Showing 57001 words to 60000 words out of 64509 words

Chapter 20 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf

kotu tunda kaga kai lafiya ne me zai hana
ka kare ni.

Samir yace aiko baka fada ba indai naji batun case din dole na nemeka yanzu de menene

charges din ? Aliyos yace toh da fari de wai domestic violence and rape ne yanzu kuma an kara
min da adultery.

Samir yace innalillah wa inna ilaihi raji'un gaskiya aboki na bazan maka karya ba kana cikin
matsala dukda cewa kotun naga ba Shari'a court bane amma ko a haka fa dauri shekara 2 ne fa
laifin zina kawai. Toh kuma ga rape.

Wanda in section 358 of the criminal code, it states that “any person who commits the offence of
rape is liable to imprisonment for life, with or without canning”
Wato duk wani mutumi Wanda ya aikata FYADE toh hukuncinsa daurin rai da rai ne ko da tara
ko babu.

Aliyu yace AI inada gaskiya ta kuma cire Mata da hakori da nayi ni jinina ta kashe min nasan
Allah yana tare dani... innallaha ma'ana.

Zuwa yanzu kowa ya fice daga sabar su aliyu Dan gani suke bata lokaci suke kuma babu me
basu haushi kamar luba saide har yau sunki bari aliyu ya tafi da ita. Sati na kewayo wa aja nufi
kotu.

Ana zaune har alkali ya shigo suka Mike bayan ya zauna suka zauna nana tana shafa bayan
luba alamun rarrashi. Dan sanda ne ya rako aliyos har inda zai tsaya bayan anyi introducing
case.

Alkali yace ina lauyan me kara? Lauyan ladidi ne ta mike Wanda yan human right ne suka tsaya
Mata tace sunana hindatu Bashir nice mai wakiltar wadda take kara. Alkali yace ina lauyan
Wanda ake kara? Samir ya Mike cikin harshen turanci yace ya mai girma mai Shari'a sunana
Samir Abduljalal nine Wanda nake kare Wanda ake kara.
Alkali yace zamu fara da fyaden da kayiwa matarka, fyade na cin mutunci.
Hindatu tace ya mai Shari'a zanso nayi wa malam aliyu tambaya.

Mai Shari'a yace go on. Tace malam aliyu ko zan iya sanin inda kake sati biyu kamin faduwar
abun? yace ina asubiti ne lokacin. Tace shin ko mene dalilin da yasa aka kamaka a asibiti?
Yace heart attack ne ya kamani tace ko me yasa heart attack ya kamaka? Samir ne yace
objection my lord lauyen me kara tana kokarin tunowa client Dina abinda ya janyo ciwon zuciya
ta kama Wanda zai iya tashi masa.

Alkali yace korafi bai karbi ba gaban luba ne ya tsinke har a cikin cikinta taji ace an fara case da
gwalesu innalillah. Lauya tace malam Ali kai Mike sauraro yace saboda a ranan ne aka rabani
da matata uwar yaya na. Tace toh AI duniya bata sanka da wata Mata ba face ladidi kuma a iya
sanin duniya babu Wanda ya rabaku. Aliyu yace MATATA LUBABATU ADAM NAKE NUFI!
TOH A SUBURBUDO COMMENT IDAN BA HAKA BA BAZAKU JINI BA SAI JIBI.

TOH GASHINAN DAI AN SHIGA KOTU KO YA ZATA KAYA?

BOKA DE YA SAMU TALABIJIN YANA HANGO YADDA RAYUWAR SU ALIYU KE TAFIYA...
SHIN KUNA TUNANIN ME NAKE TUNANI?

BARI NAGA DA YAN WATTPAD DA FACEBOOK DA WHATSAPP KO SU WAYE SUKA FI SO
NA? BARI MU GANI

A BIYO NI DAN JIN YADDA ZA'A KAYA. TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

12th July,2020.

Yauwa kuma a mance da VOTE nayi fushi abi na.
[7/13, 3:56 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAYI MIN FYADE*

*20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY*

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*Maryam Muhammad, fatemah bintu,Maman musa, maman areef, maman khairat,maman
jannert da maman da maman dukanku wannan page din naku ne. Allah yabar kauna!❤*

*CHAPTER 35*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*

Lauya ne tace malam Ali ko zaka iya sanar da kotu randa ka kara aure? Yace tun bayan ladidi
ban sake aure ba. Lauya Hindatu tace amma kace mana matarka mu kuma ladidi kukasan ka
aura yace eh sanda na auri lubabatu kamin na auri ladidi. Hindatu tace amma toh me yasa ka
fara zama da ladidi kamin lubabatu?
Yace saboda tana karama lokacin da na AURETA. Hindatu tace ko shin kanada sheda? Shiru
yayi tace babu kenan ? Yace akwai ya dago yana kallon idon luba kamin ya dauke Wanda hada
idon da sukayi sako ya isar mata.

Lauya tace zan iya ganin su yace na farko Allah ne na biyu kuwa ita matar tawa na uku kuma
aminina. A ransa ko fadi yake Allah ka gani matata ce amma shedun duk sun manta Dan haka
babu wani Abu dazanyi saide na bada shedun karya.

Tace ya mai Shari'a zanso ganin shedun daya ambata in an bani dama. Judge yace an baki
dama. Kiran luba aka fara tazo ta tsaya.

Hindatu tace baiwar Allah ko zamu iya saninki? Goge hawayenta tayi tace nice lubabatu Adam
uwar gidan aliyu. Hindatu tace wato kin yarda ke matarsa ce ? Tace kwarai kuwa ya.... ya sanar
dani a boye tun bankai haka ba amma yace kar na fada ma kowa. Hindatu tace idan karya ce fa
yayi miki Dan yaga ke yarinya ce bakida wayo saboda yayi yadda yakeso dake? Luba tace
bazai taba yi min karya ba kuma ba jikina yakeso ba domin da jikina yakeso da sanda nakai
masa kaina ina karama bazai kyaleni ba.

Hindatu tace wato kin taba kai masa kanki tun a karama bazanyi mamaki ba idan yanzun ma
kaikanki kikayi. Samir ne yace objection my lord lauya hindatu tana kokarin tura magana tare da
yin kazafi ma matar Wanda nake kara judge yace korafi ya karbu.... lauya hindatu a kiyaye.

Hindatu tace zanso naga aminin nasa my lord... yace kotu ta baki dama. Samir ne ya Mike ya
zare hulansa na lauyoyi yaje ya tsaya tace wow I see no kake kare abokinka Akan tabar
Gazans da yake aikatawa hularsa ya mayar yace objection my lord lauya hindatu tana kokarin
tayi cuwa cuwa ta daure magana ne duk sanda na cire kulata ni ba lauyan sa bane ni aminin sa
ne kuma duk sanda na mayar da hulata babu alaka tsakanin dashi illa ta lauya da Wanda yake
karewa.

Alkali yace korafi ta karbu lauya hindatu a kiyaye. Tace mr Samir shin Kaine aminin Wanda ake
kara yace eh nine tace ko zaka iya fadamin tun yaushe ka sanshi? Yace tun muna yara muka
San juna kuma har yau muna tare. Tace masha Allah abota me kyau! shin da gaske ne
abokinka sanda ya fara auran lubabatu kamin ya auri ladidi? tace tabbas wannan babu shakka. Tace toh ko kana wajen sanda aka daura ? Tsarewa yayi kunsan lauya da iya kwantara karya
yace tabbas nine ma na karba masa auren a wajen mahaifinta. Daddy ne ya Mike yace karya
kakeyi munafiki samiru ashe kaima ka lalace?

Alkali yace order order a saura a saura nan ba kasuwa bace ko dandalin yan siyasa. Zama
daddy yayi, hindatu tace toh malam Samir mahaifin yarinya yace karya kake ko kanada abin
cewa ? Yace ya cadets ne a mazauninsa dan haka wannan bata cikin abinda za'ayi considering.
Sannan kuma inada sheda dazai tabbatar da an daura auren ranar haihuwar ta ne.
Hindatu tace oh really toh bismillah yace bazan iya aikata hakan ba har sai kin sallame ni na
mayar da hulata lokacin na zama lauya kuma zan kare client Dina. Tace ya mai girma mai
Shari'a da wannan tambayoyi da nayi da kuma yadda mahaifin yarinyar ba ya karyata su domin
babu mahaifin da zaiso kashe auren yarda nake cewa kotu tayi gaggawa daure aliyu na laifin
zina da yayi sannan kuma a dauresa na FYADE da yayi sanadiyyar ya kasa gabatar da wasu
hujja kwarara kuma aci sa tara mai yawa na canja Ma client Dina ladidi halitta da yayi ta hanyar
cire Mata hakora.

Zama tayi bayan an sallami luba itama ta zauna Samir ya mayar da hularsa alkali yace lauyan
Wanda ake kara ko kana da wata sheda da zai tabbatar mana da lubabatu matar aliyu ne ba
zina yake ba kuma shin ko akwai wata sheda ta kariya da zaku bayar na aika aikar da yayiwa
matar sa?
Projector Samir ya kunna yace ya mai girma mai Shari'a zan haske muku hotunan da suka
dauka ne a ranan da ta cika shekara 10 kuma aka daura auren.

Haskowa ya fara yace ya mai girma mai Shari'a wannan hotan shi da ita minti biyar kamin a
daura auren tana kwalliyar birthday dinta duk ta jagwalgwala fuska tayi musu selfie. Hindatu
tace ya mai girma mai Shari'a wannan hotan zai iya zama an dauka ne kawai na birthday baiyi
proving komai ba.
Alkali yace ra'ayinki bai karbu ba tunda lauyan bai gama nuna hotunan ba. Samir ya tafi hoto na
gaba ina suna zaune ga damin goro da kudi damin naira dari dari. Yace wannan hotan
mahaifiyar yarinyar ce ta dauka ga can maryam yayar mahaifiyar a gefe su kuma maza lokacin
ana shirin karbar auren kenan.
Wani hoto na uku ya sake nuna wa yace ga kuma hotansu su dukansu harda cousins dinta
nana da mama bayan an daura auren. Hindatu tace karfa ku manta ance ranan haihuwar ta ne
Dan haka akwai yuwuwar ayi family picture Samir yace menene hadin ranan haihuwa da goro
da kalin cingam tare da sisin gwal? Shiru tayi Samir yace ya mai girma mai Shari'a batun FYADE kuma bai aikata FYADE ba domin
kuwa shi kansa ba a haiyacin sa yake ba ansa masa kwaya a bin sha Wanda bamusan waye
yayi masa hakan ba Ga result nan na jininsa a ranan da abin ya faru ta nuna tabbas akwai
kwaya a jininsa kuma a iya sanin duniya,police station har ma da asubiti ba'a taba kamashi da
shaye shaye ba.

Da wannan nake rokan kotun nan mai albarka da ta wanke mr aliyu daga zargin da ake masa ta

kuma sa bangaren da suka bata masa suna su biyashi tara sannan abar masa matar sa. Alkali
ne yace lauyan me kara ko kinada abin cewa ? Tace zanso gabatar da shaida na mai gadin
gidan tare da mai chemist da kuma mahaifin yarinyar.

Alkali yace kotu ta baki dama fitowa sukayi tace bawan Allah zanso sanin ko kai waye yace nine
mai gadin gidan malam Ali tace ko zaka iya fada mana abinda ka sani game da shi da kuma
matana dake zaune tare da shi? Abinda ya fada ma yan sanda haka ya maimata musu babu
ragi babu Kari domin shine iya gaskiyar abinda ya sani kuma ya fahimta. Tace mun gode
sannan ta kalli mai chemist tace ko zamu iya sanin ko kai waye? Yace nine malam ubaliyo mai
chemist.  Tace shin zaka iya fada mana abinda malam Ali yazo siya a yammacin 3 ga
wadannan ?

Kallon aliyu tayi ya tuna da labarin da yake ji a unguwar cewa matar aliyu ta biyu tana da cikin
yan uku dukda baisan sanda aliyu yayi wani aure ba. Aliyu ko yanajin news dadi yasa yi dinga
kiran makotansu yana fada musu anata sanya alkairi. A ransa yace yanzu idan ba karesa ba
haka yaransa zasu tashi a wahale kuma malam Ali mutumin kirki ne yamin halacci    ya bani
shago kyauta tare da bani jari sannan baya siyan magani wajen kowa saini Dan ya taimaka min.

Nide akwai kamshin gaskiya a maganarta bazan juya masa baya ba. Yace tabbas yazo wajena
ya siya magani kuma maganin da ya siya kamar wacce ta Saba siya ce ta rage masa sha'awa
ga receipt nan na ko wani wata kamar bill haka yake biya. Saide ranan yace na basa mai karfi
domin ji yake sha'awarsa ya tsananta a ranan Wanda baisan dalilin hakan ba.
Hindatu a ranta tace amma anyi Dan iskan mutumi duk wahalar da nasha lokacin da na ga
result din cewa akwai kwaya a jininsa ne na Nemo shagon da yake siyan magani. Kuma ya
tabbatar min ya siyenta shine yanzu zai canja zance?

Tace malam ubaliyo kwantar da hankalinka ka fadi gaskiya babu abinda za'ayi maka yace
gaskiya ta kenan. Cewa tayi mun gode a kufule ta wuce kan daddy tace shin da gaske ne ka
aurar da harka ma malam Ali? Yace Sam bansan da wannan zancen ba.

Haka daddy ya zauna ya karyata Samir ya rushe musu komai hindatu ko murmushi take tace
toh hotunan da ya nuna fa? Yace wannan hotuna munyi amma Gordon da nake gani bansan
inda ya samesu ba Dan haka technology yayi aiki dashi ya hada hotan.

Tace mun gode malam adamu da wannan nake rokan kotu mai albarka ta gaggauta hukunta
malam Ali aka zina da cin amanar matar sa da yayi. Alkali yace lauyan wadda ake kara kanada
abin cewa? Tace no my lord babu.
Alkali yace bayan sauraran hujjoji da shaida daga bangare guda biyu kotu ta yanke hukunci ko
da Aires ko ba aure tsakanin aliyu da lubabatu toh dole su rabu duba da jawabin mahaifinta
wannan case mun rufeshi amma kotu har zuwa yanzu bazata daure malam Ali da laifin FYADE
ba domin har yanzu ba wata hujja da aka bayar cewa da gangan yayi Dan haka malam Ali na
Rabaka da lubabatu saide idan iyayenta ne suka baka aurenta a baiyane, sannan zaka bada

taran 250k ma ladidi na hakwara 5 da ka zubar Mata. Na daga case na biyu zuwa 15 ga wata
na gaba kamin ya buga guduma luba ta Mike ta ruga da gudu ta rike guduman yan sanda ne
sukayi caraf zasu rikota ta zille ta sauko kasa nace kaji taron sakarkaru.

Cilli tayi da gudumar ta tsuguna Alan guiwowinta tace mai Shari'a karka rabamu Dan Allah
wallahi bazan iya rayuwa babu shi ba ya kakeso nayi da jarirai alokacin har ana shirin zuba
Mata ankwa saboda tayi disrespecting din doka... alkali yace ku dakata me kike fada? Tace ciki
ne dani alkali wallahi har cikin yan uku ma kaga hotan yanzu tun kamin a haifesa nakeson ka
raba iyayensu.

Ban aikata abinda na aikata Dan na Rena doka ba na aikata ne saboda yarana kuma na
tabbata kana da yara kuma zaka iya yin komai akansu. Ka duba mana ya mai Shari'a. Yace
babu abinda zan iya yi domin kun kasa bada sheda kwakkwara saide ki roki iyayenki da su
bashi auren ki abinda kika aikata a yanzu kuma an yafe miki amma ki kiyaye na gaba. Zai buga
gudumarsa a karo na ba ladidi tace KU DAKATA MAI SHARI'A INADA MAGANA.

GENG! GENG!! GENG !!! ANZO WAJEN GA LADIDI NAN DAI KO ME ZATA CE OHO?

SHIN KUNGA LAIFIN LUBA AKAN ABINDA TAYI?

ANYA ALIYU ZAI TSIRA KUWA?

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

13th July,2020.
[7/14, 10:31 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAMUN FYADE*

*20% TRE LIFE,80% FICTIONAL STORY*

by miss untichlobanty

Fell free to contact me on:

WATTPAD miss_untichobanty
INSTAGRAM miss_untichobanty
TWITTER, miss_untichobanty
TELEGRAM miss_untichlobanty
WHATSAPP:08146448881
Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*sister miemie wannan page din naki ne Allah yabar kana!*

*CHAPTER 36*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*


*Not edited*

Alkali yace ke kuma wacece kuma me hadinki da wannan Shari'an? Shigowa kotun tayi tace
nice ladidi matar aliyu wadda ake ikirarin mijina yayi min fyade.

Toh wannan maganar ba haka take ba mijina yayi min abinda yafi FYADE abinda ya ninnika
FYADE abinda ba ko wace mace akewa ba.

Miji na bai taba kyautata min ba kyautatawa ba halin mijina bane baya kyautata ma matansa.
In akace shi mutumin kirki ne an cuceshi.

Alkali yace ke mu ba gasar iya magana mukeyi anan ba in kinada abin fada toh in babu kuma
kada ki batawa shari'a lokacinta.

Ajiyar zuciya tayi tace kamar yadda na fada baiyi min FYADE ba laifi na ne nice na hada tsimi
na ajiye a fridge shi kuma yasha lokacin da ya dawo gida ďan ya dauka juice ne kuma batason
ya tasheni a bacci. Kallonta aliyu yayi ya saki baki jin yadda ta feso karya amma de yayi tsit
baice kala ba.
Tace kuma kamar yadda nace ba mutumin kirki kadai bane mijina mutumin arziki ne ga dattako
da iya nuna so da kauna Dan albarka abin alfahari na... kamar yadda nace bai taba kyautata
mana ba bauta mana yakeyi ni da aunty lubabatu.

Aunty maryam haba kawai ta rike luba dake zaune a kasa tana kuka ma kamewa tayi. Toh kode
asibitin da taje ya taba Mata kwakwalwa ne.
Lauya hindatu tace look mrs ladidi idan har akwai Wanda yake tursasa ki ki fadi wannan
magana ne toh ki fada ma kotu kada kiji tsoro.

Ladidi tace babu me tursasa ni babu abinda mijina yamin rashin fahimta ce kawai ya faru da
mahaifiya ta kuma de shekaru bai wani ja ba bare nace tsufa ce.

Alkali yace toh ya batun lubabatu da akace zina suke? Tace haba mai Shari'a? Wace Mata ce
zata bari ana zina a gidan ta tayi shiru? Billahil azim ba zina suke ba matarsa ce.

Lauya hindatu tace amma ko kina da bayanin abinda ya samu hakorin ki? Tace AI wai hakwara
na ? Ranan da suka kawo mana kyakkyawan news ne tsabar jin dadi aljanu na suka tashi to a
garin su rike nine ma na yaushe mana jaririn mu kuma anan ne na dinga gwara baki na.

Tsumu tsumu lauya tayi wato de ta fadi or what? Alkali ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login