Showing 48001 words to 51000 words out of 64509 words

Chapter 17 - YARINYAR CE TAYI MIN FYADE By miss untichlobanty.pdf

Advertisement

dashi 100% Dan shaidan yana nan)

Dakyar aka kwaro shi daga hannunta shiko ido yayi ja ga rashin da ga tashin hankali da azaba.
Wayarsa ya raruma yace kungani gayanan dukda wayar da ce mukayi hotunan nan a ciki wallet
dinsa ya zaro ya nuna musu Wanda wanke yar karama kunsan hotan da.

Dariya uncle ABBA yayi yace amma aliyu ka maidamu tatsitsai... idan ba rainin hankali ba ya
zaka nuna mana hotan ranan haihuwarta kace mana hotan aurenku ne ? Yace AI ranan aka
daura toh ga na ranan da aka kawo kin ita. Kwalla masa Mari ummi tayi tace Dan......
ka,wannan ranan da ta gama makaranta ne da hanuna na shiryata. Wallahi saina dauki yata
kuma hikima ce zata rabamu Allah ya kaimu ta warke jikinta ya warware yadda zata iya jigilan
kotu zaka gani.

Kuka take kamar mace me yasa kaddara take masa haka ne me yasa za'a rabashi da matar
shi? Rabin ransa?

Zaman dabas aliyu yayi Dan dabara ta kare masa ya fara salati yana goge kwalla dungure
masa kai aunty maryam sukayi tace ko da wasa kada ka kara zuwa inda yarinyar nan take
sannan mu hadu a kotu .... ummi ce ta supale Zara fadi daddy ya rikota da sauri ciki akayi da ita
wai ashe hawan junta ne ya tashi aliyu ko fadi yake ya Allah idan dai bazamu rayu tare ba toh
kasa na mutum itama ta mutu.

Duk wannan tirka tirka da hauma hauma da tashin hankali da aka shiga da kuma sabani da aka
samu ya samo asali ne daga sanda ladidi taje wajen bokanta ga yadda lamarin ya kasance:


   Suna isa zama sukayi sukace boka munzo ne domin ka duba.... yace ke dakata tun kamin
kizo na duba... babu wata karayar arziki da zai samu saima ALKHAIRI.... washe baki tayi tace a
toh zama daram kenan. Yace ke yar bil Adam ban gama ba... koda nace miki zaiyi tafiya karya
yake yana tare da yarinyar nan ne.
Dafe kirji tayi tace ban gane ba! Yace tabbas yarinyar nan dake gidanku matarsa ce ! tace
k*tma! Matarsa?! Eh lalle za'ayi ta saina masa hauka na shuka ma aliyu rashin mutunci  har
mace irina zai ci amana da wannan abar? Yarinya siririya kamar mayu sun kamata?

Innayo ne tace ke zauna musan me za'ayi. Boka nikam ka kara mana bayani ya akayi hakan ta

faru? sanar dasu yayi cewa auren sirri akayi. Shiru innayo tayi, ladidi ko fadi take a kasheta
kawai boka a kashe min ita. Innayo tace baza'a kasheta ba AI in kika kasheta baki Mora ba kin
mata me sauki...

Ke ya dace ki kasheta da hannunki amma ba yanzu ba sai mun fara koyawa Dan renin hankalin
mijinki hankali tukunna. Boka so nake a shafe auren nasu baki daya kowa da suka daura auren
a sirri a shafe ta a kwakwalwar su. Har ladidi da kai kanka boka so nake ku manta kai nima na
manta.
Boka yace ku dai zaku manta amma ni bazan Mata ba innayo tace hakan ma yayi karatun littafi
yamin Rana.

Ladidi tace ke innayo nifa an bani labarin wani littafi KURUCIYAR MINAL  itama haka ayush
tasa aka shafe suka manta juna har kusan shekaru nawa amma fa daga karshe sanda suka
sake haduwa gara a kasheta kawai kowa ya huta innayo tace wallahi ko kinyi asara.

kinsan dai ayush din karamin kwakwalwa gareta shiyasa ta bari suka kuma haduwa ai su
banaso aliyun ya manta auren, lubabatu ko kinji dai an boye Mata kenan dama can bata sani
ba.

Toh in yan uwan nasa sun mance kinga zina kawai yake yi da ita. Kinga zasu ci mana....... sa
sannan sai mu kashe yar iskan yarinyar amma idan shima ya mance toh AI an gama case
kawai wani aure za'a Mata babu wata matsala kinga bamu basu kwakwa ba kenan. Ladidi tace
toh abin yayi amma boka kamin wannan. Ya batun kara jarumtar nan nifa banji wani sauyi
ajikinta ba kuma dai nasan aikinka ba karya.

Kaga inada jarabebben miji kuma alhazawa na har 3 biyu suma ba wasa ga mijin nawa ma kara
himma yake kullum. Wani suki burutsu yayi kamin ya kalleta yace wani tangarda aka samu
lokacin da na aiki aljanin ya sauya halittar sha'awanki toh na mijinki ya sauya kuma a halin
yanzu ni nayi fada dashi sannan irin wannan aiki Wanda yayi ta shi ke gyarawa.
Dan haka zanyi kokari mu shirya dashi ya gyara aikin kamin wannan lokacin saide kisha
maganin yahudawa. Tsaki taja tace ni babban aiki ma yanzu a gaba na wa yake ta wani Alhaji.
Ajiye mai damin Kudi tayi tace toh muna jira boka mantar damu. Yace tabbas zan mantar damu
amma in kuka manta kuka ganku anan zaku rufeni da tambaya Dan haka zan mayar daku gida
kuma kuna bacci kamar yanda aka kwanta daku.

Yakai minti talatin yana wasu abubuwa kamin ya batar dasu ya kaisu dakinsu kuma suna masu
bacci kamar ma basuje wajensa ba sannan suna masu manta komai.

Hakan yasa ko da ladidi ta dawo gida batasan suna tare ba abinda yasa har ta zargesu saboda
yadda luba ta murmure da kuma shakuwar da suka kara yi har de Allah yasa taji abinda suke
fadi ranan na.

🥺🥺AYI COMMENT KO NAYI KUKA, AMMA GASKIYA LADIDI TA GAMA KASHEMU BAKI
DAYA. WANNAN WACE IRIN RIKICI NE TA TSINKO MA SU LUBA? KU BIYONI DOMIN JIN
YADDA ALIYU ZAI HUKUNTA LADIDI DOMIN NAYI IMANI DA ALLAH SAI YA BATA KASHI.

WAI YA ZA'A KAYA NE KUMA TA YAYA ALIYU DA LUBA ZASU DINGA HADEWA? SHIN LUBA
IN TAJI ME SU AUNTY MARYAM ZATA YARDA DASU KO ALIYU ZATA YARDA? KAR KU
MANTA TA BADA KAI NE SABODA KWANTAR MATA DA HANKALI DA AUNTY MARYAM
TAYI.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

6th July,2020.
[7/6, 11:38 PM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

🍀 *CHAPTER 30*🍀

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*

Luba batasan wa ke kanta ba yayinda aliyu yaki komawa gida kuma yaki ci banda ruwa ba
abinda yake sha har ya rame.

Har dare bai koma ba yana tsaye a waje harsu ummi suka tafi gida aka barta da aunty maryam
lokacin ne ya shiga Dan ganin matarsa domin hakurinsa ya kare. Da sallama ya shiga kamin ya
karasa aunty maryam tace rike abinka ka koma. Na rantse da Allah aliyu kada ka bata min rai
ka fice daga dakinnan kaji na fada ma.
Kuka ya fara Mata aunty maryam kada kuyi min haka koda kowa zai juya min baya ke bazaki
juyamin ba. Tace dalla can rufe min baki wallahi ni ba baya ba har keya na juya maka ka fita
domin ganin ka koma min rai yake. Bai kulata ba ya karaso da sauri ya kama hannun luba ganin
ta fara kokarin bude ido.
Sannu! Sannu lubabatu na ina ke miki ciwo ? Me zakici? Kinajin yunwa? In kawo miki ice
cream? Dafe kanta tayi tana kara kankame hannunsa da nata ke ciki murmushi tayi tace uncle
aliyos da gaske babyn mu ya mutu.

Aunty maryam ne tayi musu shiga sauri tace iye ? A lalle yar banza ashe da yaddarki.. no
wonder har murmure wa kikayi daga zuwa gidansa. Yar iska wato kema kinsan dadi ko ? Shine
zaki baje min taburmar rashin kunya ko?

Kama hannun sun tayi ta raba tace toh AI sai ka fice ko Dan uban yarinya yace ko kusa da ita
kazo sai ya kasheka. Luba ne ta zauna da sauri tana yatsine fuska saboda zafin da taji amma
de wannan ba shi yafi muhimmanci ba. Tace kisa kuma ? Me aliyu na ya muku zaku kashe min
shi? Aliyos ka basu hakuri ta fadi haka tana shigewa jikin shi fuskarta ko tuni ya jike da kwalla.
Aunty maryam ne ta banbarota da sauri tana fadin ji jaka ballagaza tanzi na gane me ya faru
wato da kika bishi da farko baki samun abinda kike nema ba shine da kika girma kika sake
komawa ko? Toh AI burinki ya cika kinji me muke ji harma da kyautan ciki aka biki. Allah na
gode ma da ka barar da shegen nan ba tare da ya shaki iskar duniya ba.
Aliyu me yace kul aunty maryam ina miki ganin uwa saboda ya ABBA shi ya reneni yamin gata
amma idan kika kara sheganta min da to.... mari ta tsinka masa tace sannu fitsararre dande
nasan iyayenka suna da kima ne kuma ba yan iska bane da kaima na kiraka da shegen.

Ficewa yayi hannunsa akan kumatunsa yama rasa me zaiyi tunani akai gida ya nufa ya samu
ladidi ta daura kafa daya akan daya... dadinshi daya da ita batada kazanta toh amma ina
anfanin tsaftar? Wuce ta yayi Dan bakin cikin yau ya wadatarshi gobe a daura daga inda aka
tsaya.
Gabanshi tasha tana wani jijjiga tace sannu ubale ai babu inda zaka.. bayan ka gama lalata da
shegiyar nan kaci amana ta yanzu kuma kace zaka wani shige daki. Kautar da ita yayi yana
huci Dan yasan yadda yakeji yanzu in ya riketa bazai Mata da dadi ba.

Kwalarsa taci tace billahillazi sai ka fada min uban wa yace ka ci amanata? Wato shine harda
wani babynka ko? Kai bakaji kunya ba cikin shegen?
Kwalla Mata wani Mari yayi sanda ta zube a kasa ya rikota ta riga ya dagata. Kirjinta ya kama
kam yana janta tanan har kitchen suna shiga ya hankadeta ta bige abin plates suka fado kwalba
biyu suka shige Mata hannu.

Cup ya dauko yace rike maza rike karba tayi da sauri har bari jikinta yake yace yauwa. Toh
dama ina zargin ke kika hado min munafurci za'a rabani da matata, kika kashe min jini kuma
yanzu kike kiransa da shege ko? Toh zaki biyani shege na Dan ni dama yan biyu nake sa rai.

Wani cup ya dauko ya dauko hannunta daya fashe yasa a ciki yace wannan cup din shine ba
Hassan ko Hassana kuma wallahi in kika cire hannunki jini bai cika cup din ba wuka ya dauko a
drower ya lashe wukar kamar maye. Aiko wani sauyi cikin ladidi ya bayar ajiye wukan yayi ya
falla Mata Mari bakin ya fashe yace yauwa toh zanyita falla miki Mari na zagar min yara da
kikayi jinin bakin naki kuma shi nakeso ya cika wannan kofin a matsayin usaini ko usaina.

Kinga idan kika biya min toh ba bashi... haka ya dinga falla Mata Mari JININ yana zuba cikin cup
din zuciyar sa fa shima ta girgiza saboda karfin kimanins balle yadda yake bin sunna baya
dukan mace amma haka kawai yaji ya tsani ladidi fiye da tsanan da yayi ma kafirai baisan cewa
shirkan da take bane yasa ya tsaneta.
Bai barta ba  Sanda ta cika cup biyun nan lokacin hakware 5 sun fice. Daurewa yayi a farin leda
guda biyu lokacin ta suma ma. Yaiyafa Mata ruwa yayi ta ja numfashi amma ta kasa motsi
fuskarta baki daya ta sauya halitta. Ya miko Mata kulli biyu na jini yace yauwa yanzu so nake
kiyi musu addu'a ko auntyn su. Shiru tayi yace ko bazaki karba bane. Karba tayi Dan bazata iya
magana ba. Yace toh maza yi musu addu'a bakinta ta juna alamun bazata iya magana ba ya
dauko wuka da sauri ta bude bakin amma sai jini kawai ke zuba yace Mike muje.

Tashi yayi zatayi bayansa yace no no ai sarautar ki tafi haka queen ladidi Ai ke ta kan carpet din
kwalabe zaki bi maza taka da girman ki kinji sarauniya? Kukanta ne ya tsanan ta. Itakam bata
taba shiga urin wannan masifa ba tunanin yadda zata gudu kawai takeyi.

Fartanya ya cillo Mata yace maza toh ki haki rami ki bunne min JININ naki da kika biyani 'ya'ya
na dasu ni zan tafi hotel wajen yan Mata na ko? Kada ma kiyi tunanin guduwa Dan sojoji da yan
banga ke kewaye da gidannan. Mikewa yayi daga tsugunon da yayi yace oya hug me amarsu a
rungume ni. Kin motsawa tayi yace bazakiyi ba? Da sauri ta Mike tana dingisawa ta rungumeshi
baisan sanda hawaye suka zubo masa ba.

Wallahi yana kaunar matarsa amma da ya ganta yakeyin kamar ya yankata da sauri ya ture ta
ya shige mota ya figa a guje. Hotel ya kama daki suit me ciki da parlour yana shigowa kuwa ya
fashe da kuka numfashin sa ne ya soma daukewa nan ya tuna yabar maganinsa a gida domin
da hawan jini aka haifesa.

Kiran dr zaiyi wayarsa ba kati Allah yaso yana da Mobile banking app sayan kati yayi daga
account dinsa ya Kira dr yana dagawa yace masa zuciya ta zata tarwatse.....ahhh ban taba jin
irin haka ba ina kaza kaza hotel room number 158 yana kaiwa nan muryarsa ta soma sarkewa
yana fadin dr ka hanzarta zan mutu ... daga nan numfashin sa ya dauke.
Luba ko tunda aliyu ya fice ta fara kuka aunty maryam me nayi miki kikeso ko rabani da aliyu na
sannan wani zance kike cewa munyi zina bayan ke da kanki kikace na kwantar da hankalina
zakiyi min bayani tace ni? Kema ya tsurkuta niki karayar ne zaki lafta min ? Toh bani bace wata
ya sadaki da ita kukayi magana.
Murmushi luba tayi tace ko wani abun mukayi muku ba dace kuyi mana  wannan hukuncin ba
wallahi muna son  juna mu. Gwaba Mata baki tayi tace ji yar iska mazinaci kikeso. Toh wallahi
baki isa ba..sautin kukanta ne ya karu tace aunty maryam kuyi hakuri Dan allah kada ku rabamu
na rokeki.
Aunty maryam bata ko kalle ta ba ta kwanta abinta tayi bacci itako haka ta dinga kuka har karfe
biyu da rabi kamin bacci ya sace ta. Haka tayi sati a hospital aja sallamo ta amma aliyu ko motsi
baiyi ba kuma bai shiga coma ba.

Ladidi ko mamar ta ta Kira ga mamakinta aka bar mahaifiyar ta shigo amma an hanasu fita
anan me gadi ke fada Mata AI shi yanzu zaman cin turo kawai yake Dan aliyu yace banda bude
ma bakinta gate babu abinda zaiyi amma kuma kada a bari ita ta fita kuma suma in zasu fita sai
sojoji sun kalli fuskarsa an tabbata sune ba ita ba.
Haka mamar ta ta zauna da ita kan ta ya sabe kamar ma ya dawo amma de har yanzu bakin
bai sabe ba.

MASHA ALLAH ! TOH ANAN ZAN DAN DASA AYA. MENENE RA'AYINKU AKAN HUKUNCIN
ALIYU? SHIN YAYI TSAURI KO YAYI DAIDAI ? KARDE KU MANTA BAI GAMA HUKUNCIN
BA.

YAYA ZA'A WARWARE WANNAN LAMARIN NE WAI? KUNA GANIN LADIDI ZATA SAMU TA
GUDU ?

KU BIYONI A SANNU KUJI YADDA ZA'A KAYA ...

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty 💕

6th July,2020.
[7/8, 12:03 AM] My Samsung: *🏆🏆YARINYAR CE TAYI MIN FYADE🏆🏆*

🥇 *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* 🥇

🌹by miss untichlobanty 🌹

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

TWITTER, miss_untichlobanty

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*IN KINSAN KINA COMMENT ALLAH YA MANTAR DANI BAN BAKI PAGE BA TOH WANNAN
NAKI NE TA WAJE NA 💋*

🍀 *CHAPTER 31*🍀

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....*

*Not edited*

A sati na biyu ne aliyu ya farka kamar mahaukaci haka ya tashi yana dafe da zuciyarsa. Dr ne
ya riko sa yana masa sannu yace dr Dan Allah ina suke ? Yace wa? Sunanta ya fada likitan
yace AI an sallamesu tun last week.

Sauka aliyu yayi ya fita ana kiransa amma ina ko ta kansu baibi ba inda ya fincike drip dinsa da
wayoyin da aka Jona mai suna fidda jini kadan kadan.
Wayarsa ya karba a reception ya fita a cikin mota yake kiran luba itako lokacin ta bar wayan a
daki Dan bataga anfanin sa ba.

Ummi ke suburbudo Mata masifa.. nifa luba na gaji da iskancinnan ace mutum kullum bashida
aiki sai kuka wai ko cewa akayi aliyunnan ya mutu AI iyakarta. Ke ana kare miki mutunci kina
shiririta? Bakisan namiji ba ko?

Dauke kai tayi tace amma fi sabilillahi ko ba komai yaci ace ku nemi bawan Allah nan ba mu fa
San inda yake ba wallahi nide a Nemo min aliyu na muci gaba da rayuwarmu. Wallahi duk

zaman da mukayi daku Baku taba bani irin abinda yake bani ba. Tana kaiwa nan ta kara sautin
kukan ta. Aunty maryam ne tace Allaaaah? kice abin naki ya girmama kodan banyi mamaki ba
tunda har ciki kin dauka... tanzi har fada mana kike ya baki abinda bamu baki ba? Turo baki tayi
tace nifa ba haka nake nufi ba. Ummi tace toh me like nufi tace wallahi cikin sati 2 nan ya nuna
min soyaiya fiye da..... uncle abba ne ya bige Mata baki shigowarsa kenan kuma yaji duk rashin
kunyar da tayi musu da gudu ta Mike ta shige daki tana dafe ciki saboda murdawan da tayi
hakan yasa ta tsaya da kukan tana yatsine. Tana nazarin kar ta since daurin da akace an Mata
ne saboda gudun da tayi.

Daidai lokacin wani Kira ya sake shigowa wayar ta. Dauka tayi da sauri ganin numbar sa ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login