Showing 3001 words to 6000 words out of 49163 words
Chapter 2 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf
mare ni face uncle Ahamat mahaifin moohan ke wacce irin
yarinyar banzace ai gaskiya moohan ya fada dashi da maheeshi duk da yane tawani ban garan
ma yafi maheeshi din cinda shi Bai bijire umarni mahaifin shi ni Dana yarin kirki ne ko Karan na
dora mashi ba zaitaba tsallakewa ba..
Zanyi magana Abbana Muhammad meera ya daga man hannu fukarshi cike da bacin rai Wanda
ban taba ganin irin shi Dan Sai nace bacin ran shi na yau haryafi na ranar da maheeshi ya bar
gida dukk wannan Abu ba kowa bane yaja mana shi face kanena maheeshi hummm Dan kuka
Mai jama uwarsa jifa;
Ciki bakin ciki tsoho meerat yace kowa ya tashi yafice man dagani kuje ban son shawara kowa
ni zan yanke hukunci da Kai na kowa ya tashi jiki na mashi rawa yafita Ahamat na cewa sai
idan antashi sankai ai nima inada ikon yanke hukunci Kuma ya yanku Dan Nima sabarina yata
ce Kuma bata da miji sai moohan tsoho meerah Bai tanka shi inda sabo yasaba da halin Dan
uwan shi
Hummmm to fans Nima fa ina cikin family meerah Dan Nima kyakyawace Ni yayar
maheeshi ce eeyyy
Tom koya zata kaya kudai biyo alqalamina kuji
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*Dr. MAHISH MEERAH*
*NA*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*
*Dedicated to my cherie Feenar*
*Aslm Alkm FANS INA MAI BAKU HAKURI ABISA MAI DA Dr. MASHISH NA KUDI HAKAN
YAFARU NE ABISA WADAN SU DALILAI GA MAI BUKATA ZAIBIYA NERA DARI BIYU TA
WANNAN HANYAR NUMBER Whatsapp KAMAR HAKA*
08167005043 *MTN*
*Sai Kuma NUMBER MESSAGE KAMAR HAKA*
08030500386 *MTN NUMBER*
*MASOYAN NIJER KUMA GA TAKU NUMBER MOVE*
81773088
*SAI NAJI DAGA GARE KU*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 5 ج jiym*
_______ bayan kowa ya watse tsoho meerah ya'yi shuru yana tunanin rayuwar mahishi
yanda ta canza lokaci kadan ada ko ance mahish zaiyi haka muhammad meera sai ya gardama
ko ama falki Bai ta6a tunanin haka ba sai gashi hakan ta faru Dan yau kenan,
Idan yai duba da sabarina tana bashi tause ba kadan ba
Saboda yanda ta shaqu da mahish so sai soyayyar su Abin birgewa kafin ya tafi Mexico idan
kaga yanda suke kula da junan su tun suna yara abin sai ya baka shaawa Aman yanzu komai
ya rushe asalima bata ita yakeba gashi yatafi ya barta da dafin so Wanda bataga ranar fitar shi
ba
Tsoho muhammad meera yaci gaba da tunani shi kade yanzu y zaiyi minene mafita ga wannan
lamari yanzu ba abinda yafi da munshi irin girman Alkawarin da ya daukar ma kanwar shi Kuma
yazama lallai dolle ya cika wanan Alkawari koda ba mahish sai ya daura ma sabarina auran
mahish Dan yasan duk daran dadewa zai dawo gida lokacin da duniya taimashi hankali,
Haka yaci gaba da saqa d warwara.
Ahamat meera bayan sun koma gida da iyalin shi yasasu gaba sunacin naman Dan uwan shi
sunata zagin shi da kulla yanda zasu tozarta shi a idan duniya .
Dan a cewar su sai daukakar shi tazama kaskanta sai kowa ya daina jin maganar sa Kuma duk
abinda yake taqama dashi sai yadawo mallakin su,
Hummmmm
Allah ahirabamu da irin wannan dangi
Ameen
Moohan inaso kabi duk wata hanya da zakabi kaga kasamu soyayyar yar uwarka idan kuma
taki kayi rapping din ta Nina baka dama daganan sai musan abinyi ta wannan hanyar zan kulla
ma dan uwana zarge mai wuyar warwara qilama ma zuciyar shi ta buga ya mutum kowa ya
futa cinda ya tsufa baida wani Amfani nikuma sai na samu tawa damar.
Allah shikyauta
Qasar Mexico Dr mahish Suna cin duniyar su da tsinke shida Feenar yayin da Allah ya ara
mashi dama yaketa samun cigaba da daukaka
Yanzu sun tsayar da ranar auransu nan da wata biyu masu zuwa.
Sun fara shire shire da tsara tsaran auran nasu komai sun shirya sun hada komai inda yaba
Feenar sadaki nera miliyan biyu da rabi
Kudi masu maida yaro tsoho kudi masu sa kayi qarya ace gsky ne Dan da rajarsu kudi
maganin ta kaicin duniya Allah ka bamu masu Albarka Ameen
*Salihawa dake qaramar hukumar batsari*
Yau takama Friday ga bisa aladar meerah family duk ranar juma a yakan Tara muta nan
kauyen su domin jin matsalar kowa duk Mai bukatar taimako ataimaka mashi wanan Abu da
yake Yana qara soyayyar ga mutanan shi
Za a dafa abinci manya tukane mai'rai da lpy ga manyan shanu da kaji da raguna zaisa ayanka
kowa yaci yasha haryayi guzuri Kuma duk yawan mutanan da zasu hallara sai sun barshi
Sai bayan anci ansha sannan zai umarci kowa da dai daya ya gabatar da kanshi da bugatun shi
ba gajiyawa zai taimakawa kowa dai dai qarfin shin daga qarshe ayi adua kowa ya kama
gabanshi mutanan wanan kauye saboda mahimmancin wanan Rana ta juma a har qagara suke
juma a tayi
Sai bayan kowa ya tafi sannan family suma zasu hadu Mai magana yayi Mai buqata ya fadi
Hakace ta faru bayan bayanan kowa da matsalolinshin. Kuma kowa yasamu abinda yakeso ga
wanan tsoho Mai daraja agaresu sanan shima tsoho meerah ya gabatar masu da hukuncin da
yayanke na aurar da sabarina ga mahish Dan cika alkwarin da ya daukar waje ya kaure da
hayaniya yayin da shi tsoho meerah ya tashi ya bar wajan dan shi ya gama maganar shi
hukuncine ya yanke!!!!!
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*Dr MAHISH MEERAH*
*Na*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*
*Dedicated to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Aslm alkm na Dr mahish meerah ya koma na kudi abisa wadan su dalille ga Mai buqata zai*
*biyadari biyu kacal ta wannan hanyar*
*katin mtn ta wanan number gata kamar* *haka*
0816700502
*Mutananshi nijer gata taku number ta orange* 81773088
*Number account gata Kamar haka Union bank account number*
Shamsiya muhammda
1036353248
*PAGE 6
_________wanann hukunci da Muhammad meerah ya yanke bayyi ma Ahamat dadi ba dan
ranshi ya'yi matuqar bacci sosai dan haka shima yaci Alwashi taukar mataki ta kowacce hanya
sai yabi yaga sabarina bata auri mahish ba domin bada shi ta dace ba da moohan tafi da cewa,
Saboda shine dai dai da ita ba mahish ba a cewar shi Wanda yatafi yawon duniya ina za'a
tsaya jiran shi in banda San kai irin na meerah"
To su zuba su gani sai yaga yada za ayi auren mahish da sabarina da wannan quduri ya tafi
Moohan jin shi yake kamar ya mutu dan bakin ciki .
Muhammad meerah ya toshe kunnuwan shi da maganganun danuwan shi da yake ya da mashi
inda sabo ya saba biki ya matso sai shire shire ake yayni da sabarina haryanzu ba lafiya .
Matsaloli sun taru sun Mata yawa ga rashin masoyinta gata moohan da ya ta kurama
rayuwarta"
Kullum sai yazo ya addabi rayuwar ta yana ta kura Mata matuqa gashi mafi yawanci
maganganun shi batsa ce baida aiki sai yawan ta6a jikin ta idan tai magana yace da ita ai bikin
cikine shike bata so yana mata hakan aman yasan mahish namata fiye da yanda yake mata
batada tacewa sai kuka domin tasan sharri ne yake mata
Sabarina yarinya kyakyawa yar duma duma Aman yanzu duk ta fige ta lalace duk ta fita
hayancin ta yanzu ne maraicin uwa ya kamata ta dan da mahaifiyarta na da rai da komai ya
zomata da sauki saukin tama Adda AMMYN KHAIRAT
Tana daibe mata kewa da maganganun masu kwantar da hankali
Mexico Abubuwa sun kan kama na biki dan yanzu wata sati hudu ya rage masu suyi aure Dr
mahish
Ya gina ada a Mexico na gani na fada tako ina gidan shi ya hadu tsari ne na turawa yayi
Muhammad meerah ciwon sabarina na tada mashi hankali matuqa ga lokacin biki na matsowa
ga ciwo yaqi barin sabarina ga ta kurawa ga Ahamat dan shi moohan ya canza shwara Koko
nace ya dauki shawarar mahaifin shi na yima sabarina fyde saboda yasan cewa tunda meerah
yace zai aurawa mahish sabarina yasan ba makawa sai ya aure ta Dan haka ganin biki na
qaratowa yace bari shima ya dibi kason nashi dukda mahaifin shi ya tabbatar mashi da cewa
idan har yaga Bai aureta to shima mahish ba zaita6a morar taba cinda an hanwa danshi .
Ranar laraba da daddare misalim biyu na dare moohan yashigo d'akin sabarina dan ai watar da
kuduri. Shi na ketama baiwar Allah haddi
Sabarina na kwance sanye da sleeping dress masu laushi da santsi doguwar rigace ta
kamata duk shapp din jikin ta yafito da ganin yada take bacce kasan ba najin dadi bane yanayi
bakinta kamar tana mafalki ne tana magana moohan ya gama qare mata kallo sabarina
maccace har macce komai ta hada na more rayuwa zuciyar shi na kwadaita mashi Abubuwa
da dama Dan gane da ita
Kunnanshi ya kai saitin bakin ta ji abinda take fada bakomai bakinta ke Ambata ba sai ilove u
mahish I beg you
Ranshi ya qara 6ace Dan haka ya kashe wutar d'akin da dama shine ya kunna ta sannan ya
haura kan gadon cikin duhu ya lalubi lallausan bakin ta ya hade da nashi yana tsutsa a hankali
sai kace Wanda yasamu sweet gefe daya ka hannun shi na kan boobs din ta ta d'age rigar
yana marzasu a hankali
Sabarian da ke bacci tayi tunanin mafalkin da tasabayi ne kullum na masoyinta mahish dan
haka ta dauka duk a mafalkine sai feeling take tanajin dadin abin shiko duk ya fara fita hayacin
shi bakin shi ya Kai kan boobs din ta yafara tsusar su cikin jin dadi sabarina taqara gantsaro
mashi girji tare da sakin qara gami da ajiyar zuciya haka yaci gaba da murzarta kamar ya biya
sadaki sabarina bata dawo duniyar da take ba sai da taji ya tsanshi acikin hq dinta sanan ta
fara bude idanun ta taji nauyi ajikinta hannun ta ta kai inda takejin nauyin Nan ta tabbatar da
qato ne saman jikin ta ai bata San sadda tayi wata gigitarciyar qara ba da hade kaf gidan meera
family kowa yaji wanan qara Kuma yaji daga inda tafito dan ahaka
Adda AMMYN KHAIRAT
Ita d'akin ta ke kusa da na sabarina ta ruwa kowa shigowa d'akin fitilar d'akin ta kunna idanta
ya'yi mummunan ganinta dafe girji tare da fadin innalillahi mizan gani gaka moohannnnnnnn
taja sunan shi da qarfin gaske
Tofa komai AMMYN KHAIRAT idan ta ta gane mata to gamu gani dai sai naji daga gareku fans
Kuma Dan Allah ina Mai baku haquri na rashin ganin posting kuyi man hakuri ku tayani da
aduaa Dan Allah ngd
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*Dr MAHISH MEERAH*
*NA*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*
*Deducted to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 7 خ khaa*
________ Abinda suka gani ya'yi mugun tada masu hankali matuka;
" Cikin zaro ido da kaduwa da sukayi suka hada baki wajan fadin innalillahi
wa'inna'ilaihir'rajuon,
Tsoho meera shine Wanda ya fara fadin moohan mizan gani hakan? Moohan cikin rudewa da
inda inda yake babbbamata komai ba,
Sabarina da tasamu ya d'aga ta ta gyara rigarta ta fashe da kuka tana fadin wayyo Allah na
wayyo umma ta wayyo mahish dina kun tafi kun bar ni cikin ...... ke yi.mana shuru cewa Adda
Sabarina da gudu tayo wajan meera ta fad'a jikin shi ta rungume shi tana kuka mai'cin rai;
tsoho meera ya rufe ido shi da hawaye ke shirin zubo mashi ya dubi moohan dake zarar idanu
sannan ya d'aga yatsun hannun shi biyu yaja hannun sabarina sukayi part d'n shi
. gaba daya sukayi mashi rubdugu da bugu sai ihu yake aman ba mai'tausan shi balle su
raga mashi sai'da sukayi mashi ragaraga sannan suka cika umarnin meera
Suka kama shi suka kai'shi d'akin duhu suka rufe sai kuka yake yana fadin su taimaka mashi
kar'su kai'shi d'akin duhu aman ina ko kula shi basuyi ba cewa yake dan Allah ku taimaka man
ku fitar dani daganan kuyi mani duk hukuncin da zakuyi man dan Allah ku fiddani daga d'akin
duhu ya fashe da kuka wallahi ban aikata abinda kuke tunani ba Dan Allah kuce meera ya fidda
Ni daganan yai'mani hukuncin da zai'man ,
"Suka tafi suka barshi yanata buga kofa yana ihu da kururuwa wasu da dama sun tausaya
mashi saboda da a kai'ka d'akin duhu qara a kashe ka.
wasu Kuma suna ganin hakan shine ya dace ba bugu ba zagi akai'ka d'akin duhu a'ajeka shine
dai'dai;
Sabarina tunda tsoho meera ya jata zuwa d'akin shi take kuka; zannan da ita ya'yi kan bed
sannan cikin hikima irin tasu ta manya ya kwantar mata da hankali tare da fadin ta kwantar da
hankalinta ba abinda zai faru da ita kuma insha Allahu sai ya Aura mata mahish kamar yanda
ya'yi Alkawari "
Da kalamai masu d'adi yasamu tayi shuru har Takoma bacci sannan shikuma yaci gaba da
tunanin mafita daga qarshe ya samu mafita sannan ya'yi alwarlla ya'yi sallar nafila,
"D'akin duhu moohan yaci kukan shi har'yagode ma Allah sannan kuma zafi da sauro sukace ga
sunan sauro ya dami shi da cizo da kuka ya'yi da zafin d'akin ya addabe shi sai zufa yake gefe
guda Kuma yana bugun jikin shi inda sauro ke cizon shi ga kynkyasu da chanyoyi sai kuka
chanyoyi keyi mashi
Kusa ko sai yawo suke
Duk abin duniya ya sha mashi Kai d'akin duhu wani d'aki ne dake cikin gidan meerah family
d'aki ne mai'duhun gaske idan kashiga d'akin da rana sai kace dare dan tsananin duhun shi ga
kuma bala'in zafi dan har wani tururi kefata acikin shi
D'akin duhu ga sauro ga sauran halitu acikin shi,
D'kin duhu an tana dai shine saboda masu laifi ba bugu ba zagi za akai'kacan ka gasu ko
sauron d'akin ya isheka balle bala'in zafin shi ,
Kafin wani lokaci moohan ya fara fita hayacin shi sauro nata na shi aikin kusa na cizon shi ga
zafi sai zufa yake jikin shi da kayan shi sun jike jagab
Ya jiga ta ssai Amaine ya kama shi yaita keta shi tun yana amain abinci har'yakai bai Aman
komai sai na wahala haka amai yacigaba da tuqarshi karshi yajin shi ya'yi week kafin wani
lokaci ya summa awajan
"Da asuba bayan angamo salla labari ya fara ya d'uwa a family har yakai ga kunnan Ahamat
meera yaji abinda Dan shi ya so aikatawa Aman sai yace Sheri ne d'an shi bai'aikata ba an so
cima shi mutuci ne kuma ba a Isa ba ko afito mashi Dan shi kokuma ayi tashin hankali ,
Allah karabamu da shi
. Zage zage dai babu Wanda bai'ma tsoho meerah shikuma yanajin shi ya share shi duk
iskancin Ahamat meera yana shakkar tsoho meerah ssai shiya sa yake Abubuwan shi bayan
fage,
*Mexico* mahish na kwance Bai Dade dagama sallah ya koma bacce safe kafin lokacin
fitar shi ya'yi sai yaji wayar shi na ringi Yana dubawa yai"maza ya tashi tare da dafe kirgi da
kuma zaro ido fa Baki daya jikin shi rawa yake wayar ma dake hannun shi subuce mashi tayi ta
fadi,
Har wayar ta katse aka sake Kira sannan jikin qarfin hali ya dauki Kiran ya kara a kunne bakin
shi na rawa yake fadin hyhello.....! Zuwa can akace dashi duk abinda kake kazo gobe juma'a
ina son.ganin ka idan kaga dama kanada buqatar zuwa ran kai dade kafin yace wani Abu har
yakashe Kiran
Sorororo ya'yi da wayar a hanun shi Yana tunanin meke faruwa
Tsoho meerat ya Kira shi Kuma tunda suka samu sabani Bai taba Kiran shi ba ai nafi ma ba
Wanda ya taba Kiran shi daga gida shine Mai Kira Kuma duk Wanda ya Kira Bai amsa Kiran shi
ko shi kanshi tsoho meerah yasha Kiran shi Aman Bai amsa kira ba ranar da bai Kiran meerah
safe da rana da yamma da daddare .