Showing 45001 words to 48000 words out of 68402 words

Chapter 16 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE BY RAHEEMA.txt

RAHEEMA   

20 Jul 2024

21379

tana amsa mata dakyar yasa tace baki gane me magana bane?
Nagane mana ba Muneera bace
To shine kike magana kamar bazakiyi ba, lafiya dai ko?
Uhmm karki damu lafiyalau
Tonda Muneera taji yanda salma ke amsa mata waya zuciyarta tace mata duk yanda akai nabeela tasanar daita. Hakane yasa Muneera tace salma nabeela ta fadamiki an dauramin aure?




Nace ta fada miki dan'Allah kiye hakuri kuma ki fahimce ne itama nabeela tayi fushi amma kuye hakuri.




Dariya salma tai sanan tace bakomai Muneera sai yanzu kikaso muji dan haka kidaina bamu hakuri wallahi babu komai idan nace baki bata mana rai ba nayi karya daman haka rayuwa take akwai mutane da muke basu matsayi a zuciyarmu bayan basu dace da wanan matsayinba, Allah yabaku zaman lafiya Qawata bata jirajin abinda Muneera zatace ba ta kashe wayar.




Itama Muneera batai kokarin sake kiran taba, aje wayar tai hade da ta6e bakinta domin lamarin naso yafara bata mata rai sai binso take tana kokari su fahimce ta suna cutar daita da bakin magana, tine zuciyarta ta hartsala taji ranta yabaci a hankali tafurta karda Allah yasa ku hakura... Muneera wata irin mutum ce wace abu kadan ke bata mata rai bata dawuyan fushi amma tana da saurin saukowa.




Sake daukar phone dinta tayi hade da kiran wata childhood friend dinta wato amira tare suka tasu unguwarso daya ton daka primary zuwa ss3 tare sukayi university ce ta rabaso domin kowa da choice dinshi amira BUK kano tasa Muneera kowa ATBU.




Koda Muneera takuma gidan inna talatu amira na kawu mata ziyara aduk lokacin data samu huto.




Bugo daya wayar tayi amira tai picking hade daciwa Besty
Murmushi Muneera tayi sanan tace Besty ya kike?
Lafiyalau yar mutunci dan bazance baki da mutunci ba, ashe zakiyi aure umma tazu har gida tasanar wa mama ashe har aure aka daura shine koki fadamin gaskiya nayi fushi besty
Kasa da murya Muneera tai kana tace Besty kiye hakuri wallahi daman zan fadamiki nan taita bata hakuri harta hakura




Toya maganan anko anya kowa zamuyi dan abun ya matso?
Uhmm duk yanda kikace haka za'ai Besty ai wuga da nama duk yana hannun'ki abinda kenan Muneera tace
To shikenan Besty gobe zanzo saimu shirya yanda za'ai kin raba i.v ne?
A'a ba wace nakai mawa nidai kawai zansa a status dina ina inviting duk friends nawa dan gaskiya bazan iya wani yawan raban kati ba, duk nabi nayi baqi gashi za'a faramin gyaran amarya jibi




Haka kowa akayi the next day dawuri amira tazu gurin Muneera nan suka shirya yanda komai zai kasance tare suka fitar da anko daka nan suka fara bin gidajan kawayanso, ita dai Muneera data gaji barin komai tayi a hannun amira sanan takuma gida.




Kullum sai nabeela taje school amma tanata saka ido ko zataga Muneera amma bata ganinta, ton daka ranan data bar gidanta basu sake waya ba. Gashi duk corse mate dinso sungama sanin maganan auren domin ta WhatsApp ta tura muso kati abinda ke damun nabeela shine datazu school sai aita tambayarta akan maganan auren wani lokaci ta amsa su wani lokaci taja bakinta tai shiru.




Bikin Muneera sai sake matsowa yakeyi danko har ankawu lefe akwati biyar aka kawu wanda cike yake da kaya, akwatinan sunyi kyau purple and white ne.




Shirye shirye akeyi Muneera bata sakebin takan kawayanta ba wato salma da nabeela, yanda sukai mata hakan be mata dadi ba tasan bata kyauta musu ba amma hukuncin dasuka yanke a kanta be dace ba, hakan ya nuna basu damu daita ba, ganin hakan yasa Muneera tasa ma zuciyarta ta rabu da salma da nabeela har idan ba suzu bikin taba kokuma basu kirata sunyi mata Allah yasanya alkhairi ba, domin hakan ya nuna suna mata baqin ciki da auran.




Anfara events amarya tayi kyau sossai wanda fadan hakanma bata lokaci ne, abinda ke bata mamaki shine yanda yan school dinso sukazu mata wasu batai inviting dinso ba duk yawancinso bama magana take dasu ba. Amma hakan ya mata dadi saita anshesu hannu bibiyu




Shirin tafiya dinner akeyi inda dakanan za'a wuce da amarya gidanta, kareema dake zaune a gefen gado ne tace Muneera wai lafiya kowa naga tonda aka fara hidimar bikinan banga salma da nabeela ba?
Murmushi Muneera tayi sanan tace kareema lafiyalau basuga daman zuwa bane kawai




Hafsa kawar kareema ce ta ta6e baki hade daciwa gaskiya basu kyautaba a yanda kika tsaya muso a bikinso ace suqi zuwa aurenki haba!
Kareema ce taima Hafsa wani irin kallo alaman tai shiru da bakinta.




Bayan Abba yagama mata nasiha aka nufi dakin umma daita, zaune take a kasa hannunta umma ta rige sanan tace Muneera karkiyi kuka kinji?
Kinga yanda kikai kyau karki bata kwalliyan da hawaye Allah yayi miki albarka, dan'Allah kizauna lafiya kizama mai hakuri dakai zuciya nisa, wanan halin naki na saurin fushi kiye kokarin ajeshi a gida karki kuskura kitafi dashi dakin miji, Allah yayi miki albarka yata zanyi kewarki karasa maganan tai da miga mata wasu littafi guda biyu tana fadin kiduba littafinan Insha'Allah zaki samu duk wani abinda ya shige miki duhu akan zamantake'war aure.




Kukan zucin da takeyine yafito fili domin takasa daurewa rungume umma tayi sanan tasaki kuka mai karfi, lalashinta umma tashigayi




Motar amarya da ango tasha decoration da flowers, bude mata kofar akayi tashiga daka ciki. Mansur na zaune hannunta ya rige cikin nashi hade da matsawa kana yace qalbe kinyi kyau karasa maganan yai da bata peck a kumatu.




Itama kallonshi take dan ba karamin kyau yayi ba, murmushi tayi batare da tace komai ba.




Anyi sha'ani na gani na fada a gurin dinner danko ango da amarya sun burge kowa duk wanda yaganso sai yace sun dace da juna




Bayan taru ya watse gidanta aka nufa daita.




Salma ce zaune a parlor viewing status din kareema take. videos ne dakuma picz na dinner dariya tayi sanan tace wow ba laifi gaskiya Muneera tayi kyau perfect match ita da mijin sun dace.




Najib na zaune a gefenta tv yake kallo yanzu yafara sakar mata fuska, ji da yayi tace Muneera ya maida kallonshi gurinta sanan yace wata Muneera ke aure?
Badai wace tazu auren muba?




Miga mishi wayarta tayi sanan tace itace duba kaga hutonan bikin, cikin mamaki ya amsa wayar yana kallon picz din a fili yafurta Allah yabasu zaman lafiya yarinyan nada nutsuwa gaskiya. Amma meyasa baki fadamin maganan auren ba




Murmushi salma tayi sanan tace Muneera munafuka ce munafurtan'mu tayi ashe an daura mata aure ton last year bata sanar damu ba sai tacemana engagement dinta akayi. Sai yanzu take sanar damu shine nida nabeela mukace bazamuje auren ba.




Murmushi najib yai kana yace kota'nan zaki gane tafiku hankali banga laifinta ba, amma yakamata ko Allah yasanya alkhairi kuye mata karasa maganan yai da shiga dakin'shi




Yana shiga daki salma takira nabeela
Daukar wayar nabeela tai tana fadin yanzu daman zan kiraki, natura wa Muneera text na fatan alkhairi akan aurenta kema ya kamata kitura mata
Ok to shikenan zan mata yanzu, kinga picz din bikin kowa
Nabeela ce tace Eh nagane tayi kyau gaskiya mijin nata yamin harna kyasa fa




Dariya salma tai sanan tai kasa da murya tace wallahi nima mijin yaimin daman kinsan yana da kyau naga yakara kyau ne, dole ta boyeshi ne wallahi son shi nakeyi
Hhhhhhhhhhhhh shegiya salma snatching zakimin nifa nafara ciwa ina sonshi.






Zaune take a gefen gado fuskarta a rufe bakowa a dakin sai ita kadai danko kawayanta da abokan ango duksun tafi.




A hankali ta bude fuskarta hade da karema dakin kallo murmushi tayi kana tace naga an canza komai na gidan hala daddy ne ya canza mana, Allah yasaka da alkhairi. Motsin da taji yasa tai saurin rufe fuskarta hade da sauke fuskarta kasa.




Sallama yai sanan yazauna a gefen gado hannunta ya rige sanan ya sunkuyar da kanshi yana lega fuskarta yaci sa'a sun hada ido murmushi suka sakar ma juna.




A hankali yasa hannu ya daga veil din daya rufe mata fuska hawaye yagani na gangarowa a fuskarta.




Janyota jikinshi yai yana fadin qalbe meyasa kike kuka?
Keda zaki farin ciki da Allah ya nuna mana wanan rana, dan'Allah kidaina kuka tashi muje muyi salla




Bayan sun iddar da sallah ba yanda mansur beye da Muneera ba akan tasa wani abu a cikinta amma ta nuna mishi a'a ita ta koshi, gani haka yasa yai feeding dinta da kanshi harsai da yaga ta koshi sanan yabarta.




Kayan jikinshi yacire hade da daura towel a waist dinshi, tana zaune gefen gado ta sunkuyar da kanta kasa, kusa daita ya matso hade da migar daita tsaye rungumeta yai a jikinshi yana shagan kamshin tularenta mai dadi wanda yake rikitar dashi.




Necklace din dake wuyarta yacire sanan yacire earring din, daidai saitin kunnenta yafurta yakamata muje muyi wanka saimu kwanta bacci dan na gaji sossai.




Dasauri ta zauna a bakin gado sanan tafara cire abun hannunta da zube batare data kalleshi ba tace nan dakinane kaje dakinka kayi wanka kafin kadawu nima nayi nawa.




Sake dagota tsaye yai hade goshin'so guri daya yai kana yace tare zamuyi wankan.
Noqe kafada tai tace a'a gaskiya nibazan iyaba




Bata karasa magana ba yai kasa da zif din rigarta hade da kwance mata zani a hankali yafurta qalbe amma kincanza kaya bayan mundawu dinner ko naga badashi naganki dazu ba.




Hararanshi tai hade daciwa wanka nayi bawai canza kaya kadai naiba, daga giranshi yai sanan yace kinyi kokari ashe kin dauki maganar hajiya kaka dan inaji tana fada miki wanka sau ashiri a rana.




Daka ita harshi dariya sukayi, pant and Bra ne a jikinta yanzu, tsugonawa tai da niyyan daukar zaninta saiji tayi yadauketa cak a hannunshi yana ciwa babu abinda zaki dauka kibarni na kalla kayana yaushe rabon dana ganso.




Motsi takeyi tanaso ya sauketa yaqi sauketa hakan yasa ta mintsile'shi a hannu
Oucccch abinda kenan yace hade da dakatawa da tafiya.
Suna hada ido ta kashe mishi ido daya hade dayin magana cikin shagwaba
Herty wallahi kunyarka nakeji yaza'ai muyi wanka tare dan'Allah kayi hakuri
Hade fuska yai kana yace shine kika mintsiline karki damu anjima zan rama. Karasa maganan yai da tura kofar bathroom din addu'a yai sanan ya shiga daka ciki




A cikin bathtube ya ajeta yana ajeta suka jiyu ringing din phone dinshi, special ringing tone ne wanda hakan ke nunawa mummy ce ke kiranshi.




Dasauri yafita daka bathroom din yana fadin ina zuwa aiko yana fita itama Muneera taisauri tasama bathroom key.




Hada ruwan wanka tayi tanajinshi suna waya da mummy lokacin daya fara knocking kofar itakam tama fara wanka, tana jinshi yana ciwa qalbe bazaki budemin ba?




Murmushi tayi a azuciyarta tace lallai aikam bazan budeba, ne kunyarka nakeji wallahi yaza'ai muyi wanka tare kodama zamuyi bayau ba gaskiya.




Gani dayai bazata budeba hakan yasa yaja kafafuwan'shi yai dakin'shi, tanaji yafita tafito dasauri, drower ta bude hade da daukan towel ta daura a jikinta, cikin sauri tanufi jakarta peak milk ta dauko sanan ta dauko wani karamin roban magani wanda akayi sealling dinshi da wani karamin cokalin rubber, dasauri ta bude rubber garin maganine a ciki, karamin wuga ta dauka wanda mansur yai amfani dashi dazaici abinci huda gwangwanin madaran tayi ta juye cikin garin maganin.




Cikin sauri ta shanye sanan tashiga bathroom tasa rubber a dustbin, tana fitowa waya tadauka takira sister dinta
Hello anty maryam nasha maganin
Daka dayan bangaran anty Maryam tace yauwa Muneera ai wanan maganin shida yabar jikin'ki sai kin haihu, kamar yanda na fada miki amfani biyu yakeyi
Akwai mallaka a ciki sanan yana saukar da ni'ima batare dawani bata lokaci ba maganin nada kyau sossai.




Godiya Muneera taimata sanan ta kashe wayar, a gaban madubi tazauna wasu mayuka masu kamshi ta shafa ma jikinta hade da dauko wani tulare wanda shima Anty Maryam tace ta tabbata tayi amfani dashi amma guraran da ake shafashi ya banbanta da sauran tularen.




Kadan ta tsiyaya a tafin hannunta saitasa hannu ta dangwala kadan ta shafa a bayan kunnenta wani tasake dangwala ta shafa a kasan nonon'ta haka tasake dangwalan wani ta shafa a cibiyarta sauran kuma daya rage daka matsen duwawunta zuwa cinyoyinta ta shafa.


Mai zaitu ta dauko a gabanta ta shafa zuwa kofar hq dinta sanan ta rufe ta aje, rigar bacci tasa doguwa har kasa mai guntu hannu rigar nada kauri peach color ce




Gado tahau ta kwanta hade dajan bargo ta rufe jikinta




Tana kwanciya ba dadewa saiga mansur yashigo shima kayan bacci ne sanye a jikinshi kwanciya yai yana fadin qalbe badai kinyi bacci ba?
A hankali tafurta herty nayi bacci fa matsawa yai kusa daita hade da rungumeta a jikinshi kamshin tularenta mai dadi yasaukar mishi dawata kasala wace tasa ya saki ajiyar zuciya




Shinshinan wuyarta yashigayi yana fadin qalbe wanan wani irin tulare ne kamshi mai dadi
Batace mishi komai ba juyu daita yai suna facing juna kana yace qalbe zufa kikeyi zafi kikeji?




AC ya kunna yana fadin rigan da kikasa tai miki nauyi dole kiye zufa, hannu yasa ya tattaru rigan hade daciwa kingafa gata doguwa har kasa kamarma tsawan tai miki yawa over size ce




Dariya tai wanda saida yafito fili kana tace Eh naji over size ce gwara nasa rigar mutunci ne ita nakeso karasa maganan tai da murguda baki.




Hannu yasa ya kashe wutan dakin sai blue light na lamp din dake gefe kawai, a hankali yake mata magana a kunne.




Qalbe do u miss me?
Wallahi I rilly miss u
Batace mishi komai ba matsa nononta yai yana fadin qalbe do u miss me?




A hankali tafurta "NO"
Janyota yasa keyi hade dayin kissing dinta kissing dinta yakeyi sossai tine ya tattaro rigarta ya cire saukowa yai yana kissing wuyanta hade dasa harshe yana lashewa dasauri dasauri numfashin Muneera kefita sakamakon abinda yake mata.




Hannu biyu yasa yakama nonowanta yana matsasu cikin wani irin salo na daban... matsasu yakeyi yana wasa da nipple dinta, baki yasa yafara tsotsan nipple dinta numfashi tasauke da karfi hade daciwa Assssssh




Tsotsan nipple dinta yakeyi dayan hannunshi kuma na kasanta yana wasa da clit dinta tine yagama rudata tafita haiyacinta wasa yakeyi daita sossai




Saukowa yai da bakinshi yacigaba da kissing dinta ton daka nipple dinta zuwa cibiyarta kamshin tularenta ke sake daga mishi hankali, bude mata kafa yai hade dasonyin fingeering dinta ta jiqe sossai amma dukda haka dakyar yatsa daya yashiga
Assssh tace cikin husky voice yace qalbe naji kin sake matsewa ne ashe akwai aiki yau.




Fingeering dinta yakeyi yatsa daya yasa mata, duk yanda tasu ta daure ta gagara kukan dadi kawai takeyi, cikin dabara yasake kokarin saka wani yatsan hade kafa tai hade daciwa wasssssh herty akwai zafi one finger is enough please.




Bekulata ba yaciba da fingeering dinta ton tanajin zafi harta dainaji, ganin haka yasa ya yadaina fingeering dinta hawa kanta yai batare daya sake nauyin shiba nipple dinta yashiga sha daka kasa kowa kokarin saita banana'shi yake a hq dinta.












Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




*ZAMAN HOSTELπŸ’ž*




πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–




STORY
AND
WRITTEN BY


RAHEEMAπŸ”₯




DEVOTED TOπŸ‘‡πŸ»
(YUSUF)πŸ’‹














πŸ…Ώ59-60






Bakin'shine ke karantu addu'a saduwa yana gama addu'a hakan yayi daidai da Muneera tasaki wata irin ihuuuuuu hade da farayin bige bige, dasauri ya tashi daka jikinta sanan yasuma tofa mata addu'a, karatun alqur'ani ya kunna a wayarshi harsai datai shiru dan kuka tafarayi hade dawani ihuuu mara dadin ji.




Bathroom ya shiga yai wanka hade da dauro alwala zama yai yana kallonta a fili yafurta meke damun Muneera?
A wancan lokacin danai kokarin kusantar'ki abinda kenan yafaru


*_(Flashback page 17-18, 19-20)_*


A wanan lokacin ba abinda yashiga tsakanin Muneera da mansur domin abinda yafaru a first night dinso shiya faru a wanan ranan, amma sai mansur yabar wa zuciyarshi batare daya fadama kowa ba idan baku mantaba koda Muneera ta farka daka bacci takasa tina komai takasa tina abinda yashiga tsakaninta da mansur hakan yasa tai wanka ta sauko kasa karatun alqur'ani taji yana tashi... Kuduba page 18 danku fahimta sossai idan kun manta.




Dafe kanshi mansur yai yana fadin Muneera aina kika kwasu aljannu? wanda suke hana zaman aure, basasu na kusance ki, matsawa yasa keyi kusa daita addu'a ya tofa mata sanan yaja bargo ya rufeta.




Da asuba ya tasheta dan tayi salla, koda tacire bargon dake jikinta gani tai ba kaya a jikinta dasauri ta rufe jikinta, suna hada ido da mansur ya sakar mata murmushi hade da miga mata towel amsan towel din tai sanan ta tashi






Tonda safe aka aiko da abinci daka gidanso mansur, har suka gama cin abincin Muneera talura akwai damuwa a zuciyar mansur amma yaqi sanar daita.




Zama tayi kusa dashi kamar zata shige jikin'shi cikin sanyi murya tace herty meyafaru ne?
Naga fara'arka ta canza akwai abinda ke damunka.




Shima maida hankalinshi yai kanta kana yace Eh Muneera akwai damuwa a tattare dane, zan miki wata tambaya kidaure kibani amsa




Muneera zaki iya tina abinda yashiga tsakanina dake jiya?
Munyi sex kowa?




Shiru tayi sanan tace a'a kamar bamuyi sex ba nidai wallahi nakasa tina komai, amma meyasa kake tambayata?




Hannunta ya rige sanan yace Muneera bamuyi sex ba, haryanzu ba abinda yashiga tsakanina dake, a wancan lokacin danai kokarin yin sex dake abinda yafaru jiya shiya sake faruwa




Zaro ido waje Muneera tai game daciwa mansur meyafaru?
Meke faruwa dani?




Gani dayai hankalinta ya tashi yace mata Ki kwantar da hankalinki, zamuyi wasa sossai amma aduk lokacin danai kokarin yin sex dake hakan zai gagara nalura akwai iska a tare dake wanda basasu na kusance ki.




Fito da ido tai waje tana fadin nikam bana da aljannu wallahi, murmushi mansur yai sanan yace aiwasu nasu baya bayyana sai sunyi aure kuma menine Insha'Allah zai rabu dake dauko mayafinki muje gurin hajiya kaka ita kadai zata sama mana mafita.




Tsakanin mansur da kaka babu kunya haka yasa yai mata bayanin duk abinda ke faruwa, tafa hannaye take tana salati game daciwa barin muku kwatacan gidan marigayi isah sai kuje can




Muneera ce tace kaka mezai hana muje tare kawai kiye hakuri muje tare




Aiko tare sukaje, gidan talakawa ne sossai tabarma aka shimfida musu suka zauna kafin mallam Umar yafito shi mallam Umar din mahaifanshi da kaka tare suka tashi, malamine daya rasu danshi Umar yacigaba da gudanar da aikin'shi.




Mallam Umar ne yafito fuska dauke da fara'a yana fadin hajiya harnaji kunya inata ciwa zanzo har gida.




Aiba komai ne bagashi nazu ba, Muneera da mansur ne suka gaishe shi, kaka ce ta nunaso kana dace wayanan jikokina'ne Umar.




Duk abinda ke tafe dasu sukai mishi bayani,




Sa Muneera yai tadawu kusa dashi Jan almiski wanda aka hada da magani ya shafa mata a goshi sanan yasa hannu yakama goshin game da fara mata ruqiyya.




Kuka tafarayi mai karfi ganin hakan yasa mallam ya dakata sanan yafara ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login