Showing 12001 words to 15000 words out of 64509 words

Chapter 5 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf

ya nufoni
kamar zai mini duka tare da zama akan gadon. Daga hannunsa yayi da sauri na kame jikina
tare da rufe ido Dan na dauka mari na zaiyi ashe kamoni zaiyi.
Ciccibo ni yayi ya ajiye a gabansa kawai ya zuba mini ido. Ajiyan zuciya ya sauke yace kwantar
da hankalinki ba marinki zanyi ba... amma me kikeyi a dakina? Uban wa yace ki shigo ban sani
ba? Wai meye matsalarki danine? Wa ya aiko ki kitakura min? Bakisan kina takura min ba
kullum? A hankali idona ya ciko da kwalla nace ya akayi na ta kura ma ka? Cikin tsawa yace
nan!.... yana nuna mini wandonsa yace kin hanashi zama sakat yun ranan da kika taba min
kin..... sai kuma yayi shiru kaman ya tuna wani Abu. Rage murya yayi yace tashi ki fita Dan
Allah banason ganinki.  Inajin wannan jimlar hawayen dake ido na suka zube sauka nayi ina
dingisawa na fita masa na tafi kasan bene ina kuka na ba Wanda ke jina Dan banson inje dakin
mu kar na dinga jin motsinsa Dan saiti muke a samansa Dan haka idan ya rufe kofa ko wani
Abu me dan kara munaji.

ALIYU'S POV

Lafiya lau na yini abina na mance da wata wai ita luba har yamma yayi sai ga ya ABBA ya
danno min Kira wai na koma gida anguwar mu yan daba sun shiga kar nayi dare sannan idan
na rigashi isa nace wa mai gadi ya daina zama ta waje sannan ya dinga rufe gida kuma kar ya
budewa kowa kofa sai da sanin mu.
Haka ko nayi na fada ma mai gadin anan ma har yake bani labarin mutanen da sukayi wa rauni.
Ana cikin haka sai ga ya abban ma muka jajanta kamin muka shige ciki ni daki na na wuce na
shiga wanka Dan na dibo gajiya ji nayi an bude kofa an rufe amma babu motsi kila mai neman
nawa ya koma ina fitowa na dauki wayata dake gaban madubi nan naga sakon binta inda take

cemin wai yaushe zanzo Mata ziyara ne nace Mata zan duba na gani. Nan make labarta Mata
abinda ya faru a unguwan namu ina shafa mai. Gajeren wando kawai nasa. Ina typing na doshi
gado na na zauna tare da rufe kafafu na da bargo. Kawai naji an kwanta a cinya ta yadda kasan
an buga muni guduma a tsakiyar ka haka naji. Kan na gane meke faruwa na jiyo muryanta tana
fadin uncle kasa kaya akwai abinda nake so in tambayeka....

'KA'KA 'KARA 'KA'KA TO MUNDE JI BANGAREN LUBA GASHI KUMA MUNA JIYO
BANGAREN ALIYU.

WAI SHIN TUNDA LUBA TAYI KUKA TA FIRA DAGA HARKANSA KENAN KO KO ZATA
DAWO? SHIN ALIYUN DA YA KORETA YACE BAISON GANIN TA YANA NUFIN HAKAN? ME
ZAI FARU NE IDAN ALIYU YAJE GARIN SU BINTA WANDA YAKE KUSA DA GARINSU?

KU BIYO NI A TSANAKE DOMIN SAMUN AMSOSHIN TAMBAYOYIN KU. KU SANI FA
KARAMARSU BABBARSU NA KAUNAR KU KUMA IYA WUYA DUK RINTSI ANA TARE.

TAKUCE

Miss untichlobanty 💕

11th June,2020.
[6/12, 2:37 AM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

🍀 *CHAPTER 9*🍀

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

ALIYU'S POV

Bansan sanda na zame zan gudu ba Dan na dauka aljanune suka soma bi na kuma. Wayata ta
fadi zuciyata ma kamar ta fasa kirjina ta fice ga wani gumi dake tsattsafo min Dan wallahi nayi
mugun tsorata. Kunsan irin yadda zakanajin karar bugun zuciyar ka a kunnan ka? To haka nake
jiyo nawa. Kiu tayi da ido a cikin bargon tana kallona da sauri na dauko bakar jallabiya ta na
zura.
Narantse da Allah yarinyar nan zan mugun yi Mata wulakanci.

Nufota nayi kaman wani zaki zan Daukota naga ta kame jikinta.... Allah sarki ta dauka dukanta
zanyi AI ko hauka nake bazan taba dukan yarinya ko mace ba sai in babu yadda na iya. ( wasu
mazan ma su yanzu in basu taba dukan mace ba toh basu burge ba. Wani fa sai yaja balance,
ya antayo bismillah kamin ya kwalla miki Mari. Allah dai yayi mana gyara baki daya.)
Daukota nayi na ajiye a gabana na daure rai dukda ko zuciya ta na fadamin na rungumeta kar
na saketa ganin yadda take bari gaba daya sai zuciya ta ta dagwale min. Kawai nace saki jikinki
ba dukanki zanyi ba. Da alamu hakan da na fadi yayi tasiri Dan ta saki jikin nata ammade ba
sosai ba.
Cigaba nayi da cewa "amma me kikeyi a dakina? Uban wa yace ki shigo ban sani ba? Wai
meye matsalarki danine? Wa ya aiko ki kitakura min? Bakisan kina takura min ba kullum?"
Idonta ne ya soma cikowa sa kwalla, ji nayi zuciya ta ta raunana amma dole nayi mana iyaka
idan ba haka ba zan iya lalata Mata rayuwa Dan zuwa yanzu hakuri na ya soma karewa. Tsoran
Allah kawai ke rikeni , to amma idan ni na jure wani zai iya jurewa?

Muryanta na rawa tace ya akayi na ta kura ma ka? Cikin tsawa nace nan!.... ina nuna Mata
kasa na kamin naci gaba da cewa kin hanashi zama sakat tun ranan da kika taba min kin.....
caraf ya fadomin na tuna da wacce nake magana gashi na hau sakin layi kila ma bata gane
inda na dosa ba. Rage murya nayi nace tashi ki fita Dan Allah banason ganinki....
Take hawayen da take rikewa suka soma zuba kallon idanuna take taga dai da gaske nake
kawai ta sauka tana dingisawa ta fita kuma wallahi abinda na gani a idonta bansan yanda zan
kwatanta ba disappointment, tsanan kanta , da bakin ciki na gani da ma wasu da ban gane ba.

Tana rufe kofar na tura kaina cikin pillow kamin na tashi na wargaza gashin kaina. Kara na
kwalla ahhhhhh! Kamin na naushi katifa na nayi cillo da pillow dasu bargon. Ban daki na shiga
da kaya a jikina na sake ma kaina ruwa. Wallahi yarinyar nan ta kasheni ta bunne. Na dauka na
gama ganin komai a duniya ashe banga komai ba emotion disorder tayi causing mini tun ranan
da na soma ganinta.

Kwanciya kawai nayi nahau rafka bacci abincin daren da banci ba kenan Isha'I ma biyoni akayi
sai tsakar dare na tashi nayi ga kaina na min mugun ciwo.

LUBA'S POV

Sanda nasha kuka na tun da na fito daga kasan benin a hanya mukayi karo da aunty maryam
da sauri ta riko tana fadin luba ya akayi kike kuka? Me ya sameki? Kodai su nana ne suka ki yin
wasa dake Dan kinji ciwo? Girgiza kai nayi ina shessheka nace kawai hannuna ke min ciwo
tace Ayya zo muje ki kwanta sai in baki kaza da magani ko? Gyada kai nayi sannan ta daukeni
ta kaini daki anan ta bani abincin da magani sannan nayi bacci.

Washe gari ko daki ban bari ba saboda karma ba hadu dashi kuma nasha alwashi bazan kara
shiga harkanshi ba har sai yazo yamin magana tunda shi bad uncle ne. Haka dai na dinga jin
haushi har na huce amma fa inanan akan baka na bani zuwa inda yake.

ALIYU'S POV

Haka mukayi kwana biyu bamu hadu ba kuma Alhamdulillah na daina tunaninta saide kawai
inajin wani iri a zuciyata  na maganar Dana fada Mata. Yaci ace na duba cewa ita yarinya ce
amma kuma ko ba komai Dan ita nayi. A rana na uku ne na tafi garinsu binta wai zatayi birthday
party... ni ban wani zuwa party amma wannan opportunity ne da zan gudu daga matsalata
kawai sai na yarda. Tunda na shiga hall din ba wani haske.... gashinan dai rana ce amma
kamar dare. Toh hankali na bai kwanta ba amma sai dai na shiga aka sako tafi tare da balle ni
da haske wai ga saurayin birthday girl.

Yan Mata suka soma crushing kundai San yadda suke da sun danga saurayi cas cas dashi
shikenan sai su like masa. Hade rai nayi Dan banson a kawo min shiriri ta can kurya na samu
na zauna sunata abubuwansu ban shiga ba wai za'a yanka cake haka suka wani lillike mini da
sauri na zame nace zan dau waya sanda suka watse tukun na dawo na zauna. Ni sai yanzu ma na gane dalilin da yasa ta shirya dani saboda ta nuna tanada hadaddan
saurayi ne. Wasu ne suka daga Mata hannu tace tace besty ki zauna da baby ina zuwa. Bestyn
nata fa da ka ganta kaga yar tasha iya karshe Dan hannunta ma dauke yake da sigari.
AI daga yau in na zame a birthday party dinnan bazan kuma kula binta ba blocking dinta ma
zanyi wallahi. Zaku tambayeni ba maza ne a wajen? Akwai fa... kawai de babu Wanda yayi
zubin musulmi ne balle ya samu nutsuwa.

Zuwa yanzu jina nake kamar akan gadon kaya.  Murmushi tayi min tace handsome kai kuma
yaushe kuka Jone... kallonta na tsaya yi galala yadda take wani narkewa kamar macijiya Dan ta
dauki hankali na amma ni haushi ma ta bani.

Dauke kai nayi tace I see kai bakason surutu aiki kawai kake so? Ta fadi hakan tana shafa
cinyata. Tashi nayi na matsar da kujera ba baki daya ina wara indo inga ta inda na shigo domin
na fice. Wallahi da ranan Allah yar iskan nan tasa hannu ta riko min abina..... mikewa nayi na
kwalla Mata Mari tare da hankadeta na fice da sauri ina haki wai meyasa idan kowacce mace
anan yake ne? Na gudu ashe ban tsira ba?

Haka nahau mota Allah ya taimaka bamuda wani nisa cikin minti 45 har na isa garinmu na nufi
gida. Ina tafe inajin kunya Allah ya taimaka inada babban Riga a jakata na baza abina kuma
napep nahau amma dukda haka gani nake kamar za'a gani.

Nikam na shiga uku gobe zan cewa ya ABBA zan koma gidan su Samir in yaso sai ina zuwa
aiki daga can kawai da haka na koma gida abina na kwanta. Ji nayi kawai inason inci wannan
dabinon da tabani Dan tun ba yanzu ba nake marmarin sa amma me? Kawai sai inje ince luba
ki bani katin dabinon da kika bani ranan da kika kusa batamin azumi. AI shiyasa ma nayi wa
kaina kiyamul laili ban dauka ba yau litinin saboda kar ma na karya sa Dan yanzu a cikin laluri
nake.

Juyi nayi jin ciwon cikina ya tsananta har gumi ya soma karyomin, dole ma na nemi magani
sannan naje a duba kwakwalwata kilan wani Abu na damuna yasa nake shiga wani yanayi akan
yarinya. Damke idona nayi sanda cikina ta min wani mugun murdi na fara juye juye na shiga
murkususu. A haka har na fado daga gadon ba dukunkune yayinda hawaye ke zuba daga ido na kamar
yaro haka na dukunkune ina addu'a Allah yasa na suma ko gangan jikina da ruhi na zasu huta.
Naji an turo kofar dakin a hankali kuma wallahi ko ba'a fadamin ba nasan luba ce.

LUBA'S POV

Kamar yadda na fadawa ummi cewa weekend zanyi nasan yau za'azo dauka na kuma nayi
binsu na koma Dan ba anfanin zuwa ta tunda ma abinda ake fadan duk karyace ba anfanin in
gwada sauran kar inje Wataran uncle aliyu ya kwalla min Mari. Yauwa batun uncle aliyu ma
ranan na yar da Dan kunnena akan gadonsa naso in koma amma banaso mu hadu tunda yace
baya son ganina.

Yau kam tunda tafiya zanyi gara inje in dauko abina. Kafata ta warware ba laifi ina tafiya me
kyau yanzu yayinda hanuna ma ya daina min ciwo dukda ko bawai ya warke bane tunda
karayace. A hankali na tura kofar dakinsa na leka naga bayanan nace shikenan ma cikin sauki
zan dau abina.
Hawa gadon nayi nahau birkitawa Dan bansan ma taka meme inda na barshi ba. Chocolate na
gani a kasan pillow na washe baki.... raruma nayi zan dauka ta fada lekawa nayi zan dauko
kawai naga mutum a kasa da sauri naja baya. Ganin uncle aliyu ne yasa nayi saurin yar da
chocolate din na sauka da gudu naje kusa dashi na rike fuskansa da hannuna Dan tuni ba fara
kuka.

Uncle aliyu 😭 uncle aliyu Dan Allah ka tashi me ya same ka? Ina ke maka ciwo? Me ya
sameka? 😭😭. A hankali yace min ci..ki...na sannan hawaye ya gangaro a idonsa.  Hannunsa
na cire daga cikin na daura nawa nace nan ne?  Girgiza kai yayi nayi sama da hannuna nace
nan yace kasa. Ba tare da nayi tsammanin da matsala ba nayi kasa da hannuna. Dake
hannunsa na kan nawa kawai sai ya tura kasa. Ganin yana shirin kai min hannuna inda ranan

yace min na hana wajen sakat yasa nayi saurin janye wa.

Nace bari inje in Kira aunty maryam saurin rikoni yayi yace karki kirata ki zauna dani kawai Dan
Allah. Zama nayi a gefe yana hawaye ina hawaye, yanda ya rike cikin gam yasa ya bani
tausayi. Tabbas naji wani labari ni da ummi Wanda naji irin ciwon cikin maza manya kuma
maganinta Abu daya ne amma shi zai yadda nayi masa?
Hanuna na daura a inda yake rikewa ya bige da sauri yana fadin tashi ki fita luba kar na cuceki.
Inasonki zuciya daya kamar sauran yayan yayana ki taimaka k fita. Ina kuka ga taurin kai Dan
gani nake zai mutu saboda ban taba ganin uncles suna kuka ba hannu biyu nasa ya bige na
kuma sakawa ya bige. Kokuwa muka fara ina kokarin bude masa zip din wando yana tureni....
Tashi nayi kaman na fice a dakin babu komawa naga ya soma bacci kawai nahau kirjinsa na
kwanta tare da zura hannuna cikin wandonsa sannan na hade bakinmu kamar yadda naji. Ko
kunga laifi na?.....

😳😳😟THIS ONE DONE PASS MY LEVEL, BARI NA ZAUNA A GEFE NA BAWA MANYA
WAJE SU TATTAUNA. WAI SHIN KUNA GANIN ALIYU ZAI YADDA? KO ITA LUBA ZATA
YARDA TA KOMA GIDA? KODAI ANAN LUBA KE MASA FYADE? YAU AKE KAMASU KO SAI
NAN GABA?
KU BIYONI DON JIN YADDA LAMARIN ZAI KAYA DAN WANNAN AL'AMARI KARA GIRMA
YAKE.

KARKU MANTA KU SAMBADO COMMENTS DA VOTES HAKAN SHI KE BANI KWARIN
GUIWA WAJEN KARO MUKU LABARINNAN.

miss untichlobanty 💕

12th June,2020.
[6/12, 7:39 PM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

🍀 *CHAPTER 10*🍀

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

Not edited

ALIYU'S POV

Ganim nafi karfinta yasa ta rabu dani Niko tunani nake yadda zan arce Dan wallahi bani zama a
gidan nan. Allah ya gani da nazo kusa da ita jikina ke la'asar Dan haka bazan iya dukanta ba
amma AI zan iya guduwa ko. Abinda ban sani ba kuwa shine duk matsalar nan tayi karfi ne
sanda ta bani wannan dabinon Dan na kara karfin sha'awa shiyasa na kasa sakat. Dadin
dadawa ashe Partyn nan da nake binta so tayi suyi zina dani ita da kawayenta shiyasa suka
hada min wasu magani a lemon na.
Ashe tashinnan ma da tayi ta barni da yar iskannan Dan tayi musu sharan fage ne saide kash
jahilci yafi dare duhu. Ni duk bansan haka abin yake ba.

Baccin wahala ne ya soma dauka na baiyi nauyi ba kawai naji yarinyar nan a kirjina kan nace
wani Abu ta rike mini......  shikenan ta gama dani tana hade bakin mu ko na fice daga haiyaci na
Dan wallahi ban gane komai kuma na kasa yin komai na sakar Mata jikina Dan zuwa yanzu
bansan me ke faruwa ba. Wani salo ta dinga yi min Wanda ko babba sai an koya masa Wanda
duk yana cikin abinda ta saurara ne a wayar mahaifiyar ta ni ban sani ba.

(DESCLAIMER: AM NOT HERE NA KOYA MUKU ANYTHING ABOUT KEBEWAR MACE DA
NAMIJI DAN HAKA BAZAN DINGA YIN FILLA FILLA BA. DOMIN HAKA TSARI NA YAKE DAN
HAKA WANDA SUKA TSAMMACI NAYI YAR NASHE NASHE A YAFEWA UNTICHLOBANTY. 
INAJIN KUNYAR AIKATA HAKAN)
Kasa hanata komai nayi ganin ma tana sumbata na a hankali tunda ba iyawa tayi ba yasa nasa
hannuna na riko gashinta kamar wani zaki ina kara matso da ita jikina kamar zan hadamu kuma
har yanzu hannunta yana cikin wando na.

Ciro hannun tayi tunda guda daya ne ta kamo kwallar rigana ta bada kaimi wajen bakin mu
kodan taga nan nafi so oho. Bansan de yadda akayi ba sai na tsinci yarinyar babu Riga.Ni na
cire Mata ko ita ta cire? oho amma dai sakamini kirjinta tayi a baki na bayan ta tashi ta tsaya.

Haka ta dinga bi dani nikuwa na bada kaina kamar mahaukaci. Saida nitsuwa ya soma dawo
mini na ganku akan gado tana jikina har yanzu ita tamayi bacci. Da sauri na Mike dukda Nasan

ban take layi ba amma ko abinnan da mukayi yaci na kashe kaina. Rashinta nayi nasa Mata
Rigar ta tana mutsittsika ido ta wani turo baki tace uncle bacci nakeji.

Inason in rungumeta amma zuwa yanzu ma na Mata cuta iya cuta Dan haka dole insa ta tsane
ni Dan ta barni kawai sai na falla Mata Mari kuka ta fara yi nace Mata abinda kikayi min yau
Sam Sam ba abinda yaran kirki zasuyi bane sai yan iska ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login