Showing 42001 words to 45000 words out of 64509 words

Chapter 15 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf

ne?  Girgiza kai tayi yace wallahi luba tsoron Allah da naji ban lalata ki ba
yasa ya bani ke ta halali na dama manzon Allah ya fada cewa duk abi da Allah yayi bawa zai
samu toh zai samu saide rashin hakuri yasa ya Samu ta haram.
Ki yarda dani ni mijinki ne ko da kuwa duniya zata tashi luba tun kina 10yrs aka daura mana
aure rananda kikace kina kan bakanki. Tunda aka yi min kazafi ban sake hada jikina da naki ba
sai ranan Har mukayi selfie na sumbaci kumatun ki Kin tuna ko ? Har aka siya miki tukun kayan
sawa da na wasa akace birthday gift ne? Da ana saya miki kaya me yawan wannan ne?  Kiyi
nazari mana gizo na saka a wajen.

Rungumeshi tayi tana kuka na yarda dakai uncle Ali kaidin miji na ne ba shakku. Shafa
kanta yayi suka zauna yace yauwa matar arziki janyo wayar sa yayi suka soma kallon hotunan
da sukayi lokacin da aka daura auren sunata dariyar kamannin luba sanda take kwaila.

Can tace kai gaskiya uncle aliyos nayi farin ciki da Allah ya bani kyautar ka amatsayin miji
kanada kasa kuren ka a matsayin ka na Dan Adam amma Allah ya gani Kaine gwarzo na saide
Abu daya ke hadani dakai bakamin da saukin in ka rikoni.

Dariya ya fashe dashi harda faduwa yace kai luba bakida dama ki fito kanki tsaye ki fada min
dama can abinda ke ranki kenan saboda lokaci yayi toh nima ban manta ba zo muje.

Gudu tasa tana wallahi Allah ni ba da wata niya na fada ba na shiga uku ya haiyu ya kaiyum ka
cece ni.... baki shi  ke yanka wuya. Har ta bayan gidan suka fita yace toh shikenan tsaya
gudunnan ya isa yanzu de tsaya na miki hoto. Style ta fara masa ya harba mata hoto......



Ashe wayo yake Mata sauran flash yake kunnawa yana kashewa bata ankare ba ya daga ta
sama yayi cikin gida. Da ita

Da yamma lis su aunty maryam suka dawo gida luba ta soma kwalawa Kira tace au kaini da
shirme ashe tana gidan kawunta Ali. Driver nr ya wuce da ladidi yayinda aunty maryam ke
nazarin nemawa yaran nata admission kamin su samu mijin aure.

Luba da aliyos suna gasar magana me hikima wadda kullum sukeyi... kowa zai wasa
kwakwalwa ne ya kawo magana me hikima Wanda nashi yafi hikima shi yaci.

NOTE:SHAWARACE NAKESO NA BAWA MASOYA NA TA WANNAN SIGA DAN HAKA A
DAUKA KUMA A RIKE.

Luba tace JIRGIN RUWA BAYA NITSEWA SANADIN TEKUN DAKE TABASA, A AH YANA

NITSEWA NE YAYINDA RUWA YA SHIGA CIKINSA DAN HAKA KAIMA KADA KA BARI
MAGANAN MUTANE TA SHIGA ZUCIYAR KA BALLE SUSA KA NITSE KA DAWO KASA
DASU.

Jinjina kai aliyu yayi yace wow lubata ashe de Kan yana ja toh ga nawa ki saurara KADA KI
SAYAR DA MUTUNCINKI DOMIN KI SIYO SUNA DA KUMA DAUKAKA. Shiru dukkansu sukayi
tace aliyos Dina yau ka cinye ni danko dayawan mata sun fada wannan musamman yan Mata
mutuncin su a bola sude indai za'a sansu a duniya toh shikenan sai su tattare kayansu daga
gaban annabi. Suyi watsi da dokokin Allah sai daga baya lokacin da duniya kolin koli dasu tayi
musu tofin Allah tsine su dawo suna kaicona kaicona. Inda za'ayi magana sai suce lokacin su
ne abarsu suci duniya da tsinke daga baya zasu tuba sai kace sunyi signing kwagila da Allah
cewa bazai dau ransu suna zunubin ba.

Yace haka yake Allah ya mana tsari da shaidan amma ke kikayi winning bani ba domin yanzu
mahassada ta ko ina nema suke su danne ka da sunga kayi motsi zasu kawo ma farmaki balle
ka Mike ai sai buzunka. In suka dinga jefanka da batanci da izgili saide ka bari Allah yayi muku
hisabi. Wani fa makocinka ne amma ko gani yayi ka wanke tsohuwar riganka tayi fess fiye da
baya. Toh sai ya cije yatsa ina ga in yaga kayi sabon dinki ko an wuce da kaza gidanka.

Inkai talaka ne yace Allah yasa taki dahuwa ko Allah yasa a Koreka gurin aiki ko kasuwa ta baci
ma shide yadda bazaiyi dadi ba kaima karkaji inma me kudi ne kai ya dinga yadawa kudin
haram ne, sata ce, ludin kwaya ce haka de za'ayita yi har sai randa ka bakunci kasa shiyasa
dole ne mu toshe kunne mu rufe ido indai munsan ba sabawa Allah muke ba toh kar mu fasa
abinda muka fara.

Tace toh yanzu a takaice de kowa yaci Dan haka dama ka'ida Wanda ya fadi shi zaiyi girki kuma
ya sumbaci Wanda yayi nasara toh tunda dukanmu munyi nasara sai muje muyi girki tare
sannan ka sumbace ni nima in maka.
Cikin kwaikwayon muryanta yace "ka sumbace ni nima in maka." Sai anjima in anyi magana
tace bataso da wani idonta a wajen.

Girki sukayi sunata hirar su yana tsokanarta tana aliyos bana so yace nikam inajin dadin sunan
nan ko wa ya bani shi tace wata fan dinmu ce sister Aisha Ahmad Dan lami. Yace aiko ta kyauta
da gudun mawa Allah ya kara mana masoya nida luba ta. Tace ameen lokacin ta gama jera
abincin Dan yau tsakiyar parlour zasuci ladidi ta rantabo sallama.
(���� yanzu haka nasan o o da o o ji ake kamar a ciji yatsa Dan bakin ciki ladidi ta bata
show..... su uhm uhm harda cewa yar iska ba?.... toh nide kar a hada dani nayi nan‍♀️‍♀️‍♀️)

Wani Abu ne ya bokare musu zuciya dukansu biyu tana bin aliyu da kallo tace mijin kace min
kayi tafiya murmushi yayi yace sosai ma AI kusan kullum a hanya muke daga can zuwa can
dazu da yamma ma na sauko bakiji gajiya ba amma tafiya tayi dadi abin mema ya samu.

Murmushi tayi dukda hankalinta be gama kwanciya ba Dan ta tsorata da yadda luba ta murje ta
murmure da shike da siririya ce sosai amma yanzu ta dawo yar daidai da ita. Ga tayi haske
sosai harda kumatu. Ladidi tace oh ke kuma irin wannan kiba fatan baki cinye abincin gidan ba
ita de luba shiru tayi jiki a sanyaye ta zuba abincin ta Mike zata shiga kitchen ladidi tace da da
kika kawo plate daya tare dashi zakuci? Saita bude baki zatayi magana sai ya koma Dan kuka
dake shirin kwace Mata.

Cikin halin ko in kula aliyu yace a ah ni daya zanci a plate din ladidi tace toh AI cokali biyu nake
gani yace kin manta mutuniyar taki batamin kadan ne ai da ta zubamin nawa sai ta cinye guntun
a flask din ba tare da ta juye ba yanzu ma kila ke zata samo ma kwano ko luba? Daga kai tayi...
Ladidi tac e na dauka dazu ka dawo kuma har kunada tsafin cin abinci yace nikam kina zargin
wani Abu ne? Tace ba ko daya.

Fashewa da kuka luba tayi ladidi tace subhanallah me aka miki yarnan? fatan de ba fasa zama
kikayi a gidannan zaki koma gida ba? Aliyu ne yace yo kinsata a gaba da tuhuma ga yunwa na
kwakularta saboda aikin da tayi dazu kice bazatayi kuka ba? Wani dam ! Ladidi taji ta zauna ba
tare da ta shirya ba tace aiki kuma? Yace bakiga gidan naki tas ba? Mikewa luba tayi ta shige daki gaskiya an gama da ita yanzu fa kenan bazata kara zama a
cinyarsa suci abinci ba? Kuma bazasu sake nunawa juna kauna a baiyane ba? Ba shiga uku
na!

AYI MANAGE DA WANNAN. INA GODIYA DA KAUNARKU GARENI ALLAH YA BARMU TARE
MASOYA NA ACI GABA DA WATSO COMMENTS DA SHARING TARE DA VOTING. NI KUMA
ZAN CIGABA DA BAKU UPDATE.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

2nd July,2020
[7/4, 3:47 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*

*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

*CHAPTER 28*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*


Sanda tasha kuka ta godewa Allah anan bacci ya dauketa... abincin da bata ci ba kenan.

Ladidi ko baza ciki tayi ta kwashi girki ko ajikin ta. Riko hannunta aliyu yayi tace a ah Dan Allah
haba daga dawowa ta ko dakina ban shiga ba fa. Yace ikon Allah yanzu kuma mutum bai isa ya
rike matarsa ba sai yana bukatar ta.

Yana kaiwa nan ya Mike ya tafi dakinsa dama ko ladidi bata taba zuwa turakarsa saide in yana
bukatarta yazo wajenta Dan haka tayi nat da abincin ta shige daki.

Ya Saba kwana da luba dukun kune a jikinsa kawai sai ya kasa bacci dukda cewa ba bukatarta
yake ba. Lokaci ya duba yaga lokacin kwanciya ma baiyi ba. Parlour dinshi ya koma ya kunna
TV in yana son wani Abu yace luba dauko.... sai ya tuna bata nan ajiyan zuciya ya sauke ya
janyo wayarsa tahau danna Mata kira.
Itako sanyi ne ya tashe ta ta laluma bataji uncle dinta ba bude ido tayi lokacin ne ta tuna kawai
ta sake fashewa da kuka wato matarsa ta dawo har ya mance da ita. Kiranshi ne ya shigo
wayarta ta dauka cikin shessheka tace hello yace lubcy kizo ki tayani hira kadaici na damu na.
Tace kaida matarka ta dawo shine zakace kadaici na damunka? Yace subhanallah luba kuka
kikayi? Ki jirani ina zuwa..... sa haka ya kashe ya sauko yana budewa ya riko fuskarta....

Baby na me ya sameki ? Menene na kuka kuma? Tureshi tayi tace ni ka tafi kar matanka ta
ganmu yace toh se me? Bayan kece uwar gida na. Daukarta yayi suka wuce dakinshi tana
matsar kwalla ba'ajin komai sai numfashin su tace uncle aliyos yace na'am.... tace zuciya ta zafi
take min. Murmushi yayi Mata daidai lokacin suka rufe kofa yace kishi kikeyi luba amma karki
damu zaki Saba kuma ni naki ne kinji?

Kai ta gyada masa ya ajiye ta akan kujera kayan ciye ciye ya ibo musu Dan zuwa yanzu ta fara

koya masa saboda duk inda suke toh tana da abin motsa baki toh once in a while sai yana Dan
dauka ayita rigima de a haka har shima ya koyi ciye ciye.

TV ya kunna musu suka hau kallo abin su suna hira tana kwance a jikinsa... race amma uncle
Ali idan aunty ladidi tazo fa? Yace tsoro kike ji ne? Kefa matata ce so ko tazo ma me zata iya yi
banda hakuri kuma karki damu bata kawo kanta nan Dan sai jaruma irinki ke shiga ba tare da
tashin hankali ba domin nan masarautar mayunwacin zaki ne.
Hade gira tayi tace ban gane ba dama kana da zaki a boye anan ne? Kuma me yasa baka
bashi abinci? Na.... Yates ya daura Mata a baki yace zaki gane yanzu daga nan ya hade
bakinsu ya hau saurara ta aiko taje Ghana kuma ta fahimta Dan be Mata da sauki ba tun tana
bada hafin kai har abin ya fara bata kashi. Ganin tana neman suma yasa ya barta.
Washe gari da sassafe tana dafa abin Kari ta tuno da su aunty maryam gashi ko ya hanya bata
musu ba kawai sai ta kirata Dan dama ta haddace numbarta.

Bugu uku ta dauka tace hello washe baki luba tayi tace la aunty na ina kwana ya hanya? Tace
ah ah ashe luba ce lafiya kalau ya gidan kawun naki....tace lafiya Alhamdulillah.

Aunty maryam tace kin canja layi ne? Ina tsohuwar wayanki? Tace uncle ne ya canja mani ita
saboda wannan abun.... kunde Sami kaka lafiya ko? Aunty maryam tace kalau suke sunata
tambayar ki ma mukace mun barki jiran gida.

Luba a ranta tace au kila suma basusan da zancen auren ba. Aunty maryam tace shine kikaje
kika rashe ko kiran mu bakyayi ko? Toh yaushe zaki dawo gida ? Luba aranta tace na dawo
kuma? Kila tana nufin ziyara ko me ? Ko kuma nazo ayi min gyara take nufi? Kawai sai tace sai
na sanar da uncle tukunna. Aunty maryam tace toh muna nan muna jiranki naji nace an kisa a
fara sakin admission list ma.

Nan dai suka kashe wayar luba bata kawo komai a ranta ba. A kwana a tashi har su aunty
maryam sunyi wata biyu da dawowa sau biyu luba taje gidan amma sai take zama CONFUSE
da wasu Abu da aunty maryam din ke fada yau ma aliyu yazo daukarta aunty maryam ke fadin
wai kai aliyu bamu gane maka ba fa.... kana nufin ka dauke mana ya ko me? Kallon aunty
maryam din yayi Dan shima be gane kanta ba ... Lamar ya ya dauke musu ya shida matar sa?
Yace AI toh aunty dama ita mace ba me dauwama gidan iyaye bane ko luba? Daga kai tayi
aunty maryam tace toh AI kaje ka Sami iyayenta ku warware ko ? Shide toh yace Dan yanda
take maganar ko ta dauka har yanzu luba batasan da auren bane.

Suna shiga mota luba tace uncle ka lura da yadda aunty maryam ke magana kuwa kamar
batasan munada aure ba? Yace nima na lura amma ina tunanin kila bata San kin yadda kin
amshi auren ba shine take bi a hankali kar ki sake tada kashin baya... ya fadi hakan yana Jan
hancinta. Dariya tayi yace yanzu de in mun sake dawowa sai mu fada Mata kin gane komai ko
ta dena pretending. Lakace masa hanci tayi taja kumatunsa tace an gama mijina. Dariya yayi

yace awwn! Ba sabun ba a karo na farko kin kirani mijinki.

Shigowa gidan sukayi hannunsu sakale da na juna Dan su sun ma manta da ladidi bata sani ba
dariya suke luba na kokuwa sai ta dauki alewa a aljihunsa yayinda yake hanata. Cakulkuli ya
Mata ya fita da gudu suka hau kewaye parlourn tana cewa Allah kazo ka bani AI ni ka siya ma
waiyo tana haki tsayawa tayi ta kama cikinta da kirjinta tace kai jiri nake ji.... uncle hajijiya make
ji tana shirin faduwa ya cafe ta yace jiri kuma tace eh ga zafi zafi cikina yake min daura hannu
yayi a wajen da ta nuna yace ke kode nayi ajiya ne? Yana bude rigarta.

Ladidi dake jakar abinci Wanda tayi mutuwar zaune tun shigowansu Dan ganin yadda suka yi
kyau ga abinda suke ta wani hayyaiyako tare da narka ashar da kunne be taba ji ba. Tace karya
kake aliyu Kutmar....... ka  na rantse da Allah sai na kashe ki. Ta kaima luba wata shaka. Da
sauri ya tare yana fadin ke bakida hankali ne zaki taba min Mata? Tace Mata? Lallai bansan
fitsarar taka takai haka ba Dan tsabar ka rena min hankali kana zina da yarinya ka wani ce
matar ka ? Inda matarka ce AI akan idona za'a kawata a bata dakinta ni kuma inci....ta Dan
bazan zauna da kishiya ba.

Yace aiko saide ki mutu amma Mata de tawa ce ko anki anso bai lura ba ya juya  yana
tambayar luba ko bataji ciwo ba ladidi ta jefi cikinta da flower vase. Take tayi kasa jini na bun
kafarta. Wani numfashi ya rike kamin ya saka. Ya shako ladidi sai ya dunkule hannu zai
nausheta sai yaji kai AI wannan hukuncin ma baiyi ba ganin yana bata lokaci yasa ya dagata ta
wuya ya jefata ta doke da gini kawai sai ya dauki luba kamar mahaukaci yana tare JININ da
hannunsa yana fadin baby na karka barmu Dan Allah  yau da muka fara tunanin kana nan kuma
sai ka tafi? Haba little one ya zakayi kabar mummy luba? Kai haka akeyi daga jin domin cikin
mummy ko kallon fuskar mommy da daddy baka kalla ba sai ka tafi. Granny fa ko wasa bata ma
ba haka ya Dinga surutai har ya iso aka karbi luba ranga ranga lokacin har ta dena numfashi

AYI MANAGE DA WANNAN MASOYANA SANNAN AYI MIN WANKA DA RUWAN COMMENTS
AYI SHARING SANNAN AYI VOTING!

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

4th July,2020.
[7/5, 1:02 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*

*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

*CHAPTER 29 IS LOADING......*

*QUESTIONS AND ANSWERS*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*




WANNAN SHAFIN TAMBAYA CE ZAMUYI TA GA MUTANEN DA KE CIKIN LITTAFIN
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE WATO:

LUBA
ALIYU
LADIDI
SAMIR
AUNTY MARYAM
UMMI

TAMBAYACE NI DA KU ZAMU MUSU KUMA SU BAMU ANSWER WATO DAI ZAMUJI
RA'AYOYINSU NE. FATAN ZAI NISHADANTAR DAKU... WADDA SUKA KARANTA LITTAFINA
NA WATO (KURUCIYAR MINAL) NASAN SUN FAHIMCI MEKE SHIRIN FARUWA. YANZU DAI
MU TATTARA RUNDUNAR MU MUJE DOMIN YIN TAMBAYOYIN. WANI HANZARI BA GUDU
BA DUK ABINDA KE CIKIN BAKAN GIZO TOH WANNAN BA MAGANAR SU BACE AIKIN DA
SUKA AIKATA NE.

*LUBA*

1. ME ZAKI IYA CEWA GAME DA ZAMANKI DA ALIYU?

Ans: me ko zance? AI kuma kun gani kuma kun sani yana min dadi kamar nayi kuka dukda
cewa da fari nayi taurin kai amma AI kunsan mu Mata da jan aji.. koma de menene na bada kai
bori ya hau.. ko kunada matsala da hakan? (hambuda dambu a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login