Showing 48001 words to 49163 words out of 49163 words

Chapter 17 - DR MAHISHI MEERAH Book Complete Document by Golden Girl .pdf

03 Apr 2025

2072

gida sabarina taci kwalliya cikin damammiyar rigar baci duk ta
nade ajikint sai kamshi take sannu da zuwa yauwa kankanaty


Ta amshi jikar hannunshi tana sakar mashi murmushi mai narkar da zuciya

Wanka ta kai shi yayi ita da kanta ta shiya shi sannan ta zuba mashi abinci sukaci suna feeding
din junana su har suka koshi taje zata kwashe kayan yace zauna ki huta beby doll baki ta turo
ni ninn ba baby doll bace woter melon ce kai haka sorry kankanaty tayi dariya ta dage mashi
gira guda ni din Zan kama ki
Dakin shi suka Nufa sukacigaba da more rayuwarsu har bacci ya dauke su




Shuru shuru meera nata zaman jiran dr da maganar feena aman shuru

Da safe dr yayi shirin cikin kayanshi na aiki ba karamin kyau kayan ke mashi ba itama sabry
taci kwaliyarta cikin atamfa Super dinki kowa madam tayi kyau kayan sun zauna mata das


Ruke da hannu juna sukayi part din meera dan gaishe da
Shi

Bayan sun gaisa suna shirin tashi sai ga feena itama ta shirya cikin doguwar riga har qasa
itama ta duka ta gaida meera cikin dadtako ya amsa mata ta gaida dr. Sai da ya
Kauda kai sannan ya amsa mata

Sabry tace Anty feena ina kwana ya kwannan bakunta fine kawai tace

Dr ya tashi zaiyi gaba meera yace Muhammad idan ka dawo aiki kozo nan ina budarku to
Abbah

Sabry ta bishi tayi mashi rakiya kamar yanda ta saba



Moohan sun fahimci juna sosai shida zainab wato sister zuwan shi biyu wajan ta ansa ranar
Auransu sati ukku harda na nawaz zaa hade kulum suna makale da waya shida sister



Da dare kamar yanda meera ya bukaci su sai gasu gaba daya sun hallara

Bayan meera yayi sallam ya fara da Adua kowa ya hadu su gwago da adda moohan Kawu
Ahmat

Duk suna wajan

Da farko dai kuwa yasan wannan awajan dr to yanzu Muna so kai muji ta bakinka abubuwa dai
sun ruga da sun faru kuma gaba daya mun yafe yanzu ya matsayin feena take awajanka

Duba da har yarinyar nan ta iskoka mike raayinka game da ita dr yayi shuru shifa wallahi baya
son feena ya tsane ta Muhammad kayi shuru Abbah bani da wani zabi duka kai ke
mallakarmu duk hukuncin da kayanke yayi

To shikenan ke yarinya mike tafe dake shin kin biyo mijinki kuyi zaman aure koko mike raayinki
feena ta fashe da kuka Abba ina son mijina to zaki iya zama da shi a kauye ko eh kin Amince
na amince to Alhmdull ni dai Shawara da Zan baka Muhammad ka zauna da matarka feena
kaddarakka ce kuma komai ya re faru ga bawa rubutacce ne Allah ya rubuta sai ka aureta cinda
har ta amince zata. Zauna da kai ta ka hakura da ita ka hada kan matanka ku. Zauna lafiya ka
kuma ji tsoron Allah
Kayi adalci kowa kabashi hakkin shi


Ke sabarina kece babba kija jirman ki ku zauna lpy sannan ina neman alfarma da kibata daki
guda a part dinki to Abba insha Allahu

Idan da mai magana yayi su gwago da Adda m adua kade sukayi da fatan Alkairi daga nan
Ahamt ya rufe da adua


Sama ba haka Dr yaso yaso ace ga baki daya ya gama rayuwarshii da sabry sai gashi wata
banzar feena tashigo ryuwarshi rasa abinda ke mashi dadi yaji

Koda suka isa part dinsu sabry ta nuna ma feena dakin da bata inda kayan dakin da dangi
mamarta suka siya mata ciki da parlour ne da kuma kicin babu abinda babu aciki


Dakinta ta nufa dr ta bita kuka ta fashe mashi da shi wiwi





Kusani adua dan Allah wadanda suka kirani dama wanda bai samu damar kira ba na gode jiki
ko Alhmdull naji sauki sai godiyar ubangiji

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na
www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake
yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta
don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin
littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta
whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda
ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura
maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi
amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga
dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including
your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not
charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free,
any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending
novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our
site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or
TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


Ammyn khairat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login