Showing 24001 words to 27000 words out of 49163 words
Chapter 9 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf
sabarina ta dawo shike koya mata karatu tashaku da shi so sai fiye da
moohan dan shi MAHISHI a tare suke kwana gado guda suda antyn tasu waton Sabina"
sabarina tana son mahish tana kuma girmamashi sosai KO Kadan bata San bacin ranshi ko ta
ganshi cikin da muwa yanzu hankalinta ya tashi shima bai son ganita ada muwa shaquwarsu'da
San junan'su na birgekowa kowa yaga sabarina zaiga MAHISHI har Adda tasa masu idan kaga
zara kaga wata har'yanzu ita adda Allah baibata haihuwa BA harta fitar da rai.
Sakamakon jarabawa yafito mahish ya Fara tafiya School.
Ba'ajimaba kuma tsoho Muhammad meerah kaka ga su MAHISHI ya rassu sahilawa ta girgiza
da mutuwar Muhammad meera sunyi rashin dattijon kware maihalin dadtako da Nagarta lallai
giwa tafadi BA salihawa ba kade hata da katsina ta girgiza da mutuwar shi domin ko ina an
sanshi.
Meerah family ta girgiwa so sai da wannan turke da aka cire masu sunyi Rashi babba na jigo a
rayuwarsu
Sunyi Kukan zuci dana idanu har suka godema Allah
Karshen rayuwar kenan meerah ya rugamu gidan gsky sai dai adua kade tarage iyalinshi suyi
mashi
Hauwa kade ta rage taga tashin hankali miji da kishiyoyi sun mutu sun barta idan kaganta sai
tabaka tause;
Gidan ya dawo tsit ba walwala ba kwanciyar hankali tunda meera yarassu sabina Batada isasar
tafiya.
Jiya gaskiya bakuyi commented ba banji dadi ba
Ammyn KHAIRAT ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH
Nྂaྂ
Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂr
ྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 30&31*
_____________lambu ta nufa tasa kafafunta a cikin ruwa tana wasa dasu iska mai dadi na
kadawa tanajin dadin yanayi
"gefe guda kuma tana tuna rashin Adallaci irin na dr yanda yake nuna mata rashin Adalci
qarara,
"yanuna bare tafita sosai abin ke mata ciwo abin ke damunta sai some time tana tunanin
ko Dr yadai na sonta ne,
Hummmm rayuwa ce komai ya'yi farko zai'yi karshe tatabbata qaddara tace taso ahakan
So dayawa mutum yaso abu ba alkairi bane kaqishi kuma yazama alkairi a wajanka.
Duk abinda yasa meta tasan rubutatcce ne daga Allah da kuma ita da tanace ta mutu kan dr
bata gani kowa sai shi tana ce akan soyayyarshi yanzuwa gari yawa ya ita saboda ita ke shan
wahala ko amafalki bata ta6a tunanin dr ya juyamata baya haka,
Tasha tafin hannunta ta share hawayen ta wasu suka qara zubowa zatasa hannunta tasake
gogewa aka zuro mata hanki
Fari sol da shi sai qamshin turare yake kafin ta amsa ta daga kanta dan ganin wanene
4eyes sukayi ya kanne mata ido guda so sai ya hadu cikin Shigar shi na suit maroon color
sun haska farar fatar jikinshi gaskya kyakyawa ne sosai Nawax bai'da makusa iduk inda namiji
yakai shima ya Kai.
Yanada tsayi sosai jikinshi murzajje daga sama handa fadin kirji
Sai da tagama kalle shi sannan ta dauke idanta gabarin kallon shi
Sorry baby inta sallama kinyi nisa a thinking bakiji ba.
Da fatan dai tafiya ya qarfin jikinki baby
"la6anta ta motsa da sukayi mata nauyi da sauki Allah yabaki lafiya baby. Na
Ameeeen thank u ohoo never mind
Ina mutum NAwa koda yake nasan yanzu sai ya'yi wuyar gani saboda Amarya "hummmm
sabarina tace
Baby wajan kifa nazo "ido ta dago tayi saurin duban shi"wajena yes lafiya"cikin daga gira yace
da ita lau sai tarin alkairin da nazo maki dashi,
Ajiyar zuciya ta sauke ahankali go are het thank u........ I'm maganar dai itace ta ukku ukku biyu
bata fahimce shi ba,
Ya sake mai'maitawa ma'ana shine I love u really sabyyyyyy baby
Thank u kawai tace cikin faduwar Gaba hannunshi ya daura kan kumatun shi tare da la6e
kamar qaramin yaron da aka raba da alawa yana shirin kuka
Abin sai yaba sabarina dariya yanda yakeyi yana karkada idanun kadan ya rage yayi kuka.
Dan Allah ki soni kinji baby KO in maki ku ka
Sosai take dariyar shagwabar shi tajima rabonda da tayi dariya irin ta yawo shi kanshi ya'yi farin
cikin ganinta a haka
Yasaki baki yana kallonta sai tayi mai isarta ta tsaya tana kallon shi kuma tasake bushewa da
wata dariyar hummm yaya nawazzz kaban dariya najima banyi Dariya irin haka ba,
Ayya to sannu da akayi me da nasaki dariya yanzu kinyi farin ciki nima nayi farin ciki kuma haka
nakeso ki kasance acikin shi har'qarshen rayuwar kuma kin same ta girgiza Kai
Dariya na maki kyau fiye da tunaninki kamar ki tayinta ina kallonki abin naman dadi
Zan cigaba da saki dariya sosai da ababan debe kewa
Thank u yaya nawaz
Ban son yawan godiiya to yanzu bani story ya labarin 9,ja na jima banje ba,
Oky
9ja ni dai qalau na barota ban dai sani ba yanzu Bayan tafiyata KO wani abu yafaru nima ina
kewarta sai hawaye ayya sorry baki waya dasu ta daga mashi kai ina buqatar hakan sai dai
banda sim din kiransu ayya dauko yarki yanzu musa mukirasu oky jikinta na rawa ta ruga da
gudu cikin gidan farin ciki ya kamata zatayi waya da gida kamar an mata bushara da gidan
Aljanna haka takejin kanta
Suna zaune suna yan tsotse tsotse ta sake isko su manne da juna sai kace wasu maye
So happiness ta wuce su drect d'akinta ta ta Nufa wayarta ta dauko cikin sauri ta sake wuce
su.
Duk sai yaji hankainshi ya tashi to ina sabry nazata da waya take farin ciki haka
rabonda yaganta cikin yanayin farin ciki harya manta... Feena na mashi magana aman
hankalin shin.
"baya wajan ta dear ta kira shi please ina zuwa. Ya tashi yafita zuwa waje hangota ya'yi
tana waya tana murmushi ya'yinda nawaz yasata gaba yanajin kanshi cikin farin ciki...... Ganin
tana farin ciki sosai take waya da meerah yana tambayarta gida da kuma lafiyarta komai lafiya
Abba sai dai Ina cike da kewarku gashi banda lafiya kutayni da adua cike da farin ciki meera ke
tambayarta abinda ke damunta tace abbana bakomai adua adai nake buka tom shikenan
yata kulum ina maki adua nagode abba bara nakira adda ta nan sukayi sallama shikuma
meerah. Farin ciki duk ya kamashi tunaninshi sabarina ciki ne da ita.
"adda ta kira ta samata kuka sosai adda ke lallashinta saida tagama kukanta sannan
adda tace to fadamani yata nayi kewarki mike faruwa na kuka cikin shagwabarta adda nayi
kewarki sosai tunda nazo bamuyi wayaba kina raina yata da fatan kuna lafiya injin dai ba wata
matsala eh ba matsalar komai adda
To masha Allahu kicigaba da haquri sabarina kinji mahakurci ma wadaci komai mai wucewa ne
kima mijinki biyayya ta kowanne hali Allah yana tare dake kuma shine zai baki ladan haka aure
bautane ki dage wajan bautarki
Kinji Tom Adda nagode sosai kuma kuci gaba da tayani da addua insha Allahu sabarina taso ta
sanar da adda cewa mahish yayi aure cinda ta kasa sanar da meera aman sai takasa saboda
maganganun Adda sun kashe mata jiki
Adda ina yaya moohan dau kawu Ahamat Sunan lafiya lau.
Oky su maryam su gwago da su hanne.
Suna lafiya adda aba gwago mugaisa
To Adda tace bani minti biyu to sabarina ta kashe yawar ta dawo wajan nawaz cikin murna sai
murmushi take
To ya harkin gama wayar baby a'a da saura gwago nan da minti biyu zan kira oky da alama
kinji dadin kiransu so sai ma ina son family na so sai banki ba kulum munyi waya dasu Allah
sarki aikuwa kulum na maki alqawarin sai kinyi waya dasu tom thanku u dr shiiii ba godiya....
Tom na dai na tom na gode shima yace ita tace shiiiiiii..... Ba godiya tsakaninmu duka suka
kwashe da dariya duk abinda suke dr MAHISHI na la6e yana kallon su bakin ciki ya'yi mashi
katutu ga rai wato sabryy da auranta take biyewa nawaz lallai sai ya takama nawaz birki kuma.
Sai ya tunatar da sabarina cewa da igiyar auran shi akanta inta manta....... Hummmmmm dr
kenan..
Wayar sabrina tayi qara ta daga cikin kara kamar zata fashe kunnan gwago da taji muryarta
gwaggo ta tsohuwa mai ran karfe. Yakike lafiya lau yata kina lafiya lafiya lau gwagota sai
kewarki da tacika mani zuciya
Nima ina kewarki yata ina dan yawon duniyar mijinki hummmm gwago kenan yanan lafiya lau
Yake to madalla injin dai yana kulaman dake eh gwago so sai ma yaya ke kula dani ta basar
dan kusa da nawaz take dan Ma chrt yake baijin ta
Sun jima da gwago sukayi sallama
Sannan ta Kira
Moohan yana dauka tace dan uwa rabin jiki moohan da yaji muryarta ba karamin farin ciki
yajishi ciki bakin na rawa yake fadin sassbarina kece kina lafiya lafiyarki dai lau ko ba abinda ya
sameki ya aikai tunda kikaje baki kirani BA sabarina kiyi hakuri kiyafeman abinda nai maki
wallahi sonki ne da Kaunarki yajawo hakan
Sabarina kinaji na kuwa inajin ka dan uwa to AI baka bani damar magana bane komai ya
wuce AI kasan nima ina sonka sai dai kasan dalilin da yasa na kika kalmar so da ta ambata sai
da dr nawaz ya dago kanshi yadubeta bai shirya ba ido daya ta kanne mashi sannan ta jaye
wayar daga kunnanta tace da nawaz yaya moohan ne shima ido ya kanne mata ok ki gaishe
Shi
Dan uwa ina jinka ya kake lafiya lau nake sister sun jima suna waya sannan sukayi sallama
tana duba wayarta tama murmushin jin dadin na kasancewar tayi waya da ahalinta
Tofa sai najiku
. Team sabarina
Da team nawaz
Da team dr and Feenar
Yanzu wasan ya soma
More comment more typing
Ammyn kairat ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH
Nྂaྂ
Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂr
ྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 31&32*
__________________cikin jin dadi marar misaltuwa tace" yaya nawaz ga sim din'ka kacire
nagode Allah yabar'zumunck.... Yau nayi farin ciki yaya nawaz dan Allah nawaz fadi yana
kallon ta cikin ido wallahi ta baji amsa hakan nake so kikasance kulum saboda kyau kike idan
kina cikin happiness thank u yaya
Bakin ciki yama dr kululu aran shi idanun shi sun kasa
Sunyi jajir saboda bai'san khaki's din da suke ba
Dr nawaz to ni dai baby zan wuce sai wani time din idan nazo sanan nasamu cikarkiyar Amata
kinji dan Allah kitaimaka mani kibar hawalar dani pleas to yaya insha Allahu to to karka manta
ka cire sim dinka a'a na baki shi kulum zan turo maki credit sai kita waya gida.
Wayyo Murna tama sabarina yawa dan har bata san irin godiyar da zataima shi ba bataki
kulum ashe tana waya da meerah da Adda Dan bata samu damar hakan bane aman yanzu
gashi dama tazo mata
Har'cikin ranta yaya ta dauki nawaz
Kuma koda batada aure bazata auri nawaz ba saboda wani dalili nata Dan ta tabbatar mashi
da cewa taji dadin abinda yayi mata gashi kuma taga dr MAHISHI tsaye tun dazun shine dai
bai'ganshi ba shiya dan qara cusa mashi bakin ciki
Tayi hogging din dr nawaz tana fadin thank u yaya shikuma nawaz ji yayi kamar anda sashi
a inda yake gawani shauki so daya kama shi,
Hannun shi biyu yasa ya rungumo abarshi sun dan jima tayi saurin jaye jikinta daga nashi...
Muje na takamaka a'a baby bar'shi ban so kina wahalar'man da kanki kai yaya na bawata
wahala muje kawai suka jero taro shi har inda motar shi take ya shiga ta dan duko kanta taci
motar tana mashi Allah yakiyaye hanya.. Ameen ya amsa mata yaja motar shi tana daga mashi
hannu shikuma yayi kayataccan murmushi yahuro mata kiss ga hannun shi ta rufe fuska ta juya
da m gudu,
Ko bakomai yau taji dadi a rayuwarta rabin da muwarta duk yayaye Dan tasan ita ta
kumsama dr ta dolle sai yaji ciwo da irin radadin da takeji.
Tasan yana wajan da ta hango shi dan haka har wata canza tafiya take tana jefa wayarta
sama tana cha6ewa tare da kissing wayar
Zowa tayi zata wuce kamar bata san da shi a wajanba cikin zafin nama ya ya ruqota cikin
tsoro da qara mashi haushi ta kwala qara wayyo yaya nawazzzzzzzzz
Ya kifeta da mari ke shashashar inace baki da hankali ko hankalinki ya batane baki tsoron
Allah ne sabariiina idanun shi kamar su fado qasa jan da sukayi ya bace Dan ita kanta bata
taba ganin shi cikin irin wanan yanayin ba
So sai ta tsorata da yanayin shi yan cikinta suka bada kuuuuuuuuuuuuuuu
Yanunata da yatsa sabryyyyyyyyyy da auranki da aurena kike soyayya da wani dan iska can
Kina haukane ko kanki ya kwance ne"?
Sabarina ta bushe da dariya ta gyara tsayuwarta tace garassssss nake ba abinda ya
kwance nidin dai ce sabarina sabitu meerah wadda kasani Muhammad mahishiiiiiiiiiiiii
Taja Sunan shi m tare da murguda mashi baki tayi far"da idanun ba 'abinda mahish ke
maimaitawa aran shi sai cikakken sunan shi yau da sabarina takira wanda tunda yake bata
ta6a ce Muhammad mahish ba sai yau ko mahish sai an Shanya ruwa rana kafin ta fade shi.
Ba wani Haukan da nake lafiya ta lau aure kuma a'a ka manta ne ni ina naga aure zan
dai'yishi nan'gaba da masoyina dr ko ka manta ni din kanwarka ce ba matarka ba kuma haka
ka fada mashi a matsayin shi na Abokinka yaga har kanwarka ya kyasa nima kuma inaso
kabashi da mama yaya mahish dan ina son shi.
Hakkin aure kuma da kafada ai ban San shiba yanzu sai nayi tukuna sai kafadaman hakkokin
auran a matsayinka na wana kasan hausawa nafa cewa babban wa ubane
Kaga sai kasanar dani hakkin miji akan matarsa da kuma Hakkin mata akan mijinta woowwww
gaskiya nayi babbar Sa'ar zowa qasar mexice domin nayi babbar tsintuwar samun jarimin na
miji dagani zai ruqe amanta idan ka bashi zai sani farin ciki ya kula dani hadamu da da
muwata yadamu da cina ko shana gaskiya nayi Sa' a ko yaya ta daga mashi gira guda dr
NAwazzz suna zazzafa ta dora Hannuwanta saitin heart dinta ya kaji sunan sai dadi ko
. Taimashie up and down tayi gaba tunda tafara magana yaji kamar anda shashi a inda yake
smoking ya kama shi sai da ta bace ma ganin shi sannan ya dawo hayacin shi yana kwala
mata Kira m shedarshi har daukewa take koda ya isa tana kan kushin kafarta daya kan daya
yaya