Showing 36001 words to 39000 words out of 68402 words

Chapter 13 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE BY RAHEEMA.txt

RAHEEMA   

20 Jul 2024

21377

Muneera tai saboda karan camera ta takeji nabeela ce ke snapping Boobs dinta hmmm abinda kenan Muneera tace Dan bayau tasaba ganiba.




Waya tafarayi da alama da shehu takeyi daka cikin wayan taji muryan mace naciwa Alhaji kusan sha biyu da rabi haryanzu kana waya dakazu ka kwanta, jitai yace jeki kwanta ganinan zuwa akan wane business muke magana itadai nabeelah shiru tayi a hankali yace mata baby muyi chart please sai kinyi hakuri pha. Da Ok ta amsa shi




Room yakuma kwanciya yayi yana chart da nabeela matarshi kuma tana gefe da alama tayi bacci.




Aje wayarshi yayi batare daya fita a chart dinba dasauri yashiga toilet da alama a matse yake yana rufe kofa matarshi mai suna maimuna ta dauki wayar aiko tayi sa'a wayar bata shiga lock ba nude picz din nabeelah tafara cin karo dasu dasauri taduba profile photo din nanta kare mata kallo jitake zuciyarka na zafi kamar zata fito waje a fili ta furta dame na rage Alhaji menine bana mishi wane irin maganin mata bana sha dukdan yazama nawa nikadai.




Motsi da taji da alama zai fito yasa tai saurin komawa ta kwanta kamar tana bacci, daukar wayarshi yayi picz din da nabeelah ta tura mishi yafara kallo take anan kpomo🍌 dinshi ta mige voice note tamishi tana fadin




Babyna kaganso nayi missing dinki gaskiya kayi ka aurene yakamata ace kamar wanan lokacin munatare cikin sanyi murya tai magana, batare dayasa earpiece ba yai playing voice din amma yarage volume, maimuna najin komai wasu hawayene suka fara zuba a idonta, maganganun batsan da nabeela take mishi tune sha'awarshi ta motsa chart yake da hannu daya dayan hannun'shi yasa ya juyu da maimuna yanda zatana facing dinshi hannu yasaka cikin rigarta yana wasa da boobs dinta.




A cikin zuciyarta ta furta lallai namiji Dan iska ne wato wata banza can ta tayar mishi da sha'awac saikuma ya kwantar daita a kaina take anan zuciyarta tafara kintsa mata mugun tinane amma da yake tana da matukar wayau gakuma hakuri saita suma karanta innalillahi waina illaihi raji'un bataso ta aikata wane Abu dabe kamataba




Bude kafarta yai yana kokarin saka kpomo dinshi dasauri ta hade kafarta hade da tashi zaune fuska a hade yace mata meye haka kuma?
Itama hade fuskar tayi sanan tace yaza'ai kayi sex dane batare da munyi romance ba, ciwu kakeso kajimin wallahi Alhaji ka canza daba haka kakeba hannu takai takamu kpomo dinshi jitai a jiqe murmushi tayi sanan tace kasha maganine ko mene? dan badane kai wasaba dahar abun yatashi haka yana bukatar sex.




Bata karasa magana ba ya kwantar daita ta karfe gani datai idan bata bashi hadin kaiba to tsab zai shigeta ta karfi da karfi tafurta Alhaji ka dakata Dan girman Allah cikin fushi yafara masifa kefa matatace aduk lokacin da nake da bukatarki zan kusance ki meyasa kike kokarin canza hali to wallahi baxan daukaba a gobe idan naga daman auren mata uku zan auro. Yana karasa maganan yasauka a bed din toilet yashiga da alama tsarki yayi kaya yasa hade da daukar key din mota yafita, dasauri tabi bayanshi tana fadin kayi hakuri dan'Allah yanzu daka fita Ina zakaje kota kanta bebi ba yafita daka gidan






Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




*ZAMAN HOSTELπŸ’ž*




πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




STORY
AND
WRITTEN BY


RAHEEMAπŸ”₯


DEVOTED TOπŸ‘‡πŸ»
(YUSUF)πŸ’‹












πŸ…Ώ47-48








Saida y zageta san ranshi sanan yafita, kuka takeyi sossai zuciyarta tai mata kunci zunbur ta mige tsaye hade da nifan wardrobe dinta, kayanta take wurgawa kan gando saida tafito da kusan rabin kayan sanan ta dauko trolley dinta tafara sakawa a ciki batare datayi folding dinso ba, saka kayan take hawaye nazuba a idonta tana fadin bazan zauna dakaiba koda kowa kai millionaire ne, bazan dauki cin mutunci ba gidan mu zan kuma.




Tagama shirya kayan tsaf. taji wayarta na ringing gurin wayar tanufa, WhatsApp video call ne
Hawayene yazuba a idonta a fili tafurta ashe nabar Data a kunne
Dauka tayi hade daciwa Muneera kana ta fashe da kuka.




Kwance Muneera take tashi tayi tazauna tana fadin nabeela meyafaru menine?
Kuka takeyi sossai kana tafara mata bayanin abinda yafaru....




Tausayin nabeela yakama zuciyar Muneera cikin tausayi tafurta harda duka tabdi jam..... Amma kuma laifin kine nabeela meyasa zaki mareshi amma wallahi bakida hankali an fada miki ba hakuri ake a zaman aure ba sai menine idan bakizu bikin salma ba kin wani daga hankalinki kamar ya hanaki zuwa makka


Harkina fadamin kin hada kaya zaki kuma gida, watanki nawa da aure dahar zaki fara komawa gida kina kai garan mijinki wallahi nabeela kiyema kanki fada karda kifara daukan kafa kice zaki kuma gida, duk masifan dazaku kwasa karkice zaki kuma gida kuma menine kizauna a dakin'ki, kiye hakuri nabeela.




Cikin kuka nabeela tafurta Muneera wallahi sai yanzu nake regretting zubar da mutuncina danayi a waje, kamar yau kike nuna mana gaskiya amma abun duniya ya rufe mana ido mudai muga jakarmu cike da kudi kuma mu rige iPhone kuma musa gold shine kawai a gabanmu, gashi ton kafin aje koina yafaramin gori karasa maganan tai da kuka




Kiye hakuri nabeela kedai kawai kicigaba da mishi biyayya karda kidamu Insha'Allah zaki samu kwanciyar hankali wasu ma sunayin iskancin da yafi wanda kikayi kamar yanda salma tafada mana a baya, kuma kiga Allah yazaunar dasu lafiya kawai ki dage da addu'a... Yanzu dai kimaida kayanki, idan yadawu kibashi hakuri sanan karda kisake mishi maganan zuwa kaduna, keee ko gida karda kisake ce mishi zakije kiye hakuri kibar fita har zuwa wani lokacin sanan kuma dan'Allah karki fadama mummy kinsamu matsala da mijinki.




Tohm Muneera nagode naji dadin shawaran da kika bani zanyi yanda kikace, kina tare da salma ne?




A'a salma na waje ana mata gyaran jiki
Ok... Sai anjima Muneera nagode sossai
Hmmmmm abinda kenan Muneera tace tare da aje wayarta, a fili tafurta Allah sarki nabeela hmmm duniya kenan.




Kamar yanda Muneera tabata shawara haka tayi maida kayanta tai hade da shiga bathroom tai wanka short gown tasa wacce ta matseta sossai, parlor tafito tazauna.




Da misalin karfi tara na dare Alhaji yadawu gida tonda taji tsayawar motarshi shi, tasake fesa tulare sanan ta fito parlor ta hakince a kujera, guntun rigane a jikinta wacce ko rabin cinyarta bata kaiba ta matseta dam gaban rigan a bude yake nonowanta duk a waje suke nipple dinta kawai rigan ta rufe.




Tana zaune yashigo da yake tonda taji dawuwarshi ta bude kofar, a hanzarce ta mige tsaye hade da amsar jakarshi tana fadin sannu da zuwa sweet heart




Zuciyarshi cike da mamaki yake kallonta domin beye tunanin zai samu wanan tarban daka gareta ba, hannunshi ta rige tana fadin sannu swthrt nasan a gajiye kake muje nai maka wanka.




Gurin dinning tanufa dashi tana ciwa Oh na manta kafiso kafara cin abinci kafin kayi wanka da daddare, zaunar dashi tai a kuje sanan ta dura hannayanta biyu a kafadan'shi, wani irin kallon take mishi na daukan hankali sanan tasa hannu tacire mishi hula tana ciwa sai gume kakeyi yakamata na rage maka kayan jikin'ka, tana karasa maganan tasuma cire mishi daka boxers sai singlet tabarshi. Kujera ta wurga kayan data cire mishi.




Harzuwa wanan lokacin kallonta yakeyi, kitchen tanufa tana fadin barin dauko bowl, tana wuciwa yai murshi a zuciyarshi yace lallai duk irin dukan danai mata amma batai fushi daniba nazata bazan dawu na sameta'ba, gaskiya auren yar bariki yafi.




Tana dawuwa kan kafarshi ta zauna, ajiyar zuciya ya sauke dan wani yarrrrrr yaji har cikin brain dinshi, a cikin bowl ta hada fruit salat din.




Karkada duwanta tai hade da raba kafafunta still tana kan cinyarshi amma saidai ta canza zaman datai, yanzu facin dinshi takeyi sai bayanta daya jingina da dinning wanda yake tareta.




Daka gurin kunnen'shi zuwa fuskanshi tasa hannu tana shafawa hannuwanta biyu tasa cikin siglet dinshi hade da matsa nipple dinshi
Assssssh
Abinda kenan yace
Murmushi tayi hade dayin magana kamar zatai kuka sweet heart dan'Allah ka yafemin akan abinda nai maka dazu da dasafe sharrin shaidan ne bazan sake ba bata fasa matsa nipple dinshi ba.




Tafara weaking jikinshi matsa duwanta yai kana yace na yafe miki nima ai nayi miki laifi kiye hakuri bada son raina na miki duka ba, kiye hakuri dan'Allah, cigaba da matsa duwanwunta yai yana fadin baby wallahi ina sonki ina matukar kaunar'ki da bana kaunar'ki dana sake ki yau.




Har zuciyarshi yaji dadin hakurin data bashi domin a iya zamanshi da uwar gidanshi maimuna duk fadan daza suyi bata bashi hakuri.




Dauko bowl din tayi tana fadin sweet heart nagode insha'Allahu zan kiyaye bacin ranka, a baki take bashi itama tana sha, gani datai ya koshi yasa ta aje dan itama ta koshi




Hannu yasa ya kama nonowanta wanda kadan suke jira a taba sufito waje, kallonso yakeyi. Goga duwawunta tai a dadai saitin banana shi domin taji yanda ta mige tsaye ton zamanta.




Hannu tasa ta rige nononta daya tare da kallonshi kana tace kalla yanda nipple din suka kunbura kaikayi sukeyi, murmushi yai sanan ya kama nonon yana matsawa hannu yasa yana zagaye kan nipple din hade da matsawa a hankali
Wasssssssssssh, uhmmmmmm please ka shamin na matso naji kafara sha, tana rufe baki ya yasa baki yafara sucking nipple dinta.




Hannu tasa tafito da banana shi tashiga matsata up and down up and down, dayan hannunta nakan nipple dinshi tana bashi wani message na daban.




Hannun'shi ta rigo hade da durawa a hq dinta tana fadin sweet heart kaji yanda najiqe kamar an bude famfo, daga duwanta yai sama hade da saka banana shi a hq dinta yana fadin baby bakisa pant ba ashe




Assssssh Aaaaaaaah
Abinda kenan tace sanan tafara sama da kasa da duwanta domin ita take gudanar da aikin, sweet meyasa zansa pant ai idan ina tare dakai pant ba nawa bane




Nonowanta yake matsawa sai sumbato yake yana fadin baby kina da dadi assssssh usssssh wassssh
Ita kam bata fasa up nd down da takeyi ba, cikin jin dadin abun tace sweet heart shamin nono kasan inajin dadin hakan.




Migewa tsaye yai amma still tana magale a jikinshi bananan'shi na hq dinta, yanda kikasan an goya school bag ta gaba to haka ya rigeta, hanyar daki yanufa yana ciwa bari muje daki baby.




Auren salma ya gabato danko yau saura kwana bakwai tonda safe salma take kiran number nabeela amma a kashe saboda salma nabeela ta kashe waya domin batasan mezatace mata ba.... Kallon Muneera tayi rai a bace sanan tace Muneera kinga har karfe biyu yanzu gashi sai kiran number nabeela nake a kashe
Shiru Muneera tayi batare da tace komai ba




Karban wayan hannun Muneera tayi kana tace nifa banson miskilanci mutum yai miki magana kiye banza dashi
Oh kiye hakuri salma kiyeta trying zuwa anjima zai shiga amma bana tinanin nabeela ta taso.




Kunna wayarta tayi domin taima salma text akan bazata samu zuwa ba, tana kunna wayar kiran mijinta ya shigo dauka tayi hade da fadin
Sweet heart
Baby dan'Allah kije gidan maimuna yanzu ummi takirani wai tanata zubda jini
Cikin tausayawa nabeela tace ok barinje




Riga da zanine na swiss less a ajikinta gyale ta yafa hade da daukar jaka dakuma key din mota




Basa dawani nisa duk unguwa daya suke mai gadi na bude mata gate ta danna kan mota cikin gidan, sau daya tayi knocking aka bude mata kofar kamar ana jira ta kwankwasa




Ummi ce ta bude kofar, aunt ina wuni
Lafiyalau ummi
Ina mama naki?
Tana daki bata da lafiya
Gaba nabeela tasa ummi harsuka karasa dakin maimuna




Hankalin nabeela ne yatashi yanda ta ganta cikin jini dasauri tanufi gurinta tana fadin sannu maimuna bari muje asibiti.




Dukda ciwan cikin da maimuna take fama dashi haka nabeela tacire gyale ta taimaka mata tai wanka sanan tanufi asibiti daita.




Tare da ummi suka tafi domin zaso sauketa a school danta dauko kannan'ta




Miscarriage tayi cikin har yakai wata biyar, nan sukai mata wankin ciki, sai gurin karfe shida suka sallame su, koda suka dawu gida nabeela ce ta gyara dakin maimuna inda ta bata da jini domin yanda suka barshi haka suka dawu suka tarar.




Sai godiya maimuna takema nabeela tonda aka daura aurenta da Alhaji bata sata a ido ba domin be hadasu yamuso nasiha ba. Kitchen nabeela tanufa ta daura girki




Ba'a dade ba saiga hanan tazu... gurin maimuna tanufa tana fadin aunty maimuna ya jikin?
Dasauki hanan
Daka kitchen nabeela tafito koda suka hada ido da hanan harara suka watsa ma junanso sanan kowa ya dauke kai.




Gyale ta yafa tana fadin to maimuna Allah yakara sauki dan'Allah kina shan maganin yanda aka fadamiki, nizan kuma gida saikuma gobe idan nashigo
Godiya taima nabeela sossai.




Tana fita hanan ta tabe baki kana tace aunty maimuna kiye hankali da nabeela dan ba karaman makira bace.




Murmushi maimuna tayi sanan tace nidai da zuciya daya nake zaune daita duk wani makircinta ya kare mata can, amma kuma tayimin kokari hanan bakiga aikin datai ba.




Bayan nabeela takuma gida wanka tayi tana kwance a gado takira salma
Bugu daya salma ta dauki wayar.
Magaryaciya harna ganki
Hhhhhhhhhhhhh haba salma ai tonda bakiga call Dina ba kinsan ba maganan zuwa yau.




To yaushe zaki tawu gobe badai next tomorrow ba kor?
Hmmm ummusalma Hussaini, nasan kina da fahimta idan nai miki bayani kuma nasanar dake gaskiyan lamari zaki fahimce ne.




Kiye hakuri salma bazan samu daman zuwa auren kiba
Rai a bace salma tace nabeela kenan ramawa zakiyi kenan?
Dan banzo auren kiba shine kema zakiqi zuwa nawa babu komai nagode sossai aidaman haka rayuwa take tana karasa magana ta kashe wayar.




Sai kiran salma.... Nabeela take amma taqi dauka, hakan yasa ta tura mata text
_Salma please try to understand me bawai naqi zuwa aure ki bane zuwana auren ki tamkar yake da mutuwan aurena, salma zaman hakuri kawai nakeyi domin akwai rashin yarda tsakanina da mijina ko a garin bauchi baya barina fita, koda na sanar dashi maganan auren ki bakiga masifan da muka kwasa ba daka karshe na mareshi shikuma yaimin dukan siya, me kike gani zai faru idan na dauki kafa na tawu Kaduna?_




Koda salma tagama karanta text din sai taji nabeela tabata tausayi a hankali tafurta Allah sarki tashin hankali kenan.. Allah yazaunar dake lafiya nabeela nikuma da nake shirin shiga Allah ya kauda fitina a zaman aure na




Kiranta salma tayi tana dauka salma tace, nabeela naga text dinki karki damu Allah ya shige mana gaba Insha'Allahu zaki samu kwanciyan hankali kamar yanda ko wace mace take samu. Allah yasa haka salma nagode da kika fahimce ni










Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




*ZAMAN HOSTELπŸ’ž*




πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




STORY
AND
WRITTEN BY


RAHEEMAπŸ”₯




DEVOTED TOπŸ‘‡πŸ»
(YUSUF)πŸ’‹






_Allah kacika mana burin'mu ka tabbatar da alkhairi a rayuwarmu kabiya mana bukatun'mu na alkhairi, ka mana tsari da sharrin masu sharri(Ameen)_






πŸ…Ώ53-54






Ranan da Muneera zata kuma bauchi saida tabiya ta gidan salma kafin tawuce, godiya salma tai mata sossai itama Muneera sake bata shawara tai hade da kwantar mata da hankali




Yau satin salma daya kenan a dakin mijinta, amma saidai tana cikin damuwa danko najib ya raba daki daita besake kusantar taba, ton safe idan yafita aiki sai dare yake dawuwa zasuyi hira sama'sama, zaici abincinta amma kwana daki daya daita ne bayayi.




Duniya ta mata zafi ta rasa wanda zata sanarwa halin da takeciki, idan tayi tunanin tasanar wa Muneera saikuma tace a'a yakamata ta koyi rige sirrinta, ita gashi bata dawasu kawaye daya wuce Muneera da nabeela dasu ta saba, dasu take shawara duk duniya sukadai zata iya fadama sirrinta batare data boye musu komaiba...




To Alhamdulillah zuwa wanan lokacin nabeela da mijinta suna zaune lafiya danko ta dauki shawaran da Muneera ta bata ta daina fita ko gida ta manta rabon da taje saidai suyi waya daka karshe ta yanke shawaran daina aiken mai gadi tonda hankalinshi be kwanta da mai gadin ba. saidai takira ummi a waya tazu ta aiketa.




A kwance nabeela take a gado yau da zazzabi mai zafi ta tashi tonda tai wanka ko mai bata shafa ba doguwar riga tasa ta material sanan takuma ta kwanta sai rawan sanyi takeyi.




Dakyar ta dauki waya takira mijinta tasanar dashi, bawani bata lokaci sai gashi yazu, cikin karfin hali ta bude mishi kofa yashigo, hannunta ya rige jiyayi yai zafi rau.




Ganin haka yasa suka tafi asibiti, koda sukaje asibiti ciki take dauke dashi na wata biyu, nabeela sai murna take tanajin dadi shima shehu yaji dadi.




Yau 2weeks kenan da suka kuma school, daka gida nabeela take zuwa takuma, Alhaji shehu saida ya amsa time table dinta kafin sutashi zai aiko driver yazu daukarta, driver ke kawuta kuma shi yake zuwa daukanta.




Kamar kullum bayan sun tashi lectures tafe suke ita da Muneera suna hira, har gurin mota Muneera ta raka nabeela sanan tace tohm nima barinyi gida.




Hannun Muneera nabeela ta rige tana fadin Muneera wai meyasa baki kama hostel ba kina nufi kinbar hostel kenan?




Murmushi Muneera tayi kana tace nabeela ai bazanji dadin zama ba, baki ba salma taya zanji dadin zaman hostel, gwara nadinga zuwa daka gida ina komawa, amma nabar hostel kamar yanda kuka barshi.




Murmushi nabeela tai kana tace hmmm zaman hostel mai koya wa mutum darasi kala'kala mai hada mutane iri'iri, kinga barin tafi saimun hadu gobe.




Tonda salma taji sunkuma school nan ta matsa wa najib akan tanaso taje tai deferring dan'Allah yabarta, haka kowa akayi ranan Sunday ta tafi yace kwana2 yabata ta tabbata ta dawu ranan talata.




A gidanso Muneera ta sauka ranan Monday suka shiga school tare, nabeela nazuwa ta iske salma zaune a gurin zamanta cikin farin ciki tai hugging dinta tana fadin da gaske ummusalma nake gani.




Duk haushin nabeela da salma takeji amma sai taji dadin ganinta itama rungumeta tayi cikin farin ciki, corse mate dinso sai kallonso sukeyi masuyin gulma sunayi.




Zama sukai kana nabeela ta bata fuska hade daciwa salma shine koki sanar dani zakizu?
Bakomai salma duniya batace malama ta manta da dalibanta ba.




Muneera ce tai dariya sanan tace a'a kidai gyara kalaman'ki kamata yai kice duniya batace daliba ta manta da malamarta ba, ai salma ce teacher kece student dinta, kinga inda alkawari be kamata ki watsar daita ba.




Hmm atoh aine nabeela tafi karfina yanzu... abinda kenan salma tace, kutashi ku rakani naje nayi abinda yakawuni dan ayau yakamata nagama komai zuwa gobe zan kuma.




Nabeela ce tace yau bazaman class kenan bari musanar wa classref kafin mufita kinga yasa mana attendance.




Allah ya taimaki salma tasamu tagama duk abinda zatayi, koda tagama nabeela ce tace suje hostel gurin kareema yakamata suje yawu.




A waya suka kira kareema nan ta sanar dasu ai yanzu ba hostel take ba takuma up-campus dukda haka saida suka shiga hostel

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login