Showing 33001 words to 36000 words out of 49163 words

Chapter 12 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

2085

yanda rayuwar su ta kasance


Cikin girmamawa su dr suka gaishe da ita ta amsa masu fuska asake

Suka zauna tace ya kamata kuci wani abuko oky thank u ruwa kawai suka sha ta kalli yaranta
taimasu nuni da hannu suka tashi suka kwashe kayan da suka kawo masu suka maida masu
dakin baki


Sannan suka dawo suka zauna hajiya narim wadda yaranta kece mata Inna ba wai dan
kauyanci bane ko wani yasa suke cema Inna a a dan tunawa da Inna wadda tataka rawar gani
ga rayuwar narim

A cikin gamo da katar


Sister ya kamata kiyi wannan aiki kinji kinga ban jima dayin wani aikin ba cikin shagwaba tace
Kai Inna dan Allah kima su wallahi Inna wahala nake duk lokacin da nayi wannan aikin


To kina yarinyarki harkinsa wahala ni tun kafin na kai kamarki nake wannan aikin ke wahalar
mi suka baki


Yar uwarta tace wallahi niko kinga Inna wanan aikin naku har birgeni yake naso ace ninayo
wannan gado nake koba komai kana samun lada mai tarin yawa cinda kana ceton rai aman da
ance sister tayi ai sai bakin rai hummm siso kenan dan bakisan irin wahalar da mutum kesha
ba idan ya gama aiki sai nayi sati ina ciwon jiki kuskure kadan zakayi kuma kaji ajikinka dan
maryam ba mutuncine da ita Inna tace ai tana jinki duk abinda kike fada ifa hakane nayi shuru


Human ni dai naso ace ninayi wannan gado Alhji Nurem yace qyalesu yar baba kara da bakiyi
wannan gado na aljannuba

Kara da kika biyu ni duk fadin lagos babu macce kamarki a fannin zane ko wanne irine babu
kamarki dan yanzu duk kinfini iyawa kin kwace komai kin tuna baindiyennan cewa yayi ke yake
so ki zana mashi wani kamfani nashi
Eh hakane


Dady kowa da irin baiwar da Allah yabashi to kin gani barta ita tabi gadon uwa ke kuma kinbi
na uba


Su dai su dr sun zama yan kallo yayinda kuma dr hirarsu tafara bashi haushi na sunki duba
mashi sabry dinshi

Alhji nurem yayi gyaran murya ya gabatar masu da iyalin shi gare su inda ya sheda masu yaran
shi gasunan yan ukku ne biyu mata na miji guda bashinan yana wajan aiki


Kama sheda masu Guda tayi gadon uwarta wajan bada magunguna guda kuma tabiyo shi


Suka jinjina kai da fatan Alkairi


Hajiya narim tace to shikenan bara ne mata aikin aman aikin bazai yoyuba cinda bacci take
dolle sai sadda tatashi


Yanzu ta kai wanne lokaci bata tashi ba dr yace gasky sai ta kai Asuba oky to ba zaiyuyu
yauwo ai mata aikinba sai dai zuwa gobe sai kabarta anan har zuwa safe kuje masauki ku huta
kuci abinci to mun gode

Sister kai su masauki yes mam sister ta tashi dr nawaz na tsaye yana jiran dr yatashi aman
yaki tashi Ahj nurem yace dr ya dai dr ya dago ya dube hjiy narima yace ba zaiyuyu muje
masaukin da itaba idan na barta nan bazan taba samun natsuwa ba idan ban ganinta


Yan biyu suka saki baki suna kallon shi hajiya narima tayi murmushi tace hakuri zakayi kabarta
anan da akwai abinda zan mata kafin tatashi cikin sanyi jiki ya tashi ya barta yana tafiya yana
wayewayenta


Bayan ta
Kaisu masauki ta dawo ita dai dr mahish ya mata sosai


Dr MAHISHI wanka yayi ko takan Abinci bai biba Dr nawaz yayi yaci Abinci aman yace baici


Hankalinshi naga sabry baida kwanciyar cin abinci rabonshi da Abinci tun vanarasi


Wayarshi ya kunna bai jima da kunnata ba kiran meerah ya shigo wayarshi cikin rawarjiki ya
daga tunkafin meera yayi magana dr kerero kuka

Meerah yana jinshi baice da shi komai ba saida dr yayi kuka mai isarshi sannan yayi shuru tare
da gaida meera ya amsa mashi cikin kulawa wanda rabon da Dr yaji hakan tun kafin Abubuwa
su lalace mashi
Su samu sabani da meera meera yace kuna inanne yanzu misa kuma kakashe wayarka misa
baka shedaman halinda kuke ciki ba boye mani da kayi shine mafita Muhammad miyasa
bazaka canza halinka ba ninasan lokacin da na haifi dana yaron kirki na haifa mai sona da
kuma son duk abinda nake mai kuma gudun baccin raina wanda baya boye mani komai duk
abinda yashafe shi yana sanar dani bashida abokin shawara da yawuce mahaifin shi


Aman tun lokacin da naraba dana da gida da kaishi wata duniyar dan cigabn rayuwarshi sai aka
canza mashi mai makon yaci gaba sai yaci baya nayi da nasani matuqa da da turaka can
danayi da nannabarka kusa dani da abubuwa sunzo mani da sauki


Aman komai Allah yashiryaka Allah yasa kagane Allah ya karkato da hankalinka wajanmu


Yanzu ina diyata wanne hali take ciki yanzu

Dr tun lokacin da meera yafara magana idanun shi ke tsiyayar da hawaye gaski meera ya fada
mashi kuma bashida kamar meera shikanshi bai san Abinda ke da munshi ba ya daiga
rayuwarshi ta canza lokaci guda


Cikin kuka da mutuwar jiki dr m yace Abba ka yafe man ni kaina nasan na tabka babban
kuskure kuma nasan harda hakkinka ke da wainiya dani tun lokacin da na bujere maka ban
sake masun kwanciyar hankaliba dai dai da sakan guda tundaga lokacin nasan hakkinka ne ke
da wainiya dani Aman Abbana kasani duk abinda nayi naji kawai ina yinshine wani abunma sai
nayi shi nasan nayi shi na koma da nasani aman dan girman Allah Abba ka yafe mani duk
Abinda nemaka dana fili dana sarari ko na samu sassauci


Yasake fashewa da kuka meera ya share hawayan da suka zubo mashi dan sai yanzu yake
nura da dr ba acikin kanshi yake komai BA da akwai shiga baga cikin lamarin

BA komai Muhammad na yafe maka duniya da lahira Allah yayafemana baki daya kadage da
Adua yanzu kuna ina yajin. Sabarina


Jikinta sauki zamuce yanzu haka muna lagos gidan Alhji nurem matarsa zataimata ai to Allah
yasa adace aman abar aikin sai gobe idan munzo ayi gaban mu sanan kuma naga wanne irin
aikine take naga idan ba shirka cikin kan garin neman lafiya a sabawa Allah

To insha Allah Abba daman sai gobe zaa fara aikin to Allah shikaimu insha Allahu koda goma
keyi mun shigo to Abba Allah ya kawoku lafiya Abban na gode Allah yasaka da alkairi Allah
yaqara maka lafiya da nisan kwana Ameen

Sukayi sallama dr yayi ajiyar zuciya yaji zuciyar shi sakat kamar ancire mashi kayan nauyi
yasamu natsuwa. Sosai yaji farin ciki ya mamaye mashi bakin cikin da da muwarshi


Shima can meera ajiyar zuciya yayi ya shedama su adda halin da ake ciki da gwago harda
moohan sun jinjina kai yace shu shirya gobe suyi asubanci

Kuma yace da moohan ya fadama Ahmat ya shirya ayi tafiyar tare da shi da moohan ya sheda
ma ubanshi dariya ya bushe da ita yace Allah shikaimu mujen miyo kallo


Tunda asuba bayan sunyi salla suka nufu katsina airport hayar jirgi suka dauka jirginsu
yadaga zuwa lagos


*topa fans kubiyoni danjin wannan tonan sililin*

More comments more typing
Ammyn khairat
Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂr

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09



Social gift GA yan Group dr MAHISHI



*PAGE 41*




___________8:am taimasu airport na lagos

Moohan ya kira dr mahishe ya sheda mashi sun. Iso yanzu haka suna filin jirgi. Na lagas

Cikin. Dauki dr suka shirya shida dr nawaz Alhj Nurem ya basu mota biyu da. Drive


Mintina 30 suka isa airport yau dr. Cikin farin ciki ya isa ga mahaishin ya rungume shi. Harda
hawayan shi shima. Meera cikin kulawa ya rungume dan shi yana tambayar lafiyarshi


Adda sai murna take. Da shiryawar da da uba

Ahmat. Sai harare. Harare yake wajan shi dr ya nufa yana gaishe shi tare da yi mashi barka da
Zuma moohan shima ya gaishe shi rabonda suga juna harsun manta


Gwagota inji dr itao gwago. Sai kauda kai take saboda alkunya ta dan farin

Aman cikin ranta murna take da ganin danta musamman yau yanda ta ganshi yana farin ciki
uwa kenan


Sun shiga mota zuwa gidan alhj nurem ba jimawa suka isa hon sukayi aka bude masu
murginenan get din


Falon baki akai masu masauki mintina kadan yan biyu sukacika su da breakfast da kayan
motsa baki

Sai da suka dai daici sun karya sannan su Alhji nurem da iyalishi suka shigo suka gaisa a
mutunce yan biyu suna
Kwashe kayan abincin Duk da bawani mai yawa sukaci ba dan meera ruwa kawai ya iyasha


Burun shi yaga yarshi shima dr abinda ke cikin ranshi kenan rabon shi da ita tunjiya

Hajiya narim tace da yaranta kuje ku tafoda ita ina ai tabar fizge fizgen ko kin sha qamata
wannan maganin eh Inna

To kufuto da ita ba jimawa sai gasu ruke da ita kan kushin suka zaunar da ita dukansu ita suka
zubama ido duk tarame taqara fari sai dan siririn hancinta da manya idanunta da suka qara
fitowa

Moohan jiyayi kamar yaje ya rungumeta dr kasa hakuri yayi sai da yaje wajan ta dafata yayi
yana fadin sabry sannu

Hajiya narim ta dube shi tace kyaleta dan bata cikin hayacinta yanzu bata masan inda kanta
yake ba

Saboda maganinda aka shaqamata

Da ba ai mata shakeba da ba Mai iya ruketa wajannan

To Alhmdull yanzu zamuyi abinda ya kawoku

Tayi duba ga yarta sister daukoman darduma da turare yes mah

Da sauri tanufi aiken Innarta

Shinfida mata sallaya tayi sannan ta bata turaren ta fesa tare da bude alqur'ani mai girma salati
ga Annabi tayi sannan ta cigaba da sauran dukkan aduoin ta sai tabudo suratul jinnu ta karanta


Tana cikin karatun tafara hamma kowa yayi tsi ita kawai suke kallo

Zuwa can tayi gyatsa mai karfi tare dayin sallama agaresu wata murya ce sukaji wadda ba tata
ba

Muryar na miji cikin sanyin shi yayi masu sallama suka amsa

Baki muna maku barka da zuwa Muhammad meerah da kaida iyalanka da fatan kunzo lafiya

Ahmat meera naji dadin zuwanka dan zuwan da kai ya dace


Meera ya amsa da sunzo lafiya yana mai jinjina kai lallai jinnu gaskiya ne


Da farko dai ni sunana Alhaji malam aikinmu shine taimakon aluma daga cikin irin baiwar da
Allah yabamu

Kuma cikin ikon Allah da nufin shi da yardarshi Ana dacewa


Dafarko dai sabarina sihiri ne ke damunta tare kuma da turan miyagun Aljannu da aka turo
mata haka shima dr yana tattare dana shi sihirin su duka biyun an masune dan hanasu zama
lafiya aman insha Allahu komai yazo karshe za'a basu magani da Ayoyin Allah kuma jinnun
zasu barta yauyau dinnan
Sannan ka'idar aikinmu shine mai'dama kura aniyarta ma'ana dukkan wanda yai masu aikin to
zai komamshi wanan shine ka'idarmu


Ahamt cikin shi sai murdawa yake duk sanyin A'Cn dake wajan aman sai zufa yake jiyake
kamar ya tashi ya gudu


Sannan yanzu maryam zata qarayi maku karin bayani duk wanda yayi aikin zakujishi abakinta
na barku lafiya


Ajiyar zuciya suka sauke sai mamaki da Al'ajabi suke basu gama mamakin suba sukaji wata
murya ta macce ta rangada masu sallama


Ansa sallamar sukuyi to masha Allahu bakinmu sassannuku da zuwa Adda tace yauwa


To sunana yar mero masha sugar

Ke sister kawo man tiyar sugar yau ranar tonan sililice

Yes mero

Yar mero tatabe baki tace uwar kilbibi

Sugar ta kawo mata mai yawan gaske sai shan abinta take harda rufe ido da tandar yatsa


Sannan tace kuyi hakuyi idan na biyema zakinnan bani abinda ya kawo mu


To sabarina insha Allahu sauki yazo ita da kanta zata fara nuna maku aya kafin ni nace wani
abu wajan sabry ta nufa da garin magani ta shaqa mata zuwa can sabry tayi atishawa ta bude
ido


To zali tayi da Ahmat aiko tayo cikin shi tana shaqe shi tana fadin aljani aljani sai dukan shi
take ta KO ina baji ba gani duk kokarinsu na kama ta suka kasa meera yace haba maryam ya
haka naga tana dukan dan uwana miye mata

Yar meero ta cika baki da sugar sai da ta shanye sannan ta bushe dadariya tace meera kenan
ai dan uwanka ba mutumen kirki bane shiko yayi Abin duka kara taci ubanshi

Sai tama shege jinajina sannan narabasu

Ah moohan kayi hakuri kaji ubanka dan iskane qara a koya mashi hankali kafin kuji miya aikata



Koma miyayi dan uwanane maryam ina neman Alfarma da ta kyaleshi karta illata shi to
shikenan sister zaunar da ita yes mero sister ta zaunar da ita sunyi mamakin yanda ta kwace
daga hannun Ahmat


To kubar mamaki dan sister ba karfin ta bane tana tare da manya

Ahmat yaji jiki ba kafan ba sai muzurrai yake


Ahmat yanzu ka kyauta na kuntatama dan uwanka da cin Amanshi shi yana zaune da kai da
zuciya daya da gaskiya da Aman aman kai burunka ganin bayan shi

Samun Dan uwa irin meera a wannan lokacin sai antona

Kayi makirci kayi sihirin dan gani duk ka to zarta dan uwanka aman Allah bai baka iko ba
saboda shi meera ya ruke Allah shiyasa Allah ya isar mashi

Kaga bacci gareshi shine a koma sihirinka ga dan shi mai tsananin son mahaifin shi dagani
kyautata mashi kayi sihiri kasa ya bujera ubanshi lokacin da yake bukatarshk kayi nasara sa da
ya kunyata ubanshi a bainar jama'a lallai kayi nasara

Baka tsayanan ba ka shiga ka fita karaba tsakanin masoya biyu masu matukar kaunar junansu
dasa tsana da kiyayya atsakanin su kaso ace basu auri juna ba


Sai kuma Allah yanufa


Duk da haka baka gyalesu ba katura masu jinnu dan hanasu rayuwar aure cikin jindadi ka cutar
dasu Aman kasani da kai da bokanka duk sai kun karbi hukunci


Dr matar da ka Aura bada sanin iyayenka shima ba laifinka bane duk baka cikin hayacinka
kake komai sannan itama tama matar taka sihiri dan tarabaku

Ita aniyarta zata koma mata


Dr nawaz kanshi ya kulle shifa bai fahimci komai ba shin wacece matar dr din ba dai babyn shi
shin daman matar dr ce shine bai fada mashi ba


Yayinda Ahmat fitsari kemashi tsiyaya na kunyar duniya


More comments more typing
Ammyn khairat
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT
WRITERS ASSOCIATION

*Dr *MAHISHI MEERA*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09



*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni
da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,




*Tirkashi*

*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai
gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*


Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan
da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu
tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai
ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook .
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

*Proficient writers association*

*Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya,
ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah
sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,

Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya,
Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan
kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.

https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ

*Proficient writers association*

*RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga
suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,*


*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku� ta kuce ta muce,*

~Mu kafta~‍♀️



SOCIAL GIFT TO

*RUKAYYA MY BLOOD*

And
*SARAUNIYA BEELAT*

A'A INDABO
*SADEEK*
Umman NAJMA
*sis

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login