Showing 45001 words to 48000 words out of 49163 words

Chapter 16 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

3524

hange

Bayan da ya iya dan haka da ita ya tafo jirgin katsina suka shiga bayan sun sauka yasata a
motar saliwa yace da taje garin tace gidan meera family take buda zaa akaita duk garin
ansanshi tana kuka tashiga motar saliwaha wata rubabbar motace sai fitar da bakin mai take
tunda take bata taba shiga irinta ba gashi duk tsofaffine acikinta sai warin tsufa da dauda suke
jitai zuciyarta na tashi

Bayan motarsu ta tashi dr nawaz yayi buking din jirgi zuwa kano


To fans gafa feean a kauyen meera koya zata kaya

Sai naji ruwan comment wallahi idan bakuyi comment ba ko ahaka sai nabar shi dan da man na
kusan kawo karshen shi dan guntun comment dinnan ban son shi


Ammyn khairat
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


*Dr MAHISHI MEERAH*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09




*P49*



__________kuka take sosai hankalinshi sai rarrashin ta yake da kyala yasamu tayi shuru kiyi
hakuri my kankanaty wallahi kaddarace tasani Auren feena ba sonta nake ba ke kade ce matar
da nake. So duniya aman yazanji cinda ta shigo rayuwata da ace feena bata zo har inda nake
ba wallahi da sakinta zanyi sai gashi kuma meeraha yayanke hukunci aman kiyi hakuri babu
abinda zai canza dan kece farin cikina sosai yaita kwantar mata da hankali da kalame masu
dadi bbu komai Dr Allah yabaka ikon Adalci a tsakaninmu nafi so kayi adalci dan tsira ranar
gobe kiyama kowacce kabata hakkinta bakin gwargwado yanzu katashi katafi wajan matar ka
sai da safe ta juya mashi baya shima kwanciya yayi ya rungumota ta baya



Haba kankanaty kuma haka zamuyi dake wallahi babu inda zani a yau sai dai gobe yau ranarki
ce ya jawota yacigaba da aika mata sakonni sai bayanda suka darji junansu bacci yayi gaba
dasu



Bayan feena tayi wanka tasa kayan baccinta tabi lpyr gado ta kwanta dan tasan balallai bane dr
yazo inda take duba da bacin rana da tagani a idon shi


Da safe sabry tayi breakfast ta kawo men parlour ta jera wanka sukayi ita da dr yayi shirin aiki
sukafito tare taje ta kira feena itama ta shirya sun gaishe da juna dr nata daure mata fuska
bayan suna karya gaba daya part din meera suka nufa suka gaishe dasu sosai meera yayi
dadin ganin su atare yasa masu albarka

Kamar yanda ta saba taimashi rakiya yatafi feena ta koma dakinta ta shirya cikin kayan aikinta
ta fito batare da sanin kowa ba ta nufi hospital sai dai dr ya ganta kala bai ce mata ba yacigaba
da aikinshi itama bata tanka shiba da yake akwai mararsa lapya sosai haka ta dage tana kula
dasu

Da dare dr ya tarasu yayi masu nasiha amatsayin shi na mijin su zauna lpy su mutunta junansu
sannan kowace zai runka yi mata kwana daya. Kuma su runka ikoshi a dakin shi bayan ya
gama yace idan da mai magana tayi sabry tace haka yayi Allah yabamu zaman lpy Allah ya
bamu ikon yimaka biyayya Allah yabaka ikon Adalci Ameen my kankanaty Allah yai maki
albarka


Ameen my karasss


Feena tace Allah yabasu zaman lpy sun dan taba hira wada daga dr sai sabry keyinta dan
feena shuru tayi tana jinsu wata hausar ma bata ganeta can sabry tayi hamma alamar bacci
takeji



Dr zan taina kwanta bacci nakeji Oky to muje narakaki ya kama hannunta taima feena sai da
safe har dakinta ya kawota sai da tayi mashi kuka wai zata kwana ita kade bataji duminshi kiss
dinta yayi tare da shafata yana bata baki har tayi bacci sannan yayi mata adua ya fito yana tsaki
shifa haushin feena yakeji dan babu yanda zaiyi

Koda yafito bata waje cikin ranshi fadi yake Allah yasa ta kwana dakinta dakin shi ya nufa ya
tura ya shiga

Karar ruwa yaji a toilet yayi mamaki ba dai dakin shi take wanka ba ya kai duban shi kan bed
kayan baccin tane aje


Fitowa tayi tana tsane jikinta da towul kauda kanshi yayi dan haka nan ta fito ba kaya jikinta ko
kunya bataji tsawa ya daka mata wadda ta firgitata ta saki towul din kasa keeee marar kunyar
ina ce da zaki fito man haka ba kaya jikinki an fada maki inason kallone miyasa kika shigar man
toilet dakinki ba toilet kazama mtsssssss
Ya tashi fuuuuu ya shiga toilet babu abinda feena keyi sai kuka bata taba ganin dr cikin irin
wannan yanayin ba Ashe haka yake da fada tana kuka tasa kayan baccinta tasa turare ta zauna
karshen gado tacigaba da kuka mai ban tausayi



Ya jima sannan yafito daure da towul bayan ya tsane jikinshi ya shafa lotion Mai kamshi tare

da turaruka kukanta na damun shi ya tsanin yaji macce na kuka tause take bashi koma wacece


Kayan baccin shin yasa masu laushi ya bude laptop dinshi yana dubawa idan zaki dameni
da kuka tashi ki bani waje


Shuru tayi ta hade kukanta ya cigaba da aikinshi


Bayan ya gama yayi adua ya kwanta tana zaune ya juya mata baya can bacci yafara daukarshi
yaji tashin kukanta yana duba agogo shabiyu na dare


Zaune ya tashi keeeee kukan me kike man uwarki ta mutune ko ubanki da zaki sani gaba ina
bacci kina cika man kunne da kuka ko bance kije dakinki ba idan kukanki zakiyi cikin harshen
turanci yake mata magana yanda zatafi fahimtarshi taji zafin zagin da yaimata aman ya ta iya
cinda cutar so ta kamata


Matsowa tayi kusa dashi tana karara sautin kukanshi im so sorry dear I'm beg you sosai
take bashi hakuri tana kuka harda majina

Yaji tausanta sosai shiba komai ke bashi haushiba irin asirin da taima sabry sannan kuma idan
ya tuno nasihar meera sai yakasa yimata wulakancin daya shirya mata


Ko bakomai soyyayace ta kawota gareshi ya isa ya daga mata hannun naji zan hakura aman
kinsan nan babu maganar asiri kin yarda tace ta yarda I love u dear I miss u jikinta har rawa
yake



Hannunshi ya buda mata kamar jira take ta fada ya rungumeta sai kalaman soyayya take ta
fada mashi shi dai yana jinta baiyi aune ba yaji bakinta cikin nashi


Sosai take aika mashi da zafafan kissakisai da wasannin na motsa shaawa tuna yana basarwa
har yabada kai sosai ya biya mata bukatarta ta kore tarin k'ishin da ya dameta


Bayan komai ya lafa wanka yayi ya tsabtace jikishi kwance yayi rubda ciki KO kadan jin feena

yayi salaf babu wani testing din da yaji a tare da ita ta bukatarta ta biya aman shi tatado mashi
shaawa cinda babu wata gamsuwar da yayi


Lallai mata suna suka tara kowacce da irin baiwarta da niimarta sabry dabance acikin mata
dadinta da banne ita kade ce ke sashi. Natsuwa yaji shi cikin wata sabuwar duniya


A haka dai yaita yan juye juye. Har bacci ya dauke


Da safe bayan sun karya sun gaishe dasu meera sabry taimasu rakiya dan itama feena tasa
kayan aiki


Sai dare suka dawo ko hira basu tsya ba bayan sun gama cin abinci yaja sabry dakinshi
jikinshi har rawa yake shaawa ta mashi yawa abin ya bata mamaki jiyafa da amarya feena ya
kwanata to ya haka sai gashi harda kukan dadi yanata zuba mata santi



Rayuwa tacigaba da tafiya sosai salihawa tasamu cigaba saboda hanyoyi da wutar lantarki da
makarantun boko da ilamiyu suna wadata ta hanyar dr ansamu cigaba sosai


Anyi bikin moohan da sister an kawota meera family gidan karamci shima dr nawaz ankai
mashi tashi kano lokaci zuwa lokaci suna ziyarar juna


Matar Ahamat taga ya warke tazo biko da yaki maida ita aman meera yace ya maida matarshi
KO dan yaranta harda kukanta


Asibiti ya sake bun kasa feena nataka rawar gani sosai a asibitin saboda biyayyarta da
tausayinta tayi mutane kwa na sonta dangin meera tana zaune da kowa lpy idan ciwon iskane
ke damun ka ga sistar nan itama tana taimakawa sosai sabry ita kuma koyarwa take isilamiya
da aka buda nan cikin gidan su
Suna hade kansu itada feena da sister


Yau sunata shiri gobe zasu Mexico shaqatawa harda moohan da sister da dr nawaz da sisto

Da safe sunyi bankwana da kowa drive ya kaisu katsina airport jirginsu ya daga Mexico

Gidan dr suka sauka su duka sabary tatuna zowarta ta farko Mexico da irin zaman da sukayi
sosai baba mai gadi yaji dadin ganin sabry sunyi ziyara sosai har garin su feena sunyi murna da
ganin feena har aka samu mutum biyar ya musilunta


Daganan suka daga kasa mai tsarki sunyi ibada tare da adua garesu da kuma kasarsu

Satin su biyu suka biyu ta lagos gidan alhaji nurem da yake da maryam suka tafi nan fa Dan
uwansu sista kanansu ya ganta suka kulla soyaya mai karfi kowa yayi murna da hakan


Kwanan su biyu

Suka sauka salihwa




Bayan wasu shekaru dr yakara zama babban mutum haka ma sabry da feena ya'yan su shidda
sabry da hudu feena da biyu


Meera da Ahamat sun rassu yayinda yanzu dr shine aka nada matsayin meera sai moohan tare
suke zaman su lapy kauye kowa na sansu





Alhadulillahi




Anan na kawo karshen wannan labari nawa kurakuran danayi ciki Allah ka yafe man sakon
dana isar Allah yasa yaje inda ya dace Allah yabada ikon yin aiki da abin kware


Wanda na bata mawa ina rokon shi yafiya da yayafe mani

Na gode


Kuci gaba da bina cikin ni makauniya ce da zarata insha Allahu


Sannan inaso naji raayin kowa. Game da dr mashi

Mikaka karu dashi wanne darasi ya koyar


Sai najiku nagode






Ammyn khairat
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

*DR MAHISHI MEERAH*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's
αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09



*P48*


___________tun kafin su shiga k'auyan feena ta jigata sosai da kwazazzbon hanya tana
mamaki ace wannan k'auye nanne mahaifar dr,,


Bayan sun isa mota ta paka A cikin tashar garin jama'a sai kallonta ake ana nunata coz dida

ita black beauty ce ba tayi kama da yan 9j ba dolle da akwai banbanci,


Tsaye tayi cikin tasha Tarasa ta inda zata. Fara ga kallon k'ulla da mutane ke mata duk sai taji
ba dadi,


Wajan masu mashina dake jere suna kallonta ta nufa cikin Hausata da bata ida gigewa ba
tayi masu sallama sunyi mamaki dan basuyi tunanin ta iya hausa koya take ba



Im gidan meera family nake buda wannan ya kali wancan zuwa can daya daga cikin su yace
baiwar Allah lafiya kike bud'ar gidan sugabanmu


Da gani ke ba yar kasarnan bace daga ina kika fito kuma mike hadinki da meera family "?

Ta dan fahimce su kadan dan haka tace dasu daga Mexico take Mexico yeah Kai iro ina
gafa Abokiyar akim dr ce dan shima can ya'yi karatu wajan dr kikazo jin sun Ambaci dr tayi
murmushi ta daga masu kai to hau muje mu kaiki dan yanzu haka yana cikin hospital ban jima
da dawowa ba na kai wata marar lafiya

Tafiya kadan sukayi sai gasu ai nafin cikin garin salihawa garin yama feenar kyau ssai sbd
ni'ima garin da tsarin garin koda yana k'auye a tsabtace yake A share bbu wasu tarkacan
ledodi


Duk inda suka gita sai an kalle su ko kafin su isa meera family ta fara hango wani katon gida
mai girman gsky Asha fentiy Blue and white ga wani zane na ado da akai ma gidan sai
jamaa keta shawagi

Sun dan kara tafiya kadan daga gefe ta hango wani katon hospital ya hadu ssai ko Mexico
sai haka sai light din fitulu duk sun kara haskaka wajan daga sama taga an an rubuta meera
hospital dai dai nan bakin get din hospital din dan mashin din ya Ajeta


Kishiga yana ciki idan kinje sai ki tambayi inda yake zaa kaiki tana kakarin bude yar jikarta ta
bashi kudi Yace"AA barshi kinci Albarkacin wannan family murmushi tayi thank u koda bai
gane turancin ba yasan godiya ce tai mashi

K'aton traveling dinta taja tana tafiya a hankali Cox takalminta hill ne mai shegen tsini da kyal
ta samu ta ida shiga cikin babban hospital din wanda ta yaba da tsarin shi da haduwarshi


Kofar shiga ta hadu da masu tsaro anan sukayi mata tambayoyi ta basu Amsa da cewa wajan
dr tazo sunanta dr feena ita matar mahishi ce kuma Abokiyar aikin shi daga mecico take,,,



Sunyi mamaki da jin bayanan ta masamman data ce ita matarshi ce a iya saninsu matar dr
daya itace yar uwarshi sabarina aman jin ta fadi daga inda take kuma sunsan can dr yayi karatu
dan haka sukaje suka sanar da dr



Yayi mamaki dajin feena tazo har garinsu kuma yayi bakin ciki da zowarta dan haryansu yana
jin haushi sihirin da taima kankanaty din shi


Zowa yayi har inda take tana tsaye sanye da doguwar riga iya gwiwa sai dogon wando
wanda ya dameta ssai shigar dai irin tasu ce tayi


Sai da yagama kare mata kallo sannan yace da drive kaita gida ka kuma sheda ma meera ko
ita wacece sannan ya juya zuwa ciki baiko bari tasamu damar yi mashi magana ba

Bata damuba buruta ya cika ita dai cinda ta ganshi

Officer dinshi ya nufa ya zauna kan chair ya dafe kanshi da yasara mashi tambayar kanshi
yake wai da man haka feena take baitaba tantance yanda take da
Kamanninta ba sai yau


Ruwa ya dauko masu sanyi ya sha tare da fadin wata sabuwa

Ya zaiyi da feena tunda harta tako tazo inda yake ba karamin sonshi take ba aman shi kikadan
bai sonta tsanarta ma yansu yakeji aranshi ya murza sumar kanshi dan ya dau zafi



"""sosai feena taga karamci ga meera family sun karrama ta sosai sai nan'nan da ita suke
gabanta yayi muguwar faduwa lokacin da maryam ta fada mata wai matar dr daga Mexico tazo

feena

Ba kadan hankalinta ya tashi ba aman ta boye da muwarta daman ashirye take zata hospital
wajan dr ta kai mashi abinci


Har masaukin da aka bata ta isko ta cikin mutunci suka gaisa barka da zuwa ya hanya ya
mexico yau. Sai gaki a Meera family gidan mutunci da karamci gidan da suke maida alkairi ga
wanda ya cucesu barka da zuwa...


Duk cikin harshen turanci take mata magana dan ta fahimceta da kyau feena tasan magana ce
ta fada mata aman sai tayi murmushi tace thank u nice home


Ur wlcm sabarina tace ki huta lafiya sai anjima zantafi wajan hero by ta daga mata hannu da
kanne mata ido guda


Tayi gaba maryam na binta baya gaskiya anty sabry kin birgeni kara da da kikai mata haka
hummm kadan ma ta gani yanzu wasan zai fa sai na dawo oky ki gaida yaya



Office din shi ta nufa Kai tsaye noorking tayi Excusem yes come in ta tura ta shiga hannuta
dauke da dan kwando wanda ta sanyo kayan Abinci ciki kamshi turaranta da yaji yasan itace
ture takardun gaban shi yayi ya tashi ya tarota ansar kwandon yayi ya aje sannan ya ware mata
hannuwanshi cikin tafiyrta mai jan hankali ta isa gareshi suka rugume juna
Tare da kissing din juna how is working wallahi I'm so tired na gashi sosai Ayya soryyy cikin
murya tausayawa


Abinci ta zuba mashi tana feeding din shi har ya koshi dagana suka cigaba da zuwa love dinsu
da wasannin su batayi mashi maganar feena ba m shima bai mata ba...


Dr sai goma na dare ya dawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login