Showing 12001 words to 15000 words out of 49163 words

Chapter 5 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

2084

yaron yake sabarina ta nuna mata hanyar toilet

Kafin tayi magana sai gashi ya fito jikin shi na diga da ruwa ido Adda ta zaro tana binshi da
kallo gashin kanshi jiki sai diga yake ko kallon ta bayyi ba ya shige bed room ya shirya sannan
ya fito ya tada sallah adda tayi ajiyar zuciya hummm lallai marar kunya dai bai kunya ya Yan
zamani ,

Shi dai yanajinta yayi banza da ita ya cigaba da sallar shi sabarina na tsaye haryanzu ita dai
kunyar adda takeji ke wuce kema kiyi wankan kiyi salla cinda kema ya koya maki rashin kunya
sume sume sabarina ta tafo tunda sabarina ta fara ta fiya take binta da kallo harta shige toilet
hummmm yaran zamanin kenan baka gane komai .
Bayan ya kammala sallar shi da adua sannan ya taso yazo gaban adda cikin girma'mawa ya
gaishe ta ta amsa mashi tana mashi kallon tuhuma dai dai sabarina ta fito tana qyangyasa kafa
saboda bugewar da tayi a toilet shima ita yabi da kallo saboda yanda take ta fiyar abin tuhuma
ne Adda ta kalleta ta kalle shi shima ya mai'do kallon shi ga adda tunda Adda ta shigo sare ya
gane irin kallon da take mashi,

"Shi mamaki ma take bashi to ko wani Abu yai'ma sabarina ai matar shice to tuhuma Tami
da ma yasani da yayage ledarshi sai ta tuhuma ta qare saboda abinda yayi gudu Adda shi take
yimashi cikin zolayarta da jin yanda zatace yace da ita Adda finishe aikin gama ya gama ki
duba diyarki Aiko cikin zabura ta mike tsaye!!!!!!





AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: *Dr MAHISH MEERAH*


*Na*

AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*



*Didecate to my cherie Feenar*


PROFICIENT WRITER'S ASSOCIATION
______________________

*PAGE 14 shiyn ش*



____________️haka Dr ya fita yabar adda da tunanin zuci shi dariya take bashi ba kadan ba
mutum da matar sa asa mashi ido, tsarin bayyi ba


bayan sabarina ta kammala sallah adda ina kwan ta sake gaishe ta hummm adda tayi ajiyar
zuciya lafiya Lau,

Sukayi shuru zuwa can adda ta fara magana sabarina bazan ce komai ba dan mahish mijinki ne
aman ni shawarar da zan baki a matsayi na na macce domin hausawa na cewa ciwan ya
macce sai ya macce dan haka kisan abinda kikeyi,


Ki zama macce da tasan ciwon kanta macce Mai aji ba ballagazar macce ba.

shi na miji da kike ganin shi kunya ko kadan sabarina ki zama mai kama kanki a gare shi
duk wanan son dakike nuna mashi ki barshi a zuciyar idan ba haka ba kina da wahala a nan
gaba cinda ba tare da mu zaku zauna ba balle idan munga abinda bai dace ba muyi magana ko
kuma shi ganin ido yasa ya d'aga maki kan wasu abubuwa ,


"Naga kina da rawar kai sosai yanzu duk abinda Dr ya maki son da kike mashi ya rufe
maki ido balle ki hukun ta shi ki tuna ga badaya dr ya manta dake da al'amarin ki sai yanzu da
yazo ko shima Kiran shi a kayi shine zaizo yai maki dadin baki kega sakara ya tumurmuzaki ya
tashi hummmm to kija ajinki tunwuri ina gaya maki gaskiya ki hora shi sosai har sai ya gano da
kanshi ke din ta daban ce Mai mahimmanci ce a rayuwa ta hakane Zaki gano shi yana sonki

Kamar yanda kike son shi koko,


Ba wai ina fada maki bane Wai Dan karki ma mijinki biyayya a'a ina fada makine ki gyara
rayuwar ki anan gaba ma damar na miji ya gano son da kike mashi yafi naki to bari ganin Dan
uwanke ne amfani zaiyi da wannan damar yaita cuta maki yana wahalar da ke duk kan na miji
haka yake,

da fatan kin gane abinda nake nufi ke ga sakare shine kika bari jiya ya tumurmuza
hummm adda nifa ba abinda ya faru tsakanin mu qarya kike ba abinda ya faru naga kina
qyangesa qafa a 'a adda da zan shiga toilet ne shine na buge kin wajan har yayi fushi ta nuna
mata bugewar da tayi sai sannan Adda ta yarda da ba abinda ya faru taja hannun sabarina
zuwa part dinta,


Tunda ya bar wajan su adda yana d'akin meerah kan shi aduge yana gaishe shi Aman Meera
ko cikan ka baice da shiba .


Haquri yake bashi yana kuka yana ne man tafiyar shi aman ina ko sauraran shi bayyi ba
qarshe ma tashi tsoho meera yayi ya shiga toilet ya jima aciki kannan ya fito ya shirya dan fita
zaiyi waje domin gaisawa da talkawan shi yana cikin fesa turare yaji 6a6atun dan uwan shi
Ahamat meera .yana fada da yada maganganu mararsa dadi,

Parlour ya fito suka hadu da juna shima dr fitowa yayi inakwana kawu ban San gaisuwar'ka dan
iska.dan yawan duniya duk da meerah yana fushi da mahish aman yaji zafin zagin da Dan
uwan shi yai'ma Dr hummm d'a da mahaifi sai Allah,



Ahamat yaci gaba da cewa eh haqurina ya qare wallahi ka fito man da dana dan banga
abinda yayi da zaka kai'shi d'akin duhu ka kulle shiba har'gobe sati daya akan me dan ba kai ka
haife shi ba ai naga d'anka da yai maka laifi baka hukunta shi haka ba da yake abin naka son
Kai ne .
Laifi tudu ne katake naka ka hango na wani shi wayasan qazantar da yake aikatawa acan inda
ya tafi,

Dr duk kan shi ya kulle to me moohan yayi yaka kulle shi d'akin duhu lallai laifin ba kadan bane
to wai mike fa ruwa ne.

Kawu Wai l mike faruwa ne kai dalla can Yi mana shuru bada kai nake magana ba da ubanka
nake yi Kai ma zan dawo gareka yanda ubanka ya kuntata man da Kai ma sai na saka kunci
marar misaltuwa ba dai saboda sabarina aka wulaqanta man da ba to naga yanda za ai kuyi
zaman aure kai da ita cikin farin ciki dan sai kunyi da na sanin auran juna wallahi,


ba abinda tsoho meerah keyi sai murmushi dan shi da wuya ka 6ata mashi rai a take ka gane
hakan shi mutumne mai'shanye bakin cikin shi yayin da ka 6ata mashi sai bayan kagama sanan
ya natsu ya yanke maka hukunci yanda ya dace da Kai,

Raba shi yayi zai wuce Ahamat wallahi kaji dai abinda na fada maka d'ana bai kwana d'akin
duhu yau sai dai duk abinda zai faru ya faru haka ka wai ,

Meerah ya fita ba tare da yace komai ba,


"Shima Ahamat ya fita yanata zage zage mutanan gidan sun saba ganin irin haka shiyasa abin
bai cika da munsu ba,


Dr ya jima a inda yake Yana saqar zuci to wai duk menene ya kawo hakan ba mai bashi
amsa sai adda dan haka d'akin ta ya nufa tana zaune itada sabarina tana turare mata gashin
kanta da turare .


. Slm yayi ya shiga ya zauna bayan ta gama tace da sabarina ta shiga bed room.

Lafiya shuru ya'yi lafiya ba lau ba nasan dai kinajin 6a6atun kawu Ahamat ,wai mike faruwa
kaina ya kulle gashi kuma naji yana fadin Abba ya fito mashi da d'an shi daga d'akin duhu to
moohan mi ya aikata aka Kai shi can"?



Hummmmmmm

Duk abinda ke faruwa a yanzu duk Kaine silar faruwan komai.


Muhammad mahish Dr dago kan shi yayi ya dubi adda domin idan har ta Kira shi da cikakken
sunan shi to ta6a ce haka ma meerah duk ranar da ya Kira shi da muhammad to maganar da
zasuyi mai mahimmanci ce.

Muhammad mahish kamar yanda na fada maka komai ya faru a yanzu Kai ne silar shi to haka
yake Kaine silar rashin lafiyar gwago Kaine silar shigar moohan d'akin duhu Kai ne silar da
kawu Ahamat ke fada ma Abba magana san ran shi,


Da baka bijire ma umarni'n shi ba na Gina ma hospital da duk hakan bata faru ba kasan da
Alqawarin ka da sabarina na aure da kagama karatu ka dawo da sati daya bakin ku kazo ka
watsa kasa idon mai'kima da daraja ga kowa na wanan kyau kayi dai dai haryanzu inajin ciwo
da kuncin abinda ka aikata,
Ta share hawaye da suka zubo mata.


bayan anyi haka ka tafi sabarina ta kwanta ciwo kamar zata mutu saboda tana tunanin ko
anfasa auran ku rashin lafiyar ta so sai ya tadama Meera hankali.


Saboda haka sai ya Kira taron gaggawa akan ayi magana a samo mafita na Alqawarin auran da
yayi Kai da sabarina ya taru domin jin ta bakin kowa saboda a cewar ga abinda kayi kasa qafa
ka tafi ba asan ga wacce ake ba akan auran ku .


nan kowa yai ta fadin Albarkacin bakin shi wasu na fadin acika Alqawari wasu nafin a kira ka aji
ta bakin ka ina daya daga cikin wadanda suka bada shawarar a Kira ka aji ta bakin ka wasu
suna fad'in ba dolle sai an Kira ka ba kawi dai afasa aura maka ita daga qarshe maganganu
sunyi yawa da zafi inda moohan yace shi da man can Yana son sabarina a aura mashi ita ko
can da man yana sonta Kuma da kai da shi. Ai duk daya ne.


Mahaifin shi ya goyi bayan shi inda yai ta fadin maganganun da Basu dace ba akan'ka kuma
yayi rantsuwa da meerah ya yarda da karya yarda sabarina ba tada miji sai moohan ai shima
yanada hakki da Kuma iko akanta da haka aka tashi baran baran kuma meerah bai ce da kowa
komai ba,

bayan kwana biyu da yin hakan cikin dare moohan ya fado d'akin sabarina .nan tai shuru
shikuma ido yazaro Yana jiran qarashin zancan .me me me ya faru acikim daran ba babayiyiyii
Mata komai ba dai ko duk a dabirce yake maganar cikin eh ei na ,


Allah ya tsare tayi ihu munji babu abinda ya faru.

wai Allah na Alhamdulillahi Dr ya Fadi tare da sauke ajiyar zuciya.

Acikin daran meerah ya bada umarni akai moohan a d'akin duhu.

Tunda gwago taji hakan da man ga tarin bakin ciki da kasa ta sai jinin ta ya hau gaji faran
jikinta ya shanye anyi anyi a kaita hospital katsina aduba ta taki a cewarta tasani likitoci baki
daya hmmmmm

ba musan hukunci da meerah ya yanke akan'ka ba sai ranar juma'a da safe yace a shirya
domin yaune zai daura auran sabarina bai kuma fada Mana ko da wa za ayi auran ba sai da
mukaga ana shigowa da kayan ka tunanimu ya bamu da kaine sai da mukaji an daura auran da
kai muka gasganta domin meeha baya karya Alqawari.

To wanan shine abinda ya faru Kuma duk Kai ne sila kuma ka kyauta kazama da haka ake son
cikakken da ya kasance.

Dan Allah adda kiyi haquri dan a'a Ni bani kai'ma laifi ba dan haka haquri name zaka bani
kema na maki Kuma kece wadda zata tai'maka man wajan shawo kan Meera da gwago dan
yanzu na kai awa daya wajan shi ina bashi haquri ko kallo ban ishe shi ba ita kuma gwago tasa
masu tsaran part din ta naje shiga sun hananin dan Allah kiyi haquri ki tai'maka man nima duk
abinda ya faru tsotse ne bazan sake ba zan gyara kuskure na


Hummmm ai ba yanzuba Ni Kai na mahish ban so ka gyara kuskure ka yanzu nafi so sai Nan
gaba sannan duniya ta hora ka ta maka hankali sannan sai kazo ka gyara idan nayi tsawon rai
sai na tai'maka maka wajan gyara kuskure n naka idan Kuma katar da bannan sai kasan nayi ta
shi bacce man da gani kuka ya fashe Mata da shi ita Kuma ta qyetare shi ta fita.

Ya jima Yana kuka ya tashi ya nufi kuryar d'akin inda sabarina ki ciki zaune ya ganta kan
gado duk abinda saka fada duk tana jin su itama kukan take Dan dr ya bata tause ba kanba
rana zafi inuwa Kuna kusa da ita ya zauna ganin tana kuka ya da katar da nashi tare da fadin ki
tai maka man sabarina ina zan sa Kai na kowa na fushi Dani banida farin ciki ko kadan
kowanne bawa Yana kuskure a rayuwar shi Kuma ko Allah kaima laifi kana neman tuba ya
kuma yafe maka meyasa Basu kar6i uzurina ba miyasa Basu yafe man ba kuka yake sosai
itama tanayi suka rungume junansu kamar zasu hade waje guda ba mai lallashi wani zabban
tausae;!!!!!!

*Aslm alkm masoya na fans dina ina Mai baku haquri cike da alhini domin Nima ba haka naso
ba sai dai haka Allah ya hukunta kuci gaba da yiman adua domin inajin dadin ta ina Kuma ganin
sauki a idanuna saboda matsalar ido na da katar da rubuta Mai Arziki cinda banyi nisa da shi
shiya sa na da katar da shi ga kuma idanu da ba cikakkiyar lafiya kuyi haquri insha Allahu idan
na gama zarata da Dr maheeshi idan naga da yuyuwar naci gaba da Mai Arziki to insha Allahu
zakujini fatan Alkairi kuci gaba da yiman adua ina godiya da jin dadi kairat na buqatar kane ko
kanwa Nan ma kusani adua idan haihuwa Alkairi ce a gare Ni Allah ya kawo man ita cikin lokaci
yabin ya ya masu albarka ina godiya masoya na*


More comments more typing AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: *Dr MAHISH MEERAH*



*Na*


AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*


*Dedicated to my cherie Feenar*




*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


*Page 15 daad ض*

___________️bayan ya'yi salama sun amsa sannan tsoho meerah ya fara koro bayan dalilin
ta rasu da yayi,


Ya cigaba da cewa maqasudin tara ku anan shine dan gane da auran sabarina to
Alhmallhi na gode ma Allah da yabani ikon sauke wannan nauyi na alkwarin da nayi.



Sai Abu na gaba shine sabarina yanzu dai hankali ya kwanta burun ki ya cika na auran Wanda
kike so wallahi ki sani ba dan da nauyin alkwarin auran ki ba wallahi da ba dalilin da zai'sa na
aura maki dan da bai'son mutunci iyayen shi ba,



Aman ba komai zan cigaba da yi maki adua Allah ya tabbatar da Alkairin sa Allah ya kareki
daga sharrin shi, kima mujinki biyayya shi aure ba abin wasa bane aljannarki na qarqashin shi
mijinki ki guji bacin ranshi ki kyau tata mashi kibi dokokin shi da tsarin idan har abin bai sa6a ma
Allah da manzon shi ba.


Ki sance mai haquri da juriya ina yi bari na bari kiji kiqiji ki gani kiqi gani Allah yai maki albarka
ya kawo zuriya dayyaba Allah ya baki ya'ya na gariki nura da kyau ki basu tarbiya mai inganci
dan in mune yau ba mubane gobe balle ace wata rana zamu tai'maka maki .



Kin dai san dokar gidannan babu yaji acikin ta duk abinda mijin ki yai maki yi haquri
wata rana sai labari.




"Kai Kuma gagare ga yar uwar ka nan na baka Amanar'ta ruwan ka ka ruqe aman ruwan
ka karka ruqe aman kasan dai dai da kwayar zarra kaci amanar'ta ban yafe maka ba kamar
yanda na fada baya hukunci yanan na baka da ganan zuwa gobe da dau matar ka kua 6ace
man da gani dan wallahi ban son ganinka ko kadan wanan shine dalilin kiranka da nayi na na
aura maka auran sabarina Wanda Kai ma kasan da shi.

Idan da akwai mai magana yayi dan ni na gama tawa maganar.




" Gwago da ganan kwance tace inada magana duk da dai abinda zan fada ka ruga da
ka fade shi sai dai naqara tunatar da shi shine yaji tsoron Allah yabi duniya a hankali sannan ga
amanar jikata nan ya ruqata aman ina idan ya cutata mata bazan yafe mashi ba,

Shine kawai magana ta,



Adda ita ma nasiha tayi masu mai shiga jiki da fatan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login