Showing 45001 words to 48000 words out of 64509 words

Chapter 16 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf

baki)

2. TOH GA WATA TIRKA TIRKA TA DANNO KAI LADIDI TA JEFI CIKIN KI WANDA AKE
ZATON AKWAI SHIGAR DA.

Ans: (goge kwalla tare da ajiye kwanon dambun) wallahi Allah in ciki ne dani ta barar mini saina
shuka Mata rashin mutunci... azzaluma kawai AI mijin ba naki ke daya bane.

Ladidi : ke fitsararriyar nan dani kike?zan bige miki baki fa.

Luba:(kallon bakida wayo) kina tabani sai nayi miki bugun shinkafar year shafi'u

Untichlobanty: Luba kada kuyi fada mana mu fa tambaya ce ta kawo. ...

Aliyu:(ya daga min hannu tare da tsarewa)

Ladidi:(kwafa)

Luba:(tabe baki)

Fans: hmmm anayi munajin dadi..

3. SHIN KINA GANIN ZAKI CIGABA DA ZAMA DA LADIDI.

Luba: untichlobanty kisan abin yi Dan wallahi bani zama da ita ehe.

Untichlobanty: (daga gira daya) idan kuma naki sai ayi yaya?

Luba: haba yar kawalliye ta AI nasan bazaki min haka ba ko?

Untichlobanty: kanki akeji.

Luba:(hade rai) toh me na yarfa ni?

Fans: haba untichlobanty ya da cin fuska

Untichlobanty: a kara magana yasin sai in kashe luban in aurawa aliyu nana😎

Luba: don Allah kuyi shiru ni ban shirya gamo da mala'ika ba.(kunkuni)

Untichlobanty: najiki wallahi.

*ALIYU*

1. ME ZAKA IYA CEWA GAME DA ZAMANKU DA LUBA

Ans: (cikin huci) ku wato abinda ke gabanku kenan sanin zama na da luba bayan kun karanta?
Bayan Dana rai a hannun Allah? Toh zama da ita wasai tana min duk abinda nakeso.

Me tambaya: a ah aliyos ya haka? Daga tambaya ka wani hayaiyako ni? Toh Allah ya bada
hakuri.

Aliyu: da fari de luba ce kadai zata kirani da aliyos sannan kuma hakuri AI dole nayishi tunda
untichlobanty ta hadani da wata irin kaddara

Untichlobanty : kai aliyos ya kake haka ne bayan kasan da badan fans dinnan ba da kaida
luban babu inda zaku.

Maidambu: yauwa ta wajena fada masa de.

Aliyu: fans ayi min afuwa da daukan zafi baki daya bana haiyaci na ne wallahi inason Dana na
gama tuzuranci nayi aure sai mutuwa suke kuma Dan ma sai na rasa. Ace sure an fara da
mutuwa haihuwa da bari? (Zubar hawaye)

Luba:(shafa bayansa) kati hakuri na sani abin da ciwo, untichlobanty Dan Allah ayi wa mijina
sassauci mana.

Umaima L abba: ah ah gaskiya mu babu wani sassauci AI in aka dena cakwakiya labarin zai
kare kenan.

Maman jawad: kai sister Adai daga masa kafa.

Sis sumayya: gaskiya nide ina tare da umaima.

Sis mammy: nina haka Dan dama ni aliyu haushi yake bani.

Hauwa baba: aliyun namu ne yake baki haushi?

Mrs mai iyali: yanzu de abinda za'ayi muje wajen adda ramla mai_dambu ta raba fadan nan.

Aka waiga ko ina babu alamun adda ramla....

Sarah : toh muje wajen aunty asmeenat mana.

AsmeenatZeeyan: (ta tsime a kujera) kai ni banason shiririta ku barni typing din bakin dare
nake.

SURAYYAHMS: la aunty mu gani ko yau ya za'a kaya?

Asmeenat: ki jira in nayi posting zaki gani😉

Untichlobanty: kaina ciwo yake ko zamu iya ci gaba?

Fans: sosai ma kuwa.

2. YANZU WANI HUKUNCI ZAKA YIWA LADIDI INDAI DAGASKE NE TASA JININKA YABI
KORORO?

Aliyu:(dariyar mugunta) ai in na fada babu kanta kenan (hararar ladidi)

Ladidi: (murkuda baki) aikin banza yo me akayi da kwarto mazinaci wallahi sai ka sakeni.

AishaIsmail625: ni wai me muke jira ne bamu jibgi jaka ba?

aysherahmaddanlami: yo AI bata lokaci da asarar karfi ne dukanta... yo me akayi da najasa
irinta Wanda ko yan wuta baza su so yin makwabtaka da mai irin halinta ba? Mtsww

*LADIDI*

1. TOH KE AI BA'A MA SAN WATA TAMBAYA TA ARZIKI DA ZA'AYI MIKI BA.

LADIDI: kan bala'I! Wato na lura kaf littafin babu Wanda aka Rena kamar ni sai kace ni na tsara
labarin.

Untichlobanty: (kallon bakida wayo) au dani kike ko? Laifi nane da ban kasheki kamar sauran
ba yo na kashe matar arziki irin nafeesa ma sai banza ke?

Ladidi:(mikewa tare jijjiga ) toh wallahi kamin ki kasheni ni zan kashe ki yo ni da nake da....
kodan de hmm

Untichlobanty;(murmushi) ai ni inada alkalami ko?

imanahmad__100: wallahi kuwa sister ki kwankwashi kanta alkalaminki

Ladidi: wallahi kuma ba fans kuke ba ko fanka ce ku kara minti 1 cikin gidannan saina shuka
muku....

Sis mammy: (dauketa da mari)

Aysha noor: uhm yayi daidai aunty na.

Azieta.com : (ta dannata kasa)yayinda mmn kaza da kaza duka suka nufi kitchen me tabarya
ne, me ludayi me bulugari akayo kanta da gudu. Nan aka soma jibgarta.

AYYUSH: kunga mu barta kada mu kasheta kunga hukuncin da aliyu yaso yi Mata bazamu gani
ba...

Faltex: kuma fa hakane.

Meenal namecy: kuma fa hakane besty... ke ladidi tafi ki kawo wa mutane  ruwa.

Ladidi: Allah ya isa.

Faeexation: zanbige miki baki.....

*SAMIR*

1. ALHAJI SAMIE KAI KUMA SAI MUKA JIKA SHIRU TUN FARKON LABARI.

1. Ayya ai ba laifina bane untichlobanty za'a tambaya ko? Ni dai Abu daya ne har yanzu ban
gane ba.... shekarata 35 fa amma ko rike hannun mace ban taba  tabawa ba.

Fans:😳�

Samir: eh kun jini daidai har yanzu bata min aure ba fa😔

HadizaAbdou: Ayya wallahi har ka bamu tausayi untichlobanty a duba masa Dan Allah

Untichlobanty: wani hanin ga Allah baiwa ne.

maman-hanna: eh kuma kam gsky kike fadi.

*UMMI*

1.TOH UMMI MUN DADE BAMU HADU BA.  KO AKWAI ABINDA ZAKI IYA FADAWA MATA
MASU HALINKI NA DA?

Ummi: wannan haka yake an Dade ba'a gamu ba kam... gaskiya a yanda na lura yanzu Mata
baki daya musamman da ake wannan yanayi na lockdown, yawancin Mata sunfi maida
hankalinsu ga yadda zasu kula da mai gida fiye da tarbiyyar yayan su. Wasu sai kaji suna ayi
ayi ma a bude makaranta sun gaji da zaman yaran a gida. Toh kema kin gaji da yarki da danki
balle wani? Kuma abin takaicin ma yanzu yan FYADE da luwadu da madigo sunanan ta ko ina
kamar iska. Aide itace babu inda za'aje a fadin duniya ba'a sameshi ba.

Untichlobanty: dadin abin ma ba malamai za'a tambaya akan tarbiyyar yara ba uwa za'a
tuhuma.

Ummi: toh de wasu kuma shaf Mandela suke da ba komai za'ayi a gaban yaran ba sai suyita yin
abubuwa da basu dace ba toh nide har yau ina nadamar abinda sakaci na ya janyo min dukda
cewa Allah ya dubeni ya saisaita rayuwar luba bata baci ba wallahi ki sani ba dole kema sai
hakan ya faru da taki ba Dan haka ki kula ki kara da addu'a ba shirmen duniya ba. In kika gama
samun abinda kike neman kika kwanta bacci kika tashi kika ganki a kasan kasa fa? Mutuwa fa
bata yin alert bare ta baki notice... ana bada notice a gidan haya ne saboda kina biyan kudi
amma Allah nawa kike biyansa da kike zaune a duniyar sa?😭😭

Untichlobanty: wasu zasuce ai suna yi masa bauta suna iya kokarin su wajen ganin basu Saba
masa ba toh amma  kinsan cewa sallar ki bazata biya numfashin da kika sha ba...yanzu in Allah
yace ko wani numfashi daya da raka'a daya zaki biyasa toh kwana nawa zakiyi a duniya?
Tayaya zaki biyasa rai da ya baki, yayi ki a mutum, yayi ki me hankali... cikin addinai sama da
dubu 200 yayiki musulma... ta yaya zaku biyashi ruwan da mukasha, ruwan saman da tsirai
sula fito kai nace ta yaya zaku biya shi kanshi tsoran da kuke shukawa?

Ba wayonka bane zaisa in kunyi shuka ta fito, ko ta fito ma sai taki albarka... nawa ne suka
shuka bata tsiro ba. Ku har kuma ganin kun wani sha wahala a shukar toh abar batun aiki da inji
ma ko da hannu kayi aikinka kawai ka tone ka bule da kasa ne kaje ka rashe a gindin bishiya.
Toh wai karfin da ya bakan ma da yace sai ka biya fa? Daya Baku arzikin gona nawa kuka
biyashi? Ya Baku Mata wasu har suka mutu basusan mace toh ku gode Allah ma kunada
sha'awa wasu al'auran ma babu... a haka ne wasu yan iska saboda rashin godiya Allah suke
lalata yaran mutane. Wata ga farin jinin amma da an aureta za'a sakota ta dinga kwabo kenan
kamar tamaula saga hannun dogo zuwa hannun gajere.

Wallahi ko Allah ya halicce ka maraya, abincin da zakayi ma bakada shi kafi Wanda daga cikin
uwarsa ma babu rai ya fito tunda kai ka shaki iska. Ko musulunci da Allah ya bamu dan yana
son mu ne yana kaunar mu. Da yayi niya sai ya halicce mu ya barmu kamar dabbobi kuma mu
mutu ya kamamu ya Kona kuma hakan ma yayi mana rahama ne. Rahamar Allah ne yasa ya
haramtawa kansa wasu abubuwan.

Ya haramta ma kansa zalinci amma mu da shi ya haccemu dubi yadda muke zaluntar yan uwan
mu bayan ya haramta mana muma amma shi ko ranar alkiyama rashin zalincinsa ne zaisa zai
nuna maka laifukanka tas sannan ya tambaye ka ko ba kai bane ya baka dama ka kare kanka.

Yo Allah na tuba yanzu ko nan nan gwamnati jihanku kukeson gani ai sai kun cika form. Amma
a lamarin Allah babu wannan tausayinsa ne fa yasa zai bamu aljanna bayan rashin mutuncin da
kuke shukawa a duniya.

Sau nawa kukeyin laifi kuce astaghfirul lah kuma ya yafe kenan ko zancenta ba'ayi ba? Bayan
kun gama sheke AYA kuma sai ya Baku aljanna.
Da sai ya bari kun taho niki niki da ladan ku sai ya tare ku yace duk rahama da yama sai ka
biyashi. Kun isa? Wane mutum inji mutuwa.

Dan nace miki je ki nemi kudi ga yadda zakiyi ba yana nufin ni zanci riba bane ke zakici riba ni
ko bazai karenina da komai ba kuma bazai rageni ba tunda inada komai toh haka Allah yake
duk aikin addinin nan da kuke kanku kukeyi ma Dan haka in kunyi Rowan kunki yin sadaka
kunyi wa kanku ruwa kun cuci kanku babu ruwan Allah..
Toh ku saurara kuji.... nasan kuna mamaki... wasu na nazari yanzu toh duk rahama nan da 
Allah yayi mana shi baya bukatan wani Abu daga garemu ne ? Tunda ko addini da mukeyi
kanmu mukeyi wa... ki nutsu kiji me zaki bawa Allah haka kaima Dan uwa saurari abinda
mahaliccinka ke bukata...KU KADAITA SHI SHI KADAI.
Idan kukayi masa wannan shikenan kun fanshi kanku toh amma kadaita Allahn a baki? Ah ah a
ZUCIYA NE..amma kuma idan har kayi imani dashi toh ko ba'a ce ba zaka bi umarninsa. Anan
ne wasu suka Sami matsala.. zasu sabawa Allah iya son ransu da anyi magana suce tsoran
Allah a zuciya take suna kafa hujja da hadisin da manzon Allah SAW yace "attakuwa ha huna"
yana ishara zuwa zuciyar sa. Tabbas riya(yin ibada badan Allah ) rubutune akan ruwa bashida
wani anfani a wajen Allah toh amma dole kabi umarnin Allah babu gudu ba ja da baya.

Idan ko akace Allah yace kuyi kaza ko kubar kaza ko manzonsa ya fa da amma kuka Saba
bakuyi kunsan a maganance me kuke cewa?

ALLAH NI NA YARDA AKWAI KA AMMA BAZANYI KAZA BA KO BAZAN BAR KAZA BA.
MANZON ALLAH NAYI IMANI DAKAI INA SONKA AMMA BAZAN YI KAZA BA KO BAZAN
BAR KAZA BA.

KAI KU SAURARA WALLAHI A AJIYE BATUN BAUTA GEFE IDAN TSAKANI DA ALLAH
KUNASON MUTUM IN YACE KUYI KAZA KO DAN FARIN CIKINSA ZAKUYI... MATA NAWA
NE ZA'ACE MANZON ALLAH YACE ... SUCE MIJINA YACE.. MIJINKI MIJIN BANZA HAR
ZAKI HADASA DA ANNANBI?  WAI MAZAN MA SAI KAJI SUNA MAMA TA TACE... EH MUNJI
MAMARKA TANADA DARAJA KUMA DOLE ATI MATA BIYAIYA TOH AMMA WA YACE AYI
MATA BIYAIYAR?

Oh Allah ne ko? Toh wai ku ban gane ba🤔 ince da hakkin mijin da hakkin matar Dana iyayen
da koma wayen Allah ne da manzon sa suka ce ku bayar toh wai  toshewar kwakwalwa ta Dan
Adam ne kesa kubi Wanda suma Allahn zasubi.

Yanzu idan shugaban kasa yace yi kaza kana fitowa sai jikanshi toh abar batun jika ma sai
dansa yace karkayi bazakuyi ba ko? Toh imagine matsayin Allah da mutum kunsan Allah kuwa
da girman zatin sa? 🥺😔😢

Fans: 😭😭😭 untichlobanty ya isa haka Dan Allah kuka kike samu (yeeeeyeee😭😭😭😭)

Untichlobanty:🤧😔

Ummi:😭😭🤧wallahi wannan magana taki tasa na kara jin sabuwar nadama a zuciyata Dan
Allah Mata kada kuyi kuskuren da nayi dukda na tuba bansan da wani idon zan kalli Allah
ba😭😢

Fans: ummi kiyi hakuri 😔

*AUNTY MARYAM*

1. Toh aunty maryam mu fa bamu gane inda kika dosa ba har yau munji shiru bakiyi wa luba
bayani ba kuma munga sai canja zance kuke.

Ans: toh AI nima ban gane me kuke cewa ba wani bayani ne akeso nayi wa luba ko na samun
admission wai?

SHIRU BABU WANDA YAYI MAGANA... JIJJIGANI AKA FARA YI GANIN NA KWANTA.
UNTICHLOBANTY KI RUBUTA MANA... INA GANIN BIBBIYU KAMIN NA RUFE IDO NACE
KAI ABAR NI DAN ALLAH MAGANIN MURA NASHA BACCI NAKE JI. DAGA NAN NA ARCE
TARE DA FARA NINSHARI KAMAR RAGON LAYYAR DA DUSA TA MAKALEWA���
FAN: �� Wallahi untichlobanty bakida dama yanzu kin gama sa mutane kuka kuma zaki
samu dariya sai kace tababbu.

NIDE SOSHE SOSHE NA FARA TAS TAS KAKEJI INA KASHE SAURO..

FANS:���

ALIYU: babyn aliyos ki fesa maganin sauro kinsan untichlobanty dinmu ajebo ce yanzu sai
jikinta yayi ja saboda ciwon sauro.

Mmn ilham: kuma bamason malaria ta kamata

Nana: kaikai bakisan immune dinta ba ko? Banda mura kamin kiga malaria ta riketa sai an irga
yawan shinkafa buhu 10��

Mama: aini bansan dalili ba untichlobanty tana burgeni.

Untichlobanty:(cikin gigin bacci ) very soon zan Baku update

Fans:�� cikin bacci ma mafarkin yin update take.

Y2k: wannan ai maiyar bacci ce

Untichlobanty: dadin abin bana yawun bacci.

Fans:🙆🏻â€â™€ï¸��

Y2k: kut dama ba bacci kike ba? Ku kamota.

Untichlobanty: kafa me naci ban baki ba?

Saknerh: ku barta Dan Allah kar ta kasa mana update gobe

KAI BAN TABA YIN RUBUTU ME YAWAN WANNAN BA. FATAN AN
NISHADANTU,FADAKARTU DA KUMA ILMANTUWA.

FATA NA GARI MASOYA NA A TSIMAYI CHAPTER 29 GOBE DA IZININ ALLAH!

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

5th July,2020.

7 -
[7/6, 12:18 PM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

🍀 *CHAPTER 29*🍀

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*


Haka aliyu ya dinga zirya zirya yana safa da marwa yama rasa me zaiyi su aunty maryam ne
suka shigo asibitin rai a bace yana shirin gaishesu likita ta fito Dan Haka ya juya yace doctor ya
jikin nata? Murmushi tayi kamin tayi magana yace wallahi mahaukaciyar kishiyarta ce ta jefi
cikin nata.
Itadai dr murmushi take masa ya kasa gane Mata tace malam Ali saide ayi hakuri amma ta rasa
abin cikinta sannan munyi Mata daurin mahaifi. Don Allah idan zai yuwu muna bukatar ka
kaurace Mata na wata 2 zuwa uku zaro ido yayi jin maganar nata amma kamin yace wani Abu
aunty maryam ta juyo dashi ta daukewa da Mari. Ummi be tasa mai ta dayan gefen daddy da
uncle ABBA suka kai masa wani zafafan  Mari masu kyau a tare sanda ya fadi kasa.

Ganin idon likita yasa suka ja shi suka fita waje tana mamakin dalilin nasu na yin haka tunda ba
shi ya batar da cikin ba. Murmushi kawai tayi ta tabe baki ta shige office dinta.

Su aliyu ko suna fita aunty maryam tace kaide aliyu kayi asara a da can baya kazafi nayi maka
amma yanzu fa saboda tsabar kai Dan iska ne daga kai maka yarinya tayi hutu kamin ta Sami
admission sai ka tumurmushe ta? Magana zaiyi uncle ABBA ya naushi bakinsa take jini ya balle
mai shiko fadi yake da fari na dauka shiririta ce irin ta ladidi amma wallahi ka bani kunya zina?
Zina fa? Wallahi ka cuci mahaifin mu domin su ba mazinata bane.

Cikin kuka aliyu yace me kuke magana akai ne? Ku fa kuka aura min ita aunty maryam ke da
hajjo kuka kaita har gida na a sirri yanzu kuma kuke wannan zance? Wallahi tunda nake ban
taba yin zina ba kuma bazanyi ba.

Daddy ne yace dallah yi mana shiru Dan iska wallahi ka cuceki kaci amana muna ganin ka iya
sallah ashe ko alwala babu. Girgiza kai tayi tace wallahi billahil azeem ku kuka aura min luba
lokacin akan naira 30k sanda take 10yrs a babban parlour. Wai me kuke nufi ne ? Me take

faruwa ne toh? Aunty maryam ne tace shege Dan iska da ni uwarka ce da na daga maka n*n*
mara mutunci, ya za'ayi mu aurar da yar mu a sirri? Kuma ma tana shekara 10 kai bakada
hankali ko? Toh ina ma shaidar ka? Yace ita fa da kanta ta dage ni zata aura lokacin da tayi
shek......
Shakar wuyarsa ummi tayi tana fadin ka cuceni waiyo ni na sake kuskure a karo na biyu Dana
yadda dakai duba da baka cutar min da yata a karo na farko ba(a lura fa duk yadda aka gaskata
mutum kar a yadda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login