Showing 30001 words to 33000 words out of 44977 words

Chapter 11 - MATAR UNCLE BOOK COMPLETE BY MISS HAJO.docx

11 Aug 2025

1446

amfani da shi.

D’aya bayan d’aya ta kikkira mutane mafi kusa don suyi save sabon layin nata ummi ta ce”karkisa dai number samarinki ko d’aya tunda aure zakiyi kinga in kikaci Sa’a ba ya Kara sauya maki layi ba “

ta ce”daman ummi ba Wanda zan saka “koda ta Kira momy ta na Jin muryarta ta ja tsaki ta kashe.,

“Da damuwa ta kalli ummi ta ce”ta ce”don Allah ummi ki ba momy hakuri ta yafemun ni wlh bansan me na mata ba”ummi ta ce

“Bari zamuyi magana da ita zata sauko”noor da ke ta kuka Ayda ta kalla ta ce”ke kuma ne akayi miki”

ummi ta ce”wai don Babanta ya Kira ya ce “ta dawo cikin satin nan karta wuce Friday shine ta zo duk ta tada hankalinta tun Ina lallashin har na gaji”A ran Ayda ta ce”Ah dole kiyi kuka zaki daina ganin masoyi”

A fili ko dariya ta yi ta ce”Toh meye na kukan don Allah hajjaju noor “ta ce” ba asani ba”mufeda ma da ke mata dariya ta ce”kukan nisa da masoyine “

ummi ta ce”Toh ko siriki na yi a garin namu ba a fad’a mun ba”noor ta yi saurin dagowa ta ce”ummi karya suke ba wani saurayi”Ayda na dariya ta ce”ai in tayi tsami zataji kwantar da hankalinki ba fada mata zamuyi ba”

Nan suka ci gaba da yi mata tsiya ummi kuma ta ja ta jiki ta na cigaba da lallashinta da cewa ta na zuwa idan su Ayda sukayi hutu suma zasu je su musu Hutu daga nan ma sai su dawo tare da wannan ta samu ta kwantar da hankalinta”………..✍️

Manage Afuwan afuwan yafi babu🙏🙏🙏

*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*

SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*

_*Miss Hajo ce*_🤙🏿

♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️



```MALLAKAR```

*HAJARA L SADEQ*

Miss Hajo✍🏾

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Marubuciyar*

👇🏾

Auren wata Tara

Ni da yaya arman

Khadijatul sabren

Ribar so

Najmat abiy

Mata tace

Komai mukaddari ne

And now

MATAR UNCLE

*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*

*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,

ATAMFA

LACE

CAMPY GWON

BAGS

SHOES

KITCHEN VTENSILS AND MORE

KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA

*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*

KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA

*08131850861*

🅿️……………………….*16*

Ranar da noor ta tafi Ayda duk sai sukaji ba dad’i gidan dukda lokacin sun fara exams gaba d’aya hankalinta sai ya koma ga exams nan fa ido ya Raina fata aka fara nadamar yawon restaurants da gudun lectures wuta suke karba ba ma kad’an ba gwara-gwara ma su Ruky amma Ayda da jawahid kam sai ta Allah domin lectures din semester nan sunyi wasa da ita sosai.

Ranar da suka kammala jarabawa Wanda aunty khadija su kuma suka gama karatun gaba d’aya wata kwarya-kwaryar walima mijinta ya shirya mata a gidan ta Anci an sha sai dare Ayda suke shirin tafiya komawa gidan ummi ita da Mufeda da ta gama hira da saurayinta a kofar gidan bayan shigowarta Ayda ta ce .

“munafuka kawai saikace ita ba soyayyar ta ke ba amma ta bi ta addabeni da Ina Tara samari kaza-kaza”

Mufeda ta ce”ai ni ba irin naki nake ba ko biyu bana had’awa Bakiga ba sai dai idan na rabu da wani na kula wani angaya maki kowa yake shirmen da kike”

Ayda na tab’e Baki ta ce”Kede kika sani “

Aunty khadija ta ce “ke ni fa duk samarin nan da kike tarawa ba shi yake ban haushi ba faruq kawai na tsana ya Riga ya gama Raina ki wlh ubanki zaici ni na rasa me yasa ummi har suka amince suka bashi aurenki”

shiru Ayda tayi bata ce komai ba sakamakon kiran dake shigowa wayarta tsayawa karanta number tayi waziri ne .

“Toh a inama ya samu sabon layin nan nawa?sanin bata da me bata amsa ya sanyata amsa wayar daga bangaransa kamar mai Shirin yin kuka ya ce.

“babe kin kyautamun kuwa?kinyimun adalci”me ya faru kuma”?

ta fada cikin ko in kula” ya ce “komai ma ya faru daman bakya sona duk tsawon lokutan nan da muka shafe muna soyayya babe Ashe kenan shiyasa duk lokacin da nazo da maganar aure kike kaucemun bayan na gama tsarawa rayuwata samunki Wlh Ayda Ina sonki idan ban mallakeki ba mutuwa zanyi”

jiki sanyaye ta ce”ba haka ba ne waziri abubuwane suke zo wa D’an adam ba tare da ya shirya musu ba ka sani ina sonka kawai Allah bai sa zan aure ka ba ne kayi hakuri Allah Baka wacce ta fini ba mutuwar da za kayi sai dai idan kwananka ne ya k’are”

”Wlh babu wacce ta fiki Ayda ked’in ta dabance please ki tausayamun ki taimakawa rayuwata komai na iya faruwa da ni muddin na rasaki babe wlh na Riga na gama tsara rayuwar da zamuyi ni da ke a gidan aurenmu na ci buri sosai a kanki ayda please karkimun haka don Allah “

“dogon numfashi ta ja kafin ta ce”ni fa bani da ta cewa waziri umarnin iyaye na kake so na bijire?ba wani umarnin iyaye karya kike wlh kema kina sonsa yaudarata kika dingayi kuma wlh kinji na rantse ko da tsiya ko da azziki sai na mallake ki”

siririn tsaki Ayda ta ja tare da kashe wayarta bayan ta dannasa blacklist ta ce”zaka batamun lokaci ne da Allah malam Toh ka mutu mana kanka da iyayenka kayiwa asara ba Ayda ba mtwsss”

Mufeda ta ce”kinji illar yaudarar kenan mutum d’aya kenan Ina ga sauran bakiji me yake ikirari ba”Ayda ta ce”shi din banza ba abunda ya isa yayimun ai “

Rana ku na tafiya kafin ka ankara abunda aka sa masalokaci ke zuwa ya wuce tamkar ba ayi ba .,

kamar wasa bikin Ayda da Faruq na karatowa Wanda har Anci wata biyu wata guda ya rage musu nan fa hankaluuka da dama ya k’ara tashi musamman na Umman Faruq

Tsaye ta ke ta na waya da amiyarta Hajiya safiya Cike da tashin hankali ta ce”Hajiya safiya Gaskiya aikin malamin nan baiyi ba Wlh yaron nan kamar Kara masa Soyayyar yarinyar nan ake fir baya saurarata na bi malaman nayi adduar nayi bala’in nabi bokayen na kauce hanyar amma a banza ba nasara wlh yaron nan muka sake ya auri yarinyar nan mun kad’e “

Hajiya safiya ta ce”karki damu ai idan sunsan wata basu San wata ba zanzo gidan naki zuwa anjima ni kaina ina cikin tashin hankali don Wlh Farida ko bacci batayi tunda taji labarin Auren nan “umma ta ce

”ai ki kwantar da hankalinta muddin Ina numfashi wlh sai faruq ya aure ta ba shi da matar da ta fita a duniyar nan ni dai yanzu burina na ga farak’ar auren shegiyar mayyar yarinyar Chan”ta ce “

“karkiji komai kina manta wacece ni kawata zamu bullo musu ta bayan fage”.

Ayda na kwance kan kujera 3 sitter ta na waya da faruq don yanzu sun daidaice kamar da ko fad’an an rage domin ta daina kula kowa yanzu kam kuma wayartama ba alamun rashin Gaskiya saidai zafin ransa da masifarsa idan ta motsa wannan kuma ko ba dalili yi ake.

ta na cikin wayar ta ji sallamar uncle sanye ya shigo cikin kananun Kaya kamar ko yaushe cikin kamshi da tsafta sosai ta tsira masa idanu sai taga ya Kara mata kyau kodan jimawa da tayi bata gansa ba ita ta ma d’auka baya gidan ,

sallama tayiwa Faruq da niyyar wanka zata shiga Jin zai sako wani zancen da ban ya sanyata saurin kashe wayar tare da mikewa ta zauna idanunta a kan uncle da ke ta Shan kamshi ta ce “Ina kwana uncle antashi lfy”

“Lfy”ya ba ta amsa a takaice tare da zama d’aya daga cikin kujerun palourn tura Baki gaba tayi kamar zatayi kuka ta ce”Wai don Allah uncle me nayi maka sai fushi kake da ni Kai da momy bayan bansan me nayi muku ba “

Zuba mata idanun nan nasa masu firgita yan mata Yayi ya na hade girar sama da ta kasa ya ce”na ce kinmun laifi ne”?

ta girgiza Kai ya ce”Toh ba abunda kika mun”Ta ce”toh shikenan uncle amma don Allah ka daina d’auremun fuska mana”ya ce”naji ummi fa”

ta ce”ta tafi wani taron sauka ita da matar gwamna da aka gayyacesu”

ya na Shirin mikewa ta ce”ga breakfast dinka ko in biyo ka da shi”bai bata amsa ba ya yi gaba hakane ya sanyata saurin daukowa tare da binsa dashi kusan tattare suka shiga dakin dining ya nuna mata alamun ta aje Chan ta je ta aje kafin ta dawo ta na zama kasar carpet D’an nesa dashi ta ce”

“Uncle don Allah ka kiramun momy ka sasintamu na ga ta na Jin maganar ka”

Ya ce”me kikayi mata”kamar zata sa kuka ta ce”Nima wlh bansani ba”ya ce”Toh kinga ai ba amfanin sasincin “ta ce” uncle daman nasan kila akan maganar au…sai kuma ta yi shiru “

shima shirun ya yi ya na zuba mata idanu kafin ya tab’e Baki ya kauda Kai ganin ba ya kallonta ya sanyata K’ura masa idanu juyowar da zaiyi idanunsu suka Sartse cikin na juna faduwar gaban da taji ne ya sanyata saurin kauda na ta.

Adnan ko wata irin ajiyar zuciya ya sauke kafin ya hade fuska tare da nuna mata kofa ya ce,

”zaki iya tafiya”ba musu ta mike ta na tura Baki gaba a ranta ta ce”uncle dinnan D’an wulakanci ne wlh yanzu mutum yanzu wani halitta daban”

a tsakar haraba ta samu faruq ta na Jin haushin iskancin nan da yake na ba sanarwa saidai ta ganshi kawai ganin ya yi gaba ya shige palour ya sanyata itama bin bayansa ya na zama d’aya daga cikin kujerun palourn ya ce”

“ya naji shiru ummi fa”bata nan”Ta na Jin ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce”Toh Mufedah fa”ta ce”ta je gidan aunty khadija batajin dad’i zata tayata ayyuka .

“ya ce”Sai ke kad’ai a gidan?ta gyada kai ta ce”sai masu aiki suna kitchen “

ta na Jin wata ajiyar zuciya da ya dinga saukewa kafin ya ce”Ina wayarki?ta ce?”ta na d’aki “

ya ce”je ki d’aukomun ba ta kawo komai a ranta ba ta mike tare da nufar d’akin domin dauko wayar kamar yanda ya ce ta na shiga wayar ta dauko a kan mirror tare da juyowa da niyyar fitowa ta ji ta yi karo da mutum saurin ja baya tayi tare da furta .

“auch ta na dafe goshinta kafin ta d’ago ta sauke su a na faruq ya na Shirin rufe d’akin wani irin faduwa gabanta ya yi kafin ta ja baya cikin sauri ganin ya na nufota ta ce”

”meye haka yaya faruq don Allah ka fita kar wani ya samemu a nan ya zargemu “

“ya ce”kin manta ba kowa gidan idan kinbani had’in Kai sharp-sharp zantafi ba abunda zan maki wlh kawai zan rage damuwa ne”

da karfi ta rumtse idanunta tare da furta “Innalillahi wa inna ilaihirajiun wlh yaya Faruq ka tab’ani saina tara maka mutane”

ta fad’a a matukar firgice ya na Kara nufota ya ce”uwarwa zaki gani bare ki Tara taku d’aya ya yi ya kamota firgici da tashin hankali gami da rud’u ne suka ziyarci zuciyar Ayda bata San lokacin da ta………✍️

*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*

SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*

_*Miss Hajo ce*_🤙🏿

♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️



```MALLAKAR```

*HAJARA L SADEQ*

Miss Hajo✍🏾

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Marubuciyar*

👇🏾

Auren wata Tara

Ni da yaya arman

Khadijatul sabren

Ribar so

Najmat abiy

Mata tace

Komai mukaddari ne

And now

MATAR UNCLE

*Page Ukku ya rage mu kammala free page na littafin MATAR UNCLE zaku yi payment 500 kachal ta asusun Bankin nan 7026166536 opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta 07026166536*

🅿️……………………….*17*

Bata San lokacin da takai masa wani irin naushi a hanci ba ba Shiri ya sake ta ya na Jan siririn ihu Marar sauti tare da dafe hancinsa.

Wannan damar Ayda ta samu ta bud’e d’akin a matukar firgice ta ke ba k’aramun rud’ewa tayi ba da gudu ta sauko ganin ya biyota yana cewa”wlh karki fita kinji na fada maki ni zaki nakasa gidan ubanwa zaki Toh kika fita”

Cikin kuka ta fice daga part din a guje Kai tsaye get ta nufa cikin kuka ta ke kwalawa me gadi Kira ganin ya nufota tasan shegen duka ne zai mata yanda ta ga ransa a matukar b’ace ganin mai gadin kamar ya na toilet ga key ne ga kofar ya sanyata saurin nufar uncle da shima kukanta ya fito dashi da gudu ta nufesa tare da b’oyewa bayansa Tana rungumarsa ta baya Tana cigaba da kuka ta ce”uncle don Allah karka bari wlh dukana zaiyi”

Faruq da ke nufo wajen ya jefa mata wata Aishar da cewa”gabana zaki rungume wani k’ato Innalillahi wa inna ilaihirajiun wlh ko ki fito ko na miki abunda ban tab’a maki shi a duniya ba”

Cikin kuka ta ce”Uncle don Allah karka sakeni wlh kashe ni zaiyi”Ta fada ta na Kara makalkalesa “ hannayensa guda biyu ncle ya juya bayansa tare da k’ara mata mazauni a bayan nasa ya na kallon faruq ya ce”

“Me tayi maka”Fuska ba alamun wasa ya yi tambayar.,

Ba karamin tsurewa faruq ya yi tunowa da dalilin hakan ta ya zai tonawa kansa asiri wata irin fuska ya yi tare da karkada mata hannu ya ce”Zamu had’e zaki San kin rungume k’ato gaba na”ya na gama fad’ar haka fuuuu ya bar wajen tare da tada mota ya na buga uban horn yabar gidan a guje kamar zai tashi sama”.

“Saiki sake ni ai tunda ya tafi “?da sauri Ayda ta bar jikin nasa ta na sauke Nauyayyar ajiyar zuciya sai kuma kunya ta lullubeta Wanda kafin ma ta dawo hayyacinta Uncle ya bar wajen da sauri ta juya daidai ya na shigewa part dinsa tare da masa key ,

Nauyayyar ajiyar zuciya ta dinga saukewa Ajere kafin ta koma gaban part dinsu ta zauna don bata Jin zata iya komawa ciki gani take kamar k’ara Binta zaiyi uban tagumi ta buga ta na cigaba da Hawaye har ga Allah ta fara tsoron rayuwar Aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login