Showing 51001 words to 54000 words out of 64509 words

Chapter 18 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf


yana dagawa ta fashe kuka tana fadin Dan Allah kar ace min aliyos Dina ya mutu yazo yayi min
wani cikin kar ya barni.

Dukda halin da aliyu yake sanda yayi dariya jin surutun da luba take. Shifa Dan koyi bai iya
samun Abu ba ko? Murmushi me sauti yayi yace yan Mata na... haka kikayi missing Dina harda
kuka ? Toh karki damu ganinan a bakin gate ki Sansa ki fito inanan nayi parking kizo.

Tace la uncle da gaske Kaine? Amma guduwa zamuyi ko? Yace ah ah ba guduwa zamuyi ba
mu da muke da gaskiya menene na buya ? Kawai kibi back door ki fito. Baisan har ta sambado
hijab fice ba sunata waya har ta fito.

Shiga Moran tayi tana murmushi kawai ya tsaya kallonta. Yar lukuta take zama ya tabe baki
yace luba Anya kin samu dani ma kuwa? Akacemin kusan sati na 2 a hospital amma babu
Wanda ya kawo min ziyara kuma ki duba irin kibar da kike yi. Kuka ta fara mai tace uncle dama
bakada Lafiya ne ? Wallahi kullum sai nayiwa su aunty maryam kuka cewa basu Nemo min kai
ba kalli ido na.

Ta fada tana zare masa idanu dariya yayi yace wasa nake miki baby na AI nasan kin damu
dani. Kamin kace me mutanenka sula hau yamutse juna. Hijabi kam an Dade  da bata takardan
sallama.

Knocking din window din aka soma Allah ya taimaka tinted ne da sauri ya zura Mata hijab dinta
tana gyara Riga kamin su gama kintaba me knocking din ya kasa yin hakuri ya budesu. Aiko ya
ABBA ne bayansa kuwa daddy ne sunyi cirko cirko wani wasan Mari daddy ya fallawa aliyu tare
da finciko sa.
Uncle abba ne ya finciko luba.... janta ya fara yi tana kafewa tayi shabe shabe da hawaye Dan
Allah uncle ABBA karka rabamu waiyo jama'a ku taimaka aliyu na. Babban baby, babyn baby
karka barni. Farin ciki da bakin ciki ne ya rufe sunan da luba ke kiransa dashi har spark yake sa
Masa amma kuma yadda take kuka ke karya masa zuciya dafe kirji yayi yana jin zafi a ransa.
Ciccibarta uncle abba zaiyi aliyu yayi saurin dauketa yace ya ABBA zan iya jure komai anma
banda shiga gonata. Ba haramta maka taba matata yana fadin haka ya shige cikin gida dauke

da ita a hannunsa. Shi daddy yama rasa abin cewa uncle ABBA ko ya saki baki sai zaiyi
magana sai ya rufe ya rasa zagi zaiyi ne ko me?

Bai tsaya ko ina ba sai parlour ya ajiye ta a hankali duka aunty maryam zata lafta Mata ya riko
hannunta. Aunty maryam na sadaki da Allah kada ki yabamin uwar yayana. Luba kam makale
uncle aliyu tayi tana fadin kar ka barni Dan Allah.

Ummi tace sannu hamshakiya fashewa tayi da kuka kai nikam naga rayuwa wannan wace irin
jarabta ce? Aliyu ne ya cici be ta zai kaita daki aunty maryam ta janyota tana fadin ajiyeta
fitsarraren Allah. Saketa ! Munafuki kawai. Bai kulata ba taci gaba da masifarta. 

Ajiye ta yayi akan gadon ta Dan rike ciki tana yatsine yace sannu... sannu kinji baby na? Zan
dinga zuwa kullum akwai wani tsani ta baya duk sanda zamu hadu zanzo na daukeki ko? Ta
daga kai tace amma uncle ban warke ba fa. Kamar yaro haka ya fara tura kai cikin riganta yana
fadin babu abinda zan miki kawai diminki zanji.  Ko kinaso nayi wani abun?😉 da sauri ta
girgiza kai ya kyalkyale da dariya itama dariyar tayi daidai lokacin aunty maryam ta shigo
hannunta rike da ludayi.

Dafe kirji tayi tana ja da baya tace waiyo Allah nayi gamo ke luba Dan......ki me kukeyi haka.
Kwala ma aliyu ludayi tayi tace daga ta munafukin Allah. Kamar ba shi aka daka ba ya tashi a
nitse sumbatar ta yayi ya Mata alamun zai kirata. Aunty maryam tace daga baya kenan bani
wayar nan ba musu luba ta bata tana kuka wai aliyu zai tafi... have kin manta me nace ne? Tace
a ah yace toh yimin smile in tafi ina tuna kyakkyawan fuskarki.

Ya ABBA ne yace wallahi aliyu daga yau idan ka kuma zuwa kusa da yarinyar nan ba ni ba kai
ka dauka baka taba samun Dan uwa ba kai daya aka haifesa kuma iyayen ba su ne iyayenka
ba. Yana kaiwa nan ya fice domin ita luba takaici da tashin hankali ko arzikin gyara riganta bata
samu ba Allah de yasa aliyu ya Dan gyara Mata amma ciki duk a waje. Kukanta kawai take ta
basu baya.

Ganin aliyu yaki motsi yasa aunty maryam cin kwalarsa har bakin kofa tayi cilli dashi tace kadai
ji me wanka yace kana sake zuwa inda take saide ka nemi wasu dangin. Ba dai mu ba sannan
ta rufe masa kofa.

Mikewa yayi ya nufi gidansa domin hotel din daya kama kudin sati 1 ya biya. Yana zuwa me
gadi yana masa sannu amma ya ga ko kallonsa baiyi ba balle yasa ran zasuyi musabaha.
Komawa tayi ya zauna yana tunanin Anya lafiya kuwa ? Yadda kusan 2 weeks bai dawo ba.

Yana shiga dakinsa ya fada ya sakarwa kansa ruwa...kneel down yayi ya kurma wani ihu. Ja
idonsa yayi ya fito ya fita bayan yasa jallabiyarsa ya nufi chemist.  Sanda me chemist din ya
tsorata yadda ya gansa yace subhanallah malam Ali Karde abin ne ya tashi gashi ko bakayi
sa'a ba babu maganin ya fadi haka yana kallon saitin kanwar luba. Mamaki ne ya kamashi
ganin bata wani tashi ba amma idon aliyun yayi ja da wata irin murya yace malam ubaliyo yau

ba na ragewa nake so ba. Ba kara karfi  nakeso.

Zare ido malam ubaliyo yayi yace ka tabbata malam Ali kasan fa yanayinka natasha magani ba
ma..... katseshi yayi yace hanzarta malam ubaliyo miko masa yayi shiko ya ajiye masa 2k bai
jira canji ba ya fice abinsa. Har ya fice ya dawo zu ladidi sun shanya baki suna bacci sanda ya
dawo ne ya ganta a kitchen gaban sink tana wanke kwanuka dama already ya watsa
maganinsa dan haka idonsa a rufe ya raru mota ya yaga Mata riga tare da dafe Mata baki yana
lalumo c*ndom din daya siya tare da maganin Dan gani yake idan ya kusanci ladidi ba dariya
yaci amanar luba.

Dagata yayi ya daura akan island yana shirin yagata yaji ta bayansa ance innalillah me nake
gani aliyu Dama zaka iya zina da uwata juyowa tayi taga ladidi ya juya yaga tabbas uwarta ne
sanye da kayanta  Dan haka ya saketa yana yaga ledar kororon robarsa.

Sassaban ladidi yayi uwar ko ta tsorata sosai da ganin yadda abinsa ya Mike. Tausayawa yarta
tayi Dan tasan yau bazata rayu ba. Itako a yadda ladidi ke bata labarinsa ba karamin aikinsa
bane ya hadesu biyu. (�� kaji wani Shari a wajen tsohuwar nan kai jama'a)

A daki ko aliyu yana ajiye ta ya sanya kariyarsa yana kallonta ta shige ban daki. Screwdriver ya
dauko bayan ya kara watsa wata kwayar ya zama 3 yasha. Wanda a ka ida ko daya mutum
yasha ba kanta bare 3. Ganin kofar zata bata masa lokaci kawai ya balle ta ya ciccibo ta yasa
hannunsa ya danna kanta da katifa ya bude Mata wuta.
Kuka yake saboda bukatar da yakeji ko Mata dari aka basa sun masa kadan tun kamin aje ko
ina yayi nadamar action dinsa amma tunda ladidi ce tayi sanadin tabasa da mai dauke masa
hajarsa toh itama sai taji a jikinta. Itako ladidi ihu take me har bakin ya mutu ta suma ta farfado
ta kuma suma sanda tayi suma har 6 a na 7 ne bata farfado ba wanka sukayi cikin jini amma
Sam abin aliyu bai ma San anayi ba aliyu ji yake kamar yanzu ya fara dukda ko tun 5 na yamma
ake Abu daya. Shima in ya suma sai ya farfado Dan shima asabar yake ji amma in ya barta toh
tabbas ba shakku zai mutu.

Uwar ladidi ko tun tana kuka har ta hakura ta fara shirin Jane izar ladidi. Shima de me gadi yaga
ta kansa yadda aliyu da ladidin ke kuka kasan babu na dadi a ciki.
Ganin azabar taki karewa ne yasa aliyu ya hankade ta yayi sumarsa ta 3 a gefenta.

KAI AKWAI PROBLEM GASKIYA TSORO YA KAMANI DAN HAKA NI ANAN ZAN DANGANA
NA KUMA YI LUF A BARGO NA INA JIRAN COMMENTS DINKU.

KU SABADO MIN VOTES SANNAN KUYI SHARING DOMIN WASU MA SU SAMU.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

7th July,2020.
[7/9, 6:57 PM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*WANNAN SHAFIN NAKU NE YASMEEN DARLING, UMAIMA DA SADIYA MUTANE NA
ALLAH YABAR KAUNA💋*

🍀 *CHAPTER 32*🍀

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*

Bai farka ba sai da asuba lokacin abin ya Dan lafa masa maganinsa na ragewa kuma ya watsa
a wannan karan take ya gyara jikinsa ya rafi kallon likita domin jin ko ya Sami matsala... domin
dukansu biyu sun zubda jini musamman ladidi.

Uwar ladidi ko bata rintsa ba tana ta kuka aliyu ya kada hanjin tsohuwa taga bala'I tana jin karar
fitar motansa ta nufi dakin tana Kiran ladidi diyata don Allah kada ki mutu waiyo waiyo fita tayi
Kira me gadi yace shi Sam ogansa yace kar a bar ladidi ta fita.

Durkusawa tayi har kasa tana hadashi da Allah ya tausaya Mata ya Nemo mota  akasa ladidi
shabe shabe da jini kamar Wanda tayi gamo da yan Sara suka.

Bayan aliyu ya isa asubiti suka tattauna da likita nan yake ce masa yayi babban kuskure domin

kuwa abinda yayi zai iya illatasa matar da yayi wa haka ko tabbas illa ta sameta saide ayi fatan
Allah ya takaita. Daga nan ya bashi maganin da zai gyara masa tafiya ya jare mai jijiyoyi domin
mahadin kwankwaso da kafarsa ta kage.

Tun a hanya ya Kira wayar luba hajiya shiru. Tunawa yayi da tamai ido jiya sanda aka kwace
wayar tunda ba waya daya gareta ba. Dayar Latin ya Kira aiko kamin bugun farko ya karasa ta
dauko da kaji muryarta kasan farin ciki take shima cikin jin dadi yace my lubcy a hankali tace
na'am yace ki shirya na kusa Isowa mu fita mu hada wani baby ko?
Tace ka manta me dr tace ne? Kar fa a Sami matsala mu kasa shaidan wani ni tsoro nakeji
yace nima wasa nake miki kawai so nake muyi hira in kaiki yawo kiga gari. Batasan sanda ta
diro ba tace kace wallahi.... dariya yayi Dan yasan halin yan Mata basu iya magana ba yace zan
miki karya ne lubcy a jinyace ta girgiza kai tunawa da baya ganinta yasa tace a ah.
Yace na shigo layin zan faka mota na sai nazo ta saitin ginin nan kihau tsanin ki sallamo sai na
cafe ki. Tace karfa ta warware daurin da akace anyi min kasan fa likita tace banda hawa sama
da jijjiga sosai yace toh ni zan tsallako na goyeki sai na tsallaka dake toh tace.

Alokacin har ta gama saka Arabian gown dinta ta mulka mai ta shafa roll on shikenan ita ba
ruwanta da karya ka'idar Allah da manzon sa kuma saboda tasa hakan a ranta sai ya zamto
Mata babu wani tsanani.

Aiko hakan akayi tana zuwa wajen har ya diro tattare riganta tayi ta dale dama ta saka legging
ta washe baki sai kuma tayi dan yatsine tayi tace kai aliyos Dina nifa wannan cikin ko zamuje
ayi min wanki ne dukda dr tace ba wata matsala amma nakeji zafi idan na motsa marata.

Yace karki damu munyi magana tace zai nayi miki hakan saboda rainin da kika samu a jikin
mahaifiyar shiyasa ma tace na kaurace miki har sai kin yi wata ukun kar a Sami matsala saboda
kinsan wai bakikai 18years ba so jikinki bai gama kwari ba.

Kin shirya ko ki rikeni kam kam Dan yanzamu Dira Dan ma na saita ma motata so samanta
zamu sauka. Kankameshi tayi suka sauka suna dariya. Suna shiga motan suka hango mai gadi
da wani mugun sauri sukayi kasa aliyu ya rufe glass suka kwanta a kasa.

Haka de me gadin yayi leke leken sa ya tafi domin sautin dirowar da sukayi yaji shiyasa ya
kewayo. Dariya yayi ya dago yana tsammanin tayi dariya ita ma sai yaji shiru. Kallon yayi yaga
kamar tayi bacci ta hada gumi tashinta ya soma yaji shiru. Ya zare ido karde suffocating tayi
saboda rashin numfashi?😳😢
.........

Bangaren ladidi ko suna isa asubiti aka karbe ta... tambayar mahaifiyar Tata ake me ya sameta
? Tace wallahi wannan mara imanin ne ya kusance ta  nima saura kiris..... kuka ne ya kwace

Mata aka bata hakuri yayinda akayi recording cewa raping dinta akayi.

Yan sanda aka Kira sukayi filing case din nan aka Nemo tsohuwa aka sa a lungu domin ayi
Mata tambayoyi. Batasan yadda akayi ta saki fitsari ba Dan a tsorace take.

Kwantar Mata da hankali wata yar sanda tayi cleaners suka gyara wajen suna yatsine kune San
halinsu.... tambaya aka soma yi Mata:

Mama don Allah ko kinga Wanda yayi Mata wannan aika aika? Tace sosai ma kuwa dannan
mijinta ne fa. Zaro ido yan sanda matan sukayi harda me dafe kirji mijinta fa kikace? Kinsan
cewa yanzu haka dinki 3 aka Mata? Wanene mijin nata? Fada musu tayi.

Sukace mama ko kinsan dalilin da yasa yayi Mata wannan wulakanci? Tace ah ah gsky nima
ban sani ba. Nifa kawai jiya da rana muna bacci yunwa ta dameni na tashi na dafa taliyar yara
(noodles) naci nayi nat ina cikin wanke kwanuka kawai naji an danko ni.... shiru tayi suka fara
bata karfin guiwa taci gaba.
Kamin na ankare an yaga mini Riga ana shirin rabani da zanina. Diyata Sato matar tasa tayi
masa tawa ta baya ya sakeni ya sunkuce ta daga nan ban sake sata a idanuna ba sai a wannan
yanayi wallahi kana daga falo amma kana jiyo karar gadonsu. Ihu ko nayi imani da Allah har
makotan mu sunji.
Yace mama kar in datse miki hanzari ke me ya kaiki gidan? Tace AI ba yau aka soma wannan
ba. Nifa yaran nan suna zaman lafiya cikin so da kaunar juna har mariki kuma kawun yar autan
tawa ladidi ya rasu sukazo akayi sutura har take fada mana baya kasar yasa baizo ba. Toh
bayan ta koma ne ta kirani take sanar dani ai yar kanwar matan yayansa Wanda akwai
alkawarin aure a tsakanin su take zargi suna cin amanar ta.

Nace kar tayi wata magana har sai ta Sami sheda kwatsam sai ta sake kirana wai ta tabbata
zina suke harma da ciki amma ta jefi cikin da alamu ya zube nayi Mata fada da nasha nace
kuma ta sanar da yan uwansa anan suke ce Mata tayi daidai da ta zubar da shege kuma zasu
yi maganin aliyun tunda zina ya koma yi da yarsu.
Toh ban sake jin duriyar su ba sai kirana tayi wai aliyu ya Mareta har sanda ya cire Mata hakori
5 nan ne na tattare nawa ya nawa nazo mu zauna AI in yana da mutunci zaiji nauyin idona.
Bamu sashi a idon mu ba har tsawan sati biyu jiya kawai sai gashi anan ne ya keta wannan
rashin mutunci.😭😭
Hakuri aka bata sosai akace kince kuna da mai gadi ko? Ta daga kai sukace toh bari muje.
Godiya da sallama sukayi Mata suka tafi zuwa gidan aliyu.
Me gadi na hangosu da sauri ya shige ciki yana rufe gate yana zare idanu Dan yasan za'a rina
shi duk a tunaninsa ok yan fashi ne suka shiga gidan ya shanya baki yana bacci da daddare
domin baiyi tsammanin kwantar da aliyu yayi Mata bane.

Domin shima yaga kanwar luba sanda aliyu ya shigo kuma ba'a Jima ba ya jiyo ihunta. Gate din
yan sanda suka hau dokawa kai ka bude mana kofa tambayoyi za'ayi maka. Jiki na mazari ya
bude. Inspector din yace masa ya kake Abu kamar bakada gaskiya ne? Shiru dai yayi ya basu
benci suka zauna.
Yace mai Kaine me gadin gidannan ko? Yace nine yallabai yace masha Allah.
Toh na tabbata dai kaga yanayin da aka fitar da matar gidannan yace eh kwarai na gani ranka
shi Dade. Dan  sandan ya lura a tsorace yake yace masa kwantar da hankalinki amsoshi kawai
muke so.

Shin ko akwai wata yarinya da ta zauna a gidannan bayan matar sa. Yace tabbas yallabai yana
da wata yarinya wadda yace mana matarsa ce toh amma de mu bamu shaida auren ba kuma
bamuda labari saide kuma kaf anguwar nan anyi masa sheda shi mutumin arziki ne kuma nine
me ganinsa shekara da shekaru ban taba ji ko ganinsa da wata da sunar mu'amala ta aure ba
sai wannan yarinyar wadda take yar kanwar matar yayansa ce sunan ta lubabatu.

Har a filing nan ma wani zubin in sun dauka ina waje basusan ina daki ba zaka ganosu suna
wasa da guje guje Wanda ke nuna basuda rashin gaskiya Dan da zina ce ina tunanin bazai
nuna ba.

Tun yaushe yarinyar ke gidannan? Yace tun kamin hajiya tayi tafiya dukan fito ta kofar baya
amma gsky na manta sanda ta shigo ko yadda akayi ta shigo. Dan sandan yace a matsayinki
na me gadi bakasan yadda akayi wani ya shigo ba? Yace na sani amma na manta. Yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login