Showing 18001 words to 21000 words out of 64509 words
Chapter 7 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf
Da sauri na bude drowern bayan ta tafi aiko tahada gumi sai lokacin na lura daga ita sai wata
vest dinta da gajeran wando. Fitowa tayi na bata rai na tsuguna a gabanta nace luba ! Tace um
na sake fadin sunanta ta amsa har sau uku nace tunda ke bakyajin magana yanzu yanzu zan
bar gidan. Akwatinta na janyo kawai ta fashe da kuka wai kar nabar gidan . Ko na kalle ta Dan
kar ma na canja ra'ayi na.
Tace min kaza in taga ban kula ba tace kaza ni wasu abin ma dariya suke bani. Tsayawa nayi
da hada kayana lokacin da tace Allah uncle idan ka tafi bazan kara zuwa makaranta kamar
yadda kace inje ba. Kuma.... bige Mata baki nayi nace bakida hankali ko? Ke wace irin yarinya
ce wai yar karama dake har kinsan kiyi threatening mutum? Tace me kuma tretreni? Tsaki naja
nace abinda kikayi yanzu.
Kayan naci gaba da hadawa tace saina fadawa aunty maryam kuma da gaske nake bazan je
makarantar ba.... nace ga hanya AI kawai naga ta nufi kofa... kash ashe yarinyace batasan
gatse nayi Mata ba kuma bata ma dauki abinda take a matsayin laifi ba ta dauka normal ne. Da
sauri na rikota Dan har ta fara shirin fita?
Rikota nayi nace ke bakida wayo ne? Tsayawa kallona tayi nace kijimin yarinya so kike ki
fadawa aunty maryam tayi mana bulala ni da ke? Zaro ido tayi da sauri ta saki hannun kofar
tana dafe gadon baya tana zare ido tace irin Wanda ummi tayi min? Yace kwarai kuwa Wanda
ya fishi ma. Sakan hannuna tayi ta zauna abakin gado na tace toh uncle me yasa zata dake
mu? Nace saboda abinda kike min laifi ne babba? Dan zare ido tayi ta gutsiri farce tace toh
uncle idan laifi ne me yasa ummi na keyi? Ajiye akwatin nayi na zauna a gefenta nace da farko
dai ki dena kallon abinda ummin ki keyi kinji? Babu kyau yara suna ji ko su kalla ko suyi wasu
abinda mommies keyi.
Gyada kai tayi alamun ganewa.... naci gaba da cewa sannan kuma abinda yasa ummin ki take
yi saboda ita matar daddynki ne kin gane ? Tace eh na gane toh amma ya akayi ta zama matar
daddy na? Nace aure mana..duk auren da kuke zuwa har ayi taro ace ana taron biki AI duk
murna akeyi saboda wata ta zama matar wani. Tace toh uncle yanzu idan nima na aure ka
kenan ya zama ba laifi ba? Dan zaro ido nayi nace ni? AI ni na miki girma bakiga na zama
babban uncle ba? AI dole sai babban aunty zan aura.
Bata rai tayi tace nide gaskiya a ah saide kai ka aureni. Nace toh AI yara basa aure. Tace
saboda me? Nace saboda su yara ne? Tace toh indan suka girma fa? Nace sai suyi aure suma.
Daura hannunta tayi a cinyata da alamu hiran ya Mata dadi tace toh uncle ka jira in girma sai ka
aureni mana.
Nace ai lokacin kuma na miki tsufa kuma ba'a aure ai sai da soyaiya. Tace irin na hausa film?
Dan dariya nayi nace kusan haka za'ace. Tagumi tayi tana gyara zama tace toh wai ya akeji in
ana soyaiya din? Nace inkin girma zakiji ki gane yanzu ke yarinya ce. Tace a ah nide gaskiya ka
fada min ko nayi fishi.
Nace toh mutum yanajin dadi a ransa tace to AI ko alewa aka siyamun inajin dadi. Nace ba
wannan ba wannan duk sanda ka tuna da mutumin ko ka gansa sai kaji dadi. Tace toh AI ko su
nana inajin haka a raina. Nace ai saboda kinason su ne. Tace toh kenan zan iya auran nana ?
Nace a ah Mata bass auren Mata saide mace ta auri namiji.(NOTE: DUK SANDA YARO KE
TAMBAYAR ABU MAI GIRMA KAR ACE MASA YA FIYA TAMBAYA KO ACE YAYI SHIRU KO A
KORESA GARA A AMSA MASA KODA KARYACE KO KUMA YADDA HANKALINSA ZAI
DAUKA IDAN BA HAKA BA TOH ZAI NEMAWA KANSA ANSA TA KO WACE HANYA DAN BAI
GAMA SANIN DAIDAI DA BA DAIDAI BA KAMAR DE LAMARIN LUBA)
Tace toh yanzu uncle na gane amma menene abinda mutum keji a jikinsa bayan farin ciki idan
yanason wani? ace toh luba kin fiya tambaya amma dai bari na amsa miki zuciyar mutum zai na
bugawa da sauri. Tace sai kuma me ? Ganin sauran sunfi karfinta yasa nace su kenan. Ajiyan
zuciya ta sauke tace toh uncle me yasa akeyin aure? Dan shiru nayi kamin nace saboda a
zama Mata da miji tace toh me yasa akeson a zama Mata da miji? Nace saboda a raya sunna
tace AI kace ba'a aure sai da soyaiya si toh budurwa da saurayi ma suna soyaiya me yasa
baza'a kirasu da da Mata da miji ba? Nace saboda su basuyi aure ba. Tace toh AI da aure da
rashinta babu banbabanci.
Nace akwai su marasa aure akwai abinda ba'a yarda suyi ba tace kamar me ? Nace Kamar su
haifi baby. Tace La shiyasa ummi ta haifeni? Nace eh. Tace toh amma ya ake haifan babyn?
Nace ta cibiya. Alamun ta shiga tunani tayi kamin tace amma AI cibiya yayi karami kuma na
tabajin su ummi suna hira wata na cewa an Mata Kari me hakan ke nufi? Naca saboda
cibiyanta yayi karami shiyasa aka Dan kara. Tace ta yaya? Nace Dan yankawa ake. Zare ido
tayi tace yankawa kuma kallon cibiyanta yayi tace ni kam bazan yadda in haihu ba Dan cibiya
na yayi karami.
Nace AI Dan ke yarinya ce amma kina girma shikenan. Tace kenan na ummi babba ne? Aiko
zan kalla idan na koma gida. Nace a ah ba babba bane sai anzo haihuwa sai Allah yasa ya
zama Kato. Kamar yadda ciki ma yakeyin Kato. Yanzu tashi na rakaki kar aunty maryam tazo ta
sameki anan. Bazaki kara zuwa ba ko? Tace zan sake zuwa amma idan zan maka tambaya.
Nace toh dai karki kara min abinda kikemin tunda kin gane babu kyau ko? Tace toh amma dai
yanzu uncle zo inji zuciyn ka ko yana bugawa da karfi.
Dariya nayi nace bayayi dauko hijabinki ki tafi ko ? Tana cikin saka hijab aka dauke wuta tace
uncle rakani tsoro nakeji.
Ganin ba wuta yasani fita babu rigar ma kawai mun kusa karasawa bakin Benin na jiyo Muryan
aunty maryam tana fadin a canja layin wuta yayinda take shigowa da sauri naja luba mukayi
kasan Benin Dan banason tambayoyi saurin danne tocila ta nayi kamin na kashe.
Duk ayoyin tambaya suns kaina dukda zan iya amsasu amma rashin gaskiya zai iya tona mini
asiri. Me nakeyi da luba cikin duhu babu riga a bakin beni nida nace ban San inda take ba?
Balle aunty maryam da lura yanzu sai ta hada 1+1 dinta ta zargi wani Abu koda bata ganeba.
Sanda muka tabbatar ta haura sama kamin na saki Luba muka fito. Kallon juna mukayi muka
fashe da dariya yadda mukayi tsamo tsamo da an ganmu anga rashin gaskiya ita tana tsoron
bulala Niko nasan lamarin ya girmi wannan.
Haurawa tayi Dan already an canja layin wuta ya kawo yayinda ni kuma na koma dakina inajin
zuciyata fayau kamar an dauke min wani nauyi. Wayata na janyo na fara research akan yara
Dan ko yadda luba ta sakanni a gaba da tambaya yasa na fara tunanin me yasa yara keda
tambaya Dan ba ita daya keda tambaya ba.
TOH GA DAI INDA NA YAU YA KAWO MU! FINALLY LUBA TA GANE BA DAIDAI TAKE BA
MUNA FATA TA HANKALTU TOH AMMA ANAN LAMARIN YA TSAYA NE KO DA SAURA? YA
AKE SUKE KOMAWA RUWA HAR A KAMSU NE TOH? WAI SHIN DA ALIYU YAYI BINCIKEN
,ME YA GANO AKAN YARA NE?
KU BIYONI A SANNU DOMIN SAMUN AMSOSHIN KU. INA JIRAN COMMENTS DINKU.
ALLAH YA BARMU TARE MASOYANA, NA NIGERIA, SUDAN, NIGER HARMA DA GHANA
ALLAH YABAR KAUNA.
YAN FACEBOOK DUKDA BAZAN IYA REPLYING DIN COMMENTS DINKU BA ABU DAYA
NAKESO KU SANI. UNTICHLOBANTY NA KAUNAR KU KUMA IYA WUYA ANA TARE.
ACIGABA DA SHARING NI KUMA INA NAN INA TYPING DOMIN ACIGABA DA GASHI DAN
MUNA BUKATAN KARIN HASKE AKAN YANAYIN YARA.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU wato
Miss untichlobanty
13th June,2020.
[6/14, 2:18 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*
*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*
by miss untichlobanty
Feel free to contact me on :
WATTPAD miss_untichlobanty
INSTAGRAM miss_untichlobanty
TWITTER, miss_untichlobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
Your little sis loves you and don't forget to follow me!
*DEDICATED TO DUKA MATA*
*HAUWA BABA WANNAN SHAFIN NAKI NE*
NOTE EDITED
*CHAPTER 13*
ALIYU'S POV
Abinda na fara dubawa shine me yasa yara keda yawan tambaya anan ne ko nasha mamaki
sosai domin dogon research na samu akan kwakwalwa da tunanin yara. Ga dai kadan daga
ciki...
KWAKWALWA DA TUNANIN YARO YASHA BANBAN DANA BABBA YARO BAISAN KOMAI
BA DAN HAKA YAKE DA TAMBAYOYI DAYAWA A CIKIN KANSA WANDA YA KASA GANO
AMSAR SA.
YARA DAGA SHEKARU 4 ZUWA 7 KO TAKWAS SUNA CIKIN STAGE DIN DA BASA YADDA
DA ABU SAI SUN TABBATAR SANNAN KO ME SUKA GANI SAI SUN TABA KO SUNEMI
SANIN YAYA AKAYI WANNAN ABU YA FARU.
AT EARLY STAGE ZASU FARA NE DA ABINDA KE ENVIRONMENT DINSU KAMAR FANKA
SAI SU TAMBAYA ME YASA FANKA KE JUYAWA? A BASU AMSA SABODA TA BADA ISKA
KO BAKUJI? SUCE SUNJI. KO KUMA ABU ME ZAFI IN ZASU TABA ACE KARKU TABA!
SUCE ME YASA ACE SABODA YANADA ZAFI.
TOH SAI KUJI SUNA YANADA ZAFI? ACE EH HAKA ZASUYITA TAMBAYA DAN SU BASUJI
BA. DA HANKALINKI YA DAUKE ZASU FAKI IDONKI SU TABA TOH IDAN SUKAJI ZAFIN
DAGA RANAN DA WANI YAZO ZAI TABA BABBA KO YARO DA SAURI ZASUCE YANADA
ZAFI FA! DAN YANZU SUN TABBATAR. LOKACIN NE ZASU FARA KALLON MUTUM IN YANA
SAKA KAYA SUNA NAZARIN TOH ME YASA WAI BABBA KEDA N*NO SU BASUDA SHI? A
IRIN WANNAN NE SAI A DENA CANJA KAYA A GABANSU SANNAN A RAGE YIN ABUBUWA
A GABANSU.
LOKACIN DA SUKA DAN KARA TASAWA KAMAR SHEKARU 5 ZUWA SU 7 HAKA TOH
YANZU SUN KARA WAYO SAI SU FARA TUNANIN ME YASA AKAYI DUNIYA MAZA DA MATA
BA MATA ZALLA KO MAZA ZALLA BA? TOH ME YASA AL'AURAR SU BA IRI DAYA DANA
YAN UWAN SU BA? YAYA AKEYI MUTUM YAYI CIKI? WAI TOH YAYA AKE HAIHUWA? ME
YASA AKE HAIHUWA? ME YASA AKE GIRMA? MEYASA ? MEYASA ? MEYASA? DUK
ABINDA SUKE GANI SAI SUN DAURA MATA AYAR TAMBAYA.
TOH IDAN SUNA IRIN SHEKARUNNAN ASA MUSU IDO SOSAI DOMIN A LOKACIN NE
SUKE FARA TABE TABEN AL'AURA , KO WASAN MAMA DA BABA, DASU KACIYA, DA
SHAN NONO DA MAKA MANTANSU.
A IRIN NAN NE SUKE SABAWA DASHI TOH KO LOKACIN DA SUKA GANO LAIFI NE YA
RIGA YABI JININ JIKINSU BAZASU IYA DAINAWA BA.
MUSAMMAN IDAN MAZA DA MATA SUKA HADU ANA WASA AKAJI SU SHIRU TOH ABI
KANSU. HAKAN BA YANA NUFIN MATAN MA A BARSU BA DAN SUMA SAI SU LINTSIMA
MADIGO BA TARE DA SANINSU BA.
LOKACIN DA YARA SUKA FARA SHIGA SHEKARU 9 HAR ZUWA 12 AKWAI YIWUWAR SU
SOMA YIN MASTURBATION DAN JIN YADDA AKE JI.
IDAN KANA KO KINA TUNANIN YARA KANANA BASA JIN KOMAI TOH KINYI KO KAYI
KUSKURE BINCIKE DA KUMA SANIN KAINA YA NUNA CEWA YARA MA SUNAJIN ABU
YAYINDA AKA TABA MUSU AL'AURA AMMA BASUSAN MENENE HAKAN BA SAI SUJISA
KAMAR CAKULKULI.
KODA JARIRAI MAZA WANI ZUBIN INDAI KUN LURA AL'AURAR SU NA MIKEWA AMMA
BABU ABINDA ZAI FITA SABODA A CIKIN CIKINSU NE SINADARAN HAIHUWA BA'A
HALLICESU BA AMMA AI AL'AURAN SUNA NAN KUMA AIKINSU NANAN.
IDAN KUN LURA MUSAMMAN GA YARA MATA WANI LOKACIN IDAN ANA YI MUSU TSARKI
AKA TABA MUSU INDA BAI DACE A TABO BA SAI SUNA HADE KAFAR SUNA DARIYA.
SHIN KUN TABA TUNANIN ME YA JANYO HAKAN? ME YASA AKWAI WANI STAGE DA
YARA ZASU SHIGA MUSAMMAN MAZA SAI KUGA DUK SANDA SUKE KAN POUR DOMIN
YIN HAJA SUNA WASA DA AL'AURAR SU?
SUNA JIN ABIN NE KAMAR WASA KO WANI ABU MAKA MAKAMAN CINSA KUMA AYI TA
MAKE HANNUN AMMA BASA DENAWA SAI ANCI WUYA TUKUNNA.
DA WANNAN NAKE CEWA MU DAINA RAINA TUNANIN YARA SANNAN DUK SANDA
SUKAYI MANA TAMBAYA KO AKAN MENENE MU BASU AMSA YADDA KWAKWALWAR SU
ZATA DAUKA KO MUYI MUSU KARYA IRIN WACCE ZASU YARDA.
YAWANCI TAMBAYAR DA IYAYE MATA KE GUDU SHINE AKAN JININ HAILA KO YARINYA IN
TAGA PAD TA TAMBAYA NA MENENE? IN HAR KINA GOYO TOH KAWAI KICE MATA A
PAMPAS DIN YARA AKE SAWA SABODA YA JIMA YANA TSOTSE FITSARI IDAN KO BABU
GOYO ACE MUSU NA GOGE FUSKA NE NA MANYA IN YARA SUKA SA A FUSKARSU ZAI
KONE KUMA SUYI MUNI. KO DAI WASU KARYAR WANDA HANKALINSU ZAI DAUKA DAN
GARA KIYI MUSU KARYA DA SU TAFI NEMAN AMSA SU FADA GARARI SABODA IN BAKI
SANI BA KI SANI.
A RAYUWAR YANZU KOMAI ME IYA FARUWA NE....
JIYA JIYA NAKE GANIN POST NA YARINYA MAI WATA UKU DA AKAYIWA FYADE BALLE
YARKI ME SHEKARA DAYA KO SAMA DA HAKA....
BABBAN MAKAMI DA ZAKI KAMA SHINE KI SAWA YARANKI A JININSU KO MENENE YA
FARU DASU SU FADA MIKI KUMA KO LABARI SUKA KAWO MIKI CEWA SUNYI TUSA
KARKI GWALESU DOMIN IN KIKA GWALE TOH ZASU DAINA KAWO MIKI AMMA INKIKAYI
DARIYA ZASUJI DADI KUMA KO ME YA FARU DASU ZASU FADA MIKI DAN SU BA SANIN
DAIDAI DA RASHINTA SUKAYI BA KOMAI SAI ANYI MUSU NUNI.
BAFA DIYA MACE BA HATTA YARA MAZA DOMIN YAN LUWADI MA SUNANAN SUNA FIKI
FIKI DA IDO KAMAR YAN WUTA ACIKIN AL'UMMA KAN KI ANKARE SAIDE A MAYAR MIKI
DA DANKI DAN SNOOKER.
ALLAH YA KARE MIN YAYAN KU WADDA SUKE KANNE A GARENI SANNAN YA
ALBARKACE SU BAKI DAYA.
KAI O O HAR JIKI YAYI SANYI TOH DANYI MURMUSHI MA UNTICHLOBANTY MANA
YAUWA KO BA KE BAFA ACI GABA DA KULA DA IYALI KO.
Ajiyan zuciya na (WATO ALIYU) sauke domin ko nayi mamaki sosai jikina har yayi la'asar ashe
ga abubuwa dayawa agaban iyaye Mata amma sun kasa gani.
Abincin Dana dauko ma kasa ci nayi Dan haka nayi Loma kadan na kwanta zuciya ta mar mar
ina fata iyaye suna karanta LABARIN NAN domin su fadakartu. A haka har bacci ya sace ni.
LUBA'S POV
Koda na haura sama na samu aunty maryam tana yiwa su nana fada akan me yasa suka barni
na tafi dauko ruwan ni daya.
Mama small ce ta ganni tace mummy gata nan fa juyowa wajena tayi tace luba ina kika tafi
kikasa duk hankalina ya tashi? Yar dariya nayi nace AI ina kasan beni ne na buya saboda idan
su nana suka zo nema na in tsorata su. Tace wato kinaji inata Kira kika shareni.
Nace AI ina dakin uncle aliyu ne. Tace dakin uncle aliyu kuma? Da sauri nace a karkashin benin
ba ta gefen dakin sa. Kallona take Dan bata gama yadda ba ganin yadda na duburbur ce amma
sai tace karki kara yin haka kinji? Kin daga mana hankali baki daya. Dama abinci zance kuci,
maza muje ko?
Sauka kasa mukayi muka ci abinci yayinda uncle aliyu ya dibi nashi ya koma daki nikam nayi
alkwari bazan kara takura masa ba Dan yanzu na gane cewa ba daidai bane abinda nayi.
Har kwana biyar mukayi kullum zanje in samu uncle aliyu intayi masa tambaya yana bani amsa.
Ko a gaban mutane ma yanzu muna zama tare muyi kallo a parlour kuma cinyar sanke hawa
amma baya hanani ko kadan ba kamar da ba saide naga kamar aunty maryam bata sake mana
fuska sosai amma ban damu ba Dan Ni YARINYACE.
ALIYU'S POV
Kwana biyar dinnan baki daya kullum in na dawo daga wajen gininmu lubabatu tayi ta zuba min
tambay wani zubin ko na shiga wanka sai tasa nayi magana a nayi amma ban gaji da amsa
Mata ba.
Sannan tunda mukayi magana da ita cikin ikon Allah na dena jin komai game da ita dama can
nasan sharrin shedan ke ruda na kuma na godewa Allah da yasa banyi wani aika aika ba.
Ko a parlour zata zo ta zauna a cinyata banjin komai har ina mamaki saide kawai anyita godiya
ga Allah muyi su kallo tare, muyi karatu tare muyi su wasa harda su nana mun Shaku sosai
amma shakuwa tsarka kakkiya ba mai muni ba. Saide na lura kamar wani Abu na damun aunty
maryam saide ban kawo a kaina Dan shakuwar mu da luba bane.
Abinda ban sani ba kuwa shine tun sanda luba tayi subul da baka tace tana dakina aunty
maryam ke sa mana ido kuma talakawa shakuwar mu alaman tambay Dan in ka ganni zakace
muna tare tun sanda aka haifi yarinyar.
Washe gari wato saura kwana daya luba ta koma gida ina bacci a dakina......
TOH KUMA YANZU MENENE ZAI KUMA FARUWA NI YAR MUTUM BIYU JIKAR MUTUM
4? NA DAUKA AN SASANTA AI KAI JAMA'A
NIFA YAU NAMAYI ZUCIYA SHIYASA KUKA JINI SHIRU ACE KULLUM UPDATE BIBBIYU
AMMA BAKWA ANTAYO COMMENTS YADDA YA KAMATA? ☹ GASKIYA IN BAKU CANJA BA
NIMA ZAN CANJA NI KO KUSHEWA NE MA KUYI MOTSI AI YAFI SHIRU.
INSAN ME KUKE TUNANI AKAN LITTAFIN DA NI BAN DAMU DA COMMENTS BA AMMA
YANZU KAN MAGE YA WAYE
NO COMMENTS NO UPDATE ALLAH WALLAHI.
NI NAYI NAN ♀️♀️♀️
miss untichlobanty
14th June,2020.
[6/15, 1:02 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*