Showing 21001 words to 24000 words out of 49163 words

Chapter 8 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

2080

shine shida bai'bayyana ta a matsayin matar shiba da duk haka
bata faru ba.


Kafin yayi yin kurin cewa wani abu sabarina ta falka aduar bacci dauke a bakinta tayi mika
tare da yima annabi salati duk jikinta ciwo yake mata inda take tabi da kallo suma sun zuba

mata ido suna kallonta ta tabbatar da ba agida take ba ta juyo da kallonta wajan su dr ta duba
sannan da dubi Dr nawaz gira ya daga mata tare da fadin baby ya jikinki ta jima tana dan kallan
shi saboda bata sanshi ba karshe ta kauda kanta ta motsa labbanta da sukayi Mata nauyi tace
da sauki



Sabryy sannu ya kikeji ba tare da ta dube shiba tace ba komai meera family nake son
komawa ka mai'dani gida to shikenan Zan mai'dake ki Bari sai kin qara samun sauki ta tashi
tace toilet zata shiga dr yazo zai kamata tace ya barshi da kanta ta shiga toilet din shi kuma
ya'yi tsaye bakin kofa yana jiranta har ta fito. Sallah tace zatayi gashi ba hijabi nawaz yace bari
ya kawo mata bai jima sai gashi da hijabi da doguwar riga harda sabuwar sallaya

Ta shin fada ta tada sallah ta jima tana kai kukanta ga Allah da ya kawo mata mafita da dauki
cikin lamarinta sannan ta shafa adua ta taso tace da Dr su tafi gida yaso tabari sai da safe taki
dan haka Dr nawaz yayi driven din su zuwa gida ko a gidan ya jima parlour yana ta zubama
sabarina surutu ita dai jinshi take sai da da zai tafi yace abokina ni zan wuce dan Allah ka kara
yimab kamun kafa wajan kanwar tamu dan wallahi ni da gsky nake sonta nake gobe zan dawo
ayita ta qare kwance sabarina take aman sai da ta tashi zaune.



Tana kallon dr domin jin amsar da zai bada sai tajiyace to sai da safe na gode abokina Dr
nawaz ya fita sabarina ta kurama dr ido anya kuwa MAHISHI dintane koko an canza mata da
wani ita dai abubuwan da yake suna bata tsoro


Kauda kanta tayi tanajin zafi da zugi cikin ranta qarshe taji ta tsani dr ta gaba daya a ranta
.



Shima tunanin shi daban yakeyi itama tana nata a parlour dai suka kwana sai asuba yayi
masallaci itama ta gabatar da Sallah


Bakwai dai dai ya fita yace da mai gadi kowa yazo ko abanshine kar yabar kowa ya
shigar mashi gida.


Yayi hakanne saboda yasan halin nawaz sare cinda yace da safe zai dawo to sai ya dawo
hospital ya nufa shida feena suka Day hutu GA suwagabannin hospital din saboda saura

kwana biyu daurin auran su an basu hutun sati biyu susha amarci



Daganan suka wuce wajan bidi'o'insu da suka shirya qarfe hudu ya dawo gida ya sake shiri na
musamman ya fita zuwa wani gagarumin party da abokanshi suka shirya mashi



Kayansu iri daya da feena suna hadu so sai anci Aisha an casheeeeee


Sai wajan karfe biyu aka tashi na dare



Agajiye ya dawo dakin sabarina ya nufa tana kwance a parlour kan doguwar kujera tana bacci
da littafinta na na adua a hannunta baccin ya dauke rigace fara doguwa ajikinta duk ta dameta
cikinta ya latsa dake shafe kamar BA yan hanji


Shi kanshi yasan tanajin yunwa aman yasan tunda ta kwanta bataci komai ko ya tada bazataci
ba adua yayi Mata tare da kashe wutar parlour ya fita





Tun Asuba ya shirya saboda zasuyi tafiya shida feena wajan dangin ubanta tafiyace mai
nisa kisan awa shidda zasuyi.


Agurguje ya fito parlau ta ya shiga sallah take bai jira ta gamaba yasa kai ya fita gidan su su
feenar yanufa daman ta shirya ita kannan babanta awajanshi take zaune da shi kuma za ayi
tafiyar suka dauki hanya!!!!!!





Ammyn khairat ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂr

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


*PAGE 29&30*


_____________ baga daya driven yake aman bashida kwanciyar hankali idan yatuna feena da
abinda zai tarar sai yaji gaban shi yafadi kadan kadan kadan yakan juyo ya kalli sabarina da ta
hade rai ba alamun fara'a atare da ita haushi yake bata sosai burunta su isa gida ta kama
gabanta ganin shi ayatare da ita yana haddasa mata mugun baccin rai, ;

Hon yayi getman yazo ya bude masu tare da yimasu barka da zuwa ko kafin dr ya gyara
parking tuni har tafi kai tsaye dakinta ta shige burunta shine ta sauke nauyin dake kanta na
sallah sallaya ta shinfida tare dasa hijabi ta fara jero sallolin dake kanta



Bayan ta gama ta Cigaba da azirka gami da kai kukanta ga Allah ya kaumata sauki matsalarta
sanan tayi adua tatashi tanufi kitchen yunwa takeji dan haka abu mai dan nauyi take buqa
tuwon semo tayi miyar wake cikin lokaci kadan ta kammala


Ta zuba iya cikinta sauran ta juyema mai gadi tasa hijab dinta ta kai mashi yaji dadi sosai yaita
sama albarka

Ta dawo taci nata sannan ta sake shiga wanka tafi to tayi shirinta cikin wani rantsetsan shada
boyel tayi kyau sosai riga da zane irir har gwiwa take ta murza daurin dan kwali tayi kyau sosai
sai qamshin turare take.


Parlau ta nufo kan 3star ta yada zango tv ta kunna tayi kwance tana kallo

Duke kewar gida ta dameta

Tana buqayarsu da San jin muryarsu

Musamman meera tsoho Mai hallaci tare da Adda ta mai sonta

Hawaye suka cika mata idol tanajin maraicin kanta


Jikin shi asanyays yashiga d'akin shin tunkan yaqarasa yafara jiyo sautin kukanta zaune take
dirshan daga ita sai tawul daganin bata jima da fitowa daga wanka BA,


Salam yayi ya isa gareta subahanallahi feena lafiya yana ta6a ta kwace jikinta ta mashi wani
mugun kallo na tuhuma ai dolle kace lafiya wato ga mahaukaciya an kawo

Love those who love you duk Mai Sonka kaso shi Dan kaga ina sonka na damu da kai shine
shine daran farkona a gidanka ka m wulaqanta ni;

But aman na yarda da maganar nan da bature ke cewa love is love but some time is
dangerous

Duk wannan masifar da feena keyi bai ji hashinta ba couers love is blind so hana ganin laifi

Kuka take wiwi yasamu ya rungumota yahadata da jikinshi yana mai bata haquri da fada mata
kalame masu dadi nasoyaya I really love you my wafe trust me dear da akwai dalilin
dayahanani zowa gareki kin san ina mutuwar sonki sosai kiyi haquri sister na ke cikin halin
rashin lafiya sosai so kuma kinga dolle na kula da ita cinda batada kowa nan kiyi haquri dear
da dadin baki da kalame masu kwantar da zuciya ya samu shawo kanta


Itako sai kara lafe mashi take ajiki tana sauke ajiyar zuciya bakin shi ya kai kannata domin
yasan shine abinda tafi kauna dandai duk hankalinta ya kwanta

Aiko kamar kura tasamu nama haka taita tsutsar lipes din tana shashafashi kala yana basarwa
da abinda take mashi cinda bai'shirya biye mata ba aman ina taci karfin shi da irin nata salon
bakajin komai sai hucin numfashin su


Dan tawul din yacire yacigaba da
Shafarta

Gami da kissing dinta ita haka take mai'da mashi da martanin ta taimaka mashi yacire kayanshi
suka haura kan bed sun murji junansu kuma bukatar su tabiya dan kowanne su na dauke da
yunwar abin


Feeenar hankali ya kwanta dr ya maida ita mace Kishinta ya kawo


Wanka suka shiga a tare saida ya fara yimata sannan shima yayi suka fito abinci yake buka dan
jin cikinshi yake tamar fanko


Sai damun shi take da tambayar duk miyaji mashi ciwo yace sister din shi ce


Jiki mana cooking im very hungry please sorry dear kan ban iya cooking ba idan ba suyar
kwaiba sai ruwan zafi girgiza kanshi ya'yiya kira driven shi yace yaje ta kawo take away




Feena anci ado cikin mini siket da yar riga bata wuce cibinta ba


Sai kamshi ake dr na zaune men parlour nasu yana tunanin sabiry tunda suka dawo bata fito ko
taci abinci feena ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin da yatai bisa shi ta zauna tayi kissing
din kumatunshi dai ita kuma sabry ta fito ta gaji da kwanci da kadaici zata dan wajan shaqatawa
na gidan ko kallo basu isheta ba tasa kai duk suka bita da kallo feena ta sauke ajiyar zuciya
wato idan taga sabarina sai tara natsuwa da sukuni kyanta na rukitata


Dr sister bakace Batada tafiya ba. Inaza zata maybe taji sauki

To ina zata manta da ita bata wuce lambu ya jawota yana shafar abarsa

Banda lfy kuyi haquri dan Allah



Ammyn kairat
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂr

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 27&28*



___________basu isa hospital dinba suka juyo gida saboda ta riga ta rassu family meerah
sunga ta shin hankali na mutuwar murja ba qaramin rashi sukayi ba na mutuniyar kirki kowa sai
yabon halinta take ba mai cewa ga abinda tai mashi mutuwar murja yasa hauwa tayi sanyi likis
tazo gaban gawarta tanata kuka harda majina fadi take murja na cuceki na kuntata maki dan
Allah kiyi haqiru ki ya feni tunda nake dake shekara kusan ishirin baki ta6a cuta man ba kulum
nike cutar tarki da makirci da tuggu irie wayyo Allah na wayyo kai'cona gashi yanzu kin mutu
ban nemi yafiyar kiba nashiga ukku ni hauwa hanlinki na kware yabi dan ba mai'cewa ga
abinda kikai mashi bawa wandada'dai ya tanka sai kannan miji da da ke yada mata maganganu
masu zafi da cewa ita dai murja tayi shada kuma tasamu sheda kowa ya banta yake kuma
gida da miji gashinan ta barmaki ai sukike'ymawa to ta barmaki murja bata kwana da kowa
aranta dan haka kikama kanki idan bazaki mata adua dai na yimata kuka;

Ankai murja gidan ta na gsky da gsky wanda kowa shi yake jira Allah kasa mutai asa'a

Kowa kagani yana cikin jimami da rashi murja tasha adua'o'i ga jama'a da sadakoki
Ana'tai'mata bayan kwana ukku kowa ya watsae. Rayuwa kenan


Hauwa tayi hankali yanzu zamanta tafiya ita da sadiya tarage wanan bakin kishin nata aman
haryanzu tana bakin cikin Muhammad saboda dai yafi danta komai ga kuma tarin jama'a anata
girmamashi shi kanshi babansu kafin yace ahamat yace Muhammad,


Watan murja biyu Muhammad mijinta ya gina masalatai d rijiyoyi ladan ta kai'wa matarshi
murja dan haryanzu yana begen rashinta dan bai'samun macce kamarta.



Rayuwa taci gaba da tafiya har'yau gashi gwago ta haifi danta namiji shima sakk mahaifin ba
inda ya rago shi kuma yayi dai dai da shekara daya da rassuwar murja Muhammad yaso ace
macce aka haifa mashi yasa mata sunan mahifiyarshi murja


Family meera sai murna suke da wannan jika da suka samu gabaki daya kauyen murna suke
kulum gidan cike yake da mutanan airziki ranar suna yaro yaci sunan Muhammad MAHISHI
yaro yazo da dumbin arzki haihuwar shi baban shi yafara kasuwanci tsakanin salihawa da
katsina gabaki daya Allah ya daukakashi tsarin ginin meera akai mashi gyara ta kowanne part
an mashi da correction yanda ya kamata



Wata rana baban shi ya kirashi yace da shi dan albarka cinda yanzu Allah ya qarayima budi to
tun bayan rassuwar mahaifiyarka Ina burun naga na gina hospital ga kauyenan domin tai'maka
masu wahalhalin zuba birni asibiti to sai gashi Allah bai nufa ba nikuma gashi'tsufa ya kamani
cinda gashi ku Allah yasa kun dago kuma kuna samu to Ina so Idan da hali ko bayan rai'na ka
gina asibiti ga yan kauyenan


To insha Allahu babana zan cika wannan alqawari kuma in Allah yayarda kana raye zancika
wannan alqawari kaga wannan jikan naka to shine idan yayi tsawon rai zaiyi karatu yazama
cikakken likitan da babu kamarshi acikin wannan kauye zan gina mashi katon hospital shikenan
kagani baba munada likita gida sai dai ya samo mataimaka

BA qaramin dadi Muhammad yaji game da bayanin danshi kuma yasan ko bayan ranshi danshi
zai cika wanan aiki dadin dadawa kuma jikanshi ne likita wannan ba qaramin abin farin ciki
bane a gareshi adua da yai'ta kwararama dan shi na allah yasa yagama lafiya yabashi ikon cika
alqawari ya kareshi daga sharrin masu sharrin Makiya da mahassada sannan yayi mashi nasiha
kan kula da dangin'shi zumuncin su karya'ta6a bari yalalace yasan Ahamat uwarshi ta
tusamashi tsanarka a ranshi to ko da m wasa ko bayan rain kar nasaki naji kabiye shi duk
abinda zayaimaka kayi haquri kaci gaba da adua kaine babba gareshi idan kabiye shi zumunci
zai'lalace karuke Allah da Adua kazamo tamkar mahaifiyar wajan juriya da yafiya gami da
kawaici ga komai insha Allahu baba zakasameni kamar yanda kakeso Kuma duk abinda kafada
babu daya wanda zan zallake nagode d'ana kai'ma Allah yabaka dan dan d zai'maka biyayya
fiye da da wadda kake man ameen baba.



MAHISHI yazama tauraro kowa san shi yake Yazama abin alfari ga kowa su kansu iyayen shi
sun dauki san duniya sun dora mashi. Muhammad sabina tana matuqar son shi har'part dinta
yake kwana Shamsiya ma nasonshi sosai dan da yafara magana shi yasa mata suna adda bai
iya cewa shamsiya BA sai adda yanada shekara bakwai Ahamat matar shi hanne ta haihu
itama da namiji ta samu yaro yaci suna Muhammad moohan shima yaga gata sosai rayuwa
taci gaba da tafiya d dadi ba dadi gakuma tarin hassada da Ahamat kema Muhammad.


Ana ciki haka kuma sadiya tarassu maman Sabina sakamakon ciwon ciki Sabina taga tashin
hankali ga tsohon ciki


Shikan shi meera hankalin Atashe mata Nata mutuwa suna barin shi rayuwa kenan sadiya ta
rugamu gidan gaskiya

Yanzu ya rage sai hauwa.



MAHISHI kaco kam yakoma d'akin Sabina saboda mugun son da take mashi yanzu yanda
shekara bakwai ansa'6shi Makaranta boko ta kudi tare da arabic ana kai'shi ana mai'doshi
gashi da bala'in qoqari komai aka gaya mashi da ya harddace


Iyayenshi najin dadin hakan musamman mahaifinshi dake ganin burunshi zai'cika akan shi

Idan ya dawo makaranta sai yabiya ta wajan kakanshi sunyi sallah sunyi hira wasa da dariya

na jika da kaka sa'idinan yazo part din su ya gaishe da da iyayen shi ya wuce wajan antin shi
Sabina can yake komai yaci yasha duk wajanta ta kuma tayi mashi qarin karatun Qur'ani

Sabina cikin dare ciwon na kuda turmuketa sabitu yaje ya Kira adda ita tazo wajanta ta jima
tana na kuda sai wajan asuba Allah ya sauketa lafiya ta haifi Yarta macce kamar aljanna wajan
kyau gata fara sol da ita ga gashi duk ya rufe mata jiki kowa ya yaba da Kyan yarinyar sai
murna ake meera da kanshi yazo ganin jikanyar shi macce da aka haifa mashi

Murna ga MAHISHI abin ba'a magana Dan har hana daukar ta yake yayi Kane Kane da its
shida Moohan har rugimar daukarta suke ranar suna aka Sama yarinya suna sabarina.



Sabarina tazama abin so ga MAHISHI Yana mugun sonta so sai shike renonta


Yanzu moohan shima an sashi makaranta


Yanda MAHISHI ke kula da sabarina abin nama sabina dadi kuma tana jin dadin haka har
goyata yake yai mata wanka idan bata lafiya duk yabi yadamu kai takai watarana sabarina na
zawon hakura kamar zata mutu mahish yaita kuka yana cewa da m mashi aka dorama zawon
wanan kulawa da yake bata yasa sabina wani tunani daban azuciyarta a man ta barma ranta
tanajiran lokaci



Rayuwa mai juyi har gashi MAHISHI ya gama primary zai'shiga shiga secondary school
Kuma Allah ya taimakeshi ya sauke Qur'ani moohan na primary 5 tare suke Zuwa da sabarina
tana primary 3



Rayuwar su abin birgewa time din da mahish ke jiran sakamokan jaraba shiga secandry baya
zuwa ko ina idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login