Showing 33001 words to 36000 words out of 44977 words
Chapter 12 - MATAR UNCLE BOOK COMPLETE BY MISS HAJO.docx
da Faruq.
A haka ummi ta sameta kallonta ta yi ta ce”lfy takwara kikayi zaune a waje kin zuba uban tagumi kina tunani me ya faru”
Cikin sauri da firgicin sauran tsoron da ke tattare da ita ta mike tare da cewa”bakomai ummi iska nake sha a dawo lfy”
ummi ta ce”hmmm lfy qlau tunanin me kike haka da har kikayi zurfi har na shigo da mota aka saukeni na zo wajenki tsaye nayi mintuna biyu batare da kin sani ba Ayda da dai bansanki da halin nan ba”
kanta na k’asa tare da maida hawayen da ke kokarin zuba mata ta ce”bakomai ummi”sai kuma ta amshi jakar hannunta Tana mata gaba da shi”ummi ta girgiza Kai tare da Binta.
Tun daga ranar nan Ayda tayi wani irin sanyi Faruq ko ya kirata ba ta d’auka idan ya zo zance ba ta fitowa tun abun baya damu sa har yazo ya fara damunsa karo na farko tarayyarsu da Yayi mata message na ban hakuri Akan abunda ya faru tare da shaida mata sharrin shaid’an ne Insha Allah hakan bazata sake faruwa ba amma don Allah idan ya Kira ta d’auka”
Wani mamaki ne ya cika Ayda bayan gama karanta message din al’ajabi ta shiga sosai wai yau itace faruq ke bawa hakuri hakan yasa ba musu da ya Kira ta d’auka dad’in Baki Yayi mata abunka ga abunda kake so ba tare da ya sha wahala ba ya shawo kanta suka koma kamar da.
Shirye shiryen biki ya fara kankama gadan-gadan shiri sosai ummi takeyiwa Ayda don ko school ta Dakatar da ita da zuwa Dilka da gyaran jiki kawai ake mata don musamman masu gyaran jiki ummi ta d’auko har gida Ana mata don bata son Ayda na yawon fita kar baki Yayi mata yawa don ita kanta ummiin kullum cikin zuzuta kyawun da tayi ta ke uwa uba faruq da sai rud’ewa yake da rawar jiki.
“Ayda don Allah amshi mik’awa Uncle Abincin lunch dinsa part dinsa mufeda bata nan me Kai masar .” Cewar ummi.
“Amsar kulolin Ayda ta yi tare da gyara D’an kwalin bak’ar Abayar da ke jikinta ta nufi part din uncle d’in rabonta da shi tun ranar da ta makalkalesa.,
knocking tayi aka bata umarnin shiga zaune ta samesa takardu duk gabansa ga laptop har biyu gabansa waya na kare bisa kunnansa da sallama ta shiga d’akin Lumshe ido tayi Tana Jin wani Sanyi a ranta duk ranar da zata shigo d’akin uncle sai tajii shi ba k’aramun dad’in kamshin d’akin takeji ba,.
”samun waje tayi ta zauna a lallausan carpet din har wani lotsawa yake dakai “
ya yi minti sha biyar ya na waya Lurar da tayi wayar ta shafi kasuwancinsa ne hakan sosai ya mata dad’i ta zama kamar wata bak’auya palourn kawai take k’arewa kallo da decoration din da d’akin yaji mararsa hayaniya.
d’akuna guda ukkun da ke rufe ta k’arewa kallo harga Allah zata so ta ga abubuwan da suke d’akunan nan ta cikin wani glass idanunta ya hango mata wani palourn da ya raba da wannan ko meyasama hankalinta bai tab’a kawo mata ta shigo part din uncle din ba duk juma’a sai ummi ta sa anshigo an gyara amma koda wasa bata tab’a shigowa part din ba sai lokacin da momy ta bata ta kawo masa abinci harga Allah tsarin gidan ya burgeta sai ka rantse ba a cikin gidan part din yake ba don tamkar wani gida daban ya kasan ce.
“Zaman me kike”?
Ya jefo mata tambayar da ta dawo da ita hayyacinta daga duniyar tunanin da ta lula “
“uncle don Allah kullum sai ka dinga korata in nazo part Dinka”ta fad’a a shagwab’e tamkar zata sa kuka
idanunsa a kanta ya ce”oh koranki nake daman”?ta ce”Eh mana uncle”ya ce”Toh idan kinzauna me zakiyi mun?ta ce”Hira mana uncle Kai fa kullum ka na gida ba ka fita ga shi ko aboki ba ka ni wlh idan kullum ma kace na zo Ina tayaka hira ba wani Abu ba ne”
“Keda zakiyi aure nan da 3 weeks kibar gidan yaushe za ki tayani hiran?
Ya fad’a idanunsa a kanta “Batare da ta Bari sun had’a idanu ba ta ce”uncle ai kullum sai na dinga zuwa wajen ummi kaga daga nan saina dinga zuwa Ina tayaka hira ko?
Bai ba ta amsa ba sai mikewa da ya yi tare da nufar bedroom dinsa ya ce”idan kin fita kar kibar mun kofar a bud’e”
Wani k’ududu da yazowa Ayda bata San sanda hawaye suka zubo mata ba harga Allah ba a tab’a disgata irin na yau ba mikewa tayi tare da daukar alwashin ko gaisheshi ta daina bazata sake ba tunda D’an wulakanci ne”
a hanyar komawarta ta gamu da faruq Yayi kichin kichin da fuska gaban mota “Ubanme ya kaiki part din wancen mutumin?
ya jefa mata tambayar bayan isarta wajen “Tana tsayawa gefensa tare da kallon gefe Tana maida hawayen da suka zubo mata ta ce”ummi ta aikeni Kai masa abinci”
“Duk y’an aikin da ke gidan nan da Mufeda basu isa Kai masa abinci ba sai ke?
shiru tayi ta kyalesa”ohh watau ga mahaukaci ko shine zakimun shiru “
“Toh don Allah yaya faruq me kake so ince maka nace ummi ta aikeni ka na fad’a ai bani da ta cewa”
ya ce”to daga yau karki k’ara zuwa ko da hanyar part dinsa ai kinji abunda na fad’a maki”ta ce”Eh naji”
ya juya tare da bude mota ya na dauko mata invitation tare da mik’a mata ya ce”
“Ga ta nan an bugo yaushe zaki fara rabon?ta amsa tare da dubawa kafin ta d’ago ta kallesa ta ce
”yaya Faruq event d’aya kawai zamuyi”yana harhad’e fuska ya ce,
“Eh bana bukatar bidi’e-bidi’e azo ayi ta kashe ku dad’e a banza kuyi event d’aya keda kawayenki yanzu haka wuta nake karb’a gidan Chan nawa duk ya cinye mun kudi sunan Abba ya mallaka mun shi ne amma yanzu haka saida ya cimun fin 4m zantura miki 500k komai da komai ki chafchafta har dinki daga shi kar a Kara tambayata wasu kud’i kuma banidasu Ashe haka bikin yake da cin kudin masifa ,ai wlh saina fanshe kud’ina Allah dai ya kaimu don ba wani d’aga miki k’afa zanyi ba ga lefe shima ba karamin kudade ya ci mun ba ki fadawa ummi gobe da dare abokaina zasu kawo”
ya na gama fadar haka ya juya mota ya barta sankare Cike da fargaba ta koma ciki tare da lafta uban tagumi mufeda da ke kallon invitation d’in ta ce.
”wai ya nemu shawararmu da zai bugo mana Y’ar iskar invitation d’in nan kamar bikin wata local hada saka mana wani ladies party ce masa mukayi shi zamuyi ko ke da shi kukayi”
Ayda da duk hankalinta ba kwance ba ta girgiza Kai ta na hawaye “mufeda ta ce”me kuma ya faru”ta na fashewa da kuka ta ce”nidai wlh da anfadawa ummi a d’aga bikin nan “
Mufeda ta ce”Chab wlh daman kin ja bakinki kinyi shiru kinsan halin ummi sarai bazata taba d’aga bikin nan ba bayan ta yi gayya ba Wanda bata gayyataba harta matan governors da dama sunce zasuzo da manya manyan bakinta Wanda ba ma ta gayyata ba a bikin su hasana yanzu haka ta tafi daura Kai musu katin Auren Kikayi wannan maganar ma ta na iya kai miki duka keda masoyin naki ai kamata ya yi ki ce a rago sa ma”
Ayda bata ce mata k’ala ba saici gaba da kukanta da tayi mufeda itama sai jikinta Yayi sanyi suka rungume juna suka dinga kuka nan ummi ta samesu don taji shirun nasu yayi yawa tunda ta dawo ba su sauko suka ci abinci ba itama jikinta duk Yayi sanyi nan ta samu ta lallashesu dakyal ta sasu dariya kafin ta kama hannayensu su sauko k’asa.,
Washegari y’an group din su Ayda gidan suka tare wani dogon tsaki jawahid ta ja da ganin invitation d’in kafin d’aya bayan d’aya su yagata ita dai Ayda ta na Jin su suna bala’insu na ya Raina musu wayau an gaya masa su kananun yara ne da zasuyi event daya shima a raine wani ladies party to saidai idan bazaije ba amma event Biyar zasuyi tun Monday zasu fara event har zuwa ranar Daurin Aure ,.
Nan Ruky ta ciro takarda da biro suna tsara abubuwan ta na rubutawa Ayda da duk ba cikin nutsuwarta take ba ta bar musu d’akin tare da komawa na ummi ta na kwanciya ganin kuka take Shirin yi mata ya sanya ummi had’e mata rai ta ce “.
Allah na gani Ayda bazaki rud’a ni da koke kokee ba tunda ba Auren dole zamu miki ba idan kuka zakimun tashi ki koma dakinku “
da sauri ta girgiza Kai ta na maida hawayen nata tare da kwanciya kan doguwar kujera bayan ta juyawa ummin baya ta ci gaba da shashekan kukanta yanda ummi bazataji ba”
ummi ko harkokinta ta ci gaba da yi a waya tare da turawa mutanenta invitation wad’and’a bazasu samu zuwa ba,
A haka barawon bacci ya saci Ayda cikin bacci ta ji ummi na tadata Wanda kafin ma ta wartsake taji anfara shigowa da lefen da sauri ta bar palourn ta na komawa palourn su nan kawayenta suka firfito da su mufeda a ka fara ganin lefen bayan abokanansa sun gama saukewa kajijjika da snaks da cartons na lemuka da ruwa dasauran su ummin ta hadasu da shi suka bar gidan.
Ganin abokan Ayda ya sanya ummi bar musu wajen suma ganin haka ya sanya suka kirawo Ayda tazo suka fara gani tare nan aka shiga d’addaga Kaya masha Allah Kaya sunyi ba laifi Kala hamsin amma wai dukda haka Raina kayan sukayi Ubaida ta ce.
“wlh Ayda kinfi karfin Kala 50 kayanma ba wasu manya na Chan ba ko fa lace din 300k babu bare akai ga million duk yan 100k ne zuwa k’asa atamfofinma fa bakuga ko Super babu mtwsss wlh da ace waziri kika aura sai kin ba kala dari biyu baya amma wannan wlh ko sauran friends dinmu bazamu ce su zo su gani ba su tafi suna zaginmu”
Mufeda na tab’e Baki ta ce “aiko Kayan nan wlh ba laifi”Khairat ta ce”bazaki gane ba ne mufe na rantse da girman Allah Ayda ta fi karfin Kayan nan ke ba ita ba mukanmu da bamu kaita kyau ba wlh aka kawomun Kayan nan saidai a fasa bikin Baki gane wai girmanmune a idon mutane “
Jawahid ta ce”Nima gaskiya banga laifin Kayan ba saidai ace ba Yabo ba falllasa ba harkar girma ”
Ruky a ce “Nima fa Ina bayan su khairat maganar gaskiya lefe basuyi ba so yake ya disga mu ruwa ma muka sa sha a Alqalam don haka wlh koda wasa kar ubanda ya dauki lefen nan a waya ya d’ora akwatina Ana 24 abunda Yayi sama zai kawo mana wasu 8 da wasu shaggun kalansa hamsin don tsiya”
Haushi suka ba mufeda ta Lura duk su suke rikita Ayda da k’aryayyaki duk su suka sauyata da Sam Ayda ba ta da karya”
”Jawahid ta ce”ya isa haka don Allah”Ubaida ta d’aga mata hannu ta ce”kinga dakata gaskiya ce dole mu fada”
Ayda na had’e girar sama da ta kasa ta ce”kunga ya isa idan ku basuyi muku ba ni sunyi mun a haka kuma ni ba lefen zan aura ba Yaya Faruq zan aura wlh ko baiyimun komai ba a haka nake sonsa zan auresa shi nake so ba abun hannunsa ba ni banmaso ya sha wahala har haka ba Kaya sunyi mun case closed haka don Allah “
(Ayda Baki taba burgeni irin yau ba haka ake maganin y’an karyar abokai🤣)
Murmushi mufeda tayi a zuciyarta ta ce”kin burgeni wlh Ayda “
Rukky ta tab’e Baki ta ce “daman soyayya ta rufe maki ido ba dole ki ga haka ba Allah Kai mu dai mu kaiki gidan faruq dinnan uban kowa ma ya huta”
Ubaida na dariya ta ce”Ameen fa ai magana kuma ta kare muci gaba da shirye shiryen mu kafin ta maida kallonta ga mufeda ta ce”
“a k’alla muna bukatar a takaice kenan 5M da zamuyi hidindimun events d’in da zamuyi ya zamu samu don naga angon namu k’ankamo ne baya bukatar shawara da mu ma shi da ita suke Abunsu”
mufeda ta ce”5M basuyi yawa ba kuwa? Jawahid ta ce”ai ni a wajena sunyi kad’an M.C ma nawa zamu d’aukota a hakura dai a lallab’a hakan”
Mufe ta ce”To zanyi wa Uncle magana account d’in wa za a sako kud’in”jawahid ta ce”a saka a account d’inki kawai duk abunda za ayi sai mu dinga turo maki account number da zaki dinga sakawa”
Ubaida ta ce”yes hakan yayi Y’ar dady dad’ina dake ba laifi kwalwar na ja”
nan sukayi dariya abun ya koma raha”.
Washegari mufe bayan ta kaiwa uncle abincin lunch ta na zama kan carpet Cike da kulawa ta ce.
”Uncle ba ka da lafiya?Ya na d’agowa tare da kallonta ya ce”
”me kika gani Auta?ta ce”na ga duk kayi sanyi kuma ka rame wlh”
ya ce”ba komai yanayin garin ne nake ga bai amshe ni ba”ta ce “
Wayyyo uncle Toh Allah sa ya amshe ka uncle don Allah uncle 5M muke so”
“Account Number”?…………✍️
*Page Ukku ya rage mu kammala free page na littafin MATAR UNCLE zaku yi payment 500 kachal ta asusun Bankin nan 7026166536 opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta 07026166536*
*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*
SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*
*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*
*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,
ATAMFA
LACE
CAMPY GWON
BAGS
SHOES
KITCHEN VTENSILS AND MORE
KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA
*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*
KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA
*08131850861*
_*Miss Hajo ce_*🤙🏿
♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
Miss Hajo✍🏾
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Marubuciyar*
👇🏾
Auren wata Tara
Ni da yaya arman
Khadijatul sabren
Ribar so
Najmat abiy
Mata tace
Komai mukaddari ne
And now
MATAR UNCLE
*Page biyu ya rage mu kammala free page na littafin MATAR UNCLE zaku yi payment 300 Garabasa daganan zuwa kwana ukku daga 26july ya koma 500 kutura ta asusun Bankin nan 7026166536 opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta 07026166536*
🅿️……………………….*18*
Account number “ya fada ba tare da ya tambayeta me zatayi da kudin ba don yasan bata tab’a tambayarsa kudi irin haka ba a take ya tura mata ta ji alart Cike da murna ta dinga masa godiya kafin ta koma Ciki da zallar farinciki ta ke wa Ayda albishir hakanan ta ji jikinta duk ya yi sanyi a sanyaye ta wa mufeda godiya mufe na harararta ta ce,
”ni zakiyi wa godiya Wanda ya bayar zaki wa ni ai Y’ar ai ke ce”Ayda ta ce “ni wlh bansan me na yiwa uncle ba duk sai share ni ya ke ranar nan fa korana Yayi a part dinsa”
mufe ta ce”kila shima baya son Auren naki ne ke kusan fa kowa a family baya son Auren nan kawai Dai za ayi ne”Ayda ta na lafta tagumi ba tare da ta ce komai ba suna haka ummi ta aiko mai aiki kiran Ayda koda ta samu ummi da magungunan da ta Saba dura mata ba ason ranta ba yau ma kamar kullum ta sha musamman kazar nan da wannan ne Karo na biyu Tana ci bata sonta Sam tukwana aka soma mata dilka.
Yanzu kawayen su Ayda kusan kullum suna gidan suna shirye shirye duk wani hall da zasuyi event dinsu sun Kama Haka photographer’s da M.C sun sallamesu da masu decoration rabon invitation ma fasawa sukayi a waya suka buga suka tutturawa kowa don sunsan dole za azo ko don ganin kwaf ba