Showing 6001 words to 9000 words out of 49163 words

Chapter 3 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

2083


Sai gashi yau tunkafin ya Kira ya Kira shi Kuma yana son ganin shi ranar juma'a gibe kenan

Ko lpy ....!?

Tom Nima ban sani ba


Sai naji daga gareku masoya


Vote your comments masoya

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:51] Ammyn Khairat: *MAHISH

*Na*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Assalamu Alaikum*

*Dr mahish dai kun san na kudi ne to Alhmallhi mutane na siya bakin qoqarin su to yanzu
Kuma mun kawo qarshen na kudi duk mai buqa zai yi man magana ta private nera dari biyu ne
kacal ga mai buqa ta*



*PAGE 8 د daa,I*

________Dr mahish baccin da bai koma ba kenan ya tashi ya shiga had'ad'en toilet d'in shi
ya watsa ruwa,

San nan ya fito ya'yi Shirin shi sai qamshi yake bai'ko tsaya kar'yawa ba ya fita zuwa
hospital din shi,


Bai jima da zuwa ba Feenar tazo good morning dear!! Yace"da ita morning,

Yanda ya amsa mata sai taji ba dad'i domin ba haka suka saba gaisawa ba.

Tasaba da Yana hugging din ta yauka sabanin haka fuskar shi cike take da damuwa;

Da yake Feenar yar duniya ce sai ta lankwasar da murya cikin jimami na rashin wal'walar shi
tace da shi dear mike faruwa na ganka cikin da muwa,na maka laifi ne? ko wani ya 6ata maka
rai?


Dear kasan ban son ganinka cikin damuwa ko Dan Allah fada man mike faruwa kaji farin
cikina ,

Dr bai ce da ita komai ba ya zuba Mata ido Yana kallon ta ita kuma ganin shurun da yai'mata
yaqi magana yasa ta fashe mashi da kuka dan tasan kukan kade zatayi ya saurare ta domin ya
tsani yaji tana kuka ko da kau na wasa ne

Aiko hankalin ya tashi

Ya jawota jikin shi yana dan bubbuga bayan ta itako sai qara daga sauti take .


Ganin taqinyin shurun ya dagota kamar yanda suka saba daman love din shan sweet ne suma
sunyin shi dan haka ya hade bakin shi da nata aiko Feenar kamar jira take tayi carap da
lallausan harshen Dr tana ta tsusa na lumshe ido Kamar ta samu sweet

Ko da yake tace yafi sweet dadi

Sai da yaga ta samu natsuwa sannan ya zare harshen shi da Feenar ta ruge dan
tsananin yanda take tsutsar harshen shi harzafi yaji yana mashi Aiko gab da zai fito da shi
feenae tasake ruqeshi bayan da ya iya dolle ya bar'mata tai'sha San ranta

Lallai su Feenar anzo wajan

Sai da tayi Mai isarta sannan ta sake shi dear gaya man mike faruwa ne bakomai may honey

Meerah ne ya kirani yana son ganinka gobe shine kika ga duk na shiga damuwa aman ba wani
Abu


Ajiyar zuciya tayi ko daman wannane yasaka shiga damu Ni nayi tunani wani Abu akayi .

Kaji yanda hankalina ya tashi?

Bakomai sai kashirya ka tafi aman Kuma duk sai ta shiga da muwa mahish yace ya akayi kuma
naga kin canza lokaci guda "Feenar tace ba komai naji wani iri ne kuma ban San yaushe zaka
dawo ba kuma idan katafi shine naji duk ba dadi.


Karki damu insha Allahu bazan wuce ranar Monday kayi alkwari ya d'aga mata gira guda

Sannan yace"da ita nayi alkawari I promise to you oky thank you dear �

Dagana suka cigaba da harakokin su duk da Dr zuciyar shi na mashi tunanin Kiran da meerah
ke mashi shi yasan yanda meerah ke fushi da shi bata yanda za ayi ya Kira shi sai dai idan
wani abinne ya taso kokuma ya Kira shine ya tsine mashi gaban bai nar jama'a

Karfe hudu na yamma yabar hospital zuwa airport ya yanki tikitin safe haka ko akayi ya yanki
tike ya tafi gida ya kama Shirin ta fiya ya'yi tsaraba mai yawan gsky .

Tunda Asuba ya shirya ya fita mai gadi ya kai'shi airport jirgin su ya d'aga sararin samaniya
zuwa *KATSINA TA DUKO D'AKIN KARA KUNYA GAREMU BADE TSORO BA*

Karfe Tara dai dai jirgin su ya sauka katsina .

Dr bai kira kowa ba motar haya ya shiga zuwa Kauyen su wato salihawa

Duk jikin shi amace yake dan bai san mizaije ya taras ba

Suna shiga kauyan su Mai cike da ni'ima yaji saniyi Mai dad'i ya kamashi tare da sauke
ajiyar zuciya ya rufe idon shi gsky ne duk war'bar'gida gida ya bar'shi inji hausawa�

Gari sai hada hada ake saboda rana irin tayo Rana ce ta musamman ga yan kauye salihawa ko
kagani yana cikin farin ciki da annashuwa.


Kofar gidan su motar ta parking ya biya drive mutana ne sukayi mashi charrr suna mashi barka
da zuwa ko dan mutuncin mahaifin shi sun karrama shi drive ya fito da kaya suka shigar mashi
dasu cikin gida shiko gidan ya gagare shi shiga Ashe Dr kasan kunya


Hada hadar yau da irin Abubuwan da ake Yan kawa yafi na kulum hidima ake ba kama hannun
yaro Kuma yau meerah farin cikin shi. Yafi na kullum


Abin Yana ba kowa mamaki Aman ba Mai damar tambaya

Dr waje yasamu cikin mutane ya'yi zaune sun biye mashi sunata fira da shi kamar ba abinda
yafaru

Bayan anfito daga juma'a kowa ya taru sai akaji ana daura auran mahish Muhammad meerra
da
. Kuma sabarina Adam meerah

Akan sadaki dubu Hamsin

Turqashi kowa ya'yi mamakin wannan daurin aure na bazata dan duk da cewa ansa da wannan
butu Aman ba ayi tunanin wannan aure yauba wasu da dama sun girgiza musamman Ahamat
meerah dake bakin cikin burin shi bai" cika ba ga bakin cikin haryanzu Dan shi na d'akin duhu
duk rashin mutuncin da zaiyi yayi Meera bai futo da moohan ba.

Aman duk da haka ya kudurta aran shi sai yaga yanda za ai sabarina tai zaman aure da mahish
in dai yana raye wannan alkwari ne ya'yi


Too fans kun dai ji koya zata kaya koya wannan aure zai kasance ko kudin Ahamat meerah zai
cika sai naji daga gareku

Karku bari abaku labari mai buga zai turo dari biyu kacal


AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:51] Ammyn Khairat: * Dr MAHISH MEERAH*

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*


*Dedicated to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*To Alhmallhi anan na kawo karshen free page ga mai buqa zai biya dari biyu ta wanan *

Number 08167005042


*PAGE 9 dhaal ز*

_____________tunda Dr mahish yaji cewa da shi aka daura auren sabarina yaji zufa da
gumi mai'zafi na tsefo mashi aji yanda jikin shi yayi sharkaf da zufa kamar yayi wanka da ruwa,

Iya kad'uwa da rudewa ya'yi bai ta6a tunanin auren shi da sabarina wannan time din ba,

Duk da daman yasan da maganar auren shi da ita,

Aman yayi tunanin sa6anin da yasamu da meerah zaisa yace yafasa bashi auren ta .

Ashe ya manta da wanene meerah mutumne shi mai'cika alkwarin da ya daukar ko ta halin
kaka koda yamaka alkwari ka bata mashi da rai to bai hana ya cika maka da alkwarin da yayi
maka,

Turqashi to yanzu ya za yayi da Feenar wadda auren su yanzu bay wuce sati ukku ba,


Yana cikin wannan tunani yaji mutane nata taya shi murna dasa Alkairi wasun su dadama nata
bashi hannu suna gai'sawa da fatan Alkairi.

Dr ya dubi dumbin jama'ar da suka halarci wannan daurin auren aman daga cikin su babu
abokin shi ko daya .wannan wanne irin aure ne na bashiri

Kowa na farin cikin wannan aure Aman Banda kawu Ahamat meera da zu'ri'a shi komai
yasa Dr. Ke tambayar kan shi duk da yasan bawani shiri ake akwai a tsakanin suba

.abin da Kuma yafu daure mashi Kai yaga kowa aman banda moohan to ko bai garin ?,

Bayan jama'a sunci sun Sha sunyi San barka da adu,oi ga ma aura ta kowa ya kama gaban shi
sai mutanan cikin gidan keta faman bikin su .


Sabarina tunda taji an daura auren ta da Dr taji wani irin farin ciki ya kamata marar musaltuwa
ayanzu dai qarshen tuka tuka tik ta zama matar Dr

Kukan farin ciki ne ya kamata da kuma tunawa da mahaifiyarta da tana raye da sai tafi kowa
farin ciki .

Godiya tayi ga Allah da yanuna Mata wannan rana ya Kuma cika Mata burun ta sannan tayi
ad'ua ga mahaifiyarta Allah ya jikinta ya kai haske qabarinta sannan tayi adu'a ga meerah da
yacika wannan alkwarin tayi mashi adu'a Allah ya kareshi daga sharrin makiya da ma hassada.

Daga qarshe tayi adu'a zaman lpy da mujinta da kwanciyar hankali Mai dorewa ,


Tana zugume a d'akin meerah Adda AMMYN KHAIRAT ta shigo tace da ita Amarya kin sha
qamshi to muje na qara maki wani qamshi cikin jin kunyar Adda ta tashi tana noqe kai ouhh Ni
shamsiya yau kuma kunyata akeji sabarina lallai qara ki fitar da kunyar nan Dan yau zanga

karshenta dan rabon da nemaki wanka tun kina yarinya yanzu Kuma sai na darjeki .


Ita dai sabarina bata ce uffan ba d'akin adda toilet suka nufa wasu ruwa ne nagani Adda ta
hada masu shegen qamshi

Sai qamshin turare da lallai gami da magarya ruwan suke gefe guda kuma ga wasu nan suma
nasu qamshin na musamman ne.

Cire kayan ki tace da sabarina. Sabarina tace Adda ki gwada man yanda zanyi wankan wallahi
kunya nakeji eeeyye kunya lallai matso nan ta daure fuska�

Ba shiri sabarina jiki na rawa ta cire kayan ta sannan ta shiga cikin abin wanka Adda ta darjeta
sai tayi Mata subul tana qamshi fatar Nan tata har wani santsi take

Sannan adda ta dauko turaren wuta ta aje faban sabarinta tasa Zane ta rufeta saida hakin yabi
jikinta sosai sannan ta budeta tasake zuba wani tace da ita tsuguna sabarinta ta tsuguna
turaran yabi qasanta sannan adda tace ta tashi ta daura towul ta fito Adda ta mika Mata wani
kofi cike da tsume ta ce shanye shi sabarina ta shanye ta bata copin ta zuba Mata wani tabata
shiko Bai da dadi sabarina taji kamar tayi amai Adda tace kina amayo shi nidake va shiri ta
shanye shi ta dama Mata gumbar kwakwa da Madara ta sha karshe ta bata da faffar kaza ta
kayan Mata tace anjima sai ki cinye ta !!!!!!!




Har dare yayi Dr Bai shiga gida ba kuma babu Wanda yace da shi komai sai da goma na dare
yayi yaji ya gaji da zama gashi yana buqatar wanka sannan ya lallaba ya shiga cikin gida.

D'akin shi ya nufa ya buda ya shiga tursu yayi ganin Adda zaube a parlour ta harde kafafunta
waje guda

Tana ta taunar cingam alamar rashin mutunchi shigo isasshe tace da shi

Cikin sanyi jiki ya shiga domin yasan halin Adda AMMYN KHAIRAT ba wasa wajan kunci yanzu
ne zata cire ma mutum kafar baya
��


Tofa laifin dadi qarewa


AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

*Dr MAHISH MEERAH*


*Na*

AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*

*Didecate to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


Aslm alkm

*Masoya yau ina cikin farin ciki�marar musaltuwa�Sai nace Allah na gode maka a kulum
idan kana duniya baka rasa masoya da makiya to Alhmallhi masoya Muna Alfahari daku aduk
inda kuke*

farin cikina na yau shine ina zaune naji Alrt ina dubawa
gana kudi ne Aka turo man banga mamakin kudin ba Kira ya biyo baya na daga daya daga cikin
masoya na masoya novels dina ta Kiran Ni sis kina sako nace eh na gani to dan Allah ki saki
novel din Dr mahish kyuata wa al'uma Ni masoyiyar kice masoyiyar Dr mahish novel din ya man
dadi nasan dan abinda na turo baici ace ya sayi novel din ba Aman sis idan da halin hakan ki
taimaka ki sake shi kyauta wa al'uma

*Kai gsky naji dadi na Kuma rasa mizance ba Wai kudin da taban bane suka fi sani farin ciki illa
nuna sonta gareni da Kuma novel*

Na Mata alkwarin sakin shi kyuata ga mutane kamar yanda ta buka

*Sai nace Mami ina godiya da karamcinki Ngd Allah ya saka maki da mafificin Alkairinasa*



*Tofa an siyi Dr mahish wa zai saye zarata shima abani kudin nasake Shi*


*Ina masoya Dr mahish gada ta samu ga mai buqatar karantawa yayi comment ya neme Ni ta
wanan number idan harkin san San bazaki Comments karda ki wahalar Dani wajan saki group
masu Comments muke buqata ga number da Zaki man magana Nan da ita*

08167005042



*Page 10 raa'u ر*


_____________bayan fitar Adda sabarina tayi shuru tana tunani Wai yau itace aka daura
ma aure da Dr him abin take kamar a mafalkin.


Ka shigo Adda tace da Dr mahish kayi tsaye ki k'am idan Kuma komawa zakayi sai ka
koma isasshe ,


Dr Bai ce da ita komaiba Dan yasan halin Adda AMMYN KHAIRAT idan ranta ya bace bakin ta
har rawa yake ,


"Cikin sanyi jiki ya qarasa d'akin aran shi Yana fadin na Tara's da nasan batai bacci ba da
ban shigo gidan ba Dan nasan yau Mai kwatata sai Allah,


Waje ya samu nesa da ita ya zauna ya duqur da kan shi baice qala ba wani irin kallo Adda ta
bishi da shi Wanda yasa jikin qara sanyi yaji shi kanshi ya muzanta ,


Adda ta gyara murya tace Dan yawon duniya ka dawo ai ina ce ka tafi kenan har Abada cinda
Kai ma yanzu ka girma gani kake ba haihuwar ka akayi ba kai ga Wanda ka keta qasashan
waje ai tun can sai da naso na hana ta fiyar ka karatu wata qasa saboda ganin gyare gyarinka,

Kai wallahi ka bani kunya yanda meerah ya dauke duk cikin Diya yafi sonka ya dauki son
duniya a dora maka da man hakane yan magana sunyi gaskiya da sukace duk abinda kafi so
sai yafi baka wahala hakane .

Kai masu jajayen idanu sun bude maka ido shine ka dawo ka watsama mutane qasa a ido

Anya mahish baka fara shaye shaye ba tunda tafa magana Bai dago ba sai yanzu da yaji ta
ambaci shaye shaye .

Kalle Ni da kyau marar kunya kasani gwago tayi fushi da Kai matuqa Kuma tun Abinda Kai
ma meerah ya koreka take kwance batada lafiya Kuma yanzu da taji labarin kazo tace bata San
ganinka karda tsotsayi yasaka zuwa inda take yace kaje sai duniya ta maka hankali sannan ka
ne meta Dan yanzu bata da buqatar ka ,

Kuma tace ka ruqe yar mutane Aman duk kaci amanar ta bata yafe maka ba wannan shine
saqon da ba tsaya na isar maka da fatan ya shiga jikin ka dan Nima ba son ganinka bake ba ,


Ni banga abinda sabarinat ta gani gareka ba tanace sai Kai koda yake ka ruga da kamata illa
tun tana yarinya ka yaudareta da soyayyar qarya wallahi ba Dan girman Alkawarin ba da ba
abinda zai sa a baka sabarina Dan ita ba ajinka bace sabarina matar manya ce ba sakare irin
ka ba da bakasan darajar mahaifa ba,

HAKA Adda AMMYN KHAIRAT race gaba da wanke shi ta inda take shiga ba tanan take
fita ba da ga qarshe itama tace Allah ya Isa idan yaci Amanar baiwar t dai dai da dakika guda .


Sannan tayi ta fiyar ta tana fadin badan badan ba da na maka Dan banzan duka taja

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login