Showing 6001 words to 9000 words out of 80494 words

Chapter 3 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

katifarsa yace "abokina ga wajan zama"

Daga masa kai yayi batare da yayi magana ba, Ammar ya dauki buta ya futo zai shiga bandaki, cikin ransa Yana mamakin wannan bawan Allah, ace mutum babu magana saide Shiru haka da d'aga kai kamar qadangare (>??)

Fillo yad'auka yakarashi ajikin bangon Dakin sannan yazauna ya jingina ahankali Yana qarewa d'akin kallo,Ahankali ya lumshe Idonsa Yana tunanin mahafiyarsa, ko a wanne hali take yanzu? Amjad.... Sunan Yana Fado masa ya runtse Idonsa saboda tuno yanda suka rabu da Yaron, koshi ma sun kashe shi? Dole yatafi gida, akwai matsala idan yaci gaba da zama anan, to Amma kuma Anya ba zaiyi hakuri yazauna anan garinba? Saboda mutanan da suke bibiyar rayuwar sa bazasu qyaleshi ba muddin su kasan yana Raye, to Amma Mamy fa? A wanne hali take ciki...?waye yake son ganin bayan sa? Waye? Waye shi? Babbar damuwar Sama itace laptop dinsa dabai san inda takeba, haqiqa Amjad yayi gaskiya dayace akwai kuskure wajan Dora komai a cikin wannan laptop din

"Salamu Alaikum"

Zazzaqar muryarta tadaki dodon kunnansa, batare daya Bude Idonsa ba, ya amsa mata, kallon ta takai gareshi taga Idonsa a lumshe, Sai gashin Idonsa dasuka kwanta wanda ya sake qawata masa kyakkyawar fuskarsa

Ahankali ta dauke kanta daga gareshi tabude kwanon abincin data kawu musu tafara zubawa, taliya ce jalop, amma ta hausa, d'ago kanta tayi tanaso tace masa ga abinci amma kuma lokaci daya yayi mata kwarjini, shidin daga ganinsa kasan cewa babban mutum ne, sallama ma bata samu matsayin daya Bude ido ya amsa mata ba inaga maganar abinci? Duk yanda akai da alama Yana cikin dumbin damuwa, ashe a duniya akwai mutane masu damuwa kamar ita? Matsalarta babbar matsala ce, damuwar ta babbar damuwa ce da har tasa take ganin kamar tafi kowa shiga cikin damuwa

"ga Abinci inji Inna" maganar ta tasake fadowa cikin kunnansa, Ahankali yake Bude Idonsa harya budesu fes a kanta, bece mata uffan ba yafara kokarin tashi zaune, Garin gyara zama yadan bige kafadarsa me ciwo da jikin bangon Dakin, cikin sauri yace "Washh"

Kallansa tayi da sauri takai hannu zata taroshi Sai kuma tafasa ta tsaya cak, ta tashi ta sauri tafuto daga Dakin tana Kiran Inna

Inna ta qaraso taga Yana runtse ido tace "Meyake faruwa ne bawan Allah ko jikinne?"

Tana daga bayan Inna tace "Inna Fama ciwonsa yayi"

Inna ta kalleshi cike da tausayi tace masa "sannu"

Ahankali yace mata "yauwa" sannan yazauna ya dauki spoon zai fara cin abincin

Inna ta karbi cokalin tace "kawo nabaka bawan Allah, idan Ammar bashida lafiya ninake bashi abinci dakaina"

Beyi mata musu ba yasakar mata cokalin tafara bashi, Amina tana tsaye ta rungume hannun ta aqirji, tana kallonsu, bakinsa ta kalla d'an qarami kuma ja, gashi cokalin nasu irin me nauyin nan ne wani kwafd'ed'e me fad'i (>?#?)

Abincin datake bashi kadai shine yatuno masa da mahafiyarsa, Allah sarki mamy...., yasan cewa duk inda hankalin ta yake a yanzu yakai maqura wajan tashi


Baba ne ya qwalawa Inna Kira, ta amsa masa sannan ta kalli Amina tace "zoki bashi abinci Amina, kiyi ahankali"

"to Inna" cewar Amina data matso wajan ta zauna

Inna tafita daga Dakin, Shima ya dauki ruwa yasha Yana mamakin wannan jaririyar da'akace tabashi abinci (>?#?)

Ita kuwa zuciyarta d'aya tadebo abincin zata bashi, amma saiya daga mata hannu, ( ' itama batace masa komai ba tamaida spoon din cikin kwanon, sannan tarufe abincin tatashi tafuto daga Dakin

Acan Dakin baba kuwa su Inna sungama magana da Yaya Ammar Akan Akan zasu hadashi aure da qanwar sa, kasancewar yasan cewa akwai aure atsakanin su shiyasa koda wasa baiyi musu ba, ya amince da buqatar su

Ita kuwa Amina Batasan abinda ake ba kawai daga Dakin Yaya Ammar data futo kai tsaye dakinta tawuce, suma suna Gama tasu maganar suka wuce Dakin Ammar din gaba dayansu
Asim Yana ganin shigowarsu yaji dadi, bayan sun zauna baba yafara magana dashi "bawan Allah mude bamusan daga inda kakeba, kuma acan asbiti ma bamuyi wannan maganar dakai ba,nide sunana Abubakar amma Ana kirana da Buba awannan qauyen, wannan danane Ammar, dakuma matata larai, 'Yata Amina itace ta tsinceka a bakin Rafi taje Debo ruwa, tazo gida da gudu tasanar damu, d'ana Ammar shine yabani shawarar a kaika asbiti, kuma Alhamdulillahi yanzu kaji sauqi, muna so katashi muje gaban maigari kayi mana Bayanin daga inda kake "

Ajiyar zuciya yasauke bayan yagama jin Bayanin su,Ahankali yafara magana"Baba sunana Asim...."

Sai kuma yayi Shiru daga nan, su baba suka zuba masa ido suna kallansa, tabbas wannan daga ganinsa kasan Yana dauke da damuwa, to Amma babu Dadi bakasan mutum ba kawai kafara yimasa tambayar dabata daceba, danhaka baba yayi Shiru, Inna tace"muna jinka Hasim..." (>?#?>?#?)

"bafa Hasim ba Inna, Asim,ake cewa"
cewar Ammar

Shide Yana jinsu bece dasu komai ba, Ahankali yaci gaba da cewa "Agarin Lagos nake, iyayena da 'yan'uwana duk suna can, Dan Allah baba kubar maganar zuwa wajan maigari, inaso kumin alfarma natafi gida gobe, nasan Hankalinsu atashe yake"

Baba yayi murmushi yace "To madallah, haka akeso, amma bazaka tafi Gobe ba, kabari Sai jibi, Gobe zanyi auren 'Yata Amina tareda Ammar"

Mamaki ya kama Asim, aure kuma? Wannan qanqanuwar yarinyar zasuyi wa aure? Bece da baba komai ba Sai "Allah yakaimu jibin"

Washe Gari da sassafe aka daurawa Amina aure da yayan nata, akofar gidan maigari, wannan qauye kuwa Shiru kakeji anyi tsit kowa Yana jiran mummunan labari a cikin wannan satin, ango Ammar kuwa yasa sabon kaya Sai qyalli yake Yana walwali, baba yakira Amina har daki yayi mata Bayanin komai, lokaci daya ta rushe musu da kuka tace Bata yardaba, Bata so tarasa yayanta, Bata so yamutu yabarta, amma haka su baba suka daddage sukai mata nasiha mai ratsa jiki, musanman Inna ta mafi baba dagewa Akan Amina tayi hakuri ta rungumi aurenta

Baba yace tatashi taje ta fitar da kayan dakinta za'a gyara musu shi su zauna aciki, kafin baqo yatafi su koma Dakin Ammar din

Haka tafuto idanunta jajir Tasha kuka, dama d'akin bawani kayan kirki ne aciki ba, daga katifa Sai bakkon kayan ta, dakuma wani kwando Dan qarami na kayan kwalliya.

Bakkon tafara dauka taji nauyi, sai tatuna da laptop din baqonsu datake ciki, tafitar da'ita tsakar gida, a lokacin Asim ya futo alwala tajuya ta kalleshi, Shima ya kalleta, idanunsu yahadu dana juna, cikin sauri kowa yadauke kansa, Yana alwala Yana d'an satar kallon ta, mamaki yake menene yasa ta kuka? Sake satar kallonta yayi Yana tunanin ina wani girma awajan wannan yarinyar dazasu yimata aure?

Amina na ganinsa tayi sauri ta zuge zip din bakkonta zata dauko masa laptop dinsa, juyawa tayi zatayi masa magana saita kamashi Yana qare mata kallo Yana wanke qafafunsa (=??)

Cikin sauri ya sake kawar da kansa, miqewa tsaye tayi tafasa dauko laptop din,tazuba masa ido qarara tana kallonsa, Tome yake gani ajikin ta?Shima ganin ta kamashi da satar kallonta yasa cikin sauri ya miqe yashige Dakin Ammar, yanata mamaki meyasa gidan aure amma kuma babu mutum kodaya dayazo musu? (>??)Da daddare baba yakira su yayi musu fada shida Inna, sannan baba yarakata har Dakinta dayasha gyara, sabuwar atamfar datasa tayi mata kyau sosai dawani uban mayafi mai girma data boye kanta aciki, fuskar nan taji kwalliya irinta su ta qauye, Addu'ah take cikin zuciyar ta Allah yasa Yaya Ammar karya nemi wani abu awajan ta, koda yake aitasan ma babu abinda zai nema tunda shima Yana mata Kallan qanwar sa ne, tunda gida d'aya suka tashi, koda ace yanemi haqqinsa ma bazata taba yarda ta bashi hadin kai ba, saboda tanaso yarayu, Gara su Inna suyi bacin rai ta Hana shi haqqinsa Akan ta bashi haqqin nasa daga qarshe yamutu yabarsu

Sai can dare sannan ya shigo Dakin bakinsa dauke da sallama, Ahankali kuma cikin zaqin muryarta ta amsa masa, zama yayi agefenta ya ajiye ledar daya shigo da'ita mai dauke da kayan marmari, yace "qanwata yazaman kadaici"

"lafiya Yaya" abinda tace dashi kenan

"ya kamata ki tashi kiyi alwala muyi sallah koda raka'a biyuce"

"inada alwala"

Kallanta yayi, yaga taqi yaye mayafin nata, yace "toki Bude mayafin mana, ko Nima saina sayi bakin?"

Ahankali tayaye mayafin nata, amma taqi yarda su hada ido dashi tace "aikai baka buqatar siyan baki Yaya Ammar, tunda gida daya muke rayuwa kanada Damar dazakamin magana na amsa akoda yaushe"

Murmushi yayi, yasan saboda tatunatar dashi wani abu ne shiyasa tasako masa maganar suna rayuwa gida daya, to Dan suna rayuwa gida daya saiya Kasa neman haqqinsa awajan ta?
Ya kalleta cikin wasa yace "tokidan Kalleni mana amarya, kina magana bakya Kallan angon naki"

Tafukan hannunta tasa tarufe fuskarta cike da kunya , daga nan suka tashi, suka gabatar da sallah, yayi musu Addu'ah sosai, ya dauko musu fruit dinsu da yaji kankana sosai sukasha, sannan suka kwanta

Bata cire kayan jikinta ba, Shima beyi mata magana Akan haka ba, Shiru Dakin yayi itade duk atsorace take, tana kuma Addu'ah Allah yasa ko yatsanta karya riqe bare ace ga neman haqqi

Har bacci yafara fizgarta taji hannunsa Yana shafa wuyanta, gabanta yayi wani irin faduwa taji wani abu kamar yafada cikinta daga qirjinta, Addu'ah take a ranta tayi Shiru kamar tana bacci

Shikuwa Ammar awannan halin da yake ciki ba yajin zai Iya hakura tunda ta riga tazama halalinsa
Ahankali yajanyota jikinsa yarungumeta sosai
Jiyayi yanda gabanta yake faduwa, yayi murmushi sannan yatura hannunsa cikin rigar ta yafara shafa cikinta yajishi ashafe kamar ba yanzu suka Gama cin kayan marmari ba, ta cikin rigar yafara shafar qirjinta, Yana goga mata hancinsa Akan wuyanta, yanda yake mata yazo mata awani irin yanayi, duk mazajen data taba aura babu wanda yake mata abubuwa haka ahankali cike da aji kamar baya so, Ahankali ahankali jikinta yafara saki, harta fara sakar masa jiki, Yana ganin haka yadage rigar Tata gaba daya yafara wasa da qirjinta sosai, ahankli tafara sakin wani irin numfashi, Shima gaba daya yafita haiyacinsa cikin rawar murya yace "Qan...qanwataaahhh kinajin abinda nakeji kuwa?"

Idanunta a lumshe tadaga masa kai, Ahankali yaci gaba da abinda yake, al'amarin daya dauke su kusan awa daya Yana wasanni da'ita kafin yafara neman rabata da budurcinta yaji hannunsa yadauki wata irin rawa, haka ya daure yayi bismillah cikin ransa, yaci gaba da neman hanya

Zafi da radadin da wajan yake mata ne yasa tasaki kuka tafara tureshi, amma inaaa! Gaba daya Ammar yasakar mata nauyin sa, ko tunanin saurararta beyiba awannan halin, yaci gaba da abinda yake, Jiyayi wuyansa kamar ansaka masa igiya an shaqeshi, lokaci daya yadena abinda yake, yasaka hannunsa a wuyansa yariqe, yaga d'akin nasu Yana wata irin juyawa, baisan lokacin da yafad'o qasan gadonba,har lokacin kuma hannunsa Yana kan wuyansa, qafafunsa ne suka fara rawa kamar mutumin da aka dannewa kai da fillo anaso yamutu, jiyayi wata irin murya marar Dadin ji tacika d'akin tana bashi umarni "Kasake ta!!!, Kasaketa zamu kasheka fa"

Amina ta duro daga kan gadon tana kiransa "Yaya Ammar, menene?, Wuyanka ne yake ciwo?"

Kwata kwata Ammar bayajin abinda Amina take fada masa, wannan babbar muryar datake bashi umarni ita yakeji, daqyar ya'iya yin magana cikin qarfin hali yace "bazan saketaba"

Amina tasake kallonsa tana masa magana amma taga alama kamar ma baya jinta, shikuma Ammar sake shaqe masa wuya akai har yakasa numfashi idanunsa suka futo waje sosai Yana zare ido, baisan lokacin daya fara sakin Amina ba, kawai cewa yake "Nasaketa, nasaketa, wallahi nasaketa, lokaci daya kuma ansakeshi kamar ma babu wata murya data cika d'akin, numfashi yake maidawa sosai kamar wanda ya shekara Yana tseren gudu

Amina tana jin abinda yafada tafashe da kuka, ''Yaya Ammar mekake fada haka? Kaida waye? "

Cikin fitar numfashi na azaba ya kalleta cikin duhun d'akin yace
"Amina, kiyi hakuri, babu yanda na'iya"

Kuka tafashe dashi sosai takasa cemasa komai, Ahankali ya miqa hannunsa yajanyota jikinsa yayi mata wani irin ruqo, itade tajishi yayi mata wani riqo datayi tunanin ballata zaiyi, gaba d'aya kuma Sai jikinsa yasaki yafara Tari

Daqyar tatureshi daga jikinta tadauki ruwa a cikin jug din roba ta bashi yasha, Ahankali tace "sannu Yaya"

Kallanta yayi da Idonsa da sukai jajir ya d'aga mata kai, daga nan yajata jikinsa suka kwanta bacci anan qasan d'akin, cikin ransa kuwa tunani yake haqiqa Amina ba'ita kadai bace, akwai mutanan boye atare da'ita, dole dasafe ya fadawa su Inna aje anemo mata magani awajan Malam liman kokuma wasu malaman

Dahaka sukai bacci, har Gari ya waye basu tashiba, saboda basu kwanta da wuri ba,Gari ya waye, jama'ah kowa yanata sabgoginsa
Su Inna ma babu wanda ya qwanqwasa musu daki kawai de ta ajiye musu kwanon abincin su akofar Dakin, ta cigaba da harkokinta atsakar gidan.



Dawani irin zazzabi Asim ya tashi yau, idanunsa har rufewa suke, ga ciwon kai da yake damunsa har yanaji kamar kansa zai rabe gida biyu, amma ahakan yayi sallama dasu Inna da baba Akan zai tafi gida, kuma Insha Allah zai dawo wajan su nanda 'yan Kwanaki shida Mamynsa

Cikin baccinta tajiyo muryar Inna da baba sunayin sallama dashi, Ahankali tabude idanunta, tafiya zaiyi kenan? Basu yi sallama dashi ba kuma, kallonta takai wajan Yaya Ammar taga Yana bacci, gaba daya ta manta da batun laptop dinsa, saide aranta taji tanaso tasake kallansa koda sau daya ne kafin yatafi, cikin sauri ta daga labulen window taganshi shida baba, suna shirin fita, Ahankali tasaki labulen tadawo dakin tafara bubbuga gadon domin tashin Ammar

"Yaya Ammar katashi, mun makara ko Salla bamuyi ba"
Tana jiran taga ya tashi taji Shiru, da sauri ta kalleshi takirashi dad'an qarfi "Yaya Ammar!!!"

Nanma taji Shiru, gabanta ne yabada wani irin dam! Lokaci daya jikinta yadauki rawa, hannunta Sai karkarwa yake ahaka ta Dora hannun Akan hancinsa taji kwata kwata baya numfashi, hannunta tadora aka (=?F? @&?) tasaki wani irin qara, nan take tazube atsakar d'akin sumammiya

Inna ce ta shigo d'akin da gudu, dakuma baba daya raka Asim bakin titi yadawo, ganin Amina sukai a kwance aqasa da alama ta suma, Ammar suka fara dubawa, jikin Inna har rawa yake tafara tattaba ko'ina na jikinsa, gaba daya duk ta rude Tama rasa gane yanada rai ko bashi darai, baba ne da yake cikin nutsuwa ya daga hannun Ammar yaga hannun ya silale yafad'i, daga nan jikin baba yayi sanyi, yasan shikkenan Ammar babu, rai yayi halinsa (=?-?=?-?) ahankali yazame yazauna da6as aqasan d'akin yafara hawaye kamar ba Malam buba ba

Inna tana ganin haka ta futo daga d'akin tana ihu tana kururuwa, baba Yana "larai, Larai"

amma Inaaaa!

Inna ko kallonsa batayi ba, hannu ta Dora aka (=?F? @&?) taci gaba da ihu "innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, nashiga ukuna ni larai, Ammar yatafi yabarni, Ammar shi kadai nake gani naji dadi yanzu babu, babu Ammar yatafi babu dawowa"

Haka Inna tadinga ihun kuka wanda ya janyo hankalin maqota suka garzaya gidan maigari suka sanar dashi ai Ammar yamutu, nan da nan kuwa maigari yataho gidan shida tawagarsa (=?3?=?F? @&?)

Baba ne yataso yabiyo Inna tsakar gida anan yaga mutane sun taru Sai leqensu suke takatanga , ya tsugunna agabanta tare da dafa kafadarta

"larai ki tashi Dan Allah kidena wannan ihun, Ammar Addu'ar ki yake buqata a yanzu, babu kyau a dinga yiwa mamaci kuka larai"

Bige hannunsa dake kan kafadarta tayi, tace "Nika rabu dani Malam, wannan abun ya isheni, haqurina yaqare Malam, d'annawa guda daya tilo yamutu yabarni yazaka hanani kuka"

"larai hakuri zamuyi, duba kiga yanda mutane suka taru suke Kallan ki, kiyi hakuri mana"

"wanne irin hakuri kake magana Malam, Wai kai wacce irin zuciya ce dakai? Wallahi yau kam hakuri na yaqare"

Tana fadar haka tamiqe tadauki bahon wanka ta cikata da ruwa tanufi cikin d'akin dasu Amina suke, tana zuwa batayi wata-wataba ta sheqawa Amina wannan ruwan (=??) cikin masifa tace "tashi shegiya!, annamimiya, munafukar Allah"

Jin saukar ruwa ajikin ta shi yayi Sanadin farkawarta cikin razana, tana goge fuskarta data Gama jiqewa

Inna tayi mata wani irin kallon tsana, tace "kin kashemin dana Amina, burinki yacika, ashe dama maganar da mutane suke gaskiya ne, yau na gaskata maganar su, wallahi tallahi bazan taba yafe mikiba Amina, Allah Sai yayi mana sakayya"

Baba ne yace "larai kiyi hakuri mubi komai a sannu Dan Allah"

Inna Bata saurari baba ba, takamo hannun Amina data qame waje daya, tayi tsakar gida da'ita, Amina ta daga kai tana kallon mutane yanda sukai dandazo Akan katanga dakuma kofar gidansu, Inna Bata damu da mutanan da suke kallanta ba ta hankad'ata waje, sannan Takoma ciki tadauko mata bakkon kayan ta tabiyota da'ita

Babane yafuto da sauri yariqe jakar, Inna tana Jan jaka baba yanaja, haka suka futo kofar gida, adede lokacin maigari yaqaraso shida tawagarsa

Cikin tsananin fishi yace "Malam Buba dakai da larai, da wannan annobar ku tattara yanaku yanaku kubar min garina, Dan Naga alama d'aya bayan d'aya nema take saitaga bayan yan Garin nan"


"Annobah"
Kalmar ta daki dodon kunnan Asim daya dawo domin tambayarsu ko sunga laptop dinsa a lokacin da suka tsinceshi a ruwa, yamaida kallansa ga Amina datake zaune aqasa inda Inna ta wullar da'ita, kayan jikin ta duk ajiqe harkana iya hango shacin brezia d'in jikinta, da sauri yadauke Idonsa daga wajan, yamaida kallansa ga mutane yanda suka taru akofar gidan danqam kamar Ana kallon wani babban Abu

Inna da baba da basu lura da dawowar Asim ba, suka fara Bawa maigari hakuri, Inna tasake cewa "kayi hakuri Yalla6ai, karufa mana asiri ayiwa d'ana sutura, karka rabamu da mahaifarmu"

Maigari yadubi fadawan dayazo dasu yace "kushiga cikin gidannan kufuto musu da kayansu, shikuma Yaron ayi masa sutura, Ana gamawa azo ahada dasu da kayansu a kore su subarmin gidana"

Baba yace "innalillahi wa Inna ilaihirraji'un,wannan masifa dame tayi kama?"

Inna kuwa tana jin abinda maigari yace tajefawa Amina jakar kayanta, cikin kuka tace "Allah ya'isa tsakanin mu dake Amina, kinji dad'i ankoremu daga mahaifarmu, tokema kije babumu babu ke"

Al'amarin ya d'aurewa Asim kai, ba yarsu bace ne? Meyasa suke jifanta da wannan kalaman? Yajuya ya kalli Amina yaga ta sunkuyar da kanta tana kuka kamar ranta zai fita, sosai ta bashi tausayi,yatsani kukan mace arayuwarsa,ko babu komai yarinyar nan ta dalilinta yazo wannan qauyen, awannan yanayin kam bazai yi Shiru yanaji Yana gani ayi mata irin wannan tozarcin ba, Ahankali ya kutsa kansa ta cikin mutanan dasukaiwa wajan dandazo yaqaraso wajansu Inna, nanfa kallo yakoma Sama, domin kuwa gaba d'aya 'yan wajan kallansa sukeyi, tambayar kansu suke shikuma wannan meya kawo shi nan? Isyaku yayan lubabatu kuwa Yana ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login