Showing 66001 words to 69000 words out of 80494 words

Chapter 23 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

zata faru, Sai hakuri "

"A a, ba irin wannan yanayin ake cewa Sai hakuri ba Ishraqa, har wanne irin naci ne zaisa ka haikewa yarinya qarama irin wannan har dasu dinki, yaran zamani bazasu taba saura rawa mata adaren farko, kowa kansa rawa yake Yana jin karfi a jikinsa kamar doki"


"nashiga ukuna" =??cewar Asim dayake toilet


Ishraqa tayi murmushi tace "to Allah yabata lafiya, tunda tarabu da wannan masifa ai Alhamdulillahi, Mamy kije gida ki huta, saina zauna tare da ita"

Mamy tace "Dama basai kinfada ba Ishraqa, tafiya zanyi, kema tashi zakiyi mu tafi" >?#?

Cikin sauri Ishraqa tace "to mamy waye zai zauna anan? Ko shikkenan angama komai harda ita zamu tafi?"

Mamy tace "a a, mu kadai zamu tafi, shida ya aikata mata hakan ai zai taho da'ita"

Ishraqa tace "Wai Asim? To Yana inane? Kona Kira shi awaya nafada masa yazo mu zamu tafi?"

Mamy tace "A a, a a, Karki ki rashi Sarai Yana jinki, tare muke dashi" =??

Ishraqa tace "A a, to Yana ina? Ai ban ganshi ba"

Mamy tace "Yana cikin toilet, yanajin tahowarki yashige yarufo"

Ishraqa tayi yar qaramar dariya , cikin ranta tace rayuwa kenan, Wai yau Asim ni yake kunya

Mamy tadaga murya tace "kafuto mu zamu tafi gida!!"

Yana jinta yayi Shiru yaqi amsawa, tasake daga murya tace "Asim!!!"

Nanma yanajin ta yayi Shiru, Ishraqa tayi murmushi tace "muje mamy, Allah yabata lafiya"

Mamy tace "to ai shikkenan muje, shiya sani"

Daga nan suka fita daga d'akin, mamy Sai mita take, shi kuwa yanajin fitarsu ya tashi tsaye ya lumshe Idonsa, yasaki wata irin Ajiyar zuciya tare da hamdala acikin ransa =?
?


Ahankali yabude kofar toilet din yafuto, kujeran da mamy tatashi yazauna, ya kama hannunta yariqe Yana kallonta

Ahankali ahankali tafara Bude idonta, harta gama budesu gaba daya, cikin sauri yace "my wife...."

Cikin qaramar murya tace "Yaya..."

"na'am Baby na, sannu, sannu kinji"

Daga masa kai tayi tace "yaya kakusa kasheni"

"bazan kashe Kiba Insaaf, idan na kashe ki dawa zan rayu bayan kece rayuwata gaba daya?"

Wata irin shagwaba tayi masa tace "to ba Kaine ba..."

"Insaaf kidena min wannan shagwa6ar mana, ko ki naso a samu matsala?"

Daga masa kai tayi alamun eh =??

Murmushi yayi yace "Ok kinaso ko? Saboda kinsan bazaki bani ba, to kiyi hakuri, Yaya yayi laifi, amma bazan sake ba kinji?"

Yatsina fuska tayi tace "ni saika siyomin kaza"

Murmushi yayi, dimple dinsa ya futo, yaga alama de rigima kawai take ji yace "inde kazace zan siyo miki, data siyan baki ranar da aka kawo ki, data Daren jiya, data Daren gobe" Yana qarasa wa sukasa dariya gaba dayansu, Sai wajan Sha biyu na Rana aka sallamesu, koda wasa bai bari tataka kafarta ba daukar ta yayi suka tafi gida


Suna zuwa gida Yagansu gaba dayansu afalo, da Ishraqa da mamy da Amrah da Amjad dayasa mamy agaba da alama akwai abinda yake nema

Jiyayi inama qasa ta tsage yashige saboda kunya, zuwa yanzu kam Amrah da Amjad ma da ake 6oye musu suma sun gane komai

Insaaf tana hada ido da mamy tayi sauri ta6oye fuskar ta acikin qirjinsa, shi kuwa kallo daya yayiwa Ishraqa yayi saurin kawar da kansa

Murmushi tayi tace"Asim sannu da zuwa "=??

Yasan da biyu tayi masa maganar, to Wai dan Allah shi Yaya zaiyi ne? Ga Insaaf a hannunsa gaba daya saiya rikice, ina zaikai wannan kunyar? Cikin sauri yayi fuska
yashige d'akin sa tare da rufowa

Suna zuwa ya ajiye ta Akan gado tace "Yaya naji kunyar mamy, kaga Kasa tasan abinda mukai ko"

Zama yayi akusa da ita yadora kansa Akan fillon datake kwance yace "idan mamy ce Aida sauqi, bakiga Antynki a falon ba?"

"naganta mana Yaya, to menene? Kai ita kakejin kunya?"


Yace "sosai wallahi, bazaki gane bane"

Murmushi tayi tace "Yaya ka kaini toilet nayi wanka inaso nayi sallah"


Cikin sauri ya tashi ya kaita toilet din, bai futo ba saida yayi mata wankan yasake gasa mata jikinta, suna futowa sukaga abinci adakin, anan suka zauna yafara Bata itama tana bashi, ahaka suka wuni adaki babu wanda yafita acikinsu


Tsawon sati daya Asim yad'auka Yana kula da Insaaf, ko kadan bai sake neman taba, duk da ya naji a jikinsa kamar ya hadiyeta saboda sha'awa, ita kanta atsorace take dashi, muddin tatuno ranar data shiga hannunsa gabanta har faduwa yake idan tatuna ranar dazai sake cewa ta bashi


Yau tana d'akin mamy fruit ne agabanta tanasha, Mamy Bata d'akin
Turo d'akin yayi yashigo, cikin sauri ta kalli agogo tace "Yaya, yanaga kadawo da wuri yau?"

Zama yayi yajanyota jikinsa, yadora ta Akan cinyar sa yace "Nima zansha"

Daukowa tayi takai masa bakin sa, babu musu yabude bakin tasaka masa, Shima saiya karba yafara Bata yace "kece kikasa nadawo ai"

Bakinsa ta goge masa tace "ni kuma?"

"emana, kayan ki sunzo fa, suna dakinmu, su mamy suna can suna gani, kitashi muje kema ki kalla"

"na kalli me Yaya? A a, zan gani Ahankali, amma yanzu de bazanjeba"

Yace "shikkenan, yanda kikace" ya ajiye fruit din hannunsa ya jata suka zube Akan gadon

Cikin sauri tafara tashi tace "Yaya d'akin mamy nefa, ya zamu kwanta mata agado"

Zip din rigarta yaja yace "waike bakya tausayi nane?"

Kukan shagwa6a tafara yimasa, shi kuwa Yana cin Karo da nashanunta Hankalinsa yakasa kwanciya saida yafara wasa dasu, cikin ranta tace mayen nono kawai

Ganin taki saki ranta yasa yafara tsokanarta Yana Jan hancin ta harta sake dashi suna dariya, mamy taturo dakinta tashigo, tana ganinsu tayi sauri taja kofar tarufe sannan ta daga murya tace "Asim!"

Kallan Insaaf yayi yakasa magana, itama shi take kallo idonta ya firfito, mamy datake bakin kofa taqara cewa "Asim baka jinane?"

Rigarta yafara maida mata, kafin yarufe saida yayi kissing boobs din sannan yayi sauri yafuto,kansa aqasa, yayi tunanin magana zata masa Akan abinda tagani saiyaji tace "magana zamuyi kazo inason ganinka, muje falo"

Kansa aqasa yace "to mamy"
Sannan yawuce zuwa falo

Mamy ta leqa cikin d'akin tace "Insaaf mekike bakije Kinga kayan naki ba? Kije kigani mana"


Itama cikin kunya tace "to mamy" sannan tafuto


Mamy tawuce wajan Asim tace "munyi magana da abokin Daddyn ku, Akan maganar Amjad da Amrah, Amjad yafadamin sun Gama daidai ta kansu, ina ganin kaje ka sameshi saiku San ranar daya kamata Asa ayi bikin nan"

Mamaki yakama Asim, Anya kuwa Amjad da gaske yake? Amrah ce ta amince haka cikin sauri? Kokuma de wani abun ya shirya, kafada ya d'aga yace "shikkenan mamy, amma kina ganin idan akasa wata daya yayi?"



"haba Asim wata daya yayi kadan, nifa auren nan dande yazama dole nema amma banaso Amrah ta barni wallahi"

Asim yayi murmushi yace "Mamy yau kece kike fadar haka? to ai tare dake take akoda yaushe, meyasa zaki damu?"

"tare dawa?bazasu zauna daniba wallahi, kuma in aurar da 'yar tawa in zauna gida daya da'ita?"

"to menene mamy, muma bagamu ba?"

"ku daban Asim, suma daban, Kai Kaine ka auro, zaku iya zama agida, amma Amjad shine ya aure ta, dole gidan zasu bari"

Murmushi yayi yace "to shi Amjad din badan gidannan ne ba?"

"kai Asim kome zaka ce fa saide kafada, amma bazasu zauna daniba, Yara kullum suna fada suna cacar baki suna doke doke tayaya zan zauna dasu, suje can su qarata, idan sun Gama doke doken saisu Bawa kansu hakuri, ni har yanzu ma nakasa yarda Amrah ce ta amince da auren, amma bansani musu ba "


Asim yace" to shikkenan mamy, zanje nasame shi yanzu "

Yana fita yawuce gidan Muhsin ya dauke shi, suka dauki El-Hameed, daga nan suka wuce gidan Abokin Daddy, inda aka yanke ranar bikin Amrah da Amjad tsawon wata biyu

Da kayan sa Rana yadawo gida yabawa mamy













Pls kuyi hakuri Dan Allah =?O?
Yanzunma Ishraqa ce ta taimaka ta samin 9&?


Gashinan babu yawa, amma insha Allah gobe saikun gaji da karatu, nagode =?O?


Mrs. Usman ce
' [3/3, 8:46 AM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

49&50


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493


Lokaci daya aka fara shirin biki, mamy tahana kanta sakat, Bata zama yau itace nan gobe itace can, idan tatuna yau itace zata aurar da Amrah saitaji hankalinta yasake kwanciya, uwa uba idan tatuna autanta ne mijin

Zaune suke a dakinsu da gashi Sai ita, kayan lefen da yayi mata take dubawa akwatuna goma Sha biyu, tun ranar da aka kawo taga akwatunan ko budesu batayi ba, Ahankali take daga kayan tana gani kayane masu tsada daga gani wanda ya hada yaji a jikinsa =??

Kallonta yayi Yana shan coffee "Sai yau kika duba kayan nan, kwanan su uku kenan acikin d'akin mijin ki, ko basu yi miki bane a sauya?"

Wata irin hararar wasa tayi masa tace "sunyi kyau sosai, amma basu kaika kyau ba"

Wani irin dadi yaji, yau shine Insaaf tasake dashi har take fada masa wannan maganar,jiyake kamar karta daina yabon nasa,wani kallon soyaiya yazuba mata, sannan yayi sipping coffee yace "nidin har wani kyau ne dani?"


Ita ba tasan danta fada masa komai yayi mata wannan tambayar ba, ba tasan wayo yayi mata ba, zuciyarta daya tace "kaii emana, nida nafara ganinka ma jinake aljanine"

Cup din hannunsa ya ajiye yafara wata irin dariya, tadena duba kayan ta kalleshi, ashe Yana wannan uwar dariyar Shima? >??

Cikin dariya yace "Aljani kuma?"

"emana, nida naje diban ruwa naganka a kwance natsorata, natafi da gudu na fadawa su Inna, Allah sarki rayuwa, ina fatan ace Allah yabada fuskata datasu Inna kafin na mutu nabar duniyar nan"

Cup din hannunsa ya ajiye yataso yadawo wajan ta ya kama hannunta, "Nima inaso na gansu, Ada banyi tunanin Aljani ne yasa suka miki haka ba, shiyasa naji basu kyauta ba, amma yanzu dana gane sainaji ya kamata ace ko sau daya ne mungansu, tare da matar Malamin nan"

"Aljani kuma Yaya? Kana nufin aljanin da mamy tacemin ancire min sune sukasa Inna tayi min haka?"

"sune, haka suka fada da kansu, sannan ina tunanin Shima Malamin da muka sauka agidansu dasa hannun wannan aljanin, but lokacin da ake miki ruqiyya aljanin beyi magana Akan Malamin ba, amma koma menene idan Aljani ne, idan ma bashi bane, ina qara yiwa Allah godia daya azurta ni da mace kamar ki, kuma dole musan yanda zamuyi mu nemo matarsa musake yimata godia, hakan ya miki? "


Jikinta a sanyaye tace" yayi Yaya, yawwa Yaya, namanta ban baka abinka ba "

" abun me? "

" toka tsaya kagani mana"tatashi ta dauko masa saqonsa tadawo wajansa tace "rufe idonka"


Babu musu yarufe idon nasa, tasaka masa Agogon data siyo masa a Sudan da zobe sannan tace "to Bude"


Yana budewa Yagani yace "wow, I luv you so much Wife, yaushe kika siyomin?"

"lokacin da mukaje Sudan"


Agogon yadinga shafawa, ya kaishi bakinsa yayi kissing,sannan yace "yayi kyau sosai,bazan taba mantawa da wannan kyautar ba, tana daya daga cikin abubuwa masu muhinmanci dakika bani, amma wanda yafi kowanne muhinmanci acikinsu shine yanda na sameki a matsayin cikakkiyar budurwa, nayi tunanin Narasa wannan Damar a rayuwata"

Kallansa tayi tana nazarinsa, acikin maganarsa kamar yanaso yace bai taba samun mace budurwa ba, to inhakane Anty Lubna fa? Bata tambayeshi ba Sai tayi Shiru kawai, tunda Shima bai futo fili yafada mata ba, under wear tafara dubawa ta dauko brezia tace" Yaya wannan ai sunmin yawa, saide Anty Amrah tayi amfani dasu "

Sake matsowa yayi jikinta yace" bawani yawa, hakanne ta miki yawa? Dede size dinki nace su saka miki"

"to kai waye ya fadama size Dina? Sunmin yawa nikam"

Wani irin kallo yayi mata yace "size din naki Sai an fadama min? Kawo kiga nasa miki kigani, zata miki daidai"

Dariya tafara tace "a a, barshi, idan zan saka saina gani da kaina"

"Allah baki isaba Sai an gwada rigar nan"

Dariya yabata ganin yanda yadage saiya gwada mata riga, tasan da biyu, inba hakaba mutum yadage Sai yayi abu bayan kace bakaso

Tana dariya Shima yanayi ahaka yacire mata rigarta, sannan yafara saka mata brezia, aikuwa tayi mata daidai

Kallanta yayi yace "tobagashi nan ba, amma da kikace tayi yawa"

Shafa gefen breast dinta yayi yace "Kinga nan dama basai yashiga duka ba, haka ma yayi min"
Maimakon yacire hannunsa tunda ya nuna mata wajan saiyaci gaba da shafawa, lumshe idanunta yayi, cikin wata irin murya tace "ya....ya,kabari please"

Matso da fuskar sa yayi kusa da Tata, "mezan bari?"

"abinda kakemin kabari pls"

Muryarsa ashaqe yace "bazan iyaba, nayi hakuri fa baby, yau kwana nawa? Kusan kwana goma fa, ke bakya tausayina? Ko so kike nayi miki kuka?"

Shiru tayi tarabu dashi tana tuno ranar daya mata filla filla, Ahankali tasa hannunta ta janye nasa hannun, gaban ta Yana tsananta faduwa, cigaba yayi da abinda yake, lokaci daya hawaye yafara zubo mata, bakinsa yadora a face dinta ya lashe hawayen, sannan yahade bakin su waje daya, sosai yafara nuna mata zazzafar soyaiya, lokacin daya jishi acikin wata duniyar daban kuka yafara Yana kiran sunan Mamy, =?H?
Haka itama kukan take tana kiran sunan Anty Ishraqa saboda azaba, amma ahaka tasa hannu tarufe masa baki, kartaje Garin kiran dayake mamy tajiyo shi tazo tana bugs musu kofa =??

can Sama Sama kamar a mafarki yake jin kukan nata, amma bai saurare taba saida yasamu abinda yake so, taji jiki sosai, haka Tasha kuka harda na banza, kwata kwata bataji banbanci dana farkon ba, hatta tafiyar ta saida ta Dan sauya,lalla6ata yadinga yi bayan komai ya lafa, aikuwa Sai shagwaba take yimasa, shikuma duk saiya gigice yarasa ina zai sata, rungume ta yayi a qirjinsa bayan sunyi wanka, sumar kansa tashafa tace "Yaya"

"na'am baby na ya akayi"

"Wai meyasa kake kiran sunan mamy ne, wataran fa zata iya jinmu"

Sake matseta yayi a jikinsa yace "wallahi bansan ina kiranta ba, idan ina tare dake rasa nutsuwa ta nake gaba daya, da dinki yayi yawa Insaaf, Allah yasaka wa mamanki da Alkhairi" =?J?>?#?

Murmushi tayi "Amin yaya"


haka ya hanata futowa falon ranar, har dare suna dakinsu, kuma babu wanda ya nemesu



*** ****** ***



Ahankali lokaci yana tafiya har bikinsu Amrah ya qaraso, zuwa yanzu Insaaf harta fara sabawa da jarabar Asim, saide babu wani dadi datake ji, saide wahala kawai, wani lokacin tafi son yayi wasa da'ita ma biki yarage saura sati daya Ishraqa tahadasu duka takai su wajan gyaran jiki, amma na Amrah yafi yawa, idan Insaaf taga Amrah tana shan maganin mata har tausayi take Bata, to Amma idan tatuna cewa Amjad ne Angon saitaji da Dan sauqi, ba lalle yakai Yaya Asim mugunta ba
, biki yazo yan'uwa da abokan arziqi na nesa dana kusa duk sunzo, gida yafara taruwa da jama'ah, tun kafin ma mutane suyi yawa Insaaf tafara jin kanta Yana mata ciwo, ga tashin zuciya datake ji, haka ta silale tabar gidan babu ma wanda ya lura, ta tafi gidansu, itama Ishraqa tana gidan bikin anata abubuwa, qawaye mamy kuwa kowa Sai murna yake tayata saboda yaude Amrah zatayi aure cikin hukuncin ubangiji

Insaaf kuwa saida yamma dataji dama dama sannan tadawo gidan, Yaya Asim baya nan, suna tare da Amjad suna sake shirya gidan da zasu zauna tunda mamy ta Dage basu zauna mata agida ba=??


Washe Gari daurin aure, tunda safe data Daukowa Asim manyan kayansa ya shirya yaga tana yatsina fuska, fuskarta ya kama da hannunsa yace "Baby meyafaru? Kalau kike kuwa?"

Cikin dauriya tace "lafiya ta kalau Yaya, Sai yaushe zaka dawo?"

"kinason ganina ne?"

"inason Jin qamshin jikinka, banaso kayi nesa Dani"

Mamaki ya kama shi, janyota yayi jikinsa ya rungume ta, babu musu ta cusa kanta acikin qirjinsa ta lumshe idonta
Daukarta yayi cak, suka koma kan gadon yace "Baby, kona cire kayan muyi Zaman mu kina buqatata?"

Daga masa kai tayi tace "eh ka zauna, ni kawai qamshinka nakeso naji"

Wayarsa ce tayi qara, Yana dubawa yaga El Hameed ne, yad'auka cike da ladabi, ba tasan me aka fada masa ba taji yace "Ok, toshknn"

Ya kalleta yace "Insaaf, Abban ki ne ya kirani, zamu tafi wajan daurin aure, kuma Kinga nine waliyin Amjad, suna jirana"

Shagwa6ar Tata sakar masa, Sai yatsina fuska take tace "uhm... uhm Yaya... nide banaso katafi"

Rikicewa yayi yace "A a haba baby na, Kinga to kiyi hakuri kiyi Shiru, shikkenan mu zauna kawai" =??

Kallansa tayi tace "to kaje, amma kadawo da wuri"

"Ana daurawa zan dawo, ko zama bazan yi ba"

Tashi tayi daga jikinsa tace "toka kulamin da kanka "

Kissing dinta yayi yace "to wife"
Daga nan yafice cikin sauri


Itama shiryawa tayi ta fita wajan su Amrah da sauran qawayenta, bayan sallar Azahar Ana ta shirye shiryen kamu taji wani irin jiri Yana dibanta, haka ta daure Bata fadawa kowa ba, Asim daga wajan daurin aure mutane suka riqeshi, amma komai cikin sauri yake yinsa saboda jikinsa ne kawai awajan su tunanin sa da zuciyar gaba daya Yana wajan Insaaf

Da yamma tasake shiryawa cikin less da yayi mata masifar kyau, ankai amarya wajan kamu itama tafuto da sauri zata shige Mota driver yakaisu, tana cikin sauri taji jiri ya debeta, ga ciwon kai, cikin sauri ta dafe kanta tana Kallan sararin samaniya Sai gata tazube aqasa

Ishraqa tana can tanata kokarin saka mutane Amota ta hango kamar Insaaf ce mutane suke kokarin daga ta, gaban ta ne yafadi cikin sauri tadawo gidan, tattaba fuskarta tafara yi taga yarinya Bata motsi, tadubi driver tace "muje asbiti kawai"

Cikin sauri ya daukesu suka tafi, suna hanya Ishraqa ta Kira wayar mamy tafada mata, mamy tace zata taho amma Sai Ishraqa ta hanata tace takula da mutanan kawai tunda ita tana tare da Insaaf din


Bayan an kar6eta gado suka Bata, akayi mata txt likita tazo tayi allurai, sannan tasaka mata qarin ruwa

Har bayan la'asar Ishraqa tana zaune Shiru, ledar ruwa biyu ta qare aka saka mata ta uku, itama ta qare aka saka mata tahudu, itama data qare aka saka mata Leda ta biyar
To daga nanfa jikinta yafara sanyi =?%?

Batayi wata wata ba ta dokowa Asim Kira, alokacin sun Gama komai Yana hanyar tafiya gida Sai tsaki yake, yaji wayar sa tana qara, Yana dubawa yaga Ishraqa ce mai kiran, dauka yayi yace "Maman Insaaf ina wuni" =??

"lafiya Asim, gamu a asbitin doctor Ilyas fa, Insaaf Bata jin dadi, nayi tunanin qaramar jinya ce, to yanzu an saka mata ledar ruwa ta biyar kenan"


"innalillahi...., gani nan, gani nan zuwa" daga nan yakashe wayar yajuyo zuwa asbitin


Yana qaraso wa yaga har ruwan yakusa qarewa, ya kalli Ishraqa yace "meyake damun tane?"

"bansani ba wallahi, dazu de sunyi mata txt da allurai Sai kuma qarin ruwan dasuka saka mata"

Zama yayi a gefen gadon yafara tattaba fuskarta, Ahankali tabude idonta ta kalleshi yace "sannu"

Tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login