaifin najib yasa aka tambayar mishi ko haryanzu yanason salma?
Najib ya amsa nan baba yace to shikenan zai aurar daita ne dan yaga tafara tsayawa da samari karda su lalata mata tarbiyya abinda kenan baba yace muso.




Hankali a tashe salma tasanar wa Muneera halin da take ciki
Shiru Muneera tayi nadan wane lokacin sanan tace salma ai gata sukai miki karda ki tada hankali ba abinda yafi zaman aure dadi gwara kiye auren'ki wallahi ki kwantar da hankalinki a hankali zaki fara sonshi kinji




Hmmm Muneera ba wanan bace matsalata, karda ki kashe barin kira nabeela sai muyi magana gaba daya. Bawane bata lokaci nabeela tadauka




Amarya
Hehehehehe na'am sunana kenan
Muneera ce tace shegiya kefa baki da kunya harda amsawa
Hahahaha aiko naji dadin call dinan gwara data hadamu, Muneera ton randa kuka kawune baki sake zuwa ba kin kyauta?
Kiye hakuri nabeela ina nan zuwa
Muneera ce tace ke shawarar'ki muke nima kinji kinji..... Abinda yafaru




Gaskiya salma namiki murna duk dadai bansan najib dinba, but hakuri zakiyi baki da yanda zakiyi nan gaba zaki so shi kiji dadi tonda shi yana sonki salma.




Nabeela ba wanan bace matsalar kema kinsan niba virgin bace am scared karya gane?
Dariya nabeela tai kana tace amma wallahi ke banza ce kin manta da maganin mata ga maganin matse maso kyau wanda koshi maye ne beisa ya gane ba




Muneera ce tace ummusalma kenan lokacin da kika zubar da mutucinki a titi baki tanajin komai ga irin wanan ranan ba?
Aina zata kin shirya mata karda kin manta kefa kikacemin virgin or disvirgin it doesn't matter nowadays mutum yasamu mai sonshi tsakani da Allah kawai.




Naga dai kinsamu mai sonki tsakane da Allah to menine na tada hankali?
Nabeela ce ta dakatar da Muneera ta hanyar fadin
Haba!
Haba!
Haba!




Muneera meyasa kike kokarin saka mata baqin ciki?
Meyasa kike haka?
Mafita take nima fa?
Da mamakin sai taji salma tace nabeela rabu daita, dariya tayi sanan tace tabbas nafada haka kuma haryanzu ina nan akan maganata no one figures out about first night nowadays kawai munafukai ke raba aure da yan baqin ciki, virgin or disvirgin it doesn't matters what matters kawai kisamu mai sonki tsakani da Allah that's all.




Na maimaita abinda nafada miki muneera abinda yasa kikaga nadamu saboda maganin karin ni'ima kawai ake bane a gabana mai maganin take fadawa aunty saudat tonda ne budurwa ce na ni'ima kawai zansha a matse nake basai an bane na matse ba, kuma kunga bafita nakeba balle nace idan nafita xan siya.




Nabeela ce tace salma karki damu idan Muneera zatazo zan bata wane magani ta kawu miki sunan'shi kinfi budurwa a online naga wata tana talla tace yana matse sossai har wayanda akayiwa fyade sunata siya, naga mutane na yaban maganinta zan siya miki, sanan zan hada miki dawasu. ne ban mayi amfani da maganin sossai ba kinsan nida angon nawa munsan kanmu.




Tohm nabeela nagode
Muneera ya kikai shiru?
Uhmmm aiwanan maganan ta manya ce shiyasa nai shiru
Dariya sukai sanan salma tace kedai kika sane, yaushe zakizo ma?




Sai bikin ya rage 2weeks insha'Allahu. nabeela kuma sai ya rage 1week
To shikenan Allah yakaimu
Da ameen suka amsa
Kar card dina yakare sai anjima nagode




Waya Muneera takeyi da alama da mansur takeyi
Qalbi ina jinki kikace zakije biki Kaduna
Eh herty ummusalma ce zatai aure
Allah ya bada zaman lafiya zansa fauziyya ta kawu miki kudi nasan zakiyi anko(fauziyya kanwar mansur ce)
Eh akwai anko kam
Sun dade suna waya sanan sukai sallama




Ba karamin gyara akewa salma ba, sai farinta yasake fitowa tayi kyau danko gyaran jikin ya amsheta amma ta rame saboda damuwar da tasa a ranta, haryanzu ba'a bama salma waya ba ita kam ko a jikinta wanda take amfani dashi a boye ya isheta.




Muneera da nabeela suka fitar da anko ta wayan aunty saudat suka turo da picz din, da yake salma ta basu number dinta tace sutura ta WhatsApp dinta kawai.






Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




*ZAMAN HOSTELπŸ’ž*




πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




STORY
AND
WRITTEN BY


RAHEEMAπŸ”₯


DEVOTED TOπŸ‘‡πŸ»
(YUSUF)πŸ’‹




```Dedicated to my muneera wanan page din nakine my Muneera kece kika bane goyon baya hade da karfin gwiwa rubuton littafin'nan, godiya nake sossai alherin Allah yaisar miki har kan gadon baccin ki🀝🏻```




πŸ…Ώ29-30




Rolling eyes dinta dinta tayi sanan tadau rigarta tasa tana fadin Allah sarki, Allah yakawu yara nagari karka damu Allah yana sane dako.
Da Ameen ya amsa.




Shagowa mai karfine yashiga tsanin nabeela da Alhaji shehu tabbas da gaske yake aurenta yakeso yayi duk watsewar da sukeyi a titi ganin dukiyar daya tara yasa ra'ayin nabeela yafara canzawa ayanzu tanaji zata iya auren'shi.




Zaune suke su uku suna hira shoulder Muneera ta dafa kana tace Kawata aje wayarki nabaku labari, hankalinso suka maida kanta lumshe ido tayi sanan tace nidai a gaskiya na yanke shawaran yin aure yanzu.




Murmushi Muneera tayi sanan tace are u serious nabeelah?
Zaro ido waje salma tayi hade dakumawa kusa da nabeelah tana fadin jokes apart kawata dagaske kikeyi?
Hhhhhhhhhhhhh wallahi dagaske nakeyi aure xanyi salma bazanyi wasa da damata ba karya kufcemin Dan yana da masifar kudi


Keee wanine shi?
Yakuma sunanshi?
Smiling tai sanan tace saurin me kikeyi salma bawane bane face Alhaji shehu
Atare Muneera da salma suka zaro ido suna fadin Alhaji shehu😳




Muneera tace haba nabeela yaza kice mana shehu zaki aura mutumin da kuke watsewa a titi haba, kallon nabeela salma tayi kana tace keee saurin me kikeyi da kikeso kiye aure idan sha'awace ke damunki kina da masu biya miki bukata baki da matsala tanan bayan nan kuma naga ba abinda kika nima kika rasa nabeela bazan taba iya auren namijin daya sanni a waje ba domin koda na aureshi zargi zai shiga tsakanin'mu.




Muneera ce ta dura daciwa aikam ki rufa wa kanki asiri Dan irin aure nan baya lasting kin nuna wa namiji keyar mutunci ce ya aka kare kuma kinga yana da mata I swear to God one day she will mock you
Murmushi nabeelah tai hade migewa tsaye tana zagaye daki, Muneera salma bazaki gane komai ba ne naga abinda nagani kudi yake dashi kamar basa wahala ya mutse fuska tai sanan tace matarshi kuma ba matsalata bace domin a tafin hannuna take




Yaranshi hudu pha duk naga hotanso ayau idan naso na rabashi da matar zan rabasu kawai dai ina tsoran Allah ne amma dukda haka sainaje gurin mallam, na fahimce abinda kike nufi nabeela zuwa anjima ki shirya muje gurin mallam kallon Muneera sukai sai danna waya take Muneera meye shawaranki murmushi tai kana tace Allah yasanya alkhairi Kawata abinda kenan zance.




sunfara exam karatu sukeyi sossai by 12am suka dawu daka class kowa gadonshi yahau ya kwanta saboda gajiyan da sukai, bude ido

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login