Showing 60001 words to 63000 words out of 68402 words
tazu karshe Allah mungode maka
Nabeela ce tace atoh nima abinda kenan nace mugodema Allah and then kiye hakuri salma karda ki daga hankalinki akan maganar auren kiye hakuri kizauna lafiya da mijinki tonda yanzu Allah ya karkato hankalinshi kanki baya miki wulakanci koda Amaryan tashigo dan'Allah kizauna lafiya
Ki godema Allah salma ko ada mijinki baya dukanki nikam nazama tanti tamkar jaka nake a gurinshi, jikina duk shaidan bulala ne nan nabeela tashiga bama salma labarin halin da take ciki dakuma abinda Alhaji shehu yai mata inda yanzu zaman gidanshi yafita zuciyarta gaba daya.
Salma ce tace lallai kinyi kokari nikam bazan iyaba wallahi duk kaunan da nake maka dason zaman aure bazan juri duka ba ina dalili.
Amma ke banza ce dahar kika zauna yana dukanki What kind of bankruptcy of mentality is this? Is he the only man in the earth? Why must you reduce youserlf to zero level because you what to be with him nabeela? It's incredible i can't believe it idan akacemin kin zauna namiji ya maidaki tamkar jaka kullum cikin dukan'ki yake zance karyani
Amma shehu bashi da mutunci bashi da imani wallahi karki yarda ki kuma sai kiga Allah yabaki wanda yafishi nabeela ce tace sossai kowa kuma kinga na tabbata bazan samu matsala ba wai kar miji yace niba virgin bace yariga da yasan bazawara ya aura kinga asirina rufe ruf
Salma sauda dama idan nayi tunanin komawa gida saina danna zuciya ta nazauna dan komai wuya dakin mijina yafi zaman gida amma a wanan karon na hakura
Shegiya karma ki hakura ki kuma mana ya kasheki karasa maganan tai daciwa ya labarin Muneera nasan kuna haduwa a school.
Mtsssschew tana nan aiyanzu yanda kikasan bamusan juna ba kowa harkan gabanshi yakeyi abinda munkusa rabuwa karshen shekara zamu gama fa but nizan dawu English tabani c.o
Salma ce tace Allah ya taimaka nabeela bansan inda zansa kaina ba inaso nacigaba da karatu amma ba dama
Nabeela ce tace mezai hana kinime transfer
Eh kumafa hakane ina ganin idan a kaduna ne zai barni nacigaba but kina ganin zasu bani transfer kinsan semeter biyu nai deferring yakamata ace nadawu yanzu
Nabeela ce tace a first semester muke yanzu har idan kina da hanya zasu baki transfer but bazaiyu kisa kd ba saboda KASU state university ne saidai ABU zaria zanyiwa daddy magana yana da hanya zai taimaka miki kisamu transfer din ko 2level suka baki sun taimaka miki but kifara sanar da mijinki tukunna
A haka salma da nabeela sukai sallama
Daddy ne ya sake kiran mijin nabeela akan yabata takardanta idan ba haka ba zaikai karanshi koto nan yashiga bama daddy hakuri yana fadin wallahi yanason matarshi yayi alkawari bazai sake dukan taba har idan yasake dukanta ya yarda a raba auren yanda Alhaji shehu ya tubur'bure yana bawa daddy hakuri hakan yasa daddy daga mishi kafa tare da mishi kasheji idan ya kuskura yasake dukan nabeela koto zata rabasu bazaiyu ya maida mishi yarinya jaka ba.
Kiran nabeela daddy yayi sanan yashiga lalashinta tare da nuna mata mijinta yai ladama tayi hakuri takuma dakinta idan yasake dukanta ta dawu gida zasu dauki tsa'tsauran mataki nan sukaita bata baki akan takuma
Dafarko ta bijire ta nuna sam'sam bazata kuma ba dakyar suka shawu kanta harta amince.
Ranan da nabeela zata kuma da kanshi yazu daukarta sai harara take watsa mishi harda kukanta kafin tafito sutafi danciwa tai tafasa komawa dan hango bakar azaban da tasha a gidan take nan mummy ta lalasheta kana ta rakata har mota
Ko a mota sai hakuri yake bata saida yabiya daita wani store yai mata siyayya mai yawa sanan suka wuce gida.... Horn yakeyi koda mai gadi ya bude gate din nabeela yagani a gaban mota.
Mamakine yacika zuciyan mai gadi a fili yafurta wanan aure kamar auren zo6e duk irin muguntar da yake mata saida ta dawu lallai
Kuka take sai lalashinta yake yana bata hakuri tana sake fashiwa da kuka, rungumeta yai a jikinshi yana fadin Muneera kiye hakuri kidaina kuka kinji ai zamunayin waya dakuma video call karki damu
Cikin shagwaba tace five month fa herty haba, haba herty bazan jure ba. Qalbe kiye hakuri kinji kinsan yanayin aikina babu yanda zanyi nima bason tafiyan nake ba
Bata fuska tasakeyi sanan tace Egypt fa suka turaka zakaje ka hadu da kya'wawan mata ne gaskiya ban yarda ba, tallafu fuskarta yayi yana fadin ki kwantar da hankalinki qalbe babu wata mace data isa ta dauki hankalina ina da kamarki a gida ai babu mace data isa ta dauki hankalina.
Taji abinda ya fada amma saita nuna mishi kamar batajiba haka Muneera take a nata tsarin ba koda yaushe zaki nuna damuwarki akan namiji ba, shafa cikinta tai tana fadin kasan dai unborn baby zaiyi missing dinka ko?
Daga rigarta yai kana yayi kissing cikinta yana fadin kafin nadawu nasan unborn yai girma zanso ganin'ki da ciki qalbe nasan ba karamin kyau zai miki ba
Murmushi sukayi gaba dayanso sanan yashiga kissing dinta.....
Yau aka daura auren najib da amaryan'shi mai suna khadija, an kawu amarya inda kawayanta basu kwana ba. Bayan tafiyarso a parlor najib ya tarasu yayinda yai musu nasiha akan suzauna lafiya
Khadija inaso kidauki salma tamkar yaruwa take a gareki bawai dan bana sonta bane na aureki kokuma ta gazamin tawani gurin inason matata sossai danAllah kuzauna lafiya
Salma ga khadija ki rigeta da zuciya daya, cikin yanga dajan aji salma tace amarya sannu da zuwa karki damu nidai bani da matsala idan kinga ansamu matsala daka wajan kine. Allah ta hada kanmu yakuma bama mijinmu ikonyin adalci a tsakanin'mu
Ita kowa khadija sai kallon salma take ta cikin mayafi tasha makeup ga lalle tamkar itace Amaryan ga yanga da takeyi yayinda take magana hmmm lallai wanan matar yar harkace dole nima na tashi tsaye
Najib yaji dadin addu'a da salma tayi nan ya rufe taron da addu'a inda salma takuma dakinta shida amarya suka nufi dakinshi
Ita kowa salma kayan jikinta tacire hade da shiga wanka koda tafito shirin bacci tayi amma zuciyarta a dagule take kokari take tana danne kishinta kawai.
Harta kwanta saita jiyu kukan amarya dasauri ta tashi tabude kofarta a hankali yanda bazasuji karaba daidai kofar dakin najib takasa kunnenta da yake dakinshi na kallon nata.
Kukan amarya takeji tana fadin waiyo Allah akwai zafi yaya dan'Allah kabarni nashiga uku waiyo Allah na, muryan najib taji yanata sambatu da alama zumar tamishi dadi wasu hawayene suka zubo a idon salma a fili tafurta yasameta a budurwa kenan?
Daki salma takuma hade da kwanciya amma ta gagara bacci saboda haryanzu tana jiyu sautin kukan khadija
Alwala ta daura sanan tafara salla ko zuciyarta zata mata sanyi, yanda taga rana haka taga dare, tana iddar da sallan Asuba bacci mai nauyi ya dauketa.
Najib kowa salla ya kwana yanayi yanama Allah godiya yasamu khadija a budurwa ton a daran jiya yaji sonta da kaunarta ya ninka wanda yake mata ada, shida kanshi yasata a ruwan zafi yai mata wanka sanan ya dawu yacanza bedsheet ya shimfida wani
Zazzabi ne ya rufeta dakin salma yanufa yaci sa'a a bude kofar take akan dadduma yaganta tana bacci hijab ne sanye a jikinta daman tambayarta zaiyi ko tana da paracetamol gani dayai tana bacci yasa ya bude drower da yaga tana aje magani
Yaci sa'a yasamu abinda yake nima nan yakuma kitchen ya hadama khadija tea mai kauri ya soya mata kwai sanan yanufi daki dasu
Najib nafita salma tabude ido danko ton shigowarshi tafarka sai leqe take
Tana kallonshi yashiga daki da try tsaki tayi kana tace ne ina nasamu wanan kulawan a daren farkona... Hmm bazan manta ba a daren farkona mijina ya sakeni hmm ne salma naga rayuwa
Kadan tasha tea din sanan yabata magani tasha kana ta kwanta bacci, shima kwanciya yayi kusa daita hade da rungumeta a jikinshi kaunarta na sake shiga zuciyarshi.
Shiru da salma taji basu fito ba har sha biyun rana hakan yasa tadau kwalliya orange les tasa wanda yake da manyan ado mai zagaye da duwaso inda akai musu ado da brown color kwalliya tayi sossai inda tai dauri mai kyau.
Kitchen tanufa ta daura girki.
Sai wajan karfe daya khadija tafito zuwa wanan lokacin najib yatafi masallaci gaishe da salma tayi nan salma ta amsa fuska a sake tana fadin amarya sai yanzu aka tashi?
Ya gajiyan daren jiya dan nasan mijina jarumi ne ina fatan kinyi gashi da kyau?
Kunya ce ta kama khadija batace ma salma komai ba sai sunkuyar dakai kasa da tayi. Gaba salma tayi tana fadin abinci ya kammala ga shican a dining.
Tohm khadija tace sanan tabi salma da ido a zuci tafurta wanan matan akwai gayu.
salma tasanar da najib yanda sukai da nabeela akan tanaso takuma makaranta, nan yanuna be amince ba tabari zuwa shekara mai zuwa sai tayi jamb ya nima mata KASU tafara daka farko
Babu yanda salma ta iya haka ta hakura ta amince da abinda yace dukda daka farko zata fara taji dadin hakan yafi ace tana zaune gida ba karatu.
Tonda nabeela takuma gidanta wani irin kulawa na daban mijinta yake bata kamar sanda take amarya... Zaune take shiru tana tunanin rayuwa tana tina ZAMAN HOSTEL da sukayi wani abun idan ta tina sai tayi dariya wani abun kuma taji bacin rai
Waya ta dauka sanan tayi dialing number Muneera a fili tafurta Allah yasa ta dauka gaskiya abinda mukai wa Muneera bamu kyautaba dukda laifinta ne amma mun dauki abun da zafi.
Tayi deleting number salma da nabeela daka wayarta number ce taga tana kiranta a kira na biyu ta dauka kana tai shiru ko taji wake magana
Itama nabeela shiru tayi saican kuma tace
Hello Muneera
Bazata taba mantawa da muryan nabeela ba tsaf ta gane ko wacece amma sai tace naaam wake magana.
Nabeela ce ke magana yar wulakanci baki da number ta ma(Kokari take ta maida abun wasa)
Nan Muneera tai kicin'kicin da fuska tamkar nabeela na gabanta sanan tace bani dashi me kuma yafaru kika kirani?
Lafiya?
Muneera laifine danna kiraki karki manta kefa Kawata Ce...
Dakatar daita Muneera tai kana tace taina muke kawaye? aina manta da rayuwarku yanzu rabuwan da mukai shine alkhairi a tare dani
Muneera tsaya kiji idan rai ya baci kisan abinda zakina fada
Mezaki fadamin you actually think am a fool? You think am that daft? i don't talk anyhow nasan abinda nake fada and I mean it har cikin zuciyata dan haka karda kisake kirana bana bukatar salma da nabeela a cikin rayuwata idan kika sake kirana duk rashin mutuncin danai miki kiye kuka da kanki karasa maganan tai dajan tsaki sanan ta kashe wayar.
Kallon wayan nabeela take batayi mamakin jin haka ba dan tasan Muneera ta wuce nan tsaf zata iya aikata abinda yafi haka, a fili tafurta ba mutunci bane daita daman sauda dama tasha fada mana duk mutuncin da take da mutum lokaci daya zata iya fita harkanshi idan taga zai kawu mata matsala a rayuwa kokuma taga zai kawu mata raini da wulakanci dan bata daukan wayanan abun a rayuwarta.
Tsaki tasake ja sanan tace kanki akeji
Ita kowa Muneera gyara zamanta tayi sanan ta kalla mai aikinta zarah tace zuki dannamin kafa zarah, yan iska kawai anfada musu kawaye sun dameni ne?
Badole sai nayi rayuwa da kawaye ba
Keep following me i need more and more comments read and share๐๐๐
๐๐๐๐๐๐
*ZAMAN HOSTEL๐*
๐๐๐๐๐
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA๐ฅ
DEVOTED TO๐๐ป
(YUSUF)๐
_Wattpad๐๐ปFatimamuneera001_
๐
ฟ75-76
_Bayan wata biyar_
Abinci kala'kala tare da drinks suketa faman jerawa a dining, maida kallonta gurin zarah tayi kana tace mun gama aikin dazamuyi hau sama kidaukomin wallet dina kizu da wanan jakar dana hada miki kayan ciki.
Babu bata lokaci saiga zarah ta dawu amsan wallet din Muneera tayi sanan ta zaro dubu daya a ciki ta bama zarah tana fadin ga kudin napep dana kashewa aizaki iya zuwa ke daya ko
Eh aunty zan iya zuwa
To shikenan sati daya zakiyi daman kizauna lafiya banso kisa umma magana kinji kor? dana gama cin amarci da mijina zanzu na dauke ki.
Dariya zarah tayi sanan tadau jaka tafita.
Itama Muneera daki tanufa tai wanka sanan ta zauna ta dau kwalliya inda tasa riga da zani na swiss les yai mata kyau sossai a sama ta daura zani katon cikinta yai girma dan a yanzu wata bakwai yake.
Saukowa K'asa tayi ta bide gidan da tularen wuta masu kamshi sanan tazauna tana kallon tv
Knocking taji anayi dasauri ta mige tanufi kofa danta matso taga mijinta koda ta bude kofar bataga kowa ba nanta saka kafa a waje tashiga dube dube bataga kowa ba gurin mai gadi tanufa tana fadin iro kaika kwan'kwasamin kofa yanzu?
Eh nine daman zan tambaya ne ko zarah ta dawu dan naga ton dazu tafita
Bata bashi amsa ba tawuce takoma ciki dan yabata haushi duk a tinaninta mansur ne, tana shiga parlor taji an fisgota hade da toshe mata baki.
K'ara tasaki saboda tsorata da tayi
Cikin jin dadi da murna ta duke kirjinshi tana fadin herty kabi a hankali
Qalbe
Rungume juna sukai suna dariya, saketa yai sanan ya durkusa kasa kana ya kwance zaninta baki yasa yai kissing cikinta yana fadin unborn yai girma masha'Allah kinga yanda kikai kyau qalbe
Cikin shagwaba tace herty ciwa zakai unborn tayi girma macece bana miji ba, hannunshi taji a cikin pant dinta yana shafa clit dinta
Lumshe ido tayi kana tace herty kadaina... dauramin zanina ka kwantar da hankalinka akwai abinda na tanada maka anjima da daddare.
Kallonta yake sanan yace qalbe da gaske kikeyi fadamin me kika ta nadamin?
Wani irin kallo tai mishi wanda cike yake da kauna sanan tace kaidai dauramin zanina saimun hadu anjima dan nima nayi missing wanan abu๐
Karasa maganan tai da kamu banana shi
Dariya yai sanan ya daura mata zani yana fadin wanan tularen wutan akwai kamshi... Jikin bango ya kalla wasu frame masu kyau yagani.
Cikin jin dadi yace qalbe wanan frame din sunyi kyau kina da kudi fa, bakince tularen wuta nasaki tashin zuciya ba meyasa kikasa?
Murmushi tayi yayinda take rungume a jikinshi suna tafiya. hanyar daki suka nufa sanan tace uhmmm ina kudin suke herty
A'a yanzu nadaina wanan laulayin banajin tashin zuciya kuma.
A wanan ranan Muneera da mansur sunyi kwanan farin ciki tamkar angon da amarya, danko ta bashi mamaki sossai a yanda cikinta yai girma beye tunanin zai samu wanan kulawan daka gareta ba.
Haka sukacigaba da zama wanda yake cike da kaunan juna dakuma kulawa inda kowa ke kokarin yaga ya faranta ma dan uwanshi.
Itama nabeela cikinta yai girma a yanzu watanshi shida babu laifi yanzu tasamu kwanciyan hankali a zaman aurenta mijinta baya dukanta amma befasa zaginta ba, idan abu ya hadasu nan take zai mata zagin kare dangi wani tayi shiru wani kuma ta gudi daki tasa key sanan itama tafara dura mishi zagin, haka dai zaman auren nasu yake.Yaronta sadiq yai wayau dan girman jiki ne dashi idan kika ganshi zakice ya shekara biyu da rabi amma watan'shi goma sha bakwai har yanzu bata yayeshi ba tana bashi nono
A bangaran salma kowa tabar komai a hannun Allah ta dangana lamarinta ga Allah a yanzu zaman hakuri kawai takeyi tana kai zuciyarta nisa dukda khadija takuma nata part din amma bata da kwanciyan hankali dan basai an fada mata ba tabbas najib yafison khadija akanta ton balle yanzu da take da ciki ai kulawan da yake bata ya ninka nada.
Sauda dama sai yana dakin salma saita kirashi a waya tace yazu bata da lafiya kokuma tanaso taci abu kaza, ba yanda salma zatai tanaji tana gani haka zai tafi wani lokacin yadawu wani lokacin acan zai kwana idan gari ya waye saiya bata hakuri tare daciwa ai khadija ce bataji dadi ba shiyasa be dawuba.
Yau najib a dakin salma yake kwance suke suna soyayya yayinda yake wasa daduk wani bangare na jikinta yagama rudata ta matso taji sandar girman'shi cikin jikinta.
Wayar najib ne tafara ringing harta tsinke be dauka ba, a karo na biyu ne yaduba yaga mai kiran
Dasauri yasa hannu yadau wayan
Ok ganinan zuwa, ganinan.
Dasauri yasauka a gado tare da zura jallabiya cikin bacin rai salma ta tashi tazauna tana fadin ina kuma zakaje bayan kasan ina tsananin bukatarka a wanan lokacin
Kiye hakuri salma khadija ce takirani tace nazu yanzu akwai matsala to bansan ko wace irin matsala bace kinsan baita kadai bace
Dafa goshinta tayi sanan tace kaiiiii๐คฆ๐ปโโ
Ne wallahi nagaji ina dalili ai ciki ba kanta farau ba, babu inda zakaje kaduwu ina bukatar ka nima
Gaba najib yai kana yace aidole kice ciki ba kanta farau ba ina zakisan halin da take ciki tonda ba haihuwar kika tabayiba karasa maganan yai da ficiwa daka dakin
Kuka salma tasa tana fadin Allah natuba Allah natuba ya Allah ka azurtani da haihuwa yau gashi har yaya najib yafaramin gori na tabbata idan khadija ta haihu tagama mallakeshi shikenan kashina ya bushe. Ko a yanzu ya aka kare yan uwanshi sun hademin kai babu mai sona inaga ta haihu.
Koda najib yaje part din khadija kuka tasa mishi tana fadin yaya najib tsoro nakeji bazan iya kwana ne kadai ba dana kwanta bacci firgita nakeyi na kalla wani horo film dazu shine nake firgita karasa maganan tai da kuka
Lalashinta najib yashigayi yana fadin karda kisake kallon abinda zai baki tsoro kinji ko. Daga mishi kai tayi sanan tace ka kwanta mana
Salma kowa tashi tayi tai wanka sanan tafara salla dan tasan najib ba dawuwa zaiyi ba dan bayau yafara mata haka ba.
Ciwan bayan da takeji yasa ta gagara bacci tashi tayi tazauna, fitsari kuma taji tanaji, bayi tanufa sanan ta dawu tazauna
Motsin da mansur yakeji yasa ya bude ido shima tashi yai yazauna yana fadin qalbe ya kika tashi kika zauna?
Cizan lips dinta tayi sanan tace baya nane kemin ciwu but naji yai sauki yanzu
Matsowa yai kusa daita game da rungumeta ta baya sanan yace sannu qalbe kodai haihuwar ce?
Herty bana tunanin haihuwa ce sai next week EDD na zaicika
Allah ya saukeki lafiya qalbe ki kwanta kinji, kwanciya Muneera tayi yayinda mansur ya rungumeta a jikinshi
A hankali ta sulale daka jikinshi saboda ciwan da takeji yagaro.. Waiyo Allah bayana zai balle kuka tasa
Tashi mansur yai yadauko doguwar riga mara nauyi yasa mata sanan yacire wanda ke jikinta saboda wanan batakai guiwa ba
Ai kafin wani lokaci Muneera tacika dakin da kuka da kururuwa duk tabi ta roda mansur abinka da mara dauriya, be tsaya bata wani lokaci ba yadauketa zuwa asibiti
Ko a mota kuka takeyi
tana surutai koda sukaje asibiti ciwa akai haihuwan batazuba tukunna
Ton karfe daya na dare suke asibiti har Asuba Muneera bata haihu ba, dakyar mansur