Showing 24001 words to 27000 words out of 44977 words

Chapter 9 - MATAR UNCLE BOOK COMPLETE BY MISS HAJO.docx

11 Aug 2025

1447

ya na jan doguwar ajiyar zuciya.

*QATAR*

~Cikin harshen larabci~

“Ummi ni fa gaskiya bazan iya jira ba wai har sai ya auri zahra ta haihu tukwana mu mallaki dukiya”

Matashiyar bahaushiyar bak’ar matar da a kalla zata Kai shekaru hamsin ta dafa kafadar balaraben farin saurayin da bazai Haura shekaru talatin a duniya ba ta ce

”saurin me kake Ramadan?bana son Mahaifinka ya fahimci muna da wani k’uduri game da D’an D’an uwansa mafi soyuwa a ransa ka Bari mu bi komai a hankali”

ya na zama har huci ya ke wajen cewa”kamar ya mubi a hankali mutuwa ta na kwankwasa k’ofa ne?yanzu fa daga ranar da Abey ya mutu shikenan ta mu ta kare mun koma karkashin wancen banzan mutumin ni nafi son kawai mu halakar dashi tun yanzu yanda kinga gaba d’aya dukiyar zamuyi sama da fad’i da ita tunda mahaifiyarsa bata da ikon da zata iya komai yaushe ma akayi Auren har ta haihu D’an ya girma bare mu jira gadon ni fa gaskiya bazan iya jira ba na fara shirye-shiryen kawar da shi tunda na Lura ke ta rayuwar y’arki mace kike son kafawa nikuma ko oho……!

*9ja*

Bayan kwana biyu Abban Faruq da Kansa musamman ya baro wajen aikinsa daga Abuja ya taho gidan ummi ya sauka tare da shaida mata komai da komai ya tanada yau ya ke so a sanya Auren Faruq Da Ayda ”

Da mamaki ummi ta ke kallonsa ta ce “yau yau kuma yaya Abu da gaugawa haka ni fa ko daga mahaifiyarta banji ba”

Cikin fad’a Abba ya ce”Na Lura da akwai wani makarkashiya da kuke shiryawa game da Auren nan shiyasa nake so ayi ta ta kare ke in Banda abunki Maryama Ai wannan Auren shine rufin asirin mu domin idan har ba Faruq dinba na gida Waye kike ga zai auri yarinyar nan”?

Ummi ranta b’ace ta ce”yaya wannan duk ba hujja ba ce sannan bana son alk’anta yarinyar nan da kuke da shegiya haka ranar faruq ba irin maganganun da bai fada ba in Banda Allah yasa hankalinta bai bata komai ba Ayda ba shegiya ba ce ka kuma sani ai halastacciyar y’a ce kamar kowa”?

“oho dai ku kukasan wannan amma ni har yanzu ban yarda ba kawai kunshirya hakan ne don ku kareta”

Ummy ta ce”ba wani Kariya yaya maganar gaskiya ce Domin Adnan ya Riga ya tabbatar mana da gaskiyar lamarin nan shi kadai ya ishemu shaida kawai dai abune ya faru cikin Quruciya da kuma Tsarin hukuncin al’amarin ubangiji”

“tsakanin Amera da Adnan sai Allah sai su shirya hakan ma don su kare kansu sannan naji Y’ar halak ce to idan akazo Neman aurenta ana aure ba dangin mahaifi?

“idan an ce a fito da dangin mahaifinta ke zaki iya nunasu?”

Ummi na Kara had’e rai ta girgiza Kai tare da cewa”yanzu dai Bari na fara kiran Adnan domin baza ayi maganar Auren Ayda ba da saninsa ba”ya ce “Kirawosa”

Ta waya ummi ta umarta Adnan da ta na bukatar ganinsa cikin minti bai fi sha biyar ba ya iso domin lokacin ya na gidan gonarsa ran nan had’e ya iso ganin Abba tare da Mika masa hannu suka gaisa ya nemu waje ya zauna ummi ta Kora masa bayani kamar yanda Abba ya zo da shi hankalinshi na Akan ummi ya ce “

“Toh meye nawa a ciki ummi”ta ce”kai ko kake da ruwa da tsaki game da lamarin Ayda Adnan domin tamkar mahaifinta ka ke “shiru ya yi bai ce komai ba “Abba ya ce yanzu ba wannan ba kiramun Maryam d’in a fara tuhumar ta Aji ta bakinta ”

“Tashi ummi tayi da kanta har ga Allah bata son Ayda Da Faruq Lokacin da ta samu Ayda suna ta fira da su noor jiki sanyaye ta ce “ ki sameni a palourn “

kusan tattare ummi da Ayda suka Iso kallo d’aya Adnan Yayi mata ya dauke kansa sanye take cikin doguwar rigar Atamfa fitted gown dinkin ya Kama jikinta sosai ya fita mata da shape.,

kamar wacce kwai ya fashewa ta k’araso tare da zaman k’asa gefen k’afar ummi a hankali ta kalli abba cikin sanyin murya ta ce”Ina kwana Abba”ya ce”

lafiya qlau Maryam yakike ya karatu”ta ce”Alhmdulillah”Toh masha allah “maida kallonta ta yi ga uncle da ya sha farar shadda dinkin ya Kama jikinsa Yayi masa das idanunsa sanye cikin farin glass sai hula da tayi matching da Kayan sosai ya yi wani irin masifar kyau hankalinsa na kan waya ta ce.

”Uncle Ina kwana”a takaice ya ce”lafiya”ta tura Baki gaba a ranta ta ce”ya yi ta hade fuska”

D’ago idanu ki ki kalleni Maryam magana nake so muyi karkiji shakku ko kunyar kowa a wajen nan gaskiya nake so ki fad’amun”

ta gyada kai ta na kallon Abba “Kina son Faruq?

Ya jefa mata tambayar ba zato ba tsammanin abunda zai fito daga bakin Abban wani irin fad’uwa gabanta ya yi ta yi saurin k’asa da Kanta.

“ki d’ago ki bani amsa a wajen nan babu wani Wanda zakiji kunya aki fadamana gaskiya eh kina sonsa ko a a”

batasan fad’uwar gaban me take ji ba ita kanta ta kasa fassara yanayin da ta tsinci kanta ,

d’agowa tayi idanunta kan idanun uncle da ya zuba mata su ta cikin glass ta fara sauke idanunta ido cikin ido idanuwansu hud’u sukayi kafin tayi saurin janyewa gabanta na dukan ukku ukku ta saukesu a na Abba bak’inta har kyarma ya ke maganar ta bud’e baki da niyyar yi amma ta kasa domin bata San me zai fito daga bakin nata ba rumtse idanu tayi kafin ta sake budewa again a na ummi ta sauke sai kuma ta ja numfashi kafin ta maida kallonta ga Abba tare da saisaita nutsuwarta ta na k’asa da kanta ta ce…✍️

*INA YIWA Y’AN K’ASA TA’AZIYAR BABBAN RASHIN DA AKA TASHI DA SHI NA TSOHON SHUGABAN K’ASAR NIGERIA GEN.MUHAMMAD BUHARI DA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA MUNA ROK’ON ALLAH UBANGIJI YA YI MASA RAHAMA YA YAFE MASA ZUNUBBANSA ALLAH BASA IKON AMSA TAMBAYAR K’ABARI HALINSA NA GARI YA BISA MATSAYINSA NA WANDA YA MULKEMU INDAI AKWAI HAKKINMU A KANSA DON ALLAH MU YAFE MASA MUMA ALLAH YAFE MANA LAIFUKAN DA MUKAYIWA UBAGIJI DA MA AL’UMMA TUNDA KOWA MAI LAIFI NE DA RAHAMAR ALLAH ZAI SANYAMU ALJANNA BA DA AIKINMU BA IDAN TA MU TA ZO YA SA MU CIKA DA IMANI* 🙏🙏



*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*

*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,

ATAMFA

LACE

CAMPY GWON

BAGS

SHOES

KITCHEN VTENSILS AND MORE

KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA

*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*

KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA

*08131850861*

_*Miss Hajo ce_*🤙🏿

♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️



```MALLAKAR```

*HAJARA L SADEQ*

Miss Hajo✍🏾

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Marubuciyar*

👇🏾

Auren wata Tara

Ni da yaya arman

Khadijatul sabren

Ribar so

Najmat abiy

Mata tace

Komai mukaddari ne

And now

MATAR UNCLE

*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*

*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,

ATAMFA

LACE

CAMPY GWON

BAGS

SHOES

KITCHEN VTENSILS AND MORE

KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA

*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*

KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA

*08131850861*

🅿️……………………….*13*

Tare da saisaita nutsuwarta ta ce”Abba da Ina sonsa…sai kuma ta yi shiru ba tare da ta karasa abunda ta ke son fad’a ba harga Allah kashi 30 na 100 din son da yake yiwa Faruq ya ragu saboda ta ji ciwon sharrin da Yayi musu saidai ta ya ma zata ce bata son D’an sa gabansa ai Ana Harin halak ko don kunya…”

”Abba ya ce”ke nake saurara”Bata Bari ta had’a ido da kowa ba ta rumtse idanu kafin ta bud’e ta ce”Eh Abba”ya ce “Eh kina sonsa?

ta gyada kai”wata doguwar ajiyar zuciya Abba ya sauke kafin ya saki murmushi ya ce”tashi kije Allah miki albarka”

da Sauri har hadawa take da tuntub’e ta bar wajen batare da ta Kara kallon kowa da ke palourn ba.

Baka Tab’a fahimtar yanayin da ummi ta ke ciki haka Adnan da ya yi tamkar ba ya palourn kallonsa Abba ya maida ga ummi ya ce.

“Anjima k’arfe 4 za’a sanya auren na fad’awa iyayenmu na Daura anjima za su zo a nan za a sanya karfe 4 sai ku shirya wata nawa kike ga ya dace “

ummi ta ce “duk yanda kukasa ya yi yaya”Ya ce “wata Ukku za a saka domin ta bangarena mun gama Shirin komai saida abunda ba a rasa ba kuma kuma naga harkar dai kud’i ce kuma Allah ya hore wasu ma ake wa.

ummi ta ce”Allah kaimu ya tabbatar da alkhairi”ya ce”Ameen”tare da mikewa ya na mikawa Adnan hannu ya ce.

“d’ana sai anjima d’in sai a shirya duk abunda ya kamata ko”Adnan shima ya na mikewa ya ce”a gaida gida”

Ya Riga Abba fita ummi bata so haka ba ta so sun tattauna dashi bayan fitar abba”Momy Ummi ta Kira bata b’oye mata komai ba bangaren momy ta ce.

”hmmm Ai dama D’aura wa sukayi sanya ranar ma ai duk bata lokaci ne Ai gwarama a aura matan shi ta gane abunda muke guje mata don wlh ko anyi Auren na musu Baki Sai ya sakota inma ya barta da lafiyarta kenan saidai tazama karamar bazawa sakarya shashasha da bata son ciwon kanta ba”

kit momy ta kashe wayar ba tare da ta jira jin cewa ummi ba tagumi ummi ta ja yanda ka San an mata mutuwa Aunty Laila ta kira itama bata boye mata komai ba itama kusan bakinsu d’aya ya zo da momy don cewa tayi ita ko bikin bazatazo ba “

Mami ce ma me sauki sauki ta wannan bangaren cewa ta yi “bamu San abunda Allah ya boye ba Allah sa hakan ya zame musu alkhairi da mu Baki d’aya amma ummi idan bikin ya matso a kaita a saka mata inplant saboda a ga kan zaman nasu “

ummi ta ce”Hakan ma shawarace Insha Allah hakan za ayi mu dai dage da addua Allah mana zabi mafi alkhairi idan Auren alkhairi ne Allah tabbatar idan kuma ba alkhairi Allah shi kad’ai yasan yanda zaiyi nikam na Riga na barwa Allah komai don lamarin nan ynzu yafi karfina”Mami ta ce”Amen ya Allah “

Kamar yanda Abba ya fada karfe hudu sukazo shi da abokansa da dangin iyayensu dattijawan arziki na daura kannan mahaifansu da yayinsu sukazo nan Abba ya fara fad’an Raina mutane Adnan ya yi ya zo dazu suyi maganar a gabanshi yasan da maganar shi ne ya sa k’afa ya bar gidan wai ya ma wuce Abuja .

“ummi ta ce”tafiyar gaggawace ta samesa shiyasa kasan har yanzu ba a kammala aikin sabbin componynnikan sa da ya ke Shirin budewa ba Shine ya tafi ya gagga kan ayyukan tunda ya zo bai samu ya je ko Ina ba”

Abba ya ce”ai daman karesa zakiyi wannan ba uziri ba ne ai sai ya Bari gobe ya tafi tunda yasan maganar mai mahimmanci ce tunda shine awwalin yarinyar”

ummi ta ce”Allah huci zuciyarka ai tunda ga iyayenmu sai ayi abunda ya dace “ummi ta tashi bayan gama gaggaisaw da iyayen nata “

a take aka sanya Auren bayan gabatar da duk al’adun da suke dace wata ukku masu zuwa.

Duk wannan gwadamar da ake Ayda basu sani ba Noor ce ta shigo palourn da su Ayda suke Tana waya a wayar mufe,

guda tayi tare da sanya dariya ta ce”amaryar yaya faruq ni zan fara maki suprised dinnan”kallonta suke Ayda ta ce”

“meye haka noor me ya faru”ta ce”Albishirinki “ta ce”goro”ta ce”fari ko ja”wani dogon tsaki ta ja ta ce”kefa haka kike bakya fadawa mutum Abu Kai tsaye sai kwana kwana ki fadamana meye don Allah “

ta ce”An sanya aurenki da yaya Faruq wata biyu masu zuwa”?

Wani irin mikewa Ayda tayi a matukar zabure zuciyarta taji ta fara bugawa fat-fat ta ce”what wai wasa kike ko gaske?

Noor ta nuna mata goro da alewar da ummi ta bata ta ce”ga kat wlh Alllah bakiji hayaniya gidan dazu ma har nace Bari naje na leka har angama sanyawa ummi take fadamun”

durkushewa tayi a wajen tare da sanya wani marayan kuka ta ce”Wlh nidai ban yarda ba ba a tambayeni ba kawai a sanyamun aure ba izinina nace musu ma ni na shirya aure yanzu wlh saidai a farke ni ban shirya aure yanzu ba “

mikewa tayi da gudu ta sauka jikin ummi ta fada tare da sanya kuka ta ce”ummi don Allah kar amun haka wlh ni ban shirya aure yanzu ba”

Duk yanda ummi takai ga ba tayiwa Ayda fad’a yau saida ta k’uleta ta ce”da Allah tashi kiban waje ubanwa ya miki tilas ince d’azu Baki da Baki kika bude Baki kikace kina sonshi gaban mahaifansa “

“Toh ummi wlh ni bansan ai haka abun ya ke ba”ummi na Binta da harara ta ce”Tunda kina sonshi yana sonki ba gwara a aura miki shi ba Taren ta uban mecece zakuyi ki ka k’ara zo mun da makamanciyar maganar nan sai ranki ya yi mummunan b’aci tunda ba auren dole zamu miki ba “

Kuka ta k’ara sanyawa tare da barin jikin ummi ta koma palournsu mufeda ta ja dogon tsaki ta ce”Da Allah kar ki ishemu

da pretending ko ki koma ciki kiyi kukanki”

Noor ta ce”ke Baki ganewa kukan farincikine fa take ai surprised dinta akayi”

Mufeda ta ce”kuma saita ishemu da kuka wlh har cikin kaina nakejin kukan nan “

“noor ta ce”kyaleta tayi kayanta Tana dariya ta Kira aunty khadija ta mata albishir dogon tsaki ta ja ta ce”Shine hada albishir noor wannan Auren ai na taya bakinciki ne ba Farinciki ba”

ta kashe wayarta noor ta ce”ikon Allah wai kowa dai na Lura baya son Auren nan to gaskiya nidai yanzu kawai ina ma bayan yaya faruq tunda kowa ya yace masa baya”

Mufeda ta ce”haka ya dace “Noor na doka kiran dadynta ya na dauka ta ce”Dady don Allah ka Bari ba next week zan taho ba Ayda aka sanya bikinta 2months ka Bari sai bayan biki tunda ba na zuwa school “

ya ce”a a a daughter ki dawo gida daga baya sai ki koma kinsan bana son kuna nesa da ni”

ta sanya kukan tab’ara ba hawaye ta ce”ni dai daddy a a kawai in kana son Farincikina ka barni idan ma na dawo Allah fushi zanyi ta muku ko dariyata bazaku gani ba”kana Jin sautin dariyarsa ya ce”

Toh shikenan Shalelen daddy Allah ya kaimu Toh muyi video call na ganki kinsan nayi missing dinki da yawa”

ta ce”Nima daddy nayi missing Dinka”Ta na katse wayar ta hau sukayi video call kana ganinsa kaga d’an boko da wayewar zamani tattare dashi ta na rufe fuska wai irin kunya ta ce”daddy Nima kayimun Addua Allah yasa Wanda nake so ya so ni “ya ce “

Waye ma zai ganki be soki ba daughter ke din ai kyakyawace kinfi fa namanki kyau da kikayo kamannin nata ma saida kika ninka”

dariya noor tayi ta ce”Allah ko dady Toh dady kamun addua dai Allah sa ya soni”ya ce”Waye haka daughter “ta na rufe fuska ta ce”Zan fada maka amma ba yanzu ba”

tare da kashe wayar mufeda na mamaki ta ce”Ashe Baki da kunya noor”ta na tura Baki gaba ta ce”meye na rashin kunya Dady na ne fa”

ta ce”shi din mana ai akwai alkunya tsakanin y’ay’a da d’iya “to kunyar me za Aji don Allah don Ina son Abu sai na dinga boye boye kika sani adduarsa ta amsu”ta ce”

“hmm Allah kyauta”noor ta ce”bazaki gane yanda nake son Uncle ba mufeda wlh ya hadu over ke don ciki d’aya kuka fito ba aure tsakaninku shiyasa bazaki fahimta ba”

mufeda ta ce “Allah sa Toh ya soki”noor ta ce”Ameen da na gama morewa a duniya a ce wai ni Noor na zama *MATAR UNCLE* ranar zan ko iya bacci don farinciki”?

“Mufeda tayi dariya ta ce”Gaskiya kam kinsan aunty hasana na bani labari aunty Aisha ma fa ta so shi kamar ranta amma ya nuna baya sonta a karshe da su ummi suka nace sai anyi Auren hada k’arin wannan dalilin bayan nasa da yasa yasa ya koma k’asar mahaifinsa ”

noor ta ce”nidai ba wannan ba kawai ku tayani addua Allah ya sa ya so ni”mufe ta ce”hmm to amen”

Daren ranar faruq a wayar mufeda ya Kira duk yanda mufeda ta yi Ayda ta amsa wayarsa kin dauka tayi saima tsaki da ta ja ta na cigaba da kumbure kumbure ganin kiran Yayi yawa ya sanya mufeda d’auka ya tambaya Ayda ta ce “

“ta ki amsa “sai ya yi tunanin kunyace ta hanata amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login