Showing 54001 words to 57000 words out of 64509 words
Chapter 19 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf
kana
cutar mantuwa ne yace ah ah bani da ita.
Yace toh shin akwai lokacin da mai gidan ya Dade bai zo ba kuma babu hujja ? Yace eh kwarai
satins biyu baizo ba sai jiya.. jiyan ma yanayinsa ba daidai ba sai kuma na jiyo ihun hajiya
babba har kusan dare sai naji shiru yau kuma naga an fita da ita ranga ranga yadda aka fita da
hajiya karama gidan kyau.
Yace wacece kuma hajiya karama gidan kyau? Me gadin yace afwan hajiya lubabatu amarya
nake nufi karamar matar tasa yarinyar ga hankali ga kayan zuciya Dana fuska da ka gani kasan
Alhaji yana samun nutsuwa da kwanciyar hankali a gurunta.
Tagumi inspector ya rangaba yace Dan kari makari. Wannan case din naku da fari na renasa
amma yanzu Kan naga abin babba ne wato kaima kasan da batun cikin kenan? Me gadi yace
ciki kuma? Dan sandan yace bakasan cewa karamar tanada juna biyu kamin ya zube ba yace
ah ah ban sani ba amma kila shine dalilin da yasa randa aka fita da ita rai a hannun Allah qashe
gari Alhaji yayi wa hajiya ladi jina jina Dan sandan ya jinjina kai yace mun gode fatan zaka bada
shaida idan an nemeki a kotu yace insha Allah.
Police station suka koma aka bugawa aliyu sammaci shine ana tuhumarsa da laifin domestic
violence and rape wato cin zargin iyali tare da FYADE.
Bangaren aliyu ko.........
í ¼í¾¶KO AJIKINA CHAPTAR YAU KO A JIKINA DIN DILILIN DIN... YA MINI NA FADA MUKU YA
MINI DADI BABU RUWANA í ¼í¾¶
KAR KU MANTA KU ANTAYO COMMENT TARE DA VOTES SANNAN KUYI SHARING. KO
AYI COMMENT KO NASA ALKALI YA GARKAME MUKU ALIYU IN NAJI COMMENT KUMA
NASA YA DAFA TUDUN NA TSIRA.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU
Miss untichlobanty í ½í²•
9th July,2020.
[7/10, 6:49 PM] My Samsung: *í ¼í¿†í ¼í¿†YARINYAR CE TAYI MIN FYADEí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¾íµ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* í ¾íµ‡
í ¼í¼¹by miss untichlobanty í ¼í¼¹
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
í ¼í½€ *CHAPTER 33*í ¼í½€
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
A bangaren su luba kuwa kwantar da ita yayi a kujeran baya ya fara bata hura Mata iska ganin
da karfi ta shaki numfashi ta soma ja da karfi da alamu tana bukata.
Ajiyar zuciya ya sauke yace sannu baby na sannu kinji? Me ta sameki nasan de ba haurowan
da mukayi bane ko shine? Girgiza kai tayi tace numfashi nane ya kage. Dama satinnan bana
iya zama wajen da babu iska ko an kunna ac sai nabar window a bude.
Yace subhanallah shine baki fada min ba? Toh muje asubiti ko? Kai ta daga Dan ita ma tanaso
tasan matsalar ko an taba Mata wani abun ne a ciki. Amma karfa su jiyo wata masifar gara ma
su fara yawon in ma mutuwa ce daga baya ta mutu Dan bazata yadda ta mutu bata ci abinci ba.
Dariya aliyu yayi yace hajiya ta ina jinki fa. Ba a tunani kike wannan maganar ba dariya tayi tace
kaga kaifi na? Yace karma ki damu babu wani batun mutuwa.
Park suka tafi sukayi ra wasanni da ciye ciye sun mance shaf da sunada wata matsala ganin
yamma yayi yasa yace muje asubitin nan sai na mayar dake gida. Turo baki tayi tace amma
uncle dole ne sai naje gidan? Nifa Allah bana son komawa ni dakai nakeson zama... saboda
kafi min su Kaine ka nuna min gsky tun ina karama kuma ka soni su kuwa banda......
Da sauri ya toshe Mata baki yace kul luba wadannan fa iyayenki ne koda ni bai zama dole na
musu biyaiya ba ke wajibi ne kuma kuskure kowa yana yinta nima nayi har sau biyu ban
tsawatar miki da wuri ba na barki kina nema ki tsoma kaina a ruwa sannan na kuma yadda aka
boye auren mu Wanda na tabbata kaunar da nake miki ne ya janyo min yin wannan sukacin
saide har yau abinda na kasa ganewa shine yadda akayi na fara son yarinya...
Ji yayi ta rungumesa tana kuka tace uncle maimata. Yace me? Tace abinda ka fada dazu da
gaske kana kaunata? Murmushi yayi yace sosai kuwa luba ban gano hakan ba sai randa baki
kwana a kirji na ba kika kwana a wani waje ranan da aka kashe mana jinin mu kuma ake ma
soyaiyar mu barazana. Kuskure na na uku shine da ban taba fada miki ina kaunarki ba.
Lubabatu...ni Aliyu bala bakabe ina matukar sonki kuma kaunar ki ya ratsa jinina saide inaso ki
sani.... San kara aure.... da sauri ta zabura saboda yadda gabanta ya fadi... shi kuwa ko a
jikinshi yace inde har Allah zai halittu min wata Wanda tayi daidai da ke zan aura amma in bani
watan ki ke daya ce a duniya toh dake zan zauna.
Ajiya zuciya ta sauke tana duka kirjinsa cikin wasa tace har ka bani tsoro wallahi kamar hanji na
zai zazzago. Dariya yayi yace Allah uwar yayana harda hawaye ya fadi haka yana goge Mata
hawayen.
Tafiya sukayi suna isa asibitin yakaita wajen likitanta bayan sun gaisa yace likita dama batun
matata ne tace tunda wannan abin ya faru bata fane meke Mata dadi ba takanji ciwon mara,
sannan bata iya zama a inda babu iska. Luba tace kuma ni daya sai inji inason nayi kuka
sannan wani lokacin haka kawai ana cikin zama sai na fara bacci.
Dan murmusawa aliyu yayi saboda ya tuna yadda takeyi ne sanda taje da ciki bai sani ba kawai
ita daya sai tahau bacci. Akwai ranan da ta shiga ban daki bayan sun raya sunna tace zatayi
fitsari kamin nan shi ya cire bedsheet shiru shiru bata gama ba yace zan shigo ba shiru dama
kullum yakan tsokaneta tare zasuyi wankan amma sai ta dage bazai shigo bayin ba. Yana budewa yaga ta baje akan shadda tana baccinta harda yawun bacci.
Har ya gama tunanin sa luba tanata Jerowa likita abinda takeji ita dai dr murmushi kawai takeyi
sanda taga abin ba karau bane tace toh naji daga nan AI ko baki min bayani ba nasan me ke
damunki.
Kallon aliyu tayi tace ka tuna lokacin da na sanar dakai matarka ta rasa cikinta? Yace sosai
kuwa likita har haushi kika bani saboda yadda kike wannan murmushin taki Dan dariya tayi tace
toh fa baro baro haka zaka fada min? Toh shikenan yanzu ko zan birge ka.
Abinda baka sani ba matar ka tana dauke da cikin yan 4 ne.... zaro ido aliyu yayi yace ban gane
ba Dana yara 4 na rasa ? wallahi ladidi kin shiga uku. Tace tsaya mana lokacin da kishiyar ta ta
jefeta guda daya ne ya fita sauran yaransu uku suna nan kuma yanzu haka watan su uku harda
kwanaki idan kunaso zamu iya yi muku ultra sound da pregnancy scan domon kuga hotansu.
Abinda yasa na boye muku kuwa shine idan kun sani zakuyi ta ritita cikin Wanda zai janyo a
sake kai masa wani farmaki sai nayi shiru sai ya Dan kara kwari amma nayi mamaki da baka
gane ba domin ko yanzu ka taba zakaji taurin su.
Yace tabbas sanda take da cikin jikina ya bani dukda ban tabbatar ba kuma wannan ne karo na
farko da aka dauki cikina. Bayan kin sanar damu cewa babu cikin na lura cikin ya Dan taso ma
amma sai nayi tunanin ko kibar da tayi ne ya kawo Mata tumbi ashe de.
Rungume luba yayi yana zura hannu cikin riganta ya shafa cikin ita kam kuka ma take sharara
masa don farin ciki ta kasa cewa komai har sanda tasa likitan yin kuka. Tace toh muje a dauka
mana hotan likita waiyo dadi Allah na.... a tare sukace Alhamdulillah suna mikewa domin a nuna
musu jariran su.

LUBA

ALIYU

A gida kuwa yan sanda sune gidan uncle abba sukayi musu tambaya dama yanzu ummi a
gidan suke yini sai dare suke komawa gida asuba tana yi su sake dawowa.
Bayan an gama musu ne aka nemi ganin luba domin ayi Mata tambaya akaji wayam an neme
ta sama ko kasa babu ita babu labarin ta. Anan ne aunty maryam tace ba shakka fita tayi ta tafi
wajen yaron nan. Nace kaji aunty maryam da karfin hali shekara 3 fa kika basa.
Su luba ko tun a mota sukace tunda akwai ciki yanzu kam dole a barsu inma wabi auren ne a
sake daurawa babu me rabasu ko anki ko anso.
Aliyu ne yace ta zauna a mota ya bude Mata window yayi locking yace zai shiga ya fara
magana dasu kar a kawo ma yaransa lahani komi rintsi kar ta fito. Da murmushin sa ya shiga
hannunsa dauke da hoton yaran su. Yana shiga yaji shar aunty maryam ta kwasheshi da Mari....
ummi ta dada masa wani uncle ABBA ya bada biyu lafiyaiyu daddy ma ya sauke mai yan
sandan ne suka rikesu da sauri sukace ya haka? Ya zaku sashi a gaba da duka babu dalili.
Suna hada ido da Dan sandan yace nazifi ? Inspector yace malam Ali? Dama wai duk wannan
zancen kai ake nufi? Musabaha sukayi su uncle abba sukayi sakoko ummi harda rike haba.
Zama sukayi uncle ABBA yace inspector ya naga kaji sanyi haka ? Kamashi fa zakuyi muma
nan zamu kai karar sa yayi zina da yar mu yana Mata karyan ya AURETA harda dirka Mata ciki.
Inspector yace tabbas nasan malam Ali shekaru biyar kenan da suka wuce shine ya ceci diyata
da matata ba'a keta musu haddi ba domin lokacin an harbeni bana hayyaci na ma.
Daddy yace mutum na iya canjawa wancan alin da wannan da banbanci.
Aunty maryam tace ita wancan hamshakiya gwamma uwar matar Zamu samu ganinta ko sai
mun yanki ticket mun cika form? Wayansa ya dauko ya Kira dayan layinsa Wanda ya bari a
mota Dan kar a gane ya bata waya yace ta shigo amma tayi a hankali don Allah yaransa.
Tana zuwa bakin kofar da sauri ya taro ta yana sannu sannu ko baby? Ina ke miki zafi? Tafiyar
nan da kikayi bai miki wani illa ba ko? Ummi ta fashe da kuka tace kaji shi ko inspector ance
masa cikin ma ya zube amma bai yarda ba wallahi bashida kunya ko kadan.
Kallonta inspector nazifi yayi yace wannan yarinyar AI nasanta karde kuce min ita ce lubabatu?
Tabbas randa kayi min taimako wannan yarinya kuma tare lokacin bazata wuce shekaru 14 ba
ko? Aliyu yace girman jikina shekarunta 11 a lokacin. Yauwa inspector AI na fada ma nace
lokacin shekarar mu daya aure washe garin Ranan sanda nazo Dubai a hospital ka tuna har ka
bani shawarwarin rayuwa amma Dana koma bayan kwana 5 ban same ku ba?
Shiru inspector yayi yace gaskiya kayi hakuri malam aliyu nasan de munyi maganganu amma
gsky bazan iya tuna me mukace ba. Yace ka gani ko? Kowa zai tuna komai amma da anzo
batun aurena da uwar 'ya'ya na toh lokacin ne aka manta ko ace min be faru ba ma. Me kuke
nufi da ni ne? Duba kalli ku gani Allah ya albarkace mu da yara har uku ya fada yana nuna
musu hotan.
Dafe kirji aunty maryam tayi tace tace ke suwaiba(ummi) mun banu mun lalace ya kuma dirka
Mata wani. Hayaiyakowa tayi zata cafko luba da ta makale a jikin aliyu. Ya aiko Mata wani kallo
batasan sanda ta koma ta zauna ba tana huci. Dauke kai tayi tace inspector ko zan iya sanin
dalilin zuwanku?
Dagowa inspector yayi yace munzo ne muyi arresting dinka......
í ½í¸³í ½í¸³í ½í¸³WAIYO KIRJINA HAR WANI FAFAT YAKE YI... YANZU KARDE TAFIYA ZA'AYI DASHI
ABAR LUBA A HANNUN SU AUNTY MARYAM?!
GASKIYA DOLE NAYI WANI ABU BAZAN ZAUNA INA GANI A BARAR MANA DA TRIPLETS
DINMU BA DAYAN MA YAYI ALLAH YA TSARE NA GABA!
AYI COMMENT KO NA KUMA ZUBAR DA BIYU DAN NAGA KWANA BIYU BACCI KUKEYI
BAKWASON YIN COMMENT KUMA DE KUNSAN NA IYA YAJIN AIKIí ½í¸Ž
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
Miss untichlobanty í ½í²•
10 July,2020.
8 -
[7/12, 5:17 AM] My Samsung: *í ¼í¿†í ¼í¿†YARINYAR CE TAYI MIN FYADEí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¾íµ‡ *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* í ¾íµ‡
í ¼í¼¹by miss untichlobanty í ¼í¼¹
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP: 08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
í ¼í½€ *CHAPTER 34*í ¼í½€
*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*
*Not edited*
inspector yayi yace munzo ne muyi arresting dinka ne amma idan nayi haka ban ma hallacci ba
zan haka zan cika maka takardan beli amma fa saide kayi hakuri an Riga an shigar dakai kotu
Dan haka dole ne kaje saide zanyi kokari na nema maka lawyer.... murmushi aliyu yayi yace
karka damu hakan ma na gode.
Fita sukayi aliyu ya mara musu baya yana sake yi ma inspector godiya dafa kafadarsa yayi
yace AI kayi min hallacci dukda cewa abinda nayi yanzu bai dace ba na hada aiki da personal
life Dina toh amma kuma ka ceci citizens of Nigeria dan haka da wannan zan daga maka kafa
amma yanzu dole muje dakai ka bamu statement dinka.
Luba kuwa lungu ta samu ta takura ta rike hotan yayanta Sato ma babu Wanda zai tayata farin
ciki Allah ya azurtata da samun da.... tunowa da cewa zasu iya kawo Mata wargi yasa ta sidade
jiki ta shige dakinta ta ranbatsa mukulli tayi kwanciyarta anan bacci ya dauketa bayan ta shanye
ice cream.
.......
Bokan ladidi ne zaune ya rantaba uban tagumi yana karanta wasikar jaki bayan ya saurari
bayanin da aljanin da zai gyara uhm uhm din aliyu saboda ya samu sun shirya. Yace yanzu
aljani matuidi babu yadda za'ayi ka gyara aikin? Matuidi yace na fada maka tunda ya shiga
matsala ya kama addu'a gam ya rike ni ko unguwar da yake naje sai gabana ya fadi.
Boka yace toh jeka zan tattauna da aljani zatsiwit...boka yace zatsiwit nina mini halin da ake ciki
da batun yaron nan Ali dan ban taba yin aikin da nake nadama sai tasa. Nuna masa yayi boka
yace zatsiwit........
Ni ban gane sauran me yace masa ba saboda wani yaren su da ya soma amma de kamin mu
wuce gaba ina da magana.
Akwai wasu mutane, normally kawai zasuyi su sallah da sauransu amma da sun shiga matsala
toh lokacin za'a tuna Allah sune azumi, zikirin nan kamar bakinsu zai fita. Sallar nafilan nan ma
ayi ta yi har sai kai yayi ciwo daga sauki yazo kwana daya, biyu sai a watsar toh de ku sani
manzon Allah yace:
"Ku tuna da Allah a yayinda kuke cikin jin dadi shi kuma zai tuna daku a yayin da kuka shiga
tsanani" tirmidhi be ya rawaito.
Allah ya sake cewa:
“ Therefore remember Me (by praying, glorifying), I will remember you, and be grateful to Me (for
My countless Favors on you) and never be ungrateful to Me.†Quran (2:152)
"Ku tuna, ni zan tuna ku. Sannan ku kasance masu godiya a gareni kuma kar ku kasance masu
butulci " Quran (2:152)
Toh a gaskiyan lamari ba sai na tsawaita ba nasan dayawa daga cikin ku sai duniya ta dau zafi
ta muku atishawar tsiya in akayi rashin sa'a ma ta muku bugun shinkafar year shafi'u tukun ake
koma ga Allah toh gaskiya mu gyara yan uwa wannan Sam bai dace ba.
Wasu haka bazaka taba sanin sun iya sa hijab ba sai da RAMADAN a dauki sallama za'a tafi
masallati bararam ana tafe ana surutu wai zuwa masallatin ma kuma sai a mayar dashi gasa.
Har ana duba hijab din wace yafi kyau da tsada... can you imagine wata fa bama sallah da jin
wa'azi taje ba taje ne de kawai ta bawa idonta abinci ko ta hadu da samari toh kuwa asara ta
sameki kinji kunya.
Abin haushin matan auren ma ba'a tsira ba wata ana sallah tana duba kasar ganinki wai taga ko
holland ko wax? Me tauraro ok babu idan ma akwai na wace wata ce kaji min kayan takaici.
Haka kuma mazannan zakuyi ta bin yan Mata da mujiya ana duba yar lukuta da siririya toh
gaskiya ya kamata mu Mike musan me muke yi musan ya kamata.. you didn't come to this
world to waste your time and return to you lord with nothing to show.
NAJI ANA JITA JITA WAI ANA SAYAR MA MUTANE DA LITTAFI WHATSOEVER NIDE NAWA
BA NA KUDI BANE IN WANI YAR KARBI KUDINKI TOH KI KARBI ABINKI YAR UWA SHIYASA
NA BADA HANYOYIN DA ZAKI SAMENI A SAMA DOMIN MU GAISA DA DAI SAURANSU.
Ban garen ladidi kuwa sai washe gari ta farka inda ta koma yar tatata luku kawai take ita
batasan me tayi ba yanzu duk wannan wulakancin Dan ta zubar da cikin shege ne ake yi Mata
shi? A dake ka a hanaka kuka.
Aliyu kama direct wajen Samir ya tafi bayan ya tashi a police station da sallamar sa ya shiga ya
samu shida mamansa suns parlour gaisawa sukayi kamin aliyu yaja shi suka fice.
Samir yace aliyu ya akayi ne? Ajiyar zuciya ya sauke yace mutumi na batun nan ce de ta aure
na da luba nikam dama na sanar dakai na tabbata bazaka manta ba. Samir yace dude na yarda
dakai yanzu ya ake ciki? Aliyu yace banda wannan batun kasan na fada ma shirmen da nayi
akan matar nan ladidi toh shine fa yanzu zamu shiga