Showing 3001 words to 6000 words out of 64509 words
Chapter 2 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf
yasa na mance wani lokacin ma idan na
Tina abinda ya faru har dariya nake ina ganin shiriri ta na. Inba ma shirme ba me zaisa na bari
yarinya ta rikitar ni. Yaya ABBA wato babban yaya nane ya kirani ranar maraba da daddare
yace inzo na karashe satin a gidansa zai nuna mani kan kasuwancinsa tunda samun aiki na
mugun wahala a zamanin nan kuma dama shi baiyi karatu ba dukda bawai ya girmama na
hauka bane shaguna biyu ne dashi manya manya na kaya a kasuwa.
Nace masa ai dama ranan jama'a zanzo inyi musu weekend amma zanzo gobe wato Alhaji
tunda alhamis da jama'a AI duk daya ne. Dan haka na kwanta da shirin tafiya ba tare da komai
ya fado min arai ba Dan kamar yadda na fada muku nifa na mance da wata luba.
LUBA'S POV
Bayan ummi ta gama sauraron labarinta tana ta jimamin karewa da yayi har tana fadin Allah
yasa dai littafi na gaba da za'a karanta yafi wannan dadi. Sannan tahau chatting da sauraran
comments din mutane.
Zuwa nayi a gefenta nace ummi an bamu wani assignment me wahala toh shine nakeson gobe
inje gidan su nana muyi tare tunda kinga ta fini da aji daya sai kuma inyi musu weekend. Ba
tare da ta wani maida hankali ba tace mu kuma sai akace miki jahilai ne? Sauri nayi nace a ah
ai debate ne Dan haka dole na haddace wasu abubuwan kuma ina practice kinga ke kuma
bakida lokaci ga aikin gida ga kanina Ismail daddy kuma yanata aikin nema mana abinci kar na
takura muku.
Dago kanta tayi daga wayan ta kalleni tace Allah yar nan ? Kinfa yi hankali lallai girma yazo to
AI ba matsala sai kije Allah yayi albarka. Nikam a raina nace ai kwana nayi ina shirya
karyannan da kuma wasu idan ma wannan bata billemin ba Dan hadda nayi. Ni kuwa abinda
yasa nakeson naje tun ranan alhamis saboda kar a gane ko da wani manufa muke zuwa a tare
da uncle Dan gayu ko wani lokaci Dan haka gara na rigashi isa. Koda na fita gaban madubi na
tsaya ina kallon kaina cikin zuciyata nace Allah luba yan Mata kinfa yi mugun wayo. Thumbs up
nayi ma kaina tare da kashe ido nayi murmushi har na juya idona ya fada kan wani mai da
ummi ta boye lokacin da na fiye tambayar ta man menene domin naga hotan kirjin mace a jiki
tace min na kara ruwan nono ne ta barni a haka dan lokacin Ismail na jinjiri. Toh fa tunda dai
kun sanni da rawar kai hakan yasa nake matsa nima ina shafawa a nawa kirjin... ashe ummi
tana lura da yadda kirji na suka fara tauri lokacinsu baiyi ba. Hakan yasa wata rana tana min
wanka ta tsareni sanda na fada Mata daga ranan ta boye shi amma fa na jibgu Dan cewa tayi
da nake shafawa uban me zanyi da dukiyar fulani a kirjina a shekaru na.
Aiko ina ganin dama ta samu naje na dauko Roban icecream na matso dayawa wanda zai mini
kamar sati uku idan ina shafawa kullum ina faken ta kar ta shigo. Saka roban nayi a bakin leda
sannan na shafa na yau cikin tsalle da jin dadi naje na kwanta. Shigowa ummi tayi tare da shiga
wanka ta dauko wani Abu kamar diaper-pampas (wato pad take nufi) ta saka a pant dinta
sannan ta shafa mannan a kirjinta. Ashe ashe mannan na tsayar da kirjin da suka zube ne
sannan idan kananu ne su kara girma. Koma dai menene ni na shafa.
KARKU MANTA KUYI VOTING DA COMMENTING IDAN NAGA COMMENTS DAYAWA TO
GOBE DA SAFEN ALLAH INSHA ALLAH ZAKUJI UPDATE.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU
Miss untichlobanty í ½í²•
8 June, 2020.
[6/9, 4:03 AM] My Samsung: *í ¼í¿†í ¼í¿†YARINYAR CE TAYI MIN FYADEí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¾íµ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* í ¾íµ‡
í ¼í¼¹by miss untichlobanty í ¼í¼¹
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TIKTOK untichlobanty
EPISODE untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
í ¼í½€ *CHAPTER 4*í ¼í½€
ABUN YAZO INJI ME CIKI.
ALIYU'S POV
Wajajen karfe Goma na safe na shirya tare da kama hanyar gidan ya abba. Na ajiye kayana
sannan na nufi kasuwa akan farar babur Dina wanda ke kyalli saboda wankin da tasha. Ba
yabon kai ba amma Allah yayi ni Dan gayu dukda cewa bamuda kudi na tashin hankali amma
gidan yayana bene ne kuma daki hudu da falo daya ne Dan haka yasa yaransa ke da dakin su
a sama sai nawa yana kasa sai kuma data babu kowa a ciki.
Aiko yanata harhada kan kudi na sameshi kamin muka fito zuwa wani wajen shan ice cream
domin yanada yaran shago Dan haka ya bari a hannunsa tunda ko yananan ma ba wai siyarwa
yake ba nashi gadi ne da tabbatarwa ana kula da customers.
Nan mukayi order kamin muka zauna ya fara min bayani Niko ina shanye komai tare da kawo
shawarar me zai hana tunda munada har shago uku domin ko gadon mu ne yake juyawa, toh
maimakon mu sake wani shago a kasuwa sai mu Gina plaza acikinsa akwai mall, da makeup
studio dasu saloon da tailoring shop kamar hakan zai kawo kudi sosai babu musu ya aminta da
hakan tare da yarda ni zan kula da wajen tunda ni nayi karatu shidai zai daurani a hanya zaiyi.
Godiya nayi masa bayan mun kammala
Sannan na nufi gidansa domin fara shiye shiryen yadda plaza zai kasance lokacin har la'asar
tayi Dan haka ya tsaya yayi a masallati kamin ya shige gidan. Fara aikin nayi naji kai bazan
iyaba gara ya bari idan yasha ruwa sai yayi domin ina azumi irin ta alhamis da litinin.
LUBA'S POV
Ana tashi a makaranta jikinta har rawa yake me napep dinta yazo. Malamar Quran dinsu ne ta
ganta cikin harshen larabci (bazan rubutashi ta larabci ba duba da korafi da wasu sukayi cewa
basaji lokacin da nayi cikin KURUCIYAR MINAL sannan ni kuma in rubuta in fassara ina ganin
bata lokaci ne. Thanks) tace Mata lubabah ya naga kinajin dadi haka kamar kiyi tsuntsu ki ganki
a gida? Kodai anguwa za'aje cikin washe baki nayi subul da baka nace eh wallahi zanje wajen
uncle aliyu. Tace halan shi yake koya miki karatu naga satinnan haddarki ba gyara in ma an
mamaki da kyar ne? Shiru nayi Dan banasan nayi karya saboda babu kyau amma tunowa da
Wanda na shirga a baya yasa nace eh shine.
Tace aiko ya kamata naga kwana biyunnan kina cikin walwala AI kamar wacce ke jiran lokacin
biki sai zumudi kike. Ko aure za'ayi a gidanku ?
Daidai lokacin me napep Dina yazo Dan haka na dale tare da Mata sallama. Riii har gida tun
kamin ya tsaya na sauko na shige gida yana fadin yar fillo ba sallama ne toh dai ki gyara
gashinki duk ya fito.
Shigewa nayi abina ina dago masa hannu. Hijabi kawai na cire na hada yar jakata domin ummi
da Ismail suna bacci sannan na shiga nayi wanka. Sabulun da ummi ke tsarki dashi nayi tsarki
dashi nima dukda ko bansan anfaninsa ba.
Zaku tambayeni ya akayi na san na tsarki ne ? Na sani ne lokacin da ummi ke shiga wanka tare
da ni domin kuwa koda daddy yayi magana yace ai na fara girma cewa tayi nice yarta daya
daya kan ayi min kani ya barni naci lokaci na. Haka zata cika mana bath da ruwa yama sunan
abin ? Yauwa magarya acewar ta AI bashida lahani ma yara nide ban sani ba. Toh bayan an
haifi Ismail ne muka dena wanka tare. To kullum na shiga nima sai inyi tsarki da sabulun
shiyasa ban manta ba. Ko kunga laifi na?
Fitowa nayi na bude dirowar mu ina neman kayan da zanna in kure adaka domin tabbas idan
ba a gigin bacci naji ba toh admin kareema tace asa kaya me nuna jiki Wanda zai bayyana
Albarkatun jiki.
Hehehe bansa sanda nayi shewa nan tare da buga cinya yadda ummi keyi idan an bazo musu
lectures me dadi ba. Sannan nace ana yinta tunowa nayi da inada wasu half vest dina guda 5
nayi aiki da uku saura 2 kwasowa nayi sannan na bude wardrobe din ummi anan take boye
sabin abubuwan mu ko a cikin akwati aiko na Samo panties Dina har Goma na saka duka a
jakata sannan naga irin gajerun wando wato bumshorts guda biyu pink da royal blue na cotton
ne suma na diba. amma Biyu? Kai biyu sunyi kadan nida nake shirin dogon zango?
(Untichlobanty:í ½í¸³í ½í¸³) Dauko wandunan jeans Dina guda uku nayi da rigunansu na dauko dari
biyar a kudin da nake tarawa tun sallar bara dasu kudin tara na Wanda ban kashe ba ko wanda
baki keyi min kyauta. Ban tsaya ko ina ba sai gidan asabe me dinki na nuna Mata samfurin
bumshort din nace duk ta yanke min wandon jeans su haka riguna biyunnan ma ta yanke ya
zama cibiya a bude sai ta kalmashe.
Kasan Jean din da ta yake maimakon a jefar sai ta sake rage masa tsayi ta sama wato wajen
guiwa sannan ta Nemo yadi ta mayar min su safa kuma ina bukata ne kamin magariba. Tace
wanna dogon jawabi haka... aiko kinci sa'a banida aiki dan haka dubu kawai zaki kawo har
kudin yadin. Nikam nace ba, wai yaushe ne bas de (birthday) dinki ? muje muci cake. Tabe baki
nayi nace sai nanda wata 3 tukunna saide kuci na Ismail shine saura mai sati biyu ya shekara.
Sannan na bata dari biyar din nace in nazo karba zan ciko na fice abina. Ni shiyasa nikejin
haushinta ta fiya kwadayi.
Nasan zakuce wai a ina na kiyi duk dabarun nan da sanin Abubuwa tare da iyayi. Na farko dai
Dama Allah yayi ni da kaifin basira ga kuma zama da ummi gani da son jin kwakwaf kuma ko
me ake to ni sai na shanye tsaf tare da mai dogon nazari iya zurfin tunani na.
Barma wannan zancen yanzu fa in na kuma dauko dari biyar sauramin 1800. Cab gaskiya kudin
dayawa amma dai AI uncle aliyu na ya cancanta. Toshe bakina nayi ina dariyar jin kunya Dana
kirashi da nawa kamin na shige gida har lokacin ummi na bacci. Wai nikam ince ma baccin
bayan la'asar ba kyau? Umm! bata tsoron barawo ya shigo ne? Daukar wayanta nayi da yake
na Dan iya karatu da rubutu kadan kadan amma banda kalmomi masu wahala.
Budewa nayi na shiga WhatsApp dinta naga groups dayawa amma ba Wanda yadau hankali na
sai wani wai shi KI.. R..RIK..KO KAN..NSA GAMM... aiho na gane wato KI RIKO KANSA GAM
aka rubuta. (NOTE: Idan akwai group me wannan sunan to ni ba shi nake nufi ba kawai hada
sunan nayi)
Shiga nayi naga voice note turum aiko na fara playing ina saurare, can sai in gyara zama da
lamari yayi dadi kawai sai na Nemo earphones Dina da earpiece ba. Domin inada irin tablet
haka da aka siyamin don karatu amma ana iya yin hoto acikin sa dasu game hakannan.
Tura wasu nayi zuwa wayana da wani article da naga an rubuta YAD..DA ZAAA KI...SAKA
MAIIIII....GID....DA I..HU nasan idan nace zan karanta toh lallai zan bata lokaci gashi shida har
ta kusa daddy ya kusa dawowa toh amma me zaisa babba yayi ihu ? Kai da alamu Wanda tayi
rubutunnan batada hankali, Ihu ai sai yara.
Komawa nayi na karbo kayana tare da kai Mata Coke daya nace kar ta fadawa ummi na kawo
kaya idan ba haka ba zan tona Mata asirin sanda tayi sata kuma akwai videon a wayata. Ahalin
fa karya nake í ½í¸† kawai de nasan yadda take da mugun kwadayinnan toh fa lallai tana sata Dan
yawanci haka suke.
Komawa nayi na saka atamfofi na guda 3 da lace biyu dama yar karamar akwati ce. Dauko mai
na nayi zan saka aciki wani Abu yace bakida wayo zata iya dubawa Dan ta tabbatar kin dau
komai kawai kisa a jakar makarantar ki.
Sanda na shirya tsaf na tasheta aiko firgit ta tashi. A ah yan matan ummi har an dawo kenan?
kinga ina WhatsApp ne bacci ya kwasheni ko la'asar banyi ba. Bari Inyi in daura abinci nace
ummi saura minti 15 daddy ya dawo fa magrib ta kusa saura baifi minti 50 ok 55 da biyar ba.
Zaro ido tayi aiko ta fada ban daki da gudu. Nace ummi ni na hada kayana zan wuce amma
akwatin yayi mini nauyi bazan iya jansa har gidan ba . tace dau wayata ki rubuta habibi zai bude
sai ki Dubo sani me napep dinki, yazo ya kaiki akwai dari biyar a kasan pillow kusai alewa kikai
musu. Toh kawai nace naja akwatina bayan na kirasa da yake shima Dan anguwan mu ne.
A tsakar gida na barshi na shiga kitchen Dan shan ruwa saboda nayi aiki AI ko banyi ba?
dabino da Zuma na gani me wasu gari aiko shine kullum ummi ke bawa daddy ina lura dasu
sarai Dan zuwa yanzu yaci ace kun sanni tsurku da shiga abinda ba'a sani ba. Diban hadin
zuman nayi da dabinon sannan na fice sanadiyyar hon din da me napep Dina kemin janyo jakar
nayi zuciyata kamar ta fashe Dan jin dadi dukda sai nayi jiran kwana daya kan na gansa.
Murmushi na saki Wanda ya haska fuskata lokacin da na hau napep din.... A raina nace ya aliyu
na... ganinan zuwa gareka, zanbar gida kuma ban San ranan dawowa ba har sai ka zama nawa
kuma ka jira in girma ka aureni!
TIRKASHI! AIKI DANYE! KASADA ABOKIN TSAUTSAYI. TOH FA YANZU DAI GA LUBA
KAWAR PARIH CEWAR MAI DAMBU TA BARO GIDA KUMA ITA TACE BATA DAWOWA
HARSAI UNCLE ALIYU YA ZAMA NATA KUMA YA AURETA.
WANNAN MAGANA ANYA BATAYI GIRMA BA KUWA? WAI MENENE SHAWARKU GA LUBA
NE?
KARKU MANTA DA COMMENTS VOTES AND SHARE IT SA ODA WASU MA SU KARANTA
ABARSU DA JIMAMI.
Miss untichlobanty í ½í²•
9th June, 2020.
[6/10, 11:14 AM] Miss Untichlobantyí ½í²•: *í ¼í¿†í ¼í¿†YARINYAR CE TAYI MIN FYADEí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¾íµ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* í ¾íµ‡
í ¼í¼¹by miss untichlobanty í ¼í¼¹
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
í ¼í½€ *CHAPTER 5*í ¼í½€
GA LUBA GA DAN GAYU.......
UNTICHLOBANTY'S POV
Napep dinta na tsayawa ta diro sani ya sauko Mata da akwatinta, bude kofar gate din tayi
sannan yasa Mata shi ciki tare da yi Mata bye bye. Tsaki tayi tace dama ban shafa man nan ba
sai dare wallahi kai duk gumi yake sani yi. Da gudu ta shige tare da haurawa sama wajen su
nana tace surprise tsalle suka daka suka rungumeta suna cewa ashe da gaske zakizo AI da
muka fadawa mumy tace umminki bata fada Mata ba. Tabe baki nayi nace kila ta manta ne.
Kanwar nana tace Allah sarki haka uncle aliyu ma ya mana surprise kawai muka Ganshi yau
memakon gobe. Yana dakinsa ma kije ku gaisa.
Tace tsaya in fara zuwa wajen aunty ku jirani ga akwati na na kawo muku tsaraba ma. Gaishe
da aunty maryam tayi da shike a kitchen ta sameta nan take shaida Mata ai uncle aliyu ke
azumi takemai abin shan ruwa. Hira ta soma mata kamin tace kash komai ya hadu saide banida
dabino ga lokaci ya kure balle a siyo ita dai bata ce kala ba ta fice abinta ta dauko dabino uku
da ledan ziman ta ta fito.
saukowa kasa tayi ahankali ta bude dakin nasa ta shiga da shike bata tsammaci zata samesa a
gidan ba doguwar Riga ce a jikinta irin ta yarannan gashinta ko mamanta ta daure Mata da
ribbon kamar kullum Anbar kitso daya yana lilo. Indai gashi ne toh Allah ya bata saide ba baki
bane brown ne kuma bayida cika amma baiyi yala yala ba.
A kwance ta gansa yana bacci daga shi sai vest amma yanada wando ya bawa kofar baya.
Shiko kwanciya yayi yana Dan jiran lokacin shan ruwa bacci ya kwasheshi. Hawa gadon tayi ta
rungumeshi.
LUBA'S POV
Ina dalewa gadon na rungumeshi tare da yin murmushi wata nitsuwa ce tazo min dukda ko a
Dan tsorace nake zama nayi na rike hannunsa , sannan na fara shafa gashin kansa. Juyawa
kan bayansa yayi hakan yasa na kalli katon kirjinsa da gashin dake kai bansan sanda nasa
hannu nake wasa dashi ba harda ninke kafa. Kwanciya nayi a gefensa ina wasa da gashin ina
lasar masa kunne kamar wutan nepa su kawo wuta haka ya bude ido lokaci daya.
ALIYU'S POV
Ina kwance ina Dan lazimi na bansan sanda bacci ya kwasheni ba cikin baccin naji kamar
anshigo dakin an fita har sau uku kuma inajin hayaniyar su nana Dan haka koda aka bude na
hudu ban tashi ba. Dukda ko wannan din a hankali aka bude ba girif irin na dazu ba.
Ahankali naji anhau gadona nasan bazai wuce smally bace zata tsokaneni amma baccin yamin
nawi na kasa hanata. Ji nayi an rungume ni tabbas ba babba bane amma dimin jikin ba na nana
bane ko smally kuma dai na taba jin irin dimin kamin kwakwalwata ta nazarta naji an rike mini
hannu ana murzawa ahankali. Take tsikar jikina ya soma tashi sai nabar hakan da yanayin
sanyin AC ne amma fa a yanzu na fara cewa kaina na tashi.
Tattaba min kirji aka soma yi amma tabin bawai haka kawai bane na wani irin salo ne take