Showing 57001 words to 60000 words out of 80494 words

Chapter 20 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

sauyi daga yau Insaaf"

"to Anty, muje narakaki"

"a a, yi zamanki, nagode Sai anjima"

Daga nan tafita daga d'akin tajawa Minal kofar

Dawowa tayi tazauna tafara tunani, to yanzu ta ina zata fara?

Yanzu Anty data kawo mata wannan kayan tayaya zata sakasu a gidannan ta zauna dasu?

Ajiyar zuciya tayi, tatashi taduba cikin kayanta ta dauko wani dogon hijabi, ta ajiye agefe, kayan nata tafara dubawa duk qananu ne, yanzu wannan kayan zata saka kuma ta zauna Yaya Yaganta ahaka?
Anya? Mayardasu tayi ta ajiye sannan tafara gyara d'akin, tashiga toilet nanma ta gyara shi

Tafuto tasaka turaren wuta ko'ina ya dauki qamshi, sannan tashiga tayi wanka, ta shirya cikin riga da sket, kayan sunyi mata kyau sosai, tafuto falo tazuba abinci taci

Dakin Amrah Takoma, suna fira, Amrah ta karbi wayarta taga duk babu wasu abubuwan na amfani aciki, tace "Minal yanaga ko Dan whtaspp dinnan bakya yi?"

"to dawa zanyi Anty Amrah? Nida ba qawaye ba? Kece kuma gakinan agida ina ganinki"

"kamarya ni? Mijin naki fa?kawo kiga na Bude miki, zan turawa qawaye na number ki suyi adding dinki a group na matan aure,zaki sake sanin wasu abubuwan"

"to Anty Amrah gashi''

Amrah ta karba tabude mata, number Yaya Asim taduba taga tasa Yaya, ta kalleta tace" lalle ma, harda wani Yaya, ina laifin ma kisa masa wani sunan, haba Minal kamar ba 'yar zamani ba? "

" to ai Gara ni inada number tasa, may be ma shi bashida tawa "

" to baki ki rashi ba tayaya zai samu number ki? Kinga gashinan online karbi kitura masa txt kice kina missing dinsa yadawo gida da wuri "

Dariya tayi tace"tab, Yaya Asim din? Kawai saboda nace ina missing dinsa saiya bar aikinsa yataho wajena? Shida yakeda jarabar aikin nan"

"kina mamaki kenan? Minal yayafa Yana sonki, amma ki gwada kigani"

Wayar ta karba tatura masa sallama, sannan tafara typing "Yaya ya aiki, yaushe zaka dawo..."

Amrah ta kalli wayar tace "goge wannan, ba gwada shi zakiyi ba? Ai kalamai zaki tura masa"

Tace "wahalar banza kawai zansha Anty Amrah"

"bawani wahala gwada, Dan gulma kunason juna kun tsaya Sai wani abu kuke kamar 'ya'yan fari, koda yake ashefa 'yan farinne dagake harshi" =??


Murmushi tayi tace "yayan ki nefa"

"to ganina yake?, idan a gabansa ne na'isa nayi?, kutura masa Dan Allah, yanzu haka dawasu yake magana kintsaya kina wasa da damarki"

Cikin sauri tace "haba?"

Amrah ta kalli idonta tayi murmushi tace "kitura masa cewa Yaya kewarka tamin yawa tunda katafi dasafe nake tinaninka yaushe zaka dawo naganka?"

Zaro idonta tayi tace "kaiiii Anty Amrah, nida yafita yabar ni inata bacci, wallahi babu ruwana nikam"

Amrah ce ta qwace wayar tatura masa

Alokacin Yana office dinsa kishingide acikin kujera, datar ce abude, amma baya kan whtaspp, text din daya shigo masa da wata number ne yadauki Hankalinsa, ya karanta yasake karanta wa, cikin sauri ya hau kan whatsapp dinsa, tunani yafara waye zai turo masa wannan txt din?

Wata zuciyar ta bashi amsa da Insaaf
Murmushi yasaki har dimple dinsa Yana lotsawa, yasaka hannu yashafi sumar kansa, kode itama tafara sonsa ne?

Wayar yasaka cikin aljihun Wandon sa ya tashi yafara tattara kayan sa zaibar office din

Agogon office din ya kalla yaga shabiyu saura, ya dafe kansa da hannunsa, karfa yarinyar nan ta zautar dashi, daga turo masa txt ya tashi yabita, afili yace "tunda tanason ganina menene amfanin zama na anan?"

Hanyar fita daga office din yanufa saiya tuno da mamy, jinjina kansa yayi yace "Kar mamy tace saboda Insaaf nadawo gida"

Cikin zuciyarsa yace to ai kuma tasan ina son matata

Dawowa yayi yazauna afili yace "bari de ayi sallar azahar saina tafi"


Acan gidansu kuwa daga ita har Amrah dasuka ji Shiru kawai Sai suka haqura, ta kalli Amrah tace "kingani ai"

"Mena gani? Kin tsaya Kinga bezo bane?"

Tace "to, nikam bari natafi daki akwai kayan dazan qara shiryawa"

"to saikin dawo" cewar Amrah


Harta gama qarasa shirya kayanta, tayi sallar azahar, har biyu da wani abu tana zaune da carbi ahannuta tana ja, Addu'ah tayi tatashi taje tasake wanka, tabade jikinta da turare,taduba kayan da Ishraqa ta kawo mata ta dauki wani riga da sket masu kyau tasaka, siket din saura kadan ya qaraso mata gwiwa, rigar kuma Normal riga ce amma an yanke gaban rigar anyi wani round agabanta, kana ganin komai

Dan kunneta tasaka, sannan ta dauki qaton hijabinta zata saka taji an turo kofar d'akin, mamaki ya kamata, amma saitayi tunanin Amrah ce, ganinsa acikin d'akin ne yasa gabanta yafadi, shaf Tama manta da batun text data tura masa, saita fara tambayar kanta menene yakawo shi gida yanzu?

Shikuwa Asim mutuwar tsaye yayi a bakin kofar, gaba daya yarinyar tagama tafiya da tunanin sa

Hijabin tafara dagawa zata saka amma data tuno yanda Ishraqa tabata shawara saita ajiye shi Akan gadon ta nufeshi tace "sannu da zuwa Yaya"

Hannunsa ya miqa mata, babu Musa tasaka nata hannun, cikin sauri ya fuzgota jikinsa tare da sakin wata irin Ajiyar zuciya, hancinsa ne yake yawo a jikinta, duk wani waje dayaji Yana tashin qamshi a jikinta saida yakai hancinsa wajan, yadawo da hancinsa dede wuyanta yasakar mata wani irin kiss, sannan yace "miss you too Baby...."

Wani iri taji, bayan mamaki daya kamata, kenan dawowarsa tanada nasaba da tetx din dasuka tura masa?kode da gaske Amrah take Yaya Asim Yana sonta?
Bata San dalili ba, haka nan taji wani irin farin-ciki ya kamata, cikin sigar shagwaba tace"yaya wajan mamy fa zanje "

Daukarta yayi cimak, yazauna Akan gado ita kuma yadora ta Akan cinyar sa, kansa yadora a wuyanta yace" wacce Mamy? Bayan kince kina missing Dina nadawo gida? "

" Yaya nifa dama.... Dama...."

" shiiiii">?+?ya katse ta

Sannan yace "wato bakya kewata ko?"

Girgiza kanta tayi, tace "ina...yi "

"to nunamin"

Kallansa tayi tace "me?"

"kewata mana, ba gashi kinsa nabar aikina nadawo wajanki ba?"

Shiru tayi, tadago kanta ta kalleshi ma takasa, kwarjini yake mata sosai, gashi Yana tayi mata abubuwa kamar ba Shiba

Tunanin tane ya tsaya cak, samakon jin hannunsa a inda Bata zata ba, budaddiyar rigarta ya qarasa zuge mata zip din rigar, lokaci daya rigar tayi qasa, wata irin kunya ta kamata, cikin sauri tarufe idonta da tafin hannunta, tasake fadawa cikin jikinsa


Murmushi yayi, yadora fuskarsa Akan Tata, yayinda hannunsa yake yawo Akan qirjinta, wani irin yanayi ya tsinci kansa aciki, kwata kwata ya manta da yarinyar dayake rainawa yake tare, al'amarin nasa bai tsaya iya nanba, saida yasamu nasarar hade bakin su waje daya, yanda yake shan bakinta da zafi zafi shine ya tabbatar mata cewa haqiqa yayi kewar matarsa, kokarin janye jikinta tafara, yayi sauri yasake ruqota, yaci gaba da abinda yake, yarasa meyasa take masa noqe-noqe kamar ba tasan komai ba, kunyarta tayi yawa, tayaya kin auri maza kusan shida amma kikasa bada hadin kai lokaci daya?
Kwata kwata tunanin sa ya gushe, baisan Yaya akai ba,shide ya tsincesu Akan gado,lafiyarsa kalau yashigo gidan, amma Sai yaji lokaci daya kansa yasara kamar wanda aka buga masa wani abu, amma bai kawo komai a ransa ba,boobs dinta dake cikin hannunsa ya matsa, cikin wata irin murya yace "Baby nawane ko?"

"uhmm... Yaya ni Dan Allah kabari"
Zuciyarta daya tafadi wannan maganar, ba tasan shagwa6ar datayi masa sake tunzurashi tayi ba

Murmushi yayi, yayi kissing goshin ta, da idanunsa dake cike da buqata ya kalleta yace "bansan meyasa ba, inaji kaina yanamin wani irin ciwo"

Tace "Yaya ai akwai magani" tafadi haka batare data kalleshi ba

"ai kece maganin"

Murmushi tayi takauda kanta gefe, yace "inaso inyi wanka,ko zaki rakani?"

Idanunta tarufe cike da kunya tace "a a"

Hancinta ya lakace mata, sannan yafara gyara mata rigar Tata, amma yaqi yarufe mata bayan, daqyar ya'iya Raba hannunsa da qirjinta da suke mata wani irin zafi, sannan yashige toilet domin watsa ruwa




Washe Gari cewa yayi bazai je office ba, haka tazauna adakin nasa tana kokarin sakin jikinta dashi, kamar yanda yafada mata batada wajan zama Sai jikinsa hakan ce ta kasance, saide wuni guda yad'auka Yana sake alwala, da yayi sabuwa zata karye, tashiga wanka kenan ya dauki waya yakira Muhsin, bayan sun gaisa Muhsin yace "Ango mijin Amarya, ya aiki?"

"banje office ba yau, ina gida ne"

Dariya Muhsin yayi yace "tab, amma Insaaf tanada sa'ah, gaskiya kana kokarin tausayin yarinyar nan"

Murmushi yayi "Muhsin ai wannan yawuce tausayi, saide so"


"Okey, yanzu kadawo kan hanya kenan?"

"dama na Dade da dawowa"

"Alhamdulillahi, gaskiya naji dadi Asim, Allah kuma yakawo qannan widad da wuri"

"qanne kuma tun yanzu?"

"tome zaka jira? Ai lokacin abu ayishi"

Dariya yayi yace "kaide bakada dama"

Muhsin yace "gaskiya ne, gobe idan kafuto office akwai wani laqani dazan baka, zakasha mamaki na"

"wanne irin laqani kuma Muhsin?"

"kaida muhadu goben"

"no, bawani gobe Malam, kazo ina gida ka kawo min yanzu, kuma ka fadamin na menene"

"to shikkenan ganina??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n zuwa"

Ko 30 mint basu yi ba, yazo gidan,Asim yafuto compound din gidan yace "wanne irin laqani ne zaka Bani? Kona soyaiya ne? Kasan har yanzu fa ban tabbatar tana sona ba"

Muhsin yayi murmushi yace "bawani laqanin soyaiya, Kaine zaka koya mata soyaiyar, wannan maganin, idan kasha, Kaine zaka ban labari, maganin maza ne, kasan de yarinyar nan kaida kanka kace aurenta shida, kasan kuwa me iya mata Sai Allah"=?3?

Girgiza kansa yayi yace "A a Muhsin, yanzu a yanda nake sainasha wani magani? ai banda matsalar komai, ni ahakan ma ina tausayin tane"

"tausayi kuma? To Kar take kallon ka, tasan komai kamar yanda kaima kasani, wallahi idan kaje mata, taji Bata gamsu ba, raina ka zatayi, qarshe ma tace tsohuwar matarka tagama janye ka, kuma kasan Ana musu Dan gyare-gyaren jiki, kawai Malam kafuto a mutum musamu qananun Yara "


Shiru yayi, Sai can yace" kuma fa hakane, maganar ka tana kan gaskiya Muhsin, bani maganin "

Muhsin yabashi, ya karba yace" godia nake abokina "

Suka tafa, Sai dariya suke kamar basu ba, sannan yayi masa sallama yakoma ciki

Yana zuwa falon sa yabude fridge ya dauki ruwa yasha magani,=?? sannan yawuce cikin daki, alokacin harta futo daga wanka tana shiryawa

Kai tsaye toilet din yashige domin ya watsa ruwa, yakusa gama wankan yaji yanayin sa Yana sauyawa, cikin ransa yace ashe maganin nan Yanada kyau sosai

Futowa yayi qugunsa daure da Towel

Tana ganin futowar sa tatashi ta dauko masa kayan sakawa, kawo masa tayi ta ajiye agefen gadon

Binta yayi dawani irin mayen kallo, wata irin sha'awa tana taso masa, wadda tunda yake, baitaba jin makamanciyar taba, lips dinsa yasa a baki ya ciza, sannan ya sunkuya yariqe gwiwar sa kamar mai ruku'u
Kallansa tayi da mamaki tace "Yaya lafiya?"

Girgiza kansa yayi yace "ba kalau ba.... Bazaki gane bane...."


Matsowa tayi kusa dashi tace "bakada lafiya ko?"

Yace "sosai....inaji kamar.... Kamar na mutu..."

Gabanta ne yafadi, tace "mutuwa Yaya?"=?3?

Wani irin kallo yabita dashi, Sai lashe lips dinsa yake, yasaka hannu ya fusgota jikinsa, tana jin yanda Towel din jikinsa ya kunce tayi sauri ya rufe idonta

Gaba daya jikinsa rawa yake, sosai ta tsorata da yanayin sa, mutum yashigo kalau amma lokaci daya yafita a hayyacinsa?

Bai iya cire mata rigar jikinta ba, hannu kawai yasa ya yagata, soyaiya yafara nuna mata a zafafe, yanajin yanda take ture hannunsa daga jikinta, yahada gaba daya hannayen nata yariqe

Cikin fitar hayyaci yace "meyasa kike min haka ne?"

Kallansa take cike da tsoro, duk abinda yake yi faruwa taqi yarda ta kalli jikinsa, Girgiza kanta tayi tace "Yaya....wai meyake damunka?"

Kallanta yayi da rinannun idanunsa,jiyake lokaci daya kansa yana ciwo, tsakiyar kansa kamar Ana doka masa guduma haka yake ji, amma bala'in dayake ji a jikinsa yahana ya qyaleta

tsoro yasake kamata, cikin fitar hayyaci yae"kece....kibani haqqi na "

Gabantane yayi wata irin muguwar faduwa, lokaci daya mutuwar mazajen ta tafado mata, tsoro ya kamata, duk da tanashan magani tana jin tsoro, gani take kamar Shima zai tafi yabarta, koba wannan Bama ai bazai iyu ba, saboda yanayin datake ciki, gakuma su Mami

Cikin wani irin zulumi tace masa "Yaya ai inada period..."







Mrs. Usman
' [2/27, 7:24 AM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

43&44


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493






Zaro Idonsa yayi =?3?=?3?
Ya kalleta yace "innalillahi, Muhsin kakashe ni"

Sai yanzu ne tasake tabbatar wa akwai abinda suka qulla shida abokin nasa, tace "Muhsin kuma? Meya yi ma Yaya...?"

Kafin ta qarasa magana yasake fuzgota jikinsa, lokaci daya yahade bakin su waje daya, ganin tsayuwar bazata musu ba yasa yadauke ta cak suka fada kan gado

Yanda yake bida'ita cikin zafi-zafi yasa tafara jin dadin abinda yake mata, amma da akai Nisa taga abin nasa yawuce na hankali anan idonta yafara raina fata

Tafada masa tana period amma taga kamar ma baiji abinda tafada masa ba,gaba daya yafice daga haiyacinsa, hannu biyu tafara dukansa amma ko kadan Asim bai jinta,ciwon da kansa yake masa ma yanaji amma a halin dayake ciki yanzu bazai iya hakura ba, gashi yahade bakin su waje daya, Sai mutsu mutsu take tana neman agaji
Bai qyale taba saida ya tabbatar yabiya wa kansa buqata ta cinyar ta, amma abin mamakin jiyayi kamar ma yanzu yafara, wani irin Karfi ne yasake zuwa masa, baisan lokacin daya fashe dawani irin kuka ba, ya kamata ya qanqame ta, cikin ransa kuwa Allah ya'isa kawai yake aikawa Muhsin

Idanunta sha6e-sha6e da hawaye tace "Yaya Dan Allah kayi hakuri..."

Kallanta yayi amma yakasa magana, yarasa hakurin me take bashi, tanaso tace masa batasan komai bane kome? Tayaya za'ai mace bazawara tazauna tana masa wannan kukan? Meyake damun tane?

Cikin wata irin murya yace "kiramun Amjad"

Kamar dama jira take cikin sauri tatashi daga jikinsa, saida ta tsaya taga yanda jikinta yake, babu kaya ko daya, takai dubanta gare shi taga ya zuba mata ido kamar tsohon maye, wardrobe tabude ta dauki dogon zani ta daura, sannan ta saka qaton hijab tafi ta daga d'akin

Tana fita taga Amrah zaune afalo, cikin tashin hankali tace "Lafiya Minal? Meya sameki kike kuka?"

Ahankali ta girgiza kanta tace "Wai Yaya Amjad yazo injishi" =?-?

Dariya ce takama Amrah, amma batayi ba, saboda babu dadi yanda take kukan nan kuma kakama yiwa mutum dariya, dafa kafadarta tayi tace "toki koma bari in turo muku shi"

Babu musu tajuya zuwa ciki, Amrah kuma tashige d'akin Amjad, tana shiga ta ganshi daure da towel yafuto daga wanka, saita ga kamar ba Amjad ba kullum qara girma yake, suna hada Ido tace "kaje inji Yaya"

Tayi sauri taja masa kofar tabar wajan


Minal kuwa tana zuwa d'akin taga yasaka jallabiya, yana zaune agefen gadon, amma kansa Yana qasa, wajansa ta qarasa tace "Yaya Wai gashinan"

Baibata amsa ba Sai hannunsa,daya miqa mata, babu musu ta qarasa wajansa,janyota yayi yasaka ta a jikinsa, yasaka hannunsa duka biyun ya qanqameta, Sai wani irin numfashi yake saukewa, ta cikin hijabin nata ya zura hannunsa Yana wasa da qirjinta, ita kuma zafi take ji, Sai runtse ido takeyi, mamakin sa take yanda baya gajiya da wannan abun, qwanqwasa d'akin akayi, cikin sauri tafara janye hannunsa dake kan qirjinta, amma saiya sake riqewa, Sai tura kansa yake cikin wuyanta, cikin rawar murya tace "Yaya Ana nocking.... fa"

Cikin wata irin murya yace "Insaaf....ki barni.... Ki naso na mutu ko? "


Cikin sauri tafara girgiza kanta "a a Yaya, banaso ka mutu, idan ka mutu zanshiga cikin wani hali"

Kallanta yayi furucin ta yabashi mamaki, kokarin hade bakin su yake yi amma Sai aka sake wani nocking din

Maimakon ya tashi saiya fara kokarin shigewa cikin hijab din nata, kuka tasaka masa, Ahankali yace mata "sorry..."

Sannan ya tashi tsaye, tana Kallan yanayin dayake ciki tayi sauri ta sunkuyar da kanta, shi kansa jiyayi mararsa tana masa wani irin ciwo, cikin sauri ya sunkuya, adaddafe yabude kofar, Yana ganin Amjad yace "mutafi Asbiti Amjad"

Cikin tashin hankali yace "innalillahi... Yaya Asim? Meyasameka kake tafiya a sunkuye?" >?#?



Bai iya Bawa Amjad amsa ba, Sai wucewa da yayi,suna zuwa main falo Amjad yajuya yace "bari nakira mamy"

Cikin sauri yayi caraf yaruqo hannunsa, ya girgiza masa kai alamun a a, Amjad de yayi Shiru mamaki duk yagama kashe shi, haka yasa hannu yaruqo kafadar yayan nasa, suka futo daga falon

acikin wannan halin yafita compound, maigadi damai wanke motocin gidan suna ganinsu suka qaraso suna tambaya "Yallabai lafiya kuwa?"

Amjad ne yasamu sukunin basu amsa, daga nan suka musu Addu'ah, suka juya, shikuma Amjad yayi sauri ya6ude masa Mota yashiga, sannan Shima ya Zagaya yatada motar suka bar gidan

Acikin motar ma Sai hada uban gumi yake, yadora kansa ajikin glass din window, Ajima kadan Amjad yadubeshi yayi masa sannu, da haka suka qarasa wani private hospital



Acan asbitin ma Asim qin dagowa yayi, haka yake tafiya a sunkunye Yana runste ido, duk taku daya da zaiyi zagin Muhsin yake acikin ransa =??

Kai tsaye wajan likita suka nufa, saida yabawa Amjad baya sannan ya'iya miqewa, likita kuwa Yana ganin yanayin sa yafara salati, anan ya hada allurai masu qarfi yayi masa, ciki harda na bacci, yabashi gado ya kwanta, ya dauki babban blanket yarufe shi saboda yaga kamar Yana 6oyewa qanin nasa halin dayake ciki


Ko minti goma bai qara ba, bacci yayi awun gaba dashi, kusan awarsa uku Yana bacci, sannan yafarka, cikin ikon Allah kuwa saiya jishi kalau, yasaka hannu ya shafa jikinsa yaji komai normal, sannan yayi hamdala ga Allah

Yana Juyawa gefensa yaga Amjad a zaune, yazuba ido Yana kallon saman d'akin
Mamaki ya kama Asim, toshi wannan Yaron menene yake damunsa haka

Gyaran murya yayi yace "Amjad"


Firgigit yayi yadawo daga duniyar tunanin dayake ciki yace "na'am Yaya"

Kai tsaye yace "kiramin Muhsin da wayar ka" =??=??
Amjad ya kalleshi, Yana mamaki, daga tashin sa daga jinya Yana neman abokin sa, beyi musu ba yakira shi, tana shiga kuwa Muhsin yad'auka, Asim yace "Ashe bakada mutunci Muhsin?"

Muhsin yayi dariya yace "A a, ango, ashe Kaine, Toya Bayani? dafatan de an wuce wajan kaji Dadin maganin"

"dalla Malam wanne irin jin dadi, Kasa ni acikin halin ha'ula'i, yanzu haka ina Asbiti"

"subhanallah... Asbiti Asim? to magani beyi aiki ba, tunda itace takai ka asbiti ba Kaine kakaita ba"

"Muhsin ka cuceni, yanzu inda ace yarinyar nan kalau take haka kakeso naje? Kashe yar mutane kakeso nayi?"

Amjad ya kalli yayan nasa ta qasan ido, Sai yanzu yagane inda jinyar Yaya Asim din ta dosa,dariya ce ta kamashi, ya kawar da kansa gefe ya Dara =??


Muhsin yace"tooo, yanzu kam na Fahimci inda zancen ka yadosa,...." ya kwashe da dariya, sannan yaci gaba da cewa" tabdi, kace akwai qura, kuma ya kayi Asim? "

" bansani ba "qit yakashe wayar sa, yajuya zai Bawa Amjad wayar Sai yaga fuskar Amjad agefe da alamu ma dariya yake masa, daure fuska yayi yace" kai miye haka?"=? ?


Amjad ya nutsu, Ahankali yace"sorry Yaya"

"kiramin likita, yazo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login