Showing 21001 words to 24000 words out of 64509 words

Chapter 8 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf



🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*DEDICATED TO DUKA MATA*

*MAI DAMBU TAWA,UNTICHLOBANTY NOVEL GRPS DA KUMA AYSHA NOOR WANNAN
SHAFIN NAKU NE*

NOTE EDITED

🍀 *CHAPTER 14*🍀

LUBA'S POV

Ana gobe zan koma gida nana tace mu cika bahon wanka da ruwa muyi wanka dukda ko
munsan cewa aunty maryam bazata barmu ba shiga mukayi   muka fara kokarin kunna kawai
gaba daya fanfon kasan Dana shower tunda a hade suke suka banbaro.

Hakan ko ya faru ne sanadiyyar fada da mukayi akan wa zai kunna ganin ya karye yasa muka
Jogana muka fito. Nana tace mummy zata dake mu. Nace kawai ce Mata zamuyi zamu kunna
ne sai sulbi ya kwasheni saboda kar na fadi sai na rike shi kuma ya balle. Nana tace zaki dau
Levin nace a ah saide ke. Small tace haba yaya lubaaaa! AI kece babba ki dauka please! Kuma
kinga ke bakuwa ce mummy bazata dake ki ba.

Nace toh na yarda zan dauka amma ya zamuyi muyi wankan? Small tace muje dakin mummy,
nace lallai kuwa AI bazata barmu ba zatace zamu karar da ruwa saide muje dakin baki.
Haka muka fito tsogai tsogai daga mu sai pant  muka sauko har kasa muka murda dakin bakin
amma a kulle nace kawai mu hakura.

Har mun fara haurawa sama small tace muje dakin uncle.... nace a ah babu ruwa na. Nana tace
kai sister bayanan fa kin manta yana fita zuwa wajen gininshi?  Small tace yanzu zamuyi mu
fito.... nana tace zo muje kawai tana ja na nace toh amma ke zaki kunna, small ta kunna na zafi
ni kuma in kashe duka biyu saboda ni zan dau lefin bella famfo. Sukace sun yarda.
Ahankali muka bude muka Ganshi yana bacci ya rufu da bargo har kai Dan haka sadaf sadaf

muka shige cikin bayin wanka mukasha munkai 30 min muna wasan ruwa har mun manta da
akwai wani uncle a daki muna ta kara abinmu.

Koda muka gama fita sukayi akan ni zan bude hanyar ruwa ya wuce sannan na kashe famfo na
biyo bayansu.

Ina kashewa na fito naji kamar uncle na magana shi daya bude bargon nayi ina bubbuga shi
domin ya tashi Dan ummi tace in mutum yana bacci yana magana a tasheshi.

Zafi naji jikinsa nace la uncle bakada lafiya bari in Kira..... ban karashe ba sanadiyyar matse
hannuna da yayi irin mutum najin Radadi. Zafi hannuna ya soma na fara kokarin warta ina uncle
banaso ka barni, zafi banaso Dan Allah ka tashi banaso.

A zabure ya tashi ya saki hannuna ya sauko daidai lokacin aka banko kofar dakin......

AUNTY MARYAM'S POV

Tunda na tashi daga bacci naji gidan shiru babu hayaniyar yaran. Dakinsu na nufa na samu
nana zaune a bakin gado yayinda mama ke ban daki amma bansan kaya take sawa ba. Nace
ina luba? Tsilli tsilli da ido tayi tun daga nan nasan akwai matsala Dan haka na fice da wuri na
nufi dakin aliyu zuciya ta na wani irin bugu Allah dai yasa ba abinda nake gudu bane.
Abinda na jiyo shiyasa na fara kuka tun kamin na iso luba ke kuka tana fadin bataso ! A saketa,
zafi! Hankada kovar dakin nayi na gansu tsamo tsamo shi yana tsaye daga shi sai gajeran
wando yayinda take dauke da Dan kanfai kawai.

Mari uku zafafe na sake masa nace aliyu ka bani kunya! na kara masa wani. Ba dauka kai
mutum ne me tsoran Allah ashe ba haka bane! Ba kuma wanka masa wani. Girgiza kai take
amma ko in kula..

ALIYU'S POV

Zazzabi yasa na kwanta bacci daga nan bansan me ya faruwa ba sai ji nayi ana tashi na daga
mummunar mafarkin da nakeyi. Dakyar na dawo hayyaci na saboda zafin ciwo ga tsorata naga
luba najan hannunta tana kuka da sauri na sauko Dan jin menene matsalar dukda jirin da nakeji
amma kan nakai hannuna kanta aka banko kofar aunty maryam ce. Daukan ruwan Mari kawai
naji kamin tahau wasu maganganu da bansan inda suka dosa ba kuma bayan ko wani jimlar sai
ta wanka mini Mari zuwa yanzu na soma jin jiri..... fadi take kaide anyi asaran d'a asaran kani.
Da haihuwar irinku gara bari wato shiyasa aka ki ayi aure saboda ansan cewa ana murkushe
yaran mutane.

Me gadi ne ya shigo sanadiyyar yadda take daga murya amma bashi daya ya shigo ba da
jama'a ya shigo dan ya gane meke faruwa cikin suna fadin ina kwarton? Aciroshi muci ......

Me gadi ne yace laha'ila ha illallahu Alhaji karami meke faruwa? ban gane ba.

Aunty maryam fashewa tayi da kuka tana nuna ni da luba dake kuka a lungu dan bata taba
ganin ran aunty maryam ya baci ba. Ita abinda yafi bata tsoro kar a wauwaska Mata Mari irin na
aliyu saboda ta balla famfo.

Nace Allah bansan meke faruwa ba kawai gani nayi tana kuka ni bacci ma nake zazzabi gareni
taba....! jifana aunty maryam tayi da wani kwalba hakan ya datse min magana ta yayinda take
fadin ba dole kayi zazzabi ba? Aliyu na daukeka Lamar kani ashe kai kura ne cikin farar ajiya?
shege tsinnenne saina fadawa baban nana. Waya tahau dannawa yayinda na fara salati ina
fadin wai karde har yanzu mafarkin nake kode mafarki nane ya zama gaskiya na shiga uku ni
aliyu.

Sassabata akayi sama dani wani yana fadin baka shiga uku ba sai an gicce maka....... dan kaza
Kazan ka yar kanwar matan wanka zaka lalata?fyade aliyu? Jibgata aka farayi yayinda mafarki
na ke zuwa mini tar kamar a gaske domin ko gani nake ilhama akamin. Fadi nake wallahi ni ban
Mata FYADE ba suna karya kake.
Ga dai abinda na gani a mafarki

*Innalillah wa inna ilaihi raji'un! Na shiga uku Aliyu FYADE kake Mata? Abban nana kawo agaji.
Ihu akayi masa makwabta suka shigo nan aka rufesa da duka kamin aka sassabesa akayi waje
dashi domin a gicce masa girman sa yayinda yake salati yana fadin wallahi ba laifi na bane
yarinyar ce tayi min FYADE bani na Mata ba.* *Wani ne yace zama ka tsara ne idan kaka babu gaban ka.... (CHAPTER 1)*

Salati kawai nake Dan babu sarki sai Allah kuma shi zai iya mini. Waje baki daya suka fitar dani
anata duka na gabaki daya jini yamin kaca kaca tun ina ihu da salati har na koma fadin
WALLAHI YARINYAR CE TAMIN FYADE bani na Mata ba! Danko zuwa yanzu naga mutuwa
kawai neman tsira nake.
Fadi suke yi mana shiru Dan munafuka. Tsabar na daku kasa magana nayi dagabaya. Tayar
mota aka dauko ana kokarin a konani yayinda nake fadin kar kuyi gaggawan hukunci ku
tambayi luba kamin a kashe ni daga nan ban sake sanin inda kaina yake ba.

LUBA'S POV

Ni duk gaba daya tsoran kar a daukeni nake Dan tunda uncle aliyu ya karba toh nima bazan
tsira ba abinda wani mutumi ya fada ne yasa naso na gane meke faruwa dukda ban tabbatar ba
saboda wasu kalmomin ban taba jinsu ba. Kodai wani ya fadi abinda nayi ma ya aliyu ne ?
Dama yace idan aunty maryam zata mishi duka idan taji toh amma menene abinda za'a yanke.
Tunowa nayi da wani film da aka yanke kan wani da sauri na Mike ina fadin ku barshi karku
yanke shi zanbi bayansu da gudu Dan sun Riga sun fice nikam banason na rasa abokina. Ihu

nakeyi wasu Mata na rikeni ko yaushe sukazo oho. Nide fadi nake kar a yanke shi har na suma.

AUNTY MARYAM'S POV

Lullubi na nema Mata domin jikinta ya soma nuna alamun girma dukda ko YARINYACE. Hankali
ne ta shigo min ganin yadda bataso aji masa ciwo na fara nazari. Amma AI irin wannan lamari
yaran tsoron mutumin dake musu sukeji amma ita hana dukanta take. Wannan lamarin harda
kisa fa, balle ansan halin aliyu na kirki karfa muje kuskure ne! Toh amma ai na KAMASU babu
suturar arziki.

Amma kuma AI bawai na KAMASU suna tsaka sa aikatawa bane. Ko zina dole a kamaka dumu
dumu sheda hudu kowa ya gani. Anya banyi kuskure ba? Da sauri na fice........

🥺🥺😢😭 YAU ALIYU NA YAGA TA KANSHI ALLAH SARKI BSBU ABINDA YAKAI KAZAFI
CIWO😭😭

KU BIYONI DAN JIN YA ZATA KAYA, WAI SHIN AUNTY MARYAM ZATA ISA KAMIN A
KONASHI KO KUWA LOKACI ZAI KURE MATA?

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU DAN ALLAH ACIGABA DA COMMENTS HAR SAI KUN
KARAR MIN DA DATA 😉

INA JIRAN COMMENTS FA!

miss untichlobanty 💕

15th June,2020.
[6/16, 2:42 PM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*Hajiya surayyah wannan shafin naki ne*

🍀 *CHAPTER 15*🍀

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

Not edited

AUNTY MARYAM'S POV

Gudu nake kamar kafata zai fita abban su nana da ya shigo yana fadin wai dagaske abinda
shegen yaronnan yayi kenan? Mangajeshi nace bantabbatar ba garin waige nayi Tuntube na
gurje guiwan hannu da kafa amma a haka na Mike Dan ciwona ba komai bane akan rayuwar
aliyu. Saida hankali ya dawo min ma na fahimci kashesa zasuyi ni duk na dauka dukarsa za'ayi.
Tabbas dukda bani na Kira mutanen nan ba na rafka babban kuskure Dana daga murya har aka
jiyoni. Toh amma kusa kanku a kafata, idan kuna zargin kanin mijinkida lalata yar kanwar ku
wadda kuke sonta kamar yarki, amma bakiyi komai ba saboda kina ganin zargi ce kawai kuma
yaron nada hali mai kyau kwatsam kukayi arkabo da abinda na gani zaki iya natsuwa? Kema
kinsan bazaki iya ba. Yanzu ko zargin wata ake da yin sata sai akaje gidan biki itama taje akayi
sata kowa ita zai soma zarga.
Wasu ma gar da gar zasuce ta fito musu da abinsu......

Dai dai ana shirin kesta masa ashana na cafe ashanar tare da cewa ku barsa kuskure ne bashi
ya aikata ba wanine sannan ya daura masa amma itama yarinyar babu abinda aka Mata kawai
tsorata tayi. Ba fadi haka ne Dan na wanke musu suna dukda ko nasan zai iya zama gaskiya ko
karya.
Salati suka rafka suna fadin da munyi kuskure, kuma duk rashin bincike yaja mana domin ko da
mun tsaya munyi bincike kamin mukayi masa wannan duka. Wani mutumi yace tabbas munyi
mamakin cewa malam Ali zai iya aikata irin wannan Abu amma toh ganin daga gidansu aka fadi
yasa bamu musa ba.
Ciccibarsa sukayi suka hada ruwan dumu sukayi masa wanka akan zasu dawo dashi a Kira
masa likita yayinda na koma gida ina yiwa kaina Allah ya isa dukda ko nasan abinda nayi daidai
ne amma dukda haka nayi kuskure ciwon dake kafata ne suka soma ciwo ina shigowa gida na
duba naga ashe dayan kafar kwalba ce ta yanke ni.
Sanda likita yazo duba lubabatu da nurse ya taho nan ta dinke mini kafar tawa. Yana cikin yi
mana bayani akan cewa tsoro da firgita yasa luba sumewa saboda yarinya ce kwakwalwarta bai
shirya da daukan kayan firgici irin haka ba aka shigo da Aliyu take suka shiga dubashi nikam

nama rasa abin yi bansan sanda ummi kanwata suka iso ba sai ji nayi tana kuka tana bani
hakuri.

Yinin ranan kowa jugum muka wuni su nana ko gidan kakanninsu na wajen uba aka kaisu.
Dakin aliyu akaje aka taru lokacin daya farka dan bazai iya tafiya zuwa parlour ba yayinda na
dauki luba.

Mijina ne ya bude mana taron da addu'a sannan ya kalli aliyu yace ya fadi komai daya sani luba
kuma ta saurara dakyau idan yayi karya ko guda daya ne ta fada kar taji tsoro za'a siya Mata
kwalin biscuit Kato.

UNTICHLOBANTY'S POV

A hankali aliyu ya tsara musu komai daya faru saboda ciwon dake gefen bakinsa, tun daga
haduwarsu had zuwa yau iya abinda ya sani be boye komai ba dukda ko yaji kunyar wasu
abun. Kallon luba kowa yayi da ido yayi da ummi ta Mike zata falla Mata Mari da sauri daddy ya
rikota zaunarta yayi tana zabura hakan yasa luba ta sake fara kuka. Aunty maryam ce ta falla
Mata Mari tukunna ta nutsu aka cewa luba tayi shiru ta fadi ko gaskiya aliyu ke fadi ta daga kai.

Shiru akayi kamin aunty maryam tace toh ya akayi tasan duka wadannan abubuwa a
shekarunta. A Dan tsorace take tana kallon idon uncle Ali Dan neman amincewa ta fada koko
murmushi ya Mata ya gyada kai domin shima yana son yasan ta yaya ta San wadannan
abubuwa. Itako muryanta har rawa yake Dan uncle aliyu ya fada Mata laifi ne amma tunda yace
ta fada kila zai kareta.

Komai ta fada musu har zuwa yadda sukazo dakinsa aiko ummi ta kwalla mata mari tana ashar.
Shegiyar yarinya wato duk sa min kunne da kike ashe gane me ake cewa kike ? Dama ni nasan
baki dena shafa man nan ba wato har tsimi na kika sha ko ? Toh yau sai naci....... yar kaza
kaza. Daddyn luba ne ya kwalla ma ummi Mari sannan aunty maryam ma ta kara Mata daya.
Aunty maryam tace kaji shashashar Mata duk wannan laifinki ne luba batada laifi ko kadan.
Banda karamin kwakwalwa ce dake ya za'ayi kina komai a gaban yarinya kuma har ki kwana
daki daya da ita? Bakida hankali ko? Kallon daddyn tayi tace haba abban luba kaima kasan bai
dace kuna kwana daki daya da yara ba ya akayi kayi sakaci?
Cikin kuka yace wallahi maman nana nayi Mata maganar haka yafi a kirga akan mu gyara
dayan dakin da muka mayar store room sai su koma can amma sai tace ai ba hankali ne da ita
ba da taga na takura shine tace idan ta yaye kanin ta sai su koma tare Dan kar luban taji tsoro.

Kuka ummi ta fara tana fadin sai yanzu na gane kuskure na , na cuci yata ni da kaina sakaci na
ya jawo mini matsala. Wallahi ban taba yi da wata niya ba sam ni ban ma dauka laifi ne hakan
ba. Dan Allah luba ki yafemin. Luba de kuka take Dan ta maru me kyau.

Aunty maryam ne ta kwantar da luba a gadon aliyun kamin ta kewayo bangaren da yake ta
tsuguna tace aliyu ka yafe min abinda nayi maka amma ya kamata nina ka fahimce ni! 🥺 yace
aunty ki tashi don Allah ni bakiyi min komai ba haka uwa ta gari ya dace ta zama kawai nan
gaba kiyi bincike akan Abu kamin zarar da hukunci kuma nima AI da laifi na da ace nayi aure da
wuri da haka duk bata faru ba da na dauko masifa ta na juye kan Mata ta. Dan murmushin jin
kunya kowa yayi luba kam tama fara bacci sai hajiyar zuciya take Dan yau taga masifa.

Ana cikin yiwa ummi nasiha luba ta firgita ta tashi da sauri ummi tazo gefenta tana lafiya yata?
Luba ko fadi take kar ku yanke shi! Karku yanke shi! Ruwa aka yaiyafa Mata a fuska akace
babu Wanda za'a yanke yi shiru kinji? Toh tace tayi luf ta kwanta ta rufe ido amma bacci ya kasa
daukanta.
Bayan an gama da ummi aka jiyo aka jiyo toh saura kai aliyu maza ka fito da Mata kayi aure
nan da wata 3. Da sauri luba ta tashi tace nifa ? Bazai aureni ba? Uncle ABBA yace ba kyau
shiga maganar manya kinji luba tashi ki fita kuma ke yarinya ce bazakiyi aure ba. Bori ta fara
musu itama Allah sai aliyu ya aure ta da suka lallaba sukaga taki saduda sai aka Nemo bulala.
Ana dukan ta tana ihu amma fadi take itama sai uncle aliyu ya aureta. Aunty maryam ne ta ceto
ta a hannun abbanta tayi Mata magana ta fahimta amma tace Sam fa sai de kawai an yarda
zata auri aliyu. Aliyu yace kin Mata me na fada miki ne tace babu ruwanta. Dan itafa gani take
auren irin wasa da yara keyi na aure ne kuma kunsan yara da naci.
Dena kulata sukayi tahau musu kuka, taki cin abinci har abin na damunsu basusan tana kewaya
wa ta bayan katanga tasha madara ko yogurt ba. Haka tayi sati sai tasha kamshi tukunna take
shan shayi ko abinci. Su suna damuwa ita kuma ta dauki abin a wasa tanaso tayi winning su
yarda su kuma sunaso ta ta hakura. Ganin idan ba yarda sukayi ba zata kassara kanta yasa
suka kirata parlour lokacin satin gidan su aunty maryam ne Dan ankai wata ana daru da ita.

Zama tayi a kujera aka Kira aliyu Wanda already ya samu Mata nafeesa shekarar ta 24 har
ansa rana.
A kasa ya zauna sukace toh aliyu kaga dai abinda kanwar ka ko harka ne zamuce ta dage akai
me kake gani? Yace au ita dama bata bar zance ba? AI ni na dauka wasa take. Kunsan shiriritar
ta ku barta kawai.

Bata rai tayi tana hura hanci Dan ta kara girma sosai in ka ganta zakace takai shekara 8 race
Allah uncle ni ban yarda ba. Aunty maryam ce tace ka dalla yi mana shiru, ya ABBA yace aliyu
idan yarinyar nan tayi shekara 10 bata hakura ba toh da ta gama secondary zaka AURETA
kaga shikenan ma asiri mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login