Showing 48001 words to 51000 words out of 80494 words

Chapter 17 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

zai Iya fada mata cewa yarta tayi aure kusan mutum shida? Tayaya zai futo fili ya fadawa Ishraqa cewa duk mijin da Minal ta aura mutuwa yake? Tayaya?

Ajiyar zuciya yayi yace"idan kina jin ciwo wasu sun guji 'yar ki ba gashi Sanadin haka kin hadu da'itaba? "

Gaba daya falon suka ce hakane, Ahankali ya miqe yabawa El Hameed hannu yace" Congratulations"

Shima cikin farin ciki yayi masa godia, Ishraqa tafara yimasa wani irin kallo, kallon saika raina kanka, sannan ta dauke kai, Shima bece da'ita komai ba yadauke kansa >?#?

Saida safe yayi musu, ya kalli Amrah yace takai masa tea dakinsa, shikuma yawuce d'akin Amjad, daya tura yaji arufe, saiya fara neman wayar sa



Ishraqa ta dubi mamy cikin zaquwa tace "Bari mu dubata" >?#?

Mamy tayi dariya tace "tomuje mana"

Dakin suka nufa duk su ukun, mamy, Ishraqa, El Hameed.


Har lokacin tana nan tsaye awajan tanajin duk irin firarrakin da suke yi, tanajin alamun tahowarsu tayi sauri tafada kan gadon, taja blanket tarufa, sannan ta lumshe idonta kamar me bacci

Haka kawai takejin wani irin dadi na musamman Yana ratsata, ga wani 6angare na zuciyarta Yana qara girmama Asim da yayi Sanadin haduwarta da iyayenta

Dakin suka shigo, Ishraqa tahau gadon ta zauna asetin inda kanta yake, Ahankali tadora hannunta a kanta, ta dauke mata kanta dake kan fillo tadawo dashi kan cinyar ta, dankwalin dake kanta ta janye, dogon gashin ta mai santsi ya baiyana, gashin tafara shafawa ahankali

El-Hameed dayake tsaye Shima ya qaraso daga daya bangaren ya zauna Yana kallonsu Cikeda so da qauna

Mamy dake tsaye a bakin kofar d'akin tayi murmushi tana ganin irin wannan soyaiya

Duk abinda suke Amina tana jinsu, amma tayi Shiru

El-Hameed yace "Habibty kode Anan zamu kwana ne?" =?J?

Daga masa kai tayi, Cikeda farin-ciki tace "Emana, anan zamu kwana tare da Insaaf Habiby"


Mamy tayi dariya cikin ranta tace yau nagamu da mutane, afili tace "haba Ishraqa, kuyi hakuri mana zuwa gobe" =??











Pls kuyi hakuri da wannan nasan ba yawa

Mutara zuwa gobe =?O?








Amnah El~yaqoub
' [2/23, 3:11 PM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

35&36


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493


Yau kunjini Shiru banyi posting da wuri ba, =??=??Wai bari nayi muka tashi daga mkrnta sannan nayi muku medan tsawo =?D?=?D?




Murmushi sukai gaba dayansu =??

Daqyar suka iya barin d'akin, bayan tsawon lokaci da suka dauka suna aikin kallon 'yar tasu, sai da dare yayi sosoa sannan suka tafi gida

Awannan dare kam, wadannan ma'auratan basu runtsa ba

Itama anata bangaren suna tafiya tatashi ta dauro alwala tana qara yiwa Allah godia da yakawo qarshan matsalar ta ta farko


Washe Gari da sassafe suka tashi, break suke jerawa a dinning itada Amrah, bayan sun Gama suka zauna awajan itada Amrah kafin yan gidan su futo

Amrah ta kalleta tace "Insaaf matar Yaya Asim, tokefa zama be ganki ba, ya kamata kidage kibawa yayan mu kulawa, Dan Yaya Asim yanason kulawa, kawai samu ne baiyi ba"

Amina tace "Hmm, Anty Amrah kenan,Toni mezan masa? Ba gashinan yanzu ma Ana masa komai ba"

"to cemiki akai a haka za'a Dore? Ai komai wajanki zai dawo, bashi abinci abaki,bashi kayan sakawa, ki shirya shi, kigyara masa sumar nan tasa"

Cikin sauri tace "in bashi abinci abaki? Sai kace wani jariri?"

Amrah tayi dariya tace "lalle ma Minal da sauran ki, waye yafada miki Ana sake da irinsu Yaya Asim? To bari kiji kibashi mamaki wallahi, kinuna masa kinfi tsohuwar matarsa iya kula da miji, ai shi kamar jaririn ne a wajanki, yanda zaki saka Babyn ki acinya ki shayar dashi, Shima haka zaki masa "

" nashiga uku Anty Amrah, yayanki nefa "

" to Dan Yaya nane Sai nayi Shiru bazan koya miki yanda zaki rikita shi ba? Ai taimakon sa nayi, ina wannan qananun kayan damuka siyo a kasuwa? "

Ahankali ta daga mata kai alamun eh, gabanta Sai faduwa yake

Amrah tace"Yauwa, su zaki dinga sakawa, Kinga Anty Lubna Bata sakawa, to ke saiki saka abinki, Shima ki dauko masa qananun kaya kibashi kice shi kikeso yasaka yau Ball kikeso kuyi, idan kungama kijashi toilet kiyi masa wanka "=??

Hannunta ta dora Akan bakinta =?J?
Tace" Anty wanka kuma? Nashiga uku "

Adede lokacin yashigo falon yayi mutuqar kyau cikin blue din yadi, kayan ya karbi farar fatarsa, Sai zuba qamshi yake, kallo daya Amina tayi masa maganar Amrah ta Fado mata, cikin sauri ta kawar da kanta


Fuskarsa babu digon Fara'ah yanemi waje ya zauna, Dasauri Amrah tace "Yaya ina kwana"

"lafiya" yabata amsa a taqaice

Kallansa tayi qasa qasa tace "ina kwana?"

Kallanta yayi yadauke kansa sannan yace "Lafiya" yafara kokarin janyo flaks zai hada tea

Amrah ta kalli Minal tayi mata wani irin sign da'ido, tana nuna mata Asim
Duk saita rikice tarasa Yaya zatayi, flaks din daya dauka zai zuba shayi ta nuna mata

Anan tadau haske, tashi tayi takai hannu zata karbi flaks din tace "Kawo"

kallanta yayi yanda ta sunkuyo zata karbi flaks din Sai hakan ya haifar da kusanci atsakanin su,uwa uba kayan data saka na less saiya Bawa Asim Damar ganin boobs dinta daga saman rigar

Amrah tana kallansu qasa qasa amma Bata nuna musu taga a halin da suke ciki ba

Mamy ce tafuto, Sarai taga a yanayin da suke ciki amma saitayi fuska =??
Tanemi waje ta zauna

Babu musu yasakar mata flaks din, ita kuma ta hada masa

Abincin suka fara Ci cikin nutsuwa bayan sun gaisa da mamy

Saida suka gama mamy ta kalli Amrah tace "Amrah, Naga alama har yanzu Autana bai huceba, kije kikai masa abinci ki kula dashi kafin nashigo"

Amrah ta amsa tatashi tahada abincin sannan ta nufi d'akin Amjad, wajan saiya rage daga ita Sai mamy Sai Asim daya dauki wayar sa Yana danne-danne


Mamy ta kalli Minal tace "Insaaf!"

Jitayi sunan yayi mata wani iri, saitaga kamar ba'ita ake kiraba, dago kanta tayi ta kalli mamy tace "Na'am mamy"

"kiyi hakuri ki saurari iyayenki, bakida kamar su a duniyar nan, iyayenki suna qaunarki, Allah yanason mutum mai hakuri, kuma duk abinda tayi miki ma acikin rashin sani ne, ya kamata kiyi hakuri ki fahimcesu"

Asim yadago kansa ya Kalle su, Wai yarinyar nan tun jiya adinga bin kanta?
Gyaran murya yayi yace "ko yanzun ma bakya sonsu na kaiki gidan marayun?"

Mamy tayi murmushi, Ahankali tatashi tashige dakinta zata dauko wayarta tatafi wajan Amjad

Wani irin kallon shagwaba tayi masa, tace "toba kafin na gansu ne nafada ba"



Besan meyasa ba, haka kawai ya tsinci kansa dajin Dadin yanda take masa shagwa6ar,kallanta yasake yi yace "kuma kin samesu kike musu haka?"

"to ai nadena"

"Ok, congrats"

Murmushi tayi tace "Nima nagode Yaya, bansan dame zan saka maba, kayimin komai a rayuwa, Kaine silar haduwata da iyayena, Yaya dame zan sakama?"


Gaba daya Asim ya shagala wajan kallon Dan qaramin lips dinta, bemasan tagama magana ba, tunanin sa da nutsuwar sa gaba daya sun tattara sun koma bakinta

Murya tad'an daga tace "Yaya!! "

Kallanta yayi yace"mekike buqata?"

"ni babu abinda nake buqata, buqata ta daya sune iyaye na, kuma na gansu, Kai nake tambaya bansan dame zan saka maba"

Kallanta yasake yi,cikin ransa yace "your lips" =?H?

Afili kuwa saiya daga kafadunsa biyu, yace "kisaki jikinki da Iyayen ki, bakida kamar su a rayuwa"


Mamy tafuto daga dakinta ta gansu azaune awajan har yanzu, tayi murmushi ta nufi hanyar d'akin Amjad.

Sallama suka doko atare duk su biyun, Ishraqa da El-Hameed, Asim yayi Shiru yayi Suman zaune, ya kalli Minal yaga kujerar datake zaune tana fuskantar tasa kujerar, idanunsa ya runtse =??
Karfa Ishraqa tayi tunanin wani abu, gaba daya Sai kunya ta kamashi, Abin yabashi mamaki Wai shine dajin kunyar Ishraqa, wannan al'amari dame yayi kama?

Ishraqa kuwa wajan mamy ta nufa suka fara gaisawa harda El Hameed din, Kallon El Hameed tayi, sannan tayi masa sign da idonta zuwa wajan su Asim da Amina

Asim yayi Shiru kamar baiji shigowar Suba, yanaji mamy tace "Ishraqa ku zauna mana, Bari indubo Amjad nadawo"

Cikin sauri Shima ya tashi, yad'an hade fuskarsa saboda Karma Ishraqa taga fuska tayi masa magana =??

Bayan mamy yabi, aikuwa tana ganin tasowarsa tace "Asim, baka ganmu bane?"

Amina tayi murmushi itama tataso ahankali ta nufi wajan Iyayen nata, atare kuwa suka sauke Ajiyar zuciya ganin ta saukko daga fishin nata

El-Hameed ya tashi ya ruqo hannunta yazaunar da'ita a tsakiyar su

Asim kuwa bai saki fuskarsa ba yadawo da baya yamiqawa El Hameed hannu suka gaisa, yasake yin hanyar d'akin Amjad =??


Ishraqa tayi murmushi tace "Asim jiya baka shigo minba bayan mun tafi gida, yauma nayi tunanin zaka shigo amma banganka ba"


Batare daya kalleta ba yace "Eh wallahi"
Yana fadar haka yayi d'akin Amjad

Fashewa tayi da dariya,El Hameed yace "Habibty Sirikinki nefa"

Tace "ka qyale Asim Habiby, borin kunya kawai yake, kasan kafin muga Insaaf nafada masa zan bashi auren ta, amma Asim saiya nunamin kwata kwata shifa bazai auri yarinya taba, harda cewa Wai tayaya zai auri yarsa ta cikin sa, kajifa wani rikici, shiyasa yanzu nakeso na tuna masa maganar amma kaga yaqi tsaya wa awajena "


Minal tayi murmushi, tatuna lokacin da Ishraqa take cewa karta miqe kafa agidan Asim, ta riga tayi masa mata, ashe ma itace matar





*** ****** ***




Tana zaune agefen gadon sa, ta ajiye abincin a qasan d'akin, shi kuwa Yana kwance Akan gadon yakifa kansa acikin fillo

Cikin shagwaba yace "Anty Amrah Niki qyaleni, nace miki banjin Dadin bakina bazan iyacin komai ba"

"to inkoma in fada mata kace bazakaci abincin ba?"

Dago kansa yayi daga cikin fillo ya kalleta yace "wacece?"

"mamy ce ta turo ni"

Bata fuskarsa yayi =?#?
"auke bazaki iya zuwa a matsayin ki na yar'uwata kibani kulawa ba Sai mamy tasaki?"

Amrah ta kalleshi ta girgiza kanta, "me hali de baya fasa halinsa, Amjad Wai meyasa ka rainani ne Dan Allah? Kokuma saboda kaga kanmu daya?"

Cikin sauri yace "kanki daya dawa? Haba Amrah, kema kinsan Aina fiki wallahi"

Dan qaramin tsaki taja, tatashi tsaye tace "ga abincinka nan, idan kayi niyya saika dauka Kac...."

Bata rufe bakinta ba yawani fusgota ta'iyo baya Sai ganinta tayi azaune kan cinyar sa =?J?=?H?
Ranta yayi masifar 6aci, ta kalleshi zata fara zazzaga masa masifa taga Shima Hakan take, domin kuwa idanun Sama sun rufe saboda 6acin rai, nunata yayi da hannunsa yace "Karki sake min tsaki Amrah"

Haushi yasake kamata, ta kalli yanda tazauna a jikinsa kamar wani muharramin ta, tace "Amjad, cikani kokuma na wanka ma Mari yanzu nan" =?3?=?F? @&?

"bazan sakeki ba Amrah kiyi abinda zakiyi, kinfara isata Amrah, ina dalili koda yaushe bakida wanda zaki raina acikin gidannan saini, wallahi idan naqara jin kinmin tsaki da gani harke Sai ran kowa yabaci a gidannan"

Muryarta ce tafara rawa alamun tana gab da sakin kuka tace "anyi Tsakin, Kai waye da bazan ma tsaki ma,?"

"Mtsww!"

Tasake yin wani tsakin,kallanta yayi cike da mamaki, babu shakka saiya yi maganin Amrah sannan zata fara ki yaye bacin ransa
batayi aune ba taji lips dinsa Akan nata =?3?



Iya hakan yaso ya tsaya, danya tsoratar da'ita, amma yanayin da yaji yafara fisgarsa ne yasa da zafi-zafi yafara tsotsar bakinta, hannunta duka biyun tasa tafara dukansa, wani irin hawayen baqin ciki yafara silalowa daga idanuwanta

Cike da mugunta yagama kissing dinta sannan Dan kansa yasaketa, cikin sauri tatashi tafashe da kuka, ta dauki flate din data rufe masa abinci ta kwad'a masa, cikin sauri yasa hannu ya tare, tasake daukar fillon gefensa ta doka masa.

Mamy ce taturo kofar tashigo taga abinda suke, Asim ma Yana bayan ta, cikin kuka tace "Azzalumi"

Mamy tace "Waiku yaushe zaku San kun girma ne? Ku kenan koda yaushe kullum cikin fada? Yanzu abin naku har ya wuce cacar baki yakoma doke-doke?"

Amrah ta share hawayen idonta tawuce su mamy batare data tanka ba, Asim yabita da kallo

Mamy tanemi waje ta zauna ta kalli Amjad"menene yasamu idonka haka?"

"babu komai mamy, kawai de bansamu bacci bane"

Kanta ta jinjina tace "katashi Kaci abinci"

Cikin sanyin jiki yace "to mamy"

Daga nan tajuya tafice daga d'akin

Asim yasaki Ajiyar zuciya yazauna Shima a gadon batare dayace masa komai ba, Amjad dinne ya kalleshi yace "Yaya kayi hakuri Akan abinda Daddy na yayima, Dan Allah kayi hakuri Yaya" ya qarasa maganar Idonsa na kawo ruwa

Asim ya kalleshi yace "Daddynka ne kai kadai kenan?"

Fadawa yayi jikin Asim yasaki kuka, Asim ya Girgiza kansa yace "Wai kai Yaro ne?"

Girgiza kansa yayi yace "kayi hakuri Dan Allah Yaya"

"naji, nahaqura ni, katashi Kaci abinci mukoma police station, insha Allah komai yazo qarshe"

Daga masa kai yayi sannan ya tashi daga jikin Asim din, yasakko qasa zaici abincin yaji mararsa ta riqe, cikin sauri ya dafe cikin sa yace "Wayyo Allah na Yaya"

Asim yace "miye kuma?"

"Yaya cikina ciwo"

Kallansa Asim yayi, yayi Kasa da murya yace "kai, meka yiwa yarinyar can?"

"to Yaya kullum saita dinga min fada, ita mamy ce da zata sani agaba tana min fada? Yaya cewafa tayi zata mareni, ni kuma na koya mata hankali"

"yayi kyau, ai yanzu itama ta koya ma hankalin ko?"

Kallansa yayi kamar zaiyi kuka, yace "Yaya wai dama haka akeji?"

Asim ya girgiza kansa ya tashi yafice daga d'akin batare dayace masa komai ba


Yana futowa falon yagansu Sai Fara'ah suke, besan Akan me suke tattaunawa ba, kawai ganinta yayi Sai dariya take, tsananin mamaki ya kamashi, dama yarinyar nan tana dariya amma shine batayi?

Tsayawa yayi awajan Yana kallon su cike da birgewa, El Hameed Sai waya yake amsawa Yana Bata tana gaishe su, sauqinta daya suna jin English, da Dan wanda tasamu a qauye tayi amfani suka gaisa dasu

El-Hameed yace "yata, saiki shirya muje gida kiga kayaiyakin ki, da dakinki, photunanki nada wanda kike yarinya, bakyajin magana, amma dazaran mamanki tayi miki tsawa saiki fara kuka
idan ta lallashe ki kikaqi yin Shiru itama saita fara kuka, ko nono tabaki kikaqi karba yanzu zata shiga damuwa "

Ishraqa tayi masa wata harara ta masoya

Duk falon Sai suka sa dariya, amma banda Asim dayake tsaye

Ishraqa ta kalleta tace "Yaya a kai kuka rabu da mutanan dasuka riqeki Insaaf? Yanzu suna ina muje muyi musu godia?"

Hannunta ta wara alamun Bata saniba, tace "Nima bansaniba, bansan inda suke ba"

"to meyasa kuka rabu?"

Asim yazuba mata ido Yana jiran amsar da zata basu, saiyaji tace

"megari ne ya koremu,su suka tafi, ni kuma sainabi Yaya"

Ishraqa ta daga kai ta kalli Asim, suna hada ido yadauke kansa
Takalli Minal, cike da tsokana tace "wanne Yaya?"


Bata San Yana tsaye a bayan su ba, Danhaka kai tsaye tace "Yaya Asim..."


Sai yaji muryar Tata taqara gyara masa sunan nasa, Bata taba kiran sunan saba, amma yau daya Sai yaji kamar tafi kowa iya ambaton sunan


Ishraqa tayi dariya tace "to ai bangane bane danaji kince Yaya, dakin cemin dasu Inna suka tafi nikuma sainabi mijina"

Nanma taqarasa maganar tana kallon Asim >?#?
El-Hameed yayi dariya ya girgiza kansa, Asim kuwa kawar da kansa yayi gefe, yaga alama Ishraqa nema take de saita Tona masa asiri hankalinta zai kwanta



Minal tayi murmushi, ita ba tasan duk wannan tambayoyin da Ishraqa take mata saboda Asim neba
Ahankali yatako yazauna a daya daga cikin kujerun falon, ya kalli cikin idon Ishraqa yace "toba shikkenan magana ta qare ba?"

Babu wanda bai Bawa dariya ba, sosai Amina take dariya, yadago kansa Yana satar kallonta, itama anata bangaren satar kallonsa tayi, aikuwa Idonsa yahadu dana juna, cikin ransa yace kai,ya Allah!

Ya kalli mamy yace "Mamy Yaya maganar Daddy?"

Daure fuska tayi tace "nayi waya dasu dazu, nace sutura case din zuwa court, acan Sai suyi masa hukuncin daya dace dashi"

"mamy kiyi hakuri, Nima dayake son yakashe ni nabarshi da mahaliccinsa"

"Asim bazan rabu dashi ba saiya yiwa kotu Bayanin duk abinda ya shuka, Sai yafadi mutanan daya hada baki dasu suke son kasheka, dukiyar ku kuma idan yabayar kansa, idan bai bakuba zai Baku ranar lahira, ranar da bashida kudin biya saide abiyaku da ladansa, Shima ladan idan babu Sai a rage naku zunubin aqara masa, saboda Amjad yasa na jinkirta maganar, saboda inajin nauyin Yaron, amma babu yanda zanyi, idan bai Fadi da wanda yake waya Akan akashe kaba, to koda shi anyi masa hukunci sauran suna nan, saboda haka dole yafada su waye, a yanke wa kowa hukuncin daya dace "

Duk falon Sai sukai Shiru suna sauraron mamy, gaskiya tafada, Daddy bai kyauta musu ba, Amina ta kalli Asim, saiya Bata tausayi, koda yake a yanzu kam shidin ba abin tausayi bane, itace abar tausayi tunda shide yagama da tasa matsalar, itace de duk lokacin data tuno mutuwar da mazajen ta sukeyi, Sai gabanta yayi mugun faduwa


Asim ya kalli mamy yace "hakane Mamy, amma Sai yaushe zamuje? Amjad yana cikin damuwa"

"idan kungama abinda kuke anjima Sai muje"

Amjad ne yafuto daga dakinsa, yagama cin abinci yayi wanka ya sauya shiga zuwa manyan Kaya kamar yanda yayansa yasa ka, wani irin kyau yayi kamar baya tattare da damuwa

Su Ishraqa ya kalla yace "Anty ina kwanan ku"

Suka amsa masa cike da kulawa, ya kalli mamy yace "Mamy ina Anty Amrah?"

"Amrah tana daki, mekuma zakaje kayi mata? Ba yanzun nan kuka Gama doke doke ba?"

Kansa ya shafa yace "mamy hakuri zan Bata fa"

Tace "naji, Allah ya shirya minku gaba dayanku"

Murmushi yayi ya kalli Yaya Asim, sannan yashige Dakinsu Amrah, Asim ya girgiza kansa, wadannan yaran basaji, wato bai daddara da abinda yaji dazu ba shine yanzu yakoma



Yana shiga d'akin yaganta a kwance agado idanunta a lumshe, zama yayi agefenta Yana qare mata kallo, Amrah fa mace ce har mace, duk wanda ya aure ta dole ayi masa murna saboda zai huta sosai, yakai dubansa zuwa hips dinta ya ganshi abaje kamar na wata matar aure, Ajiyar zuciya yasaki yayi Kasa da murya yace "Amrah!!"

Gabanta ne yafadi, mekuma yakawo shi wajan ta?, Shiru tayi masa kamar me bacci

Sake matsawa yayi kusa da ita ya kalli tafin kafarta fari tas dashi babu digon datti, Ahankali yadora hannunsa akai Yana shafawa, cikin shagwaba yace "Anty Amrah..."

Doke masa hannunsa tayi da kafarta, cikin masifa tatashi zaune tace "miye yakawo ka dakina? Amjad bansan ganin fuskarka katashi kafice"

"naji zan fita, amma kiyi hakuri, Nima.... nima dazun bansan hakan zata faru ba,kiyi hakuri kinji...."

Banza tayi ta qyaleshi, yasake sassauta murya yace "kinji please"

"naji, Dan Allah katashi kafice"

Ahankali ya tashi daga kan gadon yafuto, tabi bayansa da wata irin harara cikin ranta tana fadin d'an iska kawai, marar kunyar banza


Yana futowa daga d'akin nata basu 6ata lokaci ba suka nufi wajan Daddy, suna tafiya Ahanya Amjad yayi Shiru Yana kallon hanya, shide yasan cewa ba soyaiya yake da Amrah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login